Showing 24001 words to 27000 words out of 175796 words
Chapter 9 - AMIR DA AMIRA Complete by Maman Nusaiba.txt
yaga kuwa haka,, zancen "" yake ,,nan yabasu suka fice daga office din yacewa ishaq yakai rahoto gidan. Radio yayi sauri nan yace to yafice shima,, gida yanufa
Su ameera. jiki yayi sanyi ganin,, har yanxu sunki,,, fidda ta daga cikin wannan bakin dakin mai tsaron ta ,, yashigo a tsorace take kallon sa ,, yace babu abinda,, zan miki nazo ne nace miki zakici abinci, tace eh,, fita yayi yakawo mata ,, tace dan Allah bawan Allah,, kafidda ni daga,, nan yace hakika ""yarinya dana,, ga ankawo ki"na tausaya miki ,, saboda ogan mu bashida mutumci ""amma kibari anjima,,idan yatafi zan fitar take sbd kina bani,, tausayi,, share. hawaye. tayi yace ngd murmushi,, yamata ya fice daga dakin
Bilal ma. Allah ne,, kadai yakaishi"" gida ummi shi yasamu,, afalo tayi tagumi ""ahankali ya iso kusa,, da ita yadafa,, kafadar ta,, da sauri ta dago tana kallon sa tace,,, son lfy naganka haka naje sashenka,,, mai aiki,, take. cemin ,taganka kafita hankali tashi maiya faru ne??
Shuru yayi sbd zuciyar sa zafi,, take masa sosai. Ganin. halin da abokin nasa ,, y3ake ciki ""Ammi tace son magana fa nakeyi
,dagowa yayi yana kallon ta yace,,, ammi na sun dauke ta ,, sun sace mishi ita ,,
Cikin damuwa tace,, son wacece aka,, dauke"kayimin bayani yace,, Ameera mana yanxu haka ameer yasuma,,, yana asibiti bansan ""wani hali yake cikiba,,,,salati ammi tayi tana share hawaye tace,, wai suwaye keson takurawa,,,, rayuwar sune wai ""mai tayi musu haka,, dazafi ya Allah ,, katona asirin duk wanda yakeda hannu,, acikin wannan lamari,, ameen Bilal yace yamike;;:yace bari,, naje nayi wanka anjima saina zo mutafi ki dubashi tace to
daddy yafada wa abba cewa,, ansace,,ameera tashin hankali yashiga,,, ya kira abbu yafada mishi,, nan sukayo gida abba da kyer,, yasamu karfin"' gwiwar fadama umma aikuwa tasha kuka,, kamar ance mata ameera mutuwa,,, tayi tace abbansu,, mutafi kano din yace yanzu kinga dare yagaba to kibari gobe saimu tafi muduba ameer,, da jiki saida,, abba yasha fama,, kafin umma ta yadda sai gobe
Bangaren. abbu. ma haka ne saboda mama,, itama cewa,, tayi sutafi ""kano yace sai gobe,
Ameera tagaji da zaman tana,, kaiwa""da komowa taji anbude,,kofar mai gadin ta yashigo da leda,, a hannun,, shi mika mata,, yayi yace kicire,,kayan naki ga wannan,, nakawo miki ga kuma abinci amshi,, wannan keys din ki kulle kofar koda,, oga yazo kada kibude ga toilet nan ,, har an yi isha'i nan, ta amsa tayi,, mishi godiya yafita daga,, dakin taje. takulle toilet. ta. nufa tadauro alwala tayi sallar isha'i tukun tayi shafa'i da wutiri tana lazimi bacci. Yayi gaba da ita
Bilal ne suka zo,, shida""Ammin sa nan,, suka gaisa dasu,, mom sun jima tukun,, suka musu sallama suka tafi gida,,
Sai 7AM ameera ta farka taga hasken rana yafito da sauri tayi toilet ta dauro alwala ta tayar da salla,,
Su mommy ne suka karaso asibitin,, suna gaisawa da inna da idon ta ya kumbura,, saboda,, kuka sukayi. jugum DR. Ne ya fito daga dakin da aka kai,, ameer,, karasowa yayi suka gaisa da shi yace,, musu numfashin,,,ameer yasoma daidai ""ta nan sukayi hamdala
