Showing 42001 words to 45000 words out of 84412 words
"""""""
Jinai kamar nasaka ihu lokacinda naji shigowar motarshi gidan,Sosai nakeji ko Ina najikina
yanamin ciwo musamman cinyoyina danakejinsu kamar ma banawaba.
Da Sauri ya k'araso wajena"Ah Jidda kintashi Aida kin kirani tukunna sannu Ina kemiki ciwo?
Turo bakina nayi tare da nunamishi k'afafuna.
"Sorry zasu daina bari inhadamiki ruwan wanka kikuma gasa jikinki saikiyi sallah Allah yaimiki
albarka kinji ko!!!
"Taso muje"
Kuka nasaka Wanda dama tun dazu nake rikeshi"Dan Allah daddy kayi hakuri da kaina zanyi
Allah nadainajin ciwon"
Murmushi yasaki kamin yace"Kedai kuka bemiki wahala yanzu to yi shiru nafasa yimiki da
kaina zoki wuce kiyi da kanki din daganan saiki dauro alwala lokacin la'asarma yakusa shiga..
Ajiyar zuciya na sauke tare da tashi ahankali bakina na cije jin wani shegen zafi
k'asana,Amma ahaka na daure na wuce ta gabanshi Ina dingisawa.
Ajiyar zuciya ya sauke da k'arfi bayan na wuce bayin,Dan kanga kanshi yayi tare da
cewa"Ganinan Ina jiranki kifashiga ruwan zafin.
Banwani shigaba sabida ruwan yayi zafi kuma hadda uban gishiri ya zubaciki.
Inagama gyara jikina nai alwala na fito,Kallo daya yaimin ya fahimci banshiga ruwan zafinba
amma gudun kadda in fitineshi saiya kyaleni amma yakudurcema ranshi da kanshi zaimin
anjima.
D'an hararar inda yake zaune nayi kamin ince toni kaje waje Zan shirya.
K'aramin murmushi yasaki kamin yace"Lallai Jidda tokuma yanzu meyai saura ai nine
yakamata inji kunyarki bawai keba idan kinyi la'akari da yanda kikagama girmana danaketa
boye.
Cikin shagwaba nace Kai daddy ni wallahi ban kalli komaiba.
"Tonaji ai abun bana bata raibane zogashi ki kalla yanzu ai komai nakine,Habib kanshi
yazama naki balle wani Abu nashi taho ki kalla kinji.
Da sassarfa na wuce wajan sallah tare da kabbarawa shikuma nabarshi yanata dariya.
Kamin nagama sallar harwata zubar wahala nayi ga yunwa inaji.
Yana tsaye saman kaina na kammala gabadaya ya rungumoni jikinshi yanamin
sannu"Hadda laifinki Jidda kinhana ingasamiki jikinki sosai Sannan kema bakiyiba gashi kinki
yadda aimiki allura aida yanzu jikinki yasani Sannu dadyne ko?Daddy be kyautaba amma bazai
kumaba kinji ko?
Nidai inajinshi yanata sakin maganganu kala-kala saida yaji anfara kiran la'asar sannan
yatashi yafice nima sallar nadora kamin ingama inje Dora girki dan yunwa nakeji sosai.
Riga nasaka Mara nauyi na nufi kitchen can muka kusa Karo dashi,Dan tsayawa nayi Ina
kallonshi.
"Sorry yunwa ko?Muje ga abinci hajiya ta aiko dashi naga hadda abin dadima.
Abaki yadinga bani farfesun kajin,Nikuwa banyi sanyaba wajan amsa Dan yunwar gaske
nakeji.
Haka muka kasance ko motsinayi saiyayimin sannu Kai gaskiya dadyma ya iya tarairayar
mace.
Barcin yammane ya kamani danhaka bansan lokacinda su Mimi suka shigoba saida najita
akaina tana tsalle kamar yadda tasaba.
