Showing 99001 words to 102000 words out of 163788 words

Chapter 34 - KYAUTAR ALLAH COMPLETE by Amina umar faruk.txt

11 Jul 2024

32380

wani iri kwarjini yai mata yau sosai ga wani irin mugun tsoron sa data keyi yanzu wanda tarasa dalilin dayasa takejin haka,




ahankali ta daga kafa tafara tafiya tamkar kazar da kwai yafashewa acikin, zuciyar ta cike da wani irin mugun tsoron kalaman *Habeeb* dayace idan tasake fita bada izinin shiba saiya yanke sauran alakar dake tsakanin su, cikin sanyi jiki tafurta to me *BB* yake nufi?...




_Nikam dake gefe cike da takaicinta nace Oho! maki jeki tambaye shi" mana, tunda ke kwakwalwarki bata tunanin komai sai dambala mtsww._


haka dai ta nufi part din su jiki ba kwari.




Bako wa afalon kasa dom haka sai yanufi falon sama da sallama, Lili da Junior ne zaune suna kallon film din cartoon don haka sune suka amsa sallama, yayinda suka tashi DA gudu suka nufi shi suna fadin oyoyo Dady Lili yadauka tareda shafakan Junior cike dafarin ciki yace oyoyo my Lili, kan sannan yace kun dawo yasu Baban?.. _yana nufin gidan su *Jana.*_




Junior yace suna lafiya itakam Lili baki turo tace Dad chine ku katafi anguwa kaida "Aunty *Deeya* shine batade dani ba ko?.. kuma itama "Aunty *Jana* ba tade damu ba, yace am so sorry my Lili tace Dad Ina kuka de?..yace injection, ido ta zaro cike da tsoro tace Dady allula?.. yace "eh bamu da lafiya ne nida *"Leemah* ta shiya yanzu ma zamu koma asake yimuna wata allulan kema zakije KO?..,




Dasauri tace no! no!! no!!! Dady nidai badande ba, yace to shi kenan.




Dai-dai lokacin da Hajiyarmu ke hauwowa sama da alama daga gurin "Abba tafito, sauke Lili yayi tareda tsugunna wa cikin girmama wa ya gaida ita ta amsa tareda zama shima zaman yayi akasan kafet,


Hajiya tace to ku tashi kuje Ku gaida "Abba da sauri sukace to tareda tashi da gudu suka nufi steps din sauka kasa, Dasauri *Habeeb* yace _be carefully_ atare sukace "OK Dady.




Cikin sanyi murya *Habeeb* yace Hajiyarmu kunada sauran abinci, Dasauri tace abinci kuma Ina matan ka?.. koda yake naji su" Lili sunce duk ba kunan ko?... keya yasosa kamar mara gaskiya sannan yace humm! nida *"Leemah* ta muna nan adaki na zazzabi ne yarufe ta shiyasa,




Dasauri tace ashsha! zazzabi kuma?.. yace "eh wlhy har dani shiyasa bata samu yin abincin dare ba, tace to da sauki dai ko?..yace "eh tace to Allah yasawake akwai abinci bari nasa "Laraba tazubo maku, cike da farin ciki yace tau mun gode Allah yaja kwanan Hajiyar mu ya kareshe fadi tareda sakin kyakkyawa murmushi, itama murmushi tayi ba tareda tace komai bata tashi yanufi kicin.




*Deeya* ma bata tashi ba saida tayi sallar issha'i kamar yadda tasa ba sannan ta tashi tanade abun sallar tareda cire hijab, zama tayi agefen gado tareda rike ciki tana yamutsa fuska can sai ta yarfe hannu daya cike da shagwaba tace nidai gaskiya yinwa nakeji,




Can kuma sai tamike tafara tafiya ahankali domin jin jikinta take bakwari sosai, kitchen tanufa dai-dai lokacin da *Jana* ta shigo kallon *Deeya* tayi tareda watsa mata harara, tareda Jan tsaki mtsww sannan ta haye sama.




itakam *Deeya* "KO kallo *Jana* bata isheta ba asalima baki ta tabe tareda shigewa kitchen abinta, tana fadin Oho! dai saidai harara kam amma bazan dokuwa wlhy, tsaki tayi tareda Kai hannu ta bud'e wata kulo me kyau wacce ke dauke da sauran abinci rana, wato jelof din shinkafa da wake ne da manja dayaji kayan lambu kamshi da kifi sai tashi yake, amma baki *Deeya* ta tura tareda.




