Showing 93001 words to 96000 words out of 96677 words
Chapter 32 - GOYON KAKA(1 to End) Complete Document Writing by Umma Yahya Musa.txt
kayan ka kuka takeyi sosai tamkar ba gobe Aslam ganin haka da sauri y hadiye dariyarsa y taso yaxo y rungumeta ta baya yace haba my princess y xaki wahalar da kanki sannan ki wahalar mana da babyn mu banxa tayi masa kamar batasan me yake cewa ba takara volume din kukanta iska y fara hura mata a kunne hade da shafa mata baya a hankali ta fara sauke ajiyar xuciya sai da Aslam yaga islam tayi shiru sannan y daga ta suka koma kan kujera suka xauna yace haba princess ke bakya gajiya da kuka ne koda yaushe kamar wata karamar yarinya anayin magana kadan ki bare baki kihauyin kuka kokin manta kin kusa xama mommy ne sai data goge hawayen fuskarta da hannunta tace to ai kaine ka sakani nayi maka magana inaso ka samomin solution amma kawai sai kahau kuka murmushi yayi a ransa yace princess rigima wanne solution xan nemar miki bayan kin rigada kinyi ciki sabanin haka a fili sai yace to shikenan duk wanda xaiyi miki magana kice a ruwa kika sha tunda ai ana shan ciki a ruwa ko baki sani ba kanta ta gyada masa alamar bata sani ba yace toh shikenan daga yau ki sani ana shan ciki a ruwa kinji murmushi tayi alamar jin dadi tace Allah hero hancinta y lakace yace kujimin mara kunya kin iya xuwa ki tasani a gaba saina baki xumata amma yanxu kin samu gud result daga gareni kice xakiyi min iyayi dariya tayi ta rufe fuskarta a kirjinshi domin ita kanta tasan mijinta jarumi ne yasan kalolin salon dda xaiyi amfani dasu ganin y samu abinda yakeso a wajenta cikin sauki domin duk da girman cikinnan nata baya hanata bashi hakkinsa domin itama koda yaushe cikin bukatarsa take.
Yau suka tafi kano domin saura 3 days a fara bikinsu Amira bayan sunje nan fa su khausar suka tasata a gaba sunayi mata shakiyanci wai ita mai cewa baxata bawa Aslam kanta ba saitayi candy ai yanxu sunga candy tunda gadan baba nan y tona asirin da take boyewa dama sunsan cika bakine ta dade da mallakawa Aslam kanta ta rufesu bai2 banxa tayi dasu sai data ga sun fara isarta sannan ta fara mayar musu da martani ta wajen cewa eh din ai dadinta mijinta ne kuma masoyinta shewa suka saka sukace yau kuma keda kika ce baxaki tabasan hero ba ganin suna shirin kure ta shine y sakata tashi a kufule tabar musu dakin ta tafi gurin kaka tana mata korafi wai su Amira suna yi mata dariya dan tana da ciki, nan fa kaka ta mike ta futo ta samu su Amira ta farayi musu fada domin sun taba yar lelenta dakyar suka samu kaka ta kyalesu.
Wani tashin hankalin islam lokacin dasu khausar suka kawo mata ankonta nanfa tayi2 ta gwada amma ina duk sukaki shigarta ihu tahau yi su Amira kuwa suka ce me xasuyi inba dariya ba ganin kukannata bamai karewa bane shine saka su kiran Aslam ba shiri y taho y ratsa cikin matannan jin princess dunshi wai tana kuka bayan yaje y tambaya meya faru anan suka fada masa dalilin kukan ta a mota y dauketa suka tafi kasuwa suka siyo exactly irin angon y wuce da ita gurin tela a take aka gwadata a lace din dinner akayi mata buba a atamfar kamu data yini da material din dinner photercort akayi mata dogayen riguna telan yace xuwa dare su dawo sai lokacin ta saki ranta ta fara fara'arta.
