Showing 33001 words to 36000 words out of 175796 words

Chapter 12 - AMIR DA AMIRA Complete by Maman Nusaiba.txt

07 Aug 2025

3346

azzalumi macuci dan iska fasik'i, ,, sai Allah yasaka min raunikan, daka min da kataba jikina ban yafe makaba ,, shine, bayan nadawo gida yaya yace ayimin wankin ciwon har akamin allura,, yanzu ma hannuna ciwo yake,, duk kai kasa yaya yace sumin allura to wllh kaci wuta balbal,, ta kai karshen magana tana murguda,, baki mutanen wajan sai dariya suke saboda ameera tabasu dariya,




Nan akace sukoma sukoma wajan zamansu suka. zauna ,, alkali yayi gyaran murya, yace bisaga yadda wannan kara yakaya kuma wanda, ake zargi yace, ya aikata, kuma yafadi gaskiya,, batare daya baiwa kotu wahala ba,, alkali yace,, kotu ta,, yanke,, mishi hukuncin ,,, aliyu yayi kasa dakai,, yana sonjin wani hukunci zaa yanke mishi ,, alkali yace anyanke mishi hukunci shekara biyar agidan yari,,tareda aikin horo mai tsanani, nan alkali yabuka, gudumarsa aka mike kowa yafita, waje mahaifiyar aliyu ce taje wajan su mommy,, da sallama takarasa, nan suka amsa, mata, tashiga basu hakuri tana kuka mommy,, tace babu komai sun yafe mata tukun ta fice aliyu kuwa yana ganin babansa na mishi magana amma yayi saurin shigewa, motar police kowa yabar wajan




Suna zuwa gida,, daddy yakira su Anass yayita saka musu albarka shida Bilal, tukun yakashe, wayar su abba sunci yanzu, zasu wuce gida , bayan sallar azuhar, su daddy suka musu, rakiya, abbu yace, yar gidan, Inna bakice, agaishe miki dasu umman kiba rufe fuska tayi tace abbu kace,, ina gaishesu " idan aka bamu hutu zanje musu,, Abbu yace to shikenan, tukun suka fice agidan, kowa yazo falo,, yazauna " ita kuwa ameera tana nan manne da ameer dinta,, Inna ce tajuyo taga ameer yana saka kanshi tsakanin wuyar ameera da kafadunta,,



Salati inna tayi tana tafa, hannu, tace a ni maryama,, wannan iskanci, dame yayi kama kai, ameeru,, haka dama kake ban saniba,, banza yayi da ita su fatima kuwa sai dariya,, suke kasa kasa,, dankar inna taji tasauke musu ruwan masifa,, Inna tace to wllh gobe zan tafi da ameera,, itakuwa""" Ameera ta lafe ajikin shi sai shakar kamshi mai sanyin dadi take,, tace yaya, dagowa yayi yana kallon ta yace,, my wife,, menene, shagwabe fuska tayi, tace nidai bacci nakeji mutafi,, daki,, murmushi yamata yace to shikenan,, muje na kwantarki,,, kuka inna tasaka tace yau naga takaina shikenan ya asircemin jika, su mommy tuni, sukabar falon, shesu ameer bai kula taba ya dauki ameera kamar,, jariri yayi sama da ita yabar inna na fada tana zaginsa,,, wai ya iskanta ameera,,




NAGODE DA COMMENTS AND SHARE DINKU FANS INAYINKU, SOSAI
[26/10, 22:57] MRS. MU'UTASIM: 🌟𝐀𝐌𝐄𝐄𝐑 𝐃𝐀 𝐀𝐌𝐄𝐄𝐑𝐀🌟



𝙎𝙩𝙤𝙧𝙮 𝙖𝙣𝙙 𝙬𝙧𝙞𝙩𝙞𝙣𝙜 𝙗𝙮


𝐌𝐀𝐌𝐀𝐍 𝐍𝐔𝐒𝐀𝐈𝐁𝐀 𝐂𝐄✍🏻




💫💫
JARUMAI WRITERS ASSOCIATION 📚🖊️



https://chat.whatsapp.com/Gu2Mxr0SRlx8Da4tv0J2AR


MARUBUTA MASU AIKI DA JARUMTA DOMIN WA'AZANTARWA ILIMANTARWA NISHAD'ANTARWA TARE DA FAD'AKARWA DA JAMA'A BISA HARSHEN HAUSA 💪




💫(J. W.A)💫


Follow this link to join my WhatsApp group::https://chat.whatsapp.com/Gu2Mxr0SRlx8Da4tv0J2AR



25—26


Hajiya inna ikon Allah kennan,, tana wannan masifar "" har bacci barawo, yayi gaba,, da ita,, su ameera suna, shiga daki, tace yaya,, kallon ta yayi,, cike da so da kauna,, da kuma soyayyar jinin, yan uwantaka" dake yawo,, yajikinsu,, itama-" shidin take kallon tana jin wani,, irin yanayi, nashigarta tako wani kofa " na jikin ta,, sannan tasake cewa yaya " yace na'am wife tace, yaya inajin ajikina,, kamar za'asake nisantani dakai ,, wani wajan

