Showing 33001 words to 36000 words out of 84412 words
yaran wa inda keta harkokinsu,Garama Mimi tana
likedani tunda son jikine da ita.
Inata jiran wayarshi amma shiru,Dole mukai shirin barci,Sadiq ne farkon gadon sai faruk sai
Mimi nice karshe dan tunda dady yatafi dama daki daya muke kwana Sadiq da faruk k'asa nida
zahra da Mimi gado tokuma jiya da yau tunda babu zahra saimuka kwana tare dan sosai yaran
kebani tausayi kusan maraicinmu daya.
Duk sun rigani barci Niko tsabar tunanin dayasha kaina yasa tuni idanuna ma sun soye wlh.
Wayata ta katsemin tunanin da nakeyi,Aiko da sauri na Dauka.
"Amincin Allah gareki matar habibu da fatan kuna lafiya?
"Amin dady tare dakai,Duk Lafiya muke sunyi barci saura ni kadai.
"Ayya!! Sorry ke mene ya hanaki barcin darefa ya mik'a Jidda.
Cikin shagwaba nace to dady nima bansaniba barcinne kawai yaki zuwa,Gashi zahra batanan.
"Karki wani damu kanki Jidda zahra na tare da mijinta ahalin yanzu,Kema ina nan dawowa
gareki,Danhaka ki kwantar da hankalinki ai gobema nasan zataje makaranta kinga zaku
hadu,Babu wata matsala ko?
Kuma narkewa nayi ina sakin wata sheshsheka kamar ta me kuka,Abinda yai matukar tasiri
wajan kassara duk sauran kuzarin dayaimai saura,Danhaka ahankali yazame ya kwanta yana
sauke numfashi.
"Baby jidda zaki kasheni meya faru me kikeso uhum!!
YARDA.
Labarin YARDA na kudine idan kina buk'ata zaki biya naira Dari biyu cakal domin samu.
Zaki turo Dari biyu 200 ta wannan tsarin.
Acct no.
0005074141,Aisha sabiu Ja'iz bank.
Kokuma katin Waya ta wannan layi.
08142643253.
Atura shaidar biya ta wannan layií ½í±†í ¼í¿».
Haske writers asso.
32.
Cikinsauti me matuk'ar sanyi da shagwaba nace dady ni gida Zan koma idan kadawo saina
dawo nima.
Idanunshi ya lumshe yanajin wata kasala nakuma lullubeshi"Haba mana jidda na zaki tashi
hankali dan Allah kibar maganar gidannan insha Allah bawata matsala sannan bazan jimaba
kema zandawo gareki amma ki rufamin asiri ki daina maganar zuwa gida kinji ko,Koso kikeyi
inyi miki kuka?
"A a nidai"
"To shikenan kidaina maganar zuwa gida,Ina Mimi badaitaimiki rigima ko?
"A a dady batayin komai.
"To Alhamdulillah ki kwanta kiyi barci kinji ko Sabida makaranta Amma zanzo amsar hakkina
cikin dare.
"Dariya na Saki ina fadin ina zaka ganni kumama ni babu wani hakki dayai saura wajena
indai nakane komai nagama biyanka,Tunda kamin katafi saida ka amshi hakkin naka ko?
Da mamaki ya gyara kwanciyarshi kamin "Ni karkimin sharri Jidda yaushe na nakarbi wani
hakkina wajanki?
"Eh mana Dady wallahi ka amsa bama har kuka nayiba kaita jagulani kuma kace Karna
gayama kowa!!!!
Kanshi ya dafe da hannunshi yana sakin siririyar dariya lokacinda ya fahimci me nake
nufi,Lallai ma akwai daru nan gaba Tunda tunkamun komai ya wakana anfara tunanin anbiya
hakki,Da dariya mukai sallama na ajiye wayar nima ina sakin murmushi.
