Showing 78001 words to 81000 words out of 84412 words
abinci kuwa yanzu.
Nagama hada ruwan Ina niyyar fitowa Saigashi yashigo dagashi sai gajeran wando fa
70
"Sannunki dai autar mata Ashe haka abinmu ya girma Sannu bedai baki wahala ko?
Dan lumshe idanuna nayi inakuma shigewa jikinshi,Jin wani irin waiwayi dayakemin.
Ganin nakasa magana yasashi Shigar Dani jikinshi sosai"Naga alamadai babynnan namu
daddy yake buk'ata bari infara Sallamarshi tukunna.
Idona nadan fiddo inason inyi magana,Amma ina tuni ya cafki bakina dannaga shima
amatukar bukace yake yandanaga jikinshi nata rawa.
Saida komai yai nisa Sannan ya daukeni zuwa gadonshi wankan da beyuwuba kenan.
"Uhum daddyy, "Karki damu jiddana Ahankali zanyi komai ainasan ankwana biyu ba'a
haduba.
Yes gaskiyane munyi kewar juna irin wacce tafi karfin abada labari.
Ba k'aramin wajagalgalina yayiba,Ammadai na daure banyi kukanba,Ammafa na kusa Dan
Sosai na galabaita.
"Hummm wayyo jiddana nagode Allah dayabani ke nasan kina dayadaga cikin matan
Aljanna,Allah ya jikan mahaifanki hakika kin sun iya haihuwa.
Kamar inyi dariya Amma na fuske dan jin yanda yaketa sambatu,Karma yaran su jiyomu duk
da akwai tazara sosai tsakaninmu.
Hannuna nasa na rufemishi baki,Wanda ya tilastashi yin shiru.
Irin nacewar da yayi yasa jikina yaiwani mugun laushi sabida jigata ga tashin zuciya.
Rungumeni yayi muna sauke numfashi,Ahankali ya matseni cikin jikinshi tare da harde
kafafunmu cikin na juna ya na kallon fuskat,Wadda tai zufa gakuma lemar hawaye cikin
idanuna.
Wani k'ayataccen murmushi yasaki,Zuciyarshi ta wadatu da farinciki.
"Idanuna arufe na furta daddy"
Kasancewar idanunshi nakan fuskata yasa ya fahimci sunanshi nakira Dan sosai muryata
tai laushi da yawa.
"Uhumm Autar Mata inajinki.
"Daddy cikina"
Da sauri yakai hannunshi saman cikin yanafadin"Sorry ya takure waje daya ko? Sannu
hadda rashin Sabo zai daina kinji.
Ahankali yaita shafamin cikin zuwa wani lokaci ya warware daga takurewar da yayi.
"""***"""
Sai daf DA magriba na ta shi kuma ko wanka betasheni nayiba,Na juya naganni nakadai saman
gadon danhaka Ahankali natashi zuwa bayi saida na tsaftace jikina Sannan nasaka doguwar
riga Mara nauyi na nufi falo can nakejin hayaniyarsu.
Duk maido idanunsu sukai kaina lokacinda na isa falon,Sannun da suketa jeramin yasani
kallon daddy tare da tambayarshi DA ido,Saikawai yayi murmushi tare da kannemin ido daya.
Zamanai tare da kallon faruk,Da sauri yaron yawuce kitchen,Saigashi da lemon fanta Dan
yanzu kusan shine abincina, Ajewa yai gabana ya na fadin gashi aunty.
Ansa nai nacigaba dasha Ina lumshe ido, Yayinda daddy yabini DA kallon sha'awa gaskiya
tsarin gidanshi na yanzu ya na matukar birgeshi,Komai saimun tsarashi sabida gashi yanzu
banyi maganaba Amma ankawomin abinsha yasan cewa kila shine aikin faruk din aduk
lokacinda natashi barci.
"Amma Jidda babu sanyi wannan fantar?
Dan turo bakina gaba nayi Kamin ince akwai Amma kadanne daddy.
