Showing 78001 words to 81000 words out of 175796 words
Chapter 27 - AMIR DA AMIRA Complete by Maman Nusaiba.txt
hada dashi,, tana jin sonsu a ranta
Mama tace jenifer daga kai, Ameera tayi tana kallon mama tace kinga wannan itace mamanki ni kinga son dina ta nuna mata joshow ajiye baby tayi gefe ta matsa kunsan maman anty karima ta kwanta ajikin maman anty karima tace mama na sai maman anty karima ,, ta rungume ta tana kuka tace,, daughter ina sonki munshiga,, halin damuwa " da baki tare damu,, kallon ta ameera tayi dan batasan mai kalmar take nufi ba
Yaune, Ameer yacika sati biyu yau kuma zai tashi,, su mom sai safa da marwa sukeyi dan kowa halin da ameer zaishiga suke yi,, suna haka wata nosee tace kuzo ya farka dukkansu suka yi dakin,, turus sukayi ganin......
*to ko wani hali ameer zai kasance idan aka cemishi an rasa ameera yazaiji wannan amsar saiku biyo maman nusy domin jin yadda zai kasance*
Ina godiya da comments din ku da addu'o'i ku agareni Allah yabar mu tare nidaku
[28/10, 00:24] MRS. MU'UTASIM: *πMAEER DA AMEERA π*
*RUBUTAWA DA TSARAWA*.
*MAMAN NUSAIBA CE βοΈ*
π«π«
*JARUMAI WRITERS ASSOCIATION πποΈ*
*MARUBUTA MASU AIKI DA JARUMTA DOMIN WA'AZANTARWA ILIMANTARWA NISHAD'ANTARWA TARE DA FAD'AKARWA DA JAMA'A BISA HARSHEN HAUSA πͺ*
*53β54*
A bakin kofa suka tsaya, ganin ameer yasauko daga kan gadon ya zauna a kasa
Da sauri bilal yakaraso inda yake zaunen dagoshi bilal yayi yace sannu ya jikin yanzu ina ke maka ciwo
Dagowa ameer yayi yana kallon su sai kuma ya kalli su mom yaga suna hawaye dukkansu yace mom manene kuke ina ameera ta take kukaini inda aka kaita
Mom takaraso ta kama hannun shi takaishi bakin gadon tasoma kallon shi cike da tausayi
Ameer yace wai ina tambayar ku ina ameera take inason , ganinta,,
Anass ne yakalli mom yace mom mufada mishi gaskiya rashin fada mishi gaskiya matsala ne
Jinjina kai mom tayi tace son kayi hakuri kasan ko, wani bawa ' da irin tashi kaddarar ku taku haka tazo muku inason ka kara imani da Allah yakara imani da kaddara mai kyau ko,, akasin ' haka ameera ta bata tin lokacin kukayi accident annemeta ba'a ganta,, ba nan ta fada mishi komai
A razane ya mike yana cakumo wiyan bilal yace no no bana son jin wannan,, maganar impossible ma tace,, ameera bata wannan wajan Bilal ina ameera ta kuje kunemo min ameera ta
Rikeshi bilal yayi yace am so sorry my friend gaskiya muka fada maka ba karya ba ameera ta bata yanzu haka ko ina munbada cigiyar ta har garuruwan nakeza gayen duk munbada ,, pictures dinta kayi hakuri insha Allah zata fito
Ko karshen maganar baiji ba yasaki bilal yafadi akasa a sume, da sauri bilal yayo kanshi,, shida anass
Fatima ce ta bude sautin kuka tana fadin waiyo Allah yaya nashiga uku dan Allah Allah yaya karka mutu kabar mu kada, kaima " katafi kabarmu " muna sonka yaya idan ka mutu nima binka zanyi please ,, yaya dan Allah katashi kaji tana maganar tana kuka sosai har rawar sanyi jikinta ,, keyi saboda tashin hankali
Anass ne yayo baya yakoma wajan Fatima, hannun ta yakama jin anass ne yasa ta shige jikin sa tana kara kankame shi,, rarrashin ta yake yana shafa kanta da dubara yake busa mata iska a kanne ,, duk dan tayi shuru ko tayi bacci dan yaga bacci a idon dan jiya kasa bacci tayi saboda ance mata yau ameer zai tashi,, bata jimaba yaji tana sauke numfashi a hankali kallon fuskar ta " yaga tayi tace bacci saiya rungume ta yazauna yana tausayawa abokin nashi sosai
Mom tace bilal bani ruwan sanyi mai kyau nan bilal yakawo mata,, addu'o'i sosai mom tayi kafin tashafa mishi a fuska baiyi motsi ba rabin ruwan ta " juye mishi a fuska ajiyar zuciya yasauke yana bude" idonshi,, kallon su yake sai kuma yatashi ya jingina da jikin mom ya daura kanshi a kafadar mom
Mom tace sha wannan ba muso,, ya bude baki tabashi ya shanye tas sai numfashi yake fiddawa mai zafi yana juya kanshi wanda ke masa ciwo kamar Zai tsage
Ameer yace ya Allah ka bayyana min ameera ta ya rabbi kasa tana hannu nagari suka ce mishi ameen
Yace bakusan abinda nakeji ba ameera batada lfy ga cikin jikinta,, wanda yake hanata sukoni bata iya cin abinci sai da lallami nake bata,, kullin kuka takeyi tana cewa,, na amshi cikin itama tahuta haka nake rarrashin ta sbd yarinya ce,, bata " san komai ba ko bacci bata iya yi na kirki sai ajikina shima ina mata addu'a a haka take bacci to yanzu wazai mata haka,, " wazai bata kulawa,,, yadda yadace gashi baa san inda take tana kai karshen maganar yana fashe da kuka mai ban tausayi
