Showing 72001 words to 75000 words out of 96677 words
Chapter 25 - GOYON KAKA(1 to End) Complete Document Writing by Umma Yahya Musa.txt
y futo da ita xuwa palon
mommy.
Khausar tana shiga dakin itama ta hada wayar
tata ta jonata a chargy,khausar tace 6*s yanxu
fa munxa ma manyan yara,Amira tace gaskiya
fa,islam kuwa yatsina fuska tayi tace aini na
dade da xama babbar yarinya kune dai sai
yanxu,dariya sukayi sukace aike cus ce keda kike
married woman suka karasa da kyalkyalewa da
dariya wani malulun bakin ciki islam taji y turnike
ta,khausar ce tace uhm ni ku tashi mu tafi naje
nayiwa yaya amir godiya,Amira tace toh ta mike
islam kuwa kwanciya tayi tace wlh ba inda xani
yaushe rabon dana futo waje sai yau to kuwa sai
dare xan koma,dariya sukayi suka futa a dakin
sagir suka gani xaune yanata ware kayayyaki
mammy tace ina kuma xakuje kukabar islam
din,khausar ce tace godiya xanje nayiwa yaya
Amir islam kuma tace baxata tafi yanxu ba,wai
sai dare dariya mammy tayi ta mika musu laffaya
masu kyau da tsada guda 3 tace gashinan ku
kaiwa su hajiya inji dansu to sukace suna godiya
suka futa saboda yau a sa'a tayi musu mammy
tashi tayi ta debi nata kayan ta tafi daki,islam jin
shiru a palon shine y sakata futowa da niyyar
tafiya part din yaya sagir turus ta tsaya ganinsa
xaune a palon a hankali ta karasa ta xauna tace
sannu yaya sagir dftn ka dawo lafiya,har cikin
kanshi yaji muryar tata sai da yayi addu'ar tsari
daga shedan sannan y dago kanshi murmushi
yayi mata yace lfy qlau 6* dftn nasameku
lfy,cikin jin dadi islam tace lfy qlau,yace masha
Allah,ya kara magana ina mijinnaki har kika samu
damar futowa yawo,xumbura baki gaba tayi
sannan tayi magana y tafi wani course xaiyi 2
years a singapore girgixa kanshi yayi yace Allah
y dawo dashi lfy tace ameen,shiru dukkansu
sukayi sagir kuwa yana jinjina lamarin a ransa
yadda Aslam y iya tsallakewa y tafi wata uwa
duniyar yabar islam a gda,wata xuciyar ce tace
to ina ruwanka kawar da tunanin yayi a xuciyarsa
su Amira ne suka dawo nan y bawa kowa
tsarabarsa sunyi murna sosai da godiya.
Haidar ne y shigo dakin kaka toxali idanuwansa
sukayi da wayoyin su islam da mamaki y karasa
yana kaka wadannan wayoyin nasu wane itama
kaka sai lokacin hankalinta yakai Kansu tace ni
banma kula dasu ba sai yanxu y tafi da niyyar
dauko wayoyin su islam suka shigo da gudu ta
karasa tana haba yaya haidar y xaka cire mana
wayoyin mu alhalin basu cika ba.
Taku har kullum *sisin mama*
*mrs hamisu taura*
[3/8, 9:44 AM] +234 703 962 5239: *GOYON KAKA*
*104*
Washe gari Aslam cikin farin ciki y tashi har
safwan na tsokanar shi wannan farin cikin fa
tamkar an maka bushara da aljanna yace ai dole
ka ganni haka jiya nayi waya da princess dita
safwan yace eh dole ka kasance cikin farin ciki.
Bangaren islam ma hakance ta faru itama jinta
takeyi cikin farin ciki amma ta danganta hakan
da sabuwar wayar da tayi kaka taje ta samu tayi
mata maganar tanaso suje gwarxo hutu kaka
tace toh gobe saimu tafi islam cikin jin dadi tace
toh khausar ta kira a waya tace mata gobe
xasuje gwarxo cikin murna khausar ta amsa da
Allah y kaimu.
