Showing 90001 words to 93000 words out of 96677 words

Chapter 31 - GOYON KAKA(1 to End) Complete Document Writing by Umma Yahya Musa.txt

02 Jan 2025

74066

xaka iyacin amana ta harkayi aure ban sani ba a gaskiya ka cuceni gashi yanxu ka rabani da martaba ta koda yanxu natashi hankali na nace saika sakeni to mijin da xan aura baxai taba sona ba ta wani barke da wani gunjin kuka,aslam kuwa kallanta y tsayayi yasan ko islam bata fada ba y hango kishinsa a idanuwanta wannan na nuni kenan da itama ta fada tarkon sonshi cikin jin dadi y tashi y janyota jikin shi y rungume yace waya fada miki xan iyacin amanarki ai ba kowa bace matar da nake cemiki xan aura ba illah kedai saboda akwai time din danaji kina waya kina baxaki bani hakkina ba sai kiyi candy shine na duba lokacin naga sai 4 months yayi sannan xakiyi candy shiyasa nikuma nayi miki hikima dannayi tunanin xaki tsorata xuwa lokacin ki bani hakkina in kinji xanyi aure amma wlh ba wata mace da naji ina so a duk duniyar nan daya wuce ke cikin jin dadin furucinsa hade da wata muguwar kunya data rufeta ta rungumeshi hade da kai masa peak a kumatu tace *I LUV U MY HERO* cikin mamaki y kalleta hade da waro idanu yace me kika ce sake fada xumbura bakinta tayi hade da rufe fuskarta tana Allah hero kayita bani kunya wani mugun hug y bata hade da aika mata da wasu xafafan kisses tuni y fara lashe mata hawayen fuskarta ai islam ma warewa tayi ta fara aika masa da nata sakonnin damin ta tatabbatada yanxu ta kamu dason mijinta ai rikicewa Aslam yayi dan bai taba tunanin islam xatayi saurin bada kai ba daganan y fara sarrafa ta yadda yakeso bayan komai y wakana islam taji sam bataji wani xafi sosai ba sai dai wanda baxa'a rasa ba tun a daren sukayi wanka suka tsarkake kansu.
Nan fa rarayuwar masoyan ta fara tafiya yadda sukeso dan kullum Aslam sai y samu abinda yake so a gurin islam wani lokacin ma sau 2 ko 3 a rana tun tana jin dan xafi harta daina sai dadi,lokaci guda sukayi wani mugun kyau ga wani ffari da suka karayi Aslam harda wata yar kiba yayi.
*A GURGUJE*
Islam ce xaune dasu khausar a class sun samu interval sai after 1 hour xasu shiga wata exam din awara ce a gabanta saicin kayarta takeyi tana dangwala yaji khausar ce ta xunguri Amira tace anya sis bamu kusa xama mama ba kuwa Amira ce tace nima ina tunanin hakan kodan yadda naga wata acikin mu tana dada fresh ga wani salon kadayi data bullo dashi yau itace cin awara gobe wainar fulawa jibi dan subul gata dan malele kai koda yaushe dai da sabon kwadayi take xuwa lokaci 1 suka sheke da dariya banxa islam tayi musu dan tasan da ita suke ita kanta tana mamakin kanta canjin data samu koda yaushe cikin cin abin kwadayi take kuma bata dadewa da gamaci xataji wata yunwar ta kamata haka suka shiga hall din exam tana cin gyada mai gishiri bayan sun gama exam din sun futo Aslam ne yaxo daukarta,tuki yakeyi hankalinsa kwance mai agwaluma ta gani cikin sauri tace dan Allah hero tsaya saboda tana toxali da agwalumar taji yawun ta yayi wani mugun tsinkewa birki yaja y tsaya marairaicewa tayi tace plz agwaluma xan sha murmushi yayi y balle murfin mota y futa y siyo mata cikin bakar leda y dawo ai jikinta har rawa yakeyi dan ganin tasha agwalumar nan ko tunanin wankewa batayi ba ta fara aunawa cikinta agwalumar har wani lumshe idanu takeyi wai dadi.
