Showing 96001 words to 96677 words out of 96677 words
Chapter 33 - GOYON KAKA(1 to End) Complete Document Writing by Umma Yahya Musa.txt
tayi shar kana ganinta xakasan akwai motsi acikinta karbar sultana tayi tana a gaskiya sis kin iya haihuwa yarannan kyawawa nasha Allah nifa bana iya banbance su murmushi islam tayi tace banbancinsu 1 ne sultana dimple dinta 1 ne irinna babanta a hannun dama hibba kuma dimple dinta 2 irinnawa dukka kumatun dariya sukayi dukkansu sukace kaga uwa da diyanta harta banbancesu a haka har suka karasa gda.
Daran ranar islam ta fadawa yan garinsu dan first night dinta ne y dawo mata dan Aslam y nuna mata irin yadda yayi missing dinta sai asuba y kyaleta.
Haka su islam sukaci gaba da rayuwarsu twice sai dada girma sukeyi suna da 9 months suka fara tafiya amma fa akwai kiriniya ko kadan basaji gashi sun iya hada barna indai suka tashi tofa gdan baxai nutsu ba har sai dai in bacci suka koma haka islam xatasha takaicinta in xata dakesu Aslam y hana yace ai ko rabin irin kiriniyar da tayi basuyi ba.
*After 3 years*
Wasu kyawawan yara nagani su 5 biyu mata 3 maxa karasawa nayi kusa dasu anan nagane yaran matan sultana da hibba ne cikin maganarsu ta yara naji suna cewa kai shultan ka jauna acan makayanta xa'ayi inda wadancan yaran 2 maxan kuma suna o'oh wallashi mu foot ball jamuyi kuxo muje nan naga islam da khausar sun futo khausarda katon cikinta haihuwa yau ko gobe daga gdan Amira na kano ashe itace ta kara haihuwa ta haifi baby girl dan haihuwarta ta farko namiji ta haifa akasa masa sunan Abba suke cemasa suhaif khausar kuma sunan dadyn safwan aka saka masa suke cemasa mahboob kamo hannu sultan tayi tana yarona taso mu shiga ciki hibbace ta fadi tana birgima tana mommy washa fa jamuyi shine jaki aukeshi gashkiya ki ajiye shi kama baki islam tayi ta kalli khausar tace kijimu da mara kunyar yarinya Aslam da karasowarsu kenan y dago hibba yace haba aunty na kefa aunty ce ko kinaso yara su rainaki hade rai tayi dan ko kadan hibba batason raini tace a'ah banasho yace yauwa y direta suka dunguma suka shiga palon Amira dukkansu Aslam, islam,safwan,khaudar,sultana,h
ibba,sultan,suhaif,mahboobxaune suka tarar da Amir,Amira a palon Aslam ne yace kuxo mudauki selpie da sauri suka hadu guri 1 ya kyara musu pic nima da sauri na dauko wayata na daukesu.
Haidar yayi aure y auri hajar budurwarsa, sagir kuwa ihsan y aura kanwar islam yusuf ma yayi aure yayan Islam.
*_Tammat bi hamdullah ayau Allah y bani ikon gama wannan littafi nawa ```GOYON KAKA``` masu mafarkin shi ku farka ku biyoni cikin sabon novel dina mai suna ```SAIFULLAH```danjin da wanne irin salo da darussa xaixo dashi na sadaukar da wannan novel din ga my blood sister Aysha yahya musa (Aunty ummy) & my Afma kai da duk wani ```GOYON KAKA``` dayake duniya lol_*
*_Alhmdllh dukkan yabo da godiya su tabbata ga ubangiji madaukakin sarki mai kowa mai komai wadda y bani ikon kammala wannan kagaggen littafi nawa mai suna ```GOYON KAKA``` abinda nafada dai2 Allah y hadamu a ladan wanda nayi kuskure kuma Allah y yafemin readers bani da kalmar da xanyi amfani da ita wajen nuna muku irin farin cikin danake ciki saboda inna tuno da irin soyayyar da kuka nuna mini hade da bani kwarin gwiwa wajen yadda kuke nuna soyayyar ku akan buk dinnan ```GOYON KAKA``` a gaskiya bakina baxai gaji ba wajen jaddada irin godiyar danakeyi muku ngd3 Allah yabar xumunci masoyana nima ina kaunarku a duk inda kuke a duniya masu kirana a waya da masu yimin text massage baxan iya taba mantawa daku ba dabadanba dana rubuto sunayenku amma ina kunfi karfin haka ngd3 Allah yabar mana xumunci Ameen._*
*_Hakama whiters namu ngd3 da muhimmiyar rawar da kuka taka wajen bani goyon baya wajen rubuta novel dinnan Allah yabar xumunci Ameen._*
Gaisuwarku ta dabance
1-Afma
2-nana fu'ad
3-nusnim
4-aunty jiddah
5-Aysha iliyasu
6-humaira melody
7-jidda mowajoo
8-maryam bello
9-rahma nalele
10-billy tabacco
11-zee yabo
12-m jay
13-mrs lamido
14-miss xoxo 15-
15-Aysha ghana
16-Aysha muhd
17-Al'eeman
18-Umar Dalha
Baxan taba mantawa daku ba
1-ummy aysha
2-ummy garkuwa
3-asy khaleel
4-didi
5-autar hajiya
6-aysha basheer
7-billy
8-Amina zaria
9-ummu khamal
10-hama gee
11-miemiebee
12-mami
13-ilham
14-maryam
15-sadiya jegal
16-safah
17-xarah
18-xuhrah
19-yar lele
20-zee nur
21-aenart
Asmart