Showing 54001 words to 57000 words out of 84412 words

Chapter 19 - YARDA Book Complete by Maman khady.pdf

12 Jul 2025

2618

zurmawaba.

Rigata nafara maidawa saiga Mimi, Ganin yanda yake nanike Dani yasata itama shigewa
jikinshi tana fadin daddy nima.

Rungumeta yayi yana murmushi yayinda ya kashemin ido daya,Batare da yayi maganaba.

Rigata na gyara sannan na mike,Ina nanata"ai duk Kaine daddy baridai tafara fahimtar me
kake aikatawa nidai babu ruwana.

Dole saida nai tsarki jin yanda jikina ya sauya,Har mamaki nakeyi dama ga tunanin
yanda Zan dinga Sarrafa zuciyar daddyn wai injisu.

Ganin Zan fice wajan yasashi fadin"Karfa ki Dora girki ba yunwa nakejiba wallahi,Dama
takice kuma kin Hana ruwa gudu"

Ficewa nai ina murmushi Kai daddy ko.

Zama nai falo muna hira dasu Sadiq labarin wata yarinya yake bani wai tayomishi letter
tana sonshi,Aiko nace mezanyi inba dariyaba.
Sautinmu dayaji yasashi fitowa,Yana fadin"Me akecine haka aka manta damu?
Duk shiru mukai sai murmushi da nakeyi,Kusa Dani ya zauna dan har jikinshi yana dan gogar
nawa,Yayinda Mimi ke kan cinyarshi tana wasa da hannun rigarshi.

"Daddy ina sabon babyn?

Murmushi yasaki kamin yace"kiyima aunty magana itace zata haifomana tokuma naga
kamar har yanzu bata shiryaba.

Harara na maka mishi tare da turo bakina.
Dariya su faruk suka Saki,Eh fa aunty dan Allah ki samar mana k'ani muma,Cewar Sadiq
yana dariya.
Harararshi nayi,Saidai kamin inyi magana naji maganar Mimi na cewa"Kai yaya Sadiq
k'anwa mukeso ba k'aniba.
Nan fa rigima ta kaure ita Mimi mace takeso sukuma namiji sukeso,Ni abunma saiyabani
dariya da mamaki,Balle danaga Mimi tasaka kuka.

Shi kanshi dariya yake amma yakasa magana.

Riko mimin nayi jikina ina lallashi kamin ince"Kwantar da hankalinki kinji ko laifin dadyne amma
idan ya shirya Zan haifomiki k'anwa me kyau kuma me Kama dake kinji ko? Amma kina wannan
kukan ai saikisa ta rainaki.

Cikin sakin murmushi ya kalleni"Wato laifin nawane ko? Hummm Zan kamakine kuma inkin
tashi haihuwa biyu zaki haifo mace da namiji kinga an raba kowa yasamu ko!!!

Tashinai nabasu waje,Dan dama tun dazu nakejin sautin wayata alamar kirana akeyi.
Inajin dariyarshi har dakina,Nan sukaci gaba da hira da yaran nikuwa zahra ke kirana
danhaka sai muka Kama hira saikace ba dazu muka rabu ba.



"""""
Yauwa kamar yanda nagayamiki ga hanyoyinan kala-kala wa inda zaki iyajan hankalin mijinki
ya koma beganin kowa saike,Musamman daddy kingadai da shekarunshi ba yarobane balle
yaita biyema 'yammata,Danhaka wallahi ki dage wannan kunyar tashi da kikeji ki ajeta gefe
kawai kiyi abinda yadace bama wannannba kingadai akwai masu bibiyarshi tunda yanzu Allah
ya kawomu wani lokaci matan ke Neman mazan danhaka wallahi ki dage tun wuri kamin lokaci
ta kuremiki,Dazu naima hajiya kaka magana,Nace taimiki kalar hadin da taimin,Tace gobe zata
aiko akawomin danbum nama ne Amma me magani danshi ahankali yakebin jikin
mutun,Danhaka kidainajin kunyarshi ki tsaya ki tarairayi abunki wlh,Kamin ya hango wata
kinsan namiji dai babu abinda yakeso irin kulawa danhaka dan Allah ki jajirce.
Murmushi nasaki kamin ince to Aunty zahra nagode.

Dariya tasaki kamin tace"Wallahi gaskiya nagyamiki meyasa ke komaj saikinyimishi wasa
ne?

"A a wallahi ba maganar wasa insha Allah ba matsala zanyi kokari,Itama aunty nafeesa

maganar da taimin kenan danhaka Zan kokarta insha Allah kedai ki tayani da addua.

Yauwa matar daddy nagode Bari inbarki hakanan saimun hade gobe naji anfara kiran
magriba.