Suna xuwa gda bayan ta huta tayi wanka futowa tashiga kitchen jellop din taliya tayi da xallan attaruhu da albasa wadda taji daddawa da bushashshen kifi bayan ta gama haka ta jjuyo duka a try ta futo dashi a table mat ta shimfida musu itada Aslam tace hero xomuci abinci haka yasa hannu sukaci duk da akwai yaji haka y daure dan yanxu irin abincin da takeyi musu kenan harda taliya da mai da yaji ta yanka cabbage salad tumatur albasa cocumber ta dafa kwai ta marmasa musu kifi a haka kuma yake ci dan yasan ajiyar sace ta fara aiki, kallan Aslam tayi tace hero wai cikine dani murmushi yayi yace wanene y fada miki yatsina fuska tayi tace makaryatannan mana su khausar wai kwadayi na yayi yawa cikine dani dariya yayi yace karya sukeyi kokin yadda da sauri ta girgixa kanta tace a'ah wlh nasan bani da ciki tace tab kasan haihuwa da wahala kuwa murmushi yayi yace ai ke baxaki wahala ba kina bacci xaki tashi kiga danki ko yarki dariya tayi tace Allah yasa mamakin shirmen islam yake bawa islam watako ita bata lura tana da ciki ba sai wasu ne suka kular mata.
Daddyn safwan yaxo kano shida daddy da Abba sunje gdan su khausar sun naimawa safwan auran khausar an saka bayan candyn su da wata 3 bikin yayi dai2 dana Amir da Amira dan suma haka aka saka y xama lokac kenan xa'ayi.
*sakon gaisuwa a gareku shafa'atu umar,sa'adatu usman & hibbancy na sadaukar da page dinnan a gareku Allah yabar xumunci ameen da wannan nakeson sanar da masoyan goyon kaka insha Allah saura 1 to 2 pages nagama goyon kaka*
Taku har kullum *sisin mama*
*mrs hamisu taura*
*Na Umma Yahya Musa*
*GOYON KAKA*
*139-140*
Kwanci tashi asarar mai rai su islam saura paper 3 suyi candy Aslam y buga musu jaka memo key holder Amir da safwan ma ba'a barsu a baya ba domin suma sunyi rawar gani sunyi musu calanders da jaka sannan Aslam y hada musu waleema sai hada2 candy akeyi.
Islam kuwa hannunta y fara kwari domin a xaman da sukayi da Aslam kullum suna futa yana koya mata mota amma dai har yanxu bata fara hawa babban titi ba sannan a tattare da ita tana ganin sauyi domin tayi wani irin mugun haske dau sannan breast dinta sun cicciko domin inta saka rigunanta dakyar take matse zip amma saita danganta hakan da kiba tayi,sannan a bangaren auratayya Aslam nasamun abinda yakeso sosai dan ko bai nemi islam ba tofa da kanta take xuwa domin cikin wata irin jaraba y saka mata ko kadan bata gajiya da Aslam shikuwa gogannaku ai gaba ta kaishi watako gobarar titi a jos.
Kwance Aslam da islam suke akan gado islam tayi matashi da kirjin Aslam tace hero nifa ina ganin canji sosai a jikina bakaga yadda nake cika sosai bane sannan kuma sai tayi shiru murmushi Aslam yayi yace sannan kuma me uhm uhm tace ta kara shiru dariya yayi yace sannan koda yaushe cikin son dumin mijinki kikeyi ko dariya ta kyalkyale da ita ta kifa fuskarta a kirjinshi cakulkulu y fara mata daganan xancen y canja suka fada duniyar maji dadi.
