Showing 48001 words to 51000 words out of 84412 words

Chapter 17 - YARDA Book Complete by Maman khady.pdf

12 Jul 2025

2616

Kwantar da Mimi yayi tare da yimata addua nikuma ya sabani akafadarshi ya nufi
dakinshi Dani niko ina lafe jikinshi duk da cewa araina inajin tsoron kadda yace zaimin wani
Abu.




"""". """"""



Bayan kwanaki biyu,Hankalina kwance nake gabatar da komai nawa daya dace domin
tsakanina da daddy yanzu saidai runguma itama sai zamu kwanta barci sosai yake kauda kai
akaina nikam ko ajikina Dan hakan shine kwanciyar hankalina.
Yayinda ta bangarenshi yake cikin tsananin wahaltuwa musamman yanda yake raba dare
besamu yin barciba sabida sosai yakeda buk'ata adacan ya danne ya hakura amma yanzu be
iyawa.


Kamar yau, Kwance nake akan cinyarshi yana shafar gashin kaina niko idanu alumshe,Ina
sauraren karadin mimi wadda ke falo suna wasa dasu faruk sabida yau basuyi barci da wuriba.

Cikin dibara ya maida hannunshi cikin rigata yana shafar lafaffen cikina,Niko gwanin dadi
harwani gyara kwanciyata nayi tsabar jin dadi.
. murmushi ya saki yana mamakin shegen son jiki irinna Jidda amma yasan inda zai nuna
yanason abun da yanzu za afara shan fartu da ita.

Ahankali ya farayin sama da hannunshi zuwa kirjina Wanda nisam banma Lura da abinda
yake wakanaba saida naji yana fitar da numfashi da sauri da sauri sannan nai gaggawar
rikemishi hannu tare marairaicewa nai fuskar tausayi.

Ajiyar zuciya ya sauke tare da kaudani daga jikinshi ya mike,Nikuma na koma gefe.
Tashi yai ya fice niko na gyara kwanciyata Dan ko ajikina.

Wasu fararen kwayoyi ya dauko guda daya tal yasaka cikin madarar dake hannunshi, tare da
saikin wani murmushi Dan yasan wannan shine kawai matakin da zai iya dauka tunkamin ya
mutu.


Harnai shirin kwanciya saigashi ya shigo da madara ahannunshi danhaka yana bani na
amsa na shanye abuta,Yayinda ya shigo toilet yana sakin murmushi.




YARDA.
Labarin yarda na kudine idan kina buk'ata zakibi wannan tsarin domin siye.


Acct no.
0005074141.Aisha sabiu ja'iz bank.

Kokuma katin waya ta wannan layin.
08142643253.

Atura shaidar biya ta wannan layin dake sama.


44




Murmushi nafara saki jin daddyn shiru cikin toilet araina nace kila bayan gida yakeyi.
Lokaci guda naji nafara shiga cikin wani yanayi Wanda bantabajin irinshiba hasalima ban isa
ince ga abinda nakejiba.
. mutsu-mutsu nafara tare da bude k'afafuna jin kamar wani Abu namin yawo cikin jikina.

Malelekuwa nafarayi saman gadon tare da mammatse jikina ,Wani Abu nakeji Mara dadi
me saurin sawa ka fita hayyacinka.

Ina cikin wannan yanayin saigashi ya fito dagashi sai towel ajikinshi,Kallo dayayaimin yaji
kamar ya daka tsalle sabida murna,Saida ganin wajanshi nake kallo yasashi basarwa tare da
furta"Babyna bakiyi barciba?

Kasa amsa mishi nayi saima wata doguwar mik'a Dana dinga saki akai-akai.
Idona na kanshi har saida ya kammala shirin kwanciyarshi yayinda d'akin ya bude dawani

k'amshinya abunda yakuma sakani cikin yanayin me zafin gaske.

