Showing 51001 words to 54000 words out of 163788 words
Chapter 18 - KYAUTAR ALLAH COMPLETE by Amina umar faruk.txt
ma yabi su yana waiwayen *Deeya* wacce tayi mutuwar tsaye saboda tsabar mamaki.
Can saiga su sun shigo alamar Hmm *Habeeb* din yatafi domin tajiyo karar tashin motocin sa, kallon-kallon ake tsakanin *Deeya* da *Jana* ita *Deeya* kallon mamaki takeyi mata ita kuma *Jana* tana mata kallon tsana take mata, Dariya *Jana* tayi me cike da raini hankali sannan tace kina mamaki ne naki raki me aiki?.. kai *Deeya* ta gyada alamar "eh, dariya *Jana* ta sake yi Sannan tace..
*_Don kuyi hakuri da wannan_*
Muje zuwa
A
*_KYAUTAR ALLAH CE_* (Labarin Sadeeya)
Tareda
โ๐ฝ
๐นMeenart๐น
[7/2, 11:48 PM] My Ameena: ๐๐๐๐
๐๐๐
๐๐
๐
_*KYAUTAR ALLAH CE*_
_(Labarin Sadeeya)_
๐
๐๐
๐๐๐
๐๐๐๐
3โฃ3โฃ
WRITTEN
By
๐ *AMEENA UMAR FARUQ*๐
OR
๐ *MEENAT* ๐
SADAUKARWA
*GA SADEEYA SADEEQ UMMU (Haidar)*
___________________
ยฎ _PEN : WRITERS ASSOCIATION_
___________________
~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~
โ๐ฝ
_*Bismillahirrahamanirraheem*_
Ummmmmm! *KYAUTA* kike nema kowa?...kidai na jin mamaki don nakira ki me aiki, ai sunan dakika dace dashi kenan aguri na tunda kikai ganganci auran mun miji,
To๐ค readers kuji *Jana* fa wai mijinta๐,
_Nikam nace mijiki kodai mijinta tunda saida aka daura nata aure, sannan aka daura naki._
tace sannan kuma kika biyoni Abuja saboda kiyi zaman kishi dani ko?.. hmm! yarinya kinyi kadan nayi kishi dake wlhy, kuma tunda kikayi kuskuren biyoni nida mijina to kin kad'e har hanjinki, wlhy don sai na gasa maki gyada ahannu kuma daga yau kin tashi daga *Sadeeya* KO *Deeya* dawani *KYAUTA* can kin koma yar aiki kuma idan bakiyi ba nayi maki dukan tsiya agidan nan babu Wanda zaya ceceki ta karashe fadi da eheee!.
Dai-dai lokacin da aka shiga falon tareda fadin excuse, dukkan su suka kalli me shigowar wata mata ce kakkawar doguwa fara saidai kallo daya zakai mata kagane farin bana Allah bane, ma'ana na bilichin ne sannan kuma daganin ta kasan ba musulma bace idan kayi la'akari da suturar dake jikin ta, domin kuwa sanye take dawani Riga iya guiwa don haka duk sharabar ta awaje suke kanta babu dan kwali sai tarin gashi kanti wato attachment, gawani uban make up da tasha (kwalliya) tamkar tsohuwar kilaki wato (karuwa).
Cikin girmamawa tace good morning maaa cike da isa *Jana* tace how are u matar ta amsa da fine maa daga nan taci gaba da magana da turanci tana cewa sunan ta Na'omi itace mai aikin su wacce zata ringayi masu girki da sauran aikaice aikace, tana zaune ne acan bangaran Da ma'aikata suke kwanan yanzu tazo ne tayi masu karin kumallo.
*Deeya* taji abinda Na'omi tace don haka sai tace mata to tareda nuna mata kitchen, sabanin *Jana* da bataji abinda Na'omi tace ba saidai kawai taga tanufi hanyar kitchen, aikam cikin zafin nama *Jana* ta fincikota da karfi tayo baya tareda cewa dakata malama Ina zakije?... Cike da mamaki Na'omi ta kalle ta kasan cewar tana jin Hausa don haka sai tace maaa lafiya, hararan ta *Jana* tayi tareda cewa au! dama kin iya hausa shine kika tsaya kina yimani wani dan iskan turanci da banji abunda kikace ba, cikin girmamawa tace kiyi hakuri ma bansan bakiji ba.
