Showing 78001 words to 80273 words out of 80273 words

Chapter 27 - KI YARDA DA NI COMPLET BY CUBADO.pdf

12 Jul 2025

2726

ta haƙura tayi shiru.
Ƙarfe Uku daidai gidan Alhaji Mahmoud muhammad ya sake karɓar baƙuncin shahararren ɗan
kasuwarnan Alhaji Nasir LamiÉ—o a karo na biyu dashi da Familynsa gaba É—aya, a babban falon
gidan aka saukesu shida bataliyarsa Abdul na Riƙe da Hannun Maheer wanda ko idanunsa
baya iya buÉ—ewa sabida azabar ciwon kai, sam beyi niyar zuwa ba seda Baffa Umaru ya tilasta
masa sannan ya biyosu don a cewarsa baya ƙaunar ya sake ganin fuskar Mamie ko'a mafarki
tunda harta iya barinsu tsahon shekara Ashirin batareda ta waiwayi inda suke ba, wannan
dalilin ne yas yaji ta gama fice masa a rai gabaÉ—aya

Bayan sun shiga sun zauna ne Abba ma danasa Ahalin suka hallara a falon GabaÉ—ayansu
Except Mamie wadda ke É—aki tana ta faman gurzar kuka, komawa Abba yayi cikin gida har
É—akin mamie ya taho da ita sannan ta fito suka nufo falon tare, da sallama suka shigo É—akin
idanun ƙasa batareda ta kalli kowa dake gurin ba harta zuna sannan ta ɗago idanunsu ya Saƙe
guri guda Dana Dady, a zabure ya miƙe yana nunata yake faɗin "BADI'ATOU kece ? Ashe
dama inada rabon ƙara ganinki a cikin Rayuwata batareda ƙasa ta rufe idanuna ba?

Badi'atou meyasa kikai nisa da Rayuwarmu irin haka? Ban taɓa zaton zaki iyayin nisa damu
kamar yanda kikayi ba dukda cewar nine ummul'aba'isin komai....... Dady ya faÉ—a yayin da ya
fashe da wani irin kuka

GabaÉ—aya falon babu wanda be girgiza ba musamman Ahalin Alhaji Mahmoud Muhammad
tundasu dama can su Dadaji sunsan komai. Ita kanta kukan takeyi mamien sannan ta buÉ—e baki
tace "idan har ka zargeni akan barinku danayi Bawuro bakayi min Adalci ba a Rayuwata, kada
fa ka maɓta kaine da kanka ka datse igiyar Aurena dakai batareda ka tausayin kokuma cikin
dake jikina ba, haka ka rabani da Æ´aÆ´ana sannan ka koreni a cikin dare batare da kayi tunanin
irin halin da Rayuwata zata shiga ba, sannan yanzu har kake iya kallona kace meyasa nayi nisa
daku bayan kaine ka nisantani daku da kanka Bawuro!!! Bayan rabuwata daku ban ƙara yin
Rayuwar farin ciki ba, kullum tunanina shine ya zanyi insan Halin da Yarana suke ciki da
Mahaifina? A sanadin wannan baƙin cikin da kuma yawan tunani yasa zuciyata ta kamu
matsanancin ciwo duk a sanadin kewar Æ´aÆ´ana data mahaifina, duk sanda nayi tunanin na
koma gida kalmar babana ta ƙarshe ce keyimin yawo a kunnuwana dayace "muddin na kashe
Aurena karna koma masa gida idan har na dawo masa gida be yafe min ba. Wannan dalilin

shine ya ƙarasa nayi nisa daku batareda nasan halin da ƴaƴana suke ciki ba Bawuro, yanzu
babban takaicina shine bansan a wani Hali mahaifina yake ciki ba shin yana Raye ne kokuwa
ya mutu?

