Showing 15001 words to 18000 words out of 84412 words
Chapter 6 - YARDA Book Complete by Maman khady.pdf
hakan domin shi haka Allah ya halicceshi da son Tara zuri'a.
Kasancewarta mace me hakuri sai bata damuba saidai Sadiq ko shekara biyu be idasaba ta
haifi Umar faruok to alokacinne hankalinta yatashi hadda kukanta akan tasami tazarar haihuwar
sannan ya amince Wanda ba aje ko inaba yace yafasa yara yakeso tunda dai babu ta inda
yagaza da gidanshi.
Datai hakuri saigashi Allah ya dagamata kafa dan koda ta yaye Sadiq saida yai shekara
biyu sannan tasami cikin auta Maryam wadda taci sunan mahaifiyarta ake kiranta da Mimi,
Satin Mimi biyu da haihuwa Maryam tace ga garinkunan irin mutuwarnan da bahaushe yake
Kira da kwanta shiru,Domin Lafiya lau aka kwanta da ita amma saidai gawarta da safe.
Mutuwarta tai matukar gigita zukata balle me gayya dan saida yakoma ko magana beyi sabida
tsabar tashin hankali da damuwa.
Be yarda kowa ya rainar mishi yaraba shiyasa suka taso da d'abi'unshi kaf domin rainonshine.
Dangin marigayiya sunso su karbi yaran musamman Mimi datake k'arama amma ya kiya
domin yamafi jin tausayinta akan sauran ita kanta batasan dadin uwaba sai shi,Haka itama
hajiya tagama kwakwarta amma ya hanata yaran ko daya saidai datayi magana saiyace
zankawomiki hajiya amma duk ranar daya kaisu din to anagama yini zaizo ya kwashe yaranshi. Dole ta hakura ta zubamishi ido tunda taga yana iyakar bakin kokarinshi.
Bayan rasuwar matarshi da kusan shekara daya yafara kasuwanci kamar yadda yaga 'yan
uwanshi nayi aikosaiya fada sana'ar saida motoci to filaye cikin ikon Allah kuma yanasamu fiye
da tunanin me karatu shiyasama wani lokacin yake taushe zuwa aikin yai tafiyarshi harkokinshi.
Tun awannan datsin hajiya binta tafara mishi tayi akan lallai yakamata yai wani auren,Saidai
kullun amsarshi itaece To daga wannan to din bazai kuma k'ara komaiba.
Ganin beson maganar yasa taima yayunshi magana nan ma dai hakan take domin kuka
yasakamusu ma wai basujin tausayinshi dole suka zubamishi ido saidai basu taba mantawa
dashi wajan addua ba.
Girman zahra yasa tafara fahimtar Dawainiyar da dadyn yakeyi dasu tai yawa yakamata ace
shima yasami nutsuwa amma datayi mishi magana saiya bata amsa da maganar dakesa jikinta
sanyi da tsoro"Zahra bawai aurene bansoba nasan nima Ina buk'atarshi saidai inajin tsoron
wacce Zan dauko amatsayin matar da zata rikeku amana,Mutane da yawa yanzu Kansu kawai
suka sani saikuma kwadayi musamman Mata na tabbata yanzu duk wadda tashigo gidannan
saikunsha wahala danhaka kidai tayani da addua insha Allah komai lokacine.
Wannan maganar itace kecin zahra kullun amma bata da wata mafita data wuce adduar
kamar yadda yace.
Akwai wata irin YARDA me tsananin yawa tsakanin zahra da Jidda domin irin YARDAr nan ce
tun ta yarinta,Zahranason Jidda haka Jidda nason zahra kusan komai sukanyishi tare matukar
cikin makarantane,Jidda ta girmi zahra da watanni ko shekara daya.
Kusan yanayinsu d'aya ta fanni rayuwa shiyasa kusan komai nasu yakanzo dayasabida
suna ganin eh lallaifa hakane da akace abota bata zuwa daya sai hali yazo daya.
Haske writer's asso.
YARDA.
Labarin YARDA na kudine idan kina buk'ata zakibi wannan tsarin domin samunshi.
Acct no.
0005074141 Aisha sabiu ja'iz bank.
Kokuma katin waya ta wannan layi,08142643253.
