Showing 45001 words to 48000 words out of 96677 words
Chapter 16 - GOYON KAKA(1 to End) Complete Document Writing by Umma Yahya Musa.txt
πππ
[11/18, 5:54 PM] π¬ππSalmaπ¬ππ: (18/11/2016 4:00pm) *na umma yahya musa*
ππππππ
ππππ
ππ
π
*GOYON KAKA*
*68*
Misalin 4:00pm su Aslam suka futa neman hall din da xasu yi reception da dinner dakyar suka samu saboda sunxo a kurarran lokaci,country mall anan xasuyi reception,sai the afficent inda xasuyi dinner aikuwa sunsha kudi saboda hall din manya ne,a gajiye suka koma gda bayan sunyi wanka Aslam da kanshi y kirawo abokanansa yana sanar musu daurin auranshi nan da 3 day aikuwa sai tsiya suke yi masa akan bikin saida yaxo daf xai sanar musu hakuri kawai yake basu yace wlh shima auranne yaxo ba xata sunyi masa fatan Allah y bada xaman lfy kuma insha Allah xasu xo daurin auren,kallan safwan yayi yace ka sanarwa yan photercourt ne safwan yace eh ai har general nasanar masa kuma yace insha Allah xaixo,Aslam ne y cillah masa pillow yace dan rawar kai sukayi dariya a tare.
Yau alhamis mai gyaran jiki taxo tayiwa islam sannan tayi mata kunshi ja da baki aikuwa tuni islam tahau kyalli,ga daddadan kanshin da takeyi koya ta gifta a guri saita bar kamshinta,kowa masha Allah kawai yake cewa saboda yadda islam tayi wani sihirtaccen kyau gaba daya kamarta ta canja,mommy ce tace yata futo ki rakani unguwa islam tace toh hijab ta xurma suka fice isya driver mommy tasaka ya kaisu gurin returching islam tace wlh mommy narasa meyasa kawai saina dingajin xuciyata tana bugawa kuma ina yawanjin tsoro murmushi mommy tayi tace kidinga karanta *inna lillahi wa inna ilaihirraji'un*,islam tace toh suka karasa aka yiwa islam returching aikuwa yayi kyau saboda yadda gashinta yadada tsayi har gadon baya ga wani sheki da kyalli da yakeyi ana gamawa suka koma gda lokacin anyiwa Amira da khausar gyaran jiki da kunshi sai dai nasu baikai kyanna islam ba gwalo islam tayi musu tana cewa yeah nafiku yin kyau ko kunshina yafi kyau,cikin jin haushi sukace eh munji don sunsan ba karya islam tayiba.
Yan'uwa sun xaxxaxo kowa yaga islam saiyace islam irin wannan kyau haka ko yar gda xa'ayi keda Aslam din cikin jin haushin maganarsu take cewa Allah y kiyaye mexanyi dashi,ganin kowa yaxo haka yake cewa ko itace amaryar cikin kuka ta tafi gurin kaka tana ihu dakyar kaka ta lallabata tayi shiru tace waya tabaki cikin xumburo baki islam tace ba mutane bane dan sunga nayi kyau shine suke cewa wai ko nice amaryar hero nikuwa nace mexanyi dashi Allah y kiyaye ta karashe maganar da murguda baki,murmushi kaka tayi tace rabu dasu karki kara kulasu wasa sukeyi miki islam tace toh ta tashi ta futa,kaka kuwa murmushi tayi saboda yadda tasan irin darun da xa'ayi kafin islam ta yadda da aurannan.
Islam ce kwance kan gado sai juyi takeyi sakamokon yadda taji duniyar duk tayi duk taji ranta a jagule,Amira da khausarne suka shigo dakin cikin murna suna kiran islam 6* ganin islam a kwance khausar tace tashi kika kayan mu ke naki mommy tace gobe xata baki,cikin masifa islam tace dan Allah karku dameni ku kyaleni da abinda ke damuna,Amira tace kayan bikin yaya nefa kuma kowa set 5,tsaki islam tayi tace ku bikin hero y dama da harxaku tashi hankalinku dan an baku kayan anko set 5,tayi tsaki ta gyara kwanciya,sukuwa cikin murna suka gwargwada kayannasu lace 2,material 1,atamfa 1,shadda 1,suna gama gwadawa suma suka kwanta,islam kuwa sai juyi takeyi sam ta kasa bacci tashi tayi ta shiga bathroom ta dauro alwala ta shimfida sallaya tayi nafila raka'a 8 ta dade a sujjadar karshe tana addu'a Allah y sassauta mata xafin xuciyarta sannan bugawar da kirjinta Allah yasa lfy ne,koda ta idarda sallah a sallayar ta xauna taci gaba dajan carbi saboda sam batajin bacci,bacci barawo dai shine y sace islam kan sallayar.
