Showing 60001 words to 63000 words out of 84412 words
dan ina kwancennan sukai komai.
Bankumabi takan daddy ba duk da Inajin yanda wayata keta ring,Kuma nasan kila shine ko
su hajiya.
***
Tunda nai sallar asuba na lallaba na kwanta kan abin Sallar wani irin tashin zuciya nakeji kamar
zanyi amai amma Sam nakasayi har saida na gwammace inyi Kawai kona huta.
Zaune yake yayinda Mimi ta makalemishi har lokacin kallona yakeyi ganin yanda
gabadaya na canza ko ina ya ciko naiwani jajir dani sai fuskatane datadan fada sabida zazzabin
da nakeyi,Dalilin dayasa fuskata takuma yin wani haske ga karanhancina yafito sosai,So yake
yai kissing din libs dina Amma Mimi takasa ta tsare tanata bashi labarin aunty babu Lafiya.
Jin maganarta saman kaina yasani bude idanuna,Aiko bansan na tashi zauneba,Shigewa
nayi na wanko bakina,Sannan nafito naimishi Sannu DA zuwa,Rungumeni yayi ajikinshi ya na
Sauke numfashi Dan sosai yakejin yai wata irin kewata balle yanda yaga jikina ya ga ma
canzawa dinnan.
"Idanunshi kamar zasu fado haka yake kallona,Nikuma saima nadingajin kunyarshi musamman
dana tuno tsadaddun kalamanshi gareni,Lokacin wannan tafiyar.
"Mimi jeki wajan yaya faruk bari inje inyima aunty allura ko? Ko kinaso inyi miki?
DA gudu tafice daga d'akin Dan atason allura ko kadan.
Ni kaina hankalina yatashi jin yai maganar allura.
Hannuna ya Rik'a muka nufi d"akinshi,Dan yafi tsaro acewarshi.
Marairaicewa nayi,Ganin yana tube kayanshi,Daddy Dan Allah kai hakuri bani da lafiya fa!!!
"Nasani Jidda na Amma nima yakamata ki tausayamin kinji nasha wahala
[5/9, 9:06 PM] Maman Dije: 52
Bansan lokacinda nafara sakarmishi hararaba lokacinda na tabbatar da abinda yake nufi,Kai
lallai daddy ya iya naci da kunata Saikace tsohon maye.
Murmushi yayi tare da rikoni jikinshi yana sunsunar wuyana"Akwai zafi har yanzu jikinki kiyi
hakuri inbawa shukata taki tukunna,Sannan inga kalar matakin DA zan dauka.
Turo bakina gaba nai ina harararshi,Nidai wallahi A a Dan Allah kadda kayi komai.
Ina kan cinyarshi yayinda yaketa shafar bayana idanunshi arufe,Niko tuni na lafe jikinshi ina
sakin numfashi.
Saida ya tabbata ya kaini inda yakeson Sannan yasami nutsuwa nikam hadda kukan
shagwaba na.
Matseni yai cikin jikinshi yana saukar da numfashi tare da shafar bayana,magana yakeso
yayi Amma yakasa sabida wani irin mugun shauki dake dawainiya dashi,Jiyai yau komai zam
har saida yasaki layi.
Da kanshi yaimin wanka, Niko saikuma lankwashewa nakeyi musamman danaji jikina
yakuma saki fiye da farkon.
Ina kwance lamo zuciyata sai hautsinawa takeyi wani irin amai nakeji Amma Sam yaki
zuwa,Shikuma yana tsaye gaban madubi yana gyara fuskarshi.
Kallo daya yaimin ya fahimci abinda ke damuna danhaka da sauri ya k'araso wajena ya
tadoni zaune"Amai kikeji ko?
Kaina na dagamishi lokacin har idanuna sunciko DA hawaye.