Maman khadija.
Tura shaidar biya ta wannan numberí ½í±†í ¼í¿».
15
Kad'an daga tarihin jidda;Shima kusan kamar kwatankwacin nasu zahra yake saidai ita Jidda
Da wayanta tai rashin iyayenta gaba dayansu sakamakon hadarin mota,Dama daga Usman sai
ita su biyune kacal iyayensu suka Haifa,Tushen iyayen Jidda gaba daya me kyaune suma 'yan
cikin garin Kaduna ne daga dangin mahaifi harna mahaifiya. Bayan rasuwarsune sai rikonsu ya dawo hannun kakarsu hajiya hauwa dama Jidda sunanta
taci.
Hajiya hauwa wadda kowa yafi sani da hajiya, itace wadda tacigaba da kula da Jidda da
Usman domin bata hada kaunarsu da komaiba musamman ma Jidda wadda Sam batasan
damuwaba sannan kowa yafi tausayinta,Haka zalika kowa na kaunarsu tunda suma cikin dangi
suke,Sannan Ana ganin sune kawai wa inda za akalla atuna da iyayensu. Usman yana karatu nan A,B,U' zaria yayinda itakuma Jidda Allah yasa takeyin nan inda su
zahra keyi, domin dacan duk makarantar da akakai Jidda din sai hajiya tasa an canzamata
matukar za ayi kuskuren bugunta.
Irin gatan da hajiyar ke nunama Jidda yasa take shagwababba me rigima sosai,Saidai hakan
kuma besa ta lalaceba domin hajiya irin matan nan ne masu wayewa da sanin ciwon Kai.
Jidda ta iya girki Kala -Kala kamadaga na zamani zuwa na gargajiya haka gyaran gida da
kwalliya dan sam jidda bata da kasala balle kiwar jiki.
Idan kanason kaga bakin hajiya na kumfar masifa to ka tabomata jidda haka inkanason
ganin gata da kulawa to ka kaunaci jidda,Tsabar son da takeyima jidda yasata amince daduk
abinda jiddan keso ciki kuwa hadda wannan auran.
Ita kanta jiddan batasan komaiba Wanda ya danganci rayuwar aure itadai abinda tasani da
fahimta shine zakaima miji girki kuma mace ta gyara gidanta daga haka bazata iya kawo Abu
guda dayaba Wanda ya danganci aure.
. babban dalili ko ince jigon wannan aure shine tausayi haka jidda take akwaita da
matsanancin tausayi akan mutane balle zahra da kullun suna tare.
Shiyasa ta aminta da auren balle kuma da zahra din tace itama zata auri Usman din
shikenan kowa ya Rama ma kowa.
Kusan abudai duk na kuruciya.
Wannan shine takaitaccen tarihin wa innan mutane guda biyu idan akwai yiwuwar sanin wani
Abu daya shafesu inaga zamu iya sani nan gaba.
***"""""""***
Zaune suke cikin aji rana tayi sosai dan har anyi sallar azahar za'adan hutane sannan ashiga
bangaren islamiyya,"Amma dan Allah idan dady yadawo sasashi yasaimana waya mana Allah
nagaji da zama hakanan kalli ta zainab Aliyu dazu data fiddota ta birgeni wlh"Cewar zahra.
"Uhum kinjiki da wata magana nice zansashi yin abinda beyi niyyaba kenan?
"Kai kekam wani lokacin wayewarki guduwa takeyi wlh,Yanzufa ke matarshice kuma nasan
dady yana sonki inma be sonki to zaifara dan kedin abar soce danhaka lokacinda zaki dinga
juyashima wayasani,Nidai fatana abawa dadyna kulawar data dace.
"Lallai zahra wuyanki yayi kauri to Bari yadawo zancemishi aure kikeso tunda dama da
mijinki ahannu.
Dariya itama ta saki tana fadin"Allah ba maganar wasa bace bakiji dadin danajiba da kika
kwana wajanshi jiya nasan ahankali ahankali sabo zai shiga tsakaninku,Kamin afara haifomana
sabbin babies.
Banza nai da ita batare Dana tankataba amma bansan meyasaba sai zuciyata ta rike
maganganunta kaf.
