Showing 51001 words to 54000 words out of 84412 words
Ragwaf ya zauna saman kujera yana sauke numfashi"Ammadai Allah ya tsinema yarinyar
nan kamal takuma kunnomin wata wutar dan Allah kalli har yarana yanda ransu yabaci balle ita
uwar tasu nasan kila yau tace gidama zata.
Shi kanshi dayake ranshi abace yake kasa magana yayi saidai zama da yayi zuciyarshi
nakai komo akan samun mafita.
Kai Mata,Mata akwai shu'umai insunso kulla makircinsu.
"Hummm kasan mene Dr. Tashi zakai kaje kaga halin da take ciki kasandai wannan
zaman bawai fisshemu zaiyiba ko?
"Bazaka ganeba kamal wallahi tsoro nakeji wannan yarinyar da kakegani kishin tsiyane da
ita,Ni banso inje Inga tana kuka zuciyata zafi takeyi,Inasonta kamal wallahi bata dawata makusa
arayuwarta inajinta ko ina cikin jinina ka temaka kashiga kaga yanayinta nasan tanajin kunyarka
kila adan sami saukin rikicinta,Kai haulat bata kyautaminba wallahi.
Zuciyata fall da farinciki jin yanda daddy ke sona kuma yake yabona saida naga tasowar
abokin nashi sannan na lallaba nakoma bakingado tare da cigaba da hawayena harda
sheshshekaí ½í¸‡.
Da sallamarshi yashigo d'akin kamin ya Dora da fadin"Subhanillahi,Hauwa'u kuka kuma?
Mimice ta matsa wajanshi tare da rungumeshi shikuma ya d'agata tare da sumbatar kuncinta
kamin yace Mimi je wajan daddy falo ina zuwa.
Makale kafada tayi tare da komawa jikina ta lafe bayan ya sauketa daga jikinshi.
"Tirk'ashi,Shine abinda ya furta kamin yakoma wajan madubi ya zauna akan kujerar yana
fuskantata.
"Uhum Jidda bansan ta inda zanfara baki hakuriba wallahi sabida Abun Sam babu
dadi,Amma dan girman Allah kiyi hakuri kodan Albarkacin wa innan yara masu kaunarki da
gaskiya,Kinsandai dama dole akwai qalubale na rayuwa kala-kala to dan Allah kiyi hakuri,Zan
gayamiki gaskiya wallahi mijinki beda wannan rakice rakicen na Mata amma ahaka suke
likemishi dan na tabbata inda ace shidin me kulasune sosai to wallahi da yanzu yabar abin fadi
sabida yanada farinjini sosai,Danhaka kokarinda kikeyi kawai zaki k'ara na kuladashi yanda
bamazai iya kallonsuba amma fishi ba naki bane kinji?
.
Banza nai dashi ammadai inajin meyake cewa.
Ganindai nai shirune yasashi dorawa da fadin"Kiyi hakuri hakan bazata kuma faruwaba
kinji ko?
Amarairaice nafara magana yanda zaiji tausayina sosai"Nidai gaskiya bazan iya cigaba da
zama dashiba indai hakan zataci gaba da faruwa haka kawai wataran suzo suyimin dukan tsiya
tunda kowa ya rainani yanamin kallon ban isaba kuma bankai maceba garadai mu hakura kawai
ya maidani gida.
"Ah subhanillahi dan Allah ki daina fadin haka kadda mijinki yaji,Kinaso ya mutu ne?Ai insha
Allah hakanma bazata kuma faruwaba zamu kiyaye kuma zamu d'auki tsautsauran mataki insha
Allah kiyi hakuri.
Kaina na dagamishi yayinda cikin zuciyata naketa dariya.
Yauwa to mungode Allah ya sakamiki da alkhairi, Zansami abinci nan gidan madam batanan
yau da yunwa nayini.
Mikewa nayi ina gyara hijab Dina nayo waje dan kawomishi abincin,Yayinda daddy ya bini
da wani zazzafan kallo,Saidai zuciyarshi ciketake da zullumin kona hakura.
"Barka ,Dr. Abin yazo da sauki danhaka saika lallaba kabi komai sannu dannaga harta
yaran sunyi fishi.
Ajiyar zuciya ya sauke abayyane kamin yace Alhamdulillahi nagode kamal,Amma naga tafito
yanzu?
"Eh cewa nai abinci zanci dan takuma sakin jikinta ai.
Suna kuma tattaunawa akan matsalar,nakawo abincin Wanda dama dawowarmu
makaranta nayishi sabida dare.
Idanunshi kamar zasu fado sabida kallona yayinda nikuma inasane naiwani biris dashi.
