Showing 141001 words to 144000 words out of 163788 words

Chapter 48 - KYAUTAR ALLAH COMPLETE by Amina umar faruk.txt

11 Jul 2024

32377

ALLAH CE*_
_(Labarin Sadeeya)_


๐ŸŽ
๐ŸŽ๐ŸŽ
๐ŸŽ๐ŸŽ๐ŸŽ
๐ŸŽ๐ŸŽ๐ŸŽ๐ŸŽ


7โƒฃ6โƒฃ




WRITTEN
By
๐ŸŽ *AMEENA UMAR FARUQ*๐ŸŽ


OR


๐ŸŽ *MEENAT* ๐ŸŽ




SADAUKARWA


*GA SADEEYA SADEEQ UMMU (Haidar)*


___________________
ยฎ _PEN : WRITERS ASSOCIATION_
___________________
~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~








โœ๐Ÿฝ






_*Bismillahirrahamanirraheem*_




_NOT EDITS_




Ado kam suna fitowa yatare adaidai ta suka shiga yace masa anguwan Jahun zayakai su, amma dan Allah zaya d'an tsaya ahanya siyama yarona ice cream agefen titi, yace ok badamuwa, bayan sun tsaya sun siyi ice cream din sannan suka nufi unguwar jahun din.




Dai-dai wani kofar gida me zagaye da fallen kwano Ado yace me adaidai ta ya tsaya, bayan yabiya shi kudin shi sannan yafito rungume da Junior akafad'a wanda tuni yai bacci, hannun shi me sanda rikeda jakar kayan shi, gakuma ledar ice cream din ganin kamar kaya sun yimasa yawa yasa me adaidai yace yallabai ko na taimaka makane?...




Dasauri yace "a ah nagode yace ok tareda jan mashin dinsa yai gaba, shi kuma yashige gidan ba tareda sallama ba.




Wata tsohuwa ce zaune akan wata yagalgalallar tabarma, tanacin sauran tuwon jiya da miyar kuka duk ta dameshi da hannun ta, ahankali tadago ido ta kalli shi sai kuma tamayar akwanon tuwon tareda girgiza kai tayi tsaki mtsww!, sannan tace idan akace wannan shege ne tofa shegen ne, haka zalika duk yanda akai da jaki sai yaci kara kai! yanzu sallamar ce bazaka iyayi ba saida kullum kashigo wa mutane sandan kamar jaki....koda yake aibaka da bambamci da jakin.




Murmushi yayi yace aiba akoya mun sallamar ba, baki tasaki tana kallon shi cike da mamaki tace akai kam anyi dan banzan yaro shege me kullin sharri, yanzu saboda Allah saunawa zan koya maka sallama eye?..banza yayi mata, tace dayake kai jaki ne dakiki shine har yanzu baka koyaba KO?..




yace "eh banda lokacin koya, dai-dai lokacin da yakwantar da Junior kusada ita, tace dan banza abinda zakace kenan amma aikana da lokacin shaye-shaye da bin mata KO?...yace shinafi iyawa yafadi tareda gyarama Junior kwanciya.




Kallon ta tamayar kan Junior tareda cewa shikuma wannan yaron fa daga ina?..saida ya zauna akan kujera yar tsugunne tareda jingina sandar shi ajikin bango Sannan yace kalle shi da kyau kigani "dawa yai kama, ko dayake yana bacci amma dai nasan baki rasa gane shidin dawa yai kama ba yar tsohuwa macifaffiya.