GabaÉ—aya mutanan dake falon babu wanda baya hawaye can daga gefan Abba taji ance "
kamar yanda kika Rayu da baƙin ciki tsahon shekaru 20 nima da haka na Rayu duk a Rashinki
Badi'atou. Malam Bashir me Babban Allo ya faɗi hakan yayin da kuka yaci ƙarfinsa

Da hanzari Mamie ta isa ga Mahaifinta ta riƙe hannayensa tana kuka kamar kamar bazasu
daina ba, duk wani me imani dake gurin dole ne ya tayasu kuka, nan take me Babban Alo ya
dinga roƙon badi'atou yafiya akan abinda yaja mata na nisanta ta dayayi duk a sanadin
kalamansa sannan Baffa Umaru ya fara magana kamar haka" To Alhamdulillahi da komai yazo
mana da sauki batareda wata kwaɓar ta sake afkuwa ba dan gane da Auran Maheeru Da
Fatima (Umaisa) shaidu ƙwarara sun nuna cewar Aure baze taɓa yuwuwa a tsakaninsu ba
donsu haÉ—a Uwa É—aya a tsakaninsu don haka wannan Aure An warwareshi, tsura masa ido
Umaisa tayi batareda tace dashi ƙala ba, gabaɗaya kanta ya gama kullewa da maganar da
mutumin nan ya faÉ—a, hakama su Usman da Farouq kai gabaÉ—aya ma Ahalin na Alhaji
Mahmoud Muhammad.

Dadaji ce ta karɓi maganar ta hanyar cewa"tabbas maganar Umaru haka take wannan yarinya
babu maganar Aure a tsakaninta da Maheeru har Abada dimin kuwa Æ´ar uwarsa ce ta jini,
murmushi ƙarfin hali kawai maheer yayi sannan yace "tun Ranar dana fara ganinta naji a jikina
cewar tabbas inada wata alaƙa da ita, haka kuma duk irin son danake mata ban taɓa jin inayi
mata so irin na Aurataiya ba har zuwa ranar da aka É—aura mana Aure da ita, nidai kawai inajinta
a raina kwatan kwacin yanda nakejin Abdul a cikin zuciyata, ban Fahimci hakan ba se Ranar da
mukazo gidannan nida Abdul muka HaÉ—u da Rumana Æ´ar uwarta to a nan ne na Fahimci
Rumana itace zaɓin raina ba Umaisa ba. Itadai kawai Ina sonta har Raina ne sabida jinin ƴan
uwantakar dake yawo a cikin jinina dana ne

Kabbara kawai jama'ar dake falon sukeyi Abdul kuka kawai yakeyi wanda yafi kamada na farin
ciki Sannan Baffa Giɗaɗo yace " Alhaji Mahmoud muna baka haƙurin bisa warwarewar Auren
ɗanmu da ƴarka Umaisa sannan muna roƙonka Arziƙi a karo na biyu ka bawa ɗanmu Maheeru
Auren Æ´arka Rumanatu.
Zaro ido Rumana tayi tana kallon Abba sabida tsabar yanda ta kaÉ—u dajin batun tana jira taji irin
Amsar da Abban ze basu. Murmushi Abba yayi sannan yace "indai wannan ne baku da matsala
dani wllh na bashi Aurenta idan da sadakinku seku bayar yanzu mu shaida batun auren tunda
duk waliyan yaran muna nan, haka kuwa akayi cikin mintunan da bazasu gaza biyar ba aka
É—aura Auren Rumana Mahmoud Muhammad tareda Maheer Nasir LamiÉ—o akan sadaki Dubu
hamsin.

Babu wanda beyi farin ciki da wannan Auren ba, É—ago kai Mamie tayi tana kallon Umaisa tace
"kamar yanda kika daÉ—e kina tambayata Mahaifin ki Umaisa yau gashi Allah ya kawoshi har

cikin gidanan ta faÉ—a yayin da take nuna mata Alhaji Nasir LamiÉ—o wanda ya kafe Umaisan da
kallo, miƙa mata hannu yayi alamar tazo gareshi aiko da gudu ta miƙe ta nufeshi ta rungumeshi
tana kuka haka suma Abdul da Maheer suka nufi Mamie suka rungumeta a lokaci guda suna
kukam farin ciki
Farouq ne yaÉ—an sosa kai Yace "Abba tunda sun nemi Auran Rumana ka basu ba tareda
shakka ba meze hana muma mu roƙesu su bamu Auran ƙanwarmu Umaisa tunda sune masu
Ruwada tsaki se shima Yaya Golden mu shaida Auransa da ita.