"To naji ku shirya muwuce mu gaido hajiya banshiga wajantaba tunda na huta,Kuma Dan
Allah Kadda ace za'ai wani girkin Ahuta hakanan.
Nashiga d'aki da niyyar canza kaya saigashi ya shigo" Jidda inzo in tayaki ko?
Dan murmushi nayi Ina kallonshi"Daddy kaya kawai zansaka ai.
Matsowa yayi tare da sagalo hannunshi akirjina yanadan matsawa ahankali tare da lumshe
idanunshi.
Kuma maida bayana nayi cikin jikinshi,Aiko naji kamar yana cikin buk'ata dannaji alama,
Kokarin kwace jikina nayi,Amma ya kuma damkeni cikin jikinshi har lokacin bebar latsar
kirjinaba.
Ina jinshi har saida ya gaji dan kanshi sannan ya juyodani muna fuskantar juna,"Inasonki
sosai jiddana Allah yarabaki da babynnan Lafiya .
Zagaye hannuwana nayi bayanshi,Inajin wani mashahurin dadi, Nima inasonka dadynmu.
Matseni yai jikinshi yana dariya"Nagode autar mata Allah yaimiki Albarka muje in shiryaki.
Kusan shirin na daddy ma duk tabe-tabe yafi yawa musamman kirjina da sukai wata cika
yanzu gwanin ban sha'awa.
""***"""
Bayan dawowarmu daga gidan hajiyakaka sai mukawuce gidan hajiyata dama nakwana biyu
banjeba,Dan haka da guduna na rungumeta Ina murna.
Runtse idanunshi yayi harsaida nashige jikin hajiyar sannan ya bude yana sauke ajiyar
zuciya"Kai Jidda tacika wauta da cikin nan gaskiya".
Muna nan gidan harwajan Tara nadare Sannan yace mutashi mu wuce dama dagani sai Mimi
faruk da Sadiq sun makale gidan hajiya kaka.
Ahankali yake tukin motar hannunshi daya na cikin nawa yana murzawa,Hira yakemin
kasa-kasa itakuma Mimi na baya tanafama da cincin din da hajiya tabata.
"Amarya me zamu tsaya mu siya ahanya.
Dan murmushi nayi kamin ince daddy babu komai banajin yunwa ai Saidai ko Kai,Bakaga naci
tuwo wajan hajiya ba?
"Eh naga kinci tuwo kuma naga kinyi amai to kinga akwai yunwa kenan, idan bakicin Abinci
jikinki bazaiyi kwarin DA zaki iya daukataba ayanzu gakuma new baby Dan haka gayamin me
kikeso sai in samamiki ko?
Kwantar da kaina jikin kujera nayi tare da lumshe idanuna,Wani zullumine ya fadomin na
tunanin suburbudar da zaimin da darennan gashi har yanzu jikina inajinshi sai ahankali.
[6/1, 1:14 PM] Maman Dije: 71
Ganin nayi shiru ban tankaba yasashi tsayar da motar gefen hanya ya zubamin manyan
idanunshi yana kallona.
"Jidda menene?
"Uhum daddy nagaji wallahi jikina ciwo yakeyi"
"Ayya sorry kiyi hakuri bari mu k'arasa gida saina tausamiki jikinki inaga hadda wahalar da
jikinki yayine yau.
Gasassar kaza kawai ya siya sai fanta me sanyi tunda ya lura ita nakeso.
Kamar yanda ya fada kuwa, DA kanshi yaimin wanka Sannan yaimin shafa,kuma ya kwantar
dani yana gayamin kalamai masu dadi DA kwantar da hankali,wannan halin na daddy kekuma
samin kaunarshi cikin zuciyata tabbas kyautatawa itace jigon zaman aure,Domin duk gidan da
babu kyautatawa hakika akwai nakasu cikin wannan zaman auren, Nagodema Allah dayabani
daddy amatsayin miji agareni tabbas Allah ne ya dubi maraicina.
Saida ya tabbatar DA barcina yai nisa Sannan yatashi shima yafara shirin kwanciyar danko
wanka beyiba alokacin.
