Showing 30001 words to 33000 words out of 175796 words

Chapter 11 - AMIR DA AMIRA Complete by Maman Nusaiba.txt

07 Aug 2025

3339

shikenan ya asircemin jiki yanzu ameera ni kike cewa bazaki biniba , shikenan ai.

Dariya su fatima sukayi, aikuwa inna har bacci yasoma daukar ta tana masifa,, nan kowa yayi makwancinsa ,, ameera kuwa da tajema, saman kinyiwa,, Ameer magana tayi,, shi kuma duk yadamu dan so yake yaji dumin jikin ta mai sakashi nutsuwa, tafito daga wanka, daure da towel wajan mirow din taje tazauna tana duba wajan da aka mata allura sai turo, baki gaba takeyi, ita ala dole fushi takeyi ji tayi antaba ta banza tamishi

yace ,, wife duk fushin ne,, nan ma shuru tayi masa,, daukota yayi yakawo ta saman gado kwantar,, da ita yayi,, yace haba ameera wai miye na fushi tashi, tayi zaune baiyi auneba yaji ta fado jikinsa tasaki kuka,, rungume ta yayi yana shafa bayanta, yace am sorry nine,, nabari aka miki allura, to bazan sake bari ba,

sake shigewa "" tayi jikinsa shikuwa dama, abinda yakeso yashiga aika mata da zafafan,, kiss lamo, tayi ajikin sa, tana amsar sakonninsa,,jin yana taba na shanunta,, numfashi ta dauke taja ajiyar zuciya,, jinta,, a wani yanayi,, ganin yahaukace, mata gashi kuma ,dama ba kaya bane ajikinta matseta yayi kamar zai maidata ciki,,,

zafin matsar taji yasa ta saki kuka, jin haka yasa ameer bude idanunsa, yana kallon ta yace meye

, tace yaya zafi jikina yake kuma shine ka bugemin, janyota yayi jikinsa, yace, to shikenan nadena,, zo kiyi bacci kwantawa tayi a jikinsa, baa jimaba bacci yayi, gaba da ita shikuwa ameer kasa bacci yayi yana kallon yadda take bacci ajikinsa, yace, gaskiya bazan iya jurewa, ba tinda matata, ce aiba haramun, bane zan dai barita warke nan da wasu kwanakin,



Muhadu a gobe insha Allah muyi comments da share
[26/10, 22:41] MRS. MU'UTASIM: πŸŒŸπ€πŒπ„π„π‘ 𝐃𝐀 π€πŒπ„π„π‘π€πŸŒŸ



*RUBUTAWA DA TSARAWA*

𝐍𝐀
πŒπ€πŒπ€π ππ”π’π€πˆππ€ π‚π„βœοΈ



πŸ’«πŸ’«
*πŸ…™οΈŽARUMAI πŸ…¦οΈŽ WRITERS πŸ…οΈŽSSOCIATIONπŸ“šπŸ–ŠοΈ*


https://www.facebook.com/108544471437073/posts/108546644770189/?app=fbl

_*Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausaπŸ’ͺ*_

*πŸ’«(πŸ…™οΈŽ.πŸ…¦οΈŽ.πŸ…οΈŽ)πŸ’«*


Follow this link to join my WhatsApp group::https://chat.whatsapp.com/Gu2Mxr0SRlx8Da4tv0J2AR




23β€”24

Ahaka bacci barawo,, ya yi gaba dashi, cike da mafarkai,, kala-kala, kiran salatul farij ne, yatashi,, Ameer, da kyar, yamike "saboda mugun ciwon da mararsa take mishi kamar zata rabe,, biyu "" Ameera ya kalla bacci ta takeyi, hankali kwance, a jikinsa, iska, yasoma "hura mata, a fuska, a hankali tasoma bud'e idonta, ta koma bude su akan Ameer, turo baki gaba tayi tace,, Yaya, bakada, lfy ne murmushin yake ya yi mata, ya ce lfy lau nake, babu abinda yasameni, ,tashi ankira sallar asuba mika tayi, dan ita tama manta babu ko pant, ajikinta,,saida tagama"tashi ne taganta, babu komai maza, tayi takoma jikinsa tasaka,, kuka janyota ya yi sosai ta shige jikinsa saboda zafi sosai jikinsa, yake zazzabi ne, ajikinsa,,

Murya cen kasa tace "Yaya,, zazzabi ne,, ajikinka"

shuru, ya yi ,itakuwa jin ya yi, shuru takara " sakin kuka, tace "nidai, yaya katashi,, muje mom tabaka magani "" shafa gashin kanta yayi mai santsi da tsayi sai kamshi yake zubawa,,, yace , to shikenan bari nasauka, kasa idan nadawo daga sallah sainasha,, ahaka ta yadda ya dauketa, yakaita toilet, sukawo alwala ya jasu raka'a tainun farij,, suna, gamawa, yasauko kasa , da sauri, dan " su daddy sunbarshi,, ,,itama ameera sallar ta, tayi bayan " tagama ne tayi azkar din safiya, tana idarwa yashigo,,