Tace ubanka da uwarka dasukai cikin ka awaje sannan sukayi aure sune masifaffu, takareshe fadi tareda kai hannun ta nahagu tajuyo da fuskar Junior tana sake kallon shi, cike da takaici yace kaka wai meyasa kike mun haka ne?...




tace nayi dan ubanka dayakijin magana ta ya likema uwarka har saida tasamu cikin ka suka haifo jaraba, cike da masifa yace to ya'isa haka dawa yaron nan yai kama nace?...tsaki tayi mtsww! tace da shege me kafa daya yai kama, murmushi yayi yace ashe dai da gaske Junior yayi kama dani Kai! amma naji dadi, kallon shi tayi tareda tabe baki tace wato abinda "ubanka yayi shikaima kaje kayi kenan ko?....




yace kamar yaban gane ba me yayi ba?...tsaki tayi mtsww! tace to dama aibazaka gane ba tunda kwakwalwar taka ba abinda ke cikinta sai shaye-shaye da neman matan banza, Ina nufin wato kaima wata kaje kayima ciki shine ta kawo maka d'anka ka kwasoka kawo mun wato ga yar renon shegu ko?...murmushi yayi yace to me aikece yadace akawo mawa kinga aiba wani abinba ne don nakawo maki ko?... kuma aidama kyan d'a yagaji ubansa ko kakata?...




kai ta girgiza tareda fadin kaicho! Allah yawadar da wannan mugun gado, yanzu kai! har alfahari kake da wannan kazamin gadon?....yace "eh ke kikaga kazami amma nikam sosai nake alfahari dashi, tunda kowani d'a burin shi yagaji ubansa KO?...
tace haka ne ai gashi nan kayi gado har kawuce wuri, yace kwarai kam.




Tace humm to yanzu wata shashashar "yarinya kaima ciki ta haihu, sannan har saida yaro yai wayo sannan zata kawo maka saboda "itadin sakarya ce ko?....yace akam babbar sakarya ma, kuma fa matar aure ce cikin tashin hankali tace matar aure faka ce?....yace kwarai gaske ta dalilin hakan ne ma mijinta ya saketa, dasauri tace subhalallahi! anya ado zaka gama da duniya lafiya kuwa?...




wata dariya yasaki tareda fadin kakata kenan kar kidamu koban gama da'ita lafiya ba, ba abinda zai faru "ita kuma aina aure ta dasauri tace yanzu ado har aure kayi banda labari ?..., yace "eh mana to me?...




tace bakomai shege dan banzan yaro wanda yai gadon jaraba, Kai kam dai Allah ya kiyaye maka wannan jarabar yace yagaba wannan yariga da yadade dafaru, kinga nagaji dajin wayan nan surutan naki dama nakawo shi ne ki'ajiye mun shi saboda naga uwar tashi tana shirin yimun dakikancin da tasa ba,




Sunan shi sani amma Junior ake kiran shi wannan kayan shine aciki har da magani don Allah kiyi masa ahankali, kinga bashi da lafiya idan yatashi saiki lallabashi yasha kinji?....ga kudi ki siya masa abinci me kyau don bazaya ci wannan kazantar ba yakareshe fadi tareda da ajiye mata dari biyu akusada ita,




Sannan yadauki sandar shi yamike yace natafi saina dawo tace to shege irin Jaraba idan kaga dama karka dawo d'an banzan yaro kawai, antafi anbarni da jaraba. yace nadaiji kuma dole ki zauna dani dawowa kuma yazama dole tunda nabar maki rayuwata Sannan yafice yabarta tana tafaman tsigan shi, Allah yakwaita.






*_Inafata dai me karatu ya fahimci alakar ado da wannan tsohuwar ko_*?...


*******
*Deeya* kam dadai. suka gama shan gidan su ta masoya itada Hmm din ta, sai tadauki gyalen ta fari tayafa tareda sa takalmi fari me kamar silifa sannan tafito falon,




Ahankali Hajiya tadago dakai ta kalleta tareda fadin ina zaki kuma?..tace Hajiya ta zanje Na gaida su "lnna ne tace to saikin dawo, ina gaida su" yau bamu gaisa ba, amma kiyi ahankali kinji KO?.. tace to zasuji tareda tafiya ahankali take taka benen harta sauka tanufi part din lnna.