Addua yayi tare da shafawa ya koma gefe ya kwanta yau ko irin rungumarnan beminba.

Bansan abunda yajaniba saidai naji na matsa wajanshi,Tare da zagaye hannuwana cikinshi.

Wata ajiyar zuciya muka sauke me k'arfi atare kamin infara murza k'afafuna akanshi ina wata
sheshshekar rigima.

Yaso ya daure amma yakasa danhaka ahankali ya kuma matseni jikinshi kamin yace"Jiddo
lafiyanki kuwa?

Bakina na tabe inajin yanda nake kokarin fita hayyacina musamman danajishi jikina
sosai,Kukan shagwaba nasakamai kamin ince Wayyo daddy wani Abu nabimin jiki.

Cikin dibara yafara shafar jikina,Niko saikuma likemishi nakeyi batare danasan menake
aikatawaba.

Saida tafiya tai nisa inajin wani shegen dadi kamar Zan suma Sannan naji ya janye jikinshi
daga nawa duk da irin rawar da jikinshi keyi.
Kuma mannewa nayi jikinshi ina son bude idanuna amma sunki buduwa.
Hannunshi nakamo na maida Saman kirjina jin yadaina tabawa.

Dan kwace hannunshi yayi kamin yace" A a Jidda kadda inyi da safe kice wajan hajiya zaki
yi hakuri ki kwanta.

Kuka nasakamishi Wayyo dady kayi hakuri wallahi babu inda zanje Zan zauna dakai kaji?

Kuma basarwa yayi yana jin dadi cikin zuciyarshi duk da cewa akwai tausayina me tarin yawa
cikin zuciyarshi.

Nidai daga wannan lokaci bazance ga abinda yafaru ba,Dan sosai nafice hayyacina tokuma
da alama gara ni da uban gayyar.

Sosai ya zage ya gurjeni son ranshi Niko inacan ina shawagi cikin kwayar dayabani,Sosai
yakejin tausayina musamman yanda yake gani ganidai ban cikin hayyacina amma kuma hakan
behanani rirrikeshiba alamardai inajin zafi ko ciwo haka.

Shi kanshi besami kuzarin yin wankaba alokacin balle ni da ko motsi ban iyawaba alokacin.



Da Asuba,Tun inajjn motsin daddy harnaji shiru alamar dai ya wuce masallaci,Mamaki ya

kasheni dan ko hannuna nakasa motsawa balle ai maganar k'afafuna wa inda nakejin kamar ma
babusu ajikina,Sai lokacin na tuna abunda yafaru wata kunyacema ta rufeni,Oh ni yanzunan
nina matsama daddy yayi kilama yafaramin kallon 'yar iska.

Hawaye nafarayi tare da jin tsoron kallon da zaifaramin nasan kilama yace inwuce gida
tunda dai banji gashi kasusuwan jikina babu Wanda be amsawa idan nadan motsa.

Inanan kwance ina tufka da warwara saigashi ya shigo yau ko adduar be tsaya yiba Sabida
tunanin yanda zantashi dan yasan bewani bini da Saukiba,Sakewa yayi ya barje guminshi.

Ina kallo ya wuce toilet, Saida ya hadamin ruwan wanka sannan saigashi ya fito,Da sauri
na rufe idanuna jikina harwata rawa yakeyi sabida zullumi.

Cikin sand'a ya tallaboni jikinshi dan besan idanuna biyu, Wani shegen zafi daya tsargani
yasani furta wayyo Allah ciwona.

"Shhhh Sorry sannu kinji,Sannu lallaba kitashi sai ki shirya"

Cikin shagwaba na furta daddy k'afafuna sun cire wallahi.

Kauda kanshi yai gefe tare da sakin murmushi"Sorry suna nan taho kiga,Dagani yai
gabadaya zuwa jikinshi muka shige bayin.