Da sauri yazo ya Dauketa yanafadin kashhh Mimi nace aunty batada Lafiya fa shine saida
kika tasheta?
Cikin shagwaba tafara kokarin sauka jikinshi daddy ni saukeni wanka zataimin saitabani
abinci.
Tashinai zaune inamikamishi hannuwana alamar ya sauketa,"Sorry ta tasheki ko? Bari
inwatsomata ruwan Kai Sadiq kuyo wanna saikuzo kuci abinci. Yana gama fadin haka yawuce
da Mimi n akafadarshi yanafadin madam inazuwa.
"""""""*******"""""""
Dare,Fitowata wanka kenan nai shirina cikin wata doguwar riga Mara nauyi sannan nafesa
turare,Addua nayi tare da hayewa gado na rungume Mimi.
"Madam saiki kwanta babu ko sallama?
Juyamishi baya nayi batare dana tankashiba aiko saidai naji anyi sama dani.
Wayyo hajiya nabani zaikashemikini Dan Allah kayi hakuri wallahi idan ka kumayi mutuwa
zanyi wayyo zahra dadyzai kasheni.
Tattausan bakinshi ya Dora saman nawa Wanda ya tilastamin yin shiru.
Labarin YARDA na kudine zakibiya Dari biyune domin samu.
Acct no.
0005074141 Aisha sabiu ja'iz bank.
Kokuma katin waya ta wannan layin.
08142643253
Atura shaidar biya ta wannan layiní ½í±†í ¼í¿»
39
Be direni ko inaba sai saman gadonshi sannan ya sakarmin baki yana sauke numfashi,Kuka
nake sosai Ina magiyar kar kaimin komai dady Zan mutu wallahi.
Zama yai gefena kamin yace" Haba Jidda bafa wani Abu zanyi mikiba jikinki kawai zangasa
miki sai inyimiki allura ammafa idan bakiyi gardama inko kikaimin gaddama to inaga harta baki
sainayi miki,Danhaka rufe baki kitashi muje.
Sumi-sumi haka natashi babu wata hayaniya na tube rigata bayan an amshi tawul din da ya
mikomin,Yana gaba Ina bayanshi zuwa cikin bayin ammafa zuciyata jinta nake kamar zatayo
tsalle waje sabida tsabar tashin hankali.
Saikace me gasa kwai haka ya dingamin amma hakan be hanani hawayeba,Ahaka yaita
canzamin ruwa har saida ni kaina naji jikina yasaki har wani barci-barcin dadin ke Neman surata
Sannan yace injirashi waje.
Saida ya daurewa jikinshi sannan saigashi ya fito,Da kanshi ya sakamin rigata Sannan ya
dauko alluar.
Tsalle daya nai saigani karshen gado jikina babu inda be kyarma,Shi abunma tsoro da
dariya yabashi."Ikon Allah wai kuwa kinada hankali kuwa Jidda? Zaki sakko kosaina hawo
nan?
Tsalle nafara saman gadon Ina yarfe hannuwana alamar dai ba sakkowa zanyiba.
Jallabiyar jikinshi ya cire ya ajeta gefe yakoma dagashi sai gajeran wando"Ai shikenan badai
bakison allura? To zokibani hakkina aidama danbakijin dadine yasa na kyaleki amma tunda kin
warware har bakison allura ai shikenan taho kawai.
Da sauri na sakko kusa dashi Ina yarfe hannu"Kayi hakuri daddy nabari wallahi yimin allurar
amma bansan wancan Dan Allah.
Cikin hikima yaimin allurar tunda yaga nagama tsorata,Rumgumeni yayi jikinshi yana
lallashina tare da liliyamin wajen nikuma sai sauke ajiyar zuciya nakeyi,Nasandai duk tsiya gara
alluar da zaimin da wancan abun na safe.
Saida yana na nutsu sannan yace"To kwanta"
Kuma marairaicewa nayi naiwani kalar tausayi dani"Daddy kayi hakuri Allah bansan kwana
wajanka kabarni inje dakina inkwanta da Mimi.