Da sallama tashiga lnna dake zaune afalo ita kadai tana kallo, zama tayi kusa da'ita tareda fadi. sannu lnna ta antashi lafiya?.. tace lafiya lau ya kwanan Hajiyar Ku da su Lili?... tace lafiya lau "Hajiya tana gaida ke "Lili kam bangan taba amma nasan tana can gurin "Affan, shikam "Junior jiya da "Maman shi tazo yabita dasauri lnna tace yanzu "Murjanatu tazo gidan na jiya?..




tace "eh tazo bata shigo nan bane?...lnna tace "a ah "banganta ba, baki *Deeya* ta tabe tareda fadi Oho! "ita tasani nidai ina "Baffa na bangan shiba ko yafita ne?...tace sun fita harda "Abban ku, tace OK" Allah yadawo dasu lafiya lnna tace ameen. Sai kuma tace shidai Hmm *"Hafeez* yana gurin aiki, bari na kishi mu gaisa ce tafadi tareda daga wayar ta kirashi suka gaisa.




sannan takira *Harees* shima suka gaisa, haka dai tayi takira yan'uwa sunata gaisawa bayan tagama, sai suka cigaba da fira ita lnna wanda basu dade da farawa ba sai aka kira wayar ta ba tareda taduba tadauka, banji me akace daga can ba saidai naga ta tashi tana fadin yanzu to gani nan zuwa ta kashe wayar, tareda kallon lnna tace lnna ta kinji wai an maida jarabawar da zamuyi 12:00pm tace to ai saiki hanzarta tunda gashi nan 12:00pm takasa, tace to tareda yafa gyale tace lnna natafi tace to sai kin dawo Allah yabada sa'a tace ameen tareda fita.




Bayan *Deeya* ta je tafada ma Hajiya sai ta dauki Jakarta tareda daukan key sabuwar motar ta da Hmm *Habeeb* ya siya mata, bata taba hawanta basai yau taji tanason hawa tafita dasauri direba tareda escorts dinta suka taso.




cikin girmama wa suka gaida ita tareda tambayar za'a fita ne?..tace "eh amma ita kadai take son fita so a fito mata da waccan mota, cike da mamaki suka ce madam ke kadai?..tace "eh suka ce madam ki yi hakuri idan mukabari kika fita ke kadai Sir" zayayi mana fada sosai,




daya yace kuma a condition din da kike ciki ai bazaki iya tuki ba. cike da masifar da bata taba sanin tana dashi ba tace nace maka bazanyi iya tuki ba?.. sannan wani condition na ciki eye?.. cikin kwantar da murya yace madam ciki fa gareni kuma kamar kin kusa haihuwa, cike da jin haushi tace to aina sani kuma hakan zafi ta, badan sun so bata shiga mota taja tafi suna kallo.




*****
*Jana* kam hankali kwance suke aikata masha'ar su itada Alh. barau batareda tunani komai ba sai ihu suke sakace wasu jakuna,




Shi kam ado yana fita ya tsaya bakin kofar gidan yaciro wayar sa daga aljihu yakira wani layin da bansa kona waye ba, saidai naji yace mangal ya'akayi ne?.. banji abinda akace ba saidai shi naji yace yauwa to ku tabbatar kunyi mani yanda nace, shuru sai kuma yace to shikena sai mun hadu tareda kashe wayar yatare mashi ya hau ya nufi gida.




Bayan sun isa Ado yabiya me mashi kudin shi yashiga gida tunda ga falo yake jin ihu, cike da mamaki yace, ihun me yakeji haka?..yafadi tareda nufar dakin *Jana* domin ta can yaji ihun yana fitowa dasauri yadaga labule abinda yagani ne yasashi zaro ido, cike da masifa yace...