Ameera ce ta. Tuna da,, wayar ta"'Da sauri ta mike taje,, tabude jakar ta budewa,, tayi taga akwai caji,, hamdala tayi tashiga kira nember,, ameer amma tafi,, sau ashirin baa dagawa fashewa tayi da kuka tace,, haba yaya please,, mana ka daga shuru,, tayi jin ana kokarin bude,,, kofar maza tayi taboye wayar abayan,, ta ,,shine yashigo,, yana murmushin ""mugunta ganin ameera,, na kuka yace baby kibani hadin,, kai kawai "'idan kinason tafiya gida
kallon banza,, ta aika masa kanta,, yayo da gudu,, tabar wajan shikuwa yabita suka ringa zagaye,,, dakin harya,, damko,, hannun ta,, yana kokarin,, hadata da ""jikinsa ta saka mishi hakori, a hannu,, aikuwa yasaki kara wani gigitaccen mari yamata,,amma saboda dama,, tasaba,,,wajan ""tarike ,, tace daka ketamin mutumci gyara kayita marina,, buge mata baki yayi,,ta matsa ya bar daki,, yace zakisan kin cijeni'
Fauziya ce taciro,, wayar ameer mikewa,, tayi tana cewa "" ameera kowa kallon ta yakeyi,, harsu abba da abbu da sukazo,, yanzu
mom tace, kirata lokacin data,, kira ameera tana ta kuka,, kafin fauziya tayi,,,magana
Ameera tace,, haba yaya inata kiran ka baka,,, dauka "" ina katafi please yaya ,, ka taimakeni,, kazo kafidda ni agidan,, nan gashi nan yazo zai ketamin mutumci na,, tasake wani kukan,,
Inna ce ta amshe wayar tace,,Ameera babu abinda zai faru kinji yanzu zasuje,, su daukoki ,,,kinji kukan tasake saki. tace innata,, kuzo ku daukeni kasheni ""zaiyi ,,,
Anass ne yakaraso,,, jin maganar "da akeyi ya mashe wayar yace,, ameera,,kishiga WhatsApp,, kituromin location,,din gidan kuma"'ki boye wayar karki kashe datar,, tace to" nan takashe , ta tura,, miki location din nan yafita,,da wayar ,, ishaq yakira yace maza su hada musu kayan aiki , yace to nan,, suka hau hanya wayar na. nuna musu hanya
Kuka take sosai ""ganin mutum tayi yashigo dagashi,, sai wando bakin gwiwa da sauri tayi baya yana,, binta har takai bangon daki yaje zai fada mata kai,, tayi saurin mikewa,, yabita
kuka take sosai tana kiran yaya ameer kazo kaceceni,, kada yaketa min mutumci na ga shi tagaji,, shikuwa mugun dariya yakeyi,,
MUHADU A GOBE INSHA kuyi comments da share
Ban dayawa ba banida lfy ne
[26/10, 21:10] MRS. MU'UTASIM: ๐๐๐๐๐๐ ๐๐ ๐๐๐๐๐๐ ๐
๐๐ฉ๐ค๐ง๐ฎ ๐๐ฃ๐ ๐ฌ๐ง๐๐ฉ๐๐ฃ๐ ๐๐ฎ
๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐๐ ๐๐ โ๐ป
19โ20
Su Anass suna bin duk inda na'urar tayi nan,, suke bi"" kuma yana,,ta kira ""akan akaro musu"" kayan aiki ""saboda, yaga. Inda , akakai ameera, kamar wajan ""garine" ya kira,, Bilal yace ,, maza yabiyo su wajan,, gari" da sauriยฒ yake fita yace. Ammina Anass ne yakirani. Yace. Ameera takira yanxu suna hanyar zuwa,, ammi tace to Allah yabaku""saa yasa muyi nasara,, dafa kanshi,, Ammi tayi tasoma karanto mishi,,addu'ar neman tsari daga mugaye,, yake, amsawa"" da ameen my sweetheart ammina,,,
Murmushi tayi nan yafice, kafin wani lokacin. Tuni harya tarar,, dasu,, Anass nan yashiga,, motarsu ,, yacewa direban "'nasu ya koma gida ,, nan yajuya.
