Showing 66001 words to 69000 words out of 96677 words

Chapter 23 - GOYON KAKA(1 to End) Complete Document Writing by Umma Yahya Musa.txt

02 Jan 2025

74045

yaya
lfy qlau yace ganin agogo yayi 6:40am tashi yayi
yace jeki kiyi wanka princess xaku yi dropping
dina a airport keda Amir jikin ta taji yayi sanyi
tace to ta tashi ta futa.
Xuwa 6:15am sun gama shiryawa Aslam y futo
sanye da wandon kaki da conbart brown colour
irinna sojoji sai y saka white t.shirt da yake
dukka gdanne xasu rakashi daddy,mommy,Abba,
aunty amarya, kaka,Amira,Amir,haidar da sauran
yaran gdan xasu rakashi airport Aslam a baya da
islam,sai Amira da Amir a gaba su daddy kuma
mota 2 suka cika sukabi bayansu.
6:40am suka isa airport Amira da Amir suka futa
a motar suka barsu islam Aslam ne y janyo islam
jikinshi yace my princess kinga tafiya ta kamani
bata sati 1 Ba,ba 2 ba,ba wata 1 ba, ba wata 2
ba,tafiya ce har tsahon 2 years inaso ki kulamin
da kanki ki rikemin amanar igiyoyin aurena dake
kanki,hawaye taji sun fara xubo mata a hankali
batayi yunkurin gogewa ba sai sunkuyar da kanta
da tayi yana kallan kasa,yaji gaba nasan xuwa
nan da lokacin daxan dawo kin dada wayo da
girma kinsan hakkokin aure kinsan hakkin mata
akan miji kinsan na miji akan mata,a hankali
kukan da take boyewa y fara futowa rungumota
jikin shi yayi yace my princess dakin san yadda
xuciyata takeyin xafi inna tuno xan rabu dake har
tsahon 2 years dakin daina dada axabtar da ita
da kukanyi a hankali yaci gaba da fadawa islam
dadadan wadanda kwakwalwarta ta kasa dauka
ma sai ajiyar xuciya da takeyi a hankali y dago
fuskarta ganin har lokacin hawayen fuskar nata
bai tsaya ba,shine y sakashi saka harshensa y
fara lashe mata,islam jin sabon yanayin da tayi
shine y sakata runtse idanuwanta tana fidda
numfashi da karfi da karfi saboda yadda bugun
xuciyarta y dadu,bata dada tsinkewa da lamarin
Aslam ba sai dataji bakin Aslam cikinnata ai
saura kadan numfashin ta y dauke,ta bangaren
Aslam din ma hakane saboda shima sabon
shigane wani irin salo yakeyi mata wanda islam
takeji kamar ba'a duniyar mu takeba,sai da yayi
kissing din bakinta sosai Amir ne y katse su ta
hanyar kwankwasa glass din motar saboda
tintack ne dakyar Aslam y xare harshensa yana
mai da numfashi,islam ma hakan take dan duk
jikinta y mutu,Aslam y kalli islam yace inasonki
matata xanyi kewarki sosai, *I LUV U TOO MY
WIFE*,ya dada yi mata peck a kumatu y bude
murfin motar y futa, _islam kuwa jinta takeyi
tamkar wata sabuwar halitta a ranta kuwa cewa
takeyi dama yaya Aslam dan iskane ai kuwa
xuwa xanyi nafada mommy yaya Aslam dan
iskane tasaka y sakeni,sai kuma tace to ai kuma
mommy tace nadinga boye sirrin mijina tagumi
tayi tace to yanxu y xanyi,wata xuciyar tace
kawai ki jirashi y dawo kice y sakeki baxaki iya
xama da dan iskaba,da wannan tunanin ta samu
mafuta,muryarsa ce kuma ta fara mata amsa
kuwwa a kunne lokacin da yakece mata ina sonki
sosai matata xanyi kewarki sosai_ *I LUV U TOO
MY WIFE* kwantar da kanta tayi akan seat ta
lumshe idanuwanta.
Aslam bayan y futà a motar yaje yayi sallama da
iyayanshi y shige cikin airport sukuma suka shiga
mota suka koma gda*
Taku har kullum *sisin mama*
*mrs hamisu taura*
[3/8, 9:31 AM] ‪+234 703 962 5239‬: *GOYON KAKA*
*103*
Aslam ma a jirgi murmushi kawai yakeyi saboda
farin cikin da yake ciki in y tuno da sweat & soft
lips din islam saiya dada wani lumshe ido y saki
murmushi a haka har suka a airport.
