Showing 105001 words to 108000 words out of 163788 words
Chapter 36 - KYAUTAR ALLAH COMPLETE by Amina umar faruk.txt
lnna abinci ta haka nan,
Da sauri *Hafeez* yazaro ido๐ณtareda sakin baki yana kallon *Habeeb* wanda yahade fuska tareda cewa yadai?.. ko baka isa auren bane, dasauri ya gyada kai.
Aikam me lnna da Baffa zasuyi ba dariya ba, *Habeeb* yace Oh! amma ka isa cinyema mutane abinci su KO?....
Kai yadukar tareda dan turo baki, lnna tace to nidai kar adamar mun yaro na bai isa aure ba tukun, murmushi *Habeeb* yayi yana fadin Baffa kaji lnna ko wai wannan kawon yaron ne bai isa aure ba?... murmushin manya Baffa yayi yace kyalesu *Habeebu* aini tuni na samar masa mata lokacin dazan bayyana nasa kawai nakejiran Allah yabani ikon,
yace yauwa Baffa yayi dai-dai Allah yabada iko suka Ce ameen, sannan ya tashi yana cewa zan shiga part din su Hajiyarmu, sukace to sannan yafita yanufi part din Hajiyarmu.
*Jana* kam bayan ta tsince lemon da ayaban ta part tanufa afalon kasa ta zauna tafara cin ayaba hankalin ta kwance, saboda taga *Habeeb* bai ce mata komai ba Don haka ne bata wani tada hankalin ta ba Don yaganta, asalima remote ta dauka tareda cewa nasan wannan shegiyar aljanar bata dawo ba,
Mtsww kai!,
Allah yasama idan zata dawo tayi hatsari tamutu nahuta da jaraba, sannan ta kishingid'a tareda kunna kallon tafara yi ta cigaba da cin ayaba tana jifa da bawon, awani gefen kuma tana tunani ta yadda zata samu cikon kudin aikin ado.
*******
A ban garen *Deeya* kuwa tuni tadawo daga school kasan cewar yau paper daya sukayi, Don haka tana gamawa tafito suka tanufo gida yau bata tsaya shiga part kowa ba direct part dinsu tanufa, Dakin *Habeeb* tashiga domin yau wani irin kewar sa itama takeji gashi tunda sukai waya dazata tafi school basu sakeyiba, takira wayar shi tafi akirga amma baije ba shiyasa duk taji ba dadi,
Don haka tana shiga tanufi cikin bedroom din sa, tsaf dakin yake agyar kamshin turaren shi sai tashi yake, ahankali takarasa baki gado rigar banshi tadauka tareda kaiwa hancin ta tashaki kamshi daddad'an turaran shi me kasheji ido ta lumshe tareda sauke ajiyar zuciya tace l really miss u Hmm na pls came back soon because I want, hanan tai tafaman surutai masu cike da tsakanin kewar sa.
Can sai ta ajiye riga tareda jakarta da gyale ta cire kayan jikinta ta daura towel dinsa tanufi toilet tayo wanta tafito, bayan tashafe jikinta da mai da turaruka masu kamshi sannan tabude wardrof tadauko wasu shegu riga da wando masu kyau tasa,
Wandon swaga ne black da ratsin milk yanada duwatsu ajiki ita kuma rigar milk colon ce tanada igiya agaba arubuta I miss u ajikin rigar da small letter, sai takama igiyar ta kulle wanda hakan ne yabawa albarkatu kirjinta rabi damar fitowa, gaskiya tayi kyau sosai sai tasa wata bakar hula me kyau bayan tasake feshe jikinta da turare sannan tagyara gurin, tareda daukar key dakinta tafito falo.
Bazato suka hada ido da juna kowani saida gaban sa yafadi, musamman *Jana,* domin batayi zaton *Deeya* na cikin gidan ba itama *Deeya* batayi zaton cewar *Janar* na cikin gidan ba, kitchen *Deeya* tanufa gaban ta na faduwa,
Tsaye tayi a kicthe din ahankali ta furta wai dama ita wannan mama katuwar tana cikin gidan ne?..baki ta tabe tareda d'age ka fada tace to kotana ciki ni Ina ruwana "da'ita, can kuma sai tace to wai me nashigoyi kitchen ne?.. mtsww tayi tsaki tareda fitowa ba tareda ta kalli gurin da *Jana* take bata nufi sama danufin zuwa dakinta.
