Showing 21001 words to 24000 words out of 175796 words
Chapter 8 - AMIR DA AMIRA Complete by Maman Nusaiba.txt
mishi"" tace bansani ba dan butar uwa,,
Dariya yayi yace su kaka anga birni filo ta jefa mishi,, tace ""eh angani din ai dai gidan danane,, dariya sukayi dukkansu
Ameera ta baro kusa da inna tadawo ga ameer,, shikuwa ya janyo ta jikinsa,, ko a gwalar rigar yana mata zance da rada
Inna kuwa salati tasaka,, tasanarwa""Allah tace a ni maryama,,wannan lalacewa har haka takai wato ka koya mata iskanci ko
Dariya sukayi ameera tace inna aiba komai
Inna, tasoma,, fada tashi sukayi "'asace suka gudu sama
Binciken da ishaq yayi ne ya shigo office din,,yace sir,,
Anass ya kallesa yace yaya andace ,,, ishaq yace sir gashi "'nan yaduba computer yaga,,wasu mutane ne guda hudu har wajan da suke biyosu ameera,, amma abun damuwar shine,, basuga fuskokin suba
Anass yayi iya kokarin sa dan gano "fuskokin mutanen,,,nan yace jeka zan nemeka nan yayi gaba abinsa
Su bilal kuwa masu ciwon son hauka yau a zaune yake ya rike waya a hannun shi da alama,, bai jima da gaba waya,, ba,, Ammin sa,, ce tashigo tasameshi ya juyo tace magana zamuyi,,
Ganin ba wasa ""a fuskar ta yasa ya tattaro hankalin shi baki daya,, akanta""
tace son yakamata,, kayi aure nan ya tsuke,,fuska ""yace haba ammi na "',nifa yanzu ina cikin,,tashin hankali ""
Ammi tace maiya faru,, nan yafada mata,, matsalar su ameera da ameer "'ya kai karshen zancen da cewa, ammi wai kinsan"'ma meye abin daure kan , tace a a saika fada yace ankasa gano ,, ko suwaye ke bibiyar 'su ameer musamman ma ,, ameera narasa maita,, tsare musu suke binta har school ammi
Ajiyar zuciya ta sauke tace ,,, lalle abin nan akwai rikitar wa to kun tambayi shi ameer din bashida abokin fada,, Bilal yace gaskiya babu,, mun tambaye sa yace shi bashida abokin fada,,
Ammi tace Allah yakiyaye su daga shirrin ko waye da ameen Bilal ya duk,, ranshi babu dadi sbd ganin abinda ke faruwa ,, da abokin nasa,,, nan ammi ta fito daga sashen sa
Wani gari ne babba amma ba sosai,, ba (wani babban gida na shiga dan kawo muku rahoto ) mutane ne sosai a wani daki,, baka jin komai sai kukan,, mutanen dake "" wajan kutsawa nayi wata mace nagani matashiya wadda batafi 22years ba a, kwance ga jaririya,, a gefen ta sai wani namiji da dan karamin yaro sun,, rungume,, matar suna kuka,, mai ""sosa zuciya wato, da alama mutuwa tayi ,, yaron ne yace mommy please kitashi,,, yana kuka duk wajan yabasu tausayi sosai ""namiji dake rungume da ita yace haba jenifer maiyasa zaki tafi kibarmu please ki taimake ni ki tashi kiga yaran mu gasu nan a kusa dake ,,, amma ko motsi bata yiba wata tsohuwa ce tace my son,, comedown mana please,, itama kukan take dan ba karamin rashin suruka tayi ba ,,,
Dagowa yayi yace mama kice mata ta shi karta barni janyeshi tayi tace jesus,, ya albarkace ki jenifer ,, nan aka dauke ta sai aka sakata a cikin akwatin karfe sukayi wajan botarsu da gawar ta suna ta surutai irin nasu kai da gani kasan ba musulmai,, bane
shikuwa mijin nata,,babyn dake kwance ya dauka tana kallon sa yanzu tadena kukan sai kalle kalle da takeyi hawaye,, yashare yace little baby,,, ni nasan maman ki bata mutu ba wata rana zata dawo garemu,,, shiyasa suka hanani,, tafiya ya kara goge hawayen fuskar shi akaro,, na ba ""adadi abin gwanin ban tausayi
Inna ansamu hutu tace aikuwa,,, bazata koma kauye ameer yace,, dama ai ""kece gardama,, saida daddy yace kidawo,,, nan amma kika,,, kiyarda"
'tace to ina ruwanka,, ka shigo maganar daba taka ba
yace Allah yabaki hakuri nan yabar falon yayi sama
