Showing 72001 words to 75000 words out of 87659 words

Chapter 25 - HADARIN GABAS Book Complete By Nazeefa Sabo Nashe.pdf

Advertisement

da Moddi da y’ay’ansa gaba d’aya.” Didi cike da mamaki take dubanta ita ba
yarinya bace ta San wannan tuban na Safna bana gaskiya ba ne, da wani abu a k’asan ranta ba mamaki
yaudara ce ko kuma ta ji labarin auren Moddi take son ruguza shi ta hanyar makirci. Sai kawai ta saki
murmushi itama in dai Makirci ne gidan ta tarar yaushe aka haifi Safnan su da aka haifa zamanin da
makirai ma suka fi yawa, ba yanzu ba da mutane basu da wayon iya makircin ba ma. Hannu ta saka ta
dafa kanta tana sakin murmushi ta furta “Ai haka ake so Safna, tashin hankalin ai bashi da rana, Allah ya
yafe mana gaba d’aya. Wannan abincin dai yau ba zai ciwu ba don duk muna azimin Alhamis.” Safna taji
zuciyarta ta wani irin bugawa duk ku’din da ta kashe cikin abincin na asirin data zuba a cikinsa Sun tashi a
banza kenan? Kai ina wallahi da sake. Sai ta saki murmushi tana furta “Ai ba zai yi komai ba zuwa yamma
sai a yi muku warming ‘d’insa ku sha ruwa da shi, amma shi Moddin ai baya azimi.” “Shima yau ya
‘dauka.” Didi ta furta tana k’ok’arin danne dariyar da take ranta. Ta k’yale Safna a zuwan za’a ci abincin da
daddare.

Daga wajen Didi ta nufi sashen Moddibo, zuciyarta duk ba da’di wani irin zafin Moddibo take ji. Wato ita
zai yaudara ai kuwa zai sha mamaki. A zaune yake laptop a gabansa. Kallo guda ya mata Ya ‘d’auke kai. Ita
kuwa sai da numfashinta yaso d’aukewa tsabar kyau da taga Moddi ya yi cikin black shirt da farin wando.
Gashin kansa ya sha gyara sosai. Ta k’arasa kusa da shi tana nazartar yanayin parlorn da yake a gyare
tsaf-tsaf As usual Moddi baya son k’azanta ta sani don haka komai nasa yake zama very neat. So take ya
kalleta sai dai tun kallo gudan da Ya mata bai sake ba yana ta aikin tapping computer. Sai da ta gyara
muryarta wajen son k’wato tunaninsa da sanyin muryarta ta da take tunanin ta siranta sannan ta furta
“Wajenka na zo Imaan, I need your concentration….” Bai kalleta ba ya furta “All ears….” Ranta ta ji ya
sosu ganin abinda yake mata, Wanda da bai isa ba, bai isa ta yi magana ya shareta ba. Amma sai ta cije ta
daure b’acin ranta ta furta “ka yi hak’uri na amsa duk laifi na ina rok’on yafiyarka please!” D’ago kansa ya
yi yana kallonta sai kawai ya ‘dan saki murmushin gefen lips ya ja bakinsa ya yi shiru. Cak ta mik’e ta isa
gefensa ta shiga jikinsa a hankali ta furta “Da gaske nake, na yi regretting all my wrongs kuma ba zan sake
ba In sha Allah…” cikin idanunta yake kallo yana mamakin jin kalaminta, anya kuwa ta San irin laifin da
yake shirin yi mata. Sai kawai ya kama hannunta ya sumbata ba tare da ya furta komai ba ya mik’e ha’de
da d’age laptops d’insa daga wajen. “Ga abinci a parlorn Didi na kawo muku…” “Azimi” ya furta cikin
husky voice d’insa sannan ya shige d’akinsa. Bakinta ta cije sai kuma ta saki murmushi “Zaka dawo daidai
ne Imaam, zan baka mamaki.” Komawa ta yi parlorn Didi ta zauna ta sake a cikin su har tana jan Imaan a

hirar don kam bata ga fuska wajen Amani ba. Imaan ‘din ta dinga amsa mata a ‘darare don tsoron Safnan
take ji kamar yarda take tsoron ranta. Ban da Allah ya kiyaye tana dagewa da addu’a da tuni ta sakata a
mummunar hanya bata San me yasa a yanzu ma Safnan ta janye makaman yak’inta ba.