"Kai gaskiya kana hutawa mutumina wannan abinci haka ai sai mutun ya tsinke kunnenshi
dan dadi,Dole kakuma rudewa kuma ka guji bacin ranta dan duk Wanda ya ganka kaida yara
yanzu yasan Alhamdulillahi ansamu abinda ake buk'ata danhaka kaima saika bude wuta wajan
kyautatamata akandukkan abinda takeso.
Dare.
Labarin yarda na kudine idan kina buk'ata zakibi wannan tsarin domin samu.
Acct no.
0005074141.Aisha sabiu ja'iz bank.
Kokuma katin waya ta wannan number.
08142643253.
Naira Dari biyune kacal.
46
Inajin yanda yaketa zagaye da shawagi bayan kwanciyarmu domin yau kwanciyata nayi cikin
d'akina nida Mimi.
Shiko hankali ya Gaza kwanciya dan yasan koya kwanta bawai barcin zai iyaba musamman
yanda yai wani irin sabo da yin barci cikin jikina.
Gajiya yai saigashi ya shigo nima da wuri na rufe ido na dan karma ya gane bansan
meyasa nima nakasa barcinba.
Yajima tsaye saman kaina yana tunanin ta inda zai Fara tashina,Sannan yai kundubalar
Fara tashina ta hanyar shafar fuskata da tattausan hannunshi.
Wata doguwar mik'a nayi kamar irin me barcinnan kamin intabe bakina zansaka kuka
tunda mun hada ido.
Tallaboni yayi gabadaya jikinshi"Karki kuma babyna natuba bazan kumaba insha Allah
nadau laifina taso muje dakina saiki kwanta kinji?
Cikin shagwaba na turo bakina gaba kamin nace uhun uhumm ni banzuwa.
Dagani yai gabadaya yai sama dani zuwa kafadarshi mukai waje duk irin haure hauren
danake besa ya direniba dan yasan dama dole za ai hakan.
Kamar me ajiye kwai haka ya ajeni akan gadon Sannan ya kwanta gefena tare da
rungumoni jikinshi,Jijjigani yaitayi yana huramin iska akunne tun ina mutsu-mutsu har barci yai
gaba dani.
Ajiyar zuciya ya sauke me karfi kamin ya kuma matseni jikinshi"Allah yabarmin ke jiddona"
"""
Akace tsakanin Mata da miji sai Allah,Tuni na manta dawani rikici tsakaninmu zuwa wayewar
gari,Da kanshi ya kamamin naimana girki sukuma yaran sukai aikin gidan wanda na Lura
summafara sabawa dashi,Dan da alamadai daddy ne beson akawo wata me aiki,Tunda tun Ana
maganar har ankoma andaina.
Muna tsaye a kitchen ina daurewa kwanukan damuka bata,Shikuma yana tsaye daga
bayana ya zurama mazaunaina idanu mamakin budewar da sukai kwana biyunnan yakeyi.
Matsawo yayi ya dangane da jikina yanawani lumshe ido saidai naji hannuwanshi abayana
yanadan matsawa ahankali,Saida ya Dora habarshi akan wuyana Sannan yasaki numfashi"Nai
kewarki Jidda"
Da mamaki na kalleshi,mututashi barci tare amma kuma yace yai kewata,Banwani
damuba,Nacigaba da aikina,Saidai tuni komai yafara Neman gagarata yanda yafara birkitamin
jiki da tabe-tabe.
Hannuna ya rike bayan na kammala zomuje ki sallameni tunda dai kingama komai kuma
kinga yanzu har 9 kuna kaiwa sabida jarabawar da kukeyi zomuje kinji"
Tunda naga ya nufi gado hankalina yatashi danhaka da wuri na fiddo idanuna"Kai
daddy me zakayi agado yanzu Mimi ta tatashi fa wankama zanyi mata.
Riko hannuwana yayi "Nasani Jidda dan kwanciya kawai zanyi kadan,Kinga jiya na
temamiki nima yau ki temakamin ahankai zanyi kinji!!! Dan Allah.
Wani irin narkewa nayi inajin kamar nasaka ihu,Nifa har yanzu banji dadin da zahra ke
maganar anajiba dan sosai daddy yaimin girma ga fargaba wadda itace ke kuma jagula komai.
Kuka nasakamishi "Daddy akwai zafi fa!!
"To Jidda ai kadan zanyi kuma ahankali ko kinaso infitawaje da damuwane,Kuma kinga
akwai Mata awaje ko kinaso inje inyi can.
Da saurina na girgiza kaina ina sharar hawaye dan Allah yagani tsoron shike dakushemin
komai.
Cikin wani irin yanayi me matukar tsayawa arai,Yafara tafiyar dani yayinda nai lamo
ajikinshi inajin kamar Zan mutu sabida dadi.
Saida tafiya tai nisa tukunna naji maganarshi akunnena "Saki jikinki Jidda babu abinda
zai faru.
