Showing 27001 words to 30000 words out of 175796 words
Chapter 10 - AMIR DA AMIRA Complete by Maman Nusaiba.txt
mata magana
Aikuwa,,Ameera tayi kasa,, zaman yan bori,, tayi tana daura hannun ta, akai""tasaki. sabon kuka,, mai. tsuma zuciya tace,,
Waiyo Allah na ni ameera,,, nashiga uku,, waiyo yaya ameer please,, ina kake kardai "ace sun daukeshi, kamar 'yadda suka, saceni mommy dan Allah ina yaya ameer dina,, dan Allah kada kicemin,, mutuwa,, yayi ""idan kuwa,, hakane mina,, mutuwa. Zanyi
Sariya tabasu,, harda shi ogan,, yanajin zafin,, zuciyar shi,, nasauka sosai,,, mom ce ta mike,,daga inda take,, zaune tazo wajan,,, ameera, tace daughter,,kalli cen,, "dagowa tayi aikuwa,, wa zata gani ""yayan ta mijin ta, ai,,da " sauri tamike,,, wajan sa, taje ta fada,, jikinsa,, tace alhamdulillah "'yaya kana lfy daiko,,,
dagota,,, yayi yasakar mata,,, kiss a mukatu "" murmushi tayi mishi ,,
Fatima ce ta turo baki gaba,, tana bankawa"' ameera,, harara tace iyeee sannunku,, masoyan,, duniyar Nigeria wato,,,ma har mu,, baki ganmu ba ko ameera,
,Dariya sukayi har ameera,,, tace" haba dai tom dina,, taya zan manta dake
Kara daure fuska,,,tayi tace,,,, baga shi, nan,, ba kinyi hogging din yaya,,amma ni kinki ko kallona, sauka ameera tayi tazo ta rungume,, ta tana cewa,, haba dai abokiyar,, fada na ai kinsan,, kema nayi kewarki""
Sai lokacin ameera ta lura dasu abba da abbu da daddy tsalle,, tayi,, tace, waiyo abbu abba daddy,, wllh bansan kuna nan ba,,
Abbu ne yayi dariya. Yace,, ina kuwa zakisan,,, muna nan sbd ga,,, mijinki rufe fuska tayi,, tana dariya,, tace "nifa ba haka,, bane abbu, na
Kuma fa abokinsa ne yasace,, ni
Ameer ne yace" zo nan, ameera wajan shi taje tkwantawa,, tayi akafadar,,shi yace,, my princess wanne abokina,,
tace,, abokinka aliyu, mana shine yasa aka saceni,,, suka kaini,, wani,, gida a wajan gari
Cike da mamaki yake kallon ta. Yace yanzu,, aliyu ne ya dauke ki maina masa ,,, haka,, da zafi""
Anass da Bilal,, sukace,, ai wllh muma,, kanmu abin yabamu,, mamaki"" sosai sbd,, wani lokacin dashi ""muke aikin nan,, ashe shine,, yasace"" Ameera,, nan kowa yashiga,, jajanta,, wannan mugun aboki,, ,,
Ameera tace yaya kaga,,, duk ""yajimin ciwo", har rigata,, ya yagamin, ,wai zai ketamin,, mutumci,
,Zare,, ido. Yayi,, yace "what shi aliyu,, din ne yake neman,, taba min mutumci ki,, kokarin tashi,, yayi, daddy yace,, comedown ,, mana yanzu ai yana,, hannun, su Anass,, yanzu zasu,, mishi hukunci daidai,, da abinda,, ya aikata"' komawa yayi. Yazauna"" yana huci
SHIN WAYE ALIYU???
