Showing 15001 words to 18000 words out of 87659 words
Chapter 6 - HADARIN GABAS Book Complete By Nazeefa Sabo Nashe.pdf
kunno Dahda idan da abinda ya tsana bai wuce a masa
zancen aure ba. Ta bi bayansa bayan ta yiwa Didi sallama ta d’auke mata wani kwalin Biscuit da Didin take
ji da shi don tana cinsa sosai “Zo ki bani abu na
Ja’ira Mamuda ne ya kawo min..” Ta tsaya cak da biscuit d’in a hannunta jin abinda Didin tace don bata
son Mahmoud shine kuma ya mak’ale har da zuwa kawowa Didi Biscuit Mahmoud d’an Umma Dee ne
Yayar Dahda ta farko. Mayar da biscuit d’in tayi ta ajiye a gefen Didi “Ga abinki nan…” Didi ta saki baki
tana kallonta “saboda nace mak’iyinki ne ya kawo? Ai kuwa ko kin k’i Allah sai kin auri Mamuda…” Bata
wa Didin magana ba ta fice da sauri ta bi bayan Dahda da yake ta zabga mata horn…
Ta bu’de front seat ta shiga Dahda ya d’an kalleta ganin yarda fuskarta ta nuna b’acin ranta. Ya cigaba da
tuk’insa
Hankalinsa a kwance kafin wayarsa ta yi ringing. Ya d’aga kiran bayan ya saka wayar a bluetooth ta yarda
yake Jin maganar mai wayar a cikin radion motar. “Mun kawo paint D’in yallab’ai, masu kitchen ma duk
sun gama na part ukun ko zaka shigo ka gani?” Moddibo ya d’an Saci kallon Amani da take ta murmushi
Jin abinda aka ce a cikin wayar. Ya furta “Okay zan shigo, ka bani 30minutes zan yi dropping yarinyata, are
you sure sun gama da kitchen D’in?” “Definitely sure.” Aka ce a cikin wayar. Sai ya kashe wayar yana
juyawa don cigaba da driving Amani ta furta “DADA sabon gida kake ginawa? Are we going to live our
House?” Ya d’auke Kai yana ha’de girar sama da k’asa ya furta “Bana son surutu, me yasa ko me ake
kunnenki na kai?” Ta d’an turo bakinta idanunta na kawo ruwa, wani sabon yanayi yana bak’untar ta
kamar yarda ta Saba sometimes idan suna tare da Dadan.” Ta d’an runtse idonta har hawaye na son zubo
mata. Moddi ya d’an zuba mata ido. Ya saki murmushi kawai yana furta “Barbie, open your eyes.” Ta turo
bakinta tana bu’de idonta da suka fara canja launi. “Why are you crying?” Ta yi saurin d’auke kanta rasa
me zata ce masa ta yi. Da kunya ta ce masa ina kuka ne because na rasa yarda zan yi da sha’awarka. Sai ta
kawar da zancen ta hanyar cewa “Am crying, Saboda ka k’i kai ni sabon gida.” Kallonta Ya yi kawai ya saki
murmushi sai taga Ya juya kan motar sun nufi wata ha’daddiyar unguwa da ake kira Rail way a kano. Suna
shiga babban gate D’in gidan Amani ta ware ido ganin kyau da tsarin gidan a cikin motar ta buga tsalle
tana furta “Wow! Dada wannan gidan fa?” Bai amsa mata ba ya fita kawai yana murmushi. Hakan yasa ta
bi bayansa da sauri tana furta “It looks great Dada. Allah yasa namu ne.” Har cikin gidan suka shiga tana
k’auyanci ganin yarda gidan yake d’auke da duk abubuwan da take so. Swimming pool. Ga garden ga
komai ma da yake cikin mafarkin Amani. Irin gidan da ta sha zanawa a takarda tana gayawa Imani duk
wanda zata aura zata gaya masa irin gidan take so. Bata San ta isa wajen Dada ba har ta kama hannunsa
wani irin farin ciki ne Ya saka fuskarta Blushing take tama kasa rufe bakin. A haka suka shiga cikin gidan
hannunta rik’e da na Dada. Suka gama zagaye gidan da yake part Uku Har Da part D’in Didi. A d’ayan part
D’in ne ta kalleshi tana murmushi ta furta “Dada Are you going to get married?” Dada ya waro ido yana
kallonta kafin ya ja bakinta Ya furta “To whom?” Sai ta yi dariya tana shigewa gaba. Zuciyarta na wani irin
bugu. Inama dai Mafarkinta Ya tabbata….. sai dai ta San Har abada shirme ne kawai irin na zuciya. Ta
Yaya Y’a zata auri Ubanta? Ta fita daga gidan haka kawai ta ji k’walla na son zubo mata.
