Showing 81001 words to 84000 words out of 96677 words
Chapter 28 - GOYON KAKA(1 to End) Complete Document Writing by Umma Yahya Musa.txt
da numfashi Aslam ne y dago
rinannun idanuwansa cikin wata irin murya ya
fara magana nagaji! nagaji! nace miki nagaji
Islam so kikeyi ki kasheni ne kinsan adadin
lokacin dana dauka ina cutar kaina akan
nafaranta naki ran amma kin kasa fahimta sai
yamin rai kikeyi akan hakkina to wlh tsaya kiji
hakurina y kare nidai baxan iya karbar hakkina a
gurinki ta karfi ba amma bari kiji yau xan koma
photercort kuma baxaki kara ganina a kwanannan
ba har sai ranar da kika shirya bani hakkina cikin
wani mawuyacin hali y tashi y haura stair islam
kuwa sakar baki tayi tana kallan Aslam sai daya
wuce ta y haura stair sannan ta saka kanta a
tsakanin cinyoyinta ta fara rera kuka (nikuwa
nace da kenan yarinya ki bada kai bari ya hau
kin tsaya iyayi )
Aslam kuwa yana shiga dakinsa dakyar y iya
hada lipton da lemon tsami yasha saboda mugun
kallo murdawar da marar shi takeyi masa bayan
5 minutes yaji marar ta saki wayarshi y dauko y
kira mai yankar da ticket yace yanason ticket din
flight daxai tafi photercort to yace sannan y
katse kiran trolly bag y janyo y hada kayansa
sannan y shiga bathroom yayi wanka bayan y
futo y shirya y janyo trolly bag dinshi y futo
xaune y tarar da islam a palo tana shashshekar
kuka duk da har cikin ransa yakejin kukannata
amma haka y saka kai y fice daga palon.
Bayan Aslam y futa kiran wayar haidar yayi yace
yahau keke napep y sameshi a airport y karbi key
din motarto haidar yace Aslam bai dade da xuwa
ba haidar ma yaje y mika masa key din mota
yace kana xuwa kana kai Islam skultoh haidar
yacey karba Aslam kuma y shige cikin airport y
karbi ticket dinsa sai daya yahau flight sannan y
turawa islam da short massage sannan y kashe
wayar.
Islam har lokacin kuka takeyi jin shigowar
massage wayarta har xata share sai kuma ta
janyo wayar ganin hero ne yayi mata massage da
sauri ta bude massage din jikin ta har rawa
yakeyi murmushi dauke a fuskarta gani tayi ya
rubuto mata *ban yadda kije gda ba wannan
karan ki xauna a gdanki sannan haidar xai dinga
xuwa yana kaiki skul* bayan ta gama karantawa
hulli tayi da wayar ta dada rushewa da kuka har
wani shidewa taji tanayi sai da taji kanta fara
ciwo sannan tayi shiru amma ta kwanta tayi luf
akan kujera.
Taku har kullum *sisin mama*
*mrs hamisu taura*
[3/8, 10:18 AM] +234 703 962 5239: *Na Umma Yahya Musa*
*GOYON KAKA*
*127-128*
Haidar lokacin daya isa gda part din mammay y
shiga xaune y tarar da ita da wata yarinya da
baxata haura 12 years ba mommy tana ganin
haidar tace Yauwa haidar xona aikeka gdan Islam
kakai yarinyar nan mai tayata aiki ce,haidar yace
to ammh mommy yanxu mafa na karbo mukullin
motar yaya a airport inaji photercort y tafi,
mommy tace to ina islam din fa haidar yace tana
gda yace ma ina xuwa ina kai islam din
makaranta,mommy tace xancen banxa to me
yaronnan yake nufi ta kalli haidar mikomin
wayata dauko mata wayar akan center table
kokarin kiran lambar Aslam ta farayi amma is
switch up tsaki tayi tace wayar tashi ma a kashe
take tana cikin mita tace haidar tafi ka daukomin
daughter ta dan wulakanci yama xa'ayi yabar
yarinya ita kadai a katon gdannan aunty amarya
ce ta shigo a lokacin tace a'ah mommy fadan me
kikeyi har waje ana jinki tsaki ta kumayi tace
nida yaronnanne wai xai koma aiki amma y hana
yarinya dawowa gda murmushi aunty amarya tayi
tace kin tambayi islam dinne kinji ta bakinta kike
yanke hukunci,mommy tace ai nasan baxata ce
baxata dawo gda ba sai dai in shine y hanata
aunty amarya tace a'ah dai kirata kiji dai.