Kubiyo maman Nusaiba domin sanin waye aliyu
[26/10, 21:42] MRS. MU'UTASIM: 🌟𝐀𝐌𝐄𝐄𝐑 𝐃𝐀 𝐀𝐌𝐄𝐄𝐑𝐀 🌟
𝙎𝙩𝙤𝙧𝙮 𝙖𝙣𝙙 𝙬𝙧𝙞𝙩𝙞𝙣𝙜 𝙗𝙮
𝐌𝐀𝐌𝐀𝐍 𝐍𝐔𝐒𝐀𝐈𝐁𝐀 𝐂𝐄✍🏻
JARUMAI WRITERS ASSOCIATION 📚🖊️
𝙈𝙖𝙧𝙪𝙗𝙪𝙩𝙖 𝙢𝙖𝙨𝙪 𝙖𝙞𝙠𝙞 𝙙𝙖 𝙟𝙖𝙧𝙪𝙢𝙩𝙖 𝙙𝙤𝙢𝙞𝙣 𝙛𝙖𝙙𝙖𝙠𝙖𝙧𝙬𝙖 𝙞𝙡𝙞𝙢𝙖𝙣𝙩𝙖𝙧𝙬𝙖 𝙣𝙞𝙨𝙝𝙖𝙙𝙖𝙣𝙩𝙖𝙧𝙬𝙖 𝙩𝙖𝙧𝙚 𝙙𝙖 𝙬𝙖'𝙖𝙯𝙖𝙣𝙩𝙖𝙧𝙬𝙖 𝙜𝙖 𝙟𝙖𝙢𝙖'𝙖 𝙗𝙞𝙨𝙖 𝙝𝙖𝙧𝙨𝙝𝙚𝙣 𝙝𝙖𝙪𝙨𝙖💪🏻
💫(🅙︎.🅦︎.🅐︎)💫
21—22
𝙒𝙖𝙣𝙚𝙣𝙚 𝙖𝙡𝙞𝙮𝙪 ?
Aliyu haidar alhaji hashim,, da' ne ga alhaji hashim dan gata mai jida kai, ga kudi, ga izza saidai bashida,, mutumci saboda ""shikadai ne namiji, a yaran Alhaji hashim, shiyasa yake kafta rashin, mutumcin son ransa", babansa, yadaure, masa gindi ,, saboda ""shi aganinsa, gata ne yakewa aliyu haidar dansa saidai kuma, ita mahaifiyarsa, batason wannan dabi'ar dayakeyi, irin ta azzalumai,, ko yan aikin,, gidan ma bai bariba, duk wadda, yadaga ido yagani acikin yan aikin gidansu, indai, yaganta, kyakkyawa ce komai , nata yaji, to saidai fa a ganta da cikinsa, idan kuma tace"shine sai a wulakanta ta itada, iyayenta" abata, musu suna ko a ina,, suke koda basa kasar ne sai anbinciko' su mom dinsa, kullin, cikin yimasa" addu'a take tana , neman masa shiriya, wajan, ubangijinsa""yanzu haka tana dauke, da hawan"" jini duk ta dalilin aliyu, ne sbd in ta kawo yan aiki shike keta musu, mutumci, idan tayi magana Alhaji hashim shima yamata rashin mutumci kullin cikin damuwa take da zubar, hawaye, akan aliyu yanzu haka basu, jimaba"" da kashe wani kees , yayiwa yar aikin su ciki ita kuma tayi, alwashin insha Allah saiya wulakanta, aduniya,,,
Dalilin, zaman su abokai, shida ameer da anass da Bilal, a wata school suka hadu, ta kasar London, wadda gwamnati, tadauki nauyi, karatun" su sbd sune, wanda aka, dauki nauyin karatun su zuwa London anan, suka daura Friend su hudu, suke komai tare har suka dawo gida Nigeria, to bayan" sun dawone , gida wata rana bayan auren, 𝘼𝙢𝙚𝙚𝙧 𝙙𝙖 𝙖𝙢𝙚𝙚𝙧𝙖 , ne sunje wani ,, wajan shakatawa, anan suka hadu, da aliyu suka gaisa suna hira ne,
Ameera tazo da gudu, ta haye cinyar, Ameer tace, washh" yaya nagaji kanta yasha6 yace my ameera to zauna, kihuta. ta lafe ajikin shi tana shakar,,, kamshin jikinsa,, ,
Tinda tazo,, Aliyu yake kallon ta yaga,, sunyi mugun kama, da ameer,yace friend wannan fa. beautiful baby girl. dinfa
murmushi, Ameer yayi yace, she is my princess wife
,zaro ido yayi yace, kai friend bafa nason iskanci, wannan yarinya, yar shekara 14 zuwa 15years zakace, matarka,
Ameer yace, sosai makuwa, kanwata ce diyar, yayan daddy dina, tinda tazo duniya, nake kaunar ta to yanzu zancen danake maka,, shekarar mu biyu da aure, tin tana, 13years aka daura, mana, aure ,
, jinjina kai yayi yace kai amma , abokina kayi dacen,, mata kaga kuwa yadda kuke, mugun kama
dariya yayi , yace eh haka ne kowa kamar daddy ne yayo, ,
Ita kuwa ameera tuni tayi,, bacci tashinta yasomayi,, turo baki gaba tayi, tace ihimm please yaya bacci, tasake komawa, ta kwanta,, a jikin sa
Wani mugun, yawu, aliyu ya hadiye, , yaji kamar shima ya rungume ta, bai gama dawowa ba yaga ameer,, ya sake daga ameera, yace my wife please kitashi, mutafi gida mana nanfa,, a waje muke idan munje gidan saimu kwanta ko ,,
