Showing 24001 words to 27000 words out of 84412 words

Chapter 9 - YARDA Book Complete by Maman khady.pdf

Advertisement

12 Jul 2025

2676

kicema dady yaimin auren jifa yanda ake labarinnan wallahi daga gani
akwai dadi cikin aure,Cewar zahra cikin muryar rada dan kada dadyn yadawo.

"Tsakaninki da Allah da gaske kikeyi?

"Wallahi da gaske nake indai zai yarda ya usman nasona sosai nasan zaibani kulawa fiye da
yanda muke zato to kinga dama mu ai abinda mukeso kenan ko? Kumama kinga daganan
kuma zaku samu sukunin warwasawa cikin gidan, dannasan wani abun ganina kesawa
yakasayi dan wallahi sonki yakeyi yanzu.
Cike da farinciki na rungumeta kamin ince wallahi naji dadi kuma nagode bari anjima idan
zamu kwanta sai inyimishi magana cikin nutsuwa nasan zai fahimta to Amma kina ganin shi ya
usi din zai amince yanzu? Kinsandai bazai yadda ayi bikinku lami ba kamar namu ko?

"Kekam aunty baki ganeba kemafa za ayi biki saimun gama makaranta kinga ba sai ahada
gabadayaba kumama wallahi yanaso ko jiyafa saida yacemin dama dady zai amince da anyi
aurenmu yanzu shi ahirye yake.

Wata shewa dajin dadi nasaki kamin na mike nafara juya madaidaita mazaunaina ina rawa
dan sosai abun yaimin Allah yasa dady din ya amince lallai danafi kowa farinciki wlh.
Jinai zahra Nata gyaran mirya amma na basar da ita harwani girgizamata baya da kirji
nakeyi,Ashewai dadyne tsaye bakin kofar yana kallona.

Zamanshi yayi kan kujera yana kallona,Saida faruk yace aunty dady fa!!

Da gudu nashige dakinmu ina ihu tare da tsinema zahra dabata gayaminba.

Dariya yasaki yana fadin shirmamma kawai.

Itama zahra saida safe taimishi tare dayin yif ta wuto d'akin tana kyalkyala dariyar mugunta.

Bakina na turo ina hararrta wallahi baki kyautaminba zahra yanzunan dadyn ya ganni ina
rawa? Kai ammadai bakiyiba Allah.

Kwanciya tayi tana fadin dallah kinga yanda yakewani kallonki kilama anjima yace kikuma
mishi irinta wayyo soyayya gaskiya kundace da dady Allah.

Tsaki nasaki na wuce wanka dan gaskiya dakyarma idan Zan iya kuma kallonshi wannan ai
matsalace,Haka kawai aganka kana tikar rawa.
Cike da mita nai wankan nafito nai shirina sosai sai wani k'amshi nakeyi sabida gaskiya dama
haka Allah yayoni dason k'amshi kamar kamar me balle yanzu da aka zubeminsu saman Miro

kamar ba'aso.

Kwanciyata nayi gefen zahra,Idanu waje take kallona "ah aunty menene nufinki wai nan zaki
kwana yau?
Banza nai da ita tare da gyara kwanciyata ina addua.




*****

Tunda yaji shirun yai yawa yasan da wuya dama idan kunya zata bari tazo dakin,Agogo yakuma
kallo akaro na barkatai,Kai wannan yarinyar ba hankaline da itaba nasan bazata zoba,Nikuma
bazan iya kwana ni kadaiba.
Kuji gulma saikace dabashi kadai ke kwananba.

Mikewa yayi ya zari takalmanshi ya nufi dakin yana fatan Allah yasa zahra tai barci dan karyaji
kunya ma.
Ahankali ya tura kofar ajiyar zuciya ya sauke lokacinda yaga kowacce da inda ta kalla tsabar
dadin barci.
Wayarshi ya kashe tare da maidawa aljihu Sannan ya duk'a ya sunkuce sanyin idaniyar tashi
.
Bantashi farkawaba saida naji yana shinfideni saman gadonshi,Rikemai kwalar Riga nayi ina
bata fuska dan nadan tsoratane dashi.

