Showing 117001 words to 120000 words out of 175796 words
Chapter 40 - AMIR DA AMIRA Complete by Maman Nusaiba.txt
addu'ar reman sauki " insha Allah komai zaizo cikin sauki
Rungume ameera tayi tana share hawayen ta tace nagode sosai daughter " wllh idan ina ganin ki sainaga sak , yama sunan nata yake,, na musulmai
Ameera tayi murmishi tace , sunan ta karima
Mama tace kamar ku daya da karima ta,, inason wata rana,, kuga juna " zaki gaskata maganar ,, mu dan komai naku iri daya ne ,, har hasken , kawai karima shekaru ne zata muna miki
Ameera tace insha Allah nakusa haduwa da , yar uwa ta ,
Sun jima suna hira sosai kamar,, sun shekara " da ganin juna, haka suke haka aka ringa koyawa su mama , alwala tsarki wanka ,, da,, tsada salla, da karatun suratul fatiha dan shi,, farillah ne ga wanda yazo,, yin salla da sauran abubuwan daya shafi addu'a,, wa'azi mai yatsa jiki da nutsuwa muhammed ,, ke wa mazan yana ,, nuna fada musu abinda mutum " inyayi ake sakashi wuta da launinkan azabar,, da za'awa mutum " idan ya aikata mummunan hali
Yana jaddada, musu yadda aikin alkhairi yake kai mutum aljanna da kuma yadda gidan aljanna yake da suffofin sa da rayuwar shi mai dadi ta abadan da'iman bata,, karewa
Muhammed yakara sa cewa ina mai jan hankalin ku " kada kusake zuwa wajan boka ,, idan kuna da bukata ku daga ,, hannaye ku roki " Allah abin bauta , saiya biya muku mukatar,, insha Allah
Kuka sosai sukeyi musamman ma , baban karima,,, dan yasan rayuwar ,, da sukayi ashesu basu sani ba " asarar lokacin su na duniya suke basu gane b kai Alhamdulillah , Allah yakarawa musulinci,, daraja sa daukaka
Suka amsa da ameen
Muhammed yace mazan suke zuwa ,, wajan sa daukar karatu matan kuma,, wajan ameera
Suka amsa da to
Ameera ta share hawayen farin ciki, tace yaya dama ,, inason zamu bude islamiya , a jikin gidan mu,, muke karatu mazan sukeyi dakai
Murmishi,, Muhammed yayi yace wannan kinyi tunani mai kyau , sai asoma gobe insha Allah ,
Nan masu tafiya sukata ,, tashi su ameera har bakin get suka ,, rakasu suna musu bey bey
Yau takama , Monday ,, ranar aiki kenen,, Ameer ne yafito,, sanye da inform din likitoci ,, tana sauri ,
Inna ya samu ita da su fatima fauziya hajara ummi mufeeda,, mommy and daddy ,, basu fito ba
Karasowa yayi yace good morning ummi na yana isa gareta , yamata kiss a goshinta
Itama,, kiss ta mishi tana murmishi tace morning my son katashi ,, zaa fita aikin ne
Ameer yace eh
Su fauziya ne suka gaishe shi, ya amsa suna rungume shi shi, kuma yana dan bubbuga bayansu,,,.