Safwan ne yaxo daukarshi ganin irin annurin da
yake fuskar Aslam tare da tsantsan farin ciki
shine y saka shi murmusi,yace watako abokina
duk farin cikin rabuwa da jerry din takane yasa
ka har yanxu kake cikin farin ciki,wani banxan
kallo Aslam yayiwa safwan yace babu abinda y
shafeka da farin cikin da nake ciki yayi dan
karamin tsaki yace dan sa ido kawai y shige
mota,murmushi safwan yayi yace ina tausaya
maka abokina shima y shiga motar.
Islam kuwa koda suka koma gda direct part din
kaka ta wuce bedroom ta shiga ta kwanta kawai
tunanin Aslam takeyi in ta rufe idanuwa ma shi
take gani,wani mugun kewarshi takeji dan a dan
1 week din da sukayi suna shiri bakaramin
shakuwa dashi tayi ba,yadda taji xuciyarta tana
axalxalarta shine kawai y sakata kuka dan baxata
iya tolerating radadin da xuciyarta yakeyi mata
ba,Amira ce ta shigo dakin jin shashshekar kukan
islam tayi da sauri ta hau kan gadon tana 6* lfy
meya faru,islam rasa abin cewa tayi kawai taci
gaba da kukanta,murmushi Amira tayi tace kodan
yaya yayi tafiya shine kikeyin kuka,cikin masifa
da borin kunya islam ta hayayyakowa Amira tace
Allah y kiyaye kawai dan hero yayi tafiya saina
dinga kuka,Amira ce tace in bashi kikewa kuka
ba saboda me kikeyin kuka nifa dama tunda
akayi aurannan naku nafahinci kuna mugun son
juna,jikin jin haushin kalaman Amira Islam ta
dauki pillow tahau dukanta tana Allah y sauwake
naso wannan mugun,dariya Amira tayi ta tashi
tace in tayi wari dai maji ta fuce a dakin,islam
kuwa kwanciya tayi tana kuka kasa2 daganan
bacci y dauketa.
Aslam kuwa bayan ya isa gdan shi y shiga
bedroom dinshi kwanciya yayi y dau pillow y
rungume shi tsam a jikin shi yana tunano
daddadan kanshin turaren islam shima daganan
bacci y daukeshi.
Aslam sai misalin 10:00am y farka sakamakon
wayarsa da take ringing cikin tsaki y janyo wayar
saboda bakaramin dadin baccin yakeji ba ko
sunan wanda y kira bai duba ba kawai yayi
picking yasa a kunne muryar da yajine yasaka
ranshi baci da sauri y mike y xauna akan gado.
Bilal yace: _brk da safiya yayanmu_
Yatsina fuska Aslam yayi tamkar wani mace
yace: _brkn mudai_
Bilal: _y gda y amarya?_
Aslam: _duk lfy_
Bilal: _dama kiranka nayi naji y amanata dftn
kana kularmin da ita sosai?_
Tsaki Aslam yayi yace: _bangane ba wance
amanar taka?_
Murmushi bilal yayi yace : _haba abokina yanxu
harka manta amanar islam dana danka maka?_
Murmushi Aslam yayi wanda kana gani kasan na
yakene yace: _eh yanxu natuna amma nikam
bana kano nakoma photercour_
Bilal yace: _eyya to yanxu y xa'ayi naga flower
ta saboda nayi mata ban ruwa,kasan dalilin daya
saka tuntuni bankira kaba dana dawo gda natarar
da iyayena sunyi min mata,amma sam nanuna
musu bana sonta inada wadda nakeso dakyar na
shawo kansu suka amince yanxu sunce nabasu
address din gdansu yarinyar xasuje nemamin
auran ta gashi bansan address din gdanku ba
narasa yadda xanyi wlh ina mugun son islam y
karashe maganar tamkar xaiyi kuka_
Aslam cikin bakin ciki da takaici a ransa yace
lallai kuwa xaka mutu,yacewa bilal kawai kayi
biyayya ga iyayenka shine shawarar daxan baka
ya katse kiran wani mugun wulli yayi da wayar ta
daki jikin bango a take ta tarwatse jifa y farayi
da komai y dauka a dakin y barbaxa gashin kansa
idanuwansa sukaji jajawur gashin jikinsa duk suka
mike da karfi da karfi yake sauke ajiyar xuciya.