"Ah wasa kikeyi kema daga yanzu ai dole nan ne wajan kwananki matukar Ina gari,Dan
bazan iya barciba batare da inajinki a jikinaba danhaka ki kwantar da hankalinki Nibabu abinda
zanyimiki ainasan bakijin dadi kwanciya kawai zamuyi,Gashi gobe zaku Fara jarabawa.
Nidai najima sosai bansamu barci ya daukeniba sabida tsoro tunani nakeyi kawai Ina yin
barci zanji yanamin abinda nake gudun.
Shikanshi ya jima beyi barciba sabida wata irin matsananciyar sha'awa dake tasomishi
Wanda tilas yake danneta Dan yasan abune Wanda bazai yiyuwaba ya kuma nemana awannan
lokacin.
Saida yaji numfashina yafara sauka alamar nai barci Sannan ya sauke ajiyar zuciya yana
dariya cikin zuciyarshi"Lallai kinji habibu yanda yakamata dole ki tsorata yarinya.
"""""
Washe gari;Da asubama saida ya hadamin ruwan dumi nai wanka sannan ya wuce
masallaci,Lokacin jikina yayi garas Dan har tsalle nayi naga Lafiya lau,Sannan nasaki
murmushin jin dadi.
Inagama sallah na gyare d'akin sannan na fice Dan sonake mu shirya da wuri kaddama yau
ya hanani zuwa makarantar danyaji dadin ganamin wata azabar.
Lokacinda suka shigo ai gabadaya k'amshi yagama bude ko ina danhaka wani irin
murmushin jin dadi yasaki tare da kuma godema Allah da baiwar da yayimishi,Lokuta da dama
har mamakin dauriya irin tawa yakeyi,Sabida ko yanda yazomin yasan dole in wahalta amma
har rikicin dayai tunanin zaisha saigashi bawani can nayiba saidai harara dayaitashanta.
Falo yai zamanshi yana shak'ar kamshi yayinda yaran duk suka wuce wajan ayyukansu.
Fitowa nai Ina goge hannua,Ke Mimi nagama je kwaso kayan bari nai wanka sai inzo inyi
miki, Sadiq cefa faruk yaimaza yafito kadda yasa mu makara fa gashinan bakwai saura"Daddy
Ina kwana?
Wani sassanyan kallo yabini dashi da lumsassun idanunshi kamin ya kashemin ido daya
yana murmushi,Amma beyi maganaba.
Saidama nakai kofar dakina ne naji muryarshi na fadin baby akuma shiga ruwan zafi dai inba
hakaba dakin fita kowa zai gane kinshiga kwaryar manya.
Akunyace na shige dakin Ina mamakin daddy wai baby lallaima dadyn nan,Hadda wani
suna nasamu kenan.
Saida nakuma gasa jikina sannan nayo wankan,Nashirya cikin kayan makarantar,Sannan
naima Mimi wadda taketa azalzalata inyi saurifa kadda daddy ya cinye abincin Dan taga yanata
kallonshi,Ni dariyama tabani Dan Mimi badai wautaba da shirme sannan ita bata hada cikinta
da komaiba.
Idanunshi ya fiddo gabadaya"Har miyau na sarkeshi ya furta"Jidda kinada hankali
kuwa,Jinaifa kamar k'amshi kikeyi ko?
Fuskata na yamutsa kai daddy wallahi bansa turareba mai kawai na shafa.
Adan kunyace yace ai to shikenan shanake turare kikasa ai.
Munacin abincin yana kallona gani yai kayan makarantar sunyimin kyau sosai.
Ahaka mukagama karyawa muka Sadiq ya dauki kular abincinmu na Rana.
Ina zaune gaban mota yanamin hira,Nikuma saiwani basarwa nakeyi ni zullumin haduwata
da zahra nakema.