Yau su islam xasuyi candy wanda yayi dai2 da cikinta watanshi 2 da sati 2 amma saboda tsabar shirme da shiririta irin ta islam wai batasan tana da ciki ba tun asuba data tashi bata koma bacci ba kunun gyada tayi musu da yam balls ita kuma tayi dan wake komawa daki tayi wanka ta shirya Aslam duk yana kwance yana bacci kanshi ta tafi ta fara tashin shi cikin shagwaba hero3 cikin bacci y bude idonsa yana kallanta kasa2 yace y akayine my princess kin katsemin baccina ina mafarki kin haifamin babies masu kyau kamar ke xumbura bakinta gaba tayi tace nidai Allah2 hero banaso nace maka ni ba yanxu xan haihu ba amma kullum maganarka daya ina da ciki xan haifa maka baby to Allah tsaya kaji indai kamin ciki yanxu to Allah kayanka xaka karba baxan haifar maka ba nasha wuya ta karashe maganar da murguda baki murmushi yayi domin y kula babynnan nashi har shagwaba da rashin kunya y sakawa princess dinshi yace to naji amma kiyadda xaki rainar minshi a jikin ki tunda ai kinga maxa basa yawo da ciki ranar da xaki haifeshi saina karba ko daga kanta tayi alamar tunani can kuma ta kalleshi tace tab Allah kai xaka raini abinka ai ina ganin maxa da katon ciki murmushi yayi yace princess rigima to ai wancan katan cikin da kike gani bana haihuwa bane kune kukeyin na haihuwa mukuma saimu karba in ranar haihuwa tayi dariya tayi tace tab ai harna hango idon hero a matsula shima dariyar yayi yace ai babu wahala fa kallanshi tayi tace Allah kansa y gyada masa yana eh indai xaki yadda kiyimin renon babyn acikin ki nikuma nayadda xan haifeshi sannan nayi rainonsa bayan yaxo duniya wani kada idanuwanta tayi tace toh ka kyaleni xanyi tunani toh yace yana tashi y shiga bathroom danyin wanka.
Bayan y futo y shirya suka futa sukayi break fast Aslam dai kallan islam kawai yakeyi ganin yadda take cika yaji a danwaken nata ga tumatir da albasa da cabbage duk ta saka hakura yayi dacin yam balls din shima yaci dan waken bayan sun gama y dauketa y kaita skul 3 hours suka dauka suka futo dayake paper 1 xasuyi kuma hausa daganan aka futo anata celebrating din candy sai 2:00pm Aslam y koma makarantar y daukota sun raba invitation card na waleemar da zasuyi,islam ce ta dinga hada Aslam da Allah akan y bata tayi driving dunsu haka kuwa y bata su khausar suna dari2 suka shiga wai karta kifar dasu nidai danasan rai 1 gareni kin shiga nayi natari keke napep nabi bayansu .
Sai da suka je suka sauke su khausar suma suka yada xango a gdan sai bayan sallar isha'i suka tafi kaka sai nan2 takeyi da islam kula da tayi tana dauke da ciki su mommy ma ba'a bassu a baya ba wajen kulawa da yar tasu mai gayya mai aikin kuwa batasan wainar da ake toyawa ba.
Yaune walimar su islam sanye suke da wani tsadadden lace maroon colour mai stones sai kyalkyali yakeyi fuskarsu tasha makeup kamar ka sacesu ka gudu, Aslam safwan Amir kuma sanye suke cikin ash din shadda sai hula dara ja da suka saka anyi walima ta kayatar anci ansha sai dai fatan Allah sa ilimin y amfanesu.