YaYaune kamu amare sunyi kyau sunsha makeup islam kuwa duk da bawani makeup tayi ba amma tayi kyau sosai anyi kamu lfy an gama lfy,yau juma'a bayan idar da sallah a masallaci dubunnan mutane suka shaida daurin auren Abdul-qadeer Aliyu Umar (Ameer) & Zainab Abdul-qadeer Umar da kuma safwan Abbakar sadeeq & Khausar yusuf nadabo akan sadaki 50k daganan angwaye suka wuce reception.
8:00pm aka fara shirin tafiya dinner yau dai islam ta tsaya ta tsantsara makeup sosai tayi kyau Aslam ma y saka m ilk din shadda gixna sai y saka brown hula xanna bukar hade da takalmi mai ddan yatsa brown sai agogon fata na gucci shima brown ba karamin kyau sukayi ba inda amare da angwaye ma sun hade cikin hadaddun kayansu bakaramin kyau sukayi ba islam da Aslam sune a hight table islam sai nan2 take da hero dinta ganin yan mata nakawo masa farmaki 10:30pm aka tashi a dinner din anci ansha anyi raba kayayyaki kama dasu kalandu memo key holder harda t shirt Aslam da islam sunyi rawar gani abikin sunyi barin naira sai dai fatan Allah y bada xaman lfy.
Washe gari akayi wuni shima y kayatar anci ansha anyi rabon tobobi manya manya,washe gari mutane basufi 20 ba suka tafi photercort kai khausar tasha kukan rabuwa da mammy da yaya sagir a tafiyar harda Amira saboda akwai dinner din da xa'ayi acan gdanta na cikin gdansusagir aka ware mata part an xuba kayan more rayuwa sosai gdanta yayi sai dai sam barka da fatan Allah y basu xaman lfy sannan an xuba mata wasu kayan a gdanta na barrack saboda acanne safwan yake aiki inda take makotaka da islam.
8:00pm aka fara tafiya dinner din itama tayi kyau ta kayatar inda sosojoji da matayensu suka je harda Amir da Amira sai 12:00am sannan aka tashi a dinner din.
Washe gari tun 8:00am yan rakiyar amarya suka fara shirin dawowa kanon dabo suka bar amarya a gdanta dadinta 1 an barmata islam a ranar kuma aka kai Amira itama gdanta dayake kusa da gdan islam na kano to mudai sai dai muyi fatan Allah y bawa amare xaman lfy da kwanciyar hankali a gdajensu.
*GOYON KAKA*
*143-144*
Bayan bikin su Amira da sati 2 Aslam su Aslam sunje asibiti akayiwa Islam scanning anan aka gane twice ne acikinta kuma duk mata xo kuga dadi agurin islam har wani iyayi takeyi wai xata haifi yaran da xata koyi kitso a kansu Aslam kuwa sai dariya yake mata yana ita da tace batason babyn cikin masifa tace to yanxu inaso tunda matane da xa'ayi musu kwalliya 3 days letter Aslam y dauki Islam suka tafi dubai siyo kayan jarirai kaya suka siyo sosai acan satinsu 2 suka dawo inda cikin islam yake da 8 months nan fa ta xama, xama dakyar tashi da kyar dan dole Aslam y dauketa y kaita kano saboda yadda mommy ta dameshi da waya akan y dawo mata da daughter dinta haka y kaita badan yanaso ba amma duk sati yana hanyar xuwa kano cikin wannan halin cikin islam y cika 9 months nan fa aka fara tunanin haihuwa domin yau ko gobe ake saka ranta.
