Showing 18001 words to 21000 words out of 84412 words
Chapter 7 - YARDA Book Complete by Maman khady.pdf
domin yau garin akwai zafi-zafi.
Shigowa sukai da sallama gaba dayansu domain daga sallar isha'i suke.
Nida zahra mukai mishi sannu da zuwa yayinda Mimi ta shige jikinshi, Tana mitar ita basuje
da ita masallacinba.
Zamanshi ya gyara tare da dorata saman cinyarshi amma idanunshi na kaina"Wai jidda
wannan kan shi ba'a kitsashine?
"Cikin yanayin shagwaba Wanda ya zamemin jiki nace to dady aibansan Wanda zaiminba
Anan amma agida hajiya kemin kowata makociyarmu.
"OK hakan yayi ke zahra d'auko kibiya inyimata ko shidane kamin Allah ya kaimu weekend
saimuje wajan hajiyar ayi mekyau.
Idanuna awaje amma nakasa magana yo abinne da mamaki wai namiji da kitso duk da
dama ina ganin kan Mimi sai zahra tace dady ya lallabemata.
D'aukowa tayi hadda man kitso saiwani murmushi take saki da alama abun yaimata dadi.
Rike hannuwanshi nayi kam tare da marairaicewa dady ahankali zakaimin fa"
"To naji sakarmin hannu"
"Aunty ko kema kukan kitson zakiyi indai kikai kuka to ki tabbata dady bazaisai miki
alewaba,Cewar Mimi.
Guda shida kadai yaimin sannan yacema zahra ta dauko wasu wayoyi cikin d'akinshi,
Wayace me zafin gaske ya mikomin ahannuna "Ga waya madam wannan dai ta isheku ammafa
idan na dubata wataran naga abinda beminba to lallai Zan karbe abuta.
Sosai mukaimishi godiya sannan muka shige d'aki nida zahra can mukaita kwasar shoki
sabida murna kamin mufara lagudaerta.
Kasancewar zahra tafini karanbani yasa itace taita shige-shige cikinta har saida muka fahimci
inda wayar ta dosa.
Dady na falo yana dorama su Sadiq karatunsu na islamiyya danhaka bekumabi ta kanmuba.
Ganin wayar da kudi ciki yasa muka dannama hajiya kaka kira,Ita kanta saida tai mamaki
amma saitabimuda nasiha tare da fadan kaddamu ajiye lambar kowa inbata wani namuba.
Zan ajiye wayarne ta tambaye ince bawata matsala gidan Jidda?
"Babu komai hajiya"
"To madallah ai haka akeso ammadai yafara baki hakkinki na aure ko?
Gashin girata na sosa kamin ince eh hajiya akwai komai na bukata nice ke girki kuma tare
muke kwana.
Wani k'aramin murmushi ta saki kamin tace"To ki gyara jikinki sosai yau inkunje kwanciya
kice yabaki hakkinki na aure Kinji ko?
"To hajiya zance "
Zahra na zubama ido lokacinda na mik'amata wayar,Kai hajiya kaka akwai kalkale itama
komenene hakkin auren oho,Amma ai dady na bakin kokarinshi ko?
Wata hamma zahra ta Saki kamin tace"Sosaima kinga ni kaina yanzu hankalina ya kwanta
tunda kika auri dady yanzu banyin zullumin wacce zai dauko,Dan Allah ki k'ara kokari aminiyar
kwarai yanda dady bazai taba iya hango wataba balle tazo ta damemu,Kinga Damun gama
makaranta sai ai bikina da ya Usman sannan mucigaba da karatun nasan kila kamin lokacin kin
haihu so biyu ko?
Bugu nakaimata ina dariya kamin nace Allah ya kyauta ai sai mutun ya girma sosai yake iya
haihuwa ke zahra Allah baki da kunyama tunda na auri dady ai saimu daina maganar aure ko?