""""*""""
Washe gari,Yaran suka kamamin nai komai daya kamata dan matar da zata dinga tayani aiki sai
yau zata zo kamar yadda hajiya kakan tace.
Da abincinmu muka wuce sabida yau munkusa makara dan bantashi da wuriba.
Kallo daya naima zahra naji jikina yaiwani sanyi bansan lokacinda na riko
hannuwantaba,Zahra Lafiya na ganki haka ko bugunki yai?
Idanuntane suka ciko da kwallah kamin taja hannuna gefe ganin yanda yaran ke
kallonta,Can gefe muka zauna tuni naji hankalina yatashi,Bazanso ace Yayana yafara cutar da
itaba tunda ni dadyn betaba yimin wani Abu na cutarwaba"Zahra kiyi magana mana dan Allah
meya faru?
Kwallarta ta share kamin tace "Bafa wani Abu bane ba kindaisan inason ya Usman sosai
kuma shima haka ke shaidace to Yau da Asuba yamatsa wai sai munyi rayuwar aure dashi to
Ashe akwai wahala sosai,Shine dayaga ina kuka saiya hakura amma duk da haka wajan zafi
yakemin sosai kumawai beyi komaiba ahaka.
Ajiye jakar hannuna nayi kamin ince ban ganeba zahra!!!
"Ke dallah abinda akeyi idan anyi aure kema ai nasan dan dady yanajin tausayinkine
shiyasa bace zaimiki komaiba,Niko ya Usman kamar jira yake tun ahekaranjiya yake
jagulata,Yanzu haka na kirjina duk sunyi ja sabida tsabar jagula,Kalli libs Dina harwani ja
sukaisunfara kumbura.
Wani irin azababben miyau na hadiye manyan idanuna awaje dan wani irin mugun tsoro naji
ya dabaibayeni lokaci guda.
"Hummm nifa duk kingama tsoratani wallahi gayamin zaki meyaimiki kinga idanunki kuwa?
Kamar kin kwana kuka Allah.
"Uhumm kindaisan ai Ana kwanciya tsakanin miji da mata to ai kinga dagani harke bawani
girma mukai sosaiba shinefa. Sai ya Usman yanemi hakkinshi jiya to abin beyiyuba yauma da
asuba yaso yayi wallahi akwai zafi sosai..
Ajiyar zuciya na sauke kamin ince to Allah ya kyauta.
Ba k'aramar tsorata nayiba da maganar zahra musamman danaga har akatashi makarantar
bata da wani sukuni sosai hasalima saita koma kamar Mara Lafiya.
Da kanshi yazo d'aukarta bayan mun gaisa suka wuce,Sannan muma muka wuce dan dama
tuni direbanmu yazo daukarmu.
DARE. Cikin ikon Allah na kammala komai da yaimin saura agidan lokacin wayarmu biyu
da zahra kuma qalau da ita sai lokacinma naji hankalina yadan Fara kwanciya.
Hajiya kaka na kira akan maganar me aiki danaji shiru,Saidai tagayamin wai nayi hakuri
lokacine ya kure tunda tun safe sai yamma muke dawowa amma ran alhamis ko juma a zasuzo
tare idan kuma inaganin da matsala sai mukoma gidanta da zama kamin dadyn ya dawo.
Nasan dai hakan bazai yiwuba domin kullun mukai waya maganarshi kenan kaddai mu fita
ayi hakuri har ya dawo.
Zaune muke munata hira,Mimi kebamu labarin sabuwar babyn da dadynsu zai samo musu
idan yadawo dariya kawai muke kwasa,Saiga kiran dadyn ya shigo wayata.
Cikin yanayi na nishadi nai sallama tare da gaidashi.
Shima da walwala ya amsa kamin ya Dora da fadin"Madam me akeyine najiku cikin walwala
badai gulmata akeba ko?
Dariya nasaki kamin inace aikuwa kamar kasani dankuwa Mimi ce keta maganarka
munamata dariya.
