Showing 9001 words to 12000 words out of 109227 words

Chapter 4 - SIYASA KO KABILANCI COMPLETE BOOK By A'isha Galadima .pdf

Advertisement

yasa su kwana lfy..........✍



*_masoya, INA alfahari daku over wlhy_*





One Luv my fan's

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu�_*
[1/16, 1:05 PM] Aysha Galadima: *_Typing✍_*


*_HASKE WRITER'S ASSO..._*
_(home of expert and perfect writer's)_




*_SIYASA KO K'ABILANCI_* ⁉
_(Hattara matasa)_

*_Bilyn Abdull ce_*


____________________
*_Number 4_*
____________________


........"Haba dan yanzu Ku kun k'yauta kenan? har a kama su zike kusan 2days amma babu
Wanda ya sanarmin acikinku?".
"To yanzu da ace shi gagis ya mutu fa? Kenan bazaku sanarminba? Kunsanfa yarannan
sunada maruk'ar amfani a garemu yanzu, dolene komai k'ank'antar Abu mu tsaya musu....".
" sorry sir!, muma bamuji zancenba sai d'azun wani acikinsu Daba'a kamaba yazo yafad'a
mana".
"Yaza'ayi ku sani kuwa? tunda bakwa maida hankali wajen kula da aikinku. yanzu ina gagis
yake?".
" sir! Yana asibiti kwance, sukuma su zike suna police station."
"Mtsoww!!, aikin banza kawai, yanzu saiku shirya muje mu kar6o su zike, dan sunada
matuk'ar amfani a tafiyarmu. Shikuma gagis zuwa gobe sai wasu acikinku suje su dubashi a
asibiti".
" okey sir!.


_(Nace, "hummm, hattara matasa, kun gadai halin 'yan siyasar k'asar tamu, wannan d'an
takarar bata gagis dake kwance a gadon asibiti yakeba, a'a, tasu zike yakeyi, dansu sunada
lafiyar dazaiyi amfani dasu, shiyyasa zaije da kansa ya kar6osu a hannun police, amma gagis,
zai tura wasune daga mutanensa su duboshi, tunda shi bashida amfani agareshi a halin yanzu.
to wlhy haka kuke a wajensu, sai zaku musu amfanine suke kulaku, idan kuma rashin lafiya ko
wani tsautsayi ya sameku basuda matsala daku‍, bare kuma idan sun d'ane kujerar dasuke
nema‍♀)._


_____________________________

"Dear amma dakayi hak'uri da tafiyar nan sai da safe idan ALLAH ya kaimu mana".
d'ago idanunsa yayi yana kallonta da murmushi, saboda yanda tayi maganar.
cikin tsokana yace " my Neesa kodai bakison kwananki ya gudune?".
Hannu tasa ta rufe fuskarta tana 'Yar dariya, "kai my dear! Nidai ALLAH bance haka ba, ai
nasan maganin baba zaka amsone".
"Tom shikenan my Sweet Neesa, amma ba maganin babane kawai yasani tafiyar
yammarba gaskiya, dan Alhmdllh jikin baba da sauk'i, bakamar wata d'aya daya shige ba.
Amatallah ce batada lafiya, suna asibiti ma an kwantar dasu".
Tuni fara'ar fuskarta ta ragu, babu yabo babu fallasa tace, " ALLAH yabata lafiya".