Mikewa tayi tanawani juya jiki"Ke wallahi indanice nai aure da yanzu munfara buga love
kenifa ba sanya zanyi yanda zan mallake abuna tsaf dan bazan yadda ya hango wataba
danhaka idanma zaki dainajin kunyar dady gara ki daina kalli dazufa yanamiki kitso harwani Jan
jelar yake yana lumshe ido nasandai dadi yakeji.
Saurin kallon kofa nayi ganin babukowa yasani shigewa toilet ina dariya Kai wallahi zahra
baki da mutunci wato har dady dinma baki bariba ko?
Wanka nayo tare da gyara jikina cikin wata doguwar Riga Mara nauyi takawomin har guiwa
sosai rigar taimin kyau,Zahra da kanta ta fesamin turare,Zama nai gefenta ina kuma matsar
wayar saiga dady yashigo da Mimi akan kafadarshi tunitai barci.
"Ashe idanunku biyu daga shigowa saikuyi zamanku ko? To kundaisan akwai makaranta
gobe ko?
.
Yajima da tafiya sannan nabi bayanshi bayan zahra ta azalzaleni da lallai intafi kamin yai
barci,Har mamakin zahra nake yanda tasan irin wa innan abubuwan,Koda yake ta gayamin duk
taga hakane daga mamansu kamin ta rasu.
Niko bansaba ganin hakaba tunda bantaso da iyayenba hasalima banyi wayau
dasuba,Nasandai Mata na kula da miji tunda ko cikin finafinai nakanga hakan.
"""
***
""""
Jallabiyarshi yajawo yasaka ganin nashigo d'akin da alama da babu kayan yai niyyar
kwanciya.
"Karaso mana madam jidda kika tsayanan ko bakijin barci ne?
Can daga gefenshi na zauna tare da zare hijab din jikina da zanin Dana Doro saman rigar.
Afakaice yake kallona sabida ganin yanda nakeyin komai nawa awayance saikace wata
babba.
Ganin ban kwantaba yasashi cewa "Jidda akwai wata damuwa ne?
Kaina na d'agamishi ina kallonshi.
"Ok to matso ki gayamin meyafaru?
Cikin siriryar muryata nace dama hakkina zaka bani na aure!!!
í ½í¸³Manyan idanunshi ya fiddo waje gabadaya kamin yace mekikace jidda?
D'an bata fuska nayi tare da turo bakina gaba sannan nace HAKKINA NA AURE zakabani.
Wata irin dariyace ta kufcemishi sabida yanda maganar tazomishi abazata lallai yanzu ya
tabbata wannan yarinyar bata da hankali,Amma Bari yabiyomata yanda takesodin.
"To kuma menene na hawaye ai magana zamuyi ko! Matsonan ki gayamin wanne hakki
kikemagana kindaisan ai ni mijinkine ko?? Kuma dole inyimiki dukkan abinda kikeso tunda duk
hakkinki yadawo kaina ko?
Kaina na d'agamishi ina share hawayen idanuna.
Hannuna ya rike "Kinga inabaki abinci ina kaiki makaranta sannan komai dayakamata idan
kuma sutura kikesso to yanzu haka nafara hadamiki lefenki me kyau da tsari wanne HAKKI kike
magana yanzu?
Bakina na turo gaba ina mirzar idonada dayan hannun dabe rikeba"Nifa na aure nake magana
inkuma iyakarsu kenan to shikenan!!!
"Iyakarsu kenan jidda sai guda daya kuma nasan bazaki iyaba yanzu,Saizuwa nan gaba ko?
Idanuna cikin nashi na furta nidai a a zan iya.
Murmushi yasaki cikin zuciyarshi yana mamakin wauta da rikici irin na jidd a,"Bazaki iyaba
gaskiya kozaki iya daukar nauyina dan inada girma sosaifa zaki iya?
Fuskata awashe nace zan iya mana indai bazaka danneni da karfiba Bari inkwanta ka
gwada ka gani ai hajiyata tace k'ashina kwarine dashi.
Zuw yanzu dariya yakeyi sosai irin wadda ya manta yaushe rabon dayai irintama.
