Showing 63001 words to 66000 words out of 96677 words
Chapter 22 - GOYON KAKA(1 to End) Complete Document Writing by Umma Yahya Musa.txt
saiki wanke kayannan,cikin xumbura
baki islam ta matsa sink din wanke2 ta fara
kayan shikuma y dauki nasu get man y kirasu a
waya sukaxo suka karba.
Dawowa yayi suka karasa gyara kitchen din tas
shida islam,sannan tahau sama tayo wanka ta
dawo,anan kuma ta baje kayan wasanta tanata
wasa,Aslam dayake xaune sai dai y kalleta yayi
murmushi,ta takarkare tana hada girkin yar
tsanarta ta kwantar da babyn a gadon ta wai
tana bacci xumbur sai ta mike da sauri ta daga
Babyn ta toshe hancinta tana hmmmm Allah
pretty kashinnan naki wari da sauri ta tafi ta
mikawa Aslam ita tace yaya riketa nadebo ruwa
na wanke mata kashi,kamar soko haka y karbi
yar tsanar ita kuma ta dauki bahon babyn ta
debo ruwa ta futo ta ajiye ta karbi yar ta sakata
a ruwan,ganin irin lallabawar da islam takewa
babyn nata shine y sakashi dariya,dagowa islam
tayi tana kallan Aslam can kuma sai ta kalli yar
tsanar tace pretty kinga dariya yaya yakeyi miki
wai dan kina kuka ko? yi shiru ki kyaleshi
baruwan mu dashi.
Aslam kuwa shiru yayi y tafi tunani lokacin islam
tana karama shima shine yakeyi mata komai
hatta wanka da wankin kashi indai yananan
tayi,lokaci 1 yaji soyayyar dayayi mata tana
yarinya ta dawo sabuwa fil,kiran sallah da yajine
y katse masa tunani yace to my princess ki tashi
ki tattara kayannan kiyi sallah kanji,sabanin yaji
ta musa toh tace ta fara tattara kayan
wasan,murmushi yayi y shiga bathroom din dakin
kasa y dauro alwala,lokacin daya futo harta
gama tattara gurin itama ta shige dauro alwala.
Bayan y dawo a masallaci tare suka shiga
kitchen suka daura lunch,islam itace yanka
albasa,bare maggi,auno shinkafa,islam dadi y
isheta ganin yadda Aslam in xai mata magana
sam baya mata tsawa,sai take ganinshi tamkar
sabon mutum,a haka suka gama abincinsu fried
rice & chicken pepper cikin farin ciki fuskar kowa
fes saboda sam basuyi fada ba.
Taku har kullum *sisin mama*
*mrs hamisu taura*
[3/7, 9:22 AM] +234 703 962 5239: *GOYON KAKA*
*97*
Tun daga lokacin suke wani bala'in shiri Aslam
da islam,dan dama abinda yake hada Aslam da
islam fitsara to yanxu batayi masa dalili kuwa
tunda yace xai harbe ta kowa y huta tashiga
tsoro,yayinda Aslam kuma soyayyar islam take
dawainiya dashi yake ratsa dukkan jiki da
bargonsa.
Tafiyarshi sai karatowa takeyi yau y kama saura
2 days y tafi photercourt amma y kasa sanarwa
da iyayansa,shi yanxu a yanda yakejin islam ma
baya tunanin xai iyayin nesa da ita kona 2 weeks
balle har 2 years danso yakeyi yanxu y shafe
mata kiyayyarsa y cusa mata soyayyarsa,xaune
suke a palo dabara ta fado masa wayarsa y
dauka ya fara dialing number din general yusuf
ringing takeyi sai data kusa katsewa sannan
general y dauka.