Bangaren bilal kuwa ba karamin tashin hankali da
firgici y shiga ba musamman daya sake kiran
Aslam yaji ance is not reachable dafe kanshi yayi
da hannuwa 2 yake na shiga 3 mai kenan yake
nufi da hakan ko xaicemin shi baisan radadi da
xafin soyayya ba haka yayi ta try din number din
Aslam amma sam bata shiga da sauri y xari key
din motarshi y fice.
Aslam kuwa dakyar y samu nutsuwa y mike
tattara kayan daya warwatsar a dakin y farayi
lokacin dayaxo gurin wayar dada takata yayi
simcard da memory card y cire xai taune simcard
din y tuna tsohon layinsa ne y bashshi amma y
dauki alwashin duk ranar da bilal y kara kiranshi
sai yayi masa rashin mutunci yana gama tattara
kayan dakin y fada bathroom y sakarwa kanshi
shower.
Taku har kullum *sisin mama*
*mrs hamisu taura*
[3/8, 9:33 AM] ‪+234 703 962 5239‬: *GOYON KAKA*
*104*
Islam kuwa sai 11:00am ta tashi bathroom ta
shiga tayi wanka da brush bayan ta futo ta shirya
palon kaka ta futa amma sam fuskarta ba annuri
a murtuke xama tayi taci abinci ta koma
daki,kaka ce ta kalleta sai tayi murmushi tace
tab lallai yau xa'ayi ruwa da kankara
kenan,Amira da take xaune tace wlh fa sukaci
gaba da hirarsu suka manta da babin islam.
Bilal kuwa yana futa direct airport yaje y yanki
ticket xai tashi 5:00pm cikin murna y dawo gda
dasa ran yau duk wadda xa'ayi sai dai ayi amma
tabbas Aslam sai y bashi address din gdansu.
Misalin 5:00pm Aslam y futo sanye da blue jeans
da black t.shirt sai y saka black shoe mai dan
yatsa kanshi yasha gyara jikinsa sai baxa
kanshin perfumes yakeyi,safwan y tarar xaune a
palo yana kallo kallanshi yayi yace bari naje
nasiyo waya,safwan y maimaita waya kuma
Aslam yace eh safwan yace ina wayoyinka
yatsina fuska Aslam yayi yace daya ta fashe ne
daxu,kallansa safwan yayi yace ta fashe kamar
yaya,tsaki Aslam yayi yace dan Allah malam ka
fiya tambaya kamar dan harida tunda nace maka
ta fashe ai shikenan ko? yasa kai y fice,tsaki
Aslam yayi yace banxa mutum sai bakar jaraba
Allah y nunamin randa islam xata gyaraka wlh na
kwashi shoki.
Lokacin da bilal y sauka a airport taxi y tsare
yace plz barrack xaka kaini na sojoji to mai taxi
yace tun daga nesa da gate din barrack din mai
taxi y tsaya yace to yallabai anan xan iya
tsayawa dan inna wuce nan tofa tsallan kwado
xanyi dan sojojin can ba imani ne dasu
ba,murmushi bilal yayi yace to ngd yadauki kudin
shi y bashi,futa yayi yana karasawa cikin barrack
din a hankali,yaje dai2 xai shiga wani soja yace
hey man ina xakaje,cak bilal y tsaya yace ni
abokin captain A.U Abdul ne,da sauri wannan
sojan yace sorry sir Ashe kai abokin ogane tuba
nakeyi ai bansani ba nayi maka tsawa,murmushi
bilal yayi yace bkmai yanxu y xa'ayi naje
gdannashi saboda yaune xuwana na farko kuma
tun ina kano nayita trying din number shi baya
shiga,da sauri sojannan yace muje na rakaka
yayiwa abokan aikinsa inkiya da hannu yanxu xai
dawo.