Jawoni yayi jikinshi ya maidani kan cinyarshi tare da ture jelar gashina gefe ya maida
hancinshi saman dokin wuyana yanawanimin wani sassanyan numfashi,Bansan lokacinda
nashige kirjinshiba ina rufe ido.
Muryarshi can ciki ya furta "Madam irin wa innan abubuwannefa sauran hakkin dayai saura
gayamin waye yabaki shawarar ki tambayi sauran hakkin aure? Uhumm gayamin waye?
Idanuna arufe nace babu kowa.
Maidani yayi k'asanshi har lokacinbebar sunsunataba abinda yasa jikina yamutu murus da
kyar nafara kokarin tureshi jin yafara dan shafar kirjina abunda koni ban yarda intabasu sabida
tsavar son da nikemusu to yaushe zanbari wani yataba.
Rikeni yai gam yana sauke numfashi me dumi cikin jikina ,Nikuma sai mutsu-mutsun
Neman guduwa nakeyi amma ina wani riko yaimin me kyau.
Gajiyanai na kware bakina zansamishi ihu aiko a gaggauce ya dannamin halshenya ciki.
YARDA.
Labarin YARDA na kudine idan kina bukata zaki iyabin wannan tsarin domin samu,Naira Dari
biyune kacal200.
Acct no.
0005074141.Aisha sabiu Ja'iz bank.
Kokuma katin waya ta wannan layi,08142643253.
Maman khadija.
Tura shidar biya ta wannan layií ½í±†í ¼í¿».
18
Manyan idanuna na fitar gaba daya sabida firgita yayinda jikina ya d'auki wata irin rawa
shikenan nashiga uku na kawo kaina Ashe dady da girmanshi da komai amma dan iskane?
Rike hannunshi nayi kam jin yana shafar kirjina,Bewani damuba dan tuni yakuma maida
hannunshi harwani uban nishi yafara fitarwa.
Saida yagaji dan kanshi sannan ya tashi daga jikina yakoma gefe yana sauke
numfashi,Nikuwa ai tuni hawaye sungama bata fuskata dan lokacin har libs Dina sunfara zafi.
Yajima kwance sannan ya tallabo kaina saman jirkinshi"Jidda kuka kikeyi ko?
Bakina na turo gaba ina kuma matsar kwalla To bakaibane kaimin irin masuyin iskanci wallahi
zan iya gayaka da hajiya.
"Sorry bazan kumaba tunda bakiso amma ai wannan shine auren kowace Mata da mijinta
sunayin wannan abun,Sannan kefa kikace inbaki dayan hakkinki to ai wannan shine Wanda yai
saura,Kuma gashi tun farawa da iyawa kinfara kuka ahaka zanbaki hakkin?
"Uhum to aini bansan irin wannan bane to indai hakane na yafemaka wallahi.
Dariya yayi Mara sauti kamin yace"To ai idan kin yafe niban yafeba koda ba yanzuba dole irin
wannan yadinga shiga tsakaninmu,Yanzu dai gayamin kinji dadi?
Juyamishi baya nayi batare danace komaiba.
Yajima yana juyi sabida yanda yaji wata irin buk'ata ta bijiromishi ga jidda sarki rikici Aida ko
zafi yadan rage domin ahakadai kam yasan bazata iya daukar lalurarshiba.
Dole ya shige toile ya antayowa jikinshi ruwa sannan yadawo ya raba gefenta ya kwanta
bayan yagama kalle 'yan madaidaitan kirjinta dayagama matsa babu dadewa.
Washe gari,Da wata irin kunya natashi sabida tuno abinda yafara tsakaninmu,Batare da wata
damuwaba yake cemin karfa ki gayama zahra abinda mukayi kinji ko?
Da to" na amsa batare danabari mun hada idoba dan sosai kunyarshi ta kamani saidai shi na
Lura ko ajikinshi.
