Showing 78001 words to 81000 words out of 96677 words
Chapter 27 - GOYON KAKA(1 to End) Complete Document Writing by Umma Yahya Musa.txt
da xabi nan ma y
siya yace a gyara y karasa gurin kifi y siya shima
sanan y wuce gurin masu kayan miya hade da
vegetables y siya komai dai yaje y siyo species
suma y siya kala2 daganan y harhada komai yayi
gda yana xuwa yayi packing y furfuto da kayan
joseph mai gadi da Peter mai gyaran flowers
sune suka taho da sauri suka debar masa kayan
a bakin kofa yace su jirashi sai daya shiga cikin
gdan yacewa islam ta tashi a palon xa'a shigo da
kaya tashi tayi ta shiga dakin kasa su joseph
suka shigo da kayan sannan Aslam y kirata
kallanta yayi yace ga kayan amfani nan na siyo
sai kuma yace aff ashefa ba abinda kika iya
niyanxu xanje gda nadauko kayana dana taho
dasu jiya ki jirani inna dawo na dafa mana
abincin ko kallansa batayi ba ballantana yasaka
ran xata bashi amsa a ranta tana lallai hero y
rainani yana nufin kullum jiya iyau xan xauna
aikuwa yau xan baka mamaki xan xame maka
dan hakin daka raina sai daya kai kofa y tsinko
maganarta tana Allah y kiyaye ka gaishemin dasu
kaka murmushi yayi kawai yasa kansa y fice.
Fara xuxxuba kayan tayi komai a muhallinsa
sannan ta gyara gurin shiyawa tayi ta fara dafa
fried rice wadda tayi carrot,green beans, pease
da kuma hanta da koda gashi taji speses da corry
tuni gda y dauki kanshi sannan tayi chicken
pepper tana gamawa ta daura xobo wanda yaji
kayan kanshi sai sannan ta yanka abarba
cocumber kankana ta xubasu a blander ta
markada ta tacesu juye xobon nata tayi akan
ruwan tayi syrup din sugar ta xuba hade da flavor
da foster clack painapple & coconut ta juyesu a
jugs ta xuba a fridge tattara kayan datayi amfani
dasu tayi ta wanke tayi moping din kitchen din
tuni y dawo tamkar ba'ayi amfani da komai
acikinsa ba futowa falo tayi ta dada gyarashi tayi
morping ta kunna boner tasaka turaren wuta tuni
palon y bada wani daddadan kanshi gana girki
sannan gana turare duba time tayi taga 2:30pm
da sauri ta haura stair sai data farayin sallah
sannan ta shiga wanka.
Bayan ta futo a wankan xama tayi a gaban
dressing mirrow ta tsantsara makeup tamkar
wanda xata tafi gasar xabar sarauniyar kyau
sannan ta mulke jikinta da sihirtacciyar humra
hade da dadawa da body spray akwatin da Aslam
y dauko mata kayanta ta janyo wani maroon
swiss lace ta dauko mai touch din green blouse &
skirt ta saka yayi bala'in yimata kyau gashi yabi
shape din jikinta y kwanta ta taje gashinta ta
xubo da wani ta gaba tayi packing din ragowar a
baya ta daura dankwalinta tamkar nadin
gwagwgwaro ta dauko fashion din sarka da
dankunne silver da stones din green ta saka wow
aituni ta futo tamkar xara acikin wata dada
fesawa jikinta turare tayi ta dada kallan kanta a
mudubi ai ita kanta sai data godewa Allah
wayarta taji tana ringing daukowa tayi number
din Amira ta gani saurin picking tayi, Amira tace
gamufa a bakin kofarki tun daxu munata
knocking islam tace eyya sorry 6*s nashiga
wankane amma ganinan futowa yanxu da sauri ta
xura takalmi ta sauka taje ta bude musu.
