Showing 42001 words to 45000 words out of 175796 words
Chapter 15 - AMIR DA AMIRA Complete by Maman Nusaiba.txt
daya tace kai gaskiya wannan soyayya tasu "" tana burgeni sosai, dayar tace,, wllh kuwa,, "" murmishi jamila tayi tace ayya Allah sarki,, ai ganoni,, tayi shiyasa,, tazo, murmishin shima ya mata, yace to muzamu koma, gida
Jamila tace da wuri haka haba dai yace eh, kinsan, kanwar taki "" shegen bacci ne da ita da wuri, turo baki gaba,,tayi"" tace anty jamila kina jinsa ko dariya tayi tace,,ai dama " nasan bakiyin , bacci da wuri. Gyada kai tayi,, Ameer yace to beyy da sauri,, Jamila tace dan tsaya kadan chocolate,, ta dauko"" a leda dayawa tabawa "" Ameera tace kanwata ga wannan da,,, murna ta amsa,, yana jin dadi "" nan suka musu sallama,,, Ameera na dagawa jamila hannu itama tana daga mata hannu,
Saida sukayi nisa tukun,, kawar jamila tace,, ikon Allah,, kinga yarinya kamar kun shekara,,goma,, murmishi tayi,, tace"" ai yarinyar akwai shiga rai
Tin kafin sukai gida ya siya musu kaji " guda uku nan , sukayo,, gida;; bacci tayi sai daukota,,, yayi suka shiga"" ciki bai tsaya ko ina da itaba,, sai a kan gado, saida yaje yahada musu ruwa mai dumi tukun yadawo,, tashinta,, yasoma "" turo baki tayi tace plus yaya bacci murmishi yayi,, yace zanyi maganin bakin wannan,, daukarta yayi ya kai toilet
Jinta tayi,, a ruwa bude,, idonta "' tayi, kamar zatayi kuka tace,, yaya ruwan akwai , zafi " yace am sorry ahaka suka yi wankan cikin,, wayo yake shafeta,,bayan sungama,, sukayo ' alwala bayan "" sun fito, suka tada salla,, ,
Suna idarwa da kyer ameer sukaci kazar,, wanke hannun su sukayi sukayo brush,, suna hawa gado,, ya janyota jikinsa,,, ita kuwa sarkin son jiki ,, tashige abinta,,
Kiss yasoma ,, bata mai rikita tunanin ta,, ji tayi abun yana neman,, wuce tunanin ta " kuka tasaka,, amma ameer baima San tanayiba,,, dan yafita daga haiyacinsa,,,Ameera kuwa duk dangin ta babu wanda bata kira ba har,, da,, kakansu"" baffa, nalahirashima,,,yasha kira,,, Inna kuwa da umma kiransu,, da ameera. ,, take,, yafi sau dari ,( ni kuwa ina ganin wannan lamari na dauki takalmina a hannu,, ya fita )
Duk wata soyayyar da yake mata tin,, daga" jaririyar " ta har,, zuwa yanzu " saida yasauke,, mata ita ,, su ameera fa baki yamutu,, ko magana takasa"" sai hawaye da takeyi,, har azabar " da takeji yasa tayi suma ""yafi sau biyar,, saboda azabar da ameer yake gana mata,,
Sai bayan awa ,, daya da rabi,, nagano su ameera,,, kamar gawa "" da sauri ameer ya janyota,, jikinsa,, yana saka "mata albarka,, yana shafa kanta,, jin shuru "" yasa,, yadagata yakira,, sunan ta amma yaji shuru,, saurin mude ido yayi,""yaga ameera kamar gawa,, nan ya rikice kamar wani mahaukaci "" ya rasa,, inda zaibi shi yama manta shi doctor ne,,
Da gudu yayi toile yahada ruwan zafi ya dauko ta,, jin ta tayi zafi yana ratsa ta wani kara tasaki ,, tana son" mikewa amma,, ya riketa ""saida ya mata ruwa yafi sau biyar,, yana gasata "" har bacci yadauke ta,, a cikin ruwa tukun,, yamata "wanka tsaki ya nadauta a,, towel kamar wata jaririya"" ita kuwa tuni tayi bacci,, abinta
Shikuwa ameer kasa komawa,, bacci yayi farin cikin, da yake ' ciki bazai musalta shiba, yana tunanin wai yau shine ameera ta dauke nauyinsa,, ya sauke duk wani abinda ke damunsa,, ,, tin yana dan 20years yake bama,,, da ciwon mara amma dake Allah ya tsiratar,,, dashi;; har yayi rayuwar london bai taba tunanin kasancewa,,, da mace ba inba,, Ameera saba,