Da sauri da sauri take hawa step din kamar yadda tasa ba, yayinda jikinta yake Wani irin shaking na daukar hankalin duk wani lafiyayyan Da namiji, tahau step na daya tahau na biyu ta hau na uku zata hau na hudu kenan sai wani mugun santsi yakwashe, saka makon bawon ayaban da *Jana* jefa mata, aikam tuni tayo baya zata fadi hakan ne yasa tasaki wani irin Kara me karfi tareda fadin wayyo Allah Hmm na zan fadi.
Dai-dai lokacin *Habeeb* yashigo cikin azababben zafin nama yai sufa yatare ta wanda har saida guiwoyin sa suka bugi steps na biyu sannan suka zube gaba daya kasa, sai ya kasan ce shi yana kasa ita kuma tana saman jikinsa tabayan ta dasauri tajuya ta rukunkume shi, ajiyar zuciya suka sauke alokaci daya, sai kuma tasaki wani irin kuka me cike da tsantsanr tsoro had'e shagwaba, ido yarintse saboda yadda yaji kukan ta yadaki zuciyarsa hannun shi duk biyu yasa ya rungumeta sosai yayinda yaji kirjinsa yawani irin mugun bugawa, ahankali yafara Shafa bayanta cikin tsanani fargaba yace it's Ok my *Leemah* l'm here with u noting will happen to u by the great of God, cikin kukan shagwaba tace Hmm na da baka zo ba Da yanzu nafad'o yace hakan bazaya taba faruwaba Insha'allah kinji *Leemah* ta?...Kai ta gyada alamar to.
Ahankali yamike da'ita ajikinsa tareda kallon gurin da bawon ayaban yake, wanda yakeda tabbacin shine yasa *Leemarsa* takusan fadowa ba don Allah yakawo sa ba da shikenan tafado da babu, abinda zaya hana batayi mummunan rauni ba.
jiyayi ransa yai bala'in baci domin tuni fahimci cewar *Jana* ce ta haddasa faruwar hakan, Wani irin mugun kallo ya watsama *Janar* wacce tayi mutuwar tsaye domin batayi zaton shigowar sa adai-dai wannan lokacin ba, aikam take kirjinta yabuga yayinda jikinta yadauki rawa domin tahango wani mugun bacin rai akwayar idonsa,
Cak! yadauki *Deeya* wacce tasake ruk'unk'ume shi tana sauke ajiyar zuciya, wani mugun kallon yasake watsama *Jana* me dauke da zan dawo gareki, sannan yanufi dakin shi rungume *Deeya*.
Hannun tadora akai tareda fadin nashiga uku shikenan yau nabani, jifa tayi da remote din hannunta dasauri tanufi sama buguzu-buguzu hankalin atashe take hau step din tahau dai-dai in da bawon ayaban yake, itama ta taka aikam take tasaki wani uban ihu tareda fadin wayyo nashiga uku mutuwa karki zo yanzu,
_nikam nace tab! *Jana* ai saida in lokaci baiyi ba_
Duka guiwoyin ta biyu suka bigi steps din dasauri tarike karfen benen, yayinda taji wani irin zafi yaratsa kwakwalwarta, dararrafe ta isa daki tana fadin wayyo washhh kafata.
*_Kaikayi koma kan mashekiya inji ado gwanjan MATA_* ๐.
*Habeeb* kam bai dire *Deeya* ko'ina ba sai kan faffad'an gadon sa, tareda yimata runfa ahankali yasa harshen sa yana lashe sauran hawayen dayake fuskarta,
Saida yalashe hawayan tas sannan tabude idon ahankali ta zubasu akanshi shidin ma ita yake kallo, cike da shaukin kaunar ta sun dauki mintuna suna kallon juna can sai ta turo baki tareda kauda kai gefe, dasauri yajuyo da kanta tareda fadin Oh! no *Leemah* ta don't angry with me, cike da shagwaba tace to bakai bane damukai waya dasafe baka fadamun yau zaka zo ba, gashi ban dafamaka komai ba sannan inata neman layin ka ban samu ba kuma yau Ina taji kewar ka sosai.
Murmushi yayi me cike da kaunar ta da sha'awarta, fuskar takama yahade danasa ahankali yake goga hancisa anata cike da kasala yace, am so sorry *Leemah* ta nima kewar nice tada me ni shiyasa nayanke shawar nazo ba tareda nafada maki ba saboda nayi surprised naki, so are u happy to see me?..
tace yes I am very happy, yace nima haka *Leemah* ta kirjinta yatsurawa ido wanda ke tayi masa welcome, hannu yasa yaja igiyar gaban rigar aikam take kullin yasance dago kai yayi ya kalle ta tareda cewa kai! *Leemah* ta amma fa kwalli yar nan tayi mun kyau sosai, yakamata ma nabada tukuici KO?.. yakareshe fadi tareda kashe mata ido daya yana kokarin tura hannun sa ciki rigar.