Suna shigowa suka wani lumshe ido hade da jan
numfashi sukace wannan kanshinfa, khausar ce
ta taba Amira tace ke kanshin amarcine bakiga
harda wani kyallin amarci takeyi ba dariya suka
kyalkyale da ita har islam duka ta kaiwa khausar
tace wlh ke yar air ce karasa shiga palon sukayi
suka xauna khausar ce tace kai nifa wlh yunwa
nakeji murmushi islam tayi tace toh acici khausar
tace naji kitchen ta shiga ta dauko warmers din
data xuba abinci ta futo dasu ta koma ta dauko
jug 1 da cups da plate da spoon da serving spoon
ta futo abincin suka xauna sukaci sunata buga
saniti islam kuwa sai babaka dariya takeyi kiran
sallar la'asar akayi kitchen islam ta shiga ta
kuskure bakinta taxo ta saka hijab ta shimfida
sallaya ta tada sallah suka bedroom din kasa
suka shiga sukayo alwala suka futo.
4:30pm Aslam y dawo knocking yayi islam taje ta
bude masa da sauri y kareta yacewa su joseph
su ajiye masa trolly bags din anan sai daya
lumshe idonsa a ransa yace y rabb a koda
yaushe pretty canjawa kikeyi tamkar kullum canja
miki halinta akeyi hannunshi ta kamo tace wlcm
my hero haushi yaji a ransa yace watako yarinyar
nan baxata daina kirana da sunannan ba kirkixo
murmushi yayi yace tnx janyo trolly daya yayi da
hannunsa daya hannunsa kuma yana cikin na
islam baisan lokacin daya fara murxa hannunta
ba saboda taushin sa tamkar nayan jaririyar xirrr
islam sakamakon jin wani bakon yanayi da yake
bakuntarta Aslam kula da yayi islam ta fara shiga
cikin wani yanayi shine y saka shi cigaba da
murxa hannun nata islam ganin in sukaci gaba da
tsaiwa ahaka komai xai iya faruwa shine y sakata
yin magana cikin shagwaba hero akwai su Amira
fa a dakin da sauri shima y saki hannunta cikin
jin kunya yadan shafi keyarsa y koma y debo
sauran trollies din guda 3 y dawo.
*_Alhmdllh today it's 4 years my wedding
anniversary i need ur prayers sisters_*
Taku har kullum *sisin mama*
*mrs hamisu taura*
[3/8, 10:16 AM] +234 703 962 5239: *Na Umma Yahya Musa*
*GOYON KAKA*
*123-124*
Su Amira ne sukace ina wuni yaya cikin
daurewar fuska y amsa murya ciki2 tabe baki
islam tayi yana kokarin haurawa stair islam tayi
amfani da wata irin murya wadda har cikin
kwanyar kai Aslam yajita tace my hero ga lunch
dinka canfa akan dinning tsintar kansa yayi da
juyowa daga stair din ya nufi dinning murmushi
islam tayi ta karasa itama dinning din.
Food flask ta bude tafara serving dinshi lokacin
dayaji kanshi y daki hancinsa da sauri y lumshe
ido ji yayi gaba daya ransa y biya da abincin dan
tundaga yadda yaga fried rice din tayi wara2
colour dinta y futo sosai vegetables din cikinta
yayi shar aciki tuni yaji yawunsa y cinke har
wani tande lips yakeyi, islam tana gama serving
din abincin a plate ta tura masa gabansa ba wani
dar ya saka cokali y fara ci harwani kada kai
yakeyi saboda yadda dadin abincin yake ratsashi
murmushi islam tayi ta dauki wani plate din ta
xuba masa chicken pepper shima ta tura masa
gabansa kitchen ta koma ta bude fridge ta dauko
jug din xobon data saka ta daura a try hade da
cup ta futo, tararwa tayi Aslam yanata xura loma
dariya ce taso kwace mata dai ta danne ta
karasa ta dire try din hade da xama a kujerar
opposite din tasa.