Dialing din number islam ta fara,islam tana
kwace a lokacin har bacci y fara daukarta ringing
taji wayarta nayi firgigit ta mike ta janyo wayar
dan ita duk a tunaninta Aslam ne y kirata ganin
bashi bane mommy ce sai taji jikinta yayi sanyi
sai da kiran y kusa katsewa tayi picking,daga can
bangaren mommy tace
" _hello daughter na_"
" _na'am_" islam ta amsa cikin sanyin murya.
Mommy tace " _ya naji muryarki wani iri tamkar
wadda tayi kuka?_"
Islam jin hawaye tayi y silalo a kumatunta bayan
hannunta tasaka ta goge hawayen tace " _uhm
uhm bacci nakeyi kika kirani_"
Mommy tace " _toh naji ance yaronnan yayi
tafiya amma banga y dawo dake gda ba
meyasa_"
Islam tace " _bkmai nice nace ba saina xo gda
ba xan yiwa su Amira waya suxo su tayani xama
tunda ba dadewa xai yiba_" ta karashe maganar
tare goge hawayen da yake xubowa a idanuwan
ta tamkar an bude fanfo
Mommy tace " _kin tabbata abinda kika fada
gaskiya ne?_
Islam tace " _eh_"
Mommy tace " _to shikenan Allah yayi miki
albarka bari yanxu nasaka Amira ta shirya
tayowa khausar magana saisu taho_"
Islam tace " _ameen sai sunxo_" tayi rejecting
din kiran sai kuma ta rushe da kuka.
Mommy ce ta kalli aunty amarya fuskarta dauke
da murmushi tace kinji ma ashe itace tace ya
barta a gda ta tunda ba dadewa xai yi ba,dariya
aunty amarya tayi tace toh ai gashinan ta baki
kunya da kina nan kina fada bakisan ashe yar
taki girma tayi ba tafara xaman gdan miji,dariya
itama mommy tayi tace to ai hankalina baxai
kwata ba da ace bankira ta naji ba aunty amarya
data mike xata futa tace yanxu hankalin naki y
kwata kiyi bacci da munshari ta fuce tana dariya.
Mommy da kanta ta tashi taje ta axalxali Amira
ta shirya ta kirawo khausar suka tafi hade da
ma'u mai aiki gdan islam,xaune suka tarar da
islam ta doka uban tagumi har sukayi sallama
bata jiba khausar ce ta karasa ta tafa hannunta
firgigit ta dago daga xurfaffan tunanin data tafi
kwashewa sukayi da dariya khausar da Amira
khausar tace ah lallai yarinya ta fara tunanin
hero dinta suka kara kwashewa da dariya Amira
ce tace kai duba idanuwan ta inaji ma har kuka
tayi,haidar ne yace ku dallah malamai karku
damar min mata y wani hade fuska yace matar
meya same ki banxa tayi masa domin ita batasan
ta inda xata fara musu bayani ba,haka haidar
dasu khausar suka karaci tsokanar islam suka
kyaleta amma ko ci kanku batace musu ba amma
jin xuciyarta takeyi tana mata xafi har haidar
yabar gdan da ido kawai take binsu ba wanda ta
kula (nikuwa nace lallai islam an shiga 9 duk
surutun islam yau tashin hankali y kasheshi
gaskiya hero bai kyauta ba ).