Hannuna ya cire daga jikinshi tare da mannamin kiss saman goshina"Sorry na tasheki ko?Ai
laifinkine da kika ki zuwa wajena Alhalin kinsan ina nan ina jiranki ko?

Tashi nai naje na wanko bakina sabida barcin Dana Fara sannan nadawo, Kauda kaina nayi ga
barin kallonshi yaiwani rashe-rashe yana kallona.
Hannuwanshi ya mikomin saina k'arasa gareshi ahankali kamar inajin tsoron isa gareshi
yayinda shikuma yakejin kamar yatashi ya cafkoni zuwa gareshi.

Shigardani cikin kirjinshi yayi tare da sauke Ajiyar zuciya"Karki kuma guduna jidda ki kasance
tare Dani koda yaushe kinji?


YARDA.
Labarin yarda na kudine ina kina buk'ata zaki biya Dari biyu ta wannan tsarin.

Acct no.
0005074141,Aisha sabiu ja'iz bank.

Kokuma abiya ta katin waya kamar haka.
08142643253.

Atura shaidar biya ta wannan layin👆🏻.




23-24


Kuma lafewa nayi cikin kirjinshi inajin yanda zuciyarshi ke bugawa da tsananin karfi.
Hancinshi ya shigar gefen wuyana yanadan lasar wajan abinda yasani mutuwar jiki gwanin
dadi.
Hannunshi ya shigar cikin rigata yana magana k'asa-k'asa kamar meyin rad'a," ina sonki
Jidda da farko nayi tunanin baki isa aureba hasalima tunanina yafi bani cewar kema kina
buk'atar kulawar balle kibawa wani,Amma yanzu na fahimci cewa tabbas Allah ne yaimin gata
da samun ki Insha Allah zaki sami kulawar data dace daga gareni,Nidai fatana ki amince dani
cikin zuciyarki sannan kibani damar da zamu zama Abu daya tsakanina dake kinji ko?

"Uhum" shine kawai abinda nasamu zarafin fadi dan sosai yake yawo da hannunshi cikin
jikina.

Ahankali yake d'an lasar libs Dina batare daya rikeba,Yayinda nikuna nai sakato Dani inajin
sabuwar k'asanta Ashe abinda muke kallo american film gaskene kenan.
"Uhum dady ka bari dan Allah babu kyau fa!!

"Waye ya gayamiki babu kyau jidda? Ai wannan shine auren da yake cike da soyayya,Ni mijinki
ne bani da kamarki haka kema baki da kamata danhaka duk abinda naimiki hakkine akaina
haka kuma dukkan abinda kikaimin hakkine agareki danhaka kisaki jikinki sosai Dani bazan
cutar da rayuwarkiba,Kumama kinsan me?
Kaina na girgiza tare da rikemishi hannu jin yanda yakemin wata tafiyar tsutsa a kirji.

Kwance hannunshi yayi ya maida inda na ciredin sannan yacigaba da magana batare daya
kula da mutsu mutsun danakeba"Zansa Usman ya turo maganabatanshi in auramishi zahra duk
dan ke kinga saiki bani kulawa sosai ko? Itama idan kungama makarantar ahada ayi bikin gaba
daya inkuma zuwa lokacin kin haihu shikenan sai ayi na suna ko?
Farinciki yasani shigewa jikinshi inamishi godiya,Yayinda shikuma tuni yagama shiga yanayi
dan tabbas duk lafiyayyen namiji yakanji ajikinshi aduk lokacinda budurwa zata nanike
jikinshi,Balle ni da 'yan madaidaitan kirjina ke sukar nashi kirjin.

Yakamata mu iyaye mukuma kulawa tabbas duk inda mace take akwai shaidan agefenta
danhaka mudaina barin yarinya budurwa na rungumar mahaifinta ko yayunta maza dan Allah
yau da gobe sai Allah kuma komai yana iya faruwa musamman wannan lokaci da muke ciki,Yau
kuji ance uba yaima yarinyarshi fyade ko ciki duk munaji,Ko ace yaya yaima kanwarshi ciki duk
abune Wanda yake faruwa koda yaushe. Dan haka saimu kula tare da addua Ubangiji Allah
ya kula damu da lamarin iyalanmu.