K’arfe shidd ta k’irk’iri ciwon cikin k’arya bayan da ta tabbatar ta aikata abinda take so successfully… Ba
wanda ya kawo komai Didi ta ce su tafi asibiti da Imaan. Suna zuwa asibiti Doctor ya tabbatar musu sai an
yi admitting Safnan. Iman taso guduwa gida Amma Safnan ta rik’e hannunta tana furta “Why? Idan kika
tafi wa zai zauna da ni, ki bari drip ‘din ya k’are mu tafi tare.” Haka Imaan ta hak’ura ta zauna ba don
ranta yaso ba.



Suna zaune a parlorn Didin Amani ne da Didin kawai. MODDI ya shigo sai ‘daukan ido yake fuskarsa cike
da walwala ya zauna a kujerar da take gefen Didi. Yana kallon Amani da take zaune tana kallonsa cike da
fa’duwar gaba. Wani irin take ji a duk sanda suka kusanci juna. Didi da farin ciki ta furta “Alhamdulilah Ya
ka baro amaryar?” Ya cire hularsa yana jingina da kujera idonsa a lumshe murmushin fuskarsa ya kasa
d’aukewa Ya furta “Tana gaishe ki, da kowa ma.” Amani taji zuciyarta kamar ta tarwatse don haka ta mik’e
kawai zata wuce Moddin ya ce “Ama…” ta juyo jin ya ambaci sunanta ledar hannunsa ya mik’a mata sai
kuma ya mik’awa Didi tata. Daga haka ya mik’e ta gefen Amanin yazo zai shige ya furta “Koma ki zauna,
Dodon naki ya tafi.” Duka jikinta ta ji wani irin yarrr jin yanayin sound ‘din muryarsa. Ta rik’e ledar a
hannunta kafin ta zauna cikin mutuwar jiki. Didi tana kallonta ta furta “Alhamdulillah yau buri na ya cika
Moddi Ya auri kamilar mace wallahi. Baki ganta ba.” Amani ta ‘d’an cije leb’e kawai. Didi ta saki tsaki “Wai
Uban me aka miki ne yau nake ganinki sukuku, ina lura koda aka sha ruwa ba wani abin kirki kika sha ba,
wuce ki je kitchen akwai fura a fridge dana dama Miki don na San ke gwanarta ce ki ‘d’auko ki sha a gaba
na.” Amani ba don tana so ba, sai don tana son Didin ta daina mata hayaniya a kai ta samu kuma ta barta
ta huta yasa ta shiga kitchen ‘din ta ‘d’auko furar ta kawowa Didin. Didi ta zuba a cup ta mik’a mata tana
janyo ledar da Dadan Ya bawa Amanin taga nama ne mai zafi sai Icecream a ciki da fresh milk. Ta furta
“To maza ki zauna ki sha komai, haba yarinya duk kin bi kin fige…” Dole Amani ta dinga turawa a cikinta,
komai ciki take yi cikin rashin kwanciyar hankali. Didin ma ta ja nata tana ci kaza ce da yoghurt. Amani dai
bata San ta kusa shanyewa fresh milk D’in ba ko don da gaske tana jin yunwa ne. Ta ajiye tana kallon Didi
ta mik’e “Zan je na yi freshen up na kwanta.” Didi ta fara kallonta da dishi-dishin idonta da take jin wani
irin masifaffen barci ta ‘daga mata kai. Tun kafin Amani ta kai ‘d’aki Didi ta mik’e ta shige nata d’akin
tsabar barcin da yake idonta. Amanin wanka ta yi ta kwanta rigingine tana jin yanayin da take ciki yana
sake k’arfi. Ta runtse idonta da k’arfin gaske tana hango Dada tana kuma jin muryarsa a kunnenta kamar

yarda ya saba zuwa mata a barci. Abu fa Ya fara zafi ga wani irin yanayi da take ciki kamar mai maye, ta
runtse idonta tana imagining abin wani irin feeling Mara misali take ji, a yanayin mayen ta mik’e daga ita
sai b’ingilar rigar barcin da take jikinta ta fice daga sashen Didin zuwa sashen Dada, ta ‘d’an walkway ‘din
da yake hanyar da zata sadaka da sashen Moddin…. Cikin mayen ta tura k’ofar parlornsa tana tafiya cikin
wani yanayi kamar ba ita ba ta shiga bedroom ‘d’insa. Jin ta take kamar a mafarki ba abinda take so irin
jinta a jikin Moddi yana aikata mata abinda take imagining bata cikin hayyacinta kamar yarda bata San
sanda ta kai kanta gadon ba ta kuma shige jikin Moddin…….




