Showing 9001 words to 12000 words out of 87659 words
Chapter 4 - HADARIN GABAS Book Complete By Nazeefa Sabo Nashe.pdf
na bawa duk wata kulawa ba, zan aure shi ne don na san hakan kawai shine zai saka
na daina Jin feeling Dada a raina, amma har abada zuciyata Dada takewa son aure..." Da sauri Imani ta
saka hannunta ta toshe mata baki tana girgiza kai murya a cunkushe very low ta girgiza mata kai "Kada ki
sake furta wannan banzar maganar da ko da'din ji babu... Ki tashi ki yi wanka ki samu mu yi nafila..." Tsaf
Amani ta ha'diye sauran maganar tana jin wani abu da ya cunkushe a ranta yana sake girmama soyayyar
mahaifinta da ya yi sanadin zuwanta duniya. Ta lumshe ido wasu hawaye masu zafin gaske suka shiga rige
rigen zubo mata ta fa'da jikin y'ar uwarta ta sake wani marayan kuka. Iman rungumeta ta yi sosai a jikinta
tana jin maraici ne duk ya jawo musu yanzu da Uwarsu na da rai ta yaya zata bari hakan ta faru. Jin Amani
ta yi shiru babu kukan sai mayar da ajiyar zuciya ya sata ta mik'e bayan ta janyeta daga jikinta, ta shiga
toilet ruwa mai zafi ta ha'da mata sannan ta fito ta ja hannunta "Ki je ki yi wanka Masoyiya, everything
will be alright In sha Allah." Ta mik'e ta shiga toilet.
Sai dai madadin wankan tunda ta shiga da ta lumshe ido sai ta yi ta ganin Dadanta a yanayin da yake
zuwa mata a mafarki, yana zuba mata wani irin hot romance. Runtse idonta ta yi tana yamutsa gashin
kanta ta tsaya a gaban mudubin tana cije leb'enta cikin wata irin dasashshiyar murya ta furta "Why Dada
only? Me Yasa shi ka'dai yake zuwa min a mafarkin a kan mafarkinsa na fara sanin akwai wani abu
tsakanin mace da namiji a kansa na fara sanin duk wani feeling da ake samu idan girma yazo. Me yasa
Dada? Me yasa sai Dada da ya kawo ni duniya ban tab'a jin hakan a wajen tarin samarin da suke so na
ba?" Tana aikin tunanin nata idanunta a lumshe tana hango Dadan a kusa da ita still yana bin sassan
jikinta da wata irin wutar soyayya da yake gigita tunaninta bugun k'ofar da Imani take yi ne ya dawo da
ita daga cikin dogon tunanin ta yi saurin fa'dawa cikin Bathtub don tsaftace jikinta tana jin kamar ta saka
ihu. A hankali ta fara wankan bayan ta yi gyaran murya don ta shaida wa Imani tana mik'a mata doguwar
riga da babban Julbab fari tas da suke sallah.
Bata mata magana ba ta zura rigar da Julbab sannan ta hau kan tsaftatacciyar daddumar fara tas mai
laushin gaske sai k'amshi take futarwa ta tada sallah. Iman ta saki ajiyar zuciya ta mik'e ta shiga toilet
itama don ta yi alwalar, tana fitowa ta kunna musu karatun Alkur'ani da sautinsa yake fita a hankali
sannan ta tada sallahr itama bayan ta zura nata abin sallahr. Sun da'de suna sallahr dafatan Allah ya
yayewa Amani wannan matsalar da ta tunkarota, duk da ba yanzu bane ta da'de a wannan yanayin.
Barcin da ya fara fusgarsu ne yasa suka mik'e suka koma kan faffad'an gadonsu. Barci ya kwashe su Imani
ta bar musu karatun a kunne ba tare da ta kashe ba.
****
7:00am sharp suka sake mik’ewa Imani ce ta fara farkawa idanunta akan agogon bangon da ke d’akin, ta
ware ido ganin yarda lokaci ya ja sosai bata yi mamakin yarda Mommy bata tashe su ba don ta san
sunday ce Mommyn sai 12:00 take fitowa, amma ta fi son kafin ta fito su gama komai don su suke duk
girkin gidan, ga Dada baya cin abinci kala guda, sai dai shima baya tashi sai 11:00 a k’aida ranar sunday.