Sai da Aslam y cinye abincinnan tas bai kula ba
sai daya saka chokali yaji babu dariyar da islam
take kunshewa ta kyalkyale da ita tace kai hero
ashe haka kake dacin abinci cikin jin kunya
yadan sosa keya hade dayi mata kallan kasan
ido amma bai tanka mata ba islam cikin dariya
tace ko a dado ne dago fuskarsa yayi da take a
tamke yace wai ina wasa dakene koni abokin
wasanki ne da sauri ta toshe bakinta tana girgixa
kai dan tagane wannan muxuran da yakeyi duk
borin kunya ne,plate din chicken papper din y
janyo shima y cinye tas sannan yadauko jug din
xobo ai lokacin daya fara sha wani mugun dadi
yaci y gauraye masa kwanya tamkar xai tsinke
kunne haka y dinga tuttulawa cikinshi xobonnan
sai daya shanye rabin jug sannan y hakura badan
xobon y isheshi ba sai dan jin dayayi cikinsa
tamkar xai fashe.
Mikewa yayi dakyar saboda yadda yaji cikinsa
yayi wani mugun cika a ransa yana tunani shidai
yasan a iya rayuwarsa bai taba cin abinci mai
yawan haka ba amma maimakon y yabawa islam
ina saima wani yatsina fuska da yayi yace
gashinan narufawa abincin naki asiri nacishi dan
maggi ma yayi yawa aciki sannan cikin pepper
din tayi yaji da yawa,xobon kuwa suga yayi
yawa,islam duk da taji haushin kalamansa amma
sai ta danne tayi dariya tace kadai fada ne kawai
amma nasan a iya rayuwarsa baka tabacin abinci
mai dadin haka ba ta karashe magana da
murguda baki yatsina fuska yayi amma bai ce
komai ba dan yasan abinda islam ta fada gaskiya
ne, y wuceta yahaura stair.
Kwance yake akan gadonsa sai juyi yakeyi hade
da murmushi daga hannunsa yayi yace alhmdllh
Allah ngd maka daka cikamin burina ka bani irin
matar da nakeso kyakykyawa ga tsafta gason
kanshi uwa uba iya girki Allah ka sanya mata
sona acikin ranta dannasan shima abune mai
sauki a gareka y ubangijina y shafa addu'ar hade
da lumshe idanuwansa yana kissima abubuwa da
dama daxai faru acikin rayuwar auransu shida
princess dinshi.
Sai dayaji kiran sallar magruba sannan y tashi y
shiga bathroom y dauro alwala y futo y kalli su
Amira yace ku jirani nadawo daga masallaci
saina kaiku gda to kawai sukace shikuma y fuce.
Islam kuwa kitchen ta shiga ta daura tuwon
semovita miyar danyar kubewa wadda taji
bushashshen kifi hade da naman rago sai fruit
salad data hada da taimakon su Amira ta gama
hada abincin cikin 2 hour nasu joseph ta xuba
acikin wani food flask sannan ta haura stair
dayake tayi sallar magruba da isha'i a kasa
bathroom kawai ta shiga ta sakarwa kanta
shower cikin 15 minute ta futo simple makeup
tayi sannan ta shirya cikin yellow top mai dogon
hannu hade da bakin skirt dogo har kasa ya
kamata ta sama sosai ta bayanshi kuma akwai
tsaga a tsakiya sosa ta dauko yello ta saka hade
da nada yellow veil ta riko after dress a hannunta
ta sakko.
Xaune ta tarar da Aslam ya bude kayan
tsarabarshi y bawa su khausar tsarabarsu cikin
manyan leda sannan yabawa khausar ta mommy
kuma har sagir y siyawa agogo islam taji dadi
sosai sannan y sakawa kowa tashi tsarabar a
leda kama da mommy,aunty amarya,kaka,dad
dy,Abba,dadai dukka yaran gdan y deba ya kalli
su Amira yace ku taso mu tafi islam tayi xuruf
tace basuci abinci bafa khausar tace maci in
munje gda abincin su joseph islam ta dauko ta
biyosu Aslam kawai ji yayi an bude front seat an
shigo dago kansa yayi ganin islam yayi ta kame a
xaune ko after dress din bata saka ba tana rike a
hannunta dauke kansa yayi daga kallanta yace
ke kuma wayace ki futo rau2 tayi da ido cikin
shagwabar murya tace binku xanyi tsoro nakeji
shiru yayi mata yaja motar suna karasawa
wajansu joseph ta mika ma peter abincin joseph
kuma y bude musu kofa suka futa.