Dai2 kofar gdan Aslam yace ga gdannan
oga,godiya bilal yayi masa y dauko 10k y bashi
cikin rawar jiki sojannan y karbi kudin yana y
gode,murna kuwa fal a ranshi yau xaije club,bell
din gdan bilal y danna,safwan da yake xaune
yace watako man dinnan harya dawo ko yaje y
bude,ganin bakuwar fuska da safwan yayi shine
yasaka shi cogewa y kalli bilal yace sannu ko,da
sauri bilal y mika masa hannu sukayi
musabaha,bayan sun gaisa bilal yace dan Allah
gdan captain A.U nake nema shine aka kawoni
nan sai kuma naga bashi bane dan Allah kayi
hakuri,murmushi safwan yayi yace ai nanne
gdannasa yanxu y futa shigo ni abokinsa ne
sunana safwan cikin jin dadi bilal y shiga palon
ganin baisha wahalar samun gdan ba.
Kitchen safwan y shiga y dauko ruwa da lemo y
sako akan try da cup y futo,direwa yayi a gaban
bilal y janyo center table y daura masa,godiya
bilal yayi y tsiyayi ruwa yasha,kallansa safwan
yayi yace amma a abokanan bilal dana sani sam
baka cikinsu,murmushi bilal yayi yace eh gaskiya
ni abokin shine na secondary skul kuma rabona
dashi tunda mukayi candy dan ko lokacin bikinsa
bana kasarnan,gyada kansa safwan yayi alamar
gamsuwa,suna cikin hira Aslam y shigo dayake a
bude safwan yabar kofar sallama kawai Aslam
yayi ko kallan inda su safwan suke baiyi ba y
fara tafiya xai shiga bedroom,safwan ne yace
bako fa kayi Aslam kuma naga kana kokarin
wucewa cak y tsaya yana tunanin toshi wama y
sani a photercort da har xaixo gurinshi.
Lokacin guda annuri da farin cikin dayake
fuskarsa y gushe tamkar wanda yayi gamo da
abokin gada,sakamakon bilal daya gani a xaune.
*_ina godiya a gareku masoyana masu kirana da
masu yimin magana ta whatsap ina gaisheku a
duk inda kuke a duniya_*
*I LUV U ALL MY FANS*
Taku har kullum *sisin mama*
*mrs hamisu taura*
[3/8, 9:34 AM] ‪+234 703 962 5239‬: *GOYON KAKA*
*106*
Bayan sun xauna safwan yace to kuyi hakurin
dukkanku ku sassauta xuciyarku daukar wayarsa
safwan yayi datake a gefenshi y bude gallery pic
dinsu Aslam da islam ne y futo na biki mikawa
bilal yayi yace inaso dan Allah ka nutsu ka kalli
hotunannan nasan sune kawai hujjar da xaisa ka
yadda da abinda xan fada maka,karba bilal yayi
lokaci daya komai nasa y tsaya cak sakamakon
pic din islam da Aslam daya gani kuma ko ba'a
fada ba yasan wannan hotunan bikine,kallansu
yakeyi a hankali jikinsa duk yayi sanyi lokaci daya
yaji wata muguwar kunya ta kamashi mikawa
safwan wayar yaji jikinshi duk y mutu.
Safwan y karba yayi murmushi yace nasan ko pic
dinnan daka gani y isheka shaidar cewa Aslam
shine mijin islam,amma bari nakara maka bayani
islam cousin sister din Aslam ce,anyi musu aure
sam duk cikinsu babu wanda yakeson dan
uwansa kai barima kaji nafada maka ni dinnan
nine silar da islam ta xama matar Aslam,cikin
shock Aslam y dago kai yana kallan
safwan,murmushi safwan yayi yace eh kalleni
dalili kuwa anan shine anan y fara bawa bilal lbrn
irin rashin jituwar da Aslam da islam basayi,har
yaxo kan lokacin da Aslam y fara cuta shine y
fadawa su daddy Aslam duk duniya islam yakeso
shiyasa yaki fitar da matar aure,dariya bilal yayi
sosai dan harya manta da bacin ran dayake ciki
yace tabbas safwan ka kyauta kuma ka xamto
aboki na gari wanda kowa yake burin samun
irinsa,anan y fadawa safwan yadda akayi suka
hadu dasu islam a shoprite da kuma yadda Aslam
yace masa kanwarsa ce,kuma da yadda islam ta
saki jikinta dashi dukkuwa da yana kula da irin
yanayin da Aslam din yake a lokacin amma shi
bai kawo komai a ransa ba,da kuma yakan kama
islam tanawa Aslam gwalo dariya suka dada
tuntsirewa da ita Aslam kuwa sai wani shan
kanshi yakeyi,bilal ne y kalli Aslam yace captain
kayi hakuri ni bansan matarka bace da duk haka
baxata faru ba,Aslam cikin jin kunya yace nima
kayi hakuri da abinda nayi maka nasani duk
laifinane amma na runtse ido nadinga yi maka
rashin mutunci,dariya bilal yayi yace bkmai ai ko
yanxu safwan y tabbatar hakarshi ta cimma ruwa
saboda tun kafin aje ko ina ka tafka kokin kaunar
islam saboda yadda ake ganin tsantsan kishin
islam a idanuwanka,dariya suka dada kwashewa
da ita safwan y mike yace y xama dole na
kwashi shokki saboda alkawari ne nadaukarwa
kaina duk ranarda abokina y fara son islam
sainayi rawa y fara kwasar rawarsa,cikin kufula
Aslam y dauki pillow din kujera y jefawa safwan
dariya suka kumayi,kiran sallar magruba ne y
tashesu suka tafi masallaci.