Lamo nayi saman gadon ina tufka da warwara tunanin yanda Zan dinga tarairayar daddyn
nakeyima,Gashi babba duk da naga shima yanada biyema shiririta ammadai ai da kunya(wai
anraka bako ya ruga)Miyau na hadiye tare dajin yanda jikina yake motsawa lallai yau zanji jiki
wajan dady matukar ya nemeni dan gaskiya magungunan da zahra ke amfani dasu masu
ingancine,Shiyasa ga ya usi nan shadaudau dashi harwani haske ya k'ara gakuma tunbin
kwanciyar hankali shima dayafara ajewa.

Kuma juyawa nai ina zare ido,Na hasaso murmushin dady na dazu Kai Anya ba mugunta
zaiminba kuwa?
Nifa saurin tsarguwa gareni wani lokacin.

Tashinai nayo alwala danyin magriba dan ko dana lek'o falo babu kowa sai Mimi dake
game da wayarshi,Itama kwalamata Kira nai ta ajiye tazo muyi salla.



""""*****""""


Jin shiru har bayan sallar isha'i yasani fahimtar gaba sukaci nasan kila wani abun zai siyo kuma
ak'afa suka wuce.


Wankana na d'auka nai kwalliya cikin wata doguwar riga me hawa biyu Ammadai duk
basu da nauyi saina saka hula, Turaren da hajiya kaka tabani nashafa Sannan nafito falo.

Banwani jima da zamaba saigashi ya shigo yaran biye dashi da ledoji ahannunsu.

Zama yai tare da furta washhh,Nikuma agayance na furta sannu,Diremin kayan sukai
sannan suka wuce wanka.

Bude kofofin hancinshi yayi sosai yana shak'ar kamshina yayinda yakejin yanda yanayinshi
ke sauyawa ahankali wata irin matsanan ciyar sha'awa na tasomishi.
Miyau ya hadiye da k'arfi sannan ya matse cinyoyinshi tun kamin asirinshi ya tonu ga Mimi ta
makale jikinshi tana rigimar beje da itaba.

"Jidda muje inaso nai wanka,Ke kuma Mimi ki jiranan inzo inbaki tsarabar da nayomiki
kinji ko?

"Agaggauce ya Fara lalubar bakina bayan munshiga dakin,Kusan har tsoro naji musamma
danaga jikinshi harwata rawa-rawa yakeyi Kai daddy akwai kunata.

Dakyar nasamu na kwaci kaina dan tuni ya gigice saiwani sunsutana yake saikace tsohon
maye.
Tuni na fice dakin jikina na rawa shiko ai yana zaune bakin gadonshi yana sauke
numfashi,Mamakin irin zalamar da yakefama da ita yanzu yakeyi.

Zama nai kan kujera ina sauke numfashi tare da dafe kirjina daya tsananta bugawa,Nasan
lallai yau daddy ya rikeni saidai buzuna.
Lokaci guda k'amshin turaren ya fadomin Kai Anya babu wani Abu cikin turarennan kuwa?




Labarin nan na kudine idan kina bukata zaki biya Dari biyu ta wannan tsarin domin siya.

Acct no.
0005074141,Aisha sabiu,Ja'iz bank.

Kokuma katin waya ta wannan layin.
08142643253.



48



Yajima tsaye saman kaina yana tunanin ta hanyar da zai tasheni,Amma saiyaga kamar
dadin barcin nakeji sosai,Saidai yasan bazai iya barina in kwana nan shikuma ya kwana wani
waje DA ban ba musamman yanda yakejin wata irin matsanciyar sha'awa na dawainiya dashi
yaudinnan.
Hijab din jikina ya yakice ahankali ya maida idanunshi akan kirjina,Idan har idanunshi ba
gizo sukemaiba saiyaga kamar suncika cika da kyawun gani Dan harwani sheki sukeyi.

"To ai Jidda dole kidinga samun irin wannan barcin yana figarki koda yaushe Sam bakison ki
huta kecenan kecenan,Yanzu kika shigo nace ki Sallar isha'i amma ji har barci yaigaba dake
dole indau mataki akan wannan zirga zirgan da kikeyi indai inaso nima in dinga samun kulawar
data dacedani.

Tallaboni yayi gabadaya jikinshi yana son tashina ahankali.

"Hey Jidda ,Jidda tashi,tashi kiga!!

Ahankali na bude idanuna da sukaimin nauyi sabida barcin Dana Fara,Dagani yayi
gabadaya na mike da sauri ba dafe zanin dake jikina Wanda nai sallar dashi ganin babu hijab
jikina.
Shigewa nayi toilet na wanko bakina sannan nafito idanuna alumshe,Dagashi sai gajeran
wando,Sa sauri na kauda kaina daga kallonshi akunyace na furta mezanbaka daddy?