Umma kuwa. alwala,, tayi yasoma jera nafila tana, gamawa"" Tasoma jero,, addu'a kamar haka,,, ya Allah. Nayi, tawassali da sunayen ka tsarkaka,, nasan kafini sanin. Halin da ameera take ciki ,," ya Allah ka kare min ita daga sherin mutum da aljani da saura abin cutarwa nan tashafa,,,, ta share hawayen dake,, bin,, fuskar ta,,
A asibiti. kuwa suna nan,, zaune kowa,, yayi "" jugum jugum,,, masu, kuka nayi masu kukan. zuci nayi,, inna kuwa baiwar Allah takoma,,, abin tausayi ko abinci "" takasa ci. Saboda,, tashin hankali '" datake ciki
,, Fatima ce tazo kusa da,, mommy,, tace mommy,
,kallon,, ta mommy tayi itama hawaye,, ne ke bin "fuskar ta
Fatima,, tace, mom dan Allah idan ameera mutuwa , tayi kifada mana
"bayanta ""mom take bubbuga wa alamar rarrashi,, tace auta ameera ba mutuwa,, tayiba " saceta akayi kuma yanzu haka su Anass, suntafi " su daukota ""kinji kidena kukan ,
, share hawayen ta tayi tace,, to shikenan ""mom nadena"'Allah,, yatsare ta daga sherin,,, mugaye""
" Mom tace ameen auta kowa na wajan,, tausayi tabasu ""
Dr. Ne yafito wajan su daddy da su abbu yayo,, yace " ranka,, yadade"" Ameer ya farka,, amma yaki bude,, idonsa nayi ta"" fama yacemin,, shifa inba ameera ba,, bazai bude idoba"nan su,, mom,, suka je dakin,,
Mom tafara"" zuwa, wajansa tace son kabude,, idonka,, nice, ""idon yabude ya sauke su akan mom dinsa,,, yinkurin, tashi yayi saiya kasa,, rikeshi "mom tayi tace zauna son,
Kuka ya fashe da shi,,, harda ja numfashi,, kanshi mom tace shafawa,,,
yace " mommy ina ameera ta ina suka,, kaimin"" ita mom,, kuce subar min matata,,, mom idan wani abu yasame ta,, nima mutuwa,, zanyi"" kowa, na wajan hawaye,, yake,
Inna kuwa duk kukan da take dataga,,, Ameer sai yabata tausayi tadena,, kukan,, tazo,, kusa dashi tace,,, ameeru'"" kayi shuru, insha Allah, zata, dawo ""kaga yanzu takira,, ka ba"asan ta kiraba,,
zabura,, yayi yatashi"" yace",, a ina tace, muku take
Inna tace su abokin ka suntafi,, sukawo "" maka ita ,, sai alokacin,,ya zauna,, yasoma ""sauke ajiyar zuciya,,
dr. Yace abashi,, ruwa" mai sanyi "" nan aka bashi ,,allura dr. Yamishi,, bai jimaba yana ambaton sunan ameera,, bacci yayi gaba dashi,,
Ameera kuwa,,, ta gaji iya,, gajiya,,,amma saboda,, karfin, hali yasa take,, gudu tana zagaye ""dakin,, cikin sa'a ya cafkota,, kokowa,,, suka somayi"" yacire mata hijab din ,, kuka take tana zaginsa,, amma shi ko jikinsa,, rigar ta yakeson,,, cirewa,, yakasa cizonsa,, tayi amma. Dan jaraba irin tashi,, yayi banza da ita,,
Su Anass sunzo gidan da aka kawo,, ameera,, suka,, rarrabu,, wasu,, tabaya wasu,, tagaba wasu kuma,, ciki, suka kutsa" kansu anass, ne da, Bilal sai ishaq, "' suka shiga, cikin gidan daret, Suna, masu saita, bundigarsu,,
Ita kuwa ameera,,, ta saddakar,, wannan mugun mutumci ta zai keta,, ya yaga,, mata riga , Allah ma yasa tana da wata daga ciki karama,, wadda take hawadawa"' da kayan school,, yanason ya taba na fulanin ta amma,, yakasa,, saboda kaucewar datakeyi shiyasa,, har yanzu ""bai taba jikin. Taba illa hannun ta, kokowa,, suke sosai inda,, shiyakeson"" rungume ta itakuwa ta kiya,,, yanzu har tagaji,, da kukan,,, ma karfin hali,, kawai take tana anbaton sunan Allah
Su, Anass da sukazo shiga ciki fadane ya kaure,, a tsakanin su sosai saboda yaran majiya karfi ,, ne saida suka dauki kunsan minti shabiyar, tukun Anass yayi. Nasarar zare bindigarsa"' ya harbe su nan suka suma yan bayansu,,, suka kaisu mota suka shiga. Ciki ,, daki daki suke bi ,,
Bilal ne yayi,, wani lungu, nan yaji,,muryar ameera tana kuka,, da gudu,,yaje bakin kofar,, bankawa "'yayi da karfi nan kofar ta bude aikuwa.