Aslam yace: _assalamu alaikum_
General y yace: _wa'alaikumussalam_
Aslam yace: _barka da yamma oga dftn kan lfy?_
General y yace: _brkn mudai dftn kaima haka_
Aslam yace: _lfy qlau ammm sai kuma yayi
shiru_
General yace: _ya akayine Aslam ina jinka_
Aslam dakyar y daure yace: _yallabai dama so
nakeyi naji bayani akan tafiyarnanne_
Murmushi general y yayi yace: _tananan Aslam
wani abune y faru_
Dan sosa kai Aslam yayi yace: _eh wlh yallabai
da cewa xanyi ko da akwai yadda xa'ayi a fasa
tafiyar dani?_
Murmushi general y yayi yace: _ai dole kayi
tafiyar nan saboda ka riga daka amsa,ni kuma
natura sunayenku can head quarter da pics
dinku,shiyasa tun farko na tambaye ka saboda
nasan kana da amarya,yanxu dai kawai hakura
xakayi ayi tafiyar dakai,tunda kaga ba ta yadda
xa'ace musu ga wani baxai iya xuwa ba alhalin
ba rashin lfy kakeyi Ba_
Aslam cikin sanyin jiki yace: _insha Allah jibin
xan taho yallabai a huta lfy_
General y yace: _Allah y kaimu sukayi hiding din
wayar_.
Yau y kama Aslam saura 1 day y tafi kuma flight
din 7:00am xai hau,shiyasa y yanke hukuncin yau
xai kai islam gda su kwana acan washe gari y
tafi,dan bai masan y iyayensa xasu dauki
maganar ba dan yau yakeson sanar dasu,da
misalin 4 o'clock Aslam da islam ne xaune a palo
islam tace ni gaskiya hero mangwaro
xansha,murmushi yayi yace haba princess
mangwaron gdannan fa sam bai nuna
ba,xumbura baki tayi ta juyar da kanta
gefe,Aslam ganin islam na shirin yin fushi da
sauri y mike y ruko hannunta yace haba princess
fushi kuma to muje,washe hakora tayi sukabi ta
kofar kitchen suka futa.
Tsaye Aslam yake y daga islam tana tsinko
mangwaro guda 3 ta tsinko nan ta farajin kukan
mage,cikin tsoro tace hero kukan mage fa nakeji
ko? yace eh to me xatayi miki? cikin rawar murya
tace nidai ka saukeni mu tafi banason mage
tsoronta nakeyi ta karashe maganar kamar xatayi
kuka,Aslam yace toh mangwaron y isheki haka?
da sauri tace eh sauke ta yayi yace toh mu
tafi,hannunta cikinnasa suke tafiya sai rarraba
ido takeyi saboda har lokacin tana jin kukan
magen,cak ta tsaya tare da kwalla kara ganin
magen a gabanta tana kallanta,kankace me islam
ta tafiii luuu ta suma tana shirin faduwa cikin
xafin nama Aslam y dagata cak kan takai kasa
yayi cikin gda da ita cikin sauri.
Taku har kullum *sisin mama*
*mrs hamisu taura*
[12/9, 5:00 PM] Habiba Abdullahi Ali : (9/12/2016
1:00pm) *Na Umma Yahya Musa*
*GOYON KAKA*
*98*
Da gudu y karasa palo y kwantar da ita a three
seater despenser y tafi y kunna ruwa a kofi da
sauri y karasa y yayyafa mata,wata doguwar
ajiyar xuciya taja da sauri ta mike ta kankameshi
tana kuka tana wayyo yaya mage banasonta a ka
mayar dani gda Allah baxan kara kwana a
gdannan ba duk cikin gunjin kuka take magana
tabi ta cukukuyeshi ta runshe idonta,a hankali
yake shafa bayanta yana sorry my princess kiyi
shiru ki bude idonki kinga mun shigo palo ko bata
yadda magen xata biyoki ki tayi a hankali yaci
gaba da shafa mata baya yana hura mata
kunne,ji yayi numfashinta na sauka a
hankali,anan y gane bacci takeyi amma duk da
haka a makale take a kirjinshi,leka fuskarta yayi
yace islam rigima in anga kin nutsu to abinda
kike tsorone murmushi yayi yana kallon
kyakykyawar fuskarta,a hankali yakai hannu y
shafi dan karamin pink lips dinta peck yayi mata
a kumatu y dada rungumeta yanajin wani
daddadan shauki a ransa daganan bacci y
kwasheshi.