*****


"Jidda Autar Mata tashi zaki makara fa"

Kuma yamutsa fuska nai ina turo bakina gaba,Dan wallahk jiya hanani barci yayi da
tabe-tabe cikin jikina bammasan lokacinda yagaji yai barciba,Shiyasa yanzu sainaga ai
kamarma ba barcin nayiba.

Dariya yasaki yanafadin"Madam rigima taho in temakamiki dama har ruwan dumi na ajemiiki
kiyi wanka saiki d'auro alwala kinga har mundawo masallacifa.

"Ni ni dady bazanyi wankaba tun yanzu da asuba sainagama girki idan zamu makaranta
sainayi wankan.

"Ah wasa kike yarinya ai dole kiyi wanka nufin duk nishin da kika saki da wannan lumshe idon
bakiji komaiba? Kai ina bazai yiyuwaba maza tashi kiyo wankan tsarki ai kin iya ko?
Da sauri na yayibi hijab Dina na shige toilet din,Nabani Ashe abinda yake nufi kenan!!!


Dariya ya Saki tare da kwanciya gadon yanafadin da sannu zaki shigo hannun mazaje
yarinya Allah dai ya kai damo ga harawa inji hausawa, Wai ko beciba yayi birgima to nidai
Damon har cin sainayi.

Najima cikin bayin dakyar na yakice kunyar danakeji nafito na gyara jikina nai sallah tare da
ficewa d'akin ashema tuni yai barci.


"Albishirinki zahra!
"Goro fari tar amaryar dadynmu Ashe jiya lallabawa kikayi kika gudu ko?

Harara na sakarmata ke dallah banice najeba nan yazo ya sungumeni dan Allah saikace
wata yarinya wallahi Daukata yayi.

Dariya tasaki tana tsalle,Tana fadin inye soyewa,Nikuma sai lokacin naji haushin subutar

bakin danayi tunda nasan halin zahra da shegiyar tsokanar tsiya.

"Yi hakuri sweetyn dady gayamin albishir din na daina.

Bakina na tabe ina niyyar tashi inbarmata d'akin,Saita rikoni "Yi hakuri nabari wallahi gayamin
meya faru?

Murmushi na Saki ina jan hancin Mimi wadda ta hayemin jiki yanzu,Uhumm yarinya dady da
kanshi yaimin maganar zaisa ya usi ya turo aimuku aure sai ayi bikin idan mun idasa
makarantar.

Rungumeni tayi tana sakin dariya cike da farinciki,Niko baki da hanci nasaki Inamata kallon
mamaki,Anya zahra Nada hankali kuwa? Tana kankanuwarta amma takeson aure haka kodan
taga nima nayine?

Agurguje ta kamamin mukai abin Kari sabida kadda mu makara makaranta.



"""""*****"""""


"To ai abinne Habibu dole sai an numfasa kai kana ganin babu wata matsala wajan yin hakan?

Kanshi ya shafa idanunshi ak'asa yace "Hajiya ina ganin kamar hakan zai zamemin maslaha
ne sabida Alkawarin da ita zahran taima jiddan kenan shiyasama ta amince da auren,Sannan
sunayin waya dashi Usman din gara idan da gasken yake kawai ayi auren idan Allah ya kaimu
suka gama scondry din sai ayi bikin gaba daya, Sannan kinga itama jiddan zatafi kwantar da
hankalinta idan tanaganin itama zahra din zaune gidan yayanta hankali kwance,Amma dai
shawarace hajiya abinda kikagani.

"Eh hakan yayi gaskiya karka damu anjima saimuyi magana da 'yan uwanka kome kenan zasu
tuntubeka Allah yasa hakan ya zamemana Alkhairi baki daya,Ammadai bata baka matsala ko?