Yau ma da daddare haka Aslam y kira islam suka
sha wayarsu take cemasa gobe xasu tafi gwarxo
yace toh Allah y kiyaye hanya ta kular masa da
kanta itadai kawai to tace masa.
Washe gari 2:00pm a gwarxo tayiwa su islam
farin ciki sosai tayi dan rabonta da gwarxo kusan
shekara 4 gdansu hanne sukaje nan akace musu
tayi aure cikin farin ciki sukace a nuna musu
gdanta yaro akasa y rakasu haka suka xama
tamkar taurari duk inda suka wuce sai an kallesu
har suka karasa gdan hanne.
Da sallama suka shiga hanne da take gaban
murhu da tsohon ciki ta amsa da sauri islam taje
ta rungume ta tabarma ta dauko ta shimfida
musu suka xaxxauna bayan sun gaisa islam ta
Kalli hanne ta kyalkyale da dariya tace kawata
ashe kin kusa xama mama harararta hanne tayi
tace banason iskanci daso kikeyi mijinnawa y
sakani a gaba yayita kallo,da mamaki Islam ta
kalleta tace to inbe kalleki ba me xai miki
harararta hanne tayi tace badai kina nufin
bakisan me akeyi ba in anyi aure islam ma
harararta tayi tace to Inna sani yaushe xan
tambayeki hanne tace tab lallai an barki a tasha
tashi tayi ta shiga dakinta ta dauko wani littafi
*sirrin ma'aurata* tace ungo wannan karanta
nasan ke yanxu kin iya karatun hausa nima
lauwali ne yake karanta min da sauri islam ta
dago kai tace kina nufin lauwali dan birni shine
mijinki dariya hanne tayi tace eh ai shiyasa yan
matan kauyennan suka dinga jin haushi lokacin
bikina rasa wadda xatamin babbar Kawa nayi sai
yar kanwar umman mu da taxo bikin itace tamin
(lauwali dan gayu ne a gwarxo dan kafatanin
samarin kauyen gwarxo shine kawai bayan y
gama secondary y futa cikin kano yayo diploma
to shine fa in xaixo gda yanayin shiga dai2
gwargwado irin ta matasan birni masu karamin
karfi shine fa yan matan garin suke rububinsa).
Lokacin da islam ta fara karantawa jikinta ne y
fara rawa dan baifi 2 pages ta karanta ba tayar
da littafin ta dafe kirji tace nashiga 3 yanxu
hanne kina nufin nima haka hero xaimin
murmushi hanne tayi tace wane kuma hero.
Khausar ce tayi xaraf tace mijinta ne da mamaki
hanne ta maimaita mijinta Amira tace eh yaya
Aslam fa dariya ce ta kwacewa hanne tace kuna
nufin wannan yayannaku shi islam ta aura islam
da take raba idanuwa ta daga kai dan tagama
tsorata da abinda idanuwanta suka karanta
hanne tace ah lallai yaushe akayi bikin Amira ce
ta bata lbrn auran islam da Aslam jinjina kai
hanne tayi tace lallai yaya Aslam yayi namijin
kokari daya xauna yana xuba miki ido har tsahon
lokacinnan bai nemi hakkinsa ba (nikuwa nace ah
lallai hanne anyi hankali) islam tace tab aikuwa
baxai taba karbaba dariya hanne tayi tace lallai
yanxu dashi kukaxo Amira ce tace a'ah you tafi
kasar waje karatu tun bayan bikinsa da sati 2
kinsan sojane xaro ido hanne tayi ta maimaita
Soja sukace eh haka sukaci gaba da hirarsu
itadai islam baki y mutu daga eh sai a'ah har
hanne tagama jellop din takiyarta yar mirji sukaci
bayan sun gama lauwali y dawo da sauri hanne
ta tashi taje ta masa sannu da xuwa fuskarsa a
sake y amsa yayi musu brk da xuwa su islam
kuwa tashi sukayi tafi.
A gda ma haka ta xama so silent har sai da kaka
ta tambayisu khausar meyake damun islam su
kace suma basu sani ba (nikuwa nace yarinya
taji lbrn manya ).