Yaudai da kanshi ya diremu bayan yagama mana kashedin da antashi muyo gida kadda
Direba yazo muyita zaga gari abanza dan wani lokacin haka su zahra din keyi shikuma Direba
babu ruwanshi ya biye.
Harmun juya zamu wuce ya kirani,Saina dan matso kadan wajan kanshi.
"Abincin gargajiya zakimana yau da dare dan Allah duk kalar Wanda yaimiki,Zansa akawo
abubuwan buk'ata idan kundawo.
Matsawa nayi ya fice daga get din makarantar yayinda zahra tasaki wata munafukar
dariya"Ah Abu na soyewa harna tuna dady da maganarshi" Haba zahra yazakimin haka auran
sa'arki mutane zasumin dariya" Oh saiga dady yanzu hadda kashe ido lallai nangaba kadan
gidan hajiya zan tattara nawa ya nawa inkoma tunkamin na fitsare kafafuna.
Banza nai da ita dan naga iskancinta kuma gaba yake ni tunanin yanda zanje ingayama hajiya
abinda dady yaimin kawai nakeyi,Gashi kamar yasani hadda kashedi yaimana.
Da YAmma da muka koma gida cikin dibara nashige toilet nakira hajiyata.
"Jaddalo ya garin inafatan Lafiya kike?
"Lafiya lau hajiya dama wata magana zan gayamiki fa"
"To to inajinki gayamin incedai Lafiya keda megidan ko?
"Kai hajiya nace Lafiya lau,Jiyane danaje kwana dakinshi sai yashamin baki kuma yaita
tabamin jiki ko ina da ina.
Bakinta ta rufe tana kunshe dariya "Ah lallai Abu yaje gidan wa inda suka iya,To ki kwantar da
hankalinki yanzu zan kirashi ya kawomin ke zuwa anjima saimuyi magana muduka ko?
To hajiya,Sai anjima.
******
Zaune muke gabadayanmu munata Saba loma domin tuwo nayi na dare da miyar busassar
kubewa wadda taji naman sa,Kamshin miyar kawai kan tada kwadayi.
Dani da zahra da Mimi ,Sai dady dasu Sadiq shiru falon saikace babu kowa.
"Tsakani da Allah dole in maida hankali kan koyon girki Aunty inba hakaba wallahi akwai
matsala ke kinga yanda dady ya nutsu harwani lumshe ido yakeyi? To ni wallahi ban iya tuwoba
keni idanma kikaga munci tuwo to gidan hajiya kaka mukaje,Dan Allah zamu samu na
dundume?
Hararaerta nayi ina murmushi,Itako Mimi ai babu kaba sai kunne.
"Jidda Allah yasadai kin ajemana na dumamen safe ko" Cewar dady.
Dariya muka dauka dukanmu dan kowa yasandai wannan santin manyane.
Wayarshi dake ring yasa duk mukai shiru,Dagajin yanda yake wayar yasani fahimtar da
hajiyata yake wayar danhaka harwani cije baki nayi nasan zaigane kurenshi indai suka hadu da
ita.
"Ke jidda idan kungama sanyo hijab dinki muje hajiya na kira,Kekuma zahra kujira yanzu
zamu dawo kunji ko?
Mimi ce tasa rigima danhaka saimuka wuce da ita,Becemun komaiba harmukaje gidan
hajiya,Tare dashi muka shiga suka gaisa amutunce sannan tajani bedroom dinta.
Bakina naturo gaba kamar zansaka kuka,Waike hajiya naga bakicemishi komaiba nida
nasha munashigowa zaki balbaleshi da fada kuma kawai sai Inga saiwani washe baki kikeyi
idan bakimai tsiya tsiyaba ai kumayi zaiyi.
"Ke dalla wawuya rufen baki!! Ina naga ikon hanashi abinda yake halal agareshi? Kecedai
zanyima fada amma bashiba dan kadda kuje ayi megaba daya kibawa diyarshi labari.
"Hajiya iskanci yaimin fa!!!