Da asuba da wuri,, ameer ya farka kasa yaje,, yatashi "" Fatima,, tayi salla,,, nan, yadawo "" kusa da ita, yadawo " soma tashinta yasoma yi,, ahankali tasoma bude, ganin shine yasa,, ta saki kuku,, dan bata manta abinda yamata ""ba rungume ta yayi yana bubbuga bayan ta,, yace am so sorry my wife Allah"" yamiki albarka,,, yadda kika faranta min rai Allah ya faranta,, miki, Allah yabarmu,, tare, yasa fada,, mata ""zafafan kalaman soyayya,,
Su hajiya, Ameera kuwa anji zallar,, kalaman soyayya,, saima ta manta da ciwon amma tsoron yayan nata takeyi,, yace yaya amma bazaka,,, sake " yimin irin,, wannan abin mai ciwo ba ko ""murmishi yayi yace eh bazan sake ba,, yace to shikenan"" nan yayi mata wanka yazo,, kwantar, da ita yayi, yace zai duba "ta batayi muso ba dan yanzu bata jin ciwo,,,, sosai "" dubata yayi,, yaga aika aikar,, daya yi "" cike da tausayi yake kallon ta,, nan yabata shayi mai zafi tasha "" tasha magani,, yamata allurar bacci,, shima saida,, sukasha kokowa kafin yamata tana kuka har,, tayi bacci. Zaman gadin,, ta yayi ahaka shima bacci ya daukeshi,,
Kwanan ta uku tasamu sauki,,, su mom kuwa tana cen kauye "" daga cen zasu wuce ummara,, Inna sai washe baki akeyi,, yauma suna zaune zazzabi ya rufeta,,, gasu nafeesa sun rigata tafiya gida,,,tana tsoron yayan nata sbd jiyama,, bai barta "" tayi bacci ba,, tana nan,, zaune saiga,, Jamila ,, tafito""
A hankali take tafiya saboda muguwar gajiyar,, data yi jamila tana tsaye ita da mlm basheer,, sai ji tayi an rungume ta ansaki,,kuka""" mamaki ne,, yakama jamila,, shikuwa mlm basheer tuni yaga ameera,, ce amma ya rasa maiya sakata, kuka"" juyawa, jamila tayi tace,, Ameera lfy,,sake shigewa tayi jikinta tace,, anty mutuwa,, zanyi da sauri ta dagota tace,, subhanallah,, ameera mutuwa,, kuma,,taba jikinta "tayi taji, zafi sosai kamar,,wuta da sauri,,,tace ai zazzabi ne,, ajikinta"" Jamila tace mlm basheer sorry fa,, bari ' nakai kanwata ""asibiti yace to,, nan ta kamata"" suka bar wajan, suna shiga mota sunbar wajan saiga ameer yayi faking,, nan yaga bata;; nan tambayar wani student yayi yace,, shine "" yaganta tana kuka, amma yaga ta tashi baisa ina ta tafiba,,,
Mlm basheer ne,, yagano shi, da sauri yagarasa "" wajan ameer yayi masa, sallama "" nan ya amsa duk,, hankalin sa a tashe yake,,yace kaine "" Ameer yayan ameera yace,,,eh eh nine, mlm basheer yace yanzu tazo,, wajan malama jamila,, cikin tsananin "" zazzabi,,, da sauri yace please,, dan allah ina suke, yace suntafi;; asibiti,, ameer yace ya sunan asibiti mlm,,, yace gaskiya bansan ina zasuje ba,, nan ya mishi sallama,, yakoma ,, hospital dinshi,, ga marassa,, lfy nan amma ya kasa dubasu,, ya kira ameera yafi "" sau goma ba'a dauka, gashi bashida member jamila,, abin duniya "" ya taru, yamishi yawa , gashi,, yana son kasancewa, da matar ' shi amma bata nan,, duk ya hada gumi kwanci yayi a offer dinshi kanshi sai,, saramishi"" yakeyi
Thank you for comments and share my fans
[27/10, 20:19] MRS. MU'UTASIM: 🌟𝐀𝐌𝐄𝐄𝐑 𝐃𝐀 𝐀𝐌𝐄𝐄𝐑𝐀 🌟
𝙎𝙩𝙤𝙧𝙮 𝙖𝙣𝙙 𝙬𝙧𝙞𝙩𝙞𝙣𝙜 𝙗𝙮
𝐌𝐀𝐌𝐀𝐍 𝐍𝐔𝐒𝐀𝐈𝐁𝐀 𝐂𝐄 ✍
💫💫JARUMAI WRITERS ASSOCIATION 📚🖊️
MARUBUTA MASU AIKI DA JARUMTA DOMIN WA'AZANTARWA ILIMANTARWA,
NISHAD'ANTARWA TARE DA FAD'AKARWA DA JAMA'A BISA HARSHEN HAUSA 💪
💫(J.W A.)