Sasai yabani kulawa har saida yaga alamun jikina ya saki sannan nayo alwala,Yana tsaye nai
sallah sannan yabani magani nasha,Niyyar ficewa kitchen nakeyi amma ya dakatar Dani ta
hanyar furta"To agogo sarkin aiki zonan ki kwanta ki huta kamin gari ya waye.

Karfinshi ya gwadamin ya matseni jikinshi saida yaga nakoma barci,Sannan ya lallaba
yatashi dan Dora abinda zamu karya dashi.





"""""

"Auntynmu wai yanaganki haka yau sai ahankaline ko dady yasha dadi ne?

Bakina hangame nake kallonta,Anya kinada hankali kuwa zahra? Dadyn ne yazama abokin
wasanki ko?

"Kedai wallahi matsalace dake babu halin mutun yai magana saikin fassarashi tawani
bangaren,Yauwa kinga waccan matar data ajiye wa incan yaran?

Kallon inda take nunamin nayi batare danayi maganaba.

"To nan da kika ganta son dady takeyi kamar ta kashe kanta.

Idanuna na fiddo bayan nagama k'arema matar kallo,Tab to wa incan yaran fa?

"Uhumm natane ai mijinta rasuwa yai tun kamin haihuwarsu ai tagwayene shine lokacin mum
dinmu ta rasu itama ta nacema dadyn da har zuwa gidanmu take saida hajiya kaka taimata
tsiya tsiya sannan ta daina zuwa.

"Kuttt to shikuma dadyn be iya tsawata Mata dole saidai hajiyar?

"Uhumm aikinsan shi dady kawaicine dashi,Amma becemata komai,Kumama ai cewa takeyi
mutazo gani,Kinkumasan me son diyanka baka da kamarshi,Shiyasa nake nunamiki wallahi
badan daddy yana mahaifinaba ki zage ki kula da abinki tunkamin ya hango wata mubani,Dan
wallahi akwai masu sonshi da yawa,Kinga dai ba mummuna bane sannan ga abin hannu Allah
yabashi shiyasa ake son aurenshi kinsan yawancin matan yanzu cikin biyu daya kodai kudi ko
kyau.

Jinai kamar insaka ihu bayan nagama sauraran zahra,Uhumm ni bama wannan rannan
mafa wata haka taita kiranshi dayaki dauka kinga irin zafafan sakonnin data turomishi? Saida
naimai bore sannan ya gayamin wai sunanta haulat kuma waje daya suke aiki sannan besan
inda tasami no dinshiba,Anya Zan iya kuwa zahra?
Hannunta dafe da kirji kamin tace kinjiki saiki dingayin Abu saikace ba maceba to dan Allah
tsayawa zakiyi su kwacemiki miji kina zaune? Ni inaga kawai wannan online class din
zamushiga na wannan shahararrar marubuciyar nan Ummi Aysha domin sosai take koyawa
Mata yanda zaka dauke hankalin mijinka daga dukkan wani tunani nadaban naji Ana bada
labarin k'aruwar da akeyi da ita, Danhaka anjima zanyi magana sai asamu GRP din,Inba
hakaba wataran saidai muji Ana rangwada guda cikin gida alamar anyi sabuwar amarya.

Jinai kamar in fallamata mari da maganarta ta karshe danfa ni da gaske nake inason dan
dattijona kuma ina kishinya,Balle dama ga jikina sai kwankwatsa yakemin da ciwo.

Sukuku haka nake har akatashi makarantar.



"""***"""

Haba Dr.ni bantaba ganin inda soyayya tazama kiyayyaba dan Allah kabani dama inshigo cikin
family dinka insha Allah naimaka alk'awarin baka farinciki.

