Showing 108001 words to 111000 words out of 175796 words

Chapter 37 - AMIR DA AMIRA Complete by Maman Nusaiba.txt

07 Aug 2025

3334

,, tana mamakin maiya,, sameta haka



Suma su mom kallon ta sukeyi " dan su basuga dalilin kuka ba , dan basuyi " maganar da zata sa mutum kuka,



Inna tace faziya meya faru,, kike kuka ko mun fadi abinda ranki baya sone




Dagowa " tayi tana kallon su,, tace ummi inna, mommy daddy yaya ameer shin , ku baku tausayi " ne agidan nan ko




Kallon ta sukayi suna hada baki,, wajan fadin " memuka miki,, ne fuziya




Fuziya ,, tace ni ban taba ji kunyi ,, zancen aure naba babu wanda ya tambaye ni ko in ,, da saurayi " ko banida,, babu wanda,, taba zuwa yace tana sona " koda wasa ne, shin bazan damu ba, gashi duk kanne na ,, anyi musu " aure amma ni ko zancen,, ku hadani da wani bakuyi " sai ta su fatima kukeyi,, maiyasa bazan damuba iyee,, ku fada, min ummi,, ta karashe maganar , tana kara saka wani,, kukan



Tausayin tane yakama,, su mommy sosai ta taba musu zuciya, , dan sai yanzu,, abin suna ya dawo musu



Ameer,, yace zo nan " Fuziya


Tashi tayi ta zo kusanshi, janyota, yayi ta daura kanta a kafadar shi,,



Rarrashin ta yayi sosai yace fauziya, kisani cewa shi aure nufine na Allah , insha Allah ,, mijin ki yakusa zuwa kinji yar kanwata " kisa aranki lokacin auren nakine baizoba ,, kiyi addu'a kawai Allah yanuna miki lokacin auren ki,, kinji tashi,, kije ki kwanta kihuta, karki kuma zaka ranki a damuwa " komai zaizo cikin sauki insha Allah



Wani sanyi fauziya taji ,, tace " thank you yaya ina godiya agareka , dan uwana mai "bani shawara ta gari Allah yacika maka burinka na alkhairi



Murmishi ameer yayi yace ameen yar ,, kanwata


Nan ta mike tayi dakinta


Da kallon tausayi suna bita, dukkansu




Daddy sauke ajiyar zuciya , yana fadin ,, Alhamdulillah nasan " ko kasa ta rufe idona,, Ameer zai kulla da yan uwan shi, ya zame musu " garkuwa




Tashi sukayi , suka bar falon kowa,, ya nufi dakinshi aka bar ameer da hajara, a falon




Bubbuga bayanta yayi yace ,, kanwata tashi muje ki kwanta



Bude idon ta tayi cikin magagin" bacci dan baccin yamata dadi, turo baki gaba tayi tace yaya please bacci



Murmishi yayi ya mike,, da sauri ta koma jikin sa ta lafe,


Ameer yace cutie nima bacci nakeji,, ki bari nakai ki kaanta,, nima naje na kwanta




Fuskar tausayi ,, tayi tace yaya nidai ,



Kyaleta yayi saiya dauketa, sukayi sama " dakinsa yakaita ta kwanta, a dauko " mata filow,, yasa mata " ta rungume ,, da sauri



Dariya yace wannan kinfi wife na son jiki,, sai iyayi



Kayan jikinsa yacire ya hayo kan, gadon,, tana bismilla dan kar ,, Hajara ta matso kusanshi,, kafin ma ya ida kwanciya ta mirgino ,, ta kwanta jikinsa,,




Shuru yayi yana kallon ta ,, yana maganar,, zuciya yace to wannan yarinyar " ko shekara zatayi ajikina babu abinda ,, zanji " dan bana jin feeling akan ta ko,, daya



Sake rungume shi tayi,, tana yatsina fuska kallon ta yayi yana murmishi ,, shafa kanta yasoma yi , ahankali


Ita kuwa tayi luf dan itama ba baya bace indai son jikine,, shiyasa , take likewa ameer don baya hanata " kwanciya a jikinsa ,



Suna a haka bacci ya dauke hajara ,, gyara mata kwanciyar ,, yayi ya daure mata gashin kanta,, daya rufe mata fuska nan shima ya gyara , babu jimawa bacci yayi gaba dashi




Yau ameera ta bude idon ta,, har magana tasoma "" amma ta rame sosai


Joshow ne yashigo dauke da ikram muhammed yana,, hannun marus " suka shigo a tare




Murmishi ameera , tayi musu saboda,, ganin yadda suke kaunar yaran nata sosai taji dadi



Marus ne ,, yace yauwa brother sauko ga mommy , tabaka abinci , sai nama wanka " ko muyi bacci yana daukesa



Muhammed ,, ana saukeshi yasaka kuka yana mikawa marus hannu


Dariya marus yayi yace mommy kinga brother yafi,, kowa sona agidan nan shiyasa baya son rabuwa dani, , yana daukar shi


Ameera tace eh ai naga alama,, kawoshi " namishi wanka sai " kuyi baccin, ko



Ikram kuwa hannun take mikawa ameera kamar zatayi kuka


Joshow na dariya yace maman ikram wannan yarinyar,, ta ganeki sosai ba kamar muhammed, ba ,, da sai boy yakeso ya tabashi ,



Ameera tace aiko ni ,, baya so kamar boy shiyasa kosun fita bana damuwa nan ta karbi ikram ,,, ita kuwa ikram ganin tazo wajan maman ta sai tasoma ,,, dariya " tana janyo rigar ameera , alama yunwa takeji ,, dariya ameera tayi tace kaji ja'iran yarinya,, da kanki ,, zaki fiddo ko