Danhaka tana barin wajan saina gyara zamana tare da lumshe idanuna lokaci guda nafara
hasaso kamannin dady cikin zuciyata.
Dady kyakykyawane sosai dogene yanada 'dan jiki da suffar masu karfi fuskarshima
doguwace sai dan sajen daya gewaye fuskar Wanda beda yawa,Dogon hancinshi abin sha'awa
ga idanunshi madaidaita haka bakinshi yake me kyau, zahra na matykar Kama dashi,Shiyasa
itama take kyakykyawa da ita,Daga gani dady ansha kwalisa lokacin samartaka,Kuma dayake
akwai kudi da jin dadi shiyasa ko yanzu bazakace yayi auren fari bama balle kai tunanin yanada
kamar zahra,Murmushi me kyau na tuno bansan lokacinda nasaki nawaba ,Agaggauce na bude
idanuna lokacinda na tuna da sumbar da yaimin da safe,Aiko fes na sauke idanuna akan zahra
wadda keta faman kallona tana sakin murmushi.
Harararta nayi kamin ince kekuma meye zakiwani samun ido Allah inbaki kiyayeniba wajan
hajiya Zan gudu.
Bakinta ta rufe tana dariya kamin tace"Sorry auntynmu na Bari.
*****
"Dr.ka jira zuwa safiya mana naga yamma tayi fa,Kamin ka isa dare yashiga gobe saikashiga
ido na ganin ido ko?
"A a KB Barni kawai inkoma yau nabaro yara kasansu da shirme duk da na tambayi iliyasu
yacemin babu wata matsala,Ammadai gara inkoma din.
Wata dariyar shakiyanci yasaki kamin yace"Ammadai bakayiba wlh hadda madam kake Kira da
yara karfa akwana biyu tafara juyamaka ruwan Kai kuma kace ba hakaba!!!
Shima murmushi yasaki lokacinda jiddan tafado mishi arai,Saidai besamin zarafin cewa
komaiba saima tsarabar dayaimusu daya hadata waje guda sukai sallama,Sallar magriba yayi
sannan ya wuce yanafatan isa cikin Kaduna da wuri.
"""""****"""****
Tunda dady ba dawowa zaiyiba dan Allah mukwana nan dukanmu kinji zahra.
"A a gaskiya nidai ki gama shirinki kitai dakin dady kiyikwanciyarki nikuma inkwana nan su
Sadiq dakinsu, Sai inkwana da Mimi yakamata kisaba da kwana dakin miji danni wallahi idan
nai aure bamazan yadda ko kaya muraba daki dasuba balle kuma kwana.
Harararta nayi nacigaba da tufke gashina dan yanzu tagama busarmin dashi sonake aimin
kitso ko takwas ne to zahra bata iyaba,Saiya dawo inji wadda zataimin inba hakaba intai gidan
hajiya tasa aimin.
Turare na fesa bayan nagama saka fararen Riga da wando masu matukar taushi na barci
wandon iyakarshi guiwata rigarma bata da wani tsawo.
Saida safe mukaima juna sannan na fice.
Hankalina kwance nai addua tare da shigewa cikin bargon dadyn nai kwanciyata
saiwanibude hanci nakeyi sabida yanda d'akin keta k'amshin dadyn kamar yana nan.
Haske writers asso.
YARDA.
Labarin YARDA na kudine idan kina buk'ata zaki iyabin wannan tsarin domin samu,Zaki biya
Dari biyu kacal 200.
Acct no.
0005074141 Aisha sabiu Ja'iz bank.
Kokuma katin wata ta wannan layi,
08142643253.
Maman khadija.
Tura shaidar biya ta wannan layiní ½í±†í ¼í¿».
16
K'arfe goma da wasu mintina ya isa kofar gidanshi,Yasandai zuwa yanzu babu Wanda zaisamu
ido biyu,Danhaka sai yai amfani da wayarshi wajan kiran megadin,Wanda damashi zaune yake
yana kallo cikin babbar wayarshi da dadyn yasaimishi sabida zaman kadaici tunda shi dieeban
bawai nan yake kwanaba yakan yini ne wani lokacinma sai ankirashi domin dadyn da kanshi ya
budemishi shagon yin cajin waya.