Cike da mamaki, Ameer yake kallon ta yace haba ameera waye kuma zai rabamu cikin, kuka tace



Jiya nayi irin mafarkin dana saba yi a kwanakin baya,, wannan mutanen "" na rike dakai suna son daukeka amma kasan me

, girgiza kanshi, yayi alama,, a a,,, tace kana kirana,, sunayin,, baya dani saiga, wata mata da fararen kayanta ina kallon ta ta yimin murmushi,, nan ta kashe masu son rabamu dakazo,, wajena kai baka ganinta amma ni ina ganinta, dataga,, ka rungume, ni sai naga " tana share hawayen fuskar ta tana kuka,, amma, bata cemin kaomai ba sai hade hanayenta,,, da take min alama rokona,, dai take,, amma "" kuma batacemin komai ba nake kallon ta saina zare ido kasan maina gani yace a a



Tace naga muna mugun kama da ita kamar ita tahaifeni inason mata, magana sainaga ta matso kusa da ni tace,, min ya ke kanwata kisani cewa nan da wani lokacin " zaku rabu da mijinki amma idan zaku rabu zaki,, tafi da cikinsa ne ajikinki,, zaki dauki dan lokaci mai tsayi kafin kusake haduwa, cikin kunnena, take fada, maganar, amma kai bakajin abinda take fada,, ina juya kaina,, naga style dai kukan take sosai,, saita bani tausayi,, duk da, bansan wacece ba kawai naga,, tabace kamar bata, bayyana, a wajan ba tana kai karshen, magana tasaki kuka ,mai rabashi da nutsuwar sa, sama yayi yana nazartar magana ameera,,



To wacece wannan mata kuma, mai take nufi da haka,,, tayama za'ace "" rabasa da matar sa, jin ameera takara sautin, kukan ta yasashi dawowa daga duniyar tunanin nasa, hannu ya ware mata alama tazo, aikuwa, dama kamar jira takeyi nan tashige , jikinsa,



Lumshe idonsa yayi yana kara shiga da ita, jikinsa, yace wife dagowa tayi tana kallon,, yace kikeyin addu'a idan zaki kwanta, tace yaya bana bacci sainayi,,,, addu'a sosai, tukun kwantawa,, sukayi yaja musu bargo,, yana shafa kanta tasauke, ajiyar zuciya, baa jimaba, yaji saukar numfashin ta a kirjinsa,,shima bacci yasoma, amma kana gani kasan bayajin dadin baccin.



Zaune yake yafada duniyar, tunanin "" nadama , da damuwa,, tayi masa. Yawa, cikin, Kwana daya yarame, yafada yana neman gafarar ubangijinsa""yanzu Allah, yanufesa da shiriya kuma yayi alkawarin,, insha Allah yadena son ameera saboda,, itadin matar, abokinsa ce amma ,, saidai yanajin ta ajinin jikinsa,, yace to mai hakan yake nufi , fesar, da iska yayi mai zafin gaske daga, bakinsa " yace istagafurullah, Allah kayafe min zunufaina, insha Allah bazan sake saba maka,, ba Ammi ce tashigo,, tun dazun, take kanshi amma tayi maganar duniyar nan, amma yayi shuru she sauke tagwayen ajiyar zuciya yakeyi,, dafa kafadar shi tayi tadan,, bubbuga, bayansa " afirgice, yajuya dan ganin waye, Ammin sa yagani, kawai saiya fada jikinta, yasaki kuka mai tsuma zuciya,



Mamaki ne kwance samar fuskar,, Ammi bata hanashi kuka ba saida yayi mai isar shi kafin tazuba, ruwa mai sanyi, tadago, kanshi, ya kasa mishi cof din abaki,, baiyi muso ba yashanye,, ruwan tass,, ajere yake sauke ajiyar zuciya, kara, shigewa yayi jikin ammi itakuwa ammi tunani takeyi, maiya saka dan nata kuka tinda ya girma bata, taba ganin kukan, saba ahankali da dagoshi,, ganin muguwar ramar,, daya yi tace,



Son yanzu har akwai abinda zai hanaka sukoni, bazaka fadamin ba a matsayina na wadda ta haifeka, sake komawa, yayi jikinta, yasaki wani kukan harda,, jan zuciya, yace ammi narasa, ta ina sonta ina kaunarta,, ina jinta a cikin jinin jikina, dagosa, tayi, tace wacece karasa,, a ina take, Bilal yace ammi bazan taba samunta taba, saboda, tayi aure nacire ta daga zuciya ta amma inajin ta acikin jinin jikina, yanzu bana mata soyayyar aure inajin, kamar itadin, jininace, amma, na rasa ta inda,, muka yi gamin jini,