Dagowa, tayi tace "good morning my sweet yaya,, murmushi yayi, yana zama bakin gadon, yace morning wife na dafatan kintashi,, lafiya,, itama murmushin ta mayar mishi tace alhamdulillah, mungode wa Allah, yace to, zo mu kwanta,, kafin karfe,, goma tayi mutafi kotu, ,kayan, sallar tacire,, taje tasaka riga bakin gwiwa, tazo suka haye gadon,, nan yaja musu bargo,



A gidansu, Aliyu kuwa tin jiya Alhaji hashim baiyi bacci ba sabida tashin hankalin, dayake , ciki ganin dan gwal din nashi a hannun yan sanda, kuma gashi, D.P.O. , Anass yace, bazai bada belinsa, ba , yakasa koda cin abinci da, yunwa, ya kwana' yanzu ma yakira, lauyansa, ne yana fada, mishi komai "" bayan yagama ya dasa, aya, daga, cikin wayar aka ce ranka yadade karka, damu, ai, babu wanda ya isa yataba, aAliyu, yazauna lfy, murmushi alhaji hashim ya yi, yace ai nasan idan inadakai,, bazaka bari wani yaci galaba akaina ba yace haka ne yallabai,, nan sukayi sallama, itakuwa mama tana jinsa amma tayi, kamar, batajinsa,, taci gaba da karatun, ta, bayan " tagama ne, yace kishirya, "anjima zamuje,, kotu, wajan shri'ar su aAliyu fatiha ta shafa tace to Allah yakaimu anjima din nan tafice a , dakin tana jinjina, hali irin na mijin nata, shi baisan damuwar kowaba, inba tashiba, data dansa ba, haka tashige dakinta bayan ta gaisa da masu, aikin gidan tashige dakinta




A gidansu,, Ameer kowa yashirya sun fito, falon gidan harda, hajiya inna sai cika take tana, batsewa wai jiya Ameer ya zageta, shikuwa, ko, a" ajikinsa, dan babu wanda zai tafin masa da mata wani kauye,, su , abbane sukace zasutafi, nan daddy yace subari adawo daga kotu inyaso shesu tafi gidan, da haka suka fita zuwa kotun saboda,, 10AM za'a saurari kararsu,



Bangaren Anass ma da ,, Bilal suma cikin shiri suka, fito kamar hadin baki, atare sukayi fakin bakin,, felin kotun, nan suka shiga gaisawa, nan , suka shiga, ciki ,, kowa ya zauna kotun tacika bak'il, da mutane,, nan aka kawo Aliyu, duk jikinsa ya yi bak'i kamar bashi , bane Aliyu , dan gata maiji, da izza yayi zuru-zuru,, bayan alkali, ya zaune aka soma gabatar,, ta kara,, saboda akwai wani karar,, kafin nasu ,, bayan angama ne mai gabatar,, da kara yatashi yasoma, da



A yaune ranar alhamis zamu saurari karar,,Ameer Muhammed da kuma Aliyu Haidar alhj hashim, akan zarginsa,, dayake yasace masa mata yana kokarin keta mata haddi, ,nan kotun tayi shuru jin sunan dan wanda ake kara,, yaron da baya ganin mutumcin kowa agarin nan alkali, yace lauyoyin, masu kara da wanda ake kara,,nan, wani yatashi , yace"" ranka ya dade ni sunana ,, barrister mansoor usman, nine lauyen wanda yake kara,, tukun ya zauna,, wani yatashi,, yace ranka "yadad'e ni sunana,,, barrister mustapha kamal, nine lauyen wanda ake tuhuma ,, shima, yakoma ya zauna, alkali yayi rubutu kafin, yadago yace ko lauyen wanda yake kara, yana da magana barrister mansoor Usman, yamike yace eh, inadashi ranka yadade yamike nan yayi wajan Aliyu , ya gyara,, tsayuwarsa,, kafin yace,, kozaka fada, wanene kai, ,,Aliyu yasaita, kanshi yace,



Sunana Aliyu haidar alhj hashim, anhaifeni,, a karin kano anguwar, nasarawa, J R A , , barrister mansoor yace, masha Allah, kozamu iya sanin menene alak'arka da, Ameer, Mohammed , aliyu yace abokina ne munyi, karatu dashi, a London, anan muka daura, abota,,,barrister mansoor yace to menene yasa, kasace mishi yar, uwa kuma mata, , yace saboda, inasonta,