Xaune suke acikin lambun gdansu shida princess
dinshi tanata yi masa shagwaba shi kuwa sai
nan2 yakeyi da ita wasu kyawawan kids ne kuda
2 mace dana miji suka taho a guje ta macen
tanamin namijin a baya sai y bata popcorn
dinta,shima gudu yake yana cin popcorn din
xagaye su Aslam sukeyi macen ganin ta gaji
kuma ta kasa kama namijin kawai saita fadi
tahau birgima akan grass carpet da sauri Aslam y
tashi yaje y dauketa yana meya faru my
daughter,cikin gwaranci dayake batafi shekara 2
da rabi ba,tace ba shultan bane ya aukan mun
popcorn ina ba ta karashe maganar dason yin
kuka,Aslam ne y kalli sultan yace ah haba karka
xama babban banxa mana ka dinga saka
kanwarka kuka,islam tace oya my son basu
abinsu kasan sultana da shegiyan rowa maxa
bata in mun shiga gda xan baka ice cream ,xuwa
gurin sultana yayi yace ungo marowaciya baxan
kara baki chocolate dina ba kuma yanxu in
mammy taban ice cream baxan baki ba,da sauri
ta kwace tana murguda baki tace eh din
kakkabani in ai daddy na xai shiyomin nima ko
tana kallan Aslam*
Firgigit y fara daga mafarkin dayakeyi wani dadi
yaji a ransa,yace tabbas wannan mafarkin yana
nufin my princess kece farin cikina kuma hasken
idanuna Allah y nunamin ranar da xaki xama
uwar yayana wani murmushine y kwace masa
kiran sallar magruba yaji a hankali y fara kokarin
kwantar da Aslam a kujera y samu yaje y dauro
alwala,firgigit ta tashi tana mitststska ido
kallanta yayi yace my princess kin tashi kai
kawai ta daga masa,yace to xauna naje na dauro
alwala,kafada ta make tace uhm uhm mikewa
yayi yace alwala fa xanyi itama xuruf ta mike ta
kama hannunsa haka suka shiga daki nan ma kin
xama tayi tace saita bishi bathroom rike kansa
yayi yace oh babynnan kin fiya rigima y lakuce
mata hanci,haka suka shiga bathroom din yace to
xanyi fitsari idon ta ta kulle murmushi yayi,sai
dayayi fitsarinsa yace toh nagama sannan ta
bude idonta itama tayi fitsarin sukayi alwala suka
futo a tare,sallah ma sai a gda yayi saboda islam
takafa ta tsare sam ta hanashi xuwa masallaci.
*plz kuyi hakuri xakuga na yau kadan chargy ne
bani dashi dftn xakumin hakuri*
Taku har kullum *sisin mama*
*mrs hamisu taura*
[3/7, 9:29 AM] +234 703 962 5239: (11/12/2016 2:00pm) *Na Umma Yahya Musa*
*GOYON KAKA*
*99-100*
Bayan sun idar da sallah,ganin da Aslam yayi
islam sam ta kasa sakewa shine y sakashi yanke
hukunci ya kaita gda yanxu kawai,kallanta yayi
yace my princess kina so kije gda da sauri ta
gyada kai,yace to ni kuma in xauna dawa?yayi
mata wannan tambayar,rau2 tayi da ido alamar
sonyin kuka tace dan Allah yaya ka mayar dani
gda kaima saika koma can da xama
kawai,murmushi yayi jin wautar da tayi yace to
naji dama yanxu xa'a turamu wani cause
singapore at least xamu iya kai 2 years shine da
nakeso mu tafi tare y kika gani,tsare ta yayi da
ido yanaso yaga yanayin da xata shiga ko xata
nuna damuwarta a kansa tace xata bishi,shiru
tayi can kuma ta dago kai tace yaya makaranta
tafa,yace acan xan sakaki,daga kanta sama tayi
kamar mai tunani can kuma tace yaya kasan
mene,cikin sauri yace a'ah saikin fada murmushi
tayi tace kawai ka barni a gda ni gaskiya baxan
iya tafiya wani garin ba na daina ganin su
kaka,wani kululun bakin ciki yaji a ransa yace
kaddai ni kadai nake shirmena bama tasan irin
mugun sonta dayake fixgar raina ba watako ita
duk shakuwar nan da mukayi ta dan lokaci ita
batajin komai a kaina,dabara ce ta fado masa
yace to yanxu inna tafi baxaki dinga tunani naba
ya karashe maganar da kashe mata ido 1,dariya
tayi tace eh to xan dinga tunaninka nace Allah
sarki yaya Aslam yanacan shi Kasai kowa xai
dinga duka yanxu saita kuma dariya tace
ammafa ba sosai xanna tunanin kaba tunda kaga
yanxu mun daina fada cikin jin haushin shirmen
da takeyi masa yasaka shi cewa to naji tashi
muje ki hada kayanki cikin farin ciki ta tashi
harda rawarta shikam tsayawa yayi kallanta
mamaki fal fuskarsa,harararta yayi yace to in kin
gama dariyar saiki taho muje ko wlh ki fasa
tafiya gdan nasamo miki mai tayaki kwana,dariya
tayi tace Allah y baka hakuri yayana suka haura
stair.