To jama'a kuna ganin alkawarin da Aslam yayiwa aunty amarya xai iya cikawa idan yaji islam ce matar tashi ko kuwa dai xai karya alkawarin kuci gaba da biyoni donjin yadda xata kaya.
Taku har kullum *sisin mama*
πππ
*mrs hamisu taura*
πππ
[11/19, 8:30 PM] βͺ+234 810 749 9249β¬: (19/11/2016 7:00pm) *na umma yahya musa*
ππππππ
ππππ
ππ
π
*GOYON KAKA*
*70*
Mai kwalliya ta nada mata dan kwali tamkar nadin gwargwaro,inda ta xubo mata da wani gashin ta gaba har kafadarta y sauka,ragowar kuma aka sakeshi ta baya y sauka har gadon vayanta,wayanta mai kwalliyar ta dauko ta fara gyarawa islam pics,gaban dressing mirrow islam ta tafi wani dadine y mamaye mata xuciya saboda irin kyawun da tayi itadai tasan tunda uwarta ta haifeta bata tabayin kyau irinna yau ba,mommy kuwa masha Allah kawai take cewa tace daughter na kinga kyawun da kikayi tamkar zarah acikin taurari,islam cikin jin dadin furucin mommy tace yauwa mommy bari naje nanunawa su khausar kwalliyata in musu gwalo nasan nafisu yin kyau,hannunta mommy ta kamo tace a'ah bari naje na turo miki su ko kinaso ki futa mutane suyita tankaki,cikin gasgata maganar mommy tace a'ah ta koma kan kujerar dressing mirrow ta xauna tanata faman murmushi inta kalli kanta tacikin mirrow mommy kuwa kai ta girgixa ta fice.
Aslam kuwa suna futa kofar gida,dubunnan cincirindon mutane ne a tsaitsaye,kamada masu fada aji a gwamnati,yan kasuwa,sannan da manya2 sojoji harda kananu,saboda ance a nan kofar gdan xa'a hadu aje gurin daurin aure,a hankali Aslam yaga mutane suna shiga cikin masallacin unguwarsu,a ranshi yace kenan yarinyar da xa'a auramun yar unguwar nan ce,ras girjinshi y buga tunawa da yayi kaf layin ba yarinya datafi 18 year dukkansu daga 18 year ne xuwa kasa,cikin sanyin jiki y fara daga kafa y tafi domin karasawa masallacin turus y tsaya sakamakon jin maroki na sanar da auranshi kamar haka an daura auran *umar Abdul/khadeer umar* tareda amaryarshi *Aysha aliyu umar* akan sadaki naira 50k lakadan ba ajalan ba ras2 dam daran dam kirjin Aslam y buga sakamakon jin sunan amaryar da aka daura masa aure da ita.
Cikin firgici yajanyo hannun Amir,yace kaji sunan yarinyar da aka daura aurannan kuwa kar daifa da aljanar yarinyar nanne,murmushi Amir yayi tunawa da abinda safwan y fadawa su daddy,amma yace anya bana tunanin da islam aka daura maka aure nafi tunanin mai irin sunanta ne,ajiyar xuciya Aslam kawai yayi amma xuciyarshi tana soko masa islam a matsayin matarsa,runtse idanunsa yayi saboda irin yadda xuciyarsa take tafarfasa,mutane sai xuwa sukeyi sunayi masa Allah y sanya alkhairi yake kawai yakeyi amma jinsa yakeyi tamkar y karma ihu,wata xuciyar ce tace haba Aslam a yadda iyayanka sukasan lalurar da kake fama da ita menene xai saka su aura maka wannan yar tatsitsiyar yarinyar da wannan tunanin yadan ware har aka tafi wurin reception amma kowa y kalleshi xai hanko tsantsar damuwa da firgici a tattare da Aslam,su safwan kuwa sai raba get pass na dinner din da xa'ayi gobe 8 o'clock.
Haka aka tashi a reception dinnan Aslam ko ruwa y kasa sha sai tsaki dayake ta jerawa yafi 1000,bakin da sukaxo daga nesa suka fara jigilar kaiwa masauki basu gama basu masauki ba sai 2 oclock kuma gashi 4 o'clock xa'ayi kilisa gashi daddy yanata kiran wayarshi yaxo yanason magana dashi.