Dariya gabaɗaya ƴan falon suka saki sannan Abba ya miƙa buƙatarsa gasu baffa Umaru na
newa É—ansa Auren umaisa, take suma aka shaida nasu Auren akan sadaki nera dubu Hamsin
wanda Alhaji Nasir mahaifin Umaisa ya biya masa, nan dai koya ya yafewa É—an uwansa taron
ya watse, fir Abdul yaƙi tafiwa waishi ze zauna tareda Mamiensa dole suka hakuwa suka barsu
har maheer É—in

Ba ƙaramin farin ciki Khabeer yayi ba don harga Allah ya daɗe da fidda rai da auren Umaisa
amma se gashi Allah ya sauya ƙaddarar zuwa wata ta daban wadda be taɓa zato ko tsammani
ba. Allah kenan me yadda yaso

Se bayan sati biyu sannan su Umaisa suka tare a gidajensu bayan Ummie ta gama tsumasu da
magunguna na musamman alhaji Nasir ne yayi musu kayan É—aki gabaÉ—ayansu sannan ya
danƙawa kaberr mukulin gida da ƙatuwar mota a Asokoro shida maheer.

A gurguje pls

Umaisa ce zaune gefan Gadon da aka ajiyeta Khabeer ya shigo É—akin cikin wata dakakkiyar
shadda brown wadda tayi masifar karɓar jikinsa, a hankali ya zauna daga gefanta yace "inayiwa
matata kuma ƙanwata murnar shigowa gidan mijinta khabeer wanda yayi mata tanadin farin ciki
marasa adadi a zamantakewar da zasuyi da juna. Ya faÉ—a yayin da ya ajiye ledar dake
hannunsa daga gefanta, miƙar da ita yayi suka nufi toilet sukai Alwala tare sannan suka fito
yajasu salla don nuna godiyarsu ga Allah mabuwayin sarkin daya azurtasu da auran juna.

Bayan sun idar da sallar ne ya shiga jera mata tambayoyi akan abinda ya shafi addini tana
bashi amsa, daga bisani ya dafa kanta yay shiga jero musu addu'oi

Bayan ya kammala addu'ar ne ya jawo ledar daya ajiye ya buÉ—e mata yace "oya maza kici ki
ƙishi ki bani ledar. Turo baki tayi kamar zatayi kuka tace "ni na ƙoshi yaya bazan iya ci ba. Ta
faɗa tana kallon ƙasa

Murmushi yayai sannan ya jawota jikinsa ya fara bata kazar tana ci tana kauda kai harta ƙoshi
sannan ya zuba mata fresh milk É—in a cup ya mika mata yace " oya sha ki bani cup É—in. Ba
musu ta karɓa ta ɗan sha sannan ta ajiye Ragowa shi kuma ya miƙe ya fita daga ɗakin ya koma
nasa

Wanka ya shiga sannan ya fito ya shirya cikin lausasan kayan baccinsa na companyn pj mas
sannan ya dawo É—akin ya sameta harta kwanta, murmushi yayi kawai batareda yace mata
komaiba ya kwashe kayan da sukaci yakai khitchine sannan ya dawo É—akin ya kashe musu
ƙwai ya kwanta daga bayanta ya janyota zuwa jikinsa.
Doguwar rigar baci ta sanya jaki ta ko bushewa beyi ba tasa rigar ta kwanta don karyazo ya
sameta, dariya yayi sannan ya sanya bakinsa saitin kunanta yace "meye na saurin hawa gado
yarinya yanzu zan baki abinda kike buƙata, be jira cewarta ba ya haɗe bakinsa da nata, kissing
É—in dayake gudanarwa a gareta zazzafa ne hakakuma wasanni dayake aikawa ga sauran
gaɓoɓin jikinta, baiyana irin yanayin Umaisa ta Samu kanta a wannan lokacin abune mawuyaci
haka shima a ɓangaren Khabeer ɗin, Sosai ta firgije masa nanda nan jikinta ya ɗauki rawa
sabida bakon lamarin da yay mata dirar mikiya.

Wani irin Abu takeji yanayi mata yawo a tsakiyar kanta tamkar wadda ake jonawa lantarki,
ganin dayayi rigar jikinta na neman wahalar dashi ne yasa ya rabata da ita ya jefarta gefe, daga
nan ne fa yaya Golden ya fara losing control É—insa, nan take ya fara aika mata da zazzafan
Saƙo daga wuyanta zuwa ƙirjinta wanda hakan yasa ta dinga banƙaro masa ƙirjin alamar ya
É—ora daga inda ya tsaya, seda ya tabbatar da ya gama rikita ta sannan ya fara neman hanya
daze kutsa ciki.