Ta kai idanunta kan Amani da take barcin ta cikin kwanciyar hankali fuskarta d’auke da murmushin da
baya barin fuskarta a koda yaushe cikin barci ko ido biyu. Tattausan hannunta ta saka ta shafa gefen
kumatunta a hankali Amanin ta rik’e hannun tana sake sakin
Murmushi ta furta “Pls Dada ka
Bari mana….” Cak Imani ta yi idanunta a d’an bu’de ta furta “Ya ilahi Dada again? Yau dole naje na
gayawa Didi matsalar nan a nema miki taimako.” bata tashe ta ba ta mik’e k’irjinta yana d’an bugawa bata
son a ce matsalar Amanin da iskokai a
Ciki amma tabbas ta san hakan ma sai ta faru, idan banda iskoki ta yaya zata d’au Dadan ta saka shi a
ranta kamar wani
Masoyinta. Ta zabga tsaki ka’dan kafin ta shiga toilet don yin wanka. A gaggauce ta yi wankan ta fito ta
shafa mai a gaggaucen ta zura riga simple mara nauyi duk da garin ba zafi sosai. Dogon gashinta ta ja ta
tufke kafin ta zura hula kalar da
Ta dace da kayan. Bata tashi Amani ba don ta san yarda take jin da’din barcin nan idan ma ta tasheta
rigima za su yi. Ta zura silifas d’inta kawai ta fice zuwa babban parlorn gidan kunnenta saye da ear piece
da take jin karatu a hankali.
Parlourn ba kowa sai Inna Talatu da take ta aikace aikacenta. Imani ta gaisheta a ladabce don ita ba
ruwanta da cewa masu aikinsune daga ita har Amanin gaishe su suke ba don komai ba sai don kusan
masu aikin sune suka rainesu tun bayan rasuwar mahaifiyarsu. Inna Talatu fuskarta da yalwar fara’a ta
amsa “Uwar d’akina barka da fitowa dama yanzu nake cewa yau lafiya kun makara kada Hajiya ta fito
baku gama abinci ba ta yi fa’da. Ina Hajiyar Rigima Magajiyar Didisko?” Imani ta d’an yi murmushi ta ce
saboda kin ga bata nan kike kiranta da sunan Magajiya da bata so ko? Kin san dai rigimarta ba ruwana
idan ta tashi. Inna da yunwa fa na tashi baku gama naku abincin ba ne?” ta furta tana murza cikinta da
yake mata k’ugi. Inna na murmushi ta ce “Mun gama Fulani, yana can kitchen d’in baya kuma mutuminki
yau aka yi kunun gya’da da alala da mai da yaji.” imani ta saki murmushin jin da’di don da gaske tana son
abincin gargajiya fiye da jagwalgwalon abincin k’asashen k’etare da muka ara
Muka yafa, banbancinsu da Amani da abincin ma sam
Bai dameta ba ta fi ganewa kayan k’walama da black tea da suke rayuwarta don haka da abinci da babu
duk d’aya suke a wajenta shi yasa take nan kamar a hureta ta fa’di ita kuwa Imani dumur mur take. “Bari
na kawo miki, sai ki fi jin da’din yin naki aikin da k’arfin jiki.”
Inna Talatu ta fa’da tana ajiye dusterr da ke hannunta ta bi ta k’ofar baya da ke kitchen d’in ta fice.