Bai bita ba har sai da Ya gama sallamar masu aiki sannan ya nufi wajen motar. Yarda ta yi zurfi cikin
tunani ya tsaya yana kallonta kafin ya yi tapping hannunsa a fuskarta ta saki ajiyar zuciya tana dawowa
cikin hayyacinta daga can wata duniya da ta fa’da. Ido ya tsura mata yana noticing yanayinta. Sai dai ya yi
shiru Ya tada motar ya juya a hankali yana furta “Bana son surutu, bana son ki gayawa kowa ina gina
gida,I have a planned….” Ta turo bakinta a hankali tana furta “But why?” Bai mata magana ba ya cigaba
da driving d’insa.
“Dahda don Allah ka aureta…” Da sauri ya juyo yana kallonta kafin cikin mamaki ya furta “Ita wa d’in?”
Tana murmushi ta furta “Wacce Didin ta ce…” “So duk abinda ake fa’da kina ji ko? To wallahi idan kika
fa’da Safna ta ji sai na zaneki.” Ta d’an turo bakinta don ta tsani Mommy sosai bata sake magana ba har
suka isa gidan ya sake juyawa yana kallonta ya furta “Kin dai ji me nace ko?” Ta d’aga kai “Kada ma ki ji, ki
yi creating wani scene d’in kiga abinda zan miki fita min a mota….” Ya fa’da yana parking daidai parking
space na cikin gidansa. ta fice da sauri ba tare da ta d’au akwatinta ba… a hankali take kallon y’ar
k’aramar harabar gidansu tana mamakin arzikin Dadan da za’a iya kira na DARE DAYA…. Amma sana’ar
me yake yi da ta bashi ku’di lokaci guda haka? Shine tambayar da ta kanainaye zuciyarta… haka ta shige
gida da burin dole zata tambayi Dadan.
Tana shiga ta tarar da
Mommy zaune a parlorun ita da k’awayenta, ta ji shigowar Amani da sauri ta d’aga kai tana kallonta ta
furta “Kan Uba! Uban waye ya dawo da ke cikin gidan nan?” Amani ta mata wani kallo kamar ta ce
“Ubanki ne sai dai ta gintse ta ce “Ubana, mai gidan shi ya dawo da ni, akwai wani abu ne?” Shiru suka yi
k’awayen Safnan wasu hamshak’an mata suka bu’de baki suna bin bayan Amanin da kallo. “Cab amma
lallai k’awa kin yi sakaci, ji fa idanun yarinyar nan ba kunya take furta mana abinda ta so….” Safna ta yi
k’wafa “Ki bar Ibilishiya amma ba da ita zan yi ba, da shi da ya dawo da ita gidan zan yi… kafin na Koma kanta, lokaci guda nake jira da zan yi ruining rayuwarta, sai ta gwammace bata zo duniya ba, ku jira
ku ga..” Amani da ta ji komai ta dawo ta tsaya daga gefe ta bi su da kallon d’aya bayan d’aya. Kafin ta saki
dariya ta furta “Before you ruin my life ki jira kwana ka’dan za ki bar gidan nan, don Dada ya kusan yin
aure muguwa kawai……
A firgice suka bita da ido, ita kuwa ta shige bedroom zuciyarta fara k’al. Ko bakomai ta kuntata mata
kamar yarda itama ta mata.