Washe gari ma haka islam ta tashi sukuku amma
dai tana danyin magana ba sosai ba su khausar
sun yi yin duniya ta fada musu abinda yake
damun ta amma taki fada sai dai tace musu
bkmai sai dai tanata yawan ta kiran waya amma
bata shiga haka suka gaji suka kyaleta.
Bangaren Aslam ma hakan take bakaramin yaki
yakeyi da xuciyar shiba duk kuwa da yadda take
axabtuwa da tunanin islam kallo 1 xakayi masa
kasan yana cikin tashin hankali y rage walwala
magana ma ba sosai yake yiba danko magana
suke da safwan baya wuce yace uhm ko a'ah
sannan yanxu y haramtawa kansa xaman hirar
da sukeyi shida safwan a palo in sun dawo daga
office sai dai y shige daki yabar safwan shi kadai
safwan yayi yin duniya y fada masa meyake
damunsa amma yaki fada tun safwan na damuwa
har y kyaleshi.
Sati 1 islam ta dauka acikin wannan hali sannan
in ta kira number din Aslam bata shiga har wani
kashin wuya tadan yi abinda islam bata sani ba
Aslam a black list y sakata itace kawai bata
samunsa saboda yanaso y horata akan laifin
datayi masa duk da shima yana cutuwa yasha
daukar wayar tasa da niyyar y cireta a black list
y kirata amma sai xuciyarsa ta hanesa dayin
hakan sannan sam y daina hawa whatsap duk
dan islam.
Mommy ganin Aslam yacinye 2 weeks bai xoba
shine ya sakata kiran layin Aslam ta tambaye shi
y xai bar yarinya a gda yace xai dawo da wuri
amma har yanxu yaki dawowa cewa mommy yayi
tayi hakuri akine y rikeshi amma y kusa dawowa.
Bayan sun gama wayar islam y lumshe
idanuwansa yace Allah sarki pretty na ashe tayi
hankali tunda ta iya boye sirrin mu tsintar kansa
yayi cikin tsananin farin ciki mara misaltuwa
wanda rabon shi da yaji irinsa tun randa yabaro
kano.
Tsawon 5 weeks islam ta dauka bataji muryar
hero dinta ba damuwa iya damuwa ta shiga dan
sau tari tasha kulle kan ta a daki tasha kuka tayi
danasanin abinda tayi (nikuwa nace yarinya dana
sani ai keya ce ba'a ganin ta ).
Yau Aslam ji yayi kawai princes din shi yakeson
gani yana dawowa daga office y fara tattara
kayan sa safwan yace ina xuwa kuma Aslam
yace kano dariya safwan y tuntsire da ita yace ai
dama tun randa ka dawo garin nan tamkar an
koroka nasan jerry din ka ce tayi tsiya shiyasa
kaxo xaka saukewa mutane kwandan masifa aka
shiyasa na watsar dakai wani kallan kasan ido
Aslam yayiwa safwan yace kaini airport y wuce
safwan binsa safwan yayi y kaishi airport.
Islam yau tashi tayi tajita cikin tsananin farin ciki
mara misaltuwa khausar ce ta kalli Amira da
suke a xaxxaune a garden tace Amira me kika
fahimta a tattare da matar nan murmushi Amira
tayi tace farin ciki dan tun daxu nakasa gane
mata sai murmushi takeyi anya ba hero dinta
bane xai dawo khausar tayi dariya tace tambayar
mana ita dai tashi Islam tayi tana dariya tace ku
kuka sani munafukai baxaku batamin farin cikina
ba ta wucesu ta shige cikin gda.