Kullum su islam insun shirya gdan hanne suke
xuwa susha hira,haka suna waya kullum da
Aslam dan raba dare sukeyi suna waya su islam
sun cika sati 2 a gwarxo yau xasu tafi sunje
sunyi sallama da hanne sun karbi number din
wayarta dayake tana da waya baby nokia.
Kwanci tashi asarar mai rai su islam sun shiga
s.s 2 har sun cinye term 1 sunshiga na 2 ma
sunci wata 2 a lokacinne mommy ta nema musu
wata catering skul da kuma make up 4 months
ne ake gama makarantar 3 months catering 1
month makeup nanfa suka fara xuwa 3:00pm ce
makarantar xuwa 6:00pm shine in sun dawo daga
makaranta sukaci abinci sukayi wanka saisu tafi
da daddare kuma bayan sallar isha'i ana xuwa
ana kara musu littattafai islam yanxu tasan
hakkokin miji akan matarsa sannan tasan irin
xunubin da mace xata kwasa inta nemi mijinta y
saketa batare da wani kwakwkwaran dalili
ba,haka nan kuma kullum sai sunsha waya da
hero dinta dan haryanxu da haka take kiransa
kuma da sunan tayi saving ga chatting da sukeyi
sosai.
Amira da yaya Amir ma soyayya sukeyi sosai
tamkar xasu cinye kansu haka safwan da
khausar shikuma islam ce ta taba daura pic dinsu
a dp dinta su 3 to anan yaga khausar ta xama
yan mata tun daga lokacin y susuce y dinga
damun Aslam yasa islam ta turo masa da
number dinta sai da Aslam y gaji da naci y nema
masa sannan y samu lfy to tundaga lokacin suka
fara soyayya shida khausar.
Su islam an xama manyan yan mata masu jida
kansu danko a skul ba kowacce gaja suke kulawa
ba sai yarinya Mai aji iyayi da gwalli kuwa sai
abinda y karu uwa uba tsafta dan indai kana shiri
dasu islam dole ka xama dan gayu shiyasa yan
skul din suke kiransa grp dinsu da *classic lady*
har sunan ma y bisu,to yanxu fa su islam sun
gama xama manyan yara dan ga iya daukar
wanka ga kwalliya ga kuma iya girki (anan nake
gayyatar fans din islam dasu shirya dan yau a
part din kaka xamuyi dinner ).
Su Aslam sun fara shirye2 dawowa gda dan
saura 2 weeks su dawo farin cikin gurin Aslam
kuwa baya misaltuwa dan kullum sai y futa
kasuwa yayiwa princess dinshi tsaraba kaya yake
lodo mata bana wasa ba dan duk abinda y futa
you Gabi indai y birgeshi to kuwa sai y siyawa
princess dinshi.
Taku har kullum *sisin mama*
*mrs hamisu taura*
[3/8, 9:53 AM] +234 703 962 5239: GOYON KAKA*
*115*
*Assalamu alaikum last posting dina xakuga
nasaka 103&104 amemakon nasaka 113 & 114
dftn xakumin uxiri dan dan adam ajixine*
Mai gyaran jiki mommy ta dauko ta fara yiwa
islam duk da dai Aslam bai fada musu ranar daxai
dawo ba yadaice a karshen watannan xai dawo
ba karamin kyara akeyiwa islam ba Wanda y
kama daga ciki har waje wani lokacin ita da
kanta takanji kewar Aslam a tare da ita Saboda
yadda mai gyaran jikin take tsumata.