Fadin d'azufa shi naci yanzu kuma na sake ci?. gaskiya baranci ba salon mutun yaita faman sakin tusa, ta kareshe fadi tana dariya tareda cigaba da cewa ai duk "Hmm na ne da yace" sai ayi jelof din rice and bean, rufe kular tayi sannan tace bari dai nadafa mana indomin idan kuma yace" shinkafar sa zaya sake ci tau gatanan nidai baranci ba,




Tana kokarin kunna gas sai ga *Habeeb* yashiga kitchen din dasauri yarike mata hannun, yana fadi *Leemah* ta me zakiyi?..baki ta turo tace Hmm na yinwa nakeji shine zan dafa mana indomi ai kaima kace kanajin yinwa KO?..




yace "eh *Leemah* ta amma yau ba zakiyi girki ba kinga ga abinci can, nasamo gurin Hajiyar mu, tace to da kanshi yadaukar masu flat da spoon ita kuma tadaukar masu drink acikin fridge da cup sannan suka nufi dakin sa.




A tsaki yar karamin falon shi suka baje yayinda *Habeeb* ya zaunar da *Deeya* kan cinyar shi, kula uku ne dayan shinkafa dayan kuma miya ne dayaji naman kaza, dayar kular kuma bansan meke ciki ba don be bude naga niba,




zuba masu shinkafa da miyar yayi suka faraci kasan cewa spoon daya yadauko don haka sai yabata sannan yaci.




Sunyi nisada fara cin abincin sai *Deeya* tace Hmm na meke cikin wannan kular?... yace Oh! sorry I don't know wlhy *Leemah* ta "Hajiyarmu ce tace" na kawo maki,




murmushi tayi tareda cewa Allah sarki Hajiya ta bari nagani menene tafadi tareda daukar kulan tabud'e farfesun kayan cikin ragone dayaji, kayan yaji kamshi da surace sai tashi yake, tace Wowww! ya Allah kabarni da Hajiyata.




*Habeeb* yace ameen dai-dai lokacin da yad'ebo shinkafa zaya kai bakinta, dasauri tace nakoshi Hmm na my favouring food dina zanci, yace to dan cinye wannan din kinji? cike da shagwaba tace um-umm nidai wannan zanci,




yace to shikenan nima barina ajiye sai muci tare ko?..




tace "eh nan suka faracin farfesun suna santi har suka gama suka sha lemon, sannan *Habeeb* yakwashe kayan yakai kitchen sannan yadawo yadauke ta cak! suka nufi cikin bedroom din sa yana fadin zamuje *Leemah* ta kiga Wani abu.




*****


Agefen gado ya zaunar da'ita tareda cewa ina zuwa, gurin wedrof yanufa yabud'e yadauko wata leda fara me kyau yadawo saman gadon yahau tareda ce mata matsonan kigani, tayi kamar yadda yace".




Cikin ledar yaciro wasu jajayen kwali masu kyau
da karami da babba, babban yafara budewa wata sat din dankareriyar sarkar zinare da yan'kune da abun hannu da zobe, har da irin yar sarkar nan tagoshi me asalin kyau da tsada,




Kallon *Deeya* yayi wacce ta tsaya tana kallon sarkar data mugun bata sha'awa.




Murmushi yayi tareda cewa _do u like_?.. dasauri tace yes l really like it Hmm na, mika mata yayi yace gashi dama ke nasiyowa *Leemah* ta, karba tayi tana godiya sannan yaciro key mota yamika mata takarba tareda cewa wannan key motar fa?..yace nakine nasiya mak...




Bata bari yakara sa bata tayi tsalle ta rungume shi cike da farin ciki tace wayyo Hmm na zaka kashe ni da dad'i, cike da zolaya yace Oh! my *Leemah* zaki karyani faaa dariya tayi tana fadin, nagode nagode sosai Jzk khairan Hmm na Allah yatsare munkai, tana fadi ne tareda yimasa kiss agoshi da kumatu har da hanci,




Ganiyai batayi masa abakiba yasashi cewa hey my sweety me wannan yayi?.. ya kareshe fadi tareda turo mata bakin shi, dariya tayi tace be yi komai ba, yace to oya shima bashi nashi tukuicin mana,




Ai kam dasauri ta had'e bakin su tashiga bashi hot kiss, domin tuni ta zama espart a wannan fagen, ganin yana shirin birkin ce masa ne yasata cire bakin ta daga nashi tareda kwantar da kanta akafadar shi tana sauke numfashi,




yayinda hannun ta yake Shafa lallausan sajensa, ahankali tace Hmm na nagode sosai yanzu me makeke son nayi maka?..