Masifa k’awayen nata suka shiga yi, suna furta Cab amma Safna kin yi sake, ai kuwa in dai kika bari aka
miki kishiya ki tabbatar barin cikin group d’in mu ya zama dole gareki. Kin san taken mu… BA MU BA
KISHIYA….
Shigowar Dahda ce yasa suka yi shiru da zancen illa Mommy da ta zuba masa ido tana masa kallon
tuhuma. Tsare girarsa ya yi sosai yana amsa gaisuwar da k’awar Mommyn take masa kafin ya shige part
d’insa don duk zancen da suke a cikin kunnuwansa, baya son raini amma ya lura Safnan kwana biyu nema
take ta raina shi. Yana jin knocking d’in k’ofarta ya mata banza har ta gaji ta koma d’akinta ranta yana
sake fisga da halin ko in kulan da yake mata…
A bakin gado ta zauna tana kallon Imani da take kallonta duk da fuskarta ta kasa b’oye murnar ganin y’ar
uwarta da ta yi hakan bai sa ta k’i yi yin kicin-kicin da fuska ba ta k’i kallon Amanin. Amanin murmushi ta
saki tana zama daf da ita ha’de da rungumota a jikinta “Kada dai kice fushi kike da ni Adda na.” Ta kirata
da sunan data son Imanin tafi so, don tana mugun son ta bata girma kamar ba tare aka haifesu ba… “Ba
dole na yi fushi ba Amani, gaba d’aya ni ban san wace irin zuciya ce da ke ba? Rashin kunya fa Amani? Yau
rashin kunyar taki har ta kai kan Mahaifin da ya haife mu?” Amanin turo bakinta ta yi ka’dan kafin ta furta
“Shi ya jama kansa, komai matar nan zata yi Dada baya gani wallahi wata rana idan bata yi wasa ba sai na
mata tabo a fuska tabon Da Dadan zai ji ya tsani ko ganinta….” Imani ta saki baki tana kallonta kawai
bata san sanda hawaye ya fara wanke fuskarta ba, Jikin Amani ya yi sanyi ta d’an ware ido tana kallonta
tana furta “To me nayi kuma? Ce miki aka yi yanzun zan mata illa?” Bata fasa hawayen ba kamar yarda
tsoron da take ji bai fasa bayyana akan idanunta ba… “Ba zaki daina irin wannan kalamin ba? Kina
tunanin da Mami tana nan zata ji da’din abinda kike yi? Ya zama dole ki amince da Mahmoud ki yi aure
Wallahi ko wasu halayen naki zaki canja su shima Dada ya huta da saka shi magana da kike.” Amani bata
mata magana ba ta koma gadon ta kwanta idanunta a lumshe wani irin barci take ji sosai don da daddare
ba barcin take samun yi sosai ba idan ba irin wannan lokacin ba saboda tsabar b’acin rai ko abinci bata
nema ba tun wanda ta tsakura da safe. Imani ta bita da addu’ar shirya a ranta kafin ta mayar da kai itama
ta kwanta idanunta akan hoton mahaifiyarsu da ta zuba mata ido kamar ta san a cikin kewar rashinta
take wani abin da tana raye ta tabbata Amanin ba zata yi shi ba.