Dagani yai gabadaya ya jijjiga kamin wani lokaci aman yafito aiko dan ruwan lemon
danasha saida nai amanshi sannan ya watsomin ruwa ya maidani ya kwantar nidai nishi kawai
nake Saki Dan amai beda dadi.
DA kanshi ya gyarawajan lokacin har anfara kiran Sallar LA'asar,Agurguje yafice danya
sami jam'I nikuma nagyara kwanciyata.
Saidai kamin barcin yaigaba dani naji sallamar su hajiya hadda zahra kamar jiya.
Dole natashi nakoma falon lokacin nai zuru zuru dani saikace wadda ta shekara tana jinya.
Duk sannu sukaimin bayan mungaisa.
Wata irin mummunar faduwar ta sameshi lokacinda yaga direban gidansu,Ya tabbata
hajiyarshice gidan,Fadanta ya tuna DA kashedi akan karyaima jiddan ciki da wuri,Wani miyau
ya hadiye jiyake kamar kadda ya k'arasa falon Saidai Ina yasan hakan bawai me yiyuwabane.
Jiki asanyaye yai Sallama falon,Jiyai kamar yai kwana lokacinda yaga hadda hajiyata Sam
beyi tunanin hakanba gakuma zahra DA wuri yafara Adduar Allah yasa kadda hajiyarshi ta
tsinkashi gaban yarannan.
Saidai kamin yakai idashen tunanin yaji tanafadin"Sannu habibu kajiko sannu nace maka"
Zama yai k'asa tare DA gaidasu,Nikuma lokacin jinai maganganun da sukeyi sun isheni
shiyasa saina lallaba na shige daki zahra ta biyoni.
"Sannu habibu Sannunka kaji!! Kai yanzu sabida Allah menagayamaka game da yarinyar
nan duka nawa take dazata fara fama da wannan lalurar koba cikine da itaba? Cewar hajiya
kaka.
Kuma marairaicewa yayi hankalinshi nakuma tashi da fadan hajiyar dan Akwaita da Sababi
idan taso.
"Hajiya har yanzu ban tabbatar ba Amma zuwa da yamma sosai zanje da ita asbt,Sai
aga mene.
Hannuwanta ta watsamishi alamar dak'uwa kamin tace,Kajiko gidanku nace maka, Dazakace
wai baka tabbatarba anya habibu,To ai shikenan kaima kaji ajikinka ai.
Nan suka kacame hirarsu hidai yana gefe zaune Saidai hankalinshi nawajan d'akin dana
shige,Tunanin yanda jikin nawa yake yanzu.
"Wai bebaki magani bane daya dawo? Naga kamar ma idanunki sunkuma zurmawa yau
bakamar jiyaba!!!
Lumshe idanuna nayi ina tuno murzan da yaimin dazu Wanda har Saida naji tsigar jikina
taiwani yarrr, Uhumm daddy akwai bakin wayon masifa.
Kallonta kawai nayi Amma bance komaiba Saima rufe idanuna danayi,Nifa jikinne nawa
gabadaya yasaki banjin dadinshi.
Saida aka kira magriba Sannan suka wuce ko wanne da tsarabar da yaimin.
"Aunty inkawo Miki lemon ne zaki k'ara?Cewar Sadiq.
Riko hannuwanshi nayi inajin kamar insami saukin wannan ciwon adalilin haka.
Zama yai gefena yai shiru wani irin tsoron mutuwa yakeji tunda suka rasa umminsu Sannan
ga aunty dinsu itama yanzu kwance babu lafiya"Allah yasa ki kasance damu aunty.
Kallonshi nayi Sainaga hawaye kwance afuskarshi,Sainaji hankalina yatashi Allah yasani ina
sonsu kamar yadda suma suke sona nasan kuma duk YARDA ce sila.
Kusan asakwane yashigo dakin Mimi da faruk na biye dashi ashewai Sadiq suketa nema
basuganiba danshi beje sallar magriba dinba.