Dasauri *Jana* tace malama Ina ruwan ki da rashin jin da banayi, kinga lafiya kika shigo mun gida?..nan tace nice me'akin ku Ina zaune acan ban garan ma'aikat, tsaki *Jana* tayi tareda cewa to sai me Sannan uban wane yabaki izinin shiga mun kitchen?... tace kiyi hakuri dama zan dafa maku Karin kumallo ne.
tace to shikenan munji kije shashinku idan Ina bukatarki Zan neme ki, Na'omi tace to ma dasauri *Jana* tace ke! malama karki sake kirana ma ni ban isa haihuwar ki ba kinga yarana nan Dana Haifa ato!.
Tace to kiyi hakuri Aunty sai anjima tace mujima dayawa, Sannan Na'omi tafita harara *Jana* ta watsama *Deeya* wacce take tsaye tamkar an dasata agurin, tace ke kuma nadawo kanki wato ke adole mejin turanci tayi magana kin amsa mata" saboda gaki matar gida harda nuna mata kitchen KO?..
to barikiji nafada maki babu wata yar aiki da zatayi aiki agidan nan saike don haka maza ki shiga kitchen kihada mana breakfast, shuru *Deeya* tayi tana kallon ta zuciyar ta cike da tunanin abunda ke shirin faruwa da ita, ne wani mahaukacin tsawa *Jana* tabuga mata Wanda yasa tayi firgigi cikeda tsoro, cikin fada *Jana* tace malama ko baki jine KO sai lakad'a maki duka ne?..
_to readers kunsa *Deeya Feeyar* da d'an karan tsoro kamar farar kura gashi batason abinda zaya taba lafiyar jikinta._๐
Don haka cikin sauri tace naji, *Jana* tace to oya wuce kije kihada mana jiki asanyaye *Deeya* yanufi kitchen.
Cikin kanka ni lokaci *Deeya* ta hada lafiyayyan karin kumallo bayan tagama sai ta jerasu akan dinnig table duk abunda take *Jana* na kallon ta, kusada itaje tace aunty *Jana* nagama tace to sai kije sama idan mun cimun rage sai kizo kici, cike da mamaki tace sai kun rage sannan zanci?.. dayawa fa abinci, tace "eh haka naga dama batace komai ba ta wuce sama jiki bakwari,
kamar yadda *Jana* tace hakane saida suka gama itada yaran ta Sannan *Jana* tace" Junior yaje ya kira *Deeya.*
Wacce tana shiga daki ta fashe da kuka tareda fadin oh! *Sadeeya* meke shirin faruwa dani?.. dama ni nasan Hmm *Habeeb* baya sona ya tsaneni don karya shine yace" yana sona ashe daman son cuta ne yasa yata hodani nan don su kuntata mun
shi da matarsa KO?. to ai Allah nan shi zaya saka mun, tana haka ne Junior ya'iske ya kiranta suka fita tare.
Wani mugun kallon *Jana* tayi mata tareda cewa gashi can mun rage kijeki ci kuma idan kika gama ki kwashe kayan ki kai su kitchen ki wanke, ki gyara gurin sannan ki koma daki tunda kinji abunda *BB* na yace" ya tsaye ki baya son ganin ki afalon na don haka sai ki kiyaye haka, jiki a sanyaye *Deeya* tanufi dinning table zama tayi duk sunyi kaca-kaca dagurin,
ahankali ta bude
kulan mamaki ne yaka mata gani abinci dan kadan garage, haka nan taci sannan tayi kamar yadda *Jana* tace sannan tanufi daki tana shiga tafada gado tareda sakin kuka saida tayi mai isarta sannan tayi shuru ahaka bacci yadauki ta.
10:00 am *_Bauchi_*
*********
Tun bayan da *Harees* yagama treatment din *Feeya* a matsayin sa na likitan dayasan komai Sannan ya lallashe ta har tayi bacci, to shi nefa har yanzu take tafaman baccin Wanda kana kallon ta zaka fahimci bacci ne me cike da gajiya,
Saboda *Harees* yaso yabida da ita ahankali abin ya faskara, kasan cewar bata saba ba ga kuma tsoro wanda yasa takasa tsayawa, hakan ma yasa *Harees* din ya sakar mata karfi wanda ta dalilin hakane ma ya d'an jimata ciwo kallon ta yake cike tausayi yayinda yake jin SONTA yana ratsa shi,
Ajiyar zuciya yayi tareda cewa Allah yabiyaki me Darajata nagode sosai da shayar Dani farin ciki,
Sannan ya gyara mata kwanciya tareda daukar wayar sa agefen gado yafita falo bayan ya zaune sai Kira layi *Habeeb,* Wanda yake zaune a office yana aiki wayar tana kusada shidon haka be dauki wayar ba saidai ya danna amsa tareda bude karan yana cewa ya akayi ne *Harees?..*
Cike da mamaki *Harees* yace lafiya, domin rabon dayaji *Habeeb* ya kira sunan shi har ya manta rana, saidai ya kira shi dan'uwa shima yakira shi dan'uwa, cikin basarwa *Harees* yace yakake yaa iyali ya kuma aikin?.. yace lafiya lau yace to yayi kyau ina "Queen of beauty?.. shuru *Habeeb* yayina dan wani lokaci, can *Harees* yace dai naji na tambaye ka "Queen of beauty kayi shuru, yace Oh! sorry ban fahimci "wakake nufi bane shi yasa,
murmushi *Harees* yayi yace ai tunda naji yau ka kira sunana nasan kana jin iskanci to *Sadeeya* nake nufi dama inason naji Allah dai yasa kabida ita; ahankali idan kuma taki yadda dakai pls kabarta har zuwa dan wani lokaci, karkace zaka gwada mata karfi irin yadda nayima me "Darajata kaga gashi nan har naji mata ciwo saidai ba sosai bane nayi treatment dinta, gata can ma tana bacci shine dam...