Bayan sallar isha'i xaune suke su Aslam a
palo,safwan y kalli Aslam yace nifa abokina nayi
mamaki da aka sakaka acikin jerin masu tafiya
singapore dinnan dan naga kai kana hutun
angwanci,tsaki Aslam yayi yace duk nine na
jawowa kaina lokacin da general y kirani yace
xan iya xuwa nace masa eh saboda a ranar
princess taban haushi anan y basu lbrn drama
din da sukayi akan abinci,dariya suka dingayi
safwan harda rike ciki,safwan yace watako ita
jerry dinnan taka bata yadda ayi 1-0 ba tafiso
atashi 1-1,hade rai Aslam yayi yace banason
wulakanci in baxaka kirawo sunanta ba ka barshi
ba'a dole dan wulakanci matar tawa xaka dinga
hadawa da beran cartoon,dariya safwan yayi
yace gwandani da beran cartoon na hadata wani
kuwa cikin jinsin mutanen boye yake hadata
dasu,duka Aslam yakai wa safwan y goce,dariya
suka dada kyalkyalewa da ita.
Washe gari 7:30am suka kai bilal airport y wuce
kanon dabo ,su Aslam kuwa 10:00am jirginsu y
daga xuwa singapore,ina yiwa su Aslam fatan
sauka lfy da daukacin dukkan fans dinsa Allah y
dawo mana da Aslam muji wanne irin xama
xasuyi da princess dinshi(karku manta tadauki
alwashin yana dawowa xai saketa don baxata iya
xama da dan is....ba ).
Islam kuwa tsahon 3 days ta dauka tana fushi da
mutanen gdan ta koma wunin daki,after 3 days
ta ware fitina da rashin ji sai abinda y karu dan
kaf gdan inka cire kaka,daddy,mommy,Abba da
aunty amarya tofa bawanda take ragawa
musamman dasu haidar suke dada fasa mata kai
suna kiranta matar babban yaya,kunsan islam
dasan girma to saifa ta fara gwalli da iyayi,Abu 1
ne yakeci mata tuwo a kwarya hanata futa da
akeyi sakaka sai ace ita matar aurece tofa
wannan abin yana mugun bata mata rai dan ita
yanxu ma mantawa takeyi da wani Aslam.
Yau satin Aslam 2 da tafiya amma ko sau 1 basu
tabayin waya da islam ba saboda sam da rana
bashi da lokacin kiran waya,saboda aiki a gda ma
suke barin wayar,da daddare kuma kafin y kira
tayi bacci,duk da abin yana damunsa,islam kuwa
ita sam bata damu ba cikin dare islam tana bacci
ta fara mafarki gata itada Aslam akan gado yana
fada mata wadansu kalamai masu rikitarwa
daganan y fara kissing ita kara ta kwallah inda
lokacin yayi dai2 da kiran assalatu firgigit ta
farka jikinta sai rawa yakeyi gumi sai karyo mata
yakeyi,lokaci 1 ta fashe da wani irin kuka tunowa
da mafarkin da tayi wani irin haushin Aslam taji y
kamata a ranta tana shikenan hero y cuceni kara
ta kwalla saboda wani irin murdawa da mararta
tayi mata,da sauri amira ta mike tana lfy islam
menene y faru,ta kunna fitila,islam ganin jini akan
shinfidarta shine y dada tsoratata luuu ta fada
kan gadon a sume,Aslam ne yaji gabanshi y fadi
da sauri y dafe kirjinshi yace wani Abu y faru da
princess dita,Amira kuwa da gudu ta kwasa ta
fita a dakin tana kwalawa kaka kira.