Misalin 5:30pm su islam ne xaune a palo sanye
islam take da atamfa black & yellow simple
makeup tayi amma ba karamin kyau tayi ba
saboda colour din ta dace da fatarta ta daura
dan kwalinnan das tamkar nadin gwagwgwaro
kunenta sanye da fashion yellow sai xuba kanshi
takeyi hankalinta nakan wayarta tana chatting
muryar Aslam taji kamar yana sallama amma sai
ta share ta xata gixon da muryarsa ta sabayi
matane yauma a hankali Aslam y fara takowa
cikin palon kanshin turare y doki hancin islam
lumshe idanuwanta tayi ta kara shakar daddadan
turarensa na tompord jin kanshin tayi yana dada
karuwa dago idanuwanta tayi wajen da takejin
kanshin nan fa idanuwanta sukayi mata toxali da
Aslam tsaye a gabanta yana jifanta da tsadaddan
murmushi bakin ta saki ta dada murxa
idanuwanta domin ta tabbatar shi dinne ai kuwa
taga bai bace ba sai ma ware mata hannu da
yayi alamar ta taho cikin tsananin farin ciki tayi
wulli da wayar ta kwasa a guje ta fada kirjinsa
shikuwa y wani dada matseta yana sauke ajiyar
xuciya yana shakar turarenta.
*wannan page din nakune mmn zee,mmn
khaleed,matar soja,malama (sadiya hudu) kai da
duk masoya _goyon kaka_*
Taku har kullum *sisin mama*
*mrs hamisu taura*
[3/8, 10:20 AM] +234 703 962 5239: *Na Umma Yahya Musa*
*GOYON KAKA*
*129-130*
Sun dauki kusan 5 minutes a wannan halin ita
kanta islam tsintar kanta tayi cikin farin ciki
mara misaltuwa su amira kuwa ganin halin da
masoyan suka shiga suna shirin wuce gona da iri
da sauri suka ja kafafuwansu suka shige
bedroom Aslam kuwa jinsa yakeyi acikin wata
duniya ta daban islam jin da tayi Aslam na sauke
mata wasu xafafan kiss a ilahirin jikinta haryana
shirin haurowa xuwa fuskarta shine y sakata
janye jikinta a wahalce taja hannunsa suka fara
daga kafafu dakyar kan three seater suka fada
ragwab suna mai da numfashi Aslam kokari yayi
ganin y kwantar da islam kan three seater din
shikuma ya hau kanta islam wata irin muguwar
kunya taji ta kamata wadda bata tabajin irinta ba
jin Aslam y fara aika mata da wadansu irin salon
wasanni da sauri ta dakatar dashi ta rada masa
cewa basu kadai bane a gdan,dagata yayi yana
aika mata da wani sassanyar murmushi itama
murmushin tayi ta tashi tana tattara gashinta
daya barbaxu a fuskarta lakuce mata hanci yayi
yace xan kamaki ne yarinya wani farr tayi da
idanuwan ta sakar baki yayi yana kallanta domin
ba karamin kyau tayi masa ba yace yauwa
princess dina hannuwanta tasaka ta rufe fuskarta
tana dariya tana shirin tashi y rikota yace haka
ake tarbar miji badan drinks balle abinci bakinta
ta xumbura tace toni kacemin ma xaka dawo ne
bata karashe maganar ba taji bakinta cikin nasa
kokarin kwace kanta takeyi ta kasa dan kanshi y
saketa yana aika mata da wani shu'umin kallo ta
kasan tashi tayi tace to muje dining kaci abinci
binta yayi tamkar rakumi da akala suka tafi.
Kuskus ta xuba masa wadda ta soyashi da green
beans, peas, carrot, da kuma attaruhu da abasa
sai tayi masa miyan nikakken nama ba karanmin
dadi girkin yayi ba sai kuma tayi water melon
drink wanda yasha madara tsayawa Aslam yayi y
narki abincinnan sosai bayan y gama su Amira
suka futo suka gaisheshi y amsawa anan islam
take gabatar masa da ma'u wadda xatana tayata
aiki amma ita asma'u xatana cemata girgixa
kansa Aslam yayi kiran sallah ne y tasheshi y
haura stair y dauro alwala y tafi masallaci nan fa
su khausar suka tasa islam a gaba suna mata
tsiya itadai murmushi kawai takeyi musu.
Sai bayan sallar isha'i Aslam y dawo tare suka
shigo da amir yaxo daukar su Amira sai wajen
10:00pm sannan su islam suka raka su amira
suka dawo.