Muje zuwa




A




*KYAUTAR ALLAH CE* (Labarin Sadeeya)


Tareda


โœ๐Ÿพ




๐ŸŒนMeenat๐ŸŒน
[11/9, 10:12 PM] My Ameena: ๓ฐผ๓ฐผ๓ฐผ๓ฐŠ ๐ŸŽ๐ŸŽ๐ŸŽ
๐ŸŽ๐ŸŽ
๐ŸŽ


_*KYAUTAR ALLAH CE*_
_(Labarin Sadeeya)_


๐ŸŽ
๐ŸŽ๐ŸŽ
๐ŸŽ๐ŸŽ๐ŸŽ
๐ŸŽ๐ŸŽ๐ŸŽ๐ŸŽ


7โƒฃ7โƒฃ




WRITTEN
By
๐ŸŽ *AMEENA UMAR FARUQ*๐ŸŽ


OR


๐ŸŽ *MEENAT* ๐ŸŽ




SADAUKARWA


*GA SADEEYA SADEEQ UMMU (Haidar)*


___________________
ยฎ _PEN : WRITERS ASSOCIATION_
___________________
~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~








โœ๐Ÿฝ






_*Bismillahirrahamanirraheem*_




_NOT EDITS_




Kai! kai!! kai!!! kan uba mezan gani haka agidan nawa?... lallai *Jana* yau zakici kan uban ki, Kai kuma don uban uwarka yau me rabani dakai sai Allah yakareshe fadi tareda daga sandar shi yarabka masa abaya, wani iri ihun azaba yasaki tareda tashi daga kan *Jana,*




ya rarumi wando shi yai waje kasan cewar dama shiya cire don haka yana fita falo ya tsaya yasa, tabaibai sannan yafita dagudu jikin shi sai rawa yake yana fita ya tare mashi yahau abinsa yayinda yabar *Jana* ado sai dukanta yake. gashi ba kaya ajikinta, yana dukanta yana fadin ni zakiyi wa iskanci?...tabbas yau zakici ubanki agidan nan don yau sai kusa rage maki rai kadan,




keee! hattara wlhy ni nan dakika ganni nadameki nashanye indai afagen iskanci ne, shegiya jarababbiya kawai duk wanda mukeyi bai isheki ba saikin tarkato mun kwarto agida na ankaya maki ni jakine irin wancan tsohon mijin naki?....ihu kawai take tana bashi hakuri amma sai jibganta yakeda iyakar karfin shi.




Shegiya yau sai naga karshen iskancin yafadi tareda cire wandon sa ya'afka mata yafara saduwa da'ita tamkar jaki yasamu jaka, yanayi yana dukanta da mari yafadin wannan KO?....shidin baya isarki ko tun bakikai haka ba mukeyi amma har yanzu baki kamsuba ko?...




to ai shikenan ni dinma aigwani ne kinsan na'iyashi fiye da tunanin ki, don haka yau zanyi maki shi sosai irin wanda ba wani D'a namijin daya taba yimaki irinsa, shegiya jarabbiya wacce bata'iya komai ba batasan komai ba saidai ahau suwan cikinta aita sukuwa, to yau kinsamu narantse yau saikin kwammaci dama ba'a kirkiri saduwa tsakani namiji da mace aduniya ba.




_*Ahayye๐Ÿ’ƒ ready kumu bar ado da Janarsa* su *hole๐Ÿ˜‚, don haka nayi nan kuma kubiyo ni*_๐Ÿƒ๐Ÿปโ€โ™€.






Ahankali *Deeya* take tuki tanaji wani irin nishedi yana ratsata, domin rabon da tayi tuki dakanta har tamanta rana ahaka har ta'isa ma karanta, direct inda ake parking tanufa bayan takashe motar tafito ta kulle sannan tanufi department dinsu,




saidai kuma Wani abin mamaki shine koda ta'isa bataga kowa ba, da'alama ma tunda gari yawaye babu wanda yazo, hakan ne yasata juyowa dai-dai lokacin da wata taliba tawuto zata wuce ta gaban ta, dasauri tace slm yar'uwa tambaya nake...tace wlks Allah yasa nasamu... tace don Allah har yan department din nan sun gama exam din ne?...