JIKAR NASHE★✍️HADARIN GABAS…….



NAZEEFAH SABO NASHE★✍️



08033748387.



BRIGHT PENS SECOND BATCH



30.

Cikin wani irin hali da shi kansa ya kasa controlling kansa gangar jikinsa da zuciyarsa. Ruhinsa gaba d’aya
baya tare da shi, kamar a maye yake kamar kuma a buge yake a haka komai ya kasance, k’addarar
kusantar junansu a daren ta afku, cikin wani irin hali da su kansu basu sani ba, idonsa ya rufe burin juna
kawai suke…. Sai da ta ji shigarta jikinsa ya bu’de kuma abinda kowace budurwa ke alfahari da shi,
Sannan ta sake fita daga hayyacinta. Wani irin barci mai nauyin gaske barcin da su kansu basu San yaushe
ya ‘d’auke su ba…


A gadon asibitin wani irin fa’duwar gaba ne ya samu Safna. Ta dafe k’irjinta tana karanta addu’oin da ita
kanta ta san da wuya Allah ya amsa mata. Tana tare da tarin manyan laifukanta. Ta sani mai afkuwa ta
afku, ta cika burin Alwan gefe d’aya tana tunanin nata burin ya cika. Burin mallakar Imaam Moddibo,
ruhinsa dukiyarsa. Zata juya shi son ranta sannan zata yi amfani da wannan damar wajen threatening
danginsa. Ta lumshe idonta tana jin zafi a k’asan ranta Wanda ba na komai ba ne sai na tsananin kishi.
Yau Imam ya kusanci budurwa Ya ji d’and’anon budurwa zai gane tarin banbancin da yake tsakanin
budurwa da bazawara. Sai ta dinga jin wani d’aci a ranta. A zafafe ta fisge ledar drip ‘din da yake
hannunta sannna ta mik’e, idanunta akan Imaan da take zaune itama duk ta rasa nutsuwar, wani irin
firgici take ji a ranta. Ta kira wayar Amani yafi a k’irga ba ta ‘daga ba, ta kira Didi itama shiru. Ta kira
Umma Talatu ta tabbatar mata komai da kowa lafiya, kuma Didi Sun kulle sashensu balle ta kai mata. Sai
ta mayar da kiranta kan Dada shima still bai ‘d’auka ba. Haka ta gaji ta zubawa wayar ido tana jin fa’duwar
gabanta na sake k’arfi. “Tashi mu tafin da Safna ta furta shi ya dawo da ita cikin hayyacinta ta Ware
idonta kafin ta mik’e a hanzarce, don tafiyar ita tafi buk’ata, wannan yanayin da take ciki ba zai zama
bakomai ba, dole akwai abinda yake faruwa Wanda ba ta fata mummunan mafarkin da ta yi ya zama
gaskiya. Idan kuwa hakan ta faru bata jin zata yafewa Dada da Amanin kanta. Jiki a sanyaye take bin Safna
da take tafiya da k’arfinta kamar ba patient ba da kallo. Sai ta samu kanta da k’aryata ciwon Safnan…
zuciyarta ta tsananta bugu tana fatan ba wata kitimirmira Safnan ta shirya ba. A motar Safnan da aka bari
a asibitin suka nufi gida. Cikin wani irin rough driving Allah ne ya kai su lafiya. Horn ta dinga zabgawa mai
gadin irin Wanda ta tabbatar zai gigita shi. Ai kuwa ya gigitashin don da sauri ya fito a mugun gudu. Ya
danna remote gate D’in ya zuge ta shiga da motar da wani irin gudu kamar zata take ma’aikatan gidan. Da
sauri suka koma gefe suna mamakin mai yasa ta wannan gudun. Ko jakarta bata d’auka ba ta fita a fusace
sai Iman ce ta rufe k’ofar motar. Tana taku kamar tana tafiya ne da zuciyar ta, don yanayin takunta
yanayin bugun zuciyarta. Ta San komai ya faru kuma recorded kamar yarda ta mak’ala mitsitsiyar camera
a ‘d’akin. Hannunta na rawa ta saka zata bu’de part ‘‘d’in Imam ‘din sai ta juya ta kalli Iman da ta biyo