Bude idon tayi, tace yaya nidai chocolatier nakeso,
tsuru, da ido aliyu yayi mata
, Ameer yace to muje nasiya miki mutafi , sai lokacin ameera taga,, aliyu waro ido, tayi tace yaya wannan wanene,
murmushi ameer, yayi yace dama, ina zaki sanshi kina wannan tabarar,
Turo baki gaba, tayi, yace to sunansa, aliyu abokina, ne shi
washe baki tayi tace la abokin yaya barka da warhaka,
murmushi "yayi yace barka dai baby girl,,
Harara, ta banka mishi tace niba sunana, ba baby girl, ameera ake cemin, amma yaya, yanacemin" my heart ko my wife, kama dena cemin baby girl, takai zancen,, tana murguda, baki ita ala dole, anmaidata,, karamar yarinya,
dariya sukayi"" nan sukayi sallama da aliyu, tindaga, ranar aliyu, yayi alwashin saiya mallaki,, ameera ko ta halin yayane kullin da tunanin ta yake kwana yake tashi,,.... WANNAN SHINE TARISHIN ALIYU,,,
MUNDAWO CINKIN LABARIN
Ameer yace, please , DR. Kiduba min ita, yana nuna mata ameera,, hannun ameera takama tace, kanwata,, zomuje,, kallon ameer ameera tayi tace,, yaya " badai abinda zai sameka, nabita,, bazata, kaini wajan abokin kaba,, da yake son ketamin haddi,
, Murmushi ameer,, yayi yace babu inda, zataje dake kawai zata wanke, miki ciwon dakikaji, ne, , jinjina,, kai tayi alamar tayadda, nan suka bar wajan,
, DR. Din ne yayi murmushi, yace to, angon ameera, yanzu shikenan,, sai adena mana kuka ko, dacewa,, za'a mutu idan babu ameera,,
Dariya suka kwashe da shi , shima ameer dariyar yayi yana mai godewa Allah daya dawo, mishi da,,matar shi, lfy lau,,
DR. Yace yauwa ranka ya dade, muje nabaku, sallama,, daddy yace to,, mungode, sosai, nan suka fita""
Fatima ta matso kuda, da ameer, tana cika tana batsewa,, ita wai an bata, mata " rai,
yace, yadai auta, turo baki gaba tayi tace yaya shine kuka manta daniko,, tana matso kwallar karya,,
Janyota, yayi yana bubbuga , bayanta, yace haba dai, auta, ai bazamu. Manta da keba,,,
tace to maiyasa, kashare ni dankaga anty ameera, dariya,, yayi yace to shikenan kiyi hakuri kinji,, rungume sa, tayi tace yauwa yayana ,
Ameera anmata, wanki raunikan, dake, jikinta, sai kuka take, tana yarfa,, hannu tace anty kibar min ciwo. nakeji murmushi tayi saboda ameera ta burgeta, sosai tace,, kiyi hakuri kanwata, ankusa gamawa,,tace to, nan aka gama mata, taga andauko, allura, aikuwa suka soma zagaye dakin, nusee din tana. Cewa kitsaya, namiki,, allurar zata kashe miki ciwon dakikeji
sa'a akaci ameera tayi wajan kofa,, tana kuka, aguje, tanufi, dakin "da aka saka ameer nusee din nabinta, itama sai dariya take dan taga ameera tsoron allura ne yasa, take gudu banka ,, kofar tayi tana cewa waiyo Allah yaya karka bari,, tayimin. Allurar,,
Da sauri ya sauko daga, kan gadon ya bude. mata hannu tana karasowa tashige jikinsa tana kuka tace, please yaya banason allurar kace kartamin,, nusee dince, takaso tace kaga taki,, yadda namata allura saboda takashe mata ciwon,, alama yamata datazo ta mata,, nan tazo ,, hannun ta,, ya mikawa, nusee din,, ta tsira mata,,allurar kara, tasaki jinzafin yashigeta,, ta kankame,, Ameer tana kuka aka mata allura biyu,, mom ce ta shigo nan ameera tasaki ameer tayo, kan mom,,
