Showing 129001 words to 132000 words out of 175796 words

Chapter 44 - AMIR DA AMIRA Complete by Maman Nusaiba.txt

07 Aug 2025

3356

surutu maza kuje kuci abinci saimu gaisa da fatima , wayar ta dauka tana fadin hello fatima


Fatima tace ina yini momsy yagida ya uncle dinmu

Murmishi ikram tayi tace lfy lau ya jan kafa uncle dinki bayanan, yafita sai anjima zai dawo


Fatima tace to Allah yakawosu lfy suna hira fatima " tasoma jin ciwo, da sauri tace momsy , sai anjima nan sukayi sallama


Duk abinda takeyi anass na kula da motsinta , matsowa yayi yace , yadai fatima wani wajan yake miki ciwo ne kifadamin

Kafin ma yataba ta cikin ta yayi mata wani mugun murdawa,, kara tasaka tana fadin innalillahi wa inna ilaihin raju'un " yaya mutuwa zanyi


A rikice yafauketa yasaka mata hijab ya yi waje da ita " a mato yasaka ta ya koma yadauko bakullin " motar har zai shiga saiga bilal da jamila zasu fita


Da sauri sukayo " kansu suna fadin lfy anass ganinshi a rikice da sauri yace fatima batada lfy "


Da sauri jamila tashiga baya bilal da anass suka shiga gaba ,, nan sukabar gidan


Tin kafin suje bilal yakira ameer a waya

Ameer yafito yasha kyau sosai sajan fuskar shi yakara mishi kyau " yana fadin kanwata maza kizo mutafi karmuyi last ,,

Da gudu gudu tafito tana fadin ganifa yaya hijab zansa

Kallon ta yayi yace kinyi kyau ,

Harara ta aika mishi , tace eh dama nayi kyau kasan ko a family dinmu nida yaya jalal da munfiku kyau,,


Dariya yayi yace tab " kaji zubaida jalal din ne mai kyau tab, jin wayarshi na kara yasa duba wa ganin bilal ne dahar bazai daga ba zai maida aljihunsa


Hajara tace ka daga mana yaya

Dauka yayi yana fadin ,, hello bilal yadai

Da sauri Bilal yace, ,bro maza maza idan baka zo hospital ba kayi sauri kazo


Hankali a tashe yace lfy bilal jamila ce ba lfy kowa

Bilal yace fatima ce kafadawa, su mommy kayi sauri kazo mun kusa zuwa

Da sauri yace gamu nan

Hajara tace yadai yaya


Cike da damuwa yace fatima ce ba lfy maza muje

Da karfi yace mommy


Fitowa mommy tayi tace lfy kakemin wannan kira haka

Ameer yace maza muje asibiti ankai fatima

Da sauri tasaka mayafi ta kira inna suka tafi


Da sauri bilal ke gudu Allah ne kawai yagansu " da gudu Bilal yashiga ciki " yana kiran nosee da sauri sukayo waje suka dauki fatima ,, akayi ciki da ita


Su ameer ne suka karaso ko gaisawa basuyi ba " Ameer yayi sauri yashiga office dinsa ya saka safar hannu yafito ya shiga inda fatima, take


Tin bayan isha"i , Ameera takasa bacci ta q'agu gobe tayi dare yayi ,, su tafi gidan ,, bauta
Su fidda anty karima ,, addu'a taringa yi


Umar ma hakan take agareshi ,, addu'a yakewa " Karima Allah yasa goben insunje su ganta , harda kukan shi


Muhammed ma, haka yakeyi sosai suka dukufa da addu'a



Kusan awa uku fatima na cikin dakin " babu Wanda yafito a likitocin ,tinda suka rufe kofar

Cen anjima saiga ameer yafito fuskar shi na nuna damuwa sosai

Da sauri mommy , da mama sukace ameer yadai ta haihu ne


Kallon su yayi yace gaskiya bazata iya haihuwa da kanta ba sai an mata c s , karfinta yakare " kusa hannu amata,


Anass yace maza kuje kuyi ,, basai nasa hannu please ameer


Ameer yace dole ne saika sa hannun nan yamika mishi takarda " yasa hannu kafin ameer yakoma ciki


Bayan minti hamsin " wata nosee ta fito da baby tana murmishi


Da sauri ,,Bilal ya amsa yana fadin Alhamdulillah " masha Allah mai aka samu , Nosee din tace ansamu baby girl


Kowa sai murna suke shi kuwa anass ko kallon babyn baiyiba, shi ta fatima yakeyi ,, yace ya ita uwar , tace mishi yanzu zaa fiddota zuwa wani dakin


Fiddo da fatima akayi,, tana kallon su da murmishi aka kaita wani daki daban,, Ameer yafito yace zasu sati daya anan kafin abasu sallama , nan suka amsa da to




Muhammed ne ,, yazo gidansu ameera yabuga nan aka bude mishi , su ameera yagani dukkansu " suna cikin shiri


Umar yake dama kai muke jira muje , nan suka tafi su uku ,a gefen titi suka faka motar , suka nufi majami'ar,, suna ambaton sunan Allah ....




