Showing 42001 words to 45000 words out of 87659 words
Chapter 15 - HADARIN GABAS Book Complete By Nazeefa Sabo Nashe.pdf
mik’e tana furta “Bari na kira ta, bata jin da’di ne.” “Zauna.” Moddi ya ce yana mik’ewa ya nufi
hanyar da zata kai shi d’akinsu. Imaan ta runtse ido tana jin gabanta na fa’duwa sam bata son keb’ewar
Dada da Amaa Amma bata isa ta nuna ba. Yarda yake taku kamar yana taku ne da bugun zuciyar ta. Bai yi
making any sound ba ya tura k’ofar a hankali ya shiga bedroom d’in. Idanunta a lumshe suke kamar mai
barci sanye cikin wando da rigar jeans a hankali Dahda ya lumshe idonsa yana jin abu yana dukan
zuciyarsa har ya k’arasa bakin gadon idanunsa zube a kan surarta. Komai yana sake ta’azzara a ransa.
Hannu ya saka ya zare wayarta da ta rungume a k’irji. Idanunsa ya sauka a kan rubutun da take yi cikin
diary d’in wayarta wasu irin words zafafa a k’asan hotonsa kamar dai saurayinta ko mijinta. Words d’in shi
kansa sun masa girma bai San kuma a inda ta samo su ba. Idonta a lumshen bata bu’de ba duk da tana
shak’ar k’amshin sa sai dai a zatonta imagination d’in da ta Saba ne ta San ba abinda zai kawo Dada
d’akinsu a wannna lokacin. A zafafe ta ce “Imaan ajiye min wayata kada ki ga abinda zai hana ki barci. Kin
kasa yarda da abinda nake gaya Miki wallahi da gaske ina jin son Mahaifina shi zai yi ajali na…..”
“Amaaa…!” Ya fa’da cikin dakakkiyar muryar da ta saka Amani saurin bu’de ido hankalinta a tashe ta ce
“Dah….” Kallon da yake mata ne yasa ta San tabbas ya karanta abinda ta rubuta a cikin wayar. Hankalinta
ya tashi ta dinga jin bugun zuciyarta yana sake ninkuwa jikinta ya fara rawa. Wata irin fusga Dahda ya
mata ta dawo daf da shi. Sunkuyar da kanta ta yi jikinta na shaking. Dahda kallon ta shima yake nasa
hankalin yafi nata tashi. Me yasa? Ashe itama tana jin abinda yake ji? Me ye hakan? Zagayeta kawai yake
da idonsa kafin cikin wata irin murya ya ce “Kin haukace ko?” Ta yi saurin d’aga kai a hankali ta furta
“Wallahi ni kaina na San na haukace Dahda pls ka yi min afuwa wallahi Ban san me ya same ni ba…”
kallonta yake a zuciyarsa shima yana furta “Ni kaina na haukace Amaaa…. Alwan ya haukatamu me ya
shiga kai na wace irin matsala na jefa kai na son y’ar cikina?” Jira take ta ji ya mata magana sai ta ji ya yi
shiru ta San ba mamaki tashin hankali ne ya hana shi magana. A hankali ta ji kamar an rufe k’ofa da sauri
ta bu’de idonta ganin Imaan a tsaye Dahda ya ajiye wayar ya fice daga d’akin. Imaan ta bi shi da kallo
kafin hankali tashe ta isa wajen Amani ta kama kafa’darta ta girgiza tana furta “Amaaaa menene?” Amaa
da shock d’in da ta shiga har lokacin bai saketa ba ta fa’da jikin Imani tana sakin kuka ta furta “Daaa,
Knows everything Imani ya zan yi? Ban san hukuncin da zai d’auka a kai na ba.” Imani ta Ware ido ta ce
“How comes? Ta Yaya ya sani?” Amani lumshe ido ta yi tana nuna mata wayarta. Jikinta na rawa ta d’au
wayar karatun take ita kanta tana jin hankalinta na sake hauhawa bata tab’a sanin akwai wannan a wayar