Da kanshi y harhada mata kayan ganin irin rawar
jikin da takeyi shine y dada kular dashi hautsina
gashin kansa y fara a ransa yace ai laifinane
dana amsawa general xanyi tafiyar nan gashi son
yarinyar nan yana son haukatar da da karfi yace
oh god y xanyi,saurin dafashi islam tayi tace lfy
yaya notting kawai yace mata,tabe baki tayi shi
yaja mata katuwar trolley bag din ta don baxata
iya dauka ba shima y shiga nashi bedroom din y
dauko yar madaidaiciya wadda kayan ciki basufi
4 set ba,islam ce ta karbi nashi suka futa a
bayan booth suka xuba kayan suka shiga suka
tafi.
Islam ce ta shiga part din kaka da gudunta tana
kwalawa kaka kira,kaka da take palo ta kalli
Amira tace wa nakeji ne kamar isla.………kafin ta
karasa rufe baki islam ta shigo da gudu ta fada
kanta,kaka ma cikin farin ciki kaka ta rungume
ta tace kece tafe,dariya islam tayi tace eh ai
yayan ma y dawo dani gda cikin mamaki kaka
take kallanta tace saboda me,islam ce tace kai
kaka wlh kin fiya tambaya to ki jira yayan yaxo
saiki tambaye shi,kaka tace to naji yar nema ina
mijinnaki,murguda baki tayi tace ni ban……bata
karasa ba tayi saurin rufe baki tace yaje
masallaci (nikuwa nace yarinya ta tuno mutuwa
).
Bayan Aslam sun dawo masallaci dasu daddy
anan yakeyi musu bayanin tafiyarshi,amma y
boye musu cewa shine yanaso yace xabarshi
akayi,sunyi masa fatan alkhairi da addu'ar Allah
y bada sa'a.
*Dan Allah kuyi hakuri xakuga yau 1 nayi typing
wlh hakan y farune sakamakon wutar nepa din
mu data Lalace,nikuma banayin typing din dare
saboda oga dftn xakuyimin uxiri*
Taku har kullum *sisin mama*
*mrs hamisu taura*
[3/7, 9:35 AM] +234 703 962 5239: *GOYON KAKA*
*101*
Lokacin da Aslam y futo daga part din daddy
direct part din kaka y tafi,lokacin daya shiga tarar
dasu yayi a xaxxaune suna kallo islam na kwance
a cinyar kaka,kararsawa yayi y xauna a daya side
din y daura kanshi a kafadar kaka yana ina wuni
uwar gda sarautar mata,islam ce tayi tsalam ta
mike tace yaya dama kaka ce matar taka
harkake cewa tafini kyau tab wayaga chakus,aka
kyalkyale da dariya dukka palon,Aslam kuwa
kallanta y shiga yi da tsantsar mamaki,kaka ce
tace islam waya ke fadawa nice matarsa da
sauri islam tace.…………ganin da Aslam yayi xata
yi baran barama shine y sakashi yin gyarar
murya,da sauri islam ta dawo nutsuwarta ta
yatsina fuska tace wai fa ni yake fadawa yana da
mata kyakykyawa wai hartafini kyau da gashi
ashema kece,kaka tace to ai nafiki kyau dinne da
sauri islam ta tashi ta mike ta juya ta karkada
gashinta tayi wani farr da ido tace a hakan kika
fini kyau,Aslam kuwa sakar baki yayi yana
kallabta yadda take kada eyes balls dinta tayi
bala'in burgeshi kamo hannunta yayi yace haba
my wife yama xa'ayi kaka ta fiki kyau kawai
tsokanarki nayi ai duk duniyar nan babu matar
data kaiki kysu,da sauri ta dada kada idanuwanta
tace da gaske yaya,tsareta yayi da ido y kada kai
wani ihu ta saki hade da tsalle ta fada kanshi ta
rungumeshi hade dayi mishi peck a kumatu,bashi
da yayi mutuwar xaune hatta kaka sakin bakin
tayi tana kallan islam yaran palon kuwa sun
sunkuyar da kai suna dariya kasa2,islam kuwa
mikewa tayi ko a jikin ta taci gaba da abinda
takeyi,kaka ta kalleshi tace da gaskene wai ka
dawo da yar rigimar nan gda,kansa kawai y kada
y kwantar da kansa a kan kujerar y lunshe
ido,kaka tace saboda me anan yakeyi mata
bayanin tafiyar data taso masa,tayi masa fatan
alkhairi daga nan sukaci gaba da kallo,Aslam
kuwa idanuwansa suna kan islam yana kallan duk
wani motsi da tayi mugun sonta yana fuxgarsa.