Dan murmshi ya Saki ganin Ina kauda kaina daga kallonshi kamin yace"Sorry na tasheki
KO? Tea nakeson sha shine nace Bari naimiki magana Ashe harkin Fara barci kuma naga ma
KO shirin barcin bakiyiba ko?.


Wata k'atuwar hamma nasaki kamin in dauki rigar barcina gefe dana ajiye da niyyar sakawa
idan nagama sallar saikuma oga barci yai gabadani,Ina saka rigar naigaba shikuma yabiyo
bayana harwani hadiyar miyau yakeyi dan gaskiya amatukar buk'ace yake.

Yana tsaye na hada tea din,Niyyarshi yakuma sakamin kwaya kamar rannan saidai
tausayina dake zuciyarshi shine yai tasirin hanashi,Danhaka Ina mikamishi na nufi dakin yaran
sainaga duk sunyi barci sai sadiq ne da yake shirin kwanciyar yanzu da alama wani abun
yayi,Saida safe yaimin sannan na wuce d'akin daddy danshima tuni ya shige kuma nasan jirana
yakeyi.

Can gefe na raba Zan kwanta tunda naga shi begamaba,Saidai Asama naji
maganarshi,Babyna zansami tausa kuwa?Jikina duk ciwo yakemin!!!

Tashinai zaune To Zan jiraka ka gama.

Farinciki ya lullubeshi Alhamdulillah ya furta cikin zuciyarshi sosai yakejin farinciki da wannan
rashin gardamar tawa,Ya tabbata inda babbar mace ya aura bazai iya tankwarata kamar
hakaba,Musamman yanda yake hangen gajiya acikin idanunta.


Hijab din jikina ya cire ya ajiye gefe Sannan ya kwanta nikuma nafara tausamishi santala
santalan k'afafunshi wa inda kecike da gargasa baka wuluk kasancewarshi fari.

Tunda nafara yake mik'a gamida wani bankarewa kamar meshirin hawa iska,Nidai
bankulaba dan sonake Inga yai barci nima insamu in kwanta duk da cewa nasan gobe Zan iya
barcin Rana dan sai k'arfe uku na Rana zamu shiga jarabawar kuma guda dayace tal.

Hannuwana ya riko tare da Jana jikinshi ya maida saman kirjinshi,Wata irin ajiyar zuciya
me k'arfin gaske ya Saki kamin yace" Zo kema ki huta Allah yaimiki albarka nagode.

Tunda naji yafara shafata nasan yauma sai yayi danhaka da wuri na aro juriya na
dannama zuciyata ga zullumin magungunan Dana banka ga tunanin maganganun da mukai da
zahra sa aunty nafeesa tabbas inason daddy bazanso wata ta kwaceminshiba.

Kusa sakin ihu yayi lokacinda yaji Ina tsotsar bakinshi abunda betaba zataba,Nan da nan
ya rude ya fice hayyacinshi dan gaskiya yau abun ba kamar na kullun bane.



"""""


Wani irin kukan wahala nakemishi me matukar tada hankali ga wani mugun zazzabi daya
lullubemin jiki,Saiwani nishi nake saukewa.

Kaina kawai yake shafawa zuciyarshi fall farinciki,Dan yasan da wuya yau dinnan idan Allah
bebashi k'aruwaba.
Jijjiganii yacigaba dayi yana shafar kaina da gadon bayana Sam yakasa magana dan shi
kanshi wata irin muguwar kasala yakeji.

Kuka nakumasakawa jin zaibar jikina.
Da sauri ya maidani jikinnshi"Sorry kinji ko ruwa zanje in hadamiki nine KO? Yi hakuri bazan
kumaba insha Allah.

Saida yaga barcina yai nisa Sannan ya lallaba yatashi wayarshi ya haske fuskata da ita
wadda duk busassun hawaye sunyimata kwalliya murmushi yasaki"Allah ya k'aramiki juriyar
daukata Jiddana.

Cikin farinciki da walwala yai wankanshi sannan ya hadamin Wanda zanyi Medan dumi
haka sabida zazzabin,.
Betsaya tashinaba dagani yai gabadaya saidai najini cikin ruwan wankan.


Duk da jikina babu kwari amma da rikici aka gama wankan dan daru naita mishi dole saiya
daina wannan murmushin dakekan fuskarshi gani nake kamar Dani yake.
Ahakadai aka gama wankan,Bebani maganin zazzabinba saidai ruwa dayabani nasha
Sannan ya maidani cikin jikinshi yana Adduar Allah yasa barci yaigaba danidanshi sallar zaiiyi
duk da har lokacin daya na dare be k'arasaba.