"Uhumm ni bansan meyasa baki gane abinda nake gayamikiba haulat,Bantaba kin kiba haka
bantajin soyayyarki cikin rainaba,Sannan nagayamiki yanzu haka inada aure kuma nasami
abinda nake buk'ata inace shikenan? Haulat kefa bawai k'aramar yarinya bace da zandinga
nanatamiki magana dayaba ko?
"Haba Dr. Kai yanzu da bakinka kakefadin wai kanada Mata!!!! Wannan kwailar yarinyar
dabata wuce itama araineta amatsayin diyar masu gidaba? To dan Allah kabani dama wallahi
zanhadasu duka in rainesu amatsayin yarana Zan tayaka son abinda kakeso.


Mikewa yayi tsam tare da tattare takardun dake gabanshi dan da alama duk bayanin
dazaimata bawai ganewa zatayiba.
. ficewa yayi yabarta nan zaune,Yayinda mamaki ya kasheta tafarabin jikinta da kallo dan
kwalliya tayi ta kece raini amma saiya nunamata halin ko inkula ma.
Wani matsiyacin tsaki taja kamin tace bari yamma tayi gidannaka zanje Inga wannan Berar
da kake Kira da matarka,Dan wallahi banga ubanda zai hanani aurankaba awannan lokacin.

Fuuuuu tatashi itama ta fice ranta amatukar sama

Yarda,Labarin yarda na kudine,Zaki biya naira Dari biyu kacal,domin mallakar naki.

Acct no.
0005074141,Aisha sabiu,Ja'iz bank.

Kokuma katin waya ta wannan number kamar haka.
08142643253.

Atura shaidar biya ta wannan no din dake sama👆🏻.


45




Zaune muke saman doguwar tabarma can cakar gida daga baya munashan iska sabida
yanayin garin dayake da zafi sosai.
Cikin Riga da wando nake na kanti kaina da hula wadda ta fiddo tukkun gashina kamar nayi
acuci fuskata babu kwalliya amma akwai,Hoda sabida banso naita kyallin mai.
Suma yaran duk cikin shigar k'ananun kaya suke,Mimi iyayen son jiki tana like Saman

kafafuna kasancewar akwance nake.

Sadiq ne kebamu labarin wani d'an ajinsu da kunama ta harba dazu da Rana kuma gashi
beyarbene ko hauka beji sosai,To shinefa muketa dariya sabida yanda yake kwatanta irin
birededen da yaron yaitayi.

Jin alamar bude get yasa duk muka nutsu tuninmu dai daddy ne.

Saidai faruk ke gayamini aunty inagafa baki ne dan ba motar daddy bane gashicanma sunfito
wasu matane.

Dayake kayan sundan kamani sannan wandon bewuce guiwataba saina saka dogon hijab
din dake gefena Wanda dama yake ajiye sabida hakan.
Duk da cewa cikinsu babu Wanda muka sani Amma ahaka naimusu sannu da zuwa tare da
cewa su shigo ciki,Sannan yaran suka gaidasu,Saidai suma tsaye sukai bakin falo,musamman
Sadiq Wanda ya Lura da yanda matan keta wani yatsine yatsine.


Ko kallon ruwa da lemon da Mimi ta ajemusu basuyiba saima wani kallo da suke k'arema
falon.

Ahankali naji raina na baci,Amma tunda bakine kuma bansan daga ina sukeba tunda
bawai nasan duka danginsu zahra bane har yanzu.

Ganin munata zama shiru yasani furta"uhum damazance wa kuke nemane?

Wani kallon banza 'yar farar taimin kamin tace matar gidan muke nema.
. batare da wani damuwaba nace gani nan Lafiya kuwa?

Dariyar da sukeyi itace ta kular Dani tare dasu Sadiq da suka shigo falon jin dariyar ganin
yanda nai cidin cidin Dani yasa suma hade fuskokinsu.

Saida sukai me isarsu Sannan,Dayar tace dubeta dan Allah wai matar gida lallai akwai
damuwa cikin gidannan,TO nidai sunana haulat kuma nice zanshigo amatsayin matar gidan
bawai keba ahaka ko nonon kirki be ishekiba,Oh amma gaskiya Dr.ya zubar mana da mutunci
yanzunan wannan yarinyar ce dama yake cewa mata!!!!.