Hajara kuwa,, turo baki tayi " ta juya mishi baya
Su Fatima suka mata dariya ,,
Fatima sarkin ,, tsokana tace,, shagwababbar yaya ,, ai nasan dama yaya kayi " lefi jiya ,, na ganta tana kuka kamar ance mata inna ce ta mutu " kaga yadda ta ringa,, jan zuciya " ni wllh jinake ma zaneta kayi wai ashe korota ne kayi daga dakinka
Inna kuwa an soso mata inda yake mata kaikayi ,dama ta kwana biyu batayi masifa,, shiyasa yanzu har bakin ta rawa yake saboda masifa
Ubanki ne, Muhammadu zai mutu banida, yar jakar uba, ni kikewa fatan mutuwa to wllh ashir dinki , yar banza mai,, kama da kodadden,, takarda " dama ai na kauna ta kuka ba kida ameeru ,, gyarama shi dake , yar butar uwa,, taci gaba da masifa kamar ta ari baki,
Dariya suke mata
Ameer yacewa hajara my kanwaty, zo nan kinji
Tashi hajara tayi dama tana son kuka ta rike ne saboda , babu mai rarrashin ta akusa ,, yanzu data samu da sauri ta fada jikinsa,, tana sakin kuka
Ameer yace haba mana hajara wanene,, yataba min ke ne agidan nan yau na karya,, mishi kafa
Dagowa tayi tace ba kaine ba ka koreni jiya
Murmishi yayi yace to am sorry bazan,, kuma ba kinji kanwata,
Sake kallon shi tayi tace yaya what happened in room,,, jiya kake karota ,, na ganka da computer
Ameer yace ,, jiya am no happy ne kuma ina busy ne ,, shiyasa dan kar kizo ki hanani nace,, kifita ,, amma kiyi hakuri
Sake cewa tayi yaya what happened , ka fadamin
Inna tayi caraf tace ke jaruruwa (wato hajara) kankanbobo,, mai gashin baki da turanci naci kan ubanshi, baturen ma daya,, kirkiro, turancin buhun,, ubanshi " dan uwaki kema yanzu ameeru yakoya mishi ", yaran arna ko to wllh bada niba a , gidan nan a to idan ma zagina kuke " yanzu sai inyi tsukiya,, mu fidda reni ", futsararrun banza da wofi,, wllh ni lokacin ina yarinya kamar ku,, bakuga yadda nakeba jaruma ce ni nan tacigaba da ruwan masifar , har kunfar baki takeyi ,,, su kuwa na mata dariya
*nima nace bari na fece na huta da masifar inna*
[28/10, 14:30] MRS. MU'UTASIM: *🌟AMEER DA AMEERA🌟*
*STORY AND WRITER BY*
*MAMAN NUSAIBA CE ✍️*
*wannan shafin na sadaukar gareku masoyana fans din ,AMEER AND AMEERA*
💫💫
*🅙︎ARUMAI 🅦︎ WRITERS 🅐︎SSOCIATION📚🖊️*
https://www.facebook.com/108544471437073/posts/108546644770189/?app=fbl
_*Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa💪*_
*💫(🅙︎.🅦︎.🅐︎)💫*
*69—70*
Ameer ,, ya kalli inna yace kefa tsohuwar ,, nan kin cika masifa " naga kwana biyu bakiyiba, shiyasa duk yau kika damemu da ,, fada da wannan farar safiyar
Harara inna ta banka " mishi tace ubanka, Muhammadu shine mai masifar kai nifa " idan kadameni " saina maka dukar kawo wuka " wllh kafita idona " dogon banza dogon wufi,, mai kirar " samudawa " wllh wannan da a mutanen ,, farko kazo to bazaka ganu ba " futsararren banza,, ni zakake " yiwa turanci uban postom ma shugaban,, krista dan uwarshi " kai nifa banki mu bugu ma marar mutumci,, wllh da ba a hannuna aka haifeka ka " sai nace musanya ka ,, akayi a asibiti dan iska to tashi katafi " kona canja maka kamanni , hanci kamar karass ,,
Dariya ummi mufeeda takeyi ,, harda rike ciki tana fadin wai dama inna,, masifar nan ta inna tana nan ashe,, saima karuwa datayi
Ameer yace,, kanwata tashi mutafi kar inna,, ta zanemu wllh
Mikewa hajara tayi tana, dariya tace to su inna masifatu " bari mubar miki gidan kicinye duka
