Showing 45001 words to 48000 words out of 84412 words
nayimiki?Allah yasa kadda kice
naimiki tsufa dannidai gaskiya inba keba sai rijiya.
Dariya nasaki ina kallonshi Dan maganarshi tabani dariya,Shima dariyar yakeyi yanakuma
riko hannuwana dake cikin nashi yana murza da alama hakan na matukar yimishi dadi.
Sai wajan goma saura sannan yace inshiga gida zaije ya siyomin icce í ¼í½¨ yadawo ammadai
karnai barci yanzu zai dawo.
""""""
Kasancewar yaran sunriga sunyi barci yasani inashiga nima na kwale kayan jikina na watso
ruwa tare da saka kayan barci marasa nauyi.
Yariga yaimin kashedi akan kwanciya dakina shiyasa inagama shirina na wuce d'akinshi
bayan naima Mimi addua.
Turare nakuma fesama dakin kamin in hayegado dandama bawata yunwa nakejiba.
Sam banji shigowar motarshiba saidai naji sallamarshi saman kaina.
Dan yamutse fuska nayi tare dayimishi sannu na juya bayana ganin yana niyyar kwabe
kayan jikinshi,Araina addua nake Allah yasa barci ya kwasheni kamin yafito wanka
Amma da alama adduar tawa bataiba dankuwa inajin motsinshi haryagama shiryawa yafara
kiran sunana akan intashi ko madara insha.
Lamo nayi irin yai tunanin konai barcinan,Aiko saidai kawai naji ya dagoni gaba daya ya
zaunar.
Cike da cup ya bani madarar dayake da sanyi nan da nan na shanyeta,Sannan ya amsa yace
"Kwanta"
Duk da atsorace nake amma ganin bemin komaiba jiya sainadan saki jiki kadan na kwanta.
Yajima yana addua sannan ya rungumoni jikinshi,Daga shafamin addua ajiki naji ya
nace,Saina dan motsa alamar banfa so.
Aiko saiya rikoni gabadaya zuwa kirjinshi tare da saka hannunshi cikin yaloluwar rigata.
Lokaci guda wahalar danaci hannunshi ta dawomin ai tuni jikina ya dauki rawa bakina har
kyarma yakeyi wajan kiran sunanshi,Wayyo daddy banso nika bari.
Idanunshi arufe ya furta please baby kisaki jikinki bazan iya hakuriba yau ko kinaso in
mutu?
Kukana yai nisa amma shi ko ajikinshi dan sosai yake kokarin ficewa daga hayyacinshi ma.
Labarin YARDA na siyarwane idan kina buk'ata zakibi wannan tsari domin siya.
Acct no.
0005074141,Aisha sabiu ja'iz bank.
Kokuma katin waya ta wannan layin.
08142643253.
Atura shaidar biya ta wannan layiní ½í±†í ¼í¿»..
YARDA labarin Yarda na kudine idan kina buk'ata zakibi wannan tsarin domin siye naira Dari
biyune kacal 200.
Acct no.
0005074141,Aisha sabiu Ja'iz bank.
Kokuma aturo katin waya ta wannan layin.
08142643253.
Atura shaidar biya ta wannan layin dake samaí ½í±†í ¼í¿».
41
Ina rungume jikinshi yana aikin sauke numfashi tare da jijjigata yayinda nikuma naketa
mutsu-mutsun azaba ajikinshi ina sauke ajiyar zuciya,Dan sosai yau ya murjeni son ranshi.
Kuka me sauti nakumasaki wajan kunnenshi,Danhaka da sauri yakuma tallaboni kamin ya
furta" please Jidda na tuba bazan kumaba yi hakuri sannu kinji.
"Wayyo daddy Zan mutu zafi,Ciwo kafafuna wayyo yunwa nakeji,Ruwa zansha.