Tunda naji tace haulat natashi tsam tare da kallonta"To me shirin zama matar gida Saiki
zauna har zuwa lokacinda zaki zama matar gidan,Ammadai yanzu dole ki kalleni amatsayin
matar gidan koda hakan bemikiba,Ruwa da lemon da aka kawomusu na kwashe na maida
kitchen Sannan nazo na riki hannun Mimi muka shige d'akina.

Faruk ne ya nemi waje ya zauna afalon,Shikuma Sadiq ya fice wajan megadi tare da cewa ya
Kira dadynsu ga wasu Mata sunzo suna zagin aunty harma zasu bigeta.
Shi kanshi megadin ya tsorata kuma haka ya gayama dadyn Wanda nan da nan hankalinshi
yai mummunan tashi,Dama suna tare da amininshi kamal suna maganar yanda zasu shawo
matsalar ita haulat din.
Ai gabadayansu sukayo gidan dan ganin meke faruwa.


"""""""


Tunda naji Sallar daddyn raina yakuma baci wato yaji labarin tazo shine yai saurinzuwa
dansusha soyayyarsu ko? Humm abinda zuciyata ta gayamin kenan tunda bansan Sadiq ne ya
kirashiba,Sai lokacin naji wasu hawayen bakin cikin suna zuba cikin idona,Wato arayuwa duk
yanda zakaji dadi tofa bazaka rasa wani qalubale ba. To nidai gashi Daddy na sona na fahimci hakan sannan yanabani kulawa fiye da yanda
ake tunani amma kuma ga masu buk'atarshi na Neman hanani zaman Lafiya,Kodan sunganni
'yar mitsi? Yanzu sabida Allah nice ko nono be isheniba???



""""""


Tunda yashigo take washe baki yayinda shikuma ta bangarenshi ranshi yai mummunan baci
besan lokacinda yafara fitar da huci ta baki ba,

Kamal dinne ya zaunar dashi gefe kamin ya kallesu,Shi kanshi ranshi abace yake sabida
abinda tayi Sam bedace,Musamman dayaji wai zasu bigi jiddan.
"Ammadai wallahi baki kyautaba haulatu sabida Allah da girmanki da komai! Yanzu ke
idan ke akaima haka zakiji dadi? Kizo gidan yarinya kice zaki tasarmata hankali banda bibiyar
mijinta da kikeyi?

"Haba kamal kaima haka zakace bazaka fahimceniba? Sabida Allah meye laifina akan
hakan? Bama wannan ba ita wannan kwailar yarinyar metasani akan rayuwa balle hartaji babu
dadi dan inason mijinta,Gara ta sanni tunkamin inshigo ai.

Wani irin mugun takaicine yakuma lullubesu musamman daddy dayakejin kamar zaginshi
takeyi tunda tana tabomishi farincikinshi.

"Kagani ko kamal wallahi dakabari nakwaso mata police suzo suyimin gaba da ita dan inaga
tana buk'atar sai an lallasata tukunna sabida Allah kamar wannan ce Zan aura? Mace ba aji ba
hankali tunaninma be ishetaba!!! To idan barci kikeyi gara ki farka wallahi koda ban auri Jidda

ba banjin Zan iya aurenki balle yanzu danasami mace daya tamkar da duba danhaka garama
ki Kama gabanki tunkamin in nunamiki waye Asalin Habib.

Ganin yafara lalubar wayarshi yasa k'awartata mesuna kareema tai gaggawar janta
tanafadin muje haulat Dan Allah wuce muje.


Bayan sunfitane yabi Sadiq da faruk da kallo nan da nan suka fice duk da kiran da
yakemusu,Wani irin bacin raine ya hanga afuskokin yaran,Wanda besan sunadashiba.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login