Da sauri *Habeeb* yace *Harees* nifa ban fahimci wayan nan maganganu naka ba wacece ma *Sadeeya* tukun?..Cikin tsanani mamaki tareda faduwar gaba yace haba dan'uwa wai yau meke samun ka ne *"KYAUTA* fa nake nufi,
*Habeeb* kam jiyayi gaban sa yafadi sakamakon sunan Da yaji *Harees* yafada tabbas aranshi yaji yasan sunan, saidai yakasa tuna me wannan sunan, don haka ne yace pls *Harees* ni banga ne wacce kake nufiba so ni zan cigaba da aiki na yafadi tareda kashe waya kit.
*_Nikam nace tab! ALLAH kai mana tsari da masu mugun sihiri ameen._*
*Harees* kam dasauri yacire wayar daga kun nan shi tareda kura mata ido, yayinda yaji gaban shi yana faduwa ga wani irin tsoro dayaka mashi lokaci guda, ahankali yafurta yah ilahee meke shirin *FARUWA* ne?.. _Nikam nace ai yama faru saidai Neman sauki๐ agurin ALLAH._
*_Abuja_*
*********
Tun bayan da *Deeya* tanufi daki sai itama *Jana* tashiga dakin *Habeeb* bayan ta kunna masu lili kallo, ta kuma gargad'e su kar suje dakin *Deeya* idan kuma sukaje saita yan ka su don haka babu wanda yai yunkurin zuwa gurin *Deeya* din.
*Jana* tana shiga dakin tadauki wayarta dake gefen gado tareda hawa ta bajewa akan gado, layin shafa takira tareda bud'e kara daga can Shafa tadaga tareda cewa ke! shegiya, kin zuba maganin kuwa?.. tace ah! tun jiya tace ke! haba?..tace Allah kuwa ai tunjiyan nan magani yafara aiki kedai Allah yabiya "mlm dare, tace ameen kai! amma naji dadi to bani Labari mana.
Nan tafada mata duk abunda yafaru shewa tayi tareda cewa yauwa tawan haka nakeso kici ubanta la'ada waje kiyi taba shegiya wuya, har sai tagaji tabar maki mijinki da gidan ki kiyi zamanki keda yaranki, *Jana* tace ai haka za'ayi saida kuma da akwai matsala tace matsalar me fa?.. tace kamar yadda mlm dare yace babu wani abunda zaya shiga tsakanin mu, hakane saidai kawai ya rungume ni wanda dakyar nayi bacci kinsan nariga nasaba da....kin dai gane
ai takarashe fadi tareda yin dariya itama Shafan dariya tayi tareda cewa hakane to yanzu kin kira "Ado kin ce ya'iske ki nan abujan?..
tace ban kira shiba" wlhy tace saboda me?..
tace idan yazo bansan yadda zanyi nashiga dashi gidan ba, saboda akwai mugun tsaro tace amma dai ke banza ce basai kice dan'uwan kiba ne, tace hakane kuma fa tace Allah idan yazo kice dan'uwan kine, tace to shikenan zankira shi yanzu haka wa irin mugun sha'awa nakeji wlhy,
dariya shafa tayi tareda cewa shegiya jarababba, to ai saiki kalli wannan video na wayarki koya rage maki sha'awar, tace ai yanzu kuwa nan dai sukai sallama
sannan takunna wani banzan vedio tana kallota tana ihu tareda imagery da'ita ake yin wan nan banza abunda take kallo, ahaka har tabi yawa kanta bukata sanna tayi bacci.