Murmushi tayi tareda tura hannuta cikin suman kansa, sannan tayi fari da ido wanda yasake tsuma masa sha'awar ta, cikin cool voice dinta tace "eh dasauri yace to me kike so fadamun zan baki kinji *Leemah* ta?.. tace Hmm na komai yabani inason, amma dai yanzu ka fara bani sweet tongue dinka na sha saboda nayi kewar sa dayawa
dasauri yace really?..
tace yeap,
Wani irin kayataccen murmushi sannan yace to take it my honey *Leemah* yafadi tareda mika mata harsa aikam dasauri ta cafke tafara tsota, nikam inaganin haka na arina kare๐๐ปโโdon my Habity ta hanani ganin kwaf lol.
Saidai suka samu nutsuwa sannan suka kasararama Kansu, sannan suka shiga toilet sukayi wanka sannan suka fito, *Habeeb* yanufi wedrof yadauko wata farar jallabiya yasa, *Deeya* kam da towel din jikinta tahaye gado murmushi yayi tareda nifar gurin ta yace ya'akayi ne *Leemah* ta?..
Cike da shagwaba tace Hmm na nagaji kuma bacci nakeji, kumatun ta yashafa yace sorry *Leemah* ta nine natara maki gajiya ko?..
Dasauri ta rufe ido cike da jin kunyar abinda
yafadi, dariya yayi sannan yaja bargo yarufe mata rabinjiki yace kiyi bacci ki
zanje nadawo kinji?..tace to sannan yafita.
Dakin *Jana* yanufa dakarfi yabanki kofar zumbur tamike cike da tsoro ta kalle sa, yayinda ya watsama ta mugun kallo rai bace yace...
Muje zuwa
A
*_KYAUTAR ALLAH CE_* (Labarin Sadeeya)
Tareda
โ๐พ
๐นMeenart๐น
[7/10, 9:32 PM] My Ameena: ๐๐๐๐
๐๐๐
๐๐
๐
_*KYAUTAR ALLAH CE*_
_(Labarin Sadeeya)_
๐
๐๐
๐๐๐
๐๐๐๐
6โฃ3โฃ
WRITTEN
By
๐ *AMEENA UMAR FARUQ*๐
OR
๐ *MEENAT* ๐
SADAUKARWA
*GA SADEEYA SADEEQ UMMU (Haidar)*
___________________
ยฎ _PEN : WRITERS ASSOCIATION_
___________________
~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~
โ๐ฝ
_*Bismillahirrahamanirraheem*_
_NOT EDITS_
_Today is final So_ maza-maza ki tattara naki yanaki kibar mun gida na dama nasakeki tu...wani uban tsalle tayi ta'isa gaban shi tareda tasakin ihu cikin azababben tashin hankali tace *BB* na kasakeni fakace?.....
Matsawa yayi baya cike da bacin rai yace "eh au dake tunanin ki yana baki cewa bazan iya sakin ki ba ne KO" me?.....tab! lallai tunanin ki yafada maki robish, to bari kiji ni *Habeebullah Hasheem Sorro* nasakeki saki biyu tun ranan da Allah yanuna manku kuna aikana *ZINA* agidan nan dake da kwartonk......
Wani irin kara tasaki cikin tsananin tashin hankali tace nashiga uku na lalace kaganmu fa kace?...,wani uban naushe yakai ma bakin ta sannan yashiga sharara mata lafiyayyun marurru ka afuskar ta, wacce tuni tahade da jini da majina tofa๐ณ da dama kunsa yana cike da ita,
Cikin bacin rai yace yar iska kina nufin ka zafi zanyi maki kenan ko?....kai ta gyada cike da tashin hankali, wani marin yashara mata rai bace yace u are very stupid *Jana* ribarme zan samu idan nayi maki kazafi?...idan harma zanyin kaza sai narasa wacce zanyi ma kazafin sai mata ta?...kuma kazafin mana ZINA?....
lallai *Jana* kin cuceni domin nidaki kaganin natsani ZINA arayuwata, bana fatan aikata ta balle har nayiwa mutun kazafin ya'aita ta, amma wai sai gashi matata ta sunna nagani da idona tana aikawa har cikin gida na har kan gado na, Kai! *Jana* to wai ma dame narageki ne arayuwa?... ci da sha?...KO sutura?...eyeee yafadi da karfi tareda shake mata wuya cikin bacin rai yace tambayar ki nake?....