**"""**
DA Asuba,Tunda yatasheni Sallar asuba ban koma na kwantaba duk yadda yaso ya kwantar
dani kuwa,Saida na kammala komai sannan nakoma wajenshi lokacin karfe shidda da rabi.
Rungumoni jikinshi yayi tare da sumbatar hannuwana"Yakamata ki rage aiki jidda kina
wahalar da jikinki da yawa fa!!!
Cikin shagwaba nace daddy kabarni na dingayi bansan zaman kuma kaga yau babu masu
tayani Amma Zan kiyaye zuwa gaba.
"Hakan yayi Allah yaimiki albarka,Yanzu ya zakiyi dani kamar hakurina ya kare fa,Ya idasa
maganar yana kashemin ido daya.
Murmushi nasaki Ina gyara zamana cikin jikinshi"Kai daddy jiyafa kayi!!
Hannunshi yasaka cikin rigata"Tab kina wasa yarinya jiyama da dare dannaga baki
iyawane,Kuma ga cikinnan danaga kamar yana takuraki shiyasa na hakura Amma wallahi banki
in dawwama cikin ni'imarki ba.
Kauda kaina nayi Ina murmishi kai daddy ko.
Ganin da nai da gaske bukace yake yasani biyemishi tare dabashi cikakken hadin kai,Dan ya
sami nutsuwar data dace,Kamin garin Allah ya idasa wayewa.
Aiko nasha wuya dan DA zazzabi natashi Dan barcin danakoma,Kuma koda garin Allah ya
waye ya hanani zuwa makaranta saidai yakai Mimi to dama nagaji ko gardama banyimishiba
kuwa.
"""***"""
Hausawa sukance tafiya sannu-Sannu kwana nesa,Hakance ta kasance kullun cinye
kwanakinmu mukeyi batare da mun fargaba,Kamar wasa saigani da ciki wai harya shiga na
Tara.
Alokacin dakyar nake zama hakama tashi Allah ya temakeni lokacin munyi jarabawar shiga
ajin karshe,Zaune kawai nake kusan nazama abun tausai Dan cikin yagirma duk DA ya
kasance cikin fari ne.
Alhamdulillahi Allah shine abun godiya haka wannan batu yake,Bani da wata matsala Zan iya
cewa kowa sona yakeyi idanma akwai Wanda besona to lallai be bayyanaba,Yaran mijina
kaunata suke kamar su cinye haka mahaifiyarshi,Musamman da cikina ya tsufa kullun tanakan
hanya zuwa gareni dubani Sannan takanzomin da 'yan jike jikensu na mutanen dasuka kwana
biyu duk DA cewa daddy dayagani yake zubarwa wai basu da wani amfani ajikina balle babyn,
Kundaisan halin likitoci.
Cikin zahra itama yanzu wata biyar duk rawar kannan babu ita yanzu Dan anfara girma da
hankali laulayi ya ladaftar da ita.
***
Kwance nake,Kaina bisa cinyar daddy Aiki yakeyi Amma hakan behanashi rungumataba lokaci
zuwa lokaci yakan sumbaci gashin kaina Wanda yake atsefe Ammadai yasha gyara.
Tun inajinshi har barci yai awongaba dani batare danasaniba.
Cikin barcin nakejin kamar Ana tsikararmin Mara danhaka ahankali na bude idanuna tare
da zubasu akan fuskar daddy domin shima ni yake kallo.
Yamutsa fuskata nayi Ina dafe cikina danakejinshi wani iri yau.
"Lafiya jidda?
"Banjin dadin cikinnan daddy yanzukuma marata nakeji tana tsinkulina.
Manyan idanunshi ya fiddo kamin yafara tattare takardun jikinshi,AAhankali ya tasheni
zaune,Sannu kinji zomuje kiyo tattaki ko cikin haraba ne jikinki zai saki kinji?
Ya na rike da hannuna muke zagaye gidan,Hira yakemin Amma Sam komawa nayi bana
fahimtarshi daga karshema sai kafafun suka ma kale, dole ya dagoni nida cikin zuwa cikin
Dakinshi.