Daganan tamik'e ta hau had'a masa kayansa.
Binta yayi da kallo kawai, yad'an girgiza kansa yana murmushi, baisan miyasa dukkan matan
nasa suke nuna kishi akan Amatallah ba?, bayan sunsan jinjinar alak'ar dake tsakaninsa da
mahaifin yarinyar, sun kuma san babu yanda za'ayi ya iya auren Amatallah, danshi matsayin
d'iyarsa yake kallonta, bai ta6a banbanta matsayin Amatallah dasu Abul-khair ba. Sai dai kuma
matansa sun gaza gane hakan, ayanzu haka suduka insunga Amatallah d'in bazasu iya
ganetaba, saboda tadad'e batazo kano ba.
A baya basu nuna kishin Amatallah d'in, amma tun zuwan dayayi jos sati 4 daya wuce
kar6o maganin baba, saiya d'auki pictures d'in Amatallah a wayar babanta (abokinsa), shikam
harga ALLAH bada wata manufa yayi hakanba, shiyyasa daya dawo yanuna musu hoton
dansuga yanda tak'ara girma, shima kusan 3years bai gantaba, suna ganin hotunan suka canja
fuska. tundaga lokacin ko maganarta yayi saisun nuna jin haushinsu, yarasa miyasa suke
hakan shikam?.......
Ta6asa datayine yasashi dawowa hayyacinsa, har yanzu bata saki fuskaba tace, ''gasu Na
had'a".
Mik'ewa yayi yana fad'in ''to sannu da k'ok'ari, ya d'auki sauran abin dazai buk'ata da
tsarabar daya yoma Amatallah yasaka a madaidaiciyar bag d'in data had'a masa kayan.
Jakar ya d'auka, yad'ago yana kallonta, tsaye take jikin mirror, tayi kicin-kicin da face,
ahankali yatako gabanta, yad'an murmusa kafin ya rungumeta a jikinsa, acikin kunne yaymata
rad'a, sannan ya sumbaci la66anta da goshinta yana fad'in "saina dawo".
Duk da maganarsa tasaka zuciyarta yin sanyi, amma saita gimtse, batace komaiba tabiyo
bayansa, jakar takar6a suka sakko k'asa tare.
Babu kowa a falon, yara duk suntafi school.
Kallonta yayi yace, ''bara nayi sallama da Fateema".
Kauda kanta tayi daga kallonsa, batace komaiba.
Gaba yay abinsa, zuciyarsa Na mamakin kishi irin na mata. komin k'ank'antar Abu sai sun
nuna kishi akansa, musamman Aneesa tafi fatima kishi.

A Falo ya tadda Uwargidan tashi zaune tana kallo, tamasa sannu da zuwa.
Amsawa yayi yana zama kusada ita, idonsa akan TV yana kallon film d'in datake kallon. sai
kuma ya maida kallonsa kanta.
" Fateema zanje Jos ne".
"Jos kuma Nurri? Da ranarnan? Ko jikin babane ya motsa?".
" a'a, ba jikin baba bane, zan dai kuma amso masa maganin nan ne, daganan naduba jikin
Amatallah batada lafiya, sunama Asibiti an kwantar da ita".
Dukda maganarsa ta soki zuciyarta amma saita danne, tace, "ayya ALLAH yabata lafiya?
Mike damunta haka?".
" Uhm to, bandai saniba, d'azu nake waya da Brother shine yake sanarmin."
Azuciyarta tace shine kake sauri katafi tunda ga 'Yar Goal. afili kuma tace, "ALLAH yabata
lafiya to, a gaida mana dasu".
"okey zasuji".
Harya mik'e yakoma ya zauna, yakula da yanda itama yanayinta ya canja, amma dayake tafi
Aneesa hankali tayi k'ok'arin danne kishinta, yay murmushi yana fad'in "koma abinda zan tuna

baza'a baniba?".
Kamar zatace bagashi zakaje inda za'a makaba. saikuma ta danne tace, ''to mikake so?".
Girarsa d'aya yad'age yace, " komima?".
Kumatunsa ta sumbata.
Shima haka ya sumbaci nata, sannan suka fito.
Aneesa Na falo tsaye, tagama cika fam da haushi, koda suka fito bata kallesuba tayi gaba
abinta, binta kawai yayi da kallo, itakam Fateema saita ta6e baki tana Harar bayan Aneesa.
Har jikin motarsa suka rakashi, Aneesa tasaka masa bag d'in a gefensa, bayan yatada motar
yamik'o musu hannunsa Na dama, d'aya bayan d'aya sukayi musabaha, sannan yace,
"abama yara hak'uri nayi tafiya basu saniba, sannan dan ALLAH karna dawo naji abinda zai
6ata raina, Ku kama kanku, insha ALLAH 2days kawai zanyi nadawo". Atare sukace insha ALLAH bazakaji komaiba, ALLAH ya tsare.
Yace, " amin to my Sweet wife's". dan son tsokanar su yace, " Amma bakuce na gaida
Amaryaba".
Kowacce kauda kanta tayi gefe basuce komaiba, dan bak'aramin dukan zukatansu maganar
tayiba, ashedai hasashensu gaskiyane?.
Da sauri Aneesa tashige ciki tana hawaye.