Komai beji aranshiba sannan be kawoma kanshi wai rakine daniba danshi sosai yake
mamakin dauriya irin tawama betaba tunanin yarinya kamar Jidda zata iya d'aukar
lalurarshiba,Saigashi tsaf komai yana tafiyamishi yanda yake buk'ata.
Rungumeni yayi yana huramin iskar bakinshi cikin kunnena nan da nan nai tsit dani sai
ajiyar zuciya da nake saukewa Dan sosai yau naji jiki banbancin na yau Dana rannan kadanne.
Saida ya huta sannan yankura zai tashi na rik'oshi ina sakin kuka Dan haka kawai saina
sami kaina dason jina cikin kirjinshi.
"Sorry Jidda Bari inyo wanka sainaimiki kema saikisha madara ko? Jikinkizai saki sannu yi
hakuri daddy be kyautaba gaskiyadayasa amaryarshi kuka ko?
Saida ya lallabani sannan yashiga wankan,Nikuma wani barci naji yafara figata,Saidai beje
ko inaba naji anyi Sama dani.
Cikin ruwan dumi ya direni yayinda idanunshi ke tsaye kam akan kirjina,Kunyarshi nakeji
sosai amma shi ko ajikinshi,Kusan wankanma duk tabe-tabe yafi yawa,Saida yagasamin jikina
sosai sannan ya kuma d'aukoni,Duk motsina saiya furta sannu bazan k'araba.
Da kanshi ya maidamin rigata sannan nai niyyar kwanciya ya rikeni"A a jira kisha wannan
tukunna,Ya mikomin madarar da muka rage na shanye Sannan yabani magani nasha,Idanuna
duk sunyumin nauyi.
Naso inyi gardama lokacinda ya rungumeni wai inyi barci nikuma tunanina kumayin abun zaiyi
danhaka saina Saka kuka ina zanzarewa daga jikinshi.
"Yi kwanciyarki babu abinda zanyimiki barci zamuyi.
Muryata tai rauni da yawa na furta"kace Wallahi!!
Dariya Mara sauti ya saki kamin yace"Na rantse da Allah bazan kuma Neman jiddaba cikin
wannan dare saikuma gobe idan Allah ya kaimu,Ya idasa maganar yana dariya.
Nikuma nasakamishi kukan shagwaba da mitar damme zaice zaikumayi gobe to wallahi
gidan hajiyata Zan wuce.
Dakyar da lallashi da ban baki yasamu nai barci Sannan ya matseni jikinshi yana jin wani irin
farinciki matsananci.
""**""
Washe gari,Kusan da dan kwarina natashi tunda saida nakuma gasa jikina sosai to dama
wahalar batakai ta farkoba,Saidai duk Wanda ya kalli fuskata yasan nayi kuka.
Tare dashi muka hada breakfast,Yanayi yana tsokanata kuka da sambatun surutun danaita
saki,Nikuma kunya duk tagama dabaibayeni Dan sosai yake dariya kamar bashiba.
Kusan duk shi yatayani aikin komai sabida wai jikina babu k'wari acewarshi,Dan shidin bawai
na wasabane dazan dauki nauyinshi kuma intashi garau.
Saida na kintsa komai saina tsinayi muryarshi yanafadin"Madam azo aimin wanka"
Bansan harararshi nakeba saida naji dariyar Mimi na fadin daddy aunty na harararka.
Saurin shigewa d'akina nayi,Shiko ya sabi Mimi ya nufi dakinshi yana dariya,Dama tsokana
yasa yai maganar,Aiko saigashi yasha harara.
Banwani saki jiki naci abincinba Dan jinai bakina babu dadi, Yayinda shikuma ya kafeni da
idanunshi yana kallon duk motsina,Inko ya tuna da abinda yakeji ajikina harwani yammm yakeji
jikinshi nayi.
Nashiga sako hijab saigashi ya shigo cikin d'akin,Bakina na turo gaba ina jiran inji abinda
zaice,Saiko ya rungumoni jikinshi yana kissing dokin wuyana"Sorry matar Habib wai fishinne
har yanzu? Ainace ayi hakuri ko? Zanje unguwa bazan sami halin daukoku makarantaba
amma isiya zaije ya maidoku gida me kikeso intaho miki dashi?