Kafin ta dawo Imani har ta fito da frozen fish ta saka a bowl ta zuba masa ruwa kafin ta janyo plantain da
dankali ta fara feresu. Ta yi saurin d’aura black tea da ya ji kayan shayi masu mugun k’amshi. Inna Talatu
ta shigo tana mik’a mata abincin “Ci ki k’oshi y’ar gidan Inna, ki bar alank’osa ana can ana fama da bargo.”
iman dai ta yi murmushi ta fara cin abincin don sau tari bata fiye magana ba. Haka ta dinga aikin cikin
karkasashi tana yi suna hira da Innan da take nata aikin na goge goge a gefe. Har suka gama Amani bata
tashi ba, duk da addu’ar da Imani take na kada Allah yasa Mommy ta fito Amani bata fito ba addu’arta
bata amsu ba. Don suna wanke kwanuka a sink d’in dadda’dan turarenta ya dinga kusanto su a
Kitchen d’in wanda shine alama na cewa ta fito kafin Inna talatun ta yi saurin matsawa daga bakin sink
d’in don ta san sarai Mommyn ta hanata tab’a komai a kitchen d’in dokar Dada ce Mommyn ta shigo
idaninta akan Hannun Innan da take rawar jikin ajiye bowl d’in hannunta. Rawar da hannunta ya fara
ganin idanun Mommyn a kanta ne yasa bowl d’in sub’ucewa ya fa’di ya fashe. Mommyn ta bi bowl d’in
da kallo kafin ta girgiza kai tana Cije gefen leb’enta ta furta “Talatu
Kunnen k’ashi ne da ke ko? Sau nawa na ja kunnenki akan tab’a
Min komai na kitchen d’ina? Ban gaya miki Moddi baya so ba?” wani irin firgici ne ya ziyarci Talatun da
sauri ta girgiza kai. Iman kanta a tsoracen take musamman ganin b’acin rai ya bayyana a fuskar Mommyn
duk da tsufan Talatun ba zai hana Mommyn ci mata mutunci ba don hakan Sabonta ne, su kansu
ma’aikatan sun sha fa’da don Didi da jikokinta suke zaune a gidan don ta Dada da matarsa kam da tuni
sun bawa hammatarsu iska to Didi ce ta kawo su gidan ba don komai ba sai don su kula da jikokinta tun
suna tsumman jarirai sakamakon rashin Mahaifiyar su da suka yi a wajen haihuwa shi kuma Dada ya kasa
bada su saboda k’aunar da yake musu musamman bai tab’a haihuwar wasu yaran ba sai su. “Ki yi hak’uri
Hajiya, In sha Allah ba za’a sake ba…” “Ai dama ba zaki sake d’in ba in dai a gidan nan ne, a yau nake son
ki tattara komatsanki ki bar gidan nan dama ido kawai na saka miki don na gaji da munafuncinki…”
Gaban Talatu da na Imani ya fa’di lokaci guda suka kalli Mommyn a tsorace. Mommyn ta ja tsaki tana
furta “Na baki just 30 minutes mintuna talatin ki fice daga gidan nan in dai ba dake Moddi ya gina gidan
ba…” Daga haka ta juya bata tsaya ko ina ba sai d’akin y’an matan.
A kan Amani ta tsaya fuskarta a ha’de tana kallon yarinyar tsanar da take musu na sake hauhawa da
gaske sam bata son ganin su a rayuwarta musamman a danganasu da Moddinta. Hannunta ta saka ta
tsinkawa Amanin mari. Da sauri Amani ta bu’de idanunta, ta bu’de su cikin na Mommy da take tsaye tana
huci ta furta “Don Ubanki ke har yanzu ma barci kike? Wato baki ki warning da na baki ba ko? Will you
stop looking at me or not? Sai na sake marinki…” Amani ta mik’e fuskarta cike da gatsine ta furta wallahi
da na rama don ni ba jakarki ba ce, wancan ma da kika yi don kin san shammata ta kika yi…” Bu’de baki
Mommy ta yi ta furta “Da kin rama?” Amanin ta sake tsayar da idanunta cikin nata ta furta “Exactly what
I said, ki sake gwadawa ki gani….” Daga haka ta fa’da toilet tana jan k’aramin tsaki ta furta “Oloshi…”
duk da bata san kalmar da ta fa’da ba. Mommy mutuwar tsaye ta yi ta kasa aikata komai wani irin b’acin
rai yana dugunzuma zuciyarta ta furta “Bari ki fito zaki maimaita hakan a gaban Ubanki y’ar iskar yarinya
mai idon ibilisai…..