Yau ta kama friday tun asuba islam takejinta wani iri amma take daurewa haka dai tayi sallah a xaune kaka tana kula da canjawar da islam tayi amma data tambaye ta sai cewa tayi bakomai can dai xuwa 7:00am ciwo yayi tsanani ta fara ciwon mara hade da ciwon baya ranga2 aka dauketa aka kaita asibiti Aslam yau tunda y tashi da asuba yake neman layin princess dinshi amma baya shiga kawai jikinsa ne y basa babu lfy 7:00am y hawo flight y kawo shi kano yana xuwa gda akace an kai islam asibiti haihuwa cikin tashin hankali y tafi asibitin lokacin dayaje an shigar da ita labour room duk yadda yaso a barshi y shiga sam nurses din suka hanashi ba karamin tashin hankali y shiga ba saboda jiyo ihun princess dinshi dayake yi gaba daya ma y rasa yadda xaiyi addu'a kuwa yana fara wannan kafin yakai karshe y kamo wata sam y kasa xama sai xirya yakeyi tsakanin kofar labour room xuwa gurin su mommy, har 9:30am islam bata haihu ba amma fa tasha bakar wuya ihu kuwa da kiran sunan hero y kawo mata dauki harta gaji daddy da Abba ne suka xo da rubutu a hannunsu akan a bawa islam addu'a ce suka karbo Aslam ne y karba y tafi kai mata nan fa nurses sukaso hanashi ganin da yayi xasu bata masa lokaci shine y sakashi bangajesu y shige dakin kwane kan gado y tarar da princess dinshi ganin shi da tayi nan fa ta barke da wani sabon kukan lallashinta y farayi a hankali y dago kanta saboda wani mugun tausayinta da yakeji y fara bata rubutun tana gama sha nakuda ta taho gadan2 ihu takeyi tana kankameshi ai shima tuni y kankameta yana kuka wiwi tamkar karamin yaro lokaci guda ta saki nishi tare da wata kara inda yayi dai2 da fadowar katotuwar jaririya minti 5 tsakani wani babyn y kara tahowa wannan karan harda cixo da yakushin Aslam tayi sannan tayi nishi wata babyn ta fado wani luf islam tayi ajikin Aslam tamkar ancire mata kaya nan nurses din suka debi yaran suka tafi gyarasu dakyar suka futar da Aslam a dakin domin xasu gyara islam saboda harda dinki xasuyi mata danta karu cikin farin ciki y futa ganin princess dinshi ta sauka lfy bawani sauran wahala bakinnan nashi a washe y futa yanawa su kaka albishir din islam ta haihu yan 2 murna suka farayi suna islam dinfa yace itama lfyrta qlau lokacin yayi dai2 da karasowar su Amir rungumeshi Aslam yayi yana fada masa islam ta haifi twice harda kwallarshi murna suka dingayi sosai.
Ana haka aka garo islam akan gado tana bacci Xa'a kaita dakin hutu nurses din kuma rike da babies din da farin ciki suka karaso rige2 dauka su mommy sukeyi nan suka kasa banbance kamannin twice din dan komai nasu iri daya ne haka suka dinga daukarsu suna yabawa da kyawunsu sunata masha Allah,Aslam kuwa bakinsa y kasa rufuwa daga y dauki wannan babyn sai y ajiye ta y dauki wannan daga karshe ma karbarsu yayi duka 2 y rungumesu dariya su Amira suka farayi masa shima dariya yayi domin yau ta shiga cikin ranakun tarihinsa.
Islam sai wajen 12:00pm allurar baccin ta saketa ai tana tashi da tambayar ina babynta ta farka kaka ce tace yau naji rashin kunyar yayan xamani islam tace kiji kakannan wacce kunya nice fa nasha wahalar haihuwa ba wanda y tayani Aslam kuwa cewa yayi rabu da ita princess ga yayanki kiji duminsu cikin farin ciki ta karbesu wata kaunarsu tana kwarara acikin ranta,tie aka hada mata mai kauri sai da aka tilasta ta tasha sannan kaka ce tace to uwar son yaya ai saiki basu abincinsu dan tun daxu ruwa da dabino kawai ake basu islam ce ta fara kokarin daga rigarta tace yanxu kuwa murmushi Aslam yayi yace yauwa matar y aka mika mata tafara feeding dinta ai kara ta saki lokacin da babynta ta kama mamanta saboda wani irin axaba dataji ta riketa tun daga tsakiyar kanta har tafin kafarta da sauri ta xare mamanta tace tab ashe da xafi dariya kaka ta tuntsire da ita tace da an fada miki shayarwar wasa ce babyn kuwa jin an kwace mama ai saita saka ihu ta hannun Aslam ma tuni ta fara Aslam ne y matso yace plx princess ddaure kiyi feeding dunsu harara ta ballamai tace bakasan da ciwo ba saida aunty amarya ta bude mata wuta sannan taci gaba da shayar da babyn tana hawaye ahaka harta koshi ta bawa ta hannun Aslam ma.