Yaufa ake yinta cikin islam yakai 4 months yau tashiga wanka taga cikinta y kunburo a guje ta futo daga bathroom din tana kwalawa Aslam kira hero3 hawaye ne shabe2 a fuskarta wani yana bin wani cikin tashin hankali yake tambayar ta meyake faruwa saida ta tsaida kukanta kadan tace ai bafada maka kada kamin ciki kada kamin ciki kaki ji to gashinan yanxu naje wanka kawai naga cikina y kara girma bara ka gani ta yaye towel din hade da barkewa da kuka wata muguwar dariya ce ta kama Aslam amma y danne dan yasan yanayin dariyar nan xai ballo ruwa marairaicewa yayi hade da rungumota y fara buga bayanta yana rada mata magana a hankali yace kiyi hakurin princess nima bada sani na nayi miki ciki ba da nasan yadda xanyi da baxan bari kiyi ciki ba, amma kiyi shiru kije kiyi wankan kixo muje asibiti sai dr y tabbatar mana in cikinne sannan y fada mana yadda xamuyi hawayen fuskarta ta goge tana Allah2 in cikinne sai dai ka karbi kayanka ta shige bathroom ai tun a gurin Aslam y fada kan gado y fara kyalkyala dariya harda fadowa kasa yana rike ciki yace lallai princess rigima tasan taxo shimfidar miji amma kuma tayi ciki tace zata yiwa mutane rigima bari bafara kiran dr safwan naji y xa'ayi dialing number din dr safwan y fara ringing 2 y daga
Aslam yace " _hello likita bokan turai_"
Daga can sai da sameer yayi dariya sannan yace " _na'am soja maxan fama sha gwagwarmaya y amarya_"
Aslam shima dariya yayi yace " _tana lfy y madam da baby?_"
Sameer yace " _duk Lfyrsu qlau_"
Aslam yace " _dr wani favour nake nema a gurinka_"
Sameer yace " _Allah yasa xan iya_"
Sai da Aslam yayi murmushi sannan yace " _xaka iya mana wlh princess ce ta tada daru akan tana da ciki wai ita bata yadda ba sai dai na karbi cikina nayi renonsa kuma ina tunanin cikin yayi kwari yanxu_"
Sai da sameer yayi dariya yace " _lallai kan taxo da daru to yaya kukayi da ita tunda batasan tana da cikin ba sai yanxu da yayi kwari_"
Aslam yace " _ai baxata gane ba kasan akwai kuruciya a tattare da ita sannan bata amai ko xaxxabi kawai sai dan karan kwadayi yanxu haka nace mata ta yadda tamin rainon cikin in ranar haihuwa taxo xan karbi kayana_"
Sai da dr sameer yayi dariya yace " _lallai kaxo da dabara watako ranar haihuwa ai dole ta haife maka abinda ka dura mata_"
Dariya Aslam yayi yace " _eh mana nidai kawai alfarmar da xakamin shine ka nuna mata matane ke rainon ciki amma haihuwa maxa suna iyayi kaga daganan xataci gaba dakular min da baby na har xuwa ranar da xata haifemin shi da yardar Allah_"
Dr sameer yace " _to shikenan sai kunxo_ suka katse layin
Islam ce ta futo a bathroom sai wani kumbure 2 takeyi Aslam kuwa danne dariya kawai yakeyi haka ta shirya mai da powder kawai ta shafa sai kwalli ta xura wata arebian gown pink ta yafa mayafinta suka futa, direct asibitin dr sameer suka wuce bayan gaishe2 dadan wasanni da suka sasabayi anan yasaka akayiwa islam pregnant text nan result y futo tana dauke da ciki 4 months 2 weeks kuka tahau yimusu wiwi ita sam bata yadda ba yama xa'ayi karamarta da ita ace wai xata haihu salon ta mutu ai sai dai AslaAslam ita kawai acire cikin ajikinta a sakawa Aslam bataso dr sameer ne y kalleta yace ke yanxu bakyaso ki haifi yara suna kiranki mama cikin jin kunya tace inaso dariya yayi yace to ki daina cewa acire miki asawa oga kinga kece mace kuma matane suke rainon ciki in kin haihu sai oga yaci gaba da raino kinji kanta ta gyada tana dariya kasa2 hangota kawai takeyi dauke da baby kuma wai natane na kanta kallanta yayi yace promise kanta ta dada gyadawa yace a'ah magana xakiyi saboda inaso kiyi magana da bakinki domin kinsan darajar alkawari murmushi tayi har dimple dinta suka lotsa tace i promise dariya yayi yace yauwa islam y kalli Aslam yace rigima ta kare ta yadda xatayi maka rainon cikinka sannan ta haifa maka daganan kai kuma kaci gaba daganan toh Aslam yace hade da godiya suka tashi har mota dr sameer yayi musu rakiya.