bayanta. Wani irin fusataccen kallo ta watsa mata, Wanda ko bata fa’da ba Iman ‘din ta San garga’di ne
take mata, na kada ta sake ta kusanto k’ofar. Iman ta yi baya ta koma part ‘din Didi.


Yarda hannunta ke rawa haka jikinta yake b’ari sanda ta tura k’ofar part ‘din Imam ‘din. Haske ne ka’dan a
‘dakin, sai wani kalar azababben k’amshin turare da ya shiga hancinta. Zuciyarta ta cigaba da bugu. Idonta
a rufe ta danna Switch ‘din wutar ‘d’akin. Idonta ya hango mata su, da gaske komai ya faru don ga Amani
nan bisa k’irjin Ubanta tana barci, shi kuma ya rungumeta sosai… Wani irin ihu Safna ta saka Ihun kuma
bai saka Sun farka ba. A fusace ta bu’de Fridge ‘din da yake d’akin ta bu’de ta ‘d’auko ruwa mai shegen
sanyi ta watsa musu. A gigice suka bu’de ido a tare, kuma hankalinsu a take ya dawo abin ya dawo musu
kamar flash. Da sauri Amani ta janye jikinta tana Ware ido sanin cewa wannan ba mafarkin da ta Saba
bane, don da gaske take jin wani irin zafi a k’asanta, zafin data tabbatar na rasa budurcinta ne…. Da sauri
ta runtse ido jin Ihun da Safna ta sake yi, ihun da ta tabbatar Didi zata ji ta, don windown ventilation ‘din
d’akin Dadan yana fuskantar na Didi kuma duk a bu’de suke. still a cikin maye take don ji take kamar ta
fa’di duk da a zaunen take, amma fa komai ya dawo mata daki-daki kamar majigi da sauri itama ta zabga
nata ihun. Dahdan ma idonsa a runtse suke kawai. Amma dukan da Safna ta kaiwa Amani ya saka ya
bu’de idonsa. Da sauri ya rik’e hannunta “Don’t touch her…” ta fisge hannunta tana masa wani irin kallo
daidai lokacin da Bugun k’ofar Didi da Iman ya cika musu kunne… Safna ta tafi zata bu’de da wani irin
jarumta da fisgo muryar da yake tunanin Anya tasa ce ya furta “Idan kika bu’de a bakin aurenki, idan
maganar nan ta fita shima a bakin aurenki….” Da sauri ta juyo tana zuba masa wani irin kallo. A zafafe ta
ce “Imaam, kana da courageous har kana iya kallo na ka gaya min haka, ni zaka yi threatening da
wannan….” Cije bakinsa ya yi fuskarsa a d’aure sosai ya zira rigar jallabiyarsa, wata irin kunya yake ji
dannewa kawai yake. Ya isa gefenta a fisge yake wani kallonta “Am telling you the truth, ba laifin yarinya
ba ne as we all know nima ba laifina bane, ke kika jawo komai ke kika amince na yi ku’di ko ta wani hali,
so ga hanyar da son ku’dinki ya kai mu nan….” Ihu Amani ta sake saki tana jin zafi a ranta burinta ta iya
mik’ewa ta dak’umi Dada ta shake shi shi da Safna su Mutu. Idan har lissafinta yana tafiya daidai sun yi
amfani da ita ne don son duniya da son su yi ku’di. Tafarfasa zuciyarta kawai take tana jin bugun k’ofar
Didi. Ba zata iya bu’dewa ba don bata da lafiya, jikinta ciwo yake kamar yarda k’asanta ya matsa mata da
ra’da’di da zugi… tana jin Safna ta saki wata shigiyar dariya tana furta “Ni na jawo ko Imaam, to zan
gayaw duniya waye kai zan nunawa duniya abinda ka aikata da y’ar cikinka, zan fallasawa duniya wannan
vedion Har Uwarka Didi wallahi sai na nuna mata sai dai hakan ya yi ajalinta!” Imaam da yake tsaye ya
dinga jifanta da wani irin kallo yana cije bakinsa, kafin ya furta “Bar ‘d’akin nan Safna kafin ranki ya b’aci,
zan iya aikata miki komai I swear…” ya fa’da yana cusa hannunsa cikin tarin sumar da take kansa cinkus.
Safna ta share hawayenta tana furta “Za ka sani Imaam.” Tana kallo ya fisgo hannun Amani ya bu’de wata
k’ofa Ya tura ta ciki, ba zai so Didi ta ganta a haka ba. Don haka duk turjewar Amanin bai sake ta ba sai da
ya saka ta a cikin d’akin, bedroom ne babba da ya sha kayan alatu. Ya fito yana kallon Safna da still take
tsaye kuma har lokacin Didi da Iman basu daina bugun da suke yi ba… hannu yasa ya ‘dau wayarsa ya
danna kiran Umma T. Umma T jikinta na rawa ta amsa wayar “Ki zo yanzu please!” Da sauri ta Ware
idonta tana furta “Me ka aikata Kiddo? Shi yasa tun ‘d’azu na kasa samun nutsuwa, me ka aikata na ce
maka.” Murya a can k’asa ya furta “Bakomai, ki zo please akwai matsala..” daga haka ya yi cutting kiran Ya