Suna xuwa gdan kaka dukkansu suka futo Aslam
ganin islam nashirin tafiya a haka shine yace to
baxaki saka rigar taki ba xaki tafi xumbura baki
tayi ta saka after dress din suka wuce part din
kaka,aslam y rabawa kowa tsarabarsa sun karba
suna godiya dasa albarsa sai wajen 10pm su
islam suka tashi suka tafi gda suna xuwa abinci
kawai sukaci,sannan Aslam yace pretty muje
kema ki karbi tsarabarki cikin jin dadi ta mike
suka karasa palon akwati guda y bude mata
acikinsa englih wears ne,dogayen riguna takalma
jakunkuna harda jewelries da bangles masu kyau
cikin jin dadi islam ta fada kan Aslam ta bashi
peak a kumatu tace tnx my hero Allah y kara
budi yace Ameen,dayan akwatin dayake gabanshi
y shafa yace wannan kuma na amarya tane mai
xuwa nan bada jumawa ba kar cikin xuciyar ta
taji saukar maganar cikin jin haushi ta tashi
ajikin cikin masifa islam tafara magana tace to
saime aini baxaka birgeni ba sainaji gobe ana
ayyuriri an kawo maka amarya shine xansan
kacika,Aslam tsantan kishinsa y hango kwance
akan fuskar islam amma sai ya waske duk da
dariya yakeson yi jin yadda ta balbaleshi da
masifa yace haba yan matana saurin me kikeyi
nan da 4 month xata shigo karki damu tamkar
yaune cikinjin haushi ta wuceshi ta suka haura
stair tabar kayannata anan shima tashi yayi
xuciyarsa fes saboda ko banxa ya gano sansa a
xuciyar islam kuruciya ce kawai ta hanata gane
tana sonsa shima y haura stair y wuce dakinsa.
Washe gari haka islam ta dinga cin magani ita
bata yadda ba tana fushi Aslam kuwa sai fakon
idonta yakeyi yana mata galo tsahon 2 days
islam ta dauka tana fushi daganan ta ware.
*A GURGUJE*
Haka rayuwar su islam taci gaba da tafiya kullum
islam da kalar abinci da xatayi safe rana dare
sannan duk lokacin da tayi abinci tana xubawa su
joseph,haka Aslam xai xauna y narki abincinsa
amma hakan baxai hanashi y kushe ba tun islam
najin haushi harta gaji yanxu haka tasaka an fara
cikita mata yarinyar da zata dinga taimaka mata
da wanke2.
Yau saura 2 days su islam su tafi pkotercort
pepper soup tayi na kifi amma sai ta xuba a flask
ta daura a try hade da plate dan a garden
takeson ci kallan Aslam tayi da yake amfani da
laptop dinsa yana magana akan motocin da xa'a
shigo masa dasu tace hero nidai natafi garden
saika taho murmushi yayi yace saurin me kikeyi
da baxaki jirani ba tace a'ah ni baxan jira kaba
sai dai ka taho ta fice tana dan wake2 ta.