Amaan ba da bata barta ta ajiye ba ko don gujewa zuwan irin wannan ranar… Amani kifewa ta yi a
saman gado tana sakin kuka mai tsuma zuciya tabbas da wannan abin gwara a ce bata raye ta bi Mammy
itama ta huta da wannan masifar. Eeh masifa mana abu sai ka ce almara. Tunda take bata tab’a jin me irin
matsala kwatankwacin irin tata ba. Imani ficewa ta yi jikinta a sanyaye ta zaga can baya. Wayarta ta ciro
ta kira Umma teey. Ta fashe da kuka tana cewa Umma teey ki yi waya ki cewa Daaa a kawo mu zamu raka
ki unguwa ina son gaya Miki wani abu ne, amma don Allah kada ki ce ni na kira ki.” Umma teey da ta ji
gabanta ya tsinke ya fa’di ta ce “Okay” muryar ta na rawa ko minti guda bata k’ara ba ta danna kiran
Kiddo. Wayar ya bi da kallo yana jin zuciyarsa na sake masa bugu, ga nauyi da ta masa. Sai da wayar ta
katse ta sake kira sannan ya d’aga wayar a kasalance idonsa a lumshe ya furta “Teey.” Fatima ya saki
ajiyar zuciya ta ce “Kuna lafiya Kiddo?” Ya d’aga kai kamar tana ganinsa sai kuma ya tuna bata ganinsa
don haka ya ce “Lafiya.” “Alhamdulillah ta furta a hankali. “Saka Driver ya kawo min su Amaa, anjima za
su raka ni biki.” “Okay.”
Kawai ya ce yana cutting kiran bai kawo komai a ransa ba ya kira layin Imani ya ce “Su shirya Driver zai kai
su gidan Umma teey.” Imaan ta kalli Amaa ta ce “Ki shirya Daaa ya ce a kai mu gidan Umma teey.” Amaa
bata ji komai a ranta ba, Allah yasa ma gidan Umma teey d’in zasu koma ko ta daina ganin Daaa ta daina
jin abinda take ji game da shi.” Tsaf suka shirya dukkansu ba walwala. Imani ta ha’da musu kaya kala biyu
a akwati don ta San bai zama lallai su dawo ranar ba.
A parlor suka samu Mommy sai cika take tana batsewa Imaan ce ta sanar da ita inda za su ta tab’e baki ta
ce “Za’a je munafunci ba, to ku gaya musu aure na da Moddi Mutu ka raba.” Amaa bata kulata ba ta wuce
don abinda ke ran ta yau ba zai barta Tanki i tanka ba.
Umma Teey tana jin an bu’de k’ofa ta d’aga ido ita da Haulat da suke zaune. Yanayin Amaa ta kalla ta
tabbatar da ba lafiya ba. Don da k’alau take da tsalle zata shigo ta d’ane jikinta har yau bata jin ta girma.
Amma yau ko Haulat bata kalla ba ta zauna kawai ta rik’e kanta. Umma Teey hankalinta ya sake tashi ta
furta “Imaani lafiya?” Imaan ta saki ajiyar zuciya tana murmushin da kai tsaye zaka kira na yak’e ta ce
“Lafiya lau Umma, Bata jin da’di ne.” “Ai daga gani, tashi ki shiga d’aki ki kwanta ki huta.” Abinda Amaa ta
fi buk’ata kenan don haka ba wani jaa ta mik’e ta nufi d’akin Haulat. Umma teey ta kalli Imaan ta ce “Mu
je sama ki gaya min menene?” Ta nufi saman tana jin tashin hankalinta ya ninka na d’azu tashi. Bata fatan
a ce mata wani abin ne mai muni ya samu Amaa d’in.
Har bedroom ta shiga da Imaan sannan ta mayar da key ta rufe. Ta kama hannun Imaan tana furta gaya
min me ya faru?” Imaan ta jawo wayar Amaa da rubutun Daaa da hotonsa suka cika cikin diary d’in ta
nuna mata… Umma teey hannunta na rawa ta k’ara hasken wayar. Tsananin firgita bata San sanda ta
zauna Jagab a saman gado ba tana zaro ido ta ce “Me ye wannan Imaaan?”