Washe gari xaune Aslam da islam suke suna hira
Aslam rungume da islam ma'u kuwa tana dakin
ta dan tunda Aslam y dawo ta daina xaman palo,
kallan islam Aslam yayi yace fadamin wanne irin
missing dina kikayi cikin shagwaba tace uhm
uhm kwaikwayar muryarta yayi shima yace dan
Allah yadda y wani kwantar da murya shine y
sakata kyalkyalewa da dariya tace kai hero kaga
yadda shagwabar nan tayi maka kyau karayi
nagani shima dariyar y ktalkyale da ita yace naki
din salon ki rainani ko dariya tayi tace ni na'isa
ta kama baki kallanta yayi cikin ido yace har
kinyi yawa ma to fadamin irin missing dina da
kikayi tace irin yadda kayi missing dina nayi
missing dinka yace Allah da gaske kinsan irin
missing dinki danayi kuwa nadaina cin abinci na
daina xaman hira da safwan na daina dariya kai
halin dana shiga yayi yawa kallan shi tayi tadan
harare shi tace bawani nan kawai fada kakeyi
nafi missing dinka dubeni fa har rama nayi tunda
ka tafi nake trying number ka amma sai acemin
is not not recharble bakaramin tashin hankali
nashiga ba koda yaushe cikin kiran layinka nakeyi
amma sam yaki shiga haka su Amira suke sakani
a gaba suyi tamin dariya amma bana damuwa
nidai burina kawai nasameka naji muryarka ko na
samu sassauci a xuciyata amma duk nacina ban
taba samu ba nakoma kullum cikin xuba ido ko
xanga kiran ka amma shiru a haka xakace kayi
missing dina Aslam da tunda Islam ta fara
magana y tsare ta da idanuwansa yana kallanta
tsantsar gaskiya yake hankowa a kalamanta da
take fada a fuskarta wani irin sanyin dadi yana
mamaye masa xuciya ashe bashi kadai yayi
missing dinta ba itama tayi kuma yaga rama a
fuskarta wani rungumeta yayi yace sorry my little
princess ni kaina in kika kalleni sosai xakiga
narame a tunanina wannan horone nayi miki ashe
har kaina xan cuta naso na cire tunaninki a raina
amma abin yaci tura nakasa yakice ki acikin
raina duk bugu na numfashina saina tunaki y
dada matseta ajikin shi har tanajin bugun
numfashin sa yace narasa wanne irin so nakeyi
miki plz my princess ki soni koda kwatan yadda
nake sonki ne muji dadin gina rayuwar auran
mu,shiru tayi masa haka y din ga fallasa mata
sirrin xuciyarsa akan kanshi mamaki y dingayi
dan bai taba tunanin xai iya son wai wata aba ita
Islam ba har kuma y xauna yana fada mata
wadannan xadadan kalaman.
Haka rayuwarsu taci gaba da tafiya abin sha'awa
xasuyi wasa tare su shiga kitchen suyi girki tare
wani lokacin har tsere sukeyi acikin sweeming
fool tare.
Wannan karan da Aslam xai tafi photercort islam
kuka shagwaba ta dingayi masa bakaramin
rikicewa yayi ba saboda yanxu in akwai abinda y
tsana to kukan islam ne haka y xauna yanata
faman lallashi dakyar ta hakura shima saboda
fara waec da xasuyi shine yasaka baxai tafi da
ita ba domin shima ko kadan bayason abinda xai
rabashi da princess dinshi.
*A GURGUJE*
Su islam sun fara waec yanxu ko lokacin chatting
bata dashi karatu sukeyi sosai itada su Amira
yau bayan sun futo a pepper xaune suke Acikin
makaranta suna jiran haidar amma shiru sai daya
bata musu 30 minutes yaxo kuma shida wata
yarinya islam ce ta tashi sai kumbure2 takeyi
saboda yau wata irin muguwar yunwa takeji gashi
haidar y bata musu lokaci tana karasawa taga
yarinya a gaban motar tuni fushin fuskarta ya
kau tace a'ah yaya haidar wace wannan sanin
halin islam da yayi xata iya yimai abinda xaiji
kunya agaban budurwarsa shine saka shi hade
rai yace budurwa tace dariya tayi suka gaisa har
su khausar ma sai daya fara kai budurwar tasa
gda sannan yakai su islam.