"Nima yau zanshiga asbt insha Allah ki kula da kanki da yaranki idan kina buk'atar wani Abu
kimin waya kinji?
Ficewa mukai muna dagamishi hannu,Yayinda farinciki yacika zuciyarshi musamman yanda
yaganmu tsaf gwanin ban sha'awa kowanne kayannan sunsha karin guga.
Yau zahra ta makara sosai Dan saida akafara shiga aji Sannan ya usi ya ajeta,Allah ya
tsarema makarantar babu dokar duka,Saidai idan kabari malami yarigaka shiga aji to bazaka
shigaba saiya fita.
Rungumeni tai tana dariya"Wayyo sahiba kawai jiya sai dady yasha dadinshi Allah yasa anyi
asa'a musami sabon baby.
Harararta nayi kamin nace wallahi baki da kunya Sam zahra daddyn kikeyiwa wannan
iskancin ko?
"A a fa ni kadda ki kaini inda Allah bekainiba wallahi nasan ansha sambatu.
Banza nai da ita dan wallahi jinai ko maganar banso musamman danasan wuyar danasha
Dan harwani jinai tsigar jikina tai yarrr.
"Wai ya Kai yau kika makara zahra,Na kauda hankalinta daga waccan maganar datanacewa"
Kedai Bari kawai wallahi matsala aka samu saida nai wankana na shirya Sannan ya Usman
yace saina sallemeshi dole na tube wankan Danni gaskiya bazan yadda inbar mijina ya fita da
buk'atata cikin ranshiba dalilin makarar kenan"
Kallon mamaki nabita dashi,Da nayi niyyar inyi shiru saikuma na kasa,"wai zahra duk
zafinnan haka kike yarda yanayi?
Wata munafukar dariya tasaki kamin tace"Ke wallahi babu zafi yanzufa sai dadi kema dakin
kwana biyu zanjiki liff bayan ma wa innan yaran kadda su tona Aida anatashi kinbini kin amso
wani magani da hajiya kaka tabani,Ke kinga yanda yake haukacewa?
"Nidai tashi zahra koma wajanki Dan Allah Ana rabaki da kiwon akuya kina kyalla ta haihu
nikam ai nidayin wannan abun saidai alahira idan anayi amma ananko danbakari.
Labarin YARDA na kudine idan kina bukata zakibi wannan tsarin domin biyan dari biyu kacal.
Acct no.
0005074141,Aisha sabiu ja'iz bank.
Kokuma katin waya ta wannan layin.
08142643253.
Atura shaidar biya ta wannan layin dake sama
40
Tun kamin atashi makarantar daddy ya zo danhaka muna fita muka ganshi,Gaisawa sukai da
zahra inda yake tambayarta babu matsala ko"Itakuma ta amsa da babu matsalar komai dady
saidai nayi kewarka sosai zanzo yini ranar asabar.
"A a karki kuskura inganki gida haka hakakawai babu wani dalili kiyi zamanki nan,Amma
bansan yawo.
Nan muka barta sabida ya usi be karasoba shikuma dady yace bazai jira zuwanshiba.
Saida mukai nisa sosai sannan ya kalleni"Madam Jidda babu magana? Inafatan qalau kike
ko?
Adan kunyace nace Lafiya lau daddy,Mimi ce dai dazu naji kanta da dumi sabida murar da
takeyi.
Babu Wanda yakuma magana cikinmu har muka isa gida beyi niyyar shiga gidanba sabida
da inda zashi,Danhaka ya kureni da idanunshi bayan yaran sungama fita motar"Babyna kadda
kiba kanki wahala wajan yin girki kedai kawai ki kwanta ki huta kiyi kwalliya anjima da dare
zanzo zancen soyayya inafatan anayin maraba dani? Cikin murmushi nace to dady Allah ya kaimu Lafiya saikazo adawo Lafiya.
Soyayyan naman dake ajiye agidan mukaci sannan muka Dora da lemo sabida yunwar bayan
la'asar sannan duk mukasa kaya marasa nauyi muka koma can bayan gida bayan naba Mimi
magani Dan tuni hancinta yafara tsiyaya.