Tuni fuskata ta washe jin zashi unguwa zansami hanyar guduwa kenan,Danhaka cikin
walwala na amsa da". To daddy Allah ya tsare.
Babu Wanda nagayamawa zanje gidanmu danhaka Ana tashi nace isiya yakaisu gidan
hajiya kaka ni zanje gida.
Basusoba yaran Amma dole suje.
Kamin zahra ta farga na haye adaidaita sai gidan hajiyata nikam bazan iya zama da
daddyba ahaka inba hakaba wataran cinyeni zaiyi tas.
YARDA.
Labarin yarda na aiyarwane idan kinason samu saibiki wannan tsarin domin siye,Naira Dari
biyune kacal.
Acct no.
0005074141.Aisha sabiu ja'iz bank.
Kokuma katin waya ta wannan layin.
08142643253.
Atura shaidar biya ta wannan layin dake samaí ½í±†í ¼í¿».
.
42
Kallo daya taimin kamin tace kekuma Lafiya naganki da uniform daga ina haka ina yaran?
Ko kallonta banyiba na furta sunyi gidan ubansu nima nayo gida nagaji da auran nafasa
zama.
Wata irin shewa tasaki kamin ta Kama tafa hannuwa har lokacin dariya take"Oh ni hauwa
lallai inkana duniya kasha kallo,Ja'irar yarinya taji maza ubanwa ya gayamiki auran wasa ne?
Hahhhha lallai Ashe akwai dirama kuma zansha kallo.
Nidai dakina nashige tare da kwale kayana nashige wanka amma araina inajin nagama
zama da daddy saidai itama zahran tafasa zama da ya usi din.
Ina cika cikina nai kwanciyata,Yayinda hajiya keta shawagi kaina tana dariya.
Duk da yanajin ring din wayarshi amma dayake lissafe lissafen da sukeyi yashamishi kai
be kulaba saida suka kammala lokacin anfara kiran sallar magriba.
Kiran hajiyarshine danhaka da wuri yabi kiran yana gaisheta bayan ta d'auki kiran nashi.
"Kai ina ka shigene inata nemanka tun d'azu?
Cikin d'an rusunawa kamar yana gabanta yace,Afuwan hajiyata aikine yaimin yawa amma
nagama ganinan zuwa gidan.
"To shikenan kazo yanzu ina nemanka kamin ka wuce gida.
""""**""""
Zaune yai gabanta yana sauraranta yayinda zuciyarshi ta tsananta bugawa,Dan sosai yakejin
Jidda tazama wani bangaren na rayuwarshi.
"Shiyasa tun farko saida nagayamaka habibu kabi yarinyar mutane ahankali matukar zaka
dinga nuna rashin hakuri akanta tofa ba lallai ita ta amince da hakanba sabida yarinyace
sosai,Saima kaja tafaramaka kallon mugu,ko kanayi Mata mugunta,Yanzu abinda yakamata
shine kaje ka sami ita hajiyar ka lallaba yarinyar Ku koma gida kumadai naga aurannan ya
amsheka habibu dagakai har yaran kun canza alamar kwanciyar hankali tokuma saikazo ka
bata rawarka da tsalle idan kabita ahankali kanajanta ajiki sosai ai bazatai niyyar guduwa
gidansuba,Ga yarannan tun dazu basu da walwala sabida rashinta,tashi kaje amma yaran
subika kilama ganinsu tai saurin amincewa.
Cikin Sanyin jiki ya mike tare da kada kan yaran shi jiyaima duk tausayin kansu yakamashi.
Dama abinda kamal kegayamishi kenan yabi komai ahankali to shidai a iyaka tunaninshi
yasan yana lallaba komai besan abinda ya tsorata hartai tunanin gidanba.