Murmishi joshow yayi yafita a dakin, dan ameera tace " mishi haramun ne a addinin su yaga nonon ta ,, koda ace shima din " musulmi ne , ba kristan ba ,, shiyasa idan " yaga hakan yake fita




Su raju ne zaune sunje " wajan yar mairo suna durkushe,, sai kikari sukeyi " mata sosai suna mata bayanin , abinda sukeso



Wani mitsiyacin,,, kallon yar mairo take musu ,, tana kara zare idon ta kamar mujiya,, sai kuma ta kwashe da wani mahaukaciyar dariya



Kallon ta su raju sukayi ,, da mamaki dan bata taba musu haka , ba idan suna mata bayanin abinda sukeso tabasu



Shugaba ne yakasa,, daurewa yace ,, yar mairo ya muna miki bayani " kuma kinki yin magana kina,, dariya , ko akwai matsala ne



Harara yar mairo ta watsa mishi tace, sai yanzu nagane kai dakiki ne,, marar hankali " ance maka wannan yarinyar kamar jenifer take ne



To bari kaji wannan yarinyar ,, iyayen ta da mijin da yar uwar ta aduk family ,, dinta, " suna nema ,, mata kariya daga sherin masu sherin ,, shiyasa baku cin nasara akan ta kuma tafi karfin,, gaba daya ma takusa kawo tsafinku,,, karshe don yanzu maganar da nake muku " ta samu lfy aljanun da kuka tura mata,, har ansoma toyasu " sosai ajikinsu, dan ma basuyi taurin kai ba suka tafi daga,, jikin ta da kuma sai an karya ,, abinda kuke takama dashi


Dan haka ni bazan iya komai ba,, akan wannan lamarin dakun nemi shawara ta ,, danace karkuje " dan tafi karfin ku domin ita Allah daya take bautawa""ba gunki ba , dan haka mutashi " ku bacemin da waje tinda har kuka hukunci,, baku nemeni ba gashi yanzu , an toya aljanuna ,, tana kai karshen maganar tana banka musu harara,, alamar ranta yayi mugun baci




Raju ne yace haba yar,, mairo mudake ai bata baci , kimana uziri kinji





Tsawa ta daka musu babu shiri suka fita da sauri dan ba karamin,, tsoro sukaji ba nan suka dawo gari



Shugaba sai safa da marwa ,, yakeyi saboda yanaganin abu karami,, zai zame musu babba

Raju yace shugaba ,, kada kadamu muke nafani da tsafin wajan mu tinda,, yar mairo tace,,, bazata kara taimaka mana ba,,sai muyi da namu




Girgiza kai shugaba yayi yace, , da matsala raju idan yar mairo ta dauke mana bakaken aljanun da,, muke anfani dasu " to fa,, wannan yarinyar zataci galaba akanmu



Raju yace to shikenan shugaba yanzu sai mukeyi ,,, da namu shikenan kafin ta huce



Shugaba yace to shikenan nan , sukayi wajan tukunyar tsafinsu,,



Fatima, kwance,, a falo sai numfashi take sauke wa one by one " ga duk tarame " sosai sai kuka take amma bamai sauti ba ,, danko hawaye ne ke bin kuncinta,, tana rawar sanyi ,sosai takejin zazzabin na kara ruruwa " ajikin ta ga anass,,baya nan yau tin asuba yafita bai dawo ba gashi har anyi sallar isha"i ,



Da sallama yashigo,, sai yaji shuru ga kuma an kashe wutar falon,, yana karasowa kunna wutar yayi kafin yasoma fafin , Fatima!! Fatima!!! Ina kike zo yau nakawo miki , chocolaty din ki


Sai yaji shuru mamaki ne yakama ,, Anass yace to ina Fatima tajene hakan dare yasoma


Ita kuwa fatima maganar ce ta gagare ta,, sai hawaye takeyi shiyasa tayi shuru taga ya juya baya , a hankali ta mike tana tafiya


Ji yayi an rungume shi ta baya , ansaka kuka "


Da sauri yajuya jin,, jikin fatima da zafi sosai , kallon tayayi yaga wunin daya dabai ganta ba ta rame sosai


Tace fatima bakida ,, lfy ne kuma kasa kirana " bazo nakai ki asibiti a duba ki





Da gudu fatima tayi dakinsu na bacci ,tana rufe bakinta kar aman da,, takeji ya fito


Da sauri yabita ciki jiyo aman ta yayi a toilet cike da tausayi ya riketa,, kamar zaiyi kuka


Ita kuwa karfintane ta kare bata ita nishin aman sai durkushe tayi tana sonyin amai amma ,, babu karfin dazai fito , ida sulalewa tayi


Da sauri anass ya dauko ya kawota kan gado,,,


Da kyer fatima tace yaya kacire min kayana zafi nakeji " sosai


Da sauri yacire mata doguwar rigar yabar ta daga ita sai fant finta dan ko breziya batada shi




Shima cire kakin shi yayi , ya hauro kan gadon ya janyota jikinsa , yana jin yadda zafin jikinta ke shigar shi sosai kuma yana mishi dadi


Itama da sauri ta shige jikin mijin nata tana lumshe ido



Anass yace fatima , wai maiyasa meki haka yau daya kika rame sosai



Saman shi takoma ta kwanta akanshi , kafin tace ba kaine ba



Da mamaki yake kallon ta , ya nuna kanshi yace ni kuma,, maina yine haka





Turo baki tayi tace ba kaine,, katafi ka barni ba kuma dama yau kwana uku kenan,, kullin sainayi,, zazzabi da amai mai wahala ,, shiyasa na rame gashi kai kuma inkazo,, baka tausaya min ", saika rufemu a bargo,, tana rufe fuskar ta saboda

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login