A zaton umaisa wannan daɗin me ɗorewa ne nan take ido ya Raina fata ta shiga ƙoƙarin ƙwatar
kanta, cikeda zumuɗi gamida zazzafar ƙauna Golden ya jefa ƙwallonsa a raga, haka kuma be
Sarara mata ba seda ya tabbatar da cewar ya maida ita cikakkiyar mace .

Wannan daran Umaisa tayi Dauriyar da khabeer betaɓa zaton zatayi kamarta ba a iya sanin
dayayiwa rakin ta, shida kansa ya taimaka mata ta gyara kanta sannan ya É—akkota cak ya
dawoda ita saman gadon ya kwantar da ita kanta a bisa ƙirjinsa yace " Allah yayi miki Albarka
Fatima ya kuma sanyaki a cikin aljannarsa Firdausi maÉ—aukakiya.
Kasa magana tayi illah sauke numfashin wahala datakeyi, to abinka da matar likita nan da nan
ya haÉ—a mata allura ya buga mata ita nan da nan wani gajiyayyen Bacci ya É—auketa. Zuba
mata idanu yayi tamkar baze dena kallonta ba sannan ya ƙanƙameta lokaci guda kuma ya ja
bargo ya Rufesu dashi daga nan kuma nima nayi ta kaina naja musu ƙofar nayi hanyar gidan
Maheer lamiÉ—o.

Duk yanda naso na shiga gidan kasawa nayi sabida ko ina maheer ya garƙame da mukuli babu
damar chubaÉ—o ta shiga ta kwaso muku Rahoton Daransu na farko shida Rumanatun sa, sedai
dukda hakan na É—an jiyo ihunta kaÉ—an yayin da oga maheer ke shirin kai ziyara Babban birnin
na Rumana. Daganan kuma na kwaso ƙafafuna nayo waje. Lol

3years latter : wata kyakkyawar yarinya na hanga wadda bazata wuce shekara 2 ba se faman

tura baki takeyi a kusa da wani farin Dattijo, Dattijon ya kalleta yace "meya faru kuma noor
badai fatan kuka sakeyi ba? Yarinyar da aka kira da Noor ta sake turo baki tace "ba LamiÉ—o
bane ya ƙwace min abin wasana ba. Ta faɗa tana fashe masa da wani irin kuka.

Ummie ce ta ƙaraso gurin hannunta ɗauke da bottle water tace "wllh bari Ubanku yazo ya tafi
daku bazamu iya jaraban magana ba, ita Rumana ai dayake mejin magana ce mijinta yazo ya
kwashe yaransa amma banda Umaisa da khaberr to wllh bazeyu ba suzo su É—auki Æ´aÆ´ansu su
tafi dasu.
Turo baki Noor tayi sannan tace "ai nima nafinson gidan mu akan nan dama grandpa yafi son
mu ko Lamiɗo ? Ta faɗa da ƙarfi tana kiran lamiɗon kamar badashi suka gama faɗa ɗazun nan
ba.

Duk abinda sukeyi Mamie na kallonsu ta window É—in dakinta tana dati daga sama.

Sosai khabeer ke nunawa Umaisa soyayyah shiyasa kullum take ƙara naike mai shi kuma yana
biye mata, duk wani abou datake so yanayi mata shiyasa nan da nan tazama babbar mace
kamar ba Umaisan nan me yawan shagwaɓa ba.........

Janta khabeer yayi suka faÉ—a kan gado suna dari lokaci guda kuma ya haÉ—e bakinsu guri guna
suna masu kissing É—in juna, nan da nan suka afka cikin wata duniyar me cikeda tarin
albarkatu...





*Tammatbi'hamdullah A nan na kawo ƙarshen wannan littafi me taken KIYARDA DANI, abinda
na faÉ—a daidai Allah ya bani ladansa kuskuren dake ciki kuma Allah ka shafemunshi. Ya
ubangiji kasa mu amfana da darussan dake ciki Ameen.*


*Ina miƙa godiya ta musamman ga Sisters Ɗina na Intelligent writers Association gaba ɗaya
tareda Addu'ar ubangiji ya ƙara haɗa kanmu.*

*Haka kuma ina miƙa saqon godiyata gareku TAMBARI WRITERS ASSO ubangiji ya ƙara
É—aukaka gabaÉ—aya*




*Semun haɗu daku a littafina me taken BAFULATANA RETURN🥰*

Sushmah💋

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login