Cike da tsanani wahala take sonyin magana amma takasa saboda mugun shaka yai mata, murmushi yayi me cike da tsantsar bakin ciki sannan yasake mata wuya tareda hankadata baya tayi taga-taga kamar zata fadi sai kuma tadafe bango, tafara tari saida tayi sosai sannan ta tsaya duk yana tsaye yana kallon ta.
Rai bace yace acikin abinda na lissafa mena rageki dashi?.. dasauri tace babu kodaya, da sauri ya'isa gurinta yasake shakar wuyanta cikin tsawa yace ainasan ban rageki da kodaya ba, kuma baki isa kice narageki da *SEX* ba domin kinsa koni wanene awannan fagen, ko kina nufin kice narageki tanan gurin ne?...Kai! ta girgiza alamar a ah yace ainasan ban rageki anan ba tunda harda kudi nake biyanki idan zanyi, wanda ban tabasanin cewa idan miji zaya sadu da matar sa saiya biya ta kudi ba sai akanki,
kuma kinsani nasani cewa a, addinin mu ba'ayin haka amma haka nake biyan ki kudin sannan nasadu dake saboda gudun karnaje Ina aikana zina, shiyasa nake biyan kudin domin tuni nafahimci kedin muguwar mayyar kudi Ce shiyasa nake bakisu gudun Karkema kije kina aikana ZINA,
Ashe bansani ba kedin tantiriyar mazinaciyace fasika tunda har zaki iya aikata zina da aure akanki tabbas *Jana* kedin maciya amanace, nisai aranma nagane cewa dama can ke mazinaciyace tunda lokacin da na aureki duk daban taba sanin ya mace ba saike hakan be hanini gane cewa ke ba cikakkiyar budurwa ba ce,
Wanda dakika fahimci nagane cewa ke ba cikakkiyar budurwa bace sai ki kai mun karya cewa ai fyad'e aikai maki KO?..., hummm Kai! *Jana* kinci amanata ta dalilinki nasamu ciwon ulcer da ciwon sanyi badan Allah yaganar dani dawuri ba, da bansan irin cututtukan dazaki kwaso kiyaba mun ba,
Lallai *Jana* kin cuceni cuta mafi muni arayuwa kinci ha'ince kwarai da gaske azaman mu, saidai nadauki hakan amatsayin kaddara dakuma rabon zuri'ar dake tsakanin mu wanda Allah ya kaddara samuwarsu ta tsotsonki, don haka kije nabarki da Allah.
Cikin tashin hankali tace don Allah kayi hakuri karka sakeni, dasauri yace saki na nawa kuma?... kina nufin duk wannan abinda daki kaimun shine kike tunani bazan iya sakin ki ba?..
tab! kinyi kuskure *Jana* aituni dama nayi maki saki biyu tu ranan dana ganku, dama nabarki ne kiyi idda adakin ki kamar yadda addinin mu yace, bawai don na mai dake ba "a ah saidon na d'and'ana maki kwatankwacin bakin cikin dakika d'and'ana mu, to Alhamdulillahi kin d'and'ana,
Sannan kuma dama kinsan nafad'a maki duk ranan dakika sake taka bakin get, zan datse sauran igiyar dake tsakanin mu ko?...ya kareshe fadi a tsawa ce, Dasauri tace "eh yace yauwa to kinga yau shikenan babu sauran wata alaka ta aure tsakanin mu, tunda ba bakin get ba yau har waje kika fita ba tareda izinina ba, don haka saiki tashi kibarmun gidana,
Tun baki nakasamu rayuwata ba saboda *"Leemah* ta itace rayuwata kisani, Ina *"SONTA* fiye da yadda nake son kaina, saboda kin fahimci haka shine kike son ki "illatamun ita KO?... saboda kedin bakar mutuwa ce KO?..,
Domin dai wannan abinda ki kai mata yau badan Allah yakiyaye ya kawoni ba, datayi mummunan rauni tab! narantse *Jana* da yau sai na kashe ki; wlhy murusss zan kashe ki, kinga alabashi nima sai akashe ni don haka,
Ki tashi kitafi gidanku kine can kikarata da kazamar rayuwar dakika zabarwa kanki, idan kinga dama kin nutsu sai ki karasa iddarki, idan kuma baki natsuba saikije kiyi ta sha shan ciki babu abinda yada meni, yana Kai nan yasa Kai zaya fita.