31—32
Su inna fa yau ansauka,, kasar mu " saudi Arabia, a madina, aka sauke su, suna zuwa, ziyara" sosai inna takewa ameera addu'a yau kuma,, zasu fice makkah "" domin yin ummura suna,, isa daddy yakama;; musu hotel daki, da biyu,, bayan, sun gama hutawa suka fito,, domin zuwa harami,
Suna zuwa,, Inna na ganin mutane wanda basuda, iyaka "" duk inda tajuya taga mutane ne,,,, tin kafin taje,, gindin ka'aba kawai sai ta tsaya suna tafiya,, ita dasu mom,, ta tsaya hannu biyu ta daura, akai ta rusa kuka, kamar anturo mata mutuwa, mutanen wajen saii,, kallon ta sukeyi "
Mom ce ta juya. taga inna tana kuka,, da sauri tadawo,, inda take tace inna, lfy, sharce hawaye, inna tayi ta face majina tace,,, wai kuwa ni yar nan, anya ba tashin kiyama bane akeyi,, murmishi mom tayi tace,,a a inna taron yan ummura"" ne tace Allah sarki ameera inna mutu ina zakije.
Mom tace kiyi hakuri inna,, bafa mutuwa zakiyi ba, saida '"" tasha fama,, kafin inna,, ta yarda ba, tashin kiyama, bane akeyi " mutane, sai kallon su suke,, suna dariya,
Kofar,, aka buga ko kallon,, inda kofar take baiyiba saboda yanzu abu goma da ashirin,, yataru, ya mishi yawa, har aka gama buga kofar amma yayi shiru ga zuciyar sa na mishi zafi yanzu , ina ameera " wani hali take ciki
Su jamila na tafiya,, hospital takai,, ameera inda yayan ta,, ke aiki "" kafin taje , ameera har ta suma cikin tashin hankali,, Jamila"" ta daukota,, daga motar," tana kiran, yayan nata,, yaya kabeer! Yaya kabeer,, wata nosee ce tayi saurin,, shiga offer din, dr. Kabeer a tare , suka fito,, yana ganin kanwar tashi da sauri yazo ganin wata yarinya yayi ahannun ta kallon ta yasoma,, cikin kuka jamila tace please yaya,,, kaduba min ita da sau,, yabada izini aka amsheta,,
Tin daga school,, anty karima ke,, binsu ganin namiji,, zaiyi aikin " saitaji ba dadi,,dan haka,, karima ta baiyana,, da kayan likitoci,,, ajikinta "" tayi dakin har kabeer. zai taba,, Ameera da sauri tace dakata, dr. kabeer da sauri"" yajuya ganin wata,, matashiya dr. yayi ba musu yabata waje " tace duk su fita,, haka suke fita bako muso "
Jamila na ganin, yayan nata tace yaya ya,, jikin ameera " kallon ta yayi yace ana dubata zo muje,, nan suka tafi,, office din sa
Bayan kowa, tafita,, ajiyar zuciya ta sauke kafin, , ta shafa"' kan ameera nunfashin ta,, yadawo, kara hannu tayi a kirjin ameera ta bude,, ido, cike da mamaki take kallon anty karima, murmishi,, tayiwa ameera tana share hawayen fuskar ta ,
Ameera tace anty yaushe kikazo,, karima tace tin,, lokacin dakike"" a school,, nake tare dake,, yanzu dai kwanta ki huta,, zan kira yayan ki sai,, yazo kutafi,, riko,, hannun,, karima tayi, tana zubda kwalla, " tace anty, banason zuwa wajan yaya,, bacci yake,, hanani koda yaushe
Dagota, karima tayi,, tace kiyi hakuri ameera haka,, aure yake sai kina jurewa,, rungume,, karima tayi "" tace jikina ciwo yake min idan nabishi,, zai hanani hutawa shafa kanta tayi tace haba,, Ameera kefa jaruma,,, ce kada kizama "" mace mai raki mana,, idan kika saba bazaki sakejin ciwo ko gajiya ba , gyada,, kai tayi " tace to anty,, zanyi hakan inasonki,, murmishi tayi tace nima ina sonki
Ameera,, tace, bari na kira miki ameer din ko tace to
Yana zaune ya kasa sukoni,, yaji ana kira da har yayi,, kamar bazai dauka "" saiya duba,, da sauri,, ya dauke,, yace ,he hello,, wifi kina ina ne,, wata murya yaji tace ba ita bace ameera gata nan a kwance,, bata da lfy"" da sauri yace ina ne, nan tafada mishi,, sunan asibitin,,