Rungumeta yayi sosai ba tareda yace komai ba yadauki karamin kwalin nan yabud'e yafito dawani, kyakkyawan zoben zinare me harafin H guda biyu asaman sa hannun ta yakama yasa mata zoben sannan ya tura hannun cikin kirjinsa cikin rikitacciyar murya yace", *Leemah* ta inason ki Ina KAUNARKI fiyeda kowace ya mace aduniya idan kika cire "Hajiyarmu to babu wata ya'mace datake da matsayi azuciyata irin ki, *Leemah* ta.




Don Allah nima inason ki soni ki kaunaceni; azuciyarki fiye da kowani d'a NAMIJI aduniya idan akacire "Baffa bana son kiba wani d'a namiji ma tsaya ZUCIYAR ki idan bani ba kinji?.. *Leemah* ta.




Ahankali tace to Hmm na yace yauwa nagode *Leemah* ta, sannan kiyi mun alkawarin bazaki taba ba wani d'a namiji kan kiba kuyi irin abun da mukayi dazu ba, idan ki kai haka mutuwa zanyi *Leemah* ta,




Shuru tayi nadan wani lokaci can kuma sai ta tashi dasauri tace Hmm na, dama anayin haka ne?. yace "eh wasu matan nayi ido tazaro ciki da tsoro tace *ZINA* fakenan?..yace "eh *Leemah* ta
ai wasu matan da aure akan su suke aikata *ZINA.*




Ido ta rintse domin jitayi wani irin abu yasoki zuciyar ta, kasan cewar tarigata san illolin zina wanda ta karanta ta gani kuma ansha fada masu a makarantar islamiyyar su, don haka ne ta kyamace zina da tsanar ta sosai arayuwar ta, take kuma Neman tsari da'ita akoda yaushe.




Tunawa da tarin illolin ne yasa tasaki wani irin kuka me cike da bacin rai, dasauri yace *Leemah* ta me yafaru?..Wani irin kallo ta watsa masa wanda yasashi jin muguwar fad'uwar gaba, cike da tsoro yace.....






Muje zuwa




A


*_KYAUTAR ALLAH CE_*
(Labarin Sadeeya)




Tareda


โœ๐Ÿพ


๐ŸŒนMeenart๐ŸŒน
[7/4, 12:24 PM] My Ameena: ๐ŸŽ๐ŸŽ๐ŸŽ๐ŸŽ
๐ŸŽ๐ŸŽ๐ŸŽ
๐ŸŽ๐ŸŽ
๐ŸŽ


_*KYAUTAR ALLAH CE*_
_(Labarin Sadeeya)_


๐ŸŽ
๐ŸŽ๐ŸŽ
๐ŸŽ๐ŸŽ๐ŸŽ
๐ŸŽ๐ŸŽ๐ŸŽ๐ŸŽ


6โƒฃ0โƒฃ




WRITTEN
By
๐ŸŽ *AMEENA UMAR FARUQ*๐ŸŽ


OR


๐ŸŽ *MEENAT* ๐ŸŽ




SADAUKARWA
*GA SADEEYA SADEEQ UMMU (Haidar)*


___________________
ยฎ _PEN : WRITERS ASSOCIATION_
___________________
~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~








โœ๐Ÿฝ






_*Bismillahirrahamanirraheem*_




_NOT EDITS_




*Leemah* ta wai me yafaru ne?..Cikin kuka tace to bakai bane kayi tunanin Zan aikata ZINA da aure akai na ba,




Dakarfi yace no! *Leemah* ta banyi tunanin haka daga gareki ba yafadi yana kokari janta zuwa jikinsa.




Da sauri ta matsa cike dajin haushi tace karka tabani kaji ko?.. ido yazaro cike da tsoro yace wa _what?.._ *Leemah* ta Karna tab'a kifa kikace?.. tace "eh kuma aikayi tunani tunda har kace karna aikata wannan abin da mukayi kai da wani d'a namiji, wanda ni sai yanzu ma na tuna ansha fada mana a islamiyya cewa wannan abun mata da mijine kad'ai Allah ya halasta suyi shi, idan ba mata da mijiba to duk wayanda zasuyi shi to zina ce haka ne ko?..




Da sauri yace "eh *Leemah* ta.


Ta cigaba da cewa sannan kace wasu "matan auren sunayin zina da auren su", ko?.. Da sauri yace wlhy *Leemah* ta sosai wasu "matan auren suke aikata zina da auren su,




Wani kuka ne yasake kwace mata me cike da tsan-tsan bacin rai, tace shine kayi tunani nima Ina daya daga cikin su ko?...Hmm na shin ka matan illolin da ke tattare da zina ne?... tareda azabobin da Allah yata nadarwa masu aikata zini?...da sauri yace "a ah ban manta ba, tace shine kake alakan tani da ita?..




yace "a ah *Leemah* ta wlhy ban alakantaki da'ita ba, tace kayi don haka baruwa na dakai, ta kareshe fadi tareda kokarin sauka daga gadon yayinda hawaye ke bin kumatun ta sosai.