Cikin Sanyin jiki ya kalli Sadiq din kamin yace "Tashi kaje kai Salla munata nemanka Sadiq.
Shigar dani tayi cikin jikinshi bayan barin yaran dakin,Sannan yace tashi muje ki fitsari
indan Sami kadan kinji ko!!!
Positive,Shine sakamakon awon da yaimin aiko nan da nan ya rude da murna DA farinciki
duk da cewa eh damafa yai tunanin hakan.
Tun daren nan yaima yaran Albishir da samun k'ani ko k'anwa aiko saida yai danasanin
fadin domin gabadaya suka hanashi sukuni kowanne yana fadin abunda yakeso ahaifa kai daga
karshema duk wajena sukace zasu kwana.
"""""""
Za aimiki aiki wanda zaki shiga gidanshi kota wani haline Ammafa zuwa gaba akwai matsala
idan kin amince da hakan ki zube abinda ke jakarki ayau za afara aiki zuwa juma'a ko asabar
adaura aure.
Jin kanta take kamar wata sarauniya sabida yanda labarin yazo mata,Babu tunanin matsalar
daya gayamata zata iya fuskanta kawai ta furta ta amince,Danhaka ta juye abinda ke Jakarta
tare da jaddadamishi tana tafe jibi domin Amsar sakonta.
[5/9, 9:06 PM] Maman Dije: 53
Ni Sai inga kamar kinyi wauta khairat domin nifa nan bawani yarda da malamannan nakeyiba
sabida koda kasami abinda kakeso zuwa gaba dole sai wata matsalar tataso danhaka ni
ashawarata kawai kiyi hakuri tunda kinada masoyanki ko?
"Haba zee ya zaki dinga magana kamar bakisan wacece niba? Ke kintaba k'areba Dr.kallo
kuwa kinga abinda nake hangowa?
Bama wannan ba ni danyacemin DA matsala wallahi babu ruwana kome zai faru ya faru indai
nashiga gidan,Dan yarinyar ma waje zanyi da ita.
"Hummm ke matsalarki kenan khairat Sam bakison shawara amma yunzu sabida Allah
harma yacemiki akwai matsala Amma KO ajikinki ko?
"Hummm kedai kawai ki saki jikinki asha shagali kilama babu wata matsala sharrine kawai
irinnan malamannan.
""""
Amma Auta kana ganin babu matsala zaman jidda gidannan daga ita sai yara ga laulayi?
"Hajiya babu matsala insha Allah,Ai kinga bakoda yaushe ne bani gariba Sannan asbtn ma
ba koda yaushe nake zuwaba Zan kula da ita insha Allah.
"To ai nidai ina gayamakane kadda kaje kai washagare DA yarinyar mutane azo nan gaba
Ana kiran wallahi tallahi.
Babu komai insha Allah hajiya Ina sonta sosai Ina buk'atar abunda ke cikinta Zan kula DA
ita.
Murmushi tasaki tana kallonshi,Musamman data tuna lokacinda yake ciccin magani magani
akan auren"yo tundafa kasami kamar Jidda ai dole kasota habibu"
Akunyace ya dauki kular shashshakar dake gabanshi yabar gidan yana murmushi.
**"""**
"Babyna tashi ga abinda kikeso ansamo.
Yamutsa fuska nayi kamin intashi zaune,DA kanshi ya kaini na wanke baki Sannan nazo na
zauna.
Kallon Sadiq nayi tare DA bashi umarnin dauko abincin mukoma falo domin cikin Dakin
daddy muke.
Tare da yaran muka cinye wannan Abu tas yana zaune saman kujera yana kallonmu ya
na matukar jin dadin ganin yanda gidannashi yake yanzu.
Dayake naci na koshi sainaji nadan sami nutsuwa,Dan dama hadda yunwa tunda bawani
abincin kirki nakeciba.
Kamin wani lokaci kowanensu yafara bani labari musamman dasukaga har dariya inayi.