Mom tace maiya faru,,daughter menene,, cikin kuka tace mom ba yaya bane yabari aka min allura har biyu,, nima ba ruwana dashi tinda, yabari akamin,,
Murmushi tayi tace, ai dan kidena jin zafin jikinki turo baki tayi tace nidai ba ruwana dashi , daddy. suka shigo,, yace su hada kayansu,, zasu wuce gida nan suka gama komai, suka tafi gida, ita kuwa ameera ko kallon ameer batayi wai tayi fushi dashi
Tinda aka kai aliyu police station,,, suke jubgarsa,, sunmishi " dukan tsiya ba kamar, Anass ba dayake jin haushin cin amanar dayawa ameer,, nan suka aikawa,, baban shi yazo cikin tashin hankali,, yanemi bailinsa amma anass yace baisan zancen ba , , dole a hukunta,, aliyu zasu kaishi kotu sun gama komai dan, haka, yace bazai bada bailinsa ba,, yace gobe su, hadu a kotu, sunshigar,,, da, kara, babu yadda Alhaji hashim ya iya saboda anas ya kekashe da kasa,, yace baisan maganar ba haka alhaji hashim yakoma,, gida, da wannan damuwar ganin gudan, jininsa a cikin wannan halin,,, yana zuwa, gida yashedawa mom din aliyu tashiga damuwa amma a zuciyar ta, hamdala takeyi,, ganin zaa hukunta,, aliyu, tana son akaishi gidan gyaran, hali, kila ya gyara halayensa,, tace Allah yakaimu goben insha Allah, haushi yaji ganin bata nuna damuwa,, ba akan kamawar, da akayiwa aliyu harara ya aika mata,, yace kedai,, Rukayya kinji, ciwon ranka, yanzu akama,, dan naki amma ko, kinuna"" damuwar, akai
murmushi, tayi saboda,, bazata, iya masa, magana ba, saita mike tayi sama abinta,
Su daddy suna, zuwa gida ana, kiran, sallar magarib,, ko shiga gidan, basuyi;ba suka fice su kuma suka shiga, ciki nan kowa yayi, dakinsa, ita kuma, ameera sama, tayi tayi salla tukun ta sauko kasa, lokacin harsu,, daddy sundawo,, kowa yana zaune, a falon kasa,,, ameer kuwa waigawa,,yakeyi,dan yaga ameera, amma, bata, nan, yaji saukowar, ta kallon ta yayi ta akaci, sa"a suka hada ido murguda, mishi baki tayi tana hararar, shi
Murmushi, yamata yana, nuna kanshi " jinjina kai tayi, ta zauna ,,su abba sukace,, gobe da asuba zasu koma gida,
,Inna tace to nima jibi zamu, tafi nida ameera,, wani kallo ameer ya aikawa inna, yace tab lalle ma innar, nan babu inda zakijemin, da mata
Inna tace kai ameeru butar ,,ubanka kaga nasaka dakai to wllh ka kiyaye ni
murmushi yayi saboda,, so yake yatsokane ta yace why granny zaki, tafimin, da mata,,
Hannu " Inna tadaura,, aka ta rushe da kuka tace innalilahi wa'inna ilaihin raju'un, a ni maryama, naga takaina kishiya tara rana daya, yanzu ameeru ni kake zagi ,, incedai " auren naku ma nina amince akayi to tinda hakane wllh anfasa , auren tinda harni zaka zaga,,
dariya sukayi, daddy ne yace kiyi hakuri inna bafa zaginki yayiba ,,cewa yayi maiyasa zaki tafinmishi, da mata,,
Inna tace ingo nan ameeru,,kallon ta yayi,,ta mishi dakuwa tace" bature ma yaci ubanshi,,dan kan uwa,, gunkima ubanshi,, nan ta ringa jerewa ameer zagi, kala kala tace kuma ana gama shari'a zata tafi, da ameera babu wanda, ya tanka mata ,, sai ameera tace nidai inna babu inda zanje ina wajan mommy
Baki inna tasaki tace