Tinda yasami dama kuma ai shikenan,Dan ahankalin dayace zaibi banga alamaba,Kila
kuma mantawa yayi.
Rikeshi nai gam ina juya kai dan yajima da ficewa hayyacinshi saima wani uban nishi da
gurnani daya cika dakin dashi.
"Nagaji daddy Zan mutu"
Da kyar nasamu ya kammala har kuka saida nayi amma bawani me yawaba,Jawoni yayi
jikinshi ya rungume yana sauke nunfashi,tare da dan jijjigani jin yanda naketa saukar da
numfashi kamar wadda tai tseren gudu.
Mamakin yanda yakejina kullun yakeyi, Shiyasa arayuwa kadda ka YARDA ka raina
mutun ko yaya yake, Domin bakasan wace kalar baiwa Allah yaimishiba,Da farko beso aurenba
musamman idan yai tunanin tayama za ai wannan 'yar yarinyar ta dauki nauyinshi,Saigashi tsaf
ta daukeshi duk da yanaganin yanda take jigata. Ajiyar zuciya ya sauke tare da kallon agogo,7:45 ,Wani barcin jin dadine yaji yana Neman
daukeshi amma yasan matukar yayishi to kowa saiya makara gidan tunda ga uwar gayya
kwance.
Sautin Mimi na kiran sunan aunty yasashi bude idanunshi,Amma saiya kasa ko motsine
sabida zulullumin kadda Autar Mata ta tashi alhalin batagama hutawa daga aikin dayasataba.
Ahankali ya lallaba yatashi tare da daura tawul ajikinshi,Sannan ya bude kofar.
Ganin ta nufi gadon yasashi saurin rikota "Zonan inyimiki wanka kamin auntyn tatashi kinji
ko"
Saida yaran duk suka kammala sannan yashigo tashina,Dawani irin zazzafan kallo ya
sakarmin lokacinda nabude idanuna akan fuskarshi,Rungumoni yayi jikinshi gabadaya yana
sakin murmushi"Anyakuwa madam Jidda ba raguwa bace?
Harararshi nayi tare da turo bakina gaba,Wallahi baniba saidai kaine rago kace zakayi
kadan Amma kayi da yawa,Kumama wannan babban abun naka,Ai bazan kuma yaddaba ma.
Rik'oni yayi yana dariya,"Sorry Autar hajiya kadda kiyi fishi kinji aikinsan kedin ta
musammance,Bansan na jimaba sabida baiwar da Allah yaimiki,Amma Zan kiyaye zuwa
gaba,Idan kikace bazaki kuma yardaba ai daddyn mutuwa zaiyi.
Nidai basar da shinayi ina kokarin mikewa sosai nakejin jikina duk yaimin nauyi oh wai
Ashe abinda akeyi kenan shiyasa kamin bikin bunu-bunu hajiya takancemin zakici gidanku idan
yafara doramiki nauyinshi.
Da kanshi ya emakamin natashi bayan ya hadamin ruwan wanka,Anatse na gyara jikina
Sannan nafito lokacin yana zaune kan kujerar madubi harya gyara gadon,Dan yasan inafitowa
cewa zanyi saina gyara.
Ina shiri yana latsar jikina dannaga yanason hakan shidai saikace yaro.
""""
Ji yakeyi kamar ya kamoni ya rungume yabani abincin abakiganin yanda naketa tsakurarshi
kamar anyimin dole,Kuma yasan hakan bewuce nasaba da yanda ya jagwalgwalani har jikin
yasaki.
Kallon yaran yayi yaga hankulansu duk yana kan abinda sukeci danhaka ahankali ya
fura"Jiddana ci abinci mana sosai in kaiku makarantar ko akwai inda kemiki ciwo?
Kaina na gurgizamishi Sannan nacigaba dacin abincin.
""""***""""
"Zomuje inhadamiki wa innan magungunan kisha dannaji hajiya kaka tace bakishan komai
sabida wauta irin taki ko?
Zahra kyaleni dan Allah waike ahakama mutun nashan wahala inaga kuma kaje kayi wani
shaye shayen magani ni babu abinda zansha nan ma ahaka jikina babu gabar da bata ciwo wlh.
"Waike aunty kinciga gaddama wallahi wa. Innan magungunanfa ba k'aramin temakawa
sukeyiba indai kayi dace da masu kyau danAllah kisha wallahi zakiji dadinsu.
Banza nai da ita sabida wani tunani daya fadomin cikin rai,Wato ita zatabani magani insha
sosai da mahaifinta yaji dadi kuma ya more nikuma wahalalla abarni da ciwon baya da cinyoyi
to bansha.
Saida naga ranta ya baci akan naci sannan na amince nasha magungunan Wanda sukasha
madara Sannan Sam babu daci balle mutun yaji babu dadi.