"Allah sarki baiwar Allah bani ita mu gaisa my Mimi ai nayi kewarta nima.
Da tsallen murna ta gaidashi kamin yacemata me kikeso intahomiki dashi babyna?
Kan cinyata ta zauna kamin tace kaga dady sabuwar baby zaka siyomin dakuma kaya nida
ita iri daya,Saikuma abun dadi.
Dariya yasaki cike da nishadi kamin yace"To Mimi ai aunty jidda ce zata haifamana sabon
baby,Sabida haka ita zaki matsa mawa kinji ko?
Da murna yarinyar tabani wayar tanacigaba da tsallenta.
Cikin shagwaba nace kai daddy dan Allah shine saikacemata haka gashinan zakasa ta
dameni yanzu.
"Wata dariyar yakuma saki kamin yace Daidai kenan amarya kinga yanzu saiki dage kibata
abunda takeso, Yanzudai gayamin meye labari?
"Dady babu wani bayani Ammadai dazu da safe zahra tazo makaranta amma tayi kuka
agida wai ya usi yaimata wani Abu amma dazafi sannan Lib's dinta harya tashi,Sabida yakusa
cinyeshi.
D'ai-d'ai yakumayi yana dariya sosai lallai jidda akwai wauta,Zaisha fama,"Karki damu ai ba
wani Abu bane hanyarshi yake nema Ahaka zaidace insha Allah itakuma da sannu zata
saba,Kema insha Allah Dana dawo Zan nemi hanyata da kaina.
Banwani fahimci inda yadosaba Amma tunda yace babu matsala shikenan sainakuma
samun nutsuwa.
"""""
Washe garima haka mukaje makaranta muka hade da zahra yauma kamar jiya Sam bata da
kuzarin kirki,Ammadai bazakace tai kukaba.
Saidama mukai sallar la'asar sannan nake tambayarta Lafiya?
Cikin kunnena ta radamin"Soyayyar ya Usman me wahalace wallahi jiya yatsanshi
yaitasamin ammadai naji yace yakusa samun hanya zandainajin zafin komai.
Kauda kaina nayi ina zaro ido"wane irin hannu zahra cikin mene?
Dariya tasaki kamin tace abun mana.
. Akunyace na daina kallonta ina dariya danjinai ma kunya ta kamani.
Ahaka kwanaki sukaita wucewa gashi yau satin zahra biyu da aure koda yaushe muna tare
haka zalika muna Waya duk dare,Kusan awajanta nake jin wasu sirrinkan Wanda da bansan
dashiba bamma tabajiba.
Ta bangaren dady ma haka abin yake duk dare muna tare wani lokacinma sainayi barci
yake kashe wayarshi,Aiko akwai shak'uwa me tarin yawa datashiga tsakaninmu,Balle yanda
zahra kebani labarin zazzafar love din da suke bugawa ita da ya Usman sai inji dama ni,Saidai
wani lokacin ina tunanin anya dady zai iyamin haka?
Ran juma'a zahra batazo makarantaba danhaka sainacema Direba ya kaimu mu ganota
dan wayarta bata shiga tun safe.
Duk irin Sallamar da muke bamuji an amsaba tsawon lokaci sannan,Saiga ya Usman ya
bude kofar "ah sannunku jidda daga makaranta?
"Eh fa yaya yau zahra batajeba kuma wayarta batshiga shine nace mubiyo muga Lafiya!!!!
Aiko batajin dadi shiyasa ku shiga aigatacan falo kwance.
Kirjina yai wani irin mummunan bugawa lokacinda naga zahra din fuskarta akunbure tsabar
taci kuka kuma idanunta sunyi ja sosai.
Zama nai gefenta ina kallo takasa tashi saida yazo ya temana Mata sannan ta zauna tana
cije lebe.
.
YARDA.
Labarin YARDA na kudine idan kina buk'ata zakibi wannan tsarin domin siye.
