Showing 84001 words to 84412 words out of 84412 words
Chapter 29 - YARDA Book Complete by Maman khady.pdf
da manyanmu sunjiba,Tabbas na
YARDA da cewa YARDA tanasa komai arayuwa tunda gashi mudai YARDA ce ta kasance jigo
akan komai namu.
***
Zaune nake cikin falona chatting nakeyi da zahra sai kwasar dariya nakeyi gidan ni kadaice
domin tun safe sukatafi gidan Hajiya kaka shiyasa nake hankalina kwance.
Sallamar daddy yasani yimata sallama Sannan na ajiye wayar tare da mikewa,Sannu da zuwa
daddy"
"Yauwa madam ya gidan anbarki ke kadai ko? Ya idasa maganar yana shigardani jikinshi.
Saida na juya idanuna yanda nasan zaiji ajikinshi Sannan nace"Eh Amma Lafiya lau Dan
naji sakat yau kunnena ya huta.
Dariya yasaki kamin yace"Ainaga alama tunda gakinan kinata hira abinki yakamata kizo
inkara yimiki wata kyautar DA izinin Allah Dan gaskiya zamanki ya isa hakanan.
Manyan idanuna na zubamishi da alamar tsoro kamin ince"Kai daddy Dan Allah kayi hakuri
wallahi ban hutaba dukafa ko shekara daya da rabi be idasaba Dan Allah karkamin.
Rukomin kugu yayi yana shafar mazaunaina"Karma kifara wallahi nafison infingajin hayaniya
koda yaushe cikin gidannan Dan gaskiya hakan shine burina.
Turo bakina gaba nayi tare da kwace jikina,Nidai gaskiya ban yardaba wallahi tunda bakasan
wahalar da nakeshaba wajan haihuwar dole kaita kiramin ita.
Rikoni yayi ya na dariya" Kedai anyi raguwa wallahi laulayin da rainon ai duk Ina tayaki
haihuwarce kawai kikeyi ke kadai to nidai gaskiya inason sabon baby.
Duk tirjiyata bata hanashi kaini gadonshiba kuma nan da nan yaimin runfa DA faffadan
kirjinshi,Kamin wani lokaci na manta inda kaina yake.
Sai bayan da komai ya lafa sannan nafara kumbure-kumbure Shikuma ya shigar dani jikinshi
yana dariya,Tare da tsokanata Allah yasa biyu sunshiga.
ALHAMDULILLAH DUKA ANAN NAKAWO KARSHEN WANNAN LABARI MESUNA
YARDA.Inafatan Allah ya gafartamin kuren dake cikinshi.
Masoya labarin YARDA nagode sosai da daurema bibiyar labarin da kukai Allah yabar
zumunci tsakaninmu nagode.
Taku har kullun MAMAN KHADIJA.
Saimun hadu asabon littafina insha Allah mesuna FATIMA saidai shi zaizomukune
gabadayanshi insha Allah Dan haka babu maganar zaman jira cikin labarin FATIMA.
NAGODE.