Jiyayi kamar ya kwashe da dariya, amma saiya gimtse, ya kalli Fateema dake tsaye har yanzu
yace, "my tee... bud'emin gate to, tunda bazakuce Na gaishetanba, saina dawo".
Kanta kawai ta d'aga masa, tanufi gate tabud'e masa, harya fice yana d'aga mata hannu,
tamaida tarufe sannan takoma cikin gida zuciyarta Na k'una, dajin tsanar Amatallah.


Nikam bilynku Nace, "wannan fa shine gudu a duhu masu karatu�".


Yana tuk'i yana dariyar abinda matan nasa sukayi, a fili yace, " dama kun kwantar da hankalinku
my wife's, Muhammad bashida burin k'ara aure, koma zanyi babu yanda za'ayi Na auri 'yar
cikina, Amatallah she is my daughter ".
Da wannan tunani yak'araso gidansu mahaifarsa.
A k'ofar wani gida yay parking motar, gidane irin ginin da, sai dai ko ina mulmule yake da
siminti, tundaga k'ofar gidan har zuwa bangon gidan.
Yatura murfin yashiga soron gidan da sallama, karo sukaci da wani saurayi dabai wuce
30years ba.
"A ya Muhammad barka da zuwa".
" yauwa Jabeer, daga ina haka kuma? bakaje aiki bane?".
"Wlhy naje yaya, mantuwa nayi nadawo d'auka, ina yarana? duk suna lafiya dasu Aunty's?".
" lafiyarsu k'alau, ya jikin baba?".
"A alhmdllhi wlhy, yanzu haka nabaro innani nabashi kunu dayasa a dama masa".
" masha ALLAH, jiki yafara sauk'i, bara to nashiga, dan zanje Jos ne".
"Amma yaya Muhammad tafiyar yamma?".
" to yaza'ayi Jabeer, ai ranar dole sai dole, bara nashiga dai".

"To shikenan, ALLAH ya tsare hanya, a gaida mana su Yaya Ismail da iyalansa".
" insha ALLAH zasuji".
Musabaha sukayi, shi ya shiga, shikuma yafita.