Aslam kuwa tunda y koma photercort yake fama
da ciwon ciki a daddafe yayi sati 1 y jiyo da
niyyar duk abinda xai faru sai dai y faru amma
wannan karan kota karfi sai y karbi hakkinsa gun
islam yau wajen 8:00pm y dira kano da xummar
wannan xuwan duk wadda xa'ayi sai dai ayi
amma baxai kashe kansa a banxa ba haka y
dinga saka yana warwarewa y rasa samun
solution har y karasa gda.
Lokacin daya isa gda su khausar y tarar a palo
bayan sunyi masa sannu da xuwa y tambaye su
ina islam Amira ce tace tana daki tana wanka
stair y haura lokacin daya shiga dakin wani
sanyin dadi yaji y daki hancin sa lumshe
idanuwansa yayi in bai manta ba rabon sa da
shigowa dakin islam tun randa aka kawota yau
kusan 3 years kenan gadon ta y tafi direct y
xauna jin lallausan xanin gadon shine y saka shi
kwanciya yana shakar kanshin turaren data fesa
ajikin bed sheet din ta 10 minute y dauka a
kwance islam ta futo.
Tundaga kan xara-xaran yan yatsun kafarta y
fara kallan ta har xuwa santala santalan cinyoyin
ta wani lumshe idanuwan sa yayi yanajin wani
bakon al'amari yana tsirga masa islam kuwa tana
xuwa gaban dressing mirrow ta saki towel din y
fadi kasa jikakken gashinta ta barbaxa ruwan ne
y sauka kan fuskar Aslam dayake kwance bude
idanuwansa yayi ai saura kadan numfashin sa y
dauke saboda toxali da idanuwansa sukayi da
surar islam,da sauri y mike daga kwancen da
yake nan fa islam ta gano hero tacikin mirrow ta
xaro idanuwa tayi tace hero sai kuma ta kalli
kanta kara ta kwalla ta dauki towel dinta da sauri
ta daura Aslam kuwa daya shagala wajen kallan
dukiyar fulanin islam karar datayi ce ta fargar
dashi cikin tsiwa ta karaso gabansa tana wata
girgixa Aslam kuwa wata irin muguwar sha'awar
islam yaji tana fusgarshi ji yakeyi tamkar yaje y
rungumota,tsare Aslam tayi da idanuwanta na
rashin kunya tace hero menene xaka daki ba
neman excuse ta wani karkace baki eh nama
gane dama so kakeyi kaga jikina kuma ka gani to
dan haka dan Allah malam ayi waje ta karashe
maganar da nuna masa hanyar waje,murmushi
yayi cikin wata wahalalliyar murya yace eh
naganki ai koyamin kikayi ke sau nawa kina
ganina ba kaya y tsareta da idanuwansa,murguda
bakinta tayi tace eh amma lokacin ina yarinya
neko yace ok to ai shikenan yanxu ma xaki iya
gani belt din wandansa y fara xamewa ai islam
ganin abinda yake shirin yi shine y sakata kwalla
kara tashige bathroom din ta a 360 ta sakawa
kofar key tana mayar da numfashi a ranta tana
lallai hero sai fatan shirya tunda yake kokarin iya
cire wandon sa a gaba na sai da taji futarsa
sannan ta futo a bathroom ta sakawa kofarta key
ta fara shiryawa.
Aslam kuwa lokacin daya shiga daki kasa xaune
yayi y kasa tsaye yana neman mufuta can naga
y saki wani sasanyan murmushi yace yes
wannan shawarar tayi futowa yayi daga dakin shi
xuciyarsa fes tamkar ba abinda ke damunsa.
Washe gari bayan yakai su khausar gda lokacin
daya dawo peter y kira yace ina magunan nan
naka peter cikin barin jiki yace wlh oga tun