(Book one ne Free book 2 and 3 paid ne. Via 2118666253 UBA.
500. Gida Na musamman don mutane Na musamman 1k )
Jikar Nashe★✍️HADARIN GABAS…..
NAZEEFAH SABO NASHE★✍️
08033748387.
_*BRIGHT PENS...*_
2nd batch
Zazzafar tafiya mai abin ban mamaki, tawayen jerin marubuta huɗu a sabuwar tafiyar ta second batch.
*HADARIN GABAS*
Nazeefah Sabo Nashe
*ƘARFE A WUTA*
Ayushercool
*ZAYTOON*
Zee kumurya
*MUTALLAB*
Nimcyluv Sarauta.
(Hadarin gabas Isn’t free it’s paid book. Book 1 ne kawai free paid for book 3 and 2. 500 cikin wannan
account din 2118666253 UBA.
Akwai wani irin zubar ruwa da Hadarin nan zai bayar nan gaba. Kada kizo kina dana sani ki biya a yi
tafiyar nan da ke. Babu Nadama In sha Allah. )
Jikar Nashe★✍️
Page 17.
Imaan ta sauke ajiyar zuciya tana jin kaso arba’in daga cikin d’ari na tarin damuwarta yana raguwa. Ta
zube idonta a kan na Umma Teey da take kallonta a firgice. Zama ta yi daf da Umma Teey d’in kanta a
k’asa cikin taushin murya ta ce “This is what i want to tell you, Umma teey na yi iya yi na, amma is like
abin kullum k’aruwa yake yi, shi yasa na yi deciding na gaya maki, ko akwai wani abu da zaa yi…” Umma
Teey ji ta yi duk jikinta ya jik’e sharkaf da gumi. Tana kallon Imaan ta ce “Since when take cikin wannan
halin amma baku gaya mana ba? Shin kuna da wata uwar ne bayan ni? Kun san dai yarda na d’auke ku
kamar Haulat, banda ma Ubanku da kafiya ya k’i ba ni ku ai da a wajena za ku tashi na shayar da ku tun
yarinta, na ce yaushe ta fara hakan baku fa’da ba?” hawaye Imaan ta share ta ce “Kullum ina so na fa’da,
Amaa ce take cewa na rufa mata asiri bata so kowa ya Sani, bata san wani fassara mutane za su mata ba.
Amma na ga abin is getting worst shi ya sa na gaya miki.” Umma teey ta yarfe gumi gaba d’aya kanta ma
ya d’aure ta rasa ta ina zata fara. Idanunta a lumshe ta ce “Dadan naku ya sani?” Imaan ta girgiza kai ta ce
“Da bai sani ba, Amma yau ya san komai don wayarta ya amsa ya gani.” Umma T ajiye wayan ta yi tana ta
zagaye d’akin, addu’ar ta guda Allah yasa ba wata alak’a ba ce tsakanin Ama da Moddi, don duniyar gaba
d’aya ta rikice yanzu Uba na neman y’arsa ta cikinsa ba wani sabon labari ba ne. Don haka zuciyarta ta
dinga wani matsanancin bugu. Fatan ta guda Allah yasa Moddi ba k’ungiyar matsafa ya shiga ba suka ba
shi wani lak’anin na tarayya da y’arsa har yake mu’amalar Ama d’in ya saka mata soyayyarsa. Idanunta a
kafe akan Imaan ta ce “Tell me all you know Imaan kada ki hiding min komai consider me as your mother
da ba zaki iya rufe ma sirrin ki ba, ki gaya min komai da kika sani tsakanin Moddi da Amaa?” Imaan shiru
ta yi tana jin yarda idanun Umma Tee d’in suke zagaye ta. Sosai ta ji zuciyarta ta aminta ta sanar da
Umma T komai ba mamaki k’arshen Matsalar Amani ne ya zo. Don haka ta sauke ajiyar numfashi cikin
sanyin muryar da bata fita sosai ta furta…..