Tsakar gidan babu kowa, sai dai a share yake tas, sai kuma k'amshin girki dake fitowa daga
kichin d'in tsakar gidan.
Kai tsaye d'akin baba ya nufa, tunda jabeer yace innani tanacan.
Sallama yayi a k'ofar d'akin, sai da aka bashi izinin shiga sannan yashiga da sallama.
Mahaifinsu na zaune a saman k'atuwar katifar da yake jiyya, ya jingina da filuluwan da
innani ta saka masa a jikin bangon, yatsufa sosai gaskiya, duk da hadda alamun rashin lafiya
data kuma fiddo tsufan nasa, danma 'ya'yansa tsaye suke Kansa wajen kulawa dashi,
musamman ma Alhaji Muhammad d'in. Sai dattijuwa itakuma tana zaune a kujera 'Yar tsugunno
kusadashi, itama dai babu laifi ta manyanta sosai gaskiya, sai dai jikinta yafi Na baba k'arfi,
saboda lafiya da ALLAH yabata, hannunta rik'eda ludayi zata saka a kwanon shan ruwa, da
alama tagama bashi kunun.
Tunda yashigo tamasa kallo d'aya saita kauda kanta gefe. baba kam murmushi yayi, idonsa
akan sa..
Ya tartare malun-malun d'insa ya zauna a k'asa kusada babansa shima yana murmushi,
"sannu baba, ina yini?".
Ahankali baba yace, " lafiya lau Muhammadu, ya iyalanka?".
"Lafiyarsu lau baba, ya k'arfin jiki?, duk da dai yauma naga Alhamdulillahi".
Murmushi baban yak'arayi, yace, " gaskiya ne Muhammadu, jiki kam sai dai mucigaba da
godema ALLAH".
"to Alhmdllh baba, ai mu haka mukeso, ALLAH yak'ara lafiya da tsawon kwana masu
amfani".
Baba ya amsa da ''amin Muhammadu".
Kallonsa ya maida ga innani data kauda kanta gefe tun d'azun, yace, " Innani ina yini".
Kuma kauda kanta tayi sannan ta amsa masa. ta tambayi iyalansa.
Shima kansa a k'asa yace duk suna lafiya.
Batace komaiba tafara yunk'urin tashi.
Da sauri yace, "innani dama zan koma jos ne wajen maganin baba, dan naga yanajin
dad'insa, daganan kuma zan duba d'iyar Isma'il batada lafiya, har an kwantar da ita a asibiti
ma".
Yanzu kam sosai ta kalleshi, tace, " subahanallah, badai Khadija ba?".
"Eh innani ita".
" miya sameta?".
"Wlhy nima ban san dai miyake damuntaba, sai dai naje tukunna".
Daga innani har baba addu'a suka mata, sannan baba ahankali yace, " amma Muhammadu
zakayi tafiyar dare ai".
Kallon agogon hannunsa yayi, "baba insha ALLAH kumin addu'a zan Isa da wuri, yanzu
dana fita salla kawai zanyi Na d'auki hanya".
" to shikenan ALLAH ya tsareka, yakaika lafiya kaji".
Amin baba, ALLAH ya k'ara lafiya".

Sukace amin.
ya fiddo kud'i a aljihun babbar rigarsa, saman katifar ya d'ora, "innani ga wannan kowani Abu
zai taso bana nan, insha ALLAH jibi zan dawo".
Batareda ta kalleahiba tace, " da kama bar kud'inka, dan Wanda kabada jiyama ko ta6asu
ba'ayiba, munada komai agidannan, d'azuma jabeer yayo cefane mai yawa dazaiyi iya kaimu
sati".
"Duk da haka a ajiye innani, ina Nazeefa da Shehu? Banji motsin suba".
"Nazeefa ta tafi gidan maijiddah, zata tayata aiki abokiyar zamantace ta haihu jiya, Shehu
kam wai yatafi makaranta yace"..
"ALLAH sarki, to ALLAH ya raya, shikuma ALLAH yasa gaskiyane, tunda nasan halinsa.
bara naje lokaci Na k'ara tafiya".
"Katsaya kaci abinci, naga Ramatu takusa gamawa".
Agogonsa Yakuma kalla, ya d'an kwantar da murya, " kiyi hak'uri Innani, gara naje karnayi
dare, naci abincima babu dad'ewar nan."
"addu'a duk suka masa, yafita yana amsawa, zuciyarsa nak'ara masa dad'i, dajin k'aunar
mahaifan nasa. salla kawai yayi ya d'auki hanya.



_______________________________

Koda d'an siyasar nan Mr Pam da jama'arsa sukaje police station sai suka nemi ganin d.p.o
Bayan ankaisu office d'insa, suka gaisa cikin mutunci, sannan ya mik'a buk'atarsa ga d.p.o
nason asaki su zike, da farko d.p.o yaso ya tirje.
Amma tunda Mr Pam ya fiddo 'yan dubu-dubu bugun Abuja sai d.p.o ya waske. Mr Pam yay
murmushi ganin yanda d.p.o yayi.
Ya ajiye kud'in agabansa yana fad'in "Yaya za'a banisu yalla6ai?".
" wata 'yar dariya d.p.o ya d'anyi, yasa hannu kan kud'inda Mr Pam ya ajiye, sannan yace,
"yanzun kuwa".
Daga Mr Pam har yaransa biyu dake tare dashi dariya sukayi.