zare. ido yayi. Ganin wanda yake kokarin raba ameera ,, da kayan jikinta,, tana, jin 'an banko kofar,, , tayi,, saurin kwacewa daga rikon daya mata ganin, Bilal yasa tayi wajansa,, da gudu ,, tana cewa "" yaya bilal please ka taimakeni zai,, ketamin haddi
Bilal. kuwa runtse idansa yayi jin ta saki kara. Yasa yayi,, saurin" bude,, idonsa, ganin shi yayi, ya riko, ameera yana son tabata,, wani irin,, bacin. Rai ne yaji aikuwa, yakai mishi naushi, suka,, kacame""da dambe bilal yayi saurin,, zaro bindigar,, yace wait,, ,munafuki,, ashe kaine " kasace ameera dan,, iska ,
Itakuwa, ameera da gudu,, taje ta fada, jikin bilal,, ta saki,, kuka runtse, idonsa,, yayi sai,, kuma ' yayi saurin,, bude idonsa ,, yana kokarin bugawa,, bilal wani karfe. yayi. saurin harbinsa,, a kafa kara yasaki ita kuwa,, ameera ta kankame,, shi "" sai kuka takeyi ""janyeta,, yakeson "yi amma takiya yace,, meera,, please mana dagowa tayi,, tace yaya Bilal please ka, kaini gida tasake rungume shi
zaro ido,, yayi yana jin bugun zuciyar sa na,, karuwa ""sai kuma yaji,, nadama tazo mishi yasoma,, cewa ', astagafurullah,, yana maimaita,, wa janye,, yayi zata koma ""yace please ameera kinga fa,, ni abokin mijinki ne karki sake,, tabani,, tsayawa tayi tace to sorry
,,Anass ne yashigo yaga ameera Bilal kuma,, ya dauko mata,, hijab da jakar ta yabata tasaka,, nan aka dauke wannan saurayin,,
Da mamaki,, Anass yake kallon shi yace duniya batada,, tabbas yanzu "kai,,Aliyu saboda rashin tsoron Allah ashe kai ne. Kasace. Ameera me, suka,, tsare maka ""zakayi bayani,, mugun aboki ,, kawai,, nan suka fice agidan,, waya Anass yayiwa daddy yace sunkama wanda, yasace "ameera,, aikuwa daddy,, yaringa saka musu albarka,,
Mommy ce ta tambaye ,,, shi yace, ansamo,, ameera nan suka kama murna,, ba kamar inna ma ,, har sujjada,,, yayi. ta godiyar Allah suka zauna zaman jiransu,,,
Ba'afi minti ashirin,,ba ameer ya farka,, nan sukayi dakin,, dukkansu,, suna shiga,, "su anass suka,, shigo cikin,, dakin "" suka shiga, ciki,,
Wajan,, inna, ameera "" tayi ta rungume ta tana kuka duk jikinta ,a" kukkuje,, yake saboda,, kokowar dasukayi,,, itada,, Aliyu ,, sosai inna taji,, dadi"" ganin,, jikar tata,, nan,, tasake ta tayo kan mom
,, tace mommy,, ina yayana shikuwa,, ameer sai murmushi,, yakeyi ganin matar tasa,, , ganin mom takiyi,,