10:00pm yaran duk sun tafi dakunansu sai kaka
da Aslam,islam,Amira sune kawai a xaune a
palon kaka data fara gyangyadi tace to mai gdan
kadauki matarka ka tafi bangarenku mu xamu
rufe bangaren mu,a tare Aslam da islam suka
dago kai suna kallan kaka katse su tayi tace
menene kuke kallona in kallanne bai isheku ba in
kunje naku bangaren kwa kalla,Aslam ne yace to
ai ni da so nayi ta kwana anan da sauri islam
tace eh eh kaka anan xan kwana,kaka tace ku ji
shirme yanxu kai Aslam da xakayi tafiya har
tsahon shekara 2 shine baxaka kwana da
matarka kuyi sallama ba,dan sosa kansa yayi
yace eh hakane y kalli islam yace taho mu tafi
my princess xumbura baki tayi tana ni Allah,Allah
tana bubbuga kafarta a kasa kaka ce ta harareta
tace ke Allah me,xaki tafi ko saina bubbuge ki
kujimin yarinya da munafunci da acan gdan dawa
kike kwana,hartace ni…………da sauri Aslam y
tashi yaja hannunta yace kaka saida safe bin
bayansu tayi tana Allah y kaimu ta rufe part
dinta.
Su Aslam suna futa islam ta kwace hannun ta
tayi rau2 da ido tana kallon Aslam tace to wai
yanxu dakai xan kwana?yace eh dan shine kadai
mafuta,cikin tsiwa tace tab kato dakai xan kwana
daki 1 dakai nidai bari natafi part din mommy tayi
gaba saurin ruko hannun ta yayi yace ke bakida
hankali ne kina ganin kaka ta koromu in kinje me
xakicewa momyn?daga kai tayi alamar tunani sai
kuma tace yauwa na tuno cemata xanyi kaka ce
tace wai saina bika dakin ka na kwana alhalin
malamin mu yace manxan Allah (s.a.w) yace
indai mace da namiji suka kadaita su 2 tona 3 su
shaidanne,kuma malam yace xasu iyayin abinda
bai kamata ba mu gujewa kadaita da maxajen
daba muharraman muba,murmushi Aslam yayi a
ransa yace naga ranar da xaki daina shirme
princess,kallanta Aslam yayi yace naji hadithin
naki amma a wadanda akace kar a kebanta dasu
harda miji karya kebe da mata,shiru tayi sai kuma
tace a'ah banda miji yace toh oya mutafi dakina
mu kwanta tunda kinga ni mijinki ne ko? to tace
amma Allah yaya sai dai ka goyani koka daukeni
dan hararar wasa yayi mata y tsuguna yace hau
muje yana iya da sauri ta dane bayanshi tana
kyalkyala dariya tana masa cakulkulu shima yana
dariyar a haka suka shiga part dinsu,su amir ne a
palon a xaune da sauri islam tace hey
brothers,murmushi sukayi mata sukace hello
6*,Aslam kuwa da kunya ta isheshi tamkar kasa
ta tsage y shige yace wa islam to sakko ai
munxo kafada ta make tace a'ah saika kaini daki
cikin shagwaba tayi maganar sum2 Aslam y
shige da ita su amir kuwa sukace me xasuyi in
ba dariya ba suka kyalkyale da dariya.