" Daddy yau aunty tai tafiyarta ta barmu"
Shafar kanta yayi,Kyale wannan auntyn kinji ko yanzu zanje mutaho da ita kuma har allura
sainayimata tinda bataji tatafi tabarmin Mimi na.
"""""""
Kema hajiya ai bekamata ki biuyemataba wlh,Da tana zuwa kika korata Aida tuni ba hakaba
yanzu idan tatashi hankalin dadyn fa?
"Kai Usman ka kiyayeni ko ranka yabaci yanzu wallahi,Jidda din kakecewa wai in kora? Kaifa
baka da hankali har yanzu,Inbanda shashanci ya za ai tataho gida in korata inkuma taki
komawa can din shikenankajamin masifa ko? To ahir dinka.
Jan bakinshi yayi ya tsuke amma jiyake kamar yashige inda nake yaimin duka.
Suna nan zaune saiga daddy yashigo yaran biye dashi.
Kasa ya zauna tare da gaida hajiyar,Shikuma ya usi ya gaidashi,Adan kunyace yace"
Hajiya Jidda nabiyo d'auka.
"Ka ganta can cikin d'aki tunda Dan uwan yashigo tai shigewarta daki Dan kaddama ya
takurata dantace bazata koma canba ita ta dawo gida.
Murmushi yayi Kamin yace Bari ingani ko zatabini.
Ina kwance ina latsar wayata saidai naji k'amshin turarenshi kusa dani.
Saida yagama k'aremin kallo,Sannan ya jawoni jikinshi hadda wata ajiyar zuciya ya sauke
kamin yace" Jidda tashi mutai gida"
Bakina na hankado gaba kamin ince nifa gida nadawo bazan komaba.
"Haba mana jiddana yi hakuri kadda wasu suji kinacewa haka aimana dariya gayamin mene
bakiso babu Wanda zaikuma batamiki rai ko nine?
Kaina na dagamishi alamar eh"
Dan murmushi ya Saki kamin yace "To shikenan yi hakuri bazan kumayin komaiba tunda
bakiso yanzu tashi muje kinga dazu Mimi har kukatayi sabida kin gujeta.
Lallashina yaitayi har saida ya shawo kaina sannan na shirya muka fito.
"Ah su Jidda an canza shawara yanzu kenan tunda gashi za abi dadyy ko?
Cewar hajiya tana dariya.
Sai bayan munfita Sannan ta kalleshi,sakarai kalla ka gani har ya lallaso abarshi sabida shi
babban mutunne,To yanzu zai kiyaye abinda bataso kaga sun samu daidaito tsakaninsu kenan
Amma ba irin yanda kake niyyar yiba,Yo dama samarin yanzu banda danyen kai me suka iya.
Shidai sallama yaimata ya k'ara gaba danyasan kadan daga aikinta ta juye fadanta akanshi.
Hannuna cikin nashi yana Mirza yayinda Mimi ta ishi kunnen kowa da surutu.
Labarin babyn nan makotan hajiya kaka take badawa sabida da ita hajiya tashiga barkar.
Kayan ciyeciye yasaimana kamin mu k'arasa gidan.
Wayarshi text message keta shigowa amma yai biris da ita,Muna zama falo na dauki wayar
ahannuna inacewa dady anata nemanka awaya amma kai biris.
Yaso ya amshi wayar amma na Hana aiko idona yai mummunan gani dankuwa sakonnine
zafafa na soyayya wata tayomishi bayan yaki daga kiranta.
Wani irin miyan masifa na hadiye kamin inmaida idanuna akanshi Wanda shima Ashe
kallona yakeyi.
Tuni idanuna sunkawo ruwa Ashe dama haka nakeson daddycikin zuciyata? Bantaba saniba
sai yanzu.
Ajiye wayar nayi tare da mikewa na wuce dakina bayan Mimi ta daukarmin kayan hannuna.
Ragwaf ya zauna tare da furta innalillahi wa inna ilaihirraji'un nabani ni habibu,Haulatu bata
kyautaminba wlh.