Amani da take toilet tana jinta ta d’an waro ido tana kallon mudubi a hankali itama ta furta “Da ni nima
kike zancen daga ke har Dadan…” ta saki murmushi tana kallon kanta a mudubi ta furta “Zaku yi bayani a
gaban Didisko.” Daga haka ta yi saurin fara wankan tana shafa fuskarta da jin zafin marin da Mommyn ta
mata. Ta rantse sai ta rama ta hanyar da Mommyn sai ta yi dakacen bata mareta ba. A nutse ta yi
wankanta kamar yarda ta saba koda yaushe ta fito kuma ko mai bata shafa ba ta zura wata half gown da
ka’dan ta wuce mata gwiwa gashin yarda yake a cukurku’de ta sake na’deshi a hakan tana tsaki don ba
abinda bata so irin gyaran gashi. Idon nan ko kwalli babu balle a je ga shafa jam baki ta fice da sauri tana
y’ar wak’ar da ta zame mata jiki. KISHIYAR UWA BA UWA BACE…” cak ta tsaya da wak’ar da take ta tsuke
fuskarta duk da gabanta ya fa’di ganin Dadan a zaune bai sa ta karaya abu guda da ta sani yau da k’yar
idan Dada bai sumar da ita ganin yarda yake watsa mata mummunan kallo da fusatattun idanunsa.. Ta
maze ta d’an kalleshi tana furta “Barka Da safiya Dada..” ta ja kujerar Dinning don zama ta ci abincin. Ba
tare da ta sake kallon Dadan ba. Wata tsawa da ya sakar mata da har hakan yasa Imani sakin cup d’in da
take shan tea ta d’ago tana kallon Dadan “Pack your things and live this house ba zan zauna da stubborn
child irin ki ba, na gaji da halayenki ki koma gidan Didin da take d’aure miki wani waje, and mind you
don’t ever come close to this house again….” Bata fasa cin abincin ba kamar yarda Tsawar Dadan da
hargaginsa basu wani firgita ba.. Ta kwashi plate d’in abincin duk da ba ci zata yi ba don ta k’ular da
Dadan da matarsa ne. Ta saki murmushi cikin wata murya da ta bayyana tsantsar rashin jinta ta furta
“Thankyou Dada am leaving….” Ta wuce cikin corridor da zai kai ta d’akinsu. Ba Imani ba harta Dada da
Mommy kallon mamaki suka bita da shi. Mommy ta ciji leb’enta tana kallon Dada ta furta “You see, kaga
yarda ta raina mutane ko? Wallahi ku kuke k’yaleta Ai inaga wata rana kai ma zata ce zata dukeka…” Bai
kulata ba sai dai yanayin fuskarsa kawai zaka kalla ka san ransa ya yi k’ololuwar b’aci. Imani jiki ba laka ta
mik’e ta bi bayan y’ar uwarta hankalinta a tashe tana tunanin menene akan Amanin da yau rashin
kunyarta ta zo kan Dada mutumin da mutane da dama suke jin shakkar ha’da ido da shi, ji fa abinda ta
masa Kuma ko a jikinta……..
JIKAR NASHE✍HADARIN GABAS…
NAZEEFAH SABO NASHE.★✍️
ℯℯ ℯ✍️
08033748387.
★★★★★ 5️⃣
★★★
Bai kula duk surutan da Mommy take masa ba ya ci gaba da cin abincinsa hankalinsa kwance, duk da a
k’asan ransa wani irin b’acin rai ne yake fisgar zuciyarsa don har yana jin kamar suya a cikin zuciyar tasa.
Mommy ta k’araci mitarta ta mik’e ta shige part d’inta tana fa’din gantalallun yara kawai! Dada wani irin
kallo ya bita da shi kallon da yake bayyana alamun garga’dinsa gareta. Ya girgiza kai sau tari ba ya magana
sai dai ta idanu hakan ya zame masa jiki ga duk wanda ya san shi kuma ya san shi akan irin wannan
halayyar. A ransa ya sake maimaita kalmar gantalallun yana jin b’acin rai ya cije bakinsa a hankali ya furta
you will explain clearly.” Ya mik’e yana goge hannunsa da hand towel bayan ya wanke hannun duk da ba
da hannun ya ci abinci ba.