Tasowa yayi baki washe yanamai sannu da zuwa sannan ya bude gidan dady yashigo da
motar.
Tsarabar megadin ya ajemishi sannan ya wuce cikin gidan yana lalubar key din falon cikin
aljihunshi fatanshi dai ace basubar waniba jikin kofar.
Ajiyar zuciya ya sauke lokacinda ya shaki k'amshin da falon keyi babu tsinke ko daya saikace
basu zaunaba yau gaskiya dole ya jinjjnama tsaftar jidda domin yarinyace amma ya fuskanci
babu wani nak'asu cikin rayuwarta.
Kayan dayashigo dasu yaso ajewa afalon amma saiyaga kamar zai bata falon danhaka
saiya nufi bedroom dinshi da kayan batare daya ajiyeba.
Wata irin nutsuwace yaji ta saukarmishi sabida jin k'amshi da sanyin da d'akin ya
dauka,Danhaka agaggauce yashige wanka danyasamu ya kwanta ya huta gaba daya,Duk da
yanajin yunwa kuwa.
Jikinshi yake tsanewa da ruwa saiyaga kamar motsi saman gadonshi,Danhaka saiya
matsa ahankali yana tunanin to waye agadon.
Ajiyar zuciya ya sauke me k'arfin gaske lokacinda yai arba da kyakykyawar fuskarta,Barci
take hankali kwance fuskarnan fayau da ita.
Samun kanshi yayi dacigaba da Jan bargon har zuwa k'afafunta sannan ya sauke numfashi.
Yajima tsaye yana k'aremata kallo,Farace amma ba tas ba sai zagayayyar fuska me dogon
hanci da wani k'aramin baki Wanda yai matukar bashi sha'awa maida idanunshi yayi saman
goshinta yaga wani kwantaccen gashi sannan gana girarta shima kamar ansamishi kwalli.
Maido idanunshi yayi saman kirjinta besan lokacinda wani murmushi me sauti ya
kufcemishiba,Ganin yanda sukai cirko-cirko da alama bawani girman kirkine dasuba.
Dakyar yasamu ya yakice idanunshi daga kallon kurillar dayakemata yasamu ya matsa
gaban Miro yai shafa sama sama sannan yafesa turare yasaka doguwar jallabiya Mara nauyi.
Yanajin cikinshi na juyawa amma niyyar kwanciya yakeyi,Yana tunanin kowaye yabawa
jiddan shawarar ta dinga zuwa d'akinshi kwana!dandai yasan bawai tunaninta bane.
Jin motsi kusa Dani yasani bude idanuna tare da Kai hannuna na shafi inda naji motsin,Aiko
sai saman hancin dady,Da sauri natashi zaune Ina zare ido.
Saida na tabbata shine sannan nadan janye jikina daga matsemishin danayi inafadin sannu
da zuwa dady.
"Yauwa jidda nasameku Lafiya ko?
Tashinai naje na wanke bakina sannan na dawo d'akin"dady Bari insamomaka wani Abu kaci
bamusan yau zaka dawoba.
Manyan idanunshi ya zube daidai k'ugunta lokacinda tabar d'akin,Farinciki na barazanar
kasheshi oh lallai dole ya godema Allah da baiwar da yaimishi ta inda bezataba,Domin shidai
har aka daura auran tunanin wahalar da zaisha kawai yakeyi,Musamman da yake ganin kamar
rigimammace ma Ashe Ashe tunanin manyane da ita, murmushi yayi lokacinda ya tuna masifa
irinta hajiya yasan ko guyabar hajiyar yasa jiddan ta iya wasu abubuwan.
Tunaninshine ya yanke lokacinda yaga shigowata da k'aramin faranti da komatsai akai.
Da sauri ya diro gadon ya tareni"Sannu jiddana"
Fuskewa yayi ganin subutar bakin da yayi dan ba abunda yai niyyar fadi kenanba Amma
saigashi zuciya ta tirsasa bakinshi fadi.
Farfesun 'yan cikine Wanda dama da zamu kwanta nasashi akula sai tea da kwai Wanda
yanzu fitata na soyashi.
