Showing 99001 words to 99112 words out of 99112 words

Chapter 34 - Mijin Marigayiyya Part Complete Hausa Novels.docx

17 Sep 2025

81

tafukan hannunta ta fashe da kuka. Wannan wane irin wulakanci ne, tana murna ya saki kishiyarta amma kullum suna tare, ita kuma tana nan ya kulleta a gida. Wannan wace irin musiba ce? So take ta ware rana taje ta sami Khadeejan a office din nata ta tara mata mutane amma dai tana tsoron kada Mustapha ya saketa a kan hakan; don yanzu taga kamar ma ba a haiyacinsa yake ba. To yanzu babu aure a tsakaninsu yana mata wannan tsohon nacin idan kuma ta dawo ya za ayi? Ita menene makomarta ya dawo da rabin ransa me kaunar ‘yayansa.

Ta dora hannu a ka ta sake rushewa da kuka.

END

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login