Kansa tsaye ya nufi d’akin su. Yana jin duk hukuncin da zai yiwa Amani ba zai gamsar da shi ba idan ba
mugun duka ya mata ba. Yarinyar tana da taurin kai da kunnen k’ashi a wannan halayyar sun yi ban ban
da y’ar uwarta.
Imani na zaune saman sallaya ta idar da sallahr walaha kenan da Alk’ur’ani a hannunta.
Dahda ya tura k’ofar d’akin da k’arar k’ofar ya saka zuciyar Imani bugawa.
Amani kuwa ba abinda ya dameta irin mayataccen k’amshin turarensa da yake tuna mata wancan
yanayin na cikin mafarkinta. Fuskarsa a ha’de ya shigo d’akin idanunsa a kan Imani ya ce “fita Parlour
Imani, and what ever da zaki ji ya faru don’t try open this door…” Imani idanunta ya kawo ruwa ta yi
raurau tana kallonsa zuciyarta na bugawa ta ce “Pleas….” Kallon da ya mata ne yasa ta ha’diye guntuwar
maganar da ta yi niyyar yi, jikinta na rawa ta fice da k’ur’aninta a hannunta idanunta na zubar da hawaye.
Ya k’arasa bakin gadon inda Amani take zaune idanunta a k’asa tana wasa da zoben hannunta.
K’afarsa guda ya d’ora a kan gadon ya dogara da ita. Cikin wata irin hargitsatstsiyar murya ya furta “Amani
Imam Moddibo….” Hakan da ya furta yasa zuciyarta wani irin tsalle ba shiri ta d’ago tana kallonsa.
Fuskarsa a ha’de take kamar ba shi ya yi furucin ba. Ita
Kuwa sunan da ya kirata da shi ba abinda ya tuna mata sai wani ru’dadden mafarkinta da ya yi amfani da
hakan wajen kiranta. Kallonta yake yana noticing reaction d’inta kafin ta ji ya jata da k’arfin gaske ya
matse fuskarta “Raininki yazo kai na? Ni mahaifinki kika yiwa abinda kika yi d’azu? Kin san ba zan d’auka
ba ko? Banda ina tausayin maraicinku wallahi sai na aurar da ke a satinnan. Na gaji Amani na gaji da
halayenki haka kika ga y’ar uwarki na yi? Mommy ba uwa bace wajenki da kika rainata?” Turo bakinta ta
yi cikin wani kalar k’unk’uni ta furta “Ni ba uwata ba ce, Allah ya kiyaye….” D’al ya d’alle bakinta kafin ta ji
ya tsinka mata mari right and left. Amani ta rik’e k’uncinta duk da b’acin ran da take ciki bata bari
hawayen idanunta ya zuba ba. Abu guda da ya dameta kusancinta da shi da k’amshin turarensa da ya
Bi ya kewaye mata hanci. Ya wancakalar da ita a saman gado “Ki tattara kayanki now now ki koma gidan
Hajja Didi I can’t tolerate this behaviour anymore.” Ya fice daga d’akin Amani madadin kuka lumshe ido ta
yi komai ya kunce mata da zarar ta rufe idon Lips d’in Dahdan take gani a lokacin ji take dama Dahdan ya
sumbaceta kamar yarda ta saba faruwa a mafarki… Shigowar Imani ce da kiran sunanta da ta yi yasa ta
bu’de ido. Imani ta dinga kallonta tana mamakin yarda idanunta suka bayyana halin da take ciki. “Bai miki
komai ba ne?” Sai lokacin ta ji hawayen idanunta sun sauka ba na dukan da Dahdan ya mata ba ne na
zallar takaicin halin da take ciki ne akan mahaifinta da k’ananan shekarunta sha bakwai kawai. “Ya min
Habibteey, ya mareni ya kuma
Koreni daga gidansa ya ce baya son gani na. Imani mahaifina mahaifina ke guduna saboda rashin uwa,
maraici hauka ne?” Imani hannunta tasa ta jata jikinta “Don’t say this again, Dahda yana son mu kema
abinda kika yi ne isn’t good at all. Ko bakomai Dahda ya yi deserving respect