Wani irin ruwane ya biyo k'afafuna lokacinda ya direni cikin Dakina,Atsorace na kalleshi Dan
tunanina ko fitsarine ya kuccemin.
Saidai tuni naga hankalinshi yatashi yafara gyare gyare, Ahankali ya zaunar dani Sannan ya
gyara waje daya,Ya kamani ya maidani can.
Kallon Karin bayani naimishi danhaka saiya furta "Karki damu Jidda kiyi addua haihuwa zakiyi
da izinin Allah yanzu ki daure kinji!!
Alokacin wani irin miyau na hadiye Dan gaskiya wani irin tsorone naji yatasomin gaba daya.
Dakyar nabari yasamin hannu DA sunan wai dubawa zaiyi yagani.
Aiko hadda safarshi ya budeni ya zuramin Hannu aiko kamar Ance ya zaro hannunshi wani
irin azababben ciwo yabiyo baya, kamin wani lokaci nafara murkusu da zufa.
[6/1, 1:14 PM] Maman Dije: 72
Har ya fara tunanin kaini asbt domin atrmakamishi ganin yanda nakudar tai tsawo,Tausayina
yakeji kamar kamar me.
"Wayyo daddy nagaji Zan mutu.
Wani danasanin rashin yimin aikine ya tasomishi yasan DA aikin akaimin da yanzu bantsaya
shan wannan azabar ba,To kuma yaduba Lafiya lau Zan iya haihuwa da kaina, Kawaidai tazo
da jinkiri ne.
. "Hannuna ya rike yana shafar kaina kiyi hakuri Jidda zaki iya haihuwa da kanki kuma lafiya,
Dan haka ki daure kinji.
Nidai inaga babu kalar abunda banyiba ranar,Dan saiwajan daf da magriba Sannan Allah ya
temaka na haihu, Yarona namiji rusheshe dashi.
Hamdala yaja tare DA rungume yaron ajikinshi duk da irin dattin dake jikin yaron.
Lumshe idanuna nayi inajin wani irin dadi da iska,Kai haihuwa ikon Allah,Dafarko nai tunanin
mutuwa zanyi kawai sabida azaba Ashe babyne zaifito duniya yau.
Agaskiya yakamata mukara kaimi wajan kyautatama iyayenmu misamman Mata wallahi
wallahi ko babu laulayi babu sauran wahalhalu nakuda kawai ta isa tasa muyima iyayenmu
biyayya,Hakika duk Wanda kedasu araye to lallai ya dage wajan kyautatamusu inko babusu sun
rasu to ya nace wajan nema musu gafara.
Alokacinda yake kokawar gyara babyn nikuma alokacin kuka nakeyi, Inama su Ummana
na raye in rungumeta in sumbaci ko Ina na jikinta,Inama Zan ganta in meni gafararta koda
akwai abinda nataba Mata Wanda bansaniba,Duk da cewa sun rasune alokacinda ni bani da
wayau.
Kuka nakeyi Ina jaddada nemamusu gafara wajan Allah.
"Da saurinshi ya ajiye yaron ya karaso gareni kiyi hakuri,Jidda addua yakamata kimusu
bawai kukaba,Kasancewar yanajin Sambatun danakeyi.
Sai bayan Sallar isha'I Sannan yafara fadin ai na haihu.
Dan dama ita haihuwa haka take dakace gashican za ahaihun gara kai hakuri kace an haihu.
Acikin daren su Sadiq suka dawo Hajiya kaka da hajiyata kuwa kamar hadin baki Dan kusan
tare suka shigo.
Nidai barcin gajiyane yaigaba dani vayan nagamashan tea duk hayaniyarsu bata Hanani
barciba dannagaji yanda yakamata.
Alhamdulillah koda garin Allah yawaye ai jinai kamar sauyani akai sabida babu cikin
jikina,Gakuma yaro kato dashi tubarkalla agaba wainice na haifeshi,Yo mamakin yanda yafito
jikinama nakeyi wlh.