Sai Yamma can Dada ya fito daga d’akinsa jikinsa sai baza k’amshin turare yake. Idanunsa suka fa’da kan
na Mommy da take zaune ta fece wanka sai zabga k’amshin turare take. Murmushi ta sakar masa tana
furta “Sannu da fitowa Moddi Allah yasa dai ka bar fushin da kake yi a cikin d’aki.” Ya d’an saki ajiyar
zuciya yana zama a can gefe kansa ne yake d’an sara masa. Mommy ta taso gefensa ta zauna tana saka
jikinta ka’dan a nasa ta shafa k’irjinsa ta furta “Moddi ka yi hak’uri please In sha Allah ba zaka sake samun
b’acin rai ta dalilina akan Amani zan rik’eta kamar y’ar cikina….” Ajiyar zuciya ya saki yana jin kaso casa’in
na cikin b’acin ransa yana tafiya ya shafa kanta a hankali ya furta “Promise..” Ta saka hannunta cikin nasa
a kunnensa ta ra’da masa “Yes promised!” Ya lumshe idonsa yana kai mata peck a lab’banta “Allah ya baki
iko…” “Ameen ta furta tana ji a ranta wannan abinda ta yanke a zuciyarta shine abinda ya dace
tuntuni…
Mommy mayaudariyar mace ce data san salo salo da take bi wajen mallakar Moddi, shi kuma a
rayuwarsa baya son hayaniya don haka sam baya son maganar k’ara aure, ya lura kuma shine abinda y’an
uwansa suka fi so a yanzu, sai dai shi da kansa ya san bai isa ba, bai isa ya yi maganar k’ara aure ba, bayan
masifar Mommy shi kansa ya san yana yin kasuwancinsa ba zai bar shi ya ha’da mata biyu ba, bayan haka
ma akwai wani b’oyayyen dalili mai girman gaske da zai hana shi kasa auren……
Hadarin gabas….. Mai hankali ya lek’a yamma yanzu aka fara ku bini a hankali kada mu yi garaje a
cikinsa, abu guda da na sani ba zaku yi Dana sani a cikin bibiyarsa ba. ♂️
JIKAR NASHE★✍️HADARIN GABAS…
NAZEEFAH SABO NASHE★✍️
Open this link to join my WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/HBqR4GFrqIMH7TjAy8IYgj
(ku yi joining group. Ba mamaki daga yau iya groups Dina Zan dinga posting.)
ℯℯ ℯ✍️
08033748387.
★★★★★ 7️⃣
Safna sam hankalinta kasa kwanciya ya yi, hakan yasa ta shiga tunanin yarda suka dinga yi dai Malamai
kala kala akan aikin Amanin, kowane Malami gaya mata yake aikin ba zai yiwu ba saboda yarinyar tana da
Jinnu a tare da ita. Da k’yar ta samu Malamin da ya ci alwashin zai mata aiki akan hakan. Ta yi amanna da
Malamin nan fiye da Imanin da ke cikin zuciyarta. Ta tuna ranar da ta kai masa kukanta. Kallonta Malamin
kawai yake kafin ya maimaita abinda ta ce cikin sigar tambaya. “Kika ce kina so a mayar da ita karuwa? A
saka mata son bin maza ta yarda Uban da ya haifeta ma zai tsaneta?” Safna ta jijjiga kai “Haka nake so
Allah gafarta Malam, so nake ka mayar da ita haka, ka saka mata matsananciyar sha’awa ta yarda zata
kasa controlling kanta Har sai ta bi maza.” Ya saki ajiyar zuciya kafin Ya buga k’asa sai kuma ya saki
murmushi na hango nasara wannan karan Safna, tabbas aikinmu zai ci ba kamar lokutan baya da kike
asarar ku’dinki ba. Aiki zai ci amma ban ce miki yau ko gobe ba, ke dai ki zuba ido, kada ki yi garaje.”
Murmushi ne Ya kub’rce mata tana jin tsantsar farin ciki yana bin zuciyarta a hankali ta furta “Sai yanzu
hankalina ya kwanta, burina zai cika Malam….”
Wannan kenan ta tuna tana sakin ajiyar zuciya a hankali ta furta sai yaushe aikin nan zai ci ne?
AMANI★★
Da Asubar fari ta farka duk wata gab’a ta jikinta ciwo take, yanayin da ta ganta da Dada a cikin barcin ya
sake bunk’asa yau, don kam duk wani jin da’din mu’amalar auratayya Dadan ya jiyar da ita a cikin barcin
abin kamar almara ya shiga dawo mata daki daki. Runtse idonta ta yi tana kallon Imani da take barcinta
peacefully ta saki ajiyar zuciya tana ayyana ina ma itace. K’irjinta ta dinga bi da kallo tana mamakin yarda
abubuwan suka dinga faruwa a cikin barcin. Ta mik’e jiki a sanyaye don ta tabbata wanka ya kamata ta
dole ga wata yunwa da take ji kamar an yi mata yasa a cikinta.