Bayan takashe ne,, tace wa,, to ameera, sai gani na biyu"" nan , sukayi sallama,, tana, fitowa " taga jamila,, da sauri tazo wajan karima,, tace dr. Ya jikin kanwata,, murmishi,, karima "" tayi tace Alhamdulillah taji sauki zaki iya shiga,, nan tashige,, taga ameera,,, a kwance da sauri tazo inda,,, take dagota tayi, tace sannu,, sister murmishi,, tayi mata,,
Ita kuwa karima,, tana fita harabar,, asibitin taga ameer yayi faking,, tsayawa "" tayi tana kallon shi cike da tausayi,, ita abinda yake bata,, mamaki,, yadda suke kama " ita da ameer da ameera,,, kuma "" tana jinsu har cikin zuciyar. Ta,, nan ta bace abinta
Ameera ce tace anty yunwa,, nakeji,, Jamila tace yaya zai kawo miki abinci,, bata kai karshen maganar ba,, sukaji,, an bude,, kofa " dr. kabeer ne yashigo da sallama sai kallon,, ameera yakeyi "" ita kuwa tana mishi,, kallo daya ta daukai,, tasan dai " yayan tane,, ahankali yace beauty sannu, ya jikin,, kai akasa tace da Sauki murmishi,, yayi yace sister ga tea kibata,, amsa,, tayi tace mungode "brother zama,, yayi anan yana kallon su,
Dagoda,, Ameera,, tayi, ta soma,, bata "" kwabe fuska tayi,, tace anty,, sai kuma ta turo, baki gaba"
Murmishi jamila, tayi tace sister badai,, rigima ba""
Shima kabeer dariya,, yayi yace kai wannan " kanwar taki akwai shagwaba,
Harara ta aikawa,,, Kabeer,, tace kaidai baruwanka,, ai antyna nace tana murguda,, mishi baki "
Dariya yayi saboda tayi mugun tafiya,, da imaninsa""
Jamila tace,, menene kanwata,, kuka,, ameera tasaki,, ta sauko daga kan gadon na marassa lfy
Wajan jamila,, ta isa ta fada jikin ta,, rungume ta
Jamila " tace waya taba yar lelen Ameer, ne cikin kuka ,, tace ba yaya bane baizo ba,, kuma yunwa nakeji ""
Dariya tayi, tace to nima ai zan baki abinci,, tace,, ai ba irin nashiba"" murmishi jamila tayi tace to bari,, na kirashi kawo wayar ki "" dagowa tayi tace ai anty karima takirashi yana hanya,, jamila tace oh "" wannan dr. Din gyada kai tayi, shikuwa,, dr. kabeer sai kallon ameera yakeyi,, yace gaskiya yarinyar nan ta hadu, sosai,, zan bari sister saita shigar dani,,
Suna a haka suka ji an bude,, kofar da sallama, jin muryar yayan nata yasa,, ta dago daga jikin,, Jamila,, mikewa tayi,, da dan gudun,, ta ta fada jikinsa "" ta saki kuka,,
Ajiyar zuciya yasauke,, yana shafa bayan ta ,, dagowa tayi tace,, yaya shine kaki zuwa da wuri,,
Murmishi,, yayi yace,, am so sorry wife na,, suka karasa "" bakin gado, zama yayi tana bakale,, dashi
Murmishi jamila tayi tace, sannu,, da zuwa shima murmishin ya mata yace yauwa,, jamila thank you very much,,, Allah, yasaka da alkhairi"" jamila tace,, ai basai kayimin godiya ba,, nima kanwata ce,, , tace ga yayana,, ku gaisa kabeer kuwa ganin,, yadda suke mugun kama ne da ameera,, yabashi mamaki,, kuma yaji " yace mata wife,, nan suka gaisa da kabeer
Kuka tasake saki,, ta kara,, shigewa jikinsa shikuwa, dama dauriya " yakeyi, kabeer kuwa yama rasa shin ameera sister dinsa ce ko kuwa matarsa ce,,
Ahankali ta dago tace yaya yunwa da sauri,, ya mike yace bari,, nakawo miki jamila,, tace gashifa yaya nakawo,, ya amsa "" ya soma bata,, abaki ita kuwa,, jamila tana jinjina, soyayya irin wannan,, ,, ahaka har,, takoshi ""
Sallama suka musu,, kafin suka tafi gida,, suna zuwa,
Fatima tazo da gudu tana fadawa jikin ameer tace,, yaya kuka barni ni kadai a gida ,, baba laraba " ta jima da fita,, dagota yayi yace kiyi hakuri kanwata,, Ameera ce ba lfy shiyasa, da sauri tasakeshi,, tayo kan ameera tace sister yajikin naki "" murmishi ameera tayi tace, ai naji sauki sosai "" nan suka zauna,,
An soma kiran salla ameer yace suje suyi salla shima,, yafita bayan yadawo ne,, yake ce musu,, su mom gobe