Acct no.
0005074141 Aisha sabiu ja'iz bank.
Kokuma ta katin waya zuwa wannan layi.08142643253.
Atura shaidar biya ta wannan layin dake sama,Naira Dari biyune kacal babu yawa. 200.
33
Miyau na hadiya kamin ince Sannu,
Dan duk Wanda ya ganta yasan babu Lafiya.
Hawaye tacigaba da sharewa amma ta kasa magana ina Lura da yanda ya Usman din yaketa
zagaye falon yanafadin Bari yanzu Zan koma wajan Dr.din ko akwai abinda zaikuma bamu
amma ki daina kuka,Kayan abinci ya dire gabanmu yana fadin gashi nan Auta kuci abinci bari
inyi Sauri indawo kamin ku wuce.
Zubamata idanu nayi inafadin zahra baki da lafiyane haka dan Allah meya sameki,Kiyi
shiru ji suna kallonki fa!!
Jikina tadan matso kamin tace"Aunty duk bansan aurannan yanzu wlh,Jiya ya Usman kusa
kasheni yayi Ashe haka auren yake? Ashe dama wannan abun shine kwanciyar auren akwai
wahala sosai ni bazan iya zama dashiba.
Jikina yakumayin sanyi tsoro yakuma dabaibayeni dan tuni yanzu nafara sanin komai
sabida hirar da dady kemun dakuma wayata dan inaganin abubuwa sosai yanda yakamata ace
dama nasani.
"Dan Allah kidaina fadin bazaki iya zama dashiba kindaisan ko ina hakuri akeyi sannan
nasan daga yanzu ai bazaki kumajin zafinba sosai sabida dama wannan danyin farkone,Kiyi
hakuri nasan shima bada gayya yaimiki hakaba.
"Uhumm dama haka zakice mana tunda ba jikinki bane tun safe yake sani cikin ruwan zafi
kuma nasha magani amma jikina be sakiba kina gani ko zaman kirki ban iyawa,Wallahi shanake
mutuwa zanyi ma bansan haka akeshan wahalaba,Kumafa wai ahankali yaimin injishi!!!
"To kidaiyi hakuri nima Rannan aunty nafeesa tazo ta kawomin wasu magunguna tace inta
amfani dasu koda dady yadawo yace zaiyi wani Abu Dani to bazansha wahalaba,Bansaniba
dana sammiki wallahi,Itace taimin bayani dalla-dalla dole duk wa inda sukai aure sai sun
dingayin wannan abun shine dalilin dakesawa Ana samun ciki har a haihu,Dan Allah kiyi hakuri
ni duk kingama firgitani ma.
Muna nan zaune ina lallashinta saigashi da wata ledar magungunan kallon kurulla nafara
binshi dashi so nakeyi kawai inga girman abinshi kamar yadda zahra tabani labari domin ahaka
dai babu Wanda zaice akwai wani Abu ajikin namiji Wanda zai wani wahal da mace.
Da kanshi yabata magungunan tare da lallashi,Sannan mukai musu Sallama domin gab ake
da kiran la'asar alokacin,Damma munci abinci nasan basainayi wani girkiba da dare ruwan tea
kawai ya iashemu.
""""""
Ina samin kulawa sosai daga hajiyata da tashi danhaka banda wata matsala inma akwai to bata
wuce ta matsanancin tsoron dawowar dady ba musamman danaji yace sati na sama yana tafe
insha Allah.
Yo ganin wahalar da zahra Tasha yasani kuma tsurewa dan sosai tai jinya ashe yajimata ciwo
amma basu saniba saida akai kwana biyu yagadai kullun kuka suna zuwa ganin likita akace
akwai ciwo wajan,To fa sai jinya ta dawo sabuwa.
'Yar sakewar da mukeyi da dare muyita hira dashi yanzu ban iyawa dan ko muryarshi ma
bansan ji.