Duk wani ciku-ciku daya dace Mr Pam yayi, yasamu nasarar fiddo su zike.
Wad'anda tunda aka bada belinsu suka fito da k'udirin d'aukar mataki akan Amatallah da
ahalinta.
Su duk zatonsu babantane yamusu shunen 'yan sanda suka kamasu.
Shiyyasa suka k'udirci ramawa..........✍


_(wannanfa Shine halin mafi yawan jami'an tsaron k'asar tamu. Shin tayaya za'a samu gyara?
bayan masu gyaran suma suna buk'atar a gyarasu, *CIN HANCI DA RASHAWA* yazama
abokin kowa a k'asarmu, kuma duk a dalilin *SIYASA KO K'ABILANCI*, zakiga d'an siyasa yayi
duk wani shigi da fici wajen samun yanda yakeso, koda bai cancantaba. Zakiga ankama mai
laifi awani waje, amma saboda bad'an yankin bane, ba d'an k'abilar bane sai a masa

mummunan hukunci, amma idan k'abilarsa ne babba awajen, da 'yan uwansa sunzo sun mik'a
sai a fiddashi, komai girman laifinsa, shiyyasa zakuga idan mutum k'abilarsa nada wani babban
muk'ami awaje bayajin tsoron shiga kowanne tarko, saboda alfarmar dayake da ita, shin yaya
zamu kira matsalolin k'asarnan?, *SIYASA KO K'ABILANCI!?* ne ke jagorancin
lalacewarmu‍♀?.)_





*_ya ALLAH ka gafarta ma iyayenmu�_*
[1/16, 1:05 PM] Aysha Galadima: *_Typing✍_*


*_HASKE WRITER'S ASSO..._*
_{home of expert and perfect writer's}_





*_SIYASA KO K'ABILANCI_* ⁉
_(Hattara matasa)_



*_Bilyn Abdull ce_*



*_Happy Birthday Abba gana, ALLAH yak'aro shekaru masu al'barka da amfani a duniya da
lahira_*



____________________
*_Number 5_*
____________________

Kusan 5pm ya isa garin jos, damma ba gudu yakeba, yakuma tsaya a garin Mr Ali yayi
sallar la'asar, dan yana ganin kafin yashigo gari time ya shige sosai.

Baban Ama... da Ammi duk suna a asibitin, Amatallah na kwance, idonta biyu, amma tarufesu,

su Aminta ne kawai ked'an hira duk akan ciwonta.
Wayar baba tayi ringing, cikin fara'a ya d'auka yana fad'in "inaga brother ya iso kam".
" Assalamu alaika brother, halan harka shigo".
"Ai ganima a k'ofar asibitin".
Cikin zaro ido Baban Ama... Yace, " maimakon kaje gida kawai? dama isowarka nake jira
natafi gidan, nazata can zaka wuce?".
"Ai bazan iyaba, sainaga jikin my best D.. first brother".
" humm, kai da d'iyar taka ba'asan gwaniba ai, bara nazo to nashigo dakai".
"Baban Ama... Ya iso kenan?". Cewar Ammi.
" eh wlhy, wai gashima a gate d'in asibitin".
"Ikon ALLAH, nazatama zai wuce gidane ai".
"kinsan halin brother, bara mushigo dai".
"To".

Duk abinda ake Amatallah na jinsu, amma batace komaiba, saima luf data sake yi a kwance,
haka kawai taji gabanta ya tsananta fad'uwa, duk da dama yau Throughout haka ta wuni
gabanta na fad'uwa, jitake kamar wani gagarumin abu zai faru da ita, shiyyasa dukta tsangwami
kanta......

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login