shige toilet daidai lokacin da Safnan ta bu’dewa Didin k’ofa. Didi tana kallonta cikin tashin hankali ta furta
“Ina Amani?” Safna ta rushe da kukan k’arya tana nuna mata wajen da ba zaka tab’a cewa d’aki ba ne don
ya saje da bangon wajen ba k’ofa. Didi ta ce “Ban gane ba, ina take?” Safna ta saka kuka tana furta “Ya
b’oye ta cikin d’akin sirrinsa, d’akin da yake ajiye tarkacen tsafinsa bayan ya mata fya’de….” A tare Didi da
Iman suka zube k’asa da alama dogon suma suka yi. Moddibo da bai San abinda ake ba, ya fito jikinsa
sanye da kayansa yana sake goge kansa. Ganin Iman da Didi a k’asa yasa ya ware ido yana kallon Safna, ya
yi kanta da sauri, yana furta “Me kika aikata musu?” Ta fincike hannunsa a wuyanta tana furta “Na gaya
musu abinda ka aikata, and so what? Wallahi ka sake ni sai na gayawa duniya abinda ka aikata, idan kaga
ban gaya musu ba ka saki matar da aka aura…” Bai bi ta kanta ba ya dai cije bakinsa Ya isa kan su Didi
yana shafa musu ruwa a fuska. Suka saki ajiyar zuciya a kusan tare. Didi ta kama hannunsa ta rik’e sosai a
hannunta tana furta “Ka gaya min Moddi, ka gaya min mummunan mafarkin da na Saba ne..” ya yi k’asa
da kansa hawayen idonsa yana zuba, Wanda shi kansa bai San dalilin zubar su ba, bai San a mizanin da zai
ajiye su ba. Ya matsa hannunta a hankali ya girgiza mata kai. Shigowar Umma T, da sauri ne ya saka shi
mik’ewa ya matsa daga wajen da suke… a fisge ta ce “Ina Amani?” Don burinta ganin Amanin ta kuma
tabbatar da ba abinda ya sameta. Ya cije leb’ensa kawai tunda Umma T taga haka ta tabbatar ya yi tsiyar
Ya aikata. Sai kawai ta sulale a wajen itama ta zauna cikin tashin hankali. Da muryar kuka take furta “Why
Moddi? Me yasa zaka saka mana ciwon da zamu kasa warke wa, Amani fa, Amani y’arka da ka haifa….”
Iman ma kukan take kawai. Shi kuma Uban gayyar ya yi k’asa da kansa kawai, shi ‘din ma ba wai yana
cikin sukunin zuciya ba ne, and

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login