"Ke dallah ba iskanci bane auren kenan dama ainasan da wuya idan zaiwani iya d'agamiki kafa
harzuwa wani lokaci,Jidda kefa kikace saikin aureshi jidda hadda kukanki kingako yanzu ai dole
kiyi hakuri,Babu iskanci tsakanin Mata da miji kome yaimiki kedai ki daure sannan kadda ki
yarda kibawa wani labari inba hakaba zaki zubarmishi da mutuncinshi,Zanzo gidan ranar juma'a
insha Allah sabida inkawomiki kayan gyaran jiki tunda da alamadai bazai iya hakuriba.
Anriga anyimuku aure jidda duk abinda zaiyi dake babu haramci saima lada dazaku samu ai
ahakane wataran zaimiki ciki harki haihu ko?
Hannuna nasa na rufe idanuna ina dariya.
"Shakiyya Ashe kinaso to duk abinda yakeso shizaki dinga yimishi kinji ko?
Koya tabaki kidaina damuwa shima idan yanaso kidinga tabashi Allah zaibaki lada me
yawa,Amma idan kikaki to Allah zai sa arubutamiki zunubi kilama kishiga wuta kinji ko?
"To hajiya nabari"
Yauwa 'yar albarka Allah yajikan iyayenki yaimusu Rahma yasa sudace da farinciki,Tashi kuje
kadda yagaji da jira idan nazo zanyimiki bayani.
Yana zaune falo rungume da mimi dan tuni tai barci dama rikicine irin Nata amma bawani
hira takeba dama.
Akunyace ya kalli hajiya yana k'okarin gyara zamanshi.
"Karka damu yi zamanka mungama magana insha Allah zuwa ranar juma'a zanzo na kuma
ganinta,Kadai kuma hakuri dan jidda batasan komaiba awasu bangarorin na auratayya saika
kuma hakuri kamin ta fahimci inda aka dosa"
"Babu komai hajiya nagode Allah yasaka da alkhairi,Bari mukoma dare nakuyi.
Shiru yai cikin motar nikuwa tariyar maganar damukayi da hajiyar nakeyi cikin zuciyata, Da
mamakin abunda akeyi wai ammadai da kunya gaskiya.
Ta bangarenshima tunanin yanda zaiyi ya dinga lallashin jiddan yakeyi domin yanaji ajikinshi
bazai iya hakurin da yai niyyaba,Sabida gaskiya dama dauriyace irin tashi amma amatykar
takure yake.
"Idan kin kintsa ki sameni d'aki"
Turo bakina nayi gaba batare Dana kalleshiba,Lallaima wato inkuma zuwa duk ya matseni
naki din.
Kamar yasan tunanin da nakeyi saijin muryarshi nayi"Karfa kibari injiraki naga sai motsi da
baki kikeyi"
Zahrace kawai zaune afalon itama da alama tagaji da jira dan. Har kallon ta kashe sai
waya dake hannunta.
Sannu taimana Sannan ta amshi Mimi daga hannunshi ta wuce d'aki nima ina biye da
ita,Shima d'akinshi ya wuce yana kuma jaddadama kanshi lallai dolene ya dinga janta ajiki
kamin lokacinda zai tabbatar da tad'auki nauyinshi.
YARDA.
Labarin YARDA na kudine idan kina buk'ata zaki iya bin wannan tsarin domin samu ,Naira Dari
biyune kacal,200
Acct no.
0005074141,Aisha sabiu Ja'iz bank
Kokuma katin waya ta wannan layi.
08142643253.
Maman Khadija.
Tura shaidar biya ta wannan layií ½í±†í ¼í¿».
19
Zamanai bakin gado ina sauke nuumfashi jikina duk ya mutu wallahi wata iirin kasalama nakeji
ajikina.
Kallona zahra tayi bayantagama shirin kwanciya"Kishiga wanka mana saiki huta gaba daya
nima saida nasha paracetamol yanzu haka kawai kaina yadameni da ciwo balle ke inaga hadda
gajiya,Dan gaskiya aikin