Ina zaune gefenshi ina murzar yatsun hannuna shikuma yanacin abincin yana k'aremin
kallo,Saida ya kammala na kwashe kayan sannan shikuma ya wanko bakinshi yana tafe yana
hamdala abayyane dan ba k'aramin farinciki yai da samun wannan tarbar ba musamman
dayasan irin yunwar dayakeji.
"Sannu madam gidan naki bawata matsala ko?
Akunyace na kauda kaina ina murmushi dan gaskiya naji kunya wai madam.
Shikanshi mamakin zakewar da yakeyi akan wannan kwailar yakeyi.
Hannuwanshi yasa ya riko nawa yanadan matsawa ahankali,"kinyi shiru bakice komaiba Bari
in kwanta to nagaji jikina duk ciwo yakeyi.
Ga mamakinshi yana kwanciya saiya tsinci tattausan hannuwanta ajikinshi tana tausamishi
k'afafunshi.
Idanunshi ya ware cikin duhun daya mamaye dakin Kai Anya wannan yarinyar ba jinnune da
itaba wa inda ke sata wasu abubuwan.
Yanacikin tunanin barci ya kwasheshi to abinku da dama Wanda yake likis dashi.
Komawa nai gefenshi nai kwanciyata jin yayi barci.
Dawani irin farinciki ya tashi da asuba musamman dayai tozali da fuskarta tanata barci
abinda, Mamaki yakamashi jin sauyin jikinshi Ashe da gaskene mafarki yayi da 'yar kwailar
matarshi,Shiko banda jaraba irinta d'a namijima mezaiji jikin jidda"Abinda yaketa nanatawa
kenan cikin zuciyarshi. Saida yafito Sannan ya k'arasa saman kanta "ke jidda"Jidda tashi ki sallah.
Fita yai domin tafiya dasu Sadiq kamar yadda yasaba, Nikuma natashi baki adane dan jinai
kamarma banjima da kwanciyaba,Dakyar na mike ina yamutse fuska gamida turo baki.
Anan cikin d'akin nai sallah sannan nafice bayan nagama gyara dakin duk da bawani datti
bane ba dama,Ledojin daya shigo dasu na dauka nai wajedasu.
Zahra nagani tana moping falo,Kallona tai Aunty Ashe dady yadawo jiya cikin dare?
Harara na sakarmata kamin ince eh aunty yadawo.
Dariya tasaki hadda dibar shoki kamin tace yo kitacemin auntyn aidai kowa yasan kin girmeni
ballema yanzu da kike auren dady.
Wucewa kitchen nayi ina harararta amma ban tankaba Danni wani lokacin bawai kowace
maganace take samun amsa gareniba.
Kamar ko yaushe lokacinda bakwai na safe zatayi mun kammala komai,Muna zaune muna
karyawa yau jaloup din indomie naimana wadda taji kayan lambu da dafaffen kwai sai tea
sabida naga gidan bawani damuwa dacin í ¼í½ž sukaiba.
Ganin munata had'a ido da dady yasani jin wata irin kunya,Ahankali namike nabar falon bayan
nacika cikina.
Safa nake sakawa saigashi yashigo cikin Dakin shima cikin shirin fita sai baza k'amshi
yakeyi,Zama yai gefena kamin yace "Madam akwai wata damuwane?
Akunyace na girgizamishi kaina ina gyara wuyan rigata daya dan bude.,Af na manta dady
kadan saimana waya ko guda dayace dan Allah sabida wani time din munason dauko wasu
abubuwa na makaranta amma babu hali.
"To shikenan anjima insha Allahzanshigo da ita,kayan abinci babu matsala ko?
"Eh dady mungode Allah ya k'ara budi.
Ficewa yai yana murmushin jin dadi yayinda nima nasagala hijab Dina nafice sabida kadda
mu makara.
YARDA.
Labarin yarda na kudine idan kinada buk'ata saikibi wannan tsarin domin samu.
Acct no.
0005074141 Aisha sabiu Ja'iz bank.
Kokuma katin waya ta wannan layin,08142643253.
Shaidar biya ta wannan layiní ½í±†í ¼í¿».
17
Zaune muke muna hira ko wannenmu cikin shiga Mara nauyi