Faruk da Sadiq ke kwallo nice alkalin wasa abinda ya dauke hankalinmu sosai bamu
fargaba saidai mukaji Ana kiran magriba.
Da sauri suka wuce masallaci nikuma muka wuce cikin gida.
Ina gama sallar isha'i na watsama Mimi ruwa tare dasamata kayan barci dannasan da wuri
zatai barci sabida maganin muran datasha.
Shirina nayi cikin wata doguwar riga 'yar kanti da daddy ya siyomin wannan dawowar da
zaiyi tare da gyara gashina na tufkeshi akeyata sannan na fesa gurare.
Faruk ne yashigo da Leda ahannunshi"aunty gashi inji dady namune zamuci yace bandake
kumawai yana waje yana jiranki"
Amsar ledar nayi jin hadda dumi,Muka fito falo, ababban waje na juyemusu kajine har guda
biyu to nasandai ko daya basu iya cinyewa danhaka saina barmusu daya na maida dayar
kitchen saikuma lemuna Dana barmusu,Mimice taso yin rigima zata bini amma saina hadata da
Sadiq yaimata dibara.
Samun kaina nayi dakuma fesa turare inakuma gyara zaman mayafina Dana Dora saman
kaina saigashi ya Kira wayata"Cikin wata murya me matukar dadi da sanyi saikace ba daddy ba
naji ya furta "Babyna dole sai anjamin aji ko?
Saida nakuma kallon number sabida yanda mueyar ta dokeni aikuwa dai shidinne.
Danhaka bansan lokacinda nima nai k'asa da tawaba na furta"Afuwan dad ganinan tafe fa!!!!
****
Samun kanshi yayi da kasa kauda idanunshi daga gareni domin sosai shigar tai awongaba da
nutsuwarshi gawani k'amshi me matukar kwantar da hankali dayafara shakowa tunkamin
inkaraso wajan,Hasken daya haske tsakar gidan ne yasa yagama kalleni tsaf kamin ink'araso
gareshi.
Sallama nayi cikin siririyar muryata wadda nakuma gyarawa sabida kadda nima in kwafsa
Dan bansan ya akeyin hirar ba.
Mota ya budemin tare da sakarmin wani kayataccen murmushi"Barka da zuwa gimbiya
sannunki da fitowa"
Akunyace na zauna gefenshi tare da furta"ina yini ya aiki?
Wani huci ya fitar daga bakinshi kamin ya amsa da "Komai qalau sarauniyar mata,Yaudai ga
Habib yazo zance wajan amaryarshi inafatan hakan zai kasance farinciki agareta?
Murmushi kawai nayi tare da sadda kaina k'asa nayi Dan sosai naji kunya ta kamani.
Ganin bazanyi maganaba yasashi riko hannuwana,Baby bazan iya hakuriba batare Dana
rikokiba Dan sosai kwalliyarki taimin gawani daddadan kamshi waye yasaimiki wannan turaren
haka?Ya idasa maganar yana sumbatar hannuna.
Tsigar jikina naji taiwani yarrr kamin ince hajiyace tabani shi tun kwanakin baya.
"Gaskiya hajiya ta kyauta k'amshin yaimin sosai Allah yasakamata da alkhairi,To yanzu dai
gani nazo amma ko kwallona kin kasayi balle kiga kwalliyar da nayomiki har insami tukuicin
yabawa ko?
Ahankali na d'ago tare da kallonshi, Gaskiya yai kyau cikin wani farin yadi me shara shara
Dan har ina iya hangen farar bes din dake jikinshi ga hula yasaka duk kwakwar mutun be isa
yace yakai shekarunshiba Dan sosai yake da siffar matasa,Gawani uban kamshi da yake
zubawa shima. Fuskarshi asake yace"Yauwa madam kalleni dakai inafatan