Don haka ta kasa shiga ta yi wankan sai kawai ta fice kitchen da sauri tana jin idan bata samu ko
cornflakes bane ta sha akwai matsala. Tsit parlorn ba kowa fitilun wajen ma a kashe suke, ta dinga tafiya
a hankali gudun kada ta yi sound d’in da zai damu wani a cikin daren. Don farkon asuba ne k’arfe 4:30 da
rabi.
Daf da k’ofar da zata kai ka kitchen akwai wani corridor da d’aki guda d’aya jal a cikinsa, kuma Dada ya
gaya musu ko da wasa kada su kwatanta shiga d’akin. Wani irin sound da ta dinga ji yana fitowa daga
wajen ne yasa ta tsaya cak ta d’auke numfashinta don jin sound d’in
Menene. Wani irin nishi ta dinga ji da kamar gurnani kamar dai ana making love ko saduwa da iyali kalar
wanda take ji a cikin barcinta, har ta yi hanyar d’akin sai kuma wata zuciyar ta kwab’eta da ta tuna mata
da Dada da Mommy a matsayin ma’aurata a irin kuma lokacin komai zai iya faruwa, don haka ta ja baya
da sauri ta shige kitchen k’ok’arin ha’da cornflakes d’in take amma ta kasa. Wani yanayi take ji a k’asan
ranta me kama da tana jin haushin abinda ta ji d’in ta ji haushin tunanin da ta yi na Dada na kusantar
Mommy ne. Ta runtse idonta tana jin zafi a ranta idan har bata yi kuskure ba kishin Mommy take ji. Wani
irin zafi da take ji a zuciyarta ne yasa ta isa fridge d’in kitchen d’in ta bu’de ta d’au table water ta b’alle
murfin tare da saka shi a bakinta, ba ta dire ba sai da ta shanye shi tas sannan ta yi wulli da jarkar inda
sound d’in robar ruwan ya kara’de kitchen d’in abinka da dare. Dada da ya fito daga d’akin ya ji sound ‘din
don haka hankalinsa ya kai kan kitchen d’in. Juyawa ya yi ya koma kitchen d’in kansa tsaye ya shiga yana
bin ta da kallo tana tsaye idanunta a lumshe gashin kanta a watse saman kafa’dunta daga ita sai y’ar
b’ingilar rigar barcin da ta wuce mata gwiwa da ka’dan. “Amani!” Ya furta a hankali ta ji kiran har tsakiyar
kanta tsigar jikinta ta tashi sosai, kasa bu’de idon ta yi don ta tabbata ba Dadan bane banzan imagination
d’in ta ne. Jin Shiru ya saka shi matsawa daf da ita k’amshin turarensa da ta zuk’a ne yasa ta bu’de
lumsassun idanunta a hankali ta waresu a kansa yana tsaye ya yi folding hannunsa yanayin da ta gan shi a
cikin barcin yanzun ma bata kawo gaske bane don haka kawai ta fa’da jikinsa don tana jin abinda zata yi
kenan ta ceci kanta daga zazzafan feelings d’in da take ji tun daga k’afarta har tsakiyar kanta, wata ajiyar
zuciya suka saki a tare, ba tare da ya janyeta jikinsa ba ya runtse nasa idon yana bubbuga bayanta a
kunnenta ya ra’da mata “Are you okay? Me kike yi a kitchen tsakiyar dare?” Sai a lokacin hankalinta ya
dawo jikinta ta tabbatar ba mafarkin da ta saba bane, wannan zahiri Dada ne da sauri ta janye jikinta
tana kallonsa ta cikin d’an hasken da yake kitchen d’in na dim light. Jikinta har rawa yake ta ja baya tana
furta “Dada, you?” Kallonta yake yi from head to toe, yana son ya tabbatar da ko lafiya take sai kuma
yaga da sauri ta fice daga kitchen d’in tana furta “Am okay Dada, da da dama yunwa nake ji na fito cin
abinci…” Kafin ta fice ya jawo hannunta da nasa