"To idan ba daddyne yazo d'aukarkuba dan Allah saimuje da direban ya ajeni gida daganan
kuma Saikici farfesundanayi da safennan shima yanada kyau sosai.
Nidai bancemata komaiba,Hasalima nakosa akoma aji kozata barni inhuta da surutunta
Kai zahra tsarki kenan,Koda yake sai inda taga dama takeyin maganar.
***
Wannan farfesun naci na koshi na gidanta domin mutun bazaice ansamishi maganiba ma,Koda
dady ya Kira waya nace munbiya ajiye zahra sabida yau ya usin benan.
Gudunkadda yabatamin rai yasa yai shiru amma Sam besosa wani irin azababben kishina
yakeji"To kutaho yanzu Jidda nima ina gidan kuma yunwa nakeji,Dibara.
Bamuwani jimaba mukaimata Sallama,Bayan tacikani da kayan gyara ni zahra har tsoro
takebani wallahi bansan inatasan irin wa innan abubuwanba,Koda yake tafini wayewa akan
hakan Sannan koba komai ita ta rayu da mahaifiyarta ba kamar niba.
Labarin YARDA na kudine idan kinaso zakibi Wannan tsarin domin siye.
Acct no.
0005074141,Aisha sabiu,Ja'iz bank.
Kokuma katin waya ta wannan Layin.
08142643253.
Atura shaidar biya ta wannan layiní ½í±†í ¼í¿»
47.
Aharabar gidan muka taddashi zaune akan farar kujera suna hira da megadi,Da gudu Mimi ta
nufeshi yayinda shikuma ya budemata hannuwanshi yana fadin"Oyoyo mimina andawo ko?
Ammafa idanunshi na kaina nikuwa kunya ta hanani kallonshi ma sosai.
Duk cikin gida muka wuce har rige rigen shiga wanka akeyi,Dama haka mukeyi kusan koda
yaushe.
Nidai ganin kamar zasu batamin lokaci yasani shigewa toilet din dady dan tuni Sadiq yashige
nawa tunda faruk ya rigashi shigewa nasu.
Daure na fito da tawul kirjina,Aiko zaune na taddashi bakin gado idanunshi akan kofar da
alama dama tsumayin jirana yakeyi.
Niyyar juyawa nayi amma taku daya yai ya damkoni yana mirmushi"Haba my jidda yada
komawa kuma?
Cikin shagaba nace Kai daddy dan Allah fa ji kanata kallona.
"Hahhha Jidda tawa to wane dare ne jemage be ganiba kedai kawai kice bakin cikin ganin
wannan kyakkyawan suran jikin naki ko?
Turo bakina nayi gaba ina dan doka kafana k'asa alaman shagwaba dan sosai nakejin
kunyar kallon da yakemin.
Hannuwanshi ya Dora saman kafaduna yana kallon fuskata,Wani murmushi ya Saki kamin
yace Jidda tawa.
Kwace jikina nayi,Na wuce wajan madubi Kai wallahi daddy ya iya takura shima.
Anatse nafara shirina cikin yanayi na farinciki dan Allah yasani bazanyi butulciba domin sosai
nakejin daddy cikin zuciyata kunsan dama ance ita zuciya tanason me kyautata Mata.
Kaya marasa nauyi nasaka sabida dare zamu shiga sannan yanayin garin akwai zafi babu
laifi.
Yana zaune saman gadona duk inda nayi manyan idanunshi nakaina ni har mamaki nakeyi
wallahi,Bazaka taba cewa yanada wasu shekaruba sabida yanda yakemin wasu abubuwan.
Hannuwanshi ya mikomin nikuma na noke ina turo bakina gaba.
Lumshe idanunshi yayi kamin yace "Wai saurin me kikeyi ina zakije haka?
"Kajika daddy kainefa kace yunwa kakeji zuwa zanyi in samamaka wani abun ko,Dan
gaskiya mudai bamujin wata yunwa sosai.
Zaunar Dani yayi saman cinyarshi,Tare da cewa aiko naga wasu abubuwa abayanki,Tube
rigar Inga.
Babu wani tunani nai gaggawar kwale rigar tare da jefar da ita k'asa inajin yanda zuciyata ke
tsananta bugawa sabida tsoro.
Ahankali ya Dora hannunshi saman gadon bayana Wanda had saida na gantsare sabida yanda
naji saukar hannun nashi cikin jinina.
Lumshe idanunshi yayi tare da mayarda hannunshi daya saman kirjina.
Ashe dama sune suka tsonemishi ido,Tokuma nariga nasaka Riga shine yai wannan dibarar.
Inajin yanda yake lailayata kamar me taba kwai,Niko tuni nafara mik'a dan dama sosai nai
yayime-yayime gidan zahra.
Saida naji yana Neman rudewa Sannan nai kokarin yakiceshi daga jikina,Bansan meyasa
daddy yakeda saurin