Hajiya taimin wanka kuma ta wanke baby,Yayinda Hajiya kaka taimin tuwo dakuma farfesun
kaji Wanda yaji daddawa da kayan yaji.
Tun safennan saiga zahra da yaya usi na,Baki har kunne har rasa gane wanne yafi farinciki
nayi.
***
Bayan watanni biyu,Zaune nake akan kujera Haidar nashan nono Saiga daddy yai Sallama.
Amsawa nai Ina murmushi"Sannu da zuwa daddy ina yini"
"Lafiya lau Jidda ya haidar?
"Lafiya lau,Tashi nai na mikamishi shi Sannan na wuce kawomai abun motsa baki.
"Uhum jidda ina hajiyar ne da Mimi fa?
"Aiko sunyi gidan zahra yau tatashi bata da lafiya.
"OK" Shine abinda ya furta tare da zubama yaron idanu danshima shiyake kallo,Tasbihi
yakeyima Allah cikin zuciyarshi,Yaron kamar na larabawa duk yafi su Mimi kyau sabida shi
farine tas ga dogon Hanci irinna uwa.
"Amma jidda har yanzu bakiyi tunanin komawa gidaba ko? Yanzu kindainajin tausayina wajan
watanki biyu yanzu DA haihuwa inagama hadda kwanaki amma kinyi shiru abinki ga yaran ma
sun gudu gidan Hajiya tunda sukaga bakinan itama Mimi ta likenan ya kukeso inyi?
Duk sainaji yabani tausayi Dan Idan idanuna ma ba karya sukeba sainaga kamar ma yadan
fada.
73
"Daddy bawai banjin tausayinka bane wallahi inaji Ammadai inajin kunya ne tunda kaga su
Hajiya basuyi maganaba aikaga bazance komaiba indai ba kaine zakai maganaba,Kuma
gaskiya wannan yaron yacika rigima kadda in rasa yanda zanyidashi idan yafara kuka.
"Haba jidda yazakice haka gida cike DA yayunshi duk zamu tayaki insha Allah kuma bari
injira Hajiya tadawo sainaimata magana Amma gaskiya hakuri na yakai karshe.
Cigaba da yima haidar wasa yayi yayinda yaron yaketa balle baki danyafara dariya.
"Tashi mushiga ciki mudan gaisa jidda!!!
Idanuna na fiddo waje"Kai daddy gaskiya a a kodawane lokaci Hajiya zatashigo kaga zamuji
kunya taga munfito daga cikin d'aki tare,Ka k'ara hakuri dai har suyi tunanin komawar tawa.
Dan hararata yayi kamin yace"Lallai yarinya naki wasa,Amma gaskiya bazan iya ko kuma
sati batare da kun komaba nayi kewar girkinki nai kewarka k'amshinki Sannan nai kewar
ni'imarki Jidda wallahi nai kewar komai naki daurewa kawai nakeyi Amma idan basubani keba
lallai nakusa dawowa gidannan da zama nima.
Dariya nasaki raina fes inajin wani madaukakin farinciki,Dan sosai nakejin dadi aduk
lokacinda daddy ke kodani irin haka.
Muna nan zaune munata hira saigasu sundawo,DA gudu Mimi ta hayeshi tanayima yaron
wasa,Yayinda shikuma sukacigaba da gaisawa.
"Am Hajiya Dama nazone intafi da Jidda zamukoma gida, Tunda naga takwana biyu DA ga
ma wankan.
"Eh hakane kam habibu aima kayi hakuri,Amma Dan Allah kaimin hakuri ingayama iyayenta
tukunnan daganan zuwa jibi inshaAllah saimu maidomaka da matarka saikumafatan Allah
yaraya abunda akasamu,Cewar Hajiya .
Wani murmushin farinciki yasaki Kamin yaimata godiya nikuma ya kalleni ya kannemin ido
daya.
Mumushi Kawai nasaki Ina mamakin daddy wani lokacin sai yai Abu