yau ameera,,,cikin fargaba take shiryawa gabanta sai faduwa yakeyi sosai ta rasa nutsuwar ta,, ahaka ameer yabata baki yace babu abinda zai sameshi hakuri kawai tayi ta danne zuciyar ta tafito,,, shi da kanshi yaja su zuwa school din daga cen zaikai,, takardun sa na neman ""aikin likita dan shine abinda ya karanta kennan
Suna isowa school din su nafeesa suka taresu suka gaisa
Salim yace yayan mu yanzu,, kuma kabar school "dinmu
Dariya ameer yayi ,,, yace,, eh mana dan kanina"" yanzu ma zanje,, yin aikin ne nan sukayi sallama ameera taje tamiki kiss a mukatu yace mutane fa na kallon mu dariya,,, tayi tace to shikenan Allah yabada saa yaya ameer yace ameen wife na nan yafice
Yaron goje ne yaga,,, fitar "" ameer yace oga yaran nan fa yanzu yakawo ameera school,,, din kuma yatafi "" ogan yace to ka tsaya a tashi idan ta fito kafin yazo ku dauko min ita,, yace to oga angama yau ai nasara tamuce nan ya kashe wayar yakoma kauye yazauna
Anass ne ,, yasamu ameer a waya yace frend idan ba damuwa kadawo daga internet din kazo inason baka wani abu yace to ,,, bai jima ba sai gashi yazo nan,, yanuna masa mutanen ""daya saka akamishi bincike amma ankasa gano fuskar su
Cikin damuwa ameer yace to yanxu menene abin yi ameera na school,,
Da sauri Anass yace what?
Ameer kana da hankali kuwa maiyasa kabari taje school
Cikin kidima yace aboki da matsala ne
yace babba makuwa ai yanzu ishaq yacemin yaga wani daga cikinsu a bakin get din school
cikin tashin hankali,,Ameer yace to bari nayi saurin zuwa daukota yanzu saura minti 10 su tashi da sauri anass yadauki bindigar sa yasaka a cikin aljuhunsa da alburusai yace let's go nan sukayi waje shima ishaq binsu yayi suka fita su uku
Bilal kuwa yana zaune agida kawai saiya kejin kamar akwai abinda zai faru da abokin nasa bai gama zancen zuciya ba,,, Anass yakira cikin sauri yadauka,, yace frend tell me naji kamar akwai matsala,, Anass yace babba makuwa ,, kabar komai kataho school din su,, ameera tinda kafi kusa da school din yace to
Ita kuwa ameera bayan sun fito da frend din nata yau she suka rigata tafiya ga kuma ta kashe wayar ta ameer na kira amma a kashe kamar zaiyi hauka yace wayar a kashe take
Tana nan zauna da school back din ta a bayan ta sai cika take tana batsewa saboda yunwa da takeji fitowa tayi waje tana waige waige a tsorace take batayi auneba aka shafa mata wani dan kyelle a fuska nan take ta zubai a kasa shikuwa yana ganin haka yayi maza ya dauketa yasaka ta a mota babu wanda ya lura dashi ya fice abinshi
Yana barin layin su Anass a tare suka iso da bilal school din suka gani har anrufe babbar kofar
Ameer yazube a kasa yasaki wani kara yace,, no ameera no no kada kibarni
Anass ne ya tashe sa yace bari mu tambayi mai gadin ko tana ciki bacci take ne
MUHADU a gobe insha and kuyi comments da share din labarin mu
[26/10, 20:37] MRS. MU'UTASIM: 🌟𝐀𝐌𝐄𝐄𝐑 𝐃𝐀 𝐀𝐌𝐄𝐄𝐑𝐀 🌟
𝙎𝙩𝙤𝙧𝙮 𝙖𝙣𝙙 𝙬𝙧𝙞𝙣𝙩𝙞𝙣𝙜 𝙗𝙮
𝐌𝐀𝐌𝐀𝐍 𝐍𝐔𝐒𝐀𝐈𝐁𝐀 𝐂𝐄 ✍
17—18
Ciki,suka shiga suka tambayi, " mai gadin ,, cewa baiga ameera ba ,,,
Yace gaskiya yallabai"" Ameera tajima da fita ita da kawarta,, da wani namiji ,,,
Anass yace baba bakaga ko ta dawo ba yace a a gaskiya nan suka yi mishi sallama. Suka tafi gida,,
Suna tafiya dukkan su,, bamai magana acikinsu,, kowa da abinda, yake sakawa aransa ga tashin hankalin. Dasuka shiga. suna shiga daddy,, ya tarosu"" yana tambayar su,,ko sunganta,, ne sukace bamu ganta ba gaskiya
Daddy tashin hankali Sosai sukashiga, zama sukayi a falon,,
Mommy tafito itama hankali a tashetake tambayar su ameer nan suka,, mata bayani share hawaye takeyi tace ,, ya Allah katona duk wanda. Yake. Da sahannun,, sa aciki sukace ameen.