Islam ce dasu khausar suna hira,cikin farin ciki domin islam ita tama manta da ana biki a gdan,saboda kwata2 basajin wata hayaniya,mommy ce ta shigo dakin cikin farin ciki ta kallesu,akwatunan lefe ta bude ta daukowa islam wani hadaddan takalmi milk color mai dan tudu hadeda mayafi shima milk tace my daughter xoki saka takalmi da mayafi dadynku na nemanki,islam ko a jikinta taje ta saka takalmin domin lokacin da mommy take debo kayan hankalinta baya gurin,tace mommy takalmin kuwa mai kyau tana washe baki,murmushi mommy tayi ta mika mata mayafin tace yafa muje ana jiranmu,islam ta karbi mayafin ganin ta yafashi y sauka harkasa shine y sakata yin dariya tace mommy ai yamin yawa kawai mutafi a haka,mommy tace a'ah yafa a haka muje cikin xumbura baki tace kawai ni mayafinnan xai batamin kwalliya suka futa.
Kan islam a kasa suka shiga palon daddy,lokacin ma Aslam kanshi yana durkushe y lula acikin tunani kwata2 baisan shigowar su islam ba,daddy ne yace toh Aslam ayau Allah y nuna mana auranka,sai lokacin Aslam y dago kai a lokacin kuwa islam ta durkusar da kanta tana cewa a ranta to waini menene nawa da xa'a kirani akan maganar auran hero to waima ina ruwana da matarshi nidai kawai abinda nasani shine in matar itama batada kirki to kuwa xamusa kafar wando1 da ita don baxan kyaleta ba,Aslam kuwa karamin tsaki yaja yace yanxu wannan ce matar tawa,daddy ne y katse musu tunaninsu ta hanyar cewa Aslam ayaune dubunnan mutane suka shaida daurin auranka kaida yar'uwarka islam,munayi muku fatan alkhairi Allah y baku xaman lfy,cikin furgici da raxana sika dago idanuwansu Aslam kuwa cikin sarkewar harshe y maimaita islam.
Taku har kullum *sisin mama*
πππ
*mrs hamisu taura*
πππ
[11/19, 8:30 PM] βͺ+234 810 749 9249β¬: (19/11/2016 11:00am) *na umma yahya musa*
ππππππ
ππππ
ππ
π
*GOYON KAKA*
*69*
Da asuba dakyar islam ta iya tashi tayi sallah,tana idarwa kuwa ta koma kan gado wani daddadan baccine y kwasheta.
Karfe 9 o'clock kowa y shirya a gdan cikin shadda purple colour harda kaka,inda maxan sukayi ankon brown colour,islam kuwa tana can tana sharar baccinta duk da hayaniyar data cika gdan ita sam batasan anayi ba,mommy ce ta tambayi su Amira ina islam,sukace tana daki tana bacci cikin mamaki mommy ta tafi part din kaka.
Kwance ta tarar da islam tana kudindune acikin blanket tanata sharar baccinta,murmushi mommy tayi ta karasa ta fara tashinta a hankali islam take ware idanuwanta tana budesu tayi mika tayi salatin annabi,sannan ta karanto addu'ar tashi daga bacci,mommy ce tace haba islam wanne irin bacci kikeyi gashi har 9 tayi,bayan kinsan yau ana biki a gdannan,cikin xumburo baki gaba tace haba mommy yanxu akan bikin hero xaki katsemin bacci ni gaskiya baccin bai isheni ba ta koma ta kwanta,murmushi mommy tayi tace haba daughter na ki daure ki tashi muje part dina ki shirya kema kinji,fafur islam taki saboda ita a ganinta babu dalilin da xaisaka tayi wani farin ciki a bikin wanda yake xaluntar ta,shiyasa ma tayiwa kanta alkawarin ba ita babu wanka har sai an gama bikin,dakyar da sidin goshi mommy ta lallaba islam ta tashi suka tafi part dinta dan mommy tace in sunje can tayi wankan.
Sanye take da sleeping dress purple colour doguwar riga mai santsi gashinta duk y barbaxu,mommy rike da hannunta,su Aslam ne suka futo a part dinsu Aslam,safwan,Amir,sanye suke cikin milk colour shadda sai kyalli take an yiwa shaddar aiki da brown xare,hularsu zanna bukar brown anyi mata kwalliya da milk xare,takalminsu shima brown mai dan yatsa kowa yana sanye da agogo sai balala kanshi sukeyi tamkar sumfuto daga company turare,wani kallo islam ta jefesu dashi ta watsar ita saitaji ma duk haushin su takeji gaba daya,cikin kunkuni tace aikin banxa watako su murna sukeyi harda yin anko Allah yasa amaryar daxai aura katuwa ce in yayi mata mugunta ta xaneshi (nikuwa nace kuruci dangin hauka tayaya mata xata daki miji π) Aslam kuwa wani faduwar gaba yaji y rasa meyasa yau dayaga islam yaji wani Abu yanayi masa yawo sai yaga tayi masa mugun kwarjini ga wani mugun kyau da tayi binta yayi da kallo itakuwa ganin irin dayake mata shine yasa ta daka masa harara ta murguda masa baki,a haka suka karasa suka gaida mommy,islam kuwa ko kallansu batayi ba ballantana su safwan su samu darajar gaisuwa haka suka fuce daga gdan su islam kuma suka shige part din mommy.