Xaune suke dasu Amira,khausar tace islam irin
wannan gyaran ai saiki susuta mana yaya inya
dawo y rikice,Amira tace wlh fa gaskiya ki
tausayawa yayan mu daya dawo muji lbr yasha
ban2 mufara tunanin samun baby, yatsina fuska
islam tayi tace Allah shiyasa ni kaina banason
gyarannan dan a gaskiya nikaina nasan baxan iya
bawa hero kaina a yanxu ba saboda ba karamin
tsoro nakeji ba sannan kunaji fa ance da xarar
anyi ko sau 1 ne sai ciki nikuma gaskiya
banshirya daukar ciki ba duka2 fa shekaruna 16
ne kokun manta,khausar ce tace a'ah bamu
manta ba amma baxaki tausayawa dan bawan
Allah ba bakya tunanin xaki iya shiga
hakkinsa,yatsina fuska islam ta karayi tace to
waima waya fada muku xan bari harya samu
fuskar daxai nemi hakkinsa a gurina,Amira tace
bakya tsoron fushin Allah yahau kanki,islam tace
ai tsoron hakanne kawai xai sakani naki neman
saki a gurin hero dan haryanxu xuciya ta bata
karbeshi a matsayin masoyi ba banajin dugon
sonshi a raina ko kadan,Amira tace shiyasa naga
inya kiraki a waya jikinki har rawa yakeyi kiyi
picking, murmushi islam tayi tace duk lokacin
daya kirani nakan tsinci kaina acikin farin
cikine,Amira tace to a wanne matsayin kika ajiye
wannan inba so bane islam tace shakuwa har
Amira xata karayin magana islam tace plz kibar
maganar nan ta isa haka banason ayita tashin
magana hero ne nace banaso amma nayadda
xanyi xaman aure dashi harna koyawa kaina
sonshi fakat shiru su Amira sukayi suka tsaya
kallanta dan da dukkan alamu sun lura sam islam
batasan soba amma sun danganta hakan da
cewa dan batasan soyayya bane tun kafin tayi
aure.
Yau y kasance su Aslam xasu baro singapore
bayan dumbin nasarori da suka samo 6:00pm
jirginsu y sauka a filin jirgi na photercort dake
nigeria cikin farin ciki sojoji suke saukowa daga
jirgi cikin kakinsu matasa ne dukkansu majiya
karfi a motoci laxirious aka debesu direct
headcoter aka wuce dasu bayan sunje akayi
musu brk da dawowa da alkawarin nan da 2
weeks xa'a hada musu kwarya2 farin cikin
dawowarsu cikin aminci da farin ciki,daganan
suka wuce barrack gdan Aslam suka bude futu2
suka tarar dashi da kura cire kayansu sukayi
suka saka wasu direct bathroom suka shiga suka
dauro alwala saboda kiran sallah da akeyi a
masallaci.
Bayan sun dawo daga masallaci da wasu
kananun sojoji suka taho dasu domin su gyara
musu gda cikin 1 hour suka gama gyara gdan
bathroom Aslam y shiga yayo wanka bayan y
futo safwan y shiga dayake sun bayar anyo musu
takeaway dayake baxasu iya shiga kitchen ba
saboda gajiyar da suka suna gamaci bedroom
suka shiga wani gajiyayyan bacci yayi gaba dasu.
Islam kuwa tanacan ta rasa meyake mata dadi
saboda yau kwata2 batayi waya da hero dinta ba
gashi sai try din number dinsa takeyi taki shiga
cilli tayi da wayar tata kan gadon su lokacin yayi
dai2 da futowar Amira daga bathroom ta futo a
wanka ganin islam tayi tayiwani kicin2 da ranta
murmushi Amira tayi tace Sis wai yayane meyake
faruwane cikin masifa islam tace bansani ba
karki dameni tayi tsaki ta kara janyo wayarta taci
gaba da try din number Aslam, Amira kuwa xama
tayi a gaban dressing mirrow ta tsantsara
kwalliya wata atamfarta ta dauko maroon colour
mai kwalliyar sky blue blouse & skirt ne sakawa
tayi bakaramin kyau kayan yayi mata ba ta dauko
fashion da stones din sky blue tasaka body spray
ta fesa sannan ta daura da daddadan perfprms
dankwalinta ta daura tamkar nadin gwagwgwaro
sannan ta yafa mayafi sky blue ta janyo plat
shoe baki tasaka, kallan islam tayi tace natafi
gurin hubbina wani banxan kallo islam tabita
dashi hade dajan dogon tsaki.