Musamman danaji aunty nafeesa na kuma jaddadamin dolefa saina jure tunda dady babbane
Sannan ya dibi shekaru batare da mataba dole zaiyi rawar kai akaina.
Kamar yau, Zaune muke ina nunama faruk yanda zai fitar da
Aikinshi na gida,Wayata tafara ring tajima tanayi sannan na d'auka da Sallama.
Ajiyar zuciya ya sauke wadda har saida naji sautinta kamin ya Dora da fadin"Nak'osa indawo
jidda bansan abinda ya sauyakiba cikin kwanakinnan kuma na tambayeki ko akwai wata
damuwa kince babu idan baki gayamin matsalarkiba akwai Wanda yakamata ki gayamawane?
Cikin sanyin mirya nace"daddy ba hakabane wallahi ni bani da wata matsala kawaidai
gida nakeso naje ne!!
"To kuma Jidda dan kinaso kije gidan shikenan ni saiki daina bani kulawar data dace? Bama
wannan ba inace duka duka yau kwananki uku da zuwa gidan ko?
Sodai kikeyi kitashi hankalina ko?
"A a dady Amma dai gida zankoma indai zaka dawo inkuma zakaita zama nan to nikuma
Zan zauna nan din.
Wata irin dariyar bazata yasaki domin Sam beyi tsammanin fitowartaba tunda akwai damuwa
tare dashi lokacin, Lokaci guda wani tunani ya darsu cikin ranshi na Anya ba wani abun
taganiba kotaji dayasakamata wannan mugun tsoron,Danhaka amatsayinshi na babba me
shekaru saiyace"Rannan nakira wayar zahra amma batayi tokuma sai hajiya kecemin bataji
dadiba kwana biyu.
Hawayene suka Fara zubomin lokacinda na tuna kwana biyu ko tafiyar kirki bata iyawa
sabida azaba da alamadai da gaske take kusa kashetan yayi.
Sheshshekan kukana yasashi kuma nutsuwa kamin yace gayamin mana mene yafaru?
"Dady!! Ya usi ne yajimata ciwo kwana biyu KO tafiya bata iyawa sosai.
"Murmushi ya saki kamin cikin ranshi ya furta anzo wajan" To ke banda abinki Madam Jidda
Ina ruwanki dasu wama yace kije gidan baki tambayeniba?
Idan kikaga Mata DA miji na rayuwarsu to babu ruwanki inba hakaba tabbas abubuwa zasu
dami rayuwarki,Kuma nasan babu wani ciwo dataji kawai lambo ne irinnan zahra danhaka babu
ruwanki,Kilama sun manta DA wani Abu yashiga tsakaninsu ke kina nan kinafama DA tunani
dakuma zafin zuciya,Danhaka ki kwantar DA hankalinki insha Allah Ina nan dawowa nan da
alhamis ko juma'a kuma kulawa kawai nake buk'ata daga gareki.
"Uhum uhum Kai dady nidai gaskiya karka dawo kai zamanka nan kawai.
YARDA.
Labarin yarda na kudine idan kina buk'ata zaki biya naira Dari biyu domin siya 200 .
Acct no.
0005074141,Aisha sabiu Ja'iz bank.
Kokuma anemi maman khadija ta wannan layi,08142643253.
34
Dariya me sauti ya saki kamin yace"Ah ikon Allah wai yau Mata ce ke gudun mijinta,Toni
gaskiya saina dawo dan yanzu hakama nan nagaji da zama kewarki ta dameni kuma insha
Allah Ina nan zuwa gareki.
Ajiye wayar nayi ina harararta batare DA ko sallama nabari munyiba yayinda na barshi rike
da waya ahannu yana sakin dariya lallai zaisha fama DA Jidda autar mata.
Cikin wa innan kwankin da sukaimana saura muka fara shirye shiryen Fara jarabawar
shiga aji biyar.
Zahra