tace "a ah sai karfe 3:00pm zasuyi, tace Ok nagode tawuce, ita kuma ta juya zuwa gurin mota tana magana ahankali cike da mamaki take tambayar kanta to wanene yakirani ta yake fada Mata anmayar da exam din su yanzu?...




baki ta tabe tareda daga kafada irin koma wanene shiyasani, daidai lokacin da ta'isa gurin motar tabude tashiga ta zauna kafarta daya awaje daya kuma acikin motar, sannan ta dauki waya tareda cewa bari nakira sweet hmm na koda takira bai dauka ba saida yatsinke sannan yakira ta,




Cike da shagwaba tace hello my sweet hmm, murmushi yayi me sauti don har saida yafito ta cikin wayar, sannan yace hi my honey *Leemah* yakike?...tace lafiya kaifa?..yace lafiya lau nake tunda *Leemah* ta tana lafiya, cike da shagwaba tace kasan me yafaru?...




yace bansani ba sai *Leemah* ta ta fadamun, tace kirana akayi a waya akace wai an maida exam din mu yanzu, sai danazo sa'iske ashe ma karya ne sai karfe 3:00pm zamuyi, yace ayya to sorry yanzu saiku koma gida sai anjiman kenan ko?...tace "eh aiyanzu dama zan koma, dasauri yace ke kadai kikazo?...




cike da wauta tace "eh mana aina'iyayin driving dakai n...dakarfi yace _what_?...
*Leemah* ki kace dakanki kikayi tuni?...ido tazaro cike da tsoro tace "eh sai kuma tarufe baki dasauri, domin tasan yau kam zatasha fada, cikin had'e fuska kamar tana gaban shi yace why?..ko duk direbobin gidan ba sunan ne?...




ahankali tace "suna nan yace shine zaki tuko mota dakanki alhalin kinsan condition din dakike ciki umu?...baki ta turo kamar yana ganinta tace Hmm na'iyafa, Cikin tsawa yace _keep quite_ *Leemah* nace kiyi mun shuru kinji KO?.. meyasa zakiyi mun haka eye?...ko kinason wani abin yasamar mun ke ne?...saidai kisani bana fatan har abada, cikin sanyi murya tace "a ah domin taji alamar ranshi yabaci, don haka ahankali tace sorry hmm na daga yau bazan kara ba kaji?...




shuru yayi kamar baijita ba, hakan ne yasata sakin kukan shagwaba ido ya rintse yanaji kukan har Cikin ran shi, dasauri yace ya'isa *Leemah* kibar wannan kukan kinsan banaso KO?...cike da shagwaba tace to bakai ne kayi fushe dani ba, murmushi yayi yace ai hmm *Habeeb* baya taba iyayin fushi da *Leemarsa* domin abune me matukar wuya agurinshi, yauwa to kiyi shuru ki saurare ni tace to yanzu bari nakira azo a tafi dake don bazan yadda kisake tuka mota dakanki ba, har zatayi magana yace don't say enything kawai fadamun ta'ina kika tsaya?..




tace gurin parking yace Ok tare da kashe wayar can kuma yakira yace ga "sunan zuwa pls ki kula mun dakanki kinji ko?.. tace Ok my sweet hmm, nima ka kulamun da kanka kaji?..yace i will tace ok bye yace bye dear tace miss you yace miss you two, sannan suka kashe wayar lokaci daya.