43
Yajima nan zaune yana tufka da warwara kamin yatashi jiki ba kwari ya nufi d'akinshi Dan tuni
anfara kiran sallar isha'i.
Yana watsa ruwa ajikinshi amma yana tunanin wannan sabuwar rigimar dama ba'agama
kashe wataba ga sabuwa ta bullo..
Tun shigata dakin narasa mekemin dadine Dan gaskiya hankalina atashe yake kenan daddy
watace gareshi amma ya auroni salon saiya tsufar Dani yakuma dauko wata ko?? Daurewa
kawai nake amma jinake kamar Zan mutu sabida takaici,Kenan duk maganganun daya gayamin
ba gaske yakeba kenan?
Adaddafe nagama sallar isha'i ina nan zaune bakinciki zai kasheni sannan nasamu nafara kuka
dannasan kila zanji dama dama idan nai kukan.
Mimi itama kukan tasaka tare da komawa wajan kofar falo tana jiran uban,Tundaga nesa
yakejin kukanta abinda yasashi gaggauta matsowa kusa da ita yana umartar su Sadiq su wuce
cikin gida.
D'aukarta yayi ya rungume kamin yace yi hakuri yi shiru gayamin meya faru waye ya tabamin
yarinyata eye?
Cikin kuka ta furta aunty ce keta kuka.
Jiyai kirjinshi yaiwani bugawa amma hakanan ya daure ya nufi cikin d'akin zuciyarshi cike da
zullumi karfa yaje komai yakuma jagulewa.
Jin sallamaeshi yasani kuma dunkunkunewa ina k'ara sauti Dan har wani wayyo hajiyata
nake kira.
Sauketa yayi gefen gado tare da tallaboni gaba daya muka koma gefen dago jijjigani yake
amma kuma bare baki nake shi mamaki ma yakuma kasheshi wai dama yarinya kamar Jidda
tasan kishi? Ya manta kishi halittane sannan babu wani bawa da Allah ya halitta Wanda beda
kishi saidai na wani yafi na wani. "Yi hakuri ki gayamin menene na kuka Dan Allah? Kalli mimi na kuka itama kinaso
hankalina yatashi ne?
"Ni wallahi gida zankoma nafasa zama dakai gun hajiya zankoma ashema 'yammata gareka
shine bansaniba Allah banzama dakai"
"Innalillahi ki rufamin asiri Jidda wallahi ba 'yammatana bane bansan abinda yasa take
kiranaba wajan aikin mu daya,Ki kwantar da hankalinki ke kadaice cikin zuciyar habib kuma
insha Allah mutuwa zata rabamu,Kecefa farincikina da kwanciyar hankalina,Kinga daina kuka
yau dinnan Zan dauki mataki bazata kuma kiranaba kinji? Ko Layin kikace in canza Zan iya
indai hakan zai samamiki nitsuwa amma banso inji kina maganar tafiya gida kinji!!! Bakiga
zahra ba ita shiru ko motsinta ba aji kumafa kin girmeta Dan Allah ki hakuri kinji? Kin hakura?
Bakina adane nace to wacece wannan din?
Murmushi ya Saki kamin yace kai Jidda ho iyayen rikici to sunanta Haulat kuma wajan
aikinmu daya sona takeyi batun yanzuba amma Allah yasani bata taba birgeniba bammasan
Wanda yabata number dinaba tunda dacan bata da ita kiyi hakuri karki kuma bata ranki Dan ke
kadaice cikin zuciyar Habib kinji ko?
Wani murmushin sakarci nasaki kamin inkuma shigewa jikinshi,Itama Mimi lafewa tayi jikina
tana sauke numfashi bansan meyasaba haka yaran suke sona sosai.
Ajiyar zuciya ya sauke me k'arfi tare da furzar da wata iskar nutsuwa Dan beyi tunanin Zan
sauka da wuriba haka.