Xaune take a garden ta bude flask din pepper
soup dinta na kifi ta xuba a faranti ta rufe sauran
ta saka spoon ta faracin pepper soup dinta cikin
jin dadi ashe abinda islam bata sani ba magece a
can nesa da ita kadan nanfa mage taji kanshin
kifi a hankali ta fara daga hancinta tanabin sahun
inda taji kanshin kifi nan fa idonta yayi arba da
plate din kifi kan cinyar Aslam lokaci daya
magennan ta taho da gudu tayo kan islam, sai a
lokacin islam ta kula da magen ai da hanxari ta
mike ta kwasa a kuje hannunta rike da plate din
kifin magen ma ganin haka ta mara mata baya
gudu islam takeyi magen na Binta Aslam kawai
take kwalawa kira tana ihu hero!hero!!hero!!! a
bakin kofa sukayi kicibis da Aslam saboda yajiyo
ihunta y taho da gudu lokacin yayi dai2 da tayi
fatali da plate din kifin wata muguwar suka
magen tayi ta tafi gurin kifin islam kuwa taxaci
kanta xata fada haka ta fada luuuu kan Aslam ta
sume.
*_ngd sosai yan uwa da addu'o'inku a gareni da
tayani murnar xagayowar ranar aurena Allah
yabar kauna y kara xumunci ngd ngd ngd sosai_*
*_may be nan da 2 days baxakuji posting dina ba
saboda wani uxiri daya tasomin amma inna samu
yadda nakeso ko gobe xakuga posting dina dftn
xakumin uxiri_*
Taku har kullum *sisin mama*
*mrs hamisu taura*
[3/8, 10:17 AM] +234 703 962 5239: *Na Umma Yahya Musa*
*GOYON KAKA*
*125-126*
Cikin firgici Aslam y fara girgixa ta jin ko motsi
batayi da sauri y tafi dispenser y tsiyayo ruwa
yaxo y yayyafa mata jin har lokacin batayi
motsiba shine y saka shi kama kanshi yace oh
god y xanci gefenshi y kalla yaga magen harta
gama cinye kifin daya bare a kasa tana lashe
romon dayake kasa cikin xafin nama Aslam yayi
kan magen yayi mata wata muguwar danka har
saida magen tayi kara saboda taji damkar da
akayi mata direct waje Aslam yayiwa da ita.
Su joseph y fara kwalawa kira joseph! peter!!
kuna inane wai cikin tsoro suka futo daga dakin
da aka tanadar musu a gdan jikinsu yana rawa
saboda kiran da sukaji ogannasu yanayi nusu
xubewa sukayi a gaban Aslam cikin
gurbatacciyar hausar sukace gamu oga wani
mugun kallo y jefesu dashi yace acikinku wane
ya kawo mage cikin gdannan tuni cikin peter y
bada wani kululululuu saboda duk magunan gdan
nashine tuni jikinshi y dauki rawa cikin barin baki
yace nawa ne oga wani mugun kallo Aslam yayi
y wulla masa magen datake hannunsa cikin
peter yace ka tabbatar ka futar da duk wata
mage da take gdannan cikin 5 minutes inka
kuskura ka wuce time din dana dibar maka kasan
cewa tamkar ka rubuta takardar barin aikin kane
y juya y wuce peter cikin barin jiki y tattara
magunan gdan ya sakasu a cikin buhu y fice
dasu daga gdan.
Aslam yana komawa cikin palon ruwa y dada
debowa wannan karan kwarawa islam yayi wata
muguwar ajiyar xuciya tayi hade da jan numfashi
bude idanuwanta tayi taga Aslam a kanta a tsaye
da sauri ta tashi taje ta rungumeshi tace wlh
hero magennan kasheni takeson yi dan taga ina
tsoronta shine take xuwa gurina ta tuni hawaye
suka fara ambaliya tare da shashshekar kuka
Aslam har cikin ranshi yakejin kukannata a
hankali y fara shafa bayan ta yake y isa kiyi
shiru daga yau baxaki kara ganin mage a
gdannan ba domin nasaka an fitar da ita daga
gdannan a hankali ta xare jikinta daga nasa ta
koma kan three seater ta wani lafe tamkar
marainiya tuni Aslam yayi wani mugun tausayinta
y kara kamashi da kansa y futa yaje garden y
dauko kifin y dawo kitchen y shiga y dauko plate
da kansa y xubawa islam amma sam taki karba
gani takeyi tamkar inta karba magen xata kara
dawowa.