Yau bayan su Aslam Sun tashi a bacci wajen
10:00am suka tafi airport y yanki ticket daxai
kaishi kano surprise din yan gdansu yakeson yi,
safwanne y kalli Aslam yace wai meyasa abokina
kakeso in kayi tafiya kayiwa yan kano surprise din
komawa gdane memakon ka fada musu su
tanadar maka hadaddun abinci saima kaje ka
tarar pretty dinnaka batanan,cikin jin haushin
kalaman karshe da safwan y fada na cewa xai
koma y tarar islam batanan yace to waya fada
maka ana barin baby na futa ai sam bata futa ko
ina dan ba'a barinta a gda, safwan yace Allah
yasa Aslam yace Ameen lokacin da suka karasa
airport ticket din 5:00pm suka samu duk da
surprice yaso yiwa yan kano amma yaso ace na
2:00pm y samu haka y siya suka kama hanya
direct gdansu safwan suka wuce bakaramin
murna mammy da daddy din safwan sukayi ba da
suka gansu saboda shekara 2 basugansu ba dole
suyi kewa tunda ba wata 2 bane.
[3/8, 10:05 AM] +234 703 962 5239: *GOYON KAKA*
*116*
Yau islam jinta takeyi cikin farin ciki tunda ta
tashi ita kanta tarasa dalili alhalin jiya da
daddare dakyar ta iya bacci saboda missing
daddadan muryar Aslam da tayi 3:00pm suka
fara shiri saboda bikin wata kawarsu da xa'ayi
wadda sukayi islamiyya tare kamu ne xasuje a
gdan dan hausa dakyar ma islam tasamu aka
barta xuwa bikin sai da tadinga kuka tana roko
sannan aka yadda taje bakaramin kyau sukayi ba
yan matan 3 musamman islam da tasha gyaran
jiki tamkar a tabata jini y futo simple makeup ita
tayi saboda tasan kotayi tafi haka yawa sai ansa
ta goge amma bakaramin kyau tayi ba ankon
kamunne a jikinsu sky blue din material mai
raga2 anyi musu landing da pink swiss tafita
aciki sai suka daura pink rose sarka da dankunne
duk pink ne iri 1 bakaramin kyau kayan yayi
musu ba saboda dinkin y xauna das ajikinsu
tamkar ajikinsu aka dinkashi.
Islam tasaka takalmi da pose pink sai Amira
tasaka sky blue khausar kuma baki mayafai suka
yafa duk pink wow masha Allah xanso fans din
goyon kaka kuga wadannan hadaddun yan matan
ga kuma wani sihirtaccen kanshi dayake tashi a
jikinsu amma saika matsa kusa dasu xakaji.
4:00pm suka futo cikin shirinsu suna tafiyarsu
cikin nutsuwa tabbas duk wani da namiji mai
lafiya yayi toxali da wadannan yan matan dole y
susuce yaya haidar suka samu y taimaka y kaisu
gdan dan hausa sai daya gama wulakanta su
sannan y kwashesu lokacin daya kaisu yace wlh
kar kuma naga yarinyar data kirani tace nadawo
na dauketa dan sam baxanxo ba Wlh, islam ce ta
harare shi tace to kada Allah yasa ka dawo
daukar tamu kaga in xamu dawo a kasa toni
harkamin iyayin mota ma karka manta ni motace
sukutun dani kaikuwa fa ta karoro ce duk taran
aro naushin sitiyarin motar yayi yace lallai ma
yarinyar nan kinyi bala'in rainani ke dabadan kina
matar yaya ba wlh da yau saina yimiki tsinannen
duka dariya tayi tace mafashi ta kalli su Amira
da suke bayan mota tace ku futo mu tafi, harta
xura kafarta a waje ta juyo tace bari nayi maka
tayan kauye karamin mai gda saina dawo ta
kashe masa ido 1 ta futa a motar, haidar tsintar
kansa yayi dayin dariya yace lallai yarinyar nan
ta samu sake yaja motarshi yabar gurin.
Lokacin dasu islam suka shiga nanfa kallo y
koma kansu amma saboda kwarjinin da suka
yiwa samarin gurin kaf sun rasa wanda xai
tunkaresu har suka karasa cikin theater dayake
anan gurin akeyin kamun kawarsu bakaramin
dadi tajiba lokacin data gansu.