Kwance yake idanunshi arufe Amma yanajin dukkan abinda mukeyi yayinda zucuyarshi ta
cika da farinciki fuskarshi ta yalwatu da murmushi.
"Faruk daukomin wayata gatacan Ana kira"
"Hello zahra"
"Na'am aunty ya jikinki Ashe baby muka samu, Ta idasa maganar muryarta cike da farinciki.
Kirjina yaiwata irin mummunar bugawa,Dan bansan natashi zauneba saidanaji muryar daddy
na fadin Bi Sannu Jidda.
Hannuna nasa na dafe kirjina inajin wani irin zullumi dake baibaye zuciyata.
Sai lokacin na tunada ance alamun samun ciki shine daina al'Ada nikuma tun zuwana gidan
daddy so daya kawai natabayi ni nama manta anawani yi.
[5/9, 9:06 PM] Maman Dije: 54
Wani irin miyau na hadiye kamin in ajiye wayar batare damungama magana da itaba.
Idanuna akanshi kallon da bantaba yimishi irinshiba sabida yanda hankalina ya daga
gabadaya 'yar kunyar nan ma saina nemeta na rasa so nake kawai inji muryarshi ta na k'aryata
maganar zahra din Saidai banga alamar hakaba Dan tuni shima hankalinshi yatashi dajin
abinda zahra din tace domin yana kusa Dani sosai ta yanda zai iya jiyo me akecewa.
Tashinai tsam na wuce d'akina ina danne kukan dake tasomin dan sosai hankalina yatashi
cikin k'ankanin lokaci.
Da saurinshi yabi bayana yanajin babu dadi cikin ranshi Sam beso nasan da cikin ba yanzu.
Hankalinshi yakuma tashi ganin yanda nake kuka ina birgima.
Rungumoni yayi jikinshi yana lallashi Amma Ina kukana kawai nakeyi.
"Jidda wai kukan me kikeyi hakane kinason kijama kanki wani ciwonne banda Wanda
kikefama dashi?
Cikin kuka nace wallahi bansan ciki ya za ai ace ina k'arama dani haka Zan haihu ni Allah
banso namafasa zama dakai gida zankoma.
Hannunshi yasa ya dafe kanshi kamin yafara magana ahankali"Kinga kwantar da hankalinki
waye yace kinada ciki dagayin ciwo,Ni hauka nakeyi DA zanyimiki ciki tun yanzu? Ki kwantar
DA hankalinki saikin gama makaranta zamuyi cikinmu kinji ko?
Tuni kukana ya d'auke,Daddy DA gaske?
"Eh mana ba yanzuba saimungama soyayyarmu jiddana.
Cikin shagwaba nace to daddy kacema zahra tadaimin irin wannan wasan wallahi harnaji
tsoro.
Maidani cikin jikinshi yayi,Tare da saka hannunshi cikin rigata yana shafar lafaffiyar marata
tuni ya lumshe idanunshi yanajin wani irin so DA kaunar abinda ke ciki,Lallai yafi kowa sa'a
gashi Allah yabashi wani rabon lokacinda be zaci kuma samun waniba.
Lamo nayi jikinshi ina sauke numfashi musamman jin yanda yakemin wani waiwayi cikin
cibiyata.
Jin tahowa yyasashi dagani daga jikinshi ya gyaramin zama tare da sharemin
hawayena,Yana murmushi,Yayinda cikin zuciyarshi yake jinjina rikici kalar nawa,Musamman
ranar da nasan akwai ciki jikina.
Shigowar Mimi yasani mikewa na wuce toilet jinake zuciyata na tashi Amma ba irin sosai
dinnan ba.
Fita zaiyi amma saiya leko wajena,Yaganni tsugunne cikin bandakin.
"Subhanillahi Jidda mene haka kuma?
Daddy amaifa nakeji shine natsaya jira yafito.