Taku har kullum *sisin mama*
*I LUV U ALL MY FANS INAH TARE DAKU ADUK
INDA KUKE*
*mrs hamisu taura*
[3/8, 9:35 AM] ‪+234 703 962 5239‬: *GOYON KAKA*
*107*
Amira tana futa dakin kaka ta shiga lokacin kaka
ta idar da sallah da gudu ta fada dakin tana
kaka!,kaka!!,kaka da take kan sallaya tayi gyaran
murya saboda laximin da takeyi,Amira cikin
muryar kuka tace kaka islam ce bata da lfy,da
sauri kaka ta mike tana meya sameta ta
fice,Amira tace nima bansani ba tabi bayan kaka
suka shiga dakin,kaka ganin halin da islam take
ai tuni tahau sallallami,lokacin kuwa data karasa
ta taba islam ta daga hannunta taji y koma tuni
ta rude tahau kuka,tana wayyo islam dan Allah
karki mutu ki barni,Amira jin abinda kaka tace
tuni ta dada rudewa tahau ihu da kuka,kaka
kuwa da sauri ta ta futa a part dinta lokacin yayi
dai2 da dawowar su Abba daga masallaci,cikin
kidima suke tambayarta amma ta kasa magana
sai islam da take cewa tana nuna musu part
dinta,aguje sukayi part din kakan har suna rige2
shiga,suma ganin halin da islam take ciki y tashi
hankalinsu Abba y futa da sauri y tafi part dinsa
dauko key din mota.
Safwanne y kalli Aslam yace bangane me kake
nufi da wani Abu y faru da islam ba,cikin yanayi
na damuwa Aslam yayi magana naji ajikina islam
tana cikin wani hali,shiru safwan yayi yace to ka
kira waya gaji mana,Aslam yama manta yanxu a
nageria asuba ce kawai yahau dialing din number
din aunty amarya,lokacin aunty amarya ta idar da
sallar asuba kenan xata fara axkar taji wayanta
da yake kan bed side cabinet yana ringing dauka
tayi ganin mai kirannata da sauri tayi
picking,dagacan bangaren
Aslam yace" _brk da asuba aunty na_
Aunty amarya tace" _brkn mudai my son dftn
kana lfy?_
Sai da Aslam yaja numfashi yace" _lfyta qlau dftn
kuma haka?_
Aunty amarya tace" _dukkanmu lfyrmu qlau_
Shiru Aslam yayi,sai da aunty amarya tace" _lfy
kuwa kake my son_
Aslam yace" _eh aunty islam fa naji ajikina kamar
ba lfy take ba?_
Murmushi aunty amarya tayi dagacan bangaren
tace" _ lfyrta qlau my son kilama yanxu ta tashi
sallah ko nakai mata wayar?_
Da sauri Aslam yace" _a'ah sai anjima toh tunda
lfy_
Aunty amarya tace" _toh nifa harnaji tsoro naga
ka kirani da asubar fari naxata wani abunne?_
Murmushi Aslam yayi yace" _A'ah dama nakirane
naji lbrn amanata_
Dariya aunty amarya tayi tace" _toh amanarka
tananan lfy_,daganan suka ajiye wayar kallan
wayar aunty amarya ta tsaya yi tana murmushi a
ranta tanajin dadin yadda Aslam yakeson
islam,Abba ne y shigo dakin da sauri y xari key
din mota,aunty ta katse shi ta hanyar cewa
Abban Amir ina kuma xakaje da sassafennan da
mota,cikin sauri yace asibiti xani y fice da sauri
ta bishi gani tayi an dauko islam kamar gawa an
sakata a motar Abba da daddy a gaba sai kaka
da Amira a baya sun fice.
Cikin tsananin firgici da tashin hankali aunty
amarya take tambayar mommy meya samu
islam,mommyn ma da ba'a cikin hankalinta take
ba tace nima basumin bayani

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login