*_kuyi hakuri naso nayi muku typing yafi haka wayata ta fara hooking dawannan nakeson mika gaisuwa a gareku fauxalo, zainab yusuf ramlatu idris & mmn shukura ina gaisheku ina kaunarku gaba daya masoyan ```goyon kaka```a duk inda kuke a duniya Allah yabar kauna ameen ngd,wannan page din sadaukarwa ne a gareku_*
Taku har kullum *sisin mama*
*mrs hamisu taura*
*GOYON KAKA*
*141-142*
Lokacin da suka koma gda a palo suka yada xango a three seater islam ta xauna ta mike kafafu Aslam kuwa yasa hannu y fara daddanna mata kafafu dadin tausar da yakeyi mata shine y saka bacci y kwasheta kura mata idanuwa Aslam yayi yanajin wani mugun son islam acikin ransa a hankali rayuwarsu tada ta fara dawo masa irin rikici da artabu da sukayi murmushi kawai yayi yace princess rigima inason jarumtar nan taki Allah y barmu tare shima y kwantar da kansa akan kujerar bacci y suresa.
Yau Aslam xai koma bakin aikinsa dan hutun da aka dibar masa nacin amarci y cika sun shirya tsaf danshi da princess dinshi xasu tafi dan yace kafarsa kafarta baxai kara barinta a kano ba tunda tayi candy haka sukaje gdan su mommy sukayi sallama dasu daganan Amir,Amira da khausar sukayi musu rakiya xuwa airport suka hau jirgi y daga dasu photercort.
Bayan sun sauka safwan ne yaje y dauko su nan fa y tuke Aslam yana masa tsiya dariya Aslam yayi yace wlh ka dinga girmama ni domin nan da 5 months insha Allah ni baba ne islam ce ta xungure shi hade da tura baki gaba tace Allah hero ka bari banaso ko kuma ka karbi kayanka dariya yayi kasa2 yace sorry my princess abokin nawa ne y kasa gane na girma dariya safwan y kyalkyale da ita yace kaga baban twice & mmn twice a tare suka kyalkyale da dariya haka suka karasa gda suna barkwanci.
A photercort rayuwa sukeyi mai dadi domin islam wannan karan shine xuwanta na farko photercort wanda suke shiri da Aslam shiyasa takejin xuwan yafi mata duk wanda tayi a baya bangaren soyayya kuwa ji sukeyi tamkar xasu cinye junansu dan wani mugun tattali sukewa junansu tare da lallabawa ko kadan islam batason abinda xai batawa hero dinta rai ta bangaren Aslam din ma haka domin sam idanuwansa basa kallar masa ko wacce mace sai princess dinsa.
Haka islam taci gaba da rainon cikinta har yakai 5 months nan fa y fara girma tamkar ana hura balon wataran in taji y mata kabebe y hanata sukuni saita sakawa Aslam kuka wai ita ta ajiye alkawarin wlh y karbi kayansa sai yayi mata dabara hade da wayo y samu tsimmokara y cika a cikin shi yana kwaikwayon ta sannan kuma xata koma dariya, haka kuma duk lokacin daya samu sarari a office ko week end haka xai dauketa sufita xagaya gari basu xasu dawo ba sai dare daganan kuma suyi wanka suci abinci y matsa mata jikinta suyi bacci.
Cikin islam nada 6 months ta dada kiba da cika gashi majority kayan da take sawa sunyi mata kadan gashi suna shirye2 tafiya kano bikinsu amira wanda xa'ayi upper week xaune take ta tasa dan silif a gabanta ga kuma katon cikinta da shima yayi nasa xaman a gabanta tanacin dan silif data saka tumatur da albasa kallan Aslam tayi tace gaskiya hero kayimin wayo yanxu in mukaje kano suka ga katon cikinnan ai kunya xanji, murmushi yayi yace menene na kunya bayan cikin sunna ne ajikin ki, rau2 tayi da ido alamar son kuka tace to yanxu kowa kuma inya ganni yasan ta yadda akayi na samu ciki ko kawai sai tahau kuka,ai dariya da Aslam yakeson rikewa kasawa yayi kawai y tuntsire da dariya ba kakkautawa islam ganin haka ganin haka tace me kuwa xatayi inba kuka ba,kuka tahau yi sosai harda turturxa kafafu wa irinna yara tana wlh nafasa maka rainon cikinnaka ka kaini asibiti a cire a saka maka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login