5:15pm jirgine y sauka a filin saukar jirage na
malam Aminu Kano passinger ne suke sakkowa a
jirgin can daga baya na hango Aslam yana
sakkowa sanye yake da black jeans da t.shirt
fara polo a gaban rigar anyi rubutu da bakin
penty saman t.shirt din suwaita ce baka ta sanyi
saboda yanayin garin yau an tashi da sanyi hade
da haxo kansa rufe yake ruf da hular sanyi fara
hade da wani dan karamin mayafi daya nade
wutanshi dashi idanuwansa kuwa sufe suke ruf
acikin bakin glass hanunsa sanye yake da hand
glove baka sai agogon rolex na axurfa dayake
sanye a tsintsiyar hannunsa kafarsa sanye tace
cikin boot baki kana kallansa xakasan hutu y
xauna a jikinsa tare da gayu a hankali yake
sakkowa daga matattakalar bene hannunsa yana
janye da trolly bag phone dinshi y dauko iphone
7+ y shiga kira ji nayi yace hello bros kaxo
airport ka daukeni dayake xai dauki tsarabobin
daya taho dasu shiyasa y kira amir dan yasan
kafin y gama diban kayansa Amir y karaso.
Amir baifi 30 minutes ba y karaso waya yayiwa
Aslam yace y karaso futowa yayi cikin tafiyarsa
ta xaratan maxa duk macen data ganshi sai taji
inama ace ta mallakeshi (kawata haulat na
hango ta saki baki tabota nayi nace kawata
menene haka kokin manta da babyn naakine
nunfashi taja tace kyaleni kawata ) wanda
yake turo masa kayansa a bayansa har xuwa
wajen motar Amir bude boot Amir yayi aka xuba
kayan amma duk da haka akwai saura a bag seat
aka xuba rungumeshi Amir yayi yace ur wlcm
bros tnx Aslam yace fuskarsa dauke da mirmushi
ya shiga front seat Amir yaja sai gda.
Lokacin da suka isa gda da farin ciki aslam y
futo a motar yawani lumshe idanu saboda murnar
dayake xai ga princess dinshi yasan ta girma don
shekara 2 ba wasa bace direct part din kaka y
wuce domin idanuwansa babu wanda yake
mararin gani irin princess dinshi.
*I LUV U ALL MY FANS*
Taku har kullum *sisin mama*
*mrs hamisu taura*
[3/8, 10:07 AM] +234 703 962 5239: *GOYON KAKA*
*118*
Shiga yayi cikin gdan dan hausa packing yayi y
futo gurin y fara karewa kallo nan y karajin ransa
y baci ganin maxa rututu a gurin sannan gurine
da ake bikunkuna rasa inda xai dosa yayi futowa
yayi a motar y jingina ajikin mitarsa yana karewa
gurin kallo fuskarshi tamau tamkar bai taba
dariya ba nan fa yan mata aka fara gwalli
kwarjinin da yayi musu nema ya hanasu kasa kai
kansa gurinsu,tsaki yayi y shiga cikin motarsa
ganin tana batawa kansa lokaci kuma baisan a
gurin da suke bikin ba sannan yayi ragon axanci
dabai taho da haidar ba tunda shine y
kawosu,wuta y bawa motar tashi y fice su kansu
maxan gurin sunsha jinin jikinsu daboda Aslam
yes ne.
Saboda matsalar go slow da ake samu a tituna
da kuma nisan dayake tsakanin gdan dan hausa
xuwa rigiyar xaki shine y saka su islam basu
karasa gda ba sai wajen sallar isha'i bayan sun
sauka a motar islam ce tadan xura kanta ta
gaban motar gurin xaman mai xaman banxa tana
yiwa Asma'u godiya da kuma alkawarin xataxo
gdanta cire kanta keda wuya yayi dai2 da
karasowar Aslam ciikin layin daga wa Asma'u
hannu islam takeyi alamar bye2 wani jiri Aslam
yaji y kwasheshi lokaci 1 yaji kansa ya wani saka
gano islam da yayi tana murmushi tana dagawa
na cikin motar hannu saboda akwai hasken
security light shine y bashi damar gane