"Sorry taso bazakiyiba ttashin zuciyarne kawai,Damme zaki zauna cikin bayi haka kawai
taso muje ki kwanta Ki huta zakitashi da sauki kinji ko!!!
""""
Nidai bazance ga abinda yafaruba Amma zahra batakumamin maganar cikiba tsawon kwanaki
biyu DA suka biyo baya danhakama sainai tunanin kila damadai tsokanace irintata.
Amma kullun tana kirana taimin yajiki,Hakama hajiyata da kuma hajiya kaka.
Shiko uban gayyar ai ko motsinayi saiya tambaya matukar ina gidan,Sannan har yanzu
bekuma neman hakkinshiba musamman dayaga jikina yai laushi duk da cewa inasamin sauki
sosai.
Saidai ina mamakin yanda jikina yake canzawa musamman kirjina dayake kuma
cikowa,Amma sainai tunanin kodan daddy na musu shan anatsine uwar me karyane,Dan sosai
beda sauki awannan bangaren.
***
Tunda nafito wanka idanunshi na kaina dama gidan babu kowa dagani saishi ,Yau sunyi gidan
zahra.
Turo bakina gaba nayi ganin yanda yake kallona ko kiftawa besonyi gashi saiwani lasar libs
dinshi yakeyi saikace meshan sweet.
Murmushi yasaki ganin abinda nakeyi, Jiyai ko ina na jikinshi ya motsa wata irin sha'awa
tatasomishi,Dandama anjima Ba a haduba.
"Zokiji Jidda"
Harararshi nayi tare da mak'ale kafada dannasan sauran zancen,Musamman yandanaga
yawani baje agadon.
Murmushi yasaki tare da tasowa zuwa gareni,Niko nafara kokarin rugawa waje.
Dariya yake sosai sabida ganin yanda narude"Lallai jidda dadyn akeyima wannan gudun
saikace nazama dodo bama wannanba bafa cinyeki zanyiba kadan Zan dangwali arzikinki Autar
mata Amma kina niyyar guduwa.
Luf nayi cikin jikinshi ina zare idanuna dannasan shikenan kuma yanzu zai shammaceni
ya lamusheni tas.
Dakyar na kwaci bakina nasami halin furta daddy Ahankali Dan Allah.
Murmushi yadan saki yana tunanin ranar DA zansaba da wannan abun.
Sosai yai k'okarin rike girmanshi danbina sannu,Amma hakan be hanani yimishi kukan
tabaraba,Kukan dana lura yana matukar yin tasiri cikin zuciyarshi.
Lamo yayi yanasakin numfashi guda-guda dan sosai yasami nutsuwa,Dan ahakama jiyake
kamar ya koma dandai tausayina dake lullube cikin zuciyarshi.
Lallai kowace mace da kalar baiwar da Allah yaimata,Duk da yakasance ba manemin
mataba,Amma ya tabbata jiddanshi nacikin mata na musamman da Allah yaima baiwar ni'imar
gamsar da namiji,Shikadai yasan halin da yake tsintar kanshi aduk lokacinda ya kebe da
ita,Samun kanshi yayi da addu'ar Allah ya Kara tsaremishi gonarshi ta haramta ga kowa
inbashiba.
Saukar halshenya cikin kunnena yasani sakin ajiyar zuciya tare da k'ankameshi,"Murmushi
yasaki kamin yace"Allah yaimiki albarka jiddana Allah ya k'aramiki hakuri da juriyar kula
dani,Ammadai yau babu zafi ko?
Boye fuskata cikin kirjinshi nayi tare da turo bakina gaba"Eh mana akwai zafi"
. "Kai jiddana Ammadai ba sosaiba ko? Kadan nayifa ko isatama beyiba naji tausayinki na
hakura shine zakice DA zafi kodai Ind'an k'arane?
Kukan shagwaba nasakarmishi ina Mirza kafafuna dake harde cikin cinyoyinshi.