Cike da tashin hankali yajata jikinsa ya rungume ta tareda cewa "a ah, *Leemah* ta karkice haka nan wlhy ban fadi hakan da wata manufa ba to tayaya maza'ayi na alakanta *Leemah* ta, da wannan mugun abun ZINA fa... haba *Leemah* ta..




Cikin kuka tareda kokarin kwace kanta daga karesa tace kace!" kace!! kace!!! kuma kasan Allah yace" _Latakrabul zina kada ku kusanci zina,_ shiyasa natsani ZINA arayuwata kullun nake rokon Allah yatsari da aikata ta, nake kuma rokon Allah yashirya masu aikata ta, Dasauri yace wlhy *Leemah* ta nima matsani ZINA arayuwata tร ce amma shine yau da kanka kร ke alakantani da'ita KO?...ta kareshe fadi cike da matsanancin kuka.




gaba daya fa *Deeya* tabirkicewa *Habeeb,* sosai take kuka tareda son kwace kanta daga gareshi amma ina takasa hakan saboda yariketa sosai, yayinda hankali shi idan yakai miliyan to duk sun tashi musamman kukan ta dayake taba masa zuciya,




Cike da tashin hankali yace to Don Allah *Leemah* ta kidaina kukan nan haka wlhy yana taba zuciyata sosai, bata saurare shiba itadai burinta kawai ya kyaleta tafita daga dakin domin wani irin haushin sa takeji.




"Ganin taki sauraren shine yasashi had'de bakin su guri daya, sosai take kokarin kwace kanta amma takasa domin sosai yake shan bakinta, yayinda hannun shi daya yake rikeda ita gam dayan kuma yake shafa bayanta alamar lallashi, tun *Deeya* tana kucekucen kwace kanta harta gaji tabari karshema saita fara mayar masada martani,




Wanda hakan ne yabashi damar sakin asirtatcen ajiyar zuciya, tareda sake janta jikinsa ya rungume ta sosai yayinda yacigaba da shan bakinta cikin wani irin yanayi me cike da zallar kaunar ta, tsawon wani lokaci suka dauka itace fara tacire bakinta daga nashi tana sauke ajiyar zuciya tareda turo bakin.




Numfashi yasauke akasalce sannan yace *Leemah* ta don girman Allah kiyi hakuri, wlhy ban fadi hakan danufin b'ata maki RAI ba, sai don tsawatarwa akan wani abuda yafaru wanda idan na tunashi sai naji Wani irin mugun bakinci tareda Wani irin tsoro wanda har nakanji zuciya ta nacewa idan kayi wasa wannan abun zaya iya FARUWA dakai.




Dasauri tace sai kuma akace akaina hakan zaya faru KO?...Da sauri yace no *Leemah* ta Insha'allah hakan baya taba faruwa akan kiba, nan dai yayita lallashin ta hartayi shuru daga karshe ma yaga tana kokarin yin bacci Don haka yace *Leemah* ta muje muyi wanka sai mu zo mu kwanta ko?..




Kai ta gyada masa cak! yadauke ta suka nufi toilet a ranshi yana fadi wai! *Leemah* ta rigima kai irin wannan rikici haka hmmm! kร dร  ร€llah ya maimaita.




_Ni kam nace kai kaji Hmm *Habeeb* din nanfa๐Ÿ™„ *Deeya* aikinyi mun dai-dai dakika rikice masa, kinga hakan zaya sake tabbatar masa dacewa aike ba irin *"Jana* bace KO readers.?._




Bayan kwana biyu
*Deeya* taji sauki sosai duk inda takejin yanai mata ciwo yadaina,
Da misalin karfe 11:30pm *Habeeb* ne zaune akaramin falon sa yana aiki akan computer, saidai da alama yagama don naga yana kokarin kulle computer ta,




Sanye yake da wata rigar bacci me bud'and'an gaba, Don har ana hango lallausan suman dake kwance luffff afaffad'an kirjinsa rigar iya guiwa take.