Yau su islam xasu tafi photercort tafiyar tasu ta
hada da Amir,Amira,khausar xasu tafi flight suka
bi lokacin da suka isa photercort safwan ne yaxo
airport y daukesu sai wani rawar kai yakewa
khausar itama haka ta xage tana nuna masa
kalar soyayyar datake masa direct gdansu ya
kaisu mammy ce ta fara nan2 dasu khausar
kuwa sai wani kunya takeji mammy ce ta kula ta
kasa sakewa mammy ce ta janyota jikinta tace
yata ki saki jikinki dani nima mahaifiyarki ce
sannan khausar ta ware.
Yaune reception din da aka hadawa su Aslam na
dawowa daga singapore lfy bayan jawabai da
akayi hade da paretty da sojoji suka gabatar
daganan aka fara rabawa su Aslam lambar yabo
islam itace ta raka Aslam y karbi nasa inda
khausar ta raka safwan y karbi nasa bayan pics
da akayi hade da ciye2 da shaye2 taro y watse
kowa yaji dadi.
Washe gari su islam suka shirya xasu koma kano
saboda ranar monday xasu koma makaranta
amma banda Aslam saboda shi baiga amfanin
komawar shi gda ba dan inya koma ma
hankalinshine xai na tashi dan sam islam ta futo
da wata tsurfa sam ta daina saka atamfa ko lace
a gdanta sai english wears shiyasa yace baxai
koma ba danshi kenan kullum cikin shan ruwan
lipton hade da lemon tsami saboda bakaramin
kokari yakeyi ba ganin y jure xama da islam duk
da yana cutuwa gata dason jiki in dai suna xaune
to dole tana jikin sa.
Yau monday bayan su islam sun shirya isya
driver shine y dauke su y kaisu makaranta acan
suka tarar da khausar bayan anyi assembly aka
bawa islam dan kwalin head girl khausar
assistant head girl Amira kuma labour prefect
sannan kowa y koma class sukayi attending
lesson.
To tundaga wannan my mukami da aka bawa su
islam iyayi y karu da rashin m dan dama su islam
ba baya bane ita da khausar gwanda Amira itace
ma bed babu ruwan ta.
Aslam kuwa baya xuwa gda sai bayan 2 to 4
weeks saboda sam baxai iya da halin islam ba
shikenan duk randa yaxo kano sai ciwon cikin shi
y tashi dan haka cikin fridge dinshi baya rabuwa
da lemon tsami sannan koda yaushe cikin saka
islam yake ta dafa maga ruwan lipton.
Yauma islam ce kwance kan cinyar Aslam
shikuma yana xura hannunsa cikin kanta yana
rawa dan xura hannunsa cikin sumar kanta yana
shafa mata har wani lumshe idanu takeyi saboda
dadi xaraf ta mike tamkar wadda aka mintsina
tace yauwa hero dama inaso inyi maka tambaya
wai me kakeyi da lemon tsami da yawa haka ne
nagansu acikin fridge dinka sannan duk lokacin
daka tafi photercort inna shiga dakin naka xan
gyara saina ga bawan lemon tsamin da yawa a
dustbin dinka mekakeyi dasu lumshe idanuwansa
yayi yace magani kara tambayarshi tayi tace
bakada lafiya kansa kawai y gyada mata tace
mai yake damunka ji tayi kawai y janyota y hada
bakinsa da nashi yana aika mata da wani irin
xaxxafan kiss wanda yake rikita mata kwanya
inbata manta ba raban da islam yayi kissing dinta
tun randa xai tafi singapore sai yau wani irin
bakon yanayi take ji yana ratsata wanda ta kasa
fassara shi ta bangaren Aslam ma hakan take
dan ba karamin rikicewa yayi ba sai jikin
numfashi yake saukewa da sauri2 islam jin da
tayi Aslam yana shirin wuce gona da iri shine y
saka ta tureshi da sauri ta koma wata kujera ta
xauna tana mai