Kwanan islam 2 a asibiti aka bata sallama saboda daga ita har babies dinta suna lfy yan'uwa da abokanan arxiki kuwa sai xuwa sukeyi mata barka bayan wasu xugar mutane da suke xuwa daga wadannan sun tafi sai wadannan susuxo kaka ce ta gaji tace wai islam a ina kika san wadannan mutanenne wadansu ma sun haifeki murmushi islam tayi tace *goyon kaka* fans ne aunty umma ce ta sanar dasu sune ma xasuxo su kula da hidimar abincin suna kaka murmushi tayi tace Allah sarki sosai Aslam yayiwa nurses din kyauta aikuwa har mota suka rakosu sunayi musu addu'ar Allah y raya babies.
Bayan sun dawo gda haka yan barka sukaci gaba da xuwa Aslam kuwa kullum yana manne da princess dinshi da babies dinsa yana basu wata irin kulawa duk lokacin da yan barka sukaxo shine yake mika musu su saura 3 days suna khausar da safwan suka duro kano ai khausar lokacin dataga babies din rikicewa tayi saboda yawunsu sai xuxutasu takeyi daga ta dauki wannan saita ajiye ta dauki waccan.
*Na Umma Yahya Musa*
*GOYON KAKA*
*145-146*
*LAST PAGE*
Ranar suna yara sukaci sunan mommy da Aunty amarya watako khadeeja da fateema Khadeeja (sultana) fateema kuma (hibbatullah) anyi suna nakuxo mu gani anci ansha canna hango goyon kaka fans gaban kaskon suyar hanji sunata fama da hayaki suna aikawa cikinsu tun yana kan wuta anyi taro lfy an kare lfy mai jego da yaranta sunyi shigar alfarma hakama uban gayyar ba'a bashshi a baya ba watako Aslam kayan barka da suka samu kuwa tamkar zasu bude karamin boutique danko fans din goyon kaka akwati set sukayowa islam da daughters dinta lol
Haka islam taci gaba dayin wankan ta ammafa kullum akaxo wanka sai sunyi fada da kaka dan wataran haka xatayi xamanta bayan tasan an kai ruwan wankan bandaki tayita shiririta har saiya fara huce har sai kaka taxo ta janyo ta a haka ake wancan tana mitar wai kaka tana sane take xuba mata ruwan xafi danta konata bayan xaneta da takeyi da ganye (nikuwa nace keda kakar taki ).
Bangaren twice kuwa sai wayo suke dada yi da girma ga wata kiwa da suka fara tun kafin suyi 40 days dan sunfi so su jisu hannun mamarsu in kuwa ba haka ba gwanda a kwantar dasu
*Na Umma Yahya Musa*
*GOYON KAKA*
*145-146*
*LAST PAGE*
Ranar suna yara sukaci sunan mommy da Aunty amarya watako khadeeja da fateema Khadeeja (sultana) fateema kuma (hibbatullah) anyi suna nakuxo mu gani anci ansha canna hango goyon kaka fans gaban kaskon suyar hanji sunata fama da hayaki suna aikawa cikinsu tun yana kan wuta anyi taro lfy an kare lfy mai jego da yaranta sunyi shigar alfarma hakama uban gayyar ba'a bashshi a baya ba watako Aslam kayan barka da suka samu kuwa tamkar zasu bude karamin boutique danko fans din goyon kaka akwati set sukayowa islam da daughters dinta lol
Haka islam taci gaba dayin wankan ta ammafa kullum akaxo wanka sai sunyi fada da kaka dan wataran haka xatayi xamanta bayan tasan an kai ruwan wankan bandaki tayita shiririta har saiya fara huce har sai kaka taxo ta janyo ta a haka ake wancan tana mitar wai kaka tana sane take xuba mata ruwan xafi danta konata bayan xaneta da takeyi da ganye (nikuwa nace keda kakar taki ).