*Jana* kuka tasaki sosai cikin tashin hankali tace don Allah *BB* na kayi mun rai tafadi tana kokarin rike masa Riga, wani azababben tsawa yadoka mata rai abace yace idan kikai kuskuran tabani da wannan kazamin hannun naki, narantse sai nayi maki dukan mutuwa fiye da wanda naiwa tsinannan kwartonki,
Wanda har da renamun wayo kukasoyi ko?...ga kato kirikiri nagani amma wai kikace mu kawarkice saboda kin rai nawa kanki dawayo kice ni kika rai nawa, shashasha kawai kidahumar banza dawofi, nikam ai tuni nayi dana sanin saninki a rayuwata wlhy Sannan yafice ransa abace.
Zaya fita kesai saiga me aikin Hajiyarmu da basket dauke da kulolin abinci, Cikin girmama wa tace gashi inji "Hajiya Karba yayi tareda fadin Oh! aina manta "Hajiyarmu tace zata aikomun da abinci, kice nagode sannan ki fada mata na'iske *"Leemah* ta tadawo saidai tana bacci ne, tace to tareda dajuyawa shikuma yakoma dakin shi,
Afalo ajiye basket din sannan yanufi bedroom dasauri ya karasa bakin bed din murmushi yayi ganin har tayi bacci, gyara mata kwanciya yayi tareda fadin kiyi bacci kin lafiya me dadi tareda mafarkin Hmm dinki, inason ki *Leemah* ta irin son da baki bazaya iya fada ba, inama ki fatan tashi cikin amincin Allah *Leemah* ta sannan yai mata kiss agoshi da baki sannan yafita yanufi part din *Harees*.
*****
*Jana* kam kuka take sosai kamar ranta zaya fita hankalin ta yai mummunan tashi, domin dai ko kad'an batayi zaton cewar *Habeeb* yagansu ita da Ado lokacin da suke aikata fasikancin su ba,
Cikin kuka tace nashiga uku na tayaya zanbar wannan daular?..
*Jana* kam duk tabirkice sai surutu take saki kamar mahaukaciya sabon kamu, can tamike zumbur kamar zararriya tafita part din su Hajiyarmu ta nufa.
Bako sallama *Jana* tafada falon tamkar mahaukaciya, tazube gaban Abba da Hajiyarmu dasuke zaune suna fira, cikin tsanani kuka tace Abba Hajiyarmu kunga banyima *"BB* na komai ba yasakeni cike da tashin hankali Abba yace subhalallahi! Saki kuma?...
Kai ta gyada alamar "eh cike da bacin rai yace haka kawai "yasakeki ba tareda kinyi masa mummunan laifi ba?. tace "eh yace to yanzu shi Na ALLAH yana ina?... tace "yana part na baro shi, Waya Abba ya daga yafara kiran layin shi amma akashe hakan ne yasake bata wa Abban rai sosai,
Itakam Hajiyarmu ba tace komai ba amma aran tafadi take yau takai shibango kenan, rai bace Abba yakalli Hajiya yace ki kira mun Laraba tace to tareda tashi tanufi sama,
Can sai ga su tareda Laraba Abba yace jeki ki kira mun Na Allah yazo yanzu nan inason ganin shi, tace to tareda fita.
*Habeeb* kam rai bace yashiga part dinsu *Harees* afalo ya iskesu zaune *Harees* yanayin abinci shima bai dade dawowa daga office ba, gani *Habeeb* din ne rai bace yasashi tashi daga cin abinci cike da mamakin ganin sa yace ah kaine yau?..yafadi tareda kama hannun *Habeeb* suka nufi dakin sa.
Zaunar *Harees* yayi sannan yadauko ruwa me sanyi yabashi yasha sannan, yadafa kafad'arsa tareda cewa Dan'uwa meke FARUWA?..wata iska me zafi *Habeeb* sannan yafada wa *Harees* abinda yafaru tsanani sa da *Jana*, in daya karasa she dacewa kasan Allah Dan'uwa yau sai naji ni sakayau kamar ansauke mun wani katon dutse daya dan ne mun kirjina,
*Harees* yace dama haka jakaji musamman da yakasan ce *Janar* ba macen kwarai bace, to Allah ya kiyaye ya kuma shiryar da'ita.
Yanzu Ina "yaran?..tsaki *Habeeb* yayi yace yara kam su nan kasa ita Lili tuni na damka wa "Hajiyarmu, shidai Junior ne dama yake gurin "ta shekaran jiya kuma damu kai waya da *"Leemah* ta take fadamun wai dasu "Walid sukazo gaida su Hajiyar