Lili mama ce taje tana tashe ta tareda fadi aunty *Jana* inajin inwa
tsaki tayi tareda kallon agogon daki karfe12:00pm rana saukowa tayi daga kan gadon tace wuce muje basu tsaya ko'inaba sai dakin *Deeya* wacce keta baccin ta.
tsaki *Jana* tayi tareda d'aka mata wani mahaukacin duka acinyar ta data bude gurin bacci, firgici ta farko bakin ta dauke da salati cike, *Jana* tagani tsaye tana hararan ta ciki tsoro tace aunty *Jana* me nayi maki kika duke ni haka?..Cikin huci tace ubanki ki kai mun, ido *Deeya* tazaro cike da mamaki tace...
Muje zuwa
A
*_KYAUTAR ALLAH CE_* (Labarin Sadeeya*)
Tareda
โ๐ฝ
๐นMeenat๐น
[7/2, 11:49 PM] My Ameena: ๐๐๐๐
๐๐๐
๐๐
๐
_*KYAUTAR ALLAH CE*_
_(Labarin Sadeeya)_
๐
๐๐
๐๐๐
๐๐๐๐
3โฃ4โฃ
WRITTEN
By
๐ *AMEENA UMAR FARUQ*๐
OR
๐ *MEENAT* ๐
SADAUKARWA
*GA SADEEYA SADEEQ UMMU (Haidar)*
*_Wannan page naki ne ke kadai naba KYAUTAR๐shi, saboda kaunar ki da KYAUTAR ALLAH CE, โคdon haka kiyi yadda kike so dashi, Dake fa nake๐ ๐HAFSAT ZARIA_* *_kisani comment dinki yana matukar kaya tardani, nagode sosai inayin ki irin over din nan Dear_* ๐๐.
___________________
ยฎ _PEN : WRITERS ASSOCIATION_
___________________
~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~
โ๐ฝ
_*Bismillahirrahamanirraheem*_
Aunty *Jana* ubana fa ki kace?.. tace "eh haka nace kozaki Rama ne?..Kai ta girgiza tareda juya baki zuwa turanci tace "ah! bazan Rama ba don idan na rama kaina nazaga, so kinga kanki kika zaga kenan, kuma Allah ya'isa dukana daki kayi ban maki komai ba muguwa azzaluma kawai matar mlm zalumun,
*_Nikam dariya nayi tareda cewa Allah sarki my Sweet Deeya karki damu akwai Allah_.*
Cikin tsawa *Jana* tace me kike cewa?..Cike da tsoro *Deeya* tace ah! niban Ce komai ba, tace Oh! kice ma kigani idan banyi maki dukan tsiya agidan nan ba dalla gafara mlm tashi kije kiyi mana girkin Rana, don iskanci kin barmun yara dayinwa kinzo kinata bacci saboda tsabar samun wuri KO?..
jiki bakwari *Deeya* ta tashi, tareda daukan dan kwalinta ta daura yayinda taketa faman murza gurin da *Jana* ta duke ta, domin wani irin zafi takeji agurin ahankali ta dan bude gurin abuga fara har yayi jajir hararan kasan ido tayi ma *Jana* tareda fadin muguwa kawai ahankali Sannan tafita.
Direct kitchen tanufa ba tareda bata lokaci bata hada masu dafa dukan shin kafa me manja Wanda yaji kayan lanbu, da kifi kasan cewar komai akwai acikin kitchen din, bayan tagama sai tajera akan dinning table, still saida sukaci suka rage sannan tazo taci.
Bayan tagama takwashe filets din taikai kitchen ta wanke sannan tanufi sama tashiga wanka, kasan cewar tariga tayi sallah azahar don haka sai kawai tashafa mai tareda turaran jiki masu sanyin kamshi, sannan tashir ya cikin riga da siket na wata atamfa yellow, sannan ta nufi gurin socket don ta Ciro wayar ta datasa chaji.
Saida kuma wani abun mamaki shine ba wayar babu dalilin ta, cike da tsoro tace Kai! Ina wayata kuma?..duba tafara yi ciki dakin saidai kashhhh! gaba daya ta yamutse dakin bata gani ba, cikeda tashin hankali tafita waje, kasa tanufa tana isa *Habeeb* yana shigo wa, cak! ta tsaya gaban ta na faduwa shima tsayawa yayi kurawa juna ido sukayi jiyayi gaban sa na faduwa shima, yayinda yakejin kamar yasan ta to a'ina yasanta?..