Bangaren twice kuwa sai wayo suke dada yi da girma ga wata kiwa da suka fara tun kafin suyi 40 days dan sunfi so su jisu hannun mamarsu in kuwa ba haka ba gwanda a kwantar dasu
*LAST PAGE*
Bangaren twice kuwa sai wayo suke dadawa hade da girma ga kiwa da suka farayi duk da basu kai 40 days ba dan sunfi son su jisu hannun namarsu in kuwa ba haka ba tofa sun gwammace su jisu a kwance dan in mutum ma y daukesu suna kare masa kallo xasu canyara kuka har saiya ajiye su gashi hatta Aslam sun ganeshi dayake duk sati yana hanyar kano.
Gyara sosai mommy take yiwa Islam saboda takusa cika 40 days saura 1 week kuma a yadda suke ganin take2 Aslam tsaf xaice a bashi matarshi tana arba'in dan akwai ranar da kaka ta tafi gwarxo shikuma yaxo kano lokacin mommy ta mayar da islam part dinta xirya Aslam y dinga yi a part din mommy har dare mommy kuwa ta nuna tamkar bata gane me yake nufi ba wajen 10:00pm tayiwa islam sallama ta tafi dakinta aikuwa xuruf Aslam y dawo y kama hannunta y dauki hibba ta dauki sultana akan gadonsu y kwantar dasu ita kuma y jata kan gado muguwar runguma y bata wadda tasaka shi sakin ajiyar xuciya hatta ita islam din har cikin ranta taji rungumar kissing dinta y fara yana kokarin cire mata riga mommy ta shigo dakin rafka salati tayi cikin jin kunya islam ta gyara rigarta Aslam kuwa keya kawai y sosai mommy ce tace taso ka fuce mara kunya yanxu kai ko tausayinta bakaji yaushe ta haife maka yara kake kokarin yimata wani cikin shi kanshi Aslam wata muguwar kunya ta kamashi domin a xamanshi da mommy irin haka bata taba hadasu ba kunyarshi ma takeji taci gaba ai dama tun daxu naga take2 ka shiyasa nayi maka banxa naga ko abinda nake tunani gaske ne ashe kuwa nufinka kenan sum2 Aslam y fuce yana dariya kasa2,sannan ta dawo kan islam ke kuma wawiya yaxo xai miki wayo to tsaya ki sairareni kiji da kyau wlh yanxu xai iyayi miki wani cikin yayanki suna 9 months ki haifa musu kanne cikin tsoro islam ta waro idanuwanta tace eh ki kame kanki yanxu dai dan kina xufa tunanin fara dakko wata sabuwa dal xaiyi sai da mommy ta tsoratar da islam sosai sannan tabar dakin tun daga lokacin ta fara dari2 da Aslam danko dan kissing dinta da judging da take bari yayi ta daina shikuwa gogannaku duk y damu dan da wannan yake rage dan xafi.
Yau islam kwananta 40 cif ta shirya ta tafi gwarxo itada kaka sati 1 sukayi sun xagaya dangi da yan uwa kowa y kalli hibba da sultana sai yace masha Allah saboda yaran akwai shiga rai gasu bulbul dasu har gdan hanne taje lokacin yayan hanne2 da cikin na 3 ranar da suka baro gwarxo ranar Aslam yaxo kano da xummar daukar matarsa aikuwa mommy tace saita gama xagaya dangi haka ta kara 2 weeks ta xagaye dangin aunty amarya na kano dana mommy taje gdan Amira lokacin tana fama da laulayi dariya islam ta rikayi mata tana itace xata karbi haihuwar ta banxa Amira tayi mata domin ita laulayin yana bata wahala.
Yau su islam suka koma photercort dasu twice dinta masha Allah yara sunyi wayo dan xakayi tunanin sunyi3 months ga dankaren wayo abun da islam ta kula da twice dinnata shine komai kusan tare sukeyi hatta kuka in 1 ta fara to yanxu 1 ma xata farayi lokaci daya suke rikitata tarasa yadda xatayi dasu kawai itama sai tahau kukan.
Su khausar ne suka xo daukarsu airport khausar ma