Kowa na wajan sai kuskus, akeyi lauyan,, Aliyu ne zai tashi yin korafi, akaci sa'a Aliyu yana kallon shi yadaga mishi hannu, alama, bayason, lauyan, nasa yayi magana , saiya koma yazauna shikuwa Alhaji hashim sai zufa yake sharcewa, kamar, wanda yayi gudun tsere ita kuwa mom dinsa sadda,,kai tayi, saboda"" ciwon ta yanason tashi, barrister mansoor yace to daka saceta mai zaka mata,, ba tsoro aliyu yace , tin lokacin dana ganta nakamu da so da kaunarta, kullin sonta, kara shigata yake, gashi ,,afarkon haduwarmu,, abokina, yace matar sa ce ni kuma ban yadda ba da zancen sa danaga,, nakasa samun haduwa, da ita shine nasa, aka satomin ita amma sai taki yadda dani ,, shine nace tabani kanta,, amma ta kiya ina shiga inda take,, zata fara gudu ,, lokacin,"" da naso yimata fady ina kokarin mata, saiga police " sunzo shine suka kamani,, wannan shine abinda yafaru, yakai karshen zancen yana share hawayen fuskar shi saboda, yanajin, nadama "" na kara shigarshi, barrister mansoor, yace,




Dama kataba yiwa wata kokarin, fady ko kuwa Ameera ce farko, Aliyu yace, ba ita kadai bace wata yar aiki gidan mu harda, cikina ajikinta, amma yanzu bata gidan dan daddy na yakoreta,, saboda tace nine namata cikin shine daddy yakoreta, yace tana min sherri ,ita kuma dazata fita tace min insha Allah saika wulakanta saika tozarta a duniya kafin ka mutu, kuma sai duniya baki daya, tasan kai tantirin dan iska ne ,, banza namata saboda alokacin ko a jikina sbd daddy na shiya dauremin gindi nake duk abinda nakeso a garin mutum ko wayeshi, idan yashiga gonata, zan kafta mishi rashin mutumci, komin shekarun sa sbd babana ya nunamin cewa babu abinda ,zan nema na rasa, yanzu kuma naji tsoron Allah yashigeni, nayi nadamar abubuwan danake aikata mahaifiyata,, kullin cikin koka halina, take amma sainake cemata,, ita bata sona kamar daddy " sai tace aliyu wannan fa ba soyayya,, bace babanka yake nuna ma idan kaci gaba da wannan dabi'ar to wllh karshenka bazaiyi kyau , idan tabafadi haka daddy na zai rufeta da fada,, na fadawa kotu gaskiya ne saboda karna bata wahalar Shari'a alhalin nasan komai,, kuma nayi nadamar abinda na aikata,, yana kaiwa karshe ya rushe da kuka mai tsuma zuciyar mai karatu



Alkali yayi rubuce rubuce kafin ya dago yace ko lauyan wanda ake kara yana da magana,, saboda karfin hali,, barrister mustapha, yamike yace eh inada ita, alkali yace to zaka iya tambayar ka barrister mustapha yace inason kotu takira mana, π™–π™’π™šπ™šπ™§ 𝙙𝙖 π™–π™’π™šπ™šπ™§π™– , juyawa akayi mai kira yace kotu tana neman ameer da ameera,, nan ameer yamike ameera, na manne ajikinsa, yace mata babu abinda aliyu zai mata tinda gashi amma taki yarda, sai kuka take, ahaka suka je kusa da aliyu sake kankame ameer tayi tace yaya kada kabari yataba,, ni please tsoron sa nake ji rungume ta, yayi yanajin kunyar mutanen dake wajan yace , babu komai please kinutsu, tambaya zaa miki,, tukun ta dena kukan




Barrister mustapha yazo kusa dasu yace kozamu iya sanin cikekken sunanka, , Ameer yace sunana ameer Muhammed,, an haifeni a garin kano a anguwar nasarawa J R A,, amma babana dan asalin jahar katsina ne barrister mustapha yace menene alak'arka da Aliyu ,, Ameer yace abokina ne shi munhadu a London wajan karatu ,, barrister mustapha, yacewa, ameera yarinya, ko zamuji cikekken sunanki "" dagowa, dayi,, daga jikin ameer tace sunana ameera Ahmed,, anhaifeni a garin kankara jahar katsina, , barrister mustapha yace kokinsan,, wannan yanuna mata aliyu ,, da sauri takoma jikin ameer kamar zata koma cikinsa ,, tana kuka tace shine, yasa aka, saceni"" zai ketamin mutumci na danaki yarda, shine yace zaisa akashemin, yaya ranar, da yazo yafi karfina har rigata ya yagamin,, da hijab dina, alokacin harna saddakar mutuwa zanyi saiga, yaya bilal ya banko kofa nan naje wajan sa shine suka kamashi,, ta dago ,tana kallon aliyu tace

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login