Suna shiga mommy da kanta tashiga bathroom ta hadawa islam ruwan wanka,10 minute ta dauka sannan ta futo lokacin mommy ta hado mata break fast haka islam tafara cin abincin tana xubawa mommy surutu,can tace yauwa mommy ina kayana jiya kin bawa su amira nasu,murmushi mommy tace ki bari ki gama break fast din yananan na boye miki,20 minute islam ta dauka acin abincin saboda yadda taketa surutu tamkar ta an bude gdan radio,mommy ce ta futa can suka shigo itada wata matashiyar budurwa xatakai 25 year tana dauke da wani dan kit,mommy tace ga wadda xakiyiwa makeup din,cikin kwarewa ta fara tsantsarawa islam kwalliya cikin 30 minute ta gama mata,wata dankareriyar shadda pink colour mommy ta daukowa islam gown ce rigar tasha surfani daga sama har kasa sannan ansaka stone ajikin surfanin,cikin mamaki islam take kallan mommy tace mommy yanaga shaddata ba irin taku ba,murmushi mommy tayi tace eh aike nafiso kifiyin kyau bakiga har mai kwalliya na dauko miki ba,cikin jin dadi islam ta tashi tasaka rigar das kuwa tayi mata.
Wani dankunne da sarka na gold mommy tasawa islam harda bangles da xobe,mai kwalliyar ta nada mata dankwalin tamkar nadin gwargwaro ta xubo mata wani ta gaba ragowar kuwa y xuba har gadon baya.
Taku har kullum *sisin mama*
πππ
*mrs hamisu taura*
πππ
[11/21, 4:17 PM] βͺ+234 703 751 0996β¬: (21/11/2016 2:00pm) *na umma yahya musa*
ππππππ
ππππ
ππ
π
*GOYON KAKA*
*71*
Lokaci daya xuciyoyinsu suka buga cikin firgici da tsantsan tashin hankali suka dago idanunsu suka sauke akan daddy,Aslam cikin tsananin tashin hankali da rawar murya y maimaita islam,islam kuwa tashi tayi ta kurma uban ihu ta koma ta dire shure2 ta farayi ta tumbuke daurin dankwalin,ihu takeyi tana wlh ita batason Aslam yama xa'ayi a rasa wanda xa'a aura mata sai wannan mugun,ita wlh tayi kankanta da aure cikin karajin kuka taci gaba da magana to in auranma xa'a min ba sai amin aure da sagir ma,cikin tsananin mamaki kowa yake kallanta yadda take ihu tamkar wadda xa'a cirewa rai,kara birkicewa tayi ta koma ta kwanta tana itafa sam asan yadda xa'ayi da ita yama xa'ayi ace wai itace matar hero ita yadda ta tsani hero hartafi son mutuwar ta ita gwanda a aura mata maciki tasan saranta xaiyi da ace herone mijinta,cikin tsananin jin haushin furucinta Abba y tashi yayi kanta xai daketa daddy ne y rikeshi yace ka kyaleta mune masu babban laifi dabamu tuntubesu ba muka yanke hukunci,Abba yace to islam din har nawa take da xa'ace baxata iyabin umarnin muba.
Aslam kuwa tsantsar bakin cikine y hanashi magana in banda uban gumi da yake hadawa,lallai yarinyar nan harni xatace data aureni gwanda auran miciji,tuni idanunsa suka rune sukayi jajawur gashin jikinshi duk y tashi,jikinshi y fara rawa a kome y tuna kuma oho saina yayi wani malalacin dariya.
Daddy ne yace uwata kiyi shiru bari tunda ke kin fadi ra'ayinki akan aurannan bari muji me yayannaki xaice in shima baya sonki saiya sauwake miki yanxu,cikin danjin dadi ta sassauta kukanta dan tasan Aslam ko giyar wake yasha baxai taba cewa yana sonta ba,daddy ne y kalleshi yace kai mexakace akan