1 year back……
Mun dawo school cikin tsananin murnar ranar Dahda zai dawo daga tafiyar da ya ce mana ya yi. A gajiye
muke Amma hakan bai saka mun fasa shiga parlornsa a guje ba, don bama son ma Mommy ta gan mu
balle ta togace mu. Ai kuwa muna shiga Amaa ta yi tsalle ta fa’da jikin Dahda ta rungume shi kamar yarda
ta saba… nima side hug na yiwa Dahda shima yana murmushi ya rungume mu yana furta “Am back My
babies..” Amaa tana murmushi ta masa pecking kumatu kafin ta janye jikinta daga nasa. Ta zauna daf da
shi. Dahdah ya jawo tsaraba ya ba mu kamar yarda ya saba ya san favorite d’in kowa. Amaa ta dinga
murna ganin bunch of chocolates irin wanda take so. Har mun juya zamu tafi don bin umarnin Mommy
da ta ce min mu wuce mu tafi cikin gida. Dahda bai ce komai ba don a lokuta da dama ba ya iya k’etare
umarnin Mommy. mun kai bakin k’ofa kenan muka ji ya ce “Amaaa come..” ta juya da sauri ganin special
chocolate d’in da take so a hannunsa da sauri ta amsa tun kafin mu je d’aki ta shanye. Na ga ta zube a
saman gado tana lumshe ido ha’de da dafe k’irjinta ta ce “Imaan wani irin feeling nake ji yau da na yi
hugging Dada abinda Ban tab’a ji ba, ga turarensa ya yi min mugun da’di…” na wurga mata harara ina
tsaki na ce “Ji min iskanci sai ka ce wani saurayinki…” murmushi ta yi ta ce min “Am serious fa.” Ban d’au
zancenta wani serious ba sai dai cikin daren ta fara wani irin mafarki da Dada Wanda take kiran sunansa
tana wani irin surutai abinda ke nuni da kamar suna having se….” shiru ta yi ta kasa cigaba. Ita kuwa
Umma Teey ji ta yi kamar kanta zai yi tsawa ya tarwatse. A hanzarce ta mik’e ta fita daga d’akin ko ba’a
gayawa Imaan ba ta San wajen Amaa ta tafi. Ta San Amani ba zata ji da’di ba, Amma abinda ta yi tana
tunanin Shine gatan da zata mata duk duniya, gwara a tari Matsalar da wuri kafin ta tafi da ita gidan aure
ta hanata zaman aure…
Kamar zata tashi sama haka Umma teey ta sauka zuwa d’akin Haulat hankalinta a matuk’ar tashe ta tura
d’akin. Amaa da take kwance idonta a lumshe ta bu’de idon a hankali tana kallon Umma T da take tsaye
fuskarta a ha’de sosai ta ce “Tashi Amani!” K’irjin Amani ya buga da k’arfin gaske ta mik’e jikinta Sam ba
laka tana zube idanunta cikin na Umma Teey, ko bata fa’da ba ta san ba lafiya ba, don yanayin Umma teey
d’in ya nuna hakan. Kallonta sosai Umma teey d’in ta yi kafin ta fisgo tambayar da ta cika mata baki ta
watsa mata. “Me ye ha’dinku da Dahda? Me ye a tsakaninku wace mu’amala ce a tsakaninku da Har ta
kai ki ga rubuta irin wa’dannan kalamai da sam ba su dace ga y’a ta gayawa ko wanta ba, balle Uban da ya
kawota duniya. Na ce me ye a tsakaninku kuma kada ki sake ki ce za ki min k’arya don a idanunki zan
gane k’aryar kike don haka idan kin shirya k’arya ki shirya ta da kyau….” Amani lumshe idonta kawai ta yi
tana jin yarda sautin bugun zuciyar ke k’ara sauri, ta San wannan ranar zata zo Amma bata yi tsammanin
zuwanta da wuri haka ba? Me yasa? Me yasa Imaani ta kasa b’oye mata sirrinta? Wasu k’walla suka zubo
mata. “Ina jin ki.” Da Umma teey ta furta mata shi ya dawo da ita daga cikin hayyacinta cikin rawar baki
ta ce “Wallahi Umma ba laifi na ba ne, nima ina so na daina Amma kullum abin sake yawa yake a raina.