"A a hajiya komai Lafiya wallahi yarinyar Nada matukar kokari akan komai dan har nutsuwa
tafi zahra kuma yaran na girmamata sosai sunfara koyon wasu abubuwa na rayuwa Wanda
adacan banyi tunanin nunamusu suba.

"To Alhamdulillah ai kaga haka akeso,Amma da Ana nunamaka gabas kana maida gabanka
yamma Allah ya tabbatar da alkhairi cikin rayuwarku yabaku zuria masu albarka kaita hakuri dai
kasan yara.

Akunyace yabar gidan dan tuni ya tuna irin artabun da taitayi dashi akan auren yana togewa.

"""""

Ranar juma'a tunda muka dawo bamu zaunaba gyara nan gyaracan har wajan biyu na rana
lokacin dagani sai zahra gidan,Sauran sunbi dady masallaci.
Lafiyayyen abinci naimana musamman da dadyn yace yau akwai baki wa inda zamuyi.

Kai gaskiya tsafta tayi arayuwa irin gyaran da gidan yasamu ma kawai abin kallone, Gawani
lafiyayyen kamshin girki daya bude ko ina cikin gidan.
"Aunty ki shiga wanka mana kamin dady ya shigo ko!!

"Kai kedai zahra kinbani wlh ai dolema dady yaimiki aure kamin sa idonki ya wuce haka,Yanzu
Zan shiga basaikinmin magana ba .

Zamana nai cikin ruwan dumin Dana had'a idanuna alumshe ina tunanin abinda dady
yaimin danaje hadamishi ruwan wankan da zaitafi masallaci,Wato hadeniyai da bango yana
lasar saman idanuna saikace Wanda ya sami alawa.
Nai k'okarin kwacewa alokacin amma yahana faruwar hakan dan sosai dama ya shiryama
hakan,Ahankali ya dingabin fuskata da Sumba harzuwa bakina,Kusan alokaci guda muka sauke
nunfashi lokacinnda ya hade bakinmu.
"Wai baxaki fitoba hakanan dan Allah jiranki fa nake kuma bamuyi sallah.

Dauraye jikina nayi nafito ina harararta"Kai zahra Allah yayoki da mita wlh.

Anatse nai shirina bayan nagama sallah abinda bansaba dashiba yau shine nayi wato
kwalliya, Kwalliya nayi cikin wata shadda milk color dinkin doguwar riga wanda yai matukar
karbar jikina,,Fuskata nasha hota da kwalli kasancewar bandamudayin kwalliyarba shiyasa yau
danayi sainai kamar ansauyani,Na baza turare na kashe dauri tare da maida gashina baya dan
tun jiya na tsefeshi sabida gobe asabar zamuje kitso kamar yadda dadyn yaimana alkawari.



"Wayyo Allah my aunty dan Allah kece ko kuwadai canzaki akai? Kai gaskiya dady yagama
morewa wallahi gaskiya kinshiga hakkinmu da bakiyima dady wannan gayu,Zanso inga yanda
zaiyi idan ya ganki dan Allah ki dinga kwalliya wallahi bakiga irin kyawun da kikaiba.

"Nidai kin dameni yi sauri muje kimana hoto dan rabon da inyi pic harna manta Allah gashi
su Mimi basunan balle mu d'auka mu duka.

Muna zaune falo muna duba chat din da wani group sukayi sai dariya muke kwasa Sam
bamuji tsayuwar motaba saidai bude kofa mukaji,Dadyne agaba saisu Sadiq biye dashi duk
sunyi kyau cikin wani farin boyel me matukar kyau da tsada.

Manyan idanunshi gaba daya akaina ya zubesu batare da wani jin nauyi ko kunyaba,Dan
sosai kwalliyar tawa taimishi yanda yakeso danhaka yakasa yima idanunshi shamaki da abinda
suke buk'ata kunsan ance halal dadin kallone dashi.
Mimi ce ta hayeni tana fadin inye auntyn ba anyi gayu.

Dariya nayi ina Jan hancinta"Kai Mimi ke babu halin mutun yayi Abu saikinyi magana,Ya
sallar kinyomin addua ko?