*Nima nasoma ambaton sunan Allah " ina binsu abaya duk maison zuwa tazo muje*
[30/10, 17:54] MRS. MU'UTASIM: *🌟AMEER DA AMEERA 🌟*




*STORY AND WRITER BY:*


*MAMAN NUSAIBA CE ✍️*





💫💫
*🅙︎ARUMAI 🅦︎ WRITERS 🅐︎SSOCIATION📚🖊️*


https://www.facebook.com/108544471437073/posts/108546644770189/?app=fbl

_*Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa💪*_

*💫(🅙︎.🅦︎.🅐︎)💫*



Follow me my WhatsApp group:https://chat.whatsapp.com/KMuyxRBLx5iI93EEYIGlVX




*Wannan fage na sadaukar gareku addana ,, ummu amsad , and ummu shukhura, kudade kuyi karko kamar dabino 💃🏻💃🏻*





*75—76*



A hankali suke tafiya, saboda duhun wajan , ko takalmin su ahannu suka rike , haka suke tafiya , kamar barayi d'akuna uku suka , gani umar yace , yanzu mubi dakuna dakuna " dan mugano awani dakine

Muhammed yace ok mufara da wannan na kusan mu , nan suka shiga ciki " haskawa sukayi nan sukaga , masu gadin dakunan gidan bautar ne suke bacci hadda, munshari ,


Umar yace kar wanda yayi magana ko motsi dayawa,

Wucesu sukayi nan suka shiga dayan dakin , kowanne dauke da addu'a abakinsa

Suna shiga suka haska ihu ameera zatayi saboda ganin kwarangwal din jikin mutane , da alama dai wani abu aka yi da naman jikinsu da sauri umar ya rufe mata baki , yace , haba mana ihu kuma kizama jaruma mana " karki sake kokarin yin ihu , gyada kanta tayi alamar to ,

Gaba sukayi haka suka ringa bin dakunan amma basuga ,, komai ba haka suka hakura zasu tafi "

Harsun juya ameera ta haska wani bangare , nan taga kamar kofa ce na gidan kasa , da sauri tace yaya umar kuzo kuga

Dawowa sukayi ta nuna musu,

Muhammed yace mu bude mugani

Nan suka fara kiciniyar budewa , amma sun kasa saboda nauyin kofar

Iamar ance umar ya kalli gefensa nan yaga wani dan karfe , da sauri ya mika hannun shi yadauko bakinsa dauke da addu'a

Yace muhammed wannan kamar shine bakullin , inda mu gwada mugani kozai bude,

Muhammed yace inda kawo mugani nan suka saka karfen , aikuwa yabude


Cike da murna ameera tace to mushiga , Muhammed yace umar zai shiga tsaka ke abayanshi " ni abayanki kar aje ki sa mana ihu ,


Turo baki ameera tayi , tace ai dai banida tsoro , yace to naji muje nan suka shiga da hasken , wayarsu suke ganin hanya har suka shiga ciki


Babu komai a ciki feline kawai ko ina suke kallon saboda , wajan akwai hasken wata wuta a cikin wani kasko , shiyasa basu ganin duhu ,

Sun dade basuga komai ba suka kari dubawarsu basuga koda wani alama acikin felin ba,


Wata abu ameera ta hango kamar akwati kamar frij , tace yaya kalli cen


Kallon inda take nuna musu sukayi, da umar da , Muhammed suka karasa , wajan

Muhammed yace wa umar yabude suga meye aciki nan ya soma budewa amma kyerma dayake , yasa yakasa

Amsa muhammed yayi yabude, zaro ido yayi ganin mace aciki , saboda sanyin akwatin ta sandare , da kankara , ahankali yace umar leko kagani

Da sauri yaleka , da sauri yake cewa it...it..ita...itace , karima ce maza mu fiddo ta

Ameera ta matso jin abinda, Umar yake nan ta leka dafe kirji tayi ganin anty karima , fadi take,, anty karima

Muhammed yace , dasu babu lokaci maza mutafi musamu " mufita daga wannan wajan nan , suka fito daga gidan kasar


Ahankali yanzu ma suke tafiya har sukabar majami'ar , nan suka yi wajan motarsu " aka saka karima abaya , umar ya zaune kusanta

Muhammed da ameera agaba nan sukayi gidan su muhammed



Yanzu fatima tana samun sauki sosai , ga baby girl din masha Allah , lafiyayya da ita " Inna kuwa koda yaushe tana rungume ' da baby din ta hana kowa dauka , komai ita kewa babyn ,,


Ameer ne da hajara sukazo hospital din suka shiga cikin dakin, da fatima ke ciki da sallama suka shiga ciki , Inna ce ta amsa musu ,,Fatima na kan gado tana cin wuton dawa da miyar kubewa,, yasha man shanu sai kamshi yakeyi


Hajara tayi wajan inna take kawo babyn mugani inna

Harara ta aikawa hajara tace , to ke taya ma kika iya rike jariri abaki kije ki , targada musu yarinya

Bata fuskar hajara tayi tace kai inna hadda cin fuska a alamar na yau , kuma kike cewa ban iya rike jariri ba kokin manta ni nayi renon, Ibrahim shine, kikemin gori


Inna tace bazan bayar badai " koma meye futsararriya,, kawai kitashi kiban waje kona make ki,

Ameer yace haba inna kibata " mana tagani tasa mata albarka


Inna tace kai kuyi tafiyar ku wajan aikinku " karku damemu dan banza, to ance baza'a bataba


Hajara kamar zatayi kuka tace please yaya kace , tabani naganta , Ameer yace zo nan kyaleta idan anty ikram tazo saiki ganta tashi mutafi , office ,mikewa tayi tana kunbura baki nan suka fita



Tinda su muhammed suka dauko karima, mommy sa yakira tana bacci ,, dauka tayi ganin danta ne yasa ta tashi da sauri

Tace hello , son lfy kake kirana sa asubar nan

Muhammed yace mommy kitashi , zamuzo nida umar da ameera , kice abude mana kofa


Mommy tace to to saikun zo , tana ajiye wayar fita tayi tana " cewa mai gadinsu ,idan anyi Hon ya bude kofa,, ya amsa mata da to nan takoma gida

Doctor aisha mamaki take, to kodai wani abu yafaru da safiyar nan muhammed yake gidan su ameera , bata gama tunanin ba

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login