Ban so hakan ta kasance da ni ba na sani abin kunya ne a wajena….” Umma teey ta zauna tana dafe
kanta ta furta “Innalillahi wa inna ilaihirrajiuna! Ki gaya min gaskiya akwai wani abu da ya tab’a shiga
tsakaninku da Moddi?” Amani da sauri ta girgiza kai “Wallahi babu Umma.” Sai sannan ta sauke ajiyar
zuciya ta zuba mata ido ta ce “Kin san dai ba aure tsakanin Uba da y’ar da ya haifa ko?” Amani ta d’aga
kai. Umman Teey leb’enta ta fincika kafin ta ce “Idan haka ne, me yasa kika saka son Mahaifinki a cikin
zuciyarki har hakan yake son janyo Miki matsala Amani? Na ce me yasa? Kina son ki janyo mana abin
kunya ne? To ya zama dole kuwa a aurar da ku kusa-kusa kuwa, kafin mutane su fara ankara. Allah yasa
ma Imaan ta yi hankali ta kawo min maganar nan. Koma menene In sha Allah k’arshensa ya zo zan kuma
yiwa tufkar hanci idan ma Aljannin ne ni zan kore shi da k’arfin izzar Ubangiji…” Daga haka ta mik’e
hannunta d’auke da wayarta tana cigaba da kiran Kiddo da yana ji ya mata burus. Sai da ta kira ya kai sau
uku sannan cikin ginshira ya d’aga yana furta “Teey you disturbed me. Me ya faru ne?” “Kazo gida yanzu
ina son ganinka, saura ka nuna min baka da lokaci na.” Daga haka ta kashe wayar don ma kada ta bashi
damar kawo excuses na rashin zuwansa. Wayar ya bi da kallo kafin ya saki murmushi yana sakin ajiyar
zuciya a ransa yake jinjina k’aunar Teey da yake banda haka babu abinda zai saka shi ya fasa tafiyar da ya
yi niyya zuwa Abuja wajen Muhammad Alwan.
A hankali ya dinga driving d’in Har ya isa gidan Teey. Da ya san dalilin kiran ba abinda zai saka shi ya je.
Sai da ya yi parking ya d’an tsaya a cikin motar yana murza goshinsa da ya damesa da ciwo sannan ya fito.
Yana bin Maigadi da kallo kafin ya dank’o ku’din da bai San ko nawa ba ne ya dunk’ule masa a hannu.
Add’ua ya yi masa zai fara kirari ya d’aga masa hannu alamar ba ya so sannan da sassarfa as usual ya
shiga cikin gidan Teey d’in. Kallo guda ya mata ya tabbatar ba lafiya ba, don idanunta Sun bayyana haka,
ta yarda suka nuna galabaita Sun yi wurjanjan. Zama ya yi a saman kujera yana d’an tab’e baki don bai ga
dalilin wannan tashin hankalin ba, ba mamaki Dee ce ta tunzirota ta kira shi ta masa rashin mutunci don
haka ya gintse walwalar fuskarsa ya zauna a saman kujerar da take daf da tata. Idanu ya d’auke a kanta
yana kallon agogo ya ce “Mintuna ka’dan ne da ni na banza Teey, don haka ki gaya min dalilin kiran I have
something important to do….” Wani kallo take watsa masa kafin ta ce “Kiddo gaya min gaskiya kurwar
Amani ka kai aka tsaface ka yi ku’di da ita ko me? Don wannan abin tabbas ba banza ba akwai wata a
k’asa?” Ta fa’da tana haska masa wayar Ama a fuskarsa. Ganin rubutun ya yi yaga Wanda ya gani d’azu
ne, duk da zuciyarsa ta buga sai bai nuna ba ya gintse fuskarsa yana sakin k’aramin tsaki ya ce “Yarinta ce
zata bari, and laifi na ne da bana bari su shiga mutane balle har sun banbance Wanda ya halatta ka aura
da Wanda bai halatta ba. Zata daina idan ta yi aure…” Umma Teey ta zuba masa ido a