"Eh mana nayomiki addua Allah yasa ki haifomana two babies masu Kama dani.

Jinai dama ban tambayeta dan sosai kunya ta kamani,Balle danaga dady harwani sakin
murmushi yake yana shafar gemunshi mekyau Wanda ya ajiye Mara yawa.

"Zahra aci abincin ko sai a mik'aku wajan hajiyar ko?

"To dady.

Abincin ta shirya kamar yadda mukeyi sannan akafaraci dayake na d'ibi na bakin da zamuyi
daban dama.

Koni danayi girkin saida nai santinshi cikin zuciyata,Balle saura kuma.
Naso inbisu Amma saiya nuna beso danhaka sai bamma matsaba nakoma gefe na
zauna ina tunzuro baki.

Saida yaga tafiyarsu sannan ya dawo falon ya zauna tare da d'agoni zuwa cinyarshi,"Ke
madam daga hanaki fita kuma saiki dainamin murmushi kinaso in rude ne? Bakisan kece
walwalar habibu ba?
Zonan gayamin waye ya tabamin amaryata in hukuntashi yanzu yanzu.

Cikin shagwaba nace dady kainefa ka hanani fita kuma gasu zahra suntafi gidan nikadai Zan
zauna?

"Sorry kyaleni bazan kumaba Amma bake kadai zaki zaunaba tunda gani Zan kasance tare
dake har zuwa lokacinda zasu dawo ballema nasan yanzu zamuyi baki shikenan ko?


Ina kan cinyarshi yana shafar bayana mukaji sallama,Da sauri ya mikardani daga jikinshi yana
fadin tashi Dauko mayafinki kinji.

Lokacinda nadawo falon harsun zauna,Daga ita sai jakar hannunta shikuma key din motane
kawai hannunshi yo aini nai tunanin zangansu da yara da yawa.

Amutunce na gaidasu tare da gabatarmusu da ruwa da abinci.

Komawanai gefe na zauna jin yanda suka kacame hira daga gani akwai shakuwa me yawa
tsakaninsu.

Saida suka gama sannan ta kalleni,Fuskarta cike da murmushi"Muje in ganki amarya.

Akunyace namike nai gaba zuwa bedroom dina itakuma tabiyo bayana tanafadin saura ayi
gulmarmu kuma.

YARDA.
Labarin YARDA na kudine idan kina buk'ata zakibi wannan tsari domin siye naira Dari biyune
kacal200.

Acct no.
0005074141.Aisha sabiu Ja'iz bank.

Kokuma abiya ta katin waya kamar haka.
08142643253.

Tura shaidar biya ta wannan layin👆🏻.



25-26


"Amarya ya amarci badai kuyi fishiba ko? Tin kwanaki naso muzo tokuma muanata
shirye-shiryen tafiyar yaro makaranta dayake ta kwana yakeyi,Allah yasa ba ai fishi damuba??

Murmushi kawai nayi dan kunyartama nakeji musamman danaji tanata kirana da amarya.

Murmushi ta saki karki damu jidda kawai ki D'aukeni kamar yayarki kuma k'awarki,Kinga
itama zahra ran asabar tasama za aimata aure zata barki da mijinki ta koma gidanta itama
danhaka ki Saki jikinki da dady kinji ko? Duk da kikeganinshi da shekaru to nasan babu abinda
zaki rasa daga gareshi.
"Uhum"Shine kawai nasamu furtawa ina kuma sadda kaina k'asa amma inajin farinciki Ashe
anbawa Yayana auren zahra.

"Bafa shiru zaki dingaminba Jidda sonake kisaki jiki muyi magana ko bakiso inzama yayarki
iye?
Idanuna ak'asa nace inaso.

"Yauwa to kidingamin magana kinji ko,Naga kamar baki da matsala ta fannin tsafta hakama

ta bangaren girki, Danhaka kimin tambaya akan abinda ya shige miki duhu kinga dai baki da
kowa nan kusa yanzu sannan baki saba Hulda da k'awayeba balle ki fahimci wasu abubuwan
ko?


Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login