Cike da tausayi take kallon dan nata sosai yabata tausayi, tace masa, son kayi hakuri, duk abinda kakeso baka samesa, ba to " ka kaddara a ranka cewa dama ba alkhairi bane agareka, idan kuma rabonka, ne ko wani irin juyi, zaayi to saika mallaki, wannan, abun, kayi hakuri da rashinta kaji insha Allah zaka samu wacce tafita ,, haka ammi tayi tayiwa, Bilal nasiha har , bacci yayi gaba dashi, kwantar, dashi tayi tarufe, tafice a dakin, tana jin tausayin dan nata




A falo zuke a zauna dukkansu, Inna kuwa tana bankawa ameer da ameera harara ganin, daddy yasa tace, yauwa Muhammadu,, dan albarka dama, jiranka nake kusa, da inna yazauna yace gani inna,, kallon sa tayi tace gobe zantafi, gida, daddy yace haba inna kiyi hakuri kizauna damu anan, mana cendin ma ai ' duk,, daya, ne " inna tace, a a wllh bazan iya zama da sallamenmu, ba wllh, daddy ya danne dariyar sa yace to suwaye kuma sallamenmu, tace gasu cen yan kan uba she iskanci suke yi agidan nan amma kayi, shuru, daddy yace to kiyi hakuri,, zan tsawatar, musu baki inna tawashe tace yauwa ' dan albarka nagode, kallon su ameer yayi, wanda suke kallo ameera har tayi bacci ajikin sa daddy yace, son maza kutafi, part dinku, da to ameer ya amsa nan yayi gaba, da matar sa



Daki yayi, da ita yana kwantar da ita zai mike tayi saurin,, saka hannun ta a wiyanshi, tace please yaya, kallon ta yake yi, saboda baccin ta takeyi,"komawa yayi ya kwanta, tashige, jikinsa, tana shakar kamshim jikinsa,, sai kara cusa kanta tayi a kirjinsa,, rintse ido, yayi saboda wani mugun murdawa da mararsa tayi , sunayen Allah yake, karantowa, da duk addu'ar datazo, bakinsa"" a hankali, kuma tabude idonta, wanda bacci ne a cikinsa,, yace Ihimm nidai, kallon ta yayi "yace kedai me tace, zafi nakeji,, mikewa yayi ya kunna, AC din dakin, fuska ta kwabe kamar, zatayi kuka, tace yaya please, yace mekike so kayan jikinta ta nuna mishi zuwa, yayi yadagota " kayan nata ya cire mata, yadauko,, wata yar rigar bacci yasaka ""mata yace to sleep ,wife


Nan suka kwanta, cikin bacci taji, Ameer yana ta juyi, sai juya kanshi yakeyi, a kafadarta,,mude ido tayi, cikin tashin hankali,,Ameera tace, yaya!yaya! ,, shuru yayi saboda ahalin dayake ciki bazai iya amsawa ba, kusa, dashi ta matso " tace yaya meke damunka, bude idonsa yayi wanda yayi sauya kala saboda, tsananin azaba " yace ameera mutuwa, zanyi kuka, tasaka tace please yaya banason,, wannan zancen mutuwar dagowa, yayi yace, wife ai maganin yana wajan ki zaki, iya taimakon, mijinki, ya rage azabar,, da yake ji da sauri, tace eh yaya,


Janyota yayi jikinsa yana hade bakinsu yana bata kiss mai zafi tana jinsa, yake ta shafeta na shanunta ya kama, shuru, tayi





Jin yayan nata na kokarin, wuce gona, da iri yasa tarike hannunsa tace yaya kabari mana baima san tana yi ba saida yasamu nutsuwa yana romantic dinta tukun yabari shima yaso ace yau tabashi hakkinsa da aure amma, kukan datake, yasa shi, barinta, yana, sauke ajiyar zuciya, janyota yayi,, yace sorry wife, yaya ne yataba miki kirji, rufe fuska tayi tana dariya,, jan hancinta, yayi yace to muje muyi wanka tace"" yaya menene, sunan wannan abinda, dakake min" yace wannan sirrinmu ne dagani saike sai mahaliccinmu', kada koda,, wasa kifadama kowa 'tace to, yaya nan sukayi toilet, sukayi wanka kafin, suka, dauro alwala"" suka ringa nafila dan, ameer da ameera akwai ibada sosai



Yau ameer yace zasuje, shan iska sosai ameera take murna, nan suka, yiwa su mom sallama har sunje bakin kofa, Inna, tace gantalallu a haka dai kuke yan iskan banza kuma wllh kasake kadirka mata, ciki a wannan kananun "" shekarun nata to saina kaika kara kotu, jarababbe yo inba jaraba ba, ace kullin kuna like kamar wanda

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login