Mom tace kayi hakuri son insha Allah zaa sameta kaji son
Suna a haka kabeer yashigo,, yabasu sallama nan suka shiga mota sai gida
Shi kuwa ameer duk ya rasa ina zai saka kanshi yaji dadi saboda tashin hankalin dayake ciki
Zaune take tana game a waya,, da gudu yashigo falon,, yana fadin mommy! Mommy! Mommy ki boyeni kada kibari,, yadake ni
Dagowa ameera tayi tana kallon dan nata,, murmishi tayi tana bude mishi hannu ,, da sauri yashiga jikin ameera yana haki da alama dai yaci gudu
Ameera tace my boy waye zai dakeka kake wannan ,, gudu haka kaji kirjinka kuwa kadena irin wannan kaji boy
Dagowa yayi yace mommy,, dukana zaiyi ameera tace,, wanene nuna mata shi yayi inda yake nunawa take kallon wani yaro ne daidai marus zaiyi sa'anin juna dashi
Kallon shi ameera tayi tace zo da sauri yaron ya karasa yana goge hawayen fuskar shi
Ameera tace meya hadaku kuke fada kudena kunji kufa abokai kaji kada kubari wani yahadaku fada, gyada kai sukayi tace to ku shirya nan marus yatashi daga jikin ameera yazo gun abokin nashi suna rungume juna,, suna dariya murmishi tayi tace to kuje waje wasa nan suka fita
Suna tafiya ameera tana binsu murmishi tana jin son yaron nata har kasan zuciyar ta
Shikuwa joshow sai kallon ameera yake yana jin dadi saboda yadda take kula da yaransu , yace my jenifer ina sonki
Ita kuwa batama san yanayi ba,, game dinta takeso bude kofa taji anyi kallon wajan tayi murmishi tayi ganin yar ta ce ta tashi daga bacci
Yarinyar tana ganin ameera saita gwabe fuska kamar zatayi, kuka tace mommy, yar dariya ameera tayi " ganin yadda takeyi ameera tace ,, na'am beauty kintashi to zo nan
Karasawa yarinyar tayi ganin ameera ta dauki wayar ta soma game dinta ai kawai saita saki kuka , da sauri ta ajiye waya " tana janyota jikin ta tace menene kuma beauty
Kallon ta tayi tace mom, yunwa ameera tace to muje nabaki,, nan sukayi dinning ta zuba mata abincin tana bata abaki she surutu take mata da hausar ta wadda bata isheta ba
Duk abin sukeyi joshow na kallon su soyake yaje ya rungume jenifer amma bayason bata rai dan mama tace kada ya taba ta tinda bata haiyacinta
A kauye kuwa su umma suna nan sunyin jimami ba kamar,, Khadija ma duk ta rame sosai bata iya cin abinci tin lokacin da aka ce musu ameera ta bata
Ummi mufeeda da farko bataji labarin ba daddy bai fada mata ba,, ganin dai ameera bata fito ba yasa yafada mata komai " tashin hankali data shiga baya faduwa,,, ko bacci kasa yi tayi saboda tuna halin da ameer zai shiga da kyer tayi bacci
Hajara ma dataji kwana tayi tana kuka sosai saboda ina son yayar ta kuma tana tausayawa ameer
Da safe da wuri suka zo airport suka shiga jirgin Nigeria suna,, sauka dama ', daddy yaturo musu dureba nan suka shiga sai gida
Suna isowa suka fito da sallama suka shiga cikin falon mikewa ameer yayi saboda ganin hajara dayayi,, saiyake ganin ameera ce tadawo ganin yadda suke kama sak da ameera gashi takara kyau da jiki kamar ba ita ba shiyasa ya kasa tantance ameera da hajara,
Ita kuwa hajara ganin yana kallon ta yasa tasoma hawaye yabata tausayi taga duk ya rame sosai kamar ba shiba
Suma su mom tausayi yanasu da sukaga hajara yadda kamannin ta da ameera yafito sosai
Ummi mufeeda tace wa hajara daughter ameera fa kallon ameera yake miki jeki wajanshi hajara na hawaye takara jin tausayin ameer
Wajan sa ta nufa ta saki jakar ta bude mata hannu yayi ta sauri ta fada jikinsa ta saki kuka shima ameer hawayen yakeyi ja da baya yayi suka zauna a kan kujerar sai kara rungume ta yayi ke ya lumshe idonshi yana murmishi
Baki asake suke kallon su mom tacewa ummi mufeeda wannan ba a hankalin shi yake ciba shi yanzu a ,, haukan shi " Ameera ce tadawo ummi mufeeda tace ,, mu bari muhuta nasan zai gane ba ameera bace
Ameer yace wife ina kikaje, kika barni ni kadai nazama maraya barar gata,, yanzu dama dubai aka kaiki da bakida lfy shine yasa baa fadamin aka kawomin ke,, da bazata
Hajara tace yaya hajara cefa ba anty ameera ba nice fa ko ka manta lokacin bayan binkinku muka tafi nida ummi mufeeda
Idonshi a rufe,, yace naki wayon
Kallon su mom tayi tace mom kumishi bayani,, ummi mufeeda tace daughter kyaleshi anjima zai gane yanzu bacci zaiyi ki rakashi dakinshi saiki dawa
Badan ranta yasoba tace yaya tashi muje daki kayi bacci idonshi arufe asaketa hannu ya mika mata takama sukayi sama
Ajiyar zuciya suka sauke daddy