""""***""""



Tunda nai sallar asuba nakuma komawa na kwanta dannifa bazance ga inda kemin ciwoba
ammafa banjin dadin jikina.
Da kanshi yaita jijjigani harnai barci Sannan shima ya kwanta gefena har lokacin murmishin
dake kan fuskarshi be gusheba.



Koda garin Allah ya waye haka natashi da kasalata Amma ahaka na daure na gyara
dakin Sannan nakoma dakina nan na wucesu afalo,Aiko Ina shiga dakin saigashi ya shigo cikin
farar jallabiya me gajeran hannu,Zama nai gefen gado Ina sauke numfashi,Kallo daya yaimin
saiyaji duk babu dadi dan gani yayi jiya kawai amma har fuskata tadan fada.
Zama yai gefena tare da cewa"Jiddana yaya jikinne sannu zaki warware insha Allah.

Jinai kamar in fallamishi Mari alokacin dannasan wahalar dayabanice Daren jiya ta
haifarmin da wannan sanyin jikin.
"Bari na hada miki ruwan wanka.

Yana wucewa na harari bayanshi tare da kwanciya danjinakema zaman na Neman gagarata.

"Subhanilahi kwanciya kikayi kodai Akwai inda kemiki ciwo?

Kwallar data tahomin na share da hannuna kamin ince"Eh.

Tadoni zaune yayi ya maidani jikinshi"Sorry kinji kadda ki kuka gayamin Ina kemiki ciwo?

Kuma lafewa nayi jikinshi inajin wata irin kasala cikin jikina kamar wadda akayi hadari da
ita,KO Ina ciwo yakemin daddy mutuwa zanyi.

Dafe kanshi yayi da hannunshi, Musamman dayatuna yanda yai biji-biji Dani ajiyan,Wanda
shima kanshi besan lokacinda yai wannan aikinba"Sannu Jidda babu abinda zai sameki sai
Alkhairi tashi muje inyimiki wanka saikisha magani ko?


Nidai awannan Rana haka na yini kwance daga barci sai barci,Abinci kanshi saidai
shiya dafamusu yayinda suketa jeramin sannu tsakanin yaran da daddyn narasa wanne yafi
sona ma,Dan Mimi komawa tai kamar Mara lafiya itama.

Da kanshi ya kaimu makaranta sannan ya tabbatarmin da zaijiramu da angama mukoma
tunda banjin dadi.

Duk irin bakin surutun zahra saidai ta samamin lafiya daga bayane taita dariya wai tasan
aikin daddy ne.

Saida muka kammala muka fitone anan naga dady zaune cikin mota yana jiranmu,Saidai me
kamin mu k'arasa kusa dashi muka hangi wata Aunty dinsu Mimi ta nufeshi saiwata kwarkwasa
takeyi.


49



Dagani har zahra wani irin burki mukaja kusan atare,Nan da nan naji wani mugun bacin rai ya
dabaibayeni musamman dagana tawani duk'a wajanshi duk da banjin abinda takecemishi
amma nasan bazai wuce cusa kaiba.

Wani matsiyacin tsaki naja tare da Jan hannun zahra mukai hanyar get din batare Dana
kuma kallon ko inda sukeba.

Jiyai wani tashin hankali ya dabaibayeshi dan daga ganin yanda nai yasan raina yagama
baci,Shikam Mata na shigardashi damuwa wlh.
Hade fuskarshi yai cidin cidin kamin ya kalleta ganin itama shi take kallo yasashi sakin
k'aramin tsaki"Shikenan nagode Zan wuce.

Koda ya fito harmun Fara nisa,Gabanmu yasha da motar yana hararar zahra.

"Ku jirani din kunsan ku nake jira shine zakuwani yonan?

Sadda kanta k'asa tayi tana gaidashi dan dazu basu gaisaba,Niko wata harara na
wurgamishi kamar idanuna zasu zazzago dama gasu tubarkallah.

Dan murmishi ya saki,Batare daya tankaba saima kallonshi dayamaida kan zahra yana
tambayarta Ina megidan Nata yake?
Akunyace ta amsa da benan yaje zaria yadawo dama adaidaita Zan hau.

"to ku shigo saimu biya mu ajeki.

Duk baya muka zauna dayake Mimi na gaba zaune da sadiq,.


"Kai gaskiya kina murza kambunki yammatan dady wannan cin magani haka? Ke kinga
yanda ya rude kuwa?

Mintsininta nayi acinya Batare danayi maganaba dan bansoma ko maganar inyi.

Jefi-jefi suke hira har muka ajeta gida.

"Dan Allah karki wahalarmin da uba aimishi hukunci me Sauki.

Murmushi kawai nayi kai zahra ko.



***

Ruwa kawai na watsa bayan komawarmu gida Sannan nai sallar la'asar nashiga kitchen dan
bawani na kirki mukaciba da Rana sabida yanda na yini babu k'arfi jikina.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login