Flow inna ta dauka to jefa musu tace kuje, sallamenmu,,, wllh idan kuka dawo,, ko sannu da zuwa bazan muku ba yan kan uba kai
Ummi mufeeda , ce tace son daughter maza kutafi,,
Hajara tace, yaya please mana
Kallon ta yayi yace please for what,
Tace inason ,, na dauko hijab dina ne
Yace to maza ki dauko, yar lukutar,, ummi mufeeda,, dariya tayi tace, to nadaiji tinda yau anyi gadon inna " bari nadauko nan ta dauko tafito sukayiwa, yan gidan sallama suka fita
Inna tarakasu da zagi,
Su ameera sungina ,, islamiya, su da kansu ,sukeyin karatun alqur"ani mai girma da hadisai da sauran litattafan,, addini yan ajin sune
Maman joshow wato a yanzu
Maman anty karima wato maryam a yanzu
Kanin anty karima wato nazeer a yanzu
Marus wato abubakar sadeeq , a yanzu
Beauty wato mufeeda a yanzu
Baban anty karima usman a yanzu
Joshow wato umar a yanzu
Da ameera da
muhammed,, shike koyar dasu,, kuma Alhamdulillah suna dauka sosai ,, ba kamar abubakar sadeeq ma akwai kokari sosai ,, Ameera nason yaron saboda yana da basira
Yauma suna,, karatu kamar yadda suka saba wani,, magidanci ne yashigo " shida matar shi da yaransu bakwai ,
Da kallo suka bisu tsayawa namijin yayi yace am so na katseku
Muhammed yace ba komai meke tafe daku ne "
Yace tin ba ,, yau ba mukejin wannan karatun naku yana mana dadin sauraro nida matata ,, wannan yar autar muce,, tinda aka haifeta ,, batada lfy " amma jin wani karatu da kuka dauki lokaci mai tsayi kunayi " yasa aljanun ,, jikin ta magana ,, suna ce mata ai tin ' tana ciki suke sonta mun kasa ganewa,, shine nacewa matata idan mu fara saimuzo,, ko kuna da maganin ciwon wannan yarinyar dawa,
Murmishi muhammed ,, yayi yace sosai makuwa ai mukeda magani " insha Allah indai aljani ne yau saiya barta" koshi waye,, kawota mugani,,
Janyota yayi tana tirjewa,, tinda sukazo take boyewa , abayan maman ta suna hada ido da muhammed " ta firgice shiyasa yanzu ,, takiya saida babanta ya dauketa cak ya ,, direta gaban muhammed
Kallon ta yayi da sunne kai,, yar dariya yayi yace dago ki kalleni " inkin isa , banza munafukai , mugaye ki dago mana ki kalleni ,, kunzo kun zauna ,, ajikin yarinya ,, kuna bata wahala
Kin dagowa tayi tace kaidai babu ruwanka damu,, katafi wajan musulmai yan uwanka " kabar mana gari
Murmishi muhammed yayi yace " kanwata to nan
Tashi ameera tayi ta zo nuna mata,, yarinyar yayi yace rikemin ita ki danne ta karki bari ta kwace,, Ameera tace to yaya ,, nan yamike yadauko alqur"ani da ruwa acikin " kwano yadawo ya zauna
Ita kuwa yarinyar sai mutsu mutsu takeyi,, amma takasa " kwacewa shyasa tayi shuru tana kallon mamanta,, tana girgiza kai,, share hawaye maman " nata tayi tana kaucewa daga kallon ta
Addu'o'I yayi sosai ya matso kusanta " yace ingo sha wannan kinji
Banka mishi harara tayi tace bamusha,, ni kasakeni natafi gida,,
Ganin tasoma fin karfin ameera yasa muhammed ,cewa baban yarinyar yazo yarike ta " nan ya matso ya riketa sosai
Ruwan ya watsa mata a fuska yana kara kafin karatunsa,, cikin suratul yaseen
Ihu ta ringa yi tana fadin zanyi,, magana adakata karku kasheni zanyi magana
Dakatawa,, yayi yana fadin,, daga ina kuka shige jikin ta
Tace mu daga school , muka hadu saboda shigar da takeyi yasa,, muka shiga jikinta,, kuma ni inasonta " har munyi aure yanzu haka yaranmu biyu
A razane baban yarinyar yake kallon diyar,, tashi wadda batafi shekara 14 ba amma wai ta haifi yara