Shi bama wannan ba wani irin tsanar ta yake mugun ji aran shi tunda yaganta da safe, tsaki yayi mtww tareda Daka mata tsawa Wanda yasa tayi saurin rike karfe Bebe domin jitayi kamar zata life kasa don tsoro jikinta sai rawa yake, itadai kwata-kwata batasan tsawa arayuwar ta, yace ke! banace kar nasake ganinki afalon nan ba?...
Cikin tsoro tace kayi hakuri wayata nake nema, tsaki yayi mtww tareda shigewa dakin shi, karo sukayi da *Jana* zata fito rungume shi tayi tareda cewa oyoyo *BB* na sannu da dawowa, shima rungumeta yayi sosai yace yauwa sannun my Dear yakike ya yarana?.. tace lafiya sunyi bacci yace OK" my Dear meyasa yarinyar can take shigo mun falo ba nace maki banason ganin taba?... tace kayi hakuri kasan kitchen din afalon kasa yake amma dai za'a kiyaye yace yauwa, bari nashiga nai wanka akwai abincin KO?..tace "eh yace yauwa to bari nafito sai muje ki zuba mun tace to tareda fita dakin yayinda shikuma yafara kici-kicin cire kaga.
Cikin tashin hankali *Deeya* keta faman dube- duba daga falo zuwa kitchen, *Jana* tace ke! lafiya kike tafaman harkitsa mun filos din kushin?..dasauri tace don Allah Aunty *Jana* baki ga waya taba?.. tsaki tayi mtww tareda cewa bangani ba, sannan uban waya baki izinin fitowa falon nan?.. Cikin dan bacin rai tace kai! Aunty *Jana* waya tace" fanake nema,
tace shine don iskanci baza ki tsaya can dakin ki kinemi wayar ba saikin fito nan falon gashi nan kinsa *BB* na yaganki har ranshi yabaci kuma kinji yace" baya San ganin ki shine bazaki kiyaye hakan ba KO?..tace to Allah yabaki hakuri, tace dalla gafara Malama ba wani Allah yabani hakuri ki wuce ki koma daki kinji KO?.. ba tareda tace komai tajuya tanufi sama idonta cikeda hawaye.
*Jana* kam fuska dauke da Da annuri ta koma dakin *Habeeb* hannun ta naga tanura karkashin filo taciro wani abu adukulkule acikin wani kyale, walwalewa tayi mamaki ne yakamani saka makon ganin wayar *Deeya* harda change, dariyar mugunta tayi tareda cewa yarinya keda wayar nan har abada.
fitowa tayi daga dakin tanufi dakinta toilet tashiga tabud'e tukunyar kashi tajefa wayar jikake tsunbul tafad'a tamkar kashi๐,sannan tamayar da marfin tarufe tana dariyar keta takoma dakin *Habeeb.*
*Deeya* kam tana shiga daki tafada kan gado tasaki kuka tareda cewa yanzu shikenan bazan ringa kiran 'yan gida ba?.., wayyo my sweet *Feeya* KO" zanjure rashinjin muryar kowa" ke" kam bazan jure rashin jin taki; muryar ba, nan dai tasake fashewa dawani kukan me ban tausayi ahaka har bacci yadauke ta.
*_Bauchi_*
*******
Tun bayan da *Feeya* ta murmure tunda sai da tayi sati biyu kafin *Harees* yasake neman ta saida ya tabbatar taji sauki sosai, sannan komai ya cigaba da tafiya dai-dai yadda ake so yayinda sannu ahankali *Harees* yakebi da'ita suna kwasar amarcin su,
Saidai kuma tawani gefen hankalin su ba'a kwance yake ba, musamman *Feeya* saboda rashin samun layin *Deeya* da batayi wanda hakan ba karamin tayar mata da hankali yayi ba, shima *Harees* haka yake agurin sa domin tun ranan da sukayi waya da *Habeeb* basu sakeyi, tunda idan ya kira *Habeeb* din baya samun shi idan kuma yayi nasaran samun shi sai tayi tafaman ringing amma ba yadauka,
tun *Harees* yanaki ranshi har yaga jiya daina saidai yanaki ajikinsa akwai abunda yakeda mun *Habeeb* din, Wanda ya tabbatar bame dadi bane don haka yake tayi mashi addu'a Allah ya yaye masa KO" menene.
itakam *Feeya* duk da idan ta kira layin *Deeya* ba tasamu hakan baya hanata sake kira kullun saidai idan bai jeba, tayi ta kuka shikuma *Harees* yayi ta lallashin ta zuciyar shi cike da damuwa.
*_Abuja_*
*******
Haka rayuwa tamike sannu ahankali kamar yadda *Jana* tace to hakan ne yakasan ce tuni ta maida *Deeya* yar aikin ta, safe darana da