Inna ce tafito tana hura hanci. Tace kai ameeru ina ameera. Ne ,
,kallon ta ameer yayi sai kuma Sadda,,kai sai ya fashe" da kuka,,
Inna tace ,, kai jama'a ni maryama,,, to kaikuwa,, wllh ankai ragwon banza.
Ameer yace inna ansace min matata. Itace farin ciki na,,,
Mom ce tadawo kusa da shi tana shafa"""bayansa
Inna tace nashiga uku ni. Maryama,,, waye yasace"' min jikata,,,
Anass ne yace daddy bari naje nakai rahoto gidan radio daddy yace to yafice daga gidan,,, nan inna ta fashe da kuka mai ban tausayi su dukansu"" kowa a cikin damuwa yake ,,
,Ameer yace mom zuciya ta kasa yazamo ya daura kansa a a cinyar,, mom tana shafa kanshi yace,,
Mom mutuwa. zanyi idan suka tabamin "matata itace farin ciki na ameera tana min soyayyar da babu abinda,, zai tabamin"" itaba mommy,, kirjina zafi yakemin inajin kamar, zuciya ta. zata faso kirjina ta fito ,,, kokarin tashi yakeyi "" kawai saiya zube akasa nan sukawo kansa amma babu,,, numfashin a jikinsa a kidime"" sukayi waje sai asibiti
Bude idonta,, tayi " taganta, a wani daki,, nan ta tuna da binda. Yafaru da ita. ""Tsoro ne yakamata tace ku suwaye da kuke neman saka rayuwa ta a matsala
,,kwashewa,, yayi da dariya yace ni bani bane oga na ne zaizo,,,, bai gama bata. Bata amsa ba wani matashi yashiga shikuwa Yaficce adakin ,,
dagowa ameera tayi zaro ido tayi ,,tace kaine dama,
,, zama yayi ""yana mata murmushin mugunta yace,,, eh fa nidai ,, kina bani wahala
Harara ameera ta aika mishi tace mai kuka,,, yiwa yayana,,
Kallon ta yayi,, yace idan kinason,, kikoma wajan sa to kiyarda,, nahuta dake
wani,, kallon,, sakarai"" ameera tayi masa,, tace iyee to sannu munafuki. Nace sannu,, to "wllh ashir dinka baka isa ba kataba jikina,,,
Haushi,, yaji nan yayo"" kanta aikuwa da sauri ta goce,,, suka kama tsere adakin yace idan baki tsaya ba zan kashe,, yayanki cak ta tsaya yazo zaikai,, hannun shi kanta sai yaji ana buga kofar ,,, cikin jin haushi. yace. waye yaron nasa. Yace ,, oga daddyn kane yake kiranka awaye saurin fita yayi,, tabar dakin,
Suna isa hospital din emergency room,,,akayi dashi ' aka shiga bashi taimakon gaggawa,, su mommy sai safa da,, marwa sukeyi. Tana share hawaye,, sunfi awa daya kafin sukayi nasarar saita ,mishi numfashin sa wani. Dr. Ne yafito,,, daga cikin dakin da sauri,, sukayo kanshi suna tambayar,,, ya mai jikin yace,, kubiyo ne office dina
Bilal yace mom nizanje,, gida ""anjima wajan magarib zan dawo ,,, suka ce mishi to nan ya tafi
Dr ne yagama,, rubuce rubucensa"" tukun yadago kai yace , gaskiya yallabai yaron nan yana cikin babbar damuwa ,,, saboda a lokaci daya zuciyar sa ta buga da karfin. Gaske
,, daddy yace DR. Wani mummunan,, abune yafaru nan yabashi labarin,, komai ""jinjina kai DR. Keyi yace to ranka yadade kunkai rahoto ne yace eh nan yace. Gaskiya,, ahalin "" Yanzu ameer saiya yi kwana biyu tukun ya farka,, dan haka kuyi kokarin ""nemo masa matar sa nan su sukamishi,, godiya sosai ""san nan suka fito daga office din
Anass yana, shiga office dinsa "' yabasu member ameera,, yace su duba masa a inda take ya shige office dinsa,,, yazauna duk ransa a jagule yake saboda wannan. Abu kamar almara,, turo ""kofar akayi nan mai binciken yace,,sir gaskiya. munduba wayar,, akashe take amsar computer yayi