Taku har kullum *sisin mama* 💘[3/8, 9:30 AM] +234 703 962 5239: *GOYON KAKA*
*102*
Suna shiga dakin Aslam yace dallah can
sakko,kyalkyala dariya tayi tace Allah yaya bayan
nakane dadi ta dada lafewa,tsaki yayi yace wai
xaki sakko ne ko kinga ina wasa dake sakkowa
tayi a bayannashi y kalleta yace watako ki
nunawa mutane kema kin girma kinsan dadin miji
shine inayi miki magana kika kiji ko y
tsatstsareta da idanu,xumbura bakinta tayi tace
to naga dai lada ka samu ko kuma malamin mu
yace ai duk abinda miji ko mata tayiwa mijinta ko
yayiwa matarsa dan suji dadi lada xasu samu ta
karashe maganar da murguda baki,bakinnata y
kama yace wannan bakin tsiwar nakusa kasheshi
y daina yiwa mutane rashin kunya yar kara ta
saki tace Allah fa da xafi yace eh ai shiyasa nayi
miki dannasan da xafin kara murguda bakinnata
tayi hannu yakai xai kamota da sauri ta kwasa da
gudu xagayen dakin suka fara aikuwa islam sai
xillemasa takeyi in tayi nan yaga kamar xai
kamata saitayi masa gwalo ta kara xullewa haka
sukayi ta xagaye shi kanshi Aslam yayi mamakin
yadda y kasa kamata daya gaji dan kansa y fada
kan gado yana mai da numfashi,islam ganin
harya gaji shine y sakata yin dariya itama tahau
kan gadon ta kwantar da kanta akan girjinsa
itama tana mai da nunfashi da sauri y rungumeta
yana wana kama saurin kama bakinta tayi tace ni
amma Allah y baka hakuri make kafada yayi yace
ni baxan hakura ba y kwaikwayi maganarta
dariya tayi tace yaya kaima ka iya shagwaba
dariya shima yayi yace eh to xama da kene na
kora murmushi kawai tayi,can bayan kaman 2
minute yaje my princess ki fadamin abinda
malaminku yace in mata tayiwa mijinta xata
samu lada,tace to yaya ladabi,biyayya,girki in miji
yacewa matarsa tayi masa Abu to tayi masa in
kuma y hanata to kartayi,girgixa kai yayi alamar
gamsuwa yace iyasu kadai y fada muku,tace eh
amma yace wai in miji y kira matarsa kan
shinfidarsa tace in taki mala'iku xasuna shine
mata har gari y waye sai ta mike xaune tace
yaya me kenan malam yake nufi da hadisinnan
lokacin da yayi mana shi yace ba a lokacin xaiyi
mana bayani ba wai saimun kara hankali
murmushi Aslam yayi yace ki bari naje nayi
wanka inna futo saina fada miki cikin jin dadi
tace toh ta kwanta shikuwa towel y dauka y
shiga wanka,xuwa 20 minute y futo kallan islam
yayi yaga hartayi bacci murmushi yayi y shafa
mai da body spray ya saka kayan bacci ballar
maganinsa yayi yasha saboda jin mararsa tanayi
masa ciwo,light off yayi musu y kwantah shima a
gefen islam y janyota y daura kan girjinsa yaja
musu blanket a hankali shima daddadan barci y
kwasheshi.
Washe gari da asuba bayan Aslam y tashi ya
shiga bathroom y dauro alwala,sannan y tashi
islam masallaci y futa itakuma tayo alwala ta
shimfida sallaya ta tada sallah bayan ta idar
axkar tayi da ka sannan ta dauki qur'ani ta fara
karantawa tana cikin karanta suratul yusufa cikin
xaxxakar muryarta Aslam y dawo daga masallaci
xama yayi yana saurarar kira'arta ta hafsi gashi
tana fidda tajweedi sannan tana bawa ko wanne
harafi hakkinsa lunshe idanu yayi yana binta a
hankali hartaxo karshen shafi tayi sadakallahul
axiim ta rufe,Aslam ne y bude idanuwansa yace
Allahu Akbar kallanshi tayi tace ina kwana