Ahankali tasa daya kafar cikin mota tareda jawo
kofar tarufe, tana kokarin kunna radio sai kawai taga wani katon mutun yabude gefen ta yashigo
bayama wasu kattai biyu sun bude sun shiga kusan lokaci daya kuma suka rufe kofar, cike da tsoro tace subhalallahi! ku kumafa suwaye Ku?...daga ina kike meyasa zamu shigo mun mota?...




nakusa da'ita ne yazaro bindiga yasaita kanta tareda cewa banason dogon surutu maza kiyiwa motar nan key yanzun nan mufita daga harabar makarantar nan ko kuma yanzu nasakar maki alburushi akanki, Wani irin karrrrrrrma jikinta yadauka wanda har saida taji maranta yai mugun murdawa,




Cikin tsawa yace zaki tayar mutafi kosai nayi yabar nace?... kaita gyada alamar to tareda Kai hannun ta jikin key motar gaba daya jikinta sai rawa yake dakyar da'ita tayar da motar suka fita harabar makarantar.




mutumin daya sama *Deeya* bindiga shine yake nuna mata hanyar da zatabi, saida sukai tafiya sosai domin sun kama hanyar fita gari sannan yace tayi parking agefen titi jikinta narawa tayi, cike da tsoro tace don Allah kuyi hakuri Ku kyaleni na tafi gida duk abinda kukeso hmm na zaya bak....




tsawa yadaka mata tareda fadin ke! fito jikinta narawa tafito tallabe da mara domin sosai yake murd'a mata, bakinta dauke da addu'a shima yafito sannan suma biyun dake bata suka fito, kallon su yayi yace ku rufe mata ido da wannan yafadi tareda jefama su wani bakin kyalle,
bayan sun rufe mata ido sai suka turata bayan mota tareda sata tsakiya sai guda yashiga ya ja motar suka nausa cikin daji saida sukayi tafiya me nisa sannan suka tsaya bayan wani kango sufito itama sukafito da'ita suka shiga da'ita cikin kangon.


**********


Caf....yau kam ado ya gwadama *Jana* boni domin tuntana ihu harta bari amma baifasa dukanta ba tareda kusantar ta, har saida yaga tabar numfashi tukun sannan yadaga ta tareda fadin shegiya karamar yar'iska, sannan yasa wandon shi tareda daukar sandar shi yafita. ya tsaya baki kofar gidan yaciro wayar shi daga aljihun wandon yakira tareda kaiwa kunnan shi,




yace mangal inafata kungama aikin dana saku?...banji abinda akace daga can ba saidai naji yace yauwa aikinku yayi kyau sosai to kujirani gani nan zuwa yanzu nan, sannan yakashe wayar yatare mashi yahau nima dasauri natare mashi nahau nabishi don nakwaso maku rahoto..๐Ÿ˜œ




****
Aban garen escorts din da *Habeeb* yaturo sudauko *Deeya* kam hankalin su yayi mugun tashi, kasan cewar sun duba gaba daya makarantar basu ganta ba basu kuma ga motar taba, sun tambaya ance tazo tafita sun kuma kira gida kota koma ance a ah bata koma ba, hakan ne yasa suka kira *Habeeb* suka fada masa basu ganta ba Cikin tsawa yace wani irin maganan banza suke fadamasa haka?...




bayan yanzu suka gama waya da'ita don haka su duba mashi matarshi sukaita gida, idan suka bari wani abin yasa meta sai yayi mugun saba masu, tunda dagangan suka barta tafito ita kadai.




Wasa-wasa basuga *Deeya* ba, hakan ne yasa suka sake kiran sa suka fada mashi sufa basuga madam ba hakan ne yasa hankalin shi yai mugun tashi kasan cewar yana takiran wayar ta ba tadauka ba don haka yafara tunanin to me ke faruwa da *Leemarsa*?..






Ado kam suna isa yabiya me mashin kudin sa sannan yanausa cikin dajin, ya'iske yaron daya sai zagayen kangon yake ganin adon ne yasashi karasawa gurin sa dasauri, yace Yauwa mangal aikin ku yayi kyau sosai cikin wannan arniyar motar kuka ganta ko?... wanda akakira da mangal yace "eh Oga tana cikin kangon tareda su jagu ga wayar ta, da muka karba saikira ake amma bamu dauka ba ado yakarba wayar tareda juya ta yace yauwa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login