*Deeya* Ce naga tashigo dakin bakinta dauke da slm sanye take da kayan bacci farare irin masu tasushin nan, riga me guntu hannun da wando iya guiwa kanta saye dawata hula me gara, gurin *Habeeb* tanufa kwanta wa tayi a bayan sa tareda tura hannun ta duka biyu acikin kirjin sa ahankali tafara wasa da lallausan suman dake kwance lufff, kirjinsa sannan ta dora kanta akafad'arsa,




Ahankali tafara goga fuskarta asajen sa, cikin cool voice din me dadi wacce ke cike da bacci tace Hmm na sannu da aiki.




Cikin sarkakk'iyar murya yace yauwa *Leemah* ta aina gama dai-dai lokacin da yakarasa kulle computer, yatashi tareda juyota gaban sa yace *Leemah* ta bakiyi bacci ba?... tace "eh yace why?.. baki ta turo tareda cewa to bakai bane kasa bamun da kwanciya anan takareshe fadi tareda d'an dukan sa akirji.




Murmushi yayi me Cike da shaukin kaunar ta yace to am sorry *Leemah* ta, zomuje ki kwanta a nan din dama kuma aikirjin naki ne, dai-dai lokacin da yadagata yana fadin yauwa mujema kiji wani labari me dad'i.




Tsaki yar gado yazaunar da'ita shi kuma yana tsaye sai yace kinaji KO?..Kai ta gyada alamar "eh, yace" wata beautiful Lady ce mijinta zanyi Making Love da'ita, idon tazaro tareda cewa Kai! Hmm na taya akayi to kai kasani?..,




yace hmmm kedai tsaya kiji, dama already shi Mijin yayanta harma tana kiransa Hmm dinta kamar yadda kike kirana, lokacin da zaya fara making Love da'ita kinsan me tace"?.. tace a ah.




Kan gadon yahau yakwanta kansa yana kan filo sannan yace kina kallona?..kaita gyada masa alamar "eh aranta kuma tana fadin toshi Hmm na taya akai yasan abinda yafaru tsakanin mata da miji?..,




ido taga ya lumshe tareda fara jujjuya Kansa akan filon, sai kuma taji yafara fadin wayyo "Inna ta wayyo "Baffa na wayyo Hajiyar mu pls my sweet *Feeya* kuzo kiceceni Hmm *Habeeb* zaya kashe ni, sannan yabud'e idon yana mata dariya me Cike da zolaya.




itakam baki da hanci ta bud'e tana kallon sa cike da mamaki wato da'ita yako?..,aikam dasauri tahaye ruwan cikin sa tareda daukar filo tana dukan shi Cike da shagwaba tace Hmm na Dani kake fa...cikin dariya yace "eh dake nake koba haka kikace ba?. yakareshe fadi tareda kashe mata ido daya.




Baki ta turo sannan tace to aida gaske ne kakusa kashe ni, murmushi tayi tareda rike hannun ta yakarb'e filon datake dukansa dashi yaijifa dashi sannan yace, *Leemah* ta idan na kasheki to narayu dawa?.. tace ah! ga "Aunty *Jana* nan, had'e fuska yayi.




Aaikam dasauri ta waske da fadin Lah! aikai manaji abunda ka fadi ranan cike da zumud'in sonji abinda yafad'a aranan, yace mata me nafad'a *Leemah* ta gaya mun kinji"?..cikin da zolaya tace cewa kayi wayyo *Leemah* ta wayyo my Honey inason ki u are so sweet *Leemah* ta pls don't left me kinji?.. if u left me l will die l will die *Leemah* ta Kuma kanata maimaita wa.




Dariya yake sosai sannan yajawo ta ya rungume sai kuma ya mirginata takoma kasa shi kuma yana saman ta mean yai mata runfa, cike da shaukin kaunar ta yace Allah da gaske ne *Leemah* ta idan kika bar ni mutuwa zanyi domin kaunarki ma had'in rayuwata ne,




Sannan kuma ked'in aita dabance *Leemah*, domin kina dauke da wata irin ni'ima me dad'i dasauri tace kai Hmm na sai kace nid'i wata sweet ce ko honey, yace ai kinfi sweet da zuma.




Pls *Leemah* ta taimaka mun manayi abin nan dayasa naketa zuba maki subad'i, ido tazaro cike da tsoro tace wayyo Hmm na abin nan fa akwai zafi sosai, yace l promise u yau bazaki jizafi ba har zata sakeyin magana ya had'e bakin su.




_Nikam ganin haka yasa nafece ๐Ÿƒ๐Ÿปโ€โ™€domin bazan iya ganin abun nan ba lol_.




*_Bayan sati biyu_*
*****
Duk yadda *Jana* taso fita Don ta aikata mugun nufin ta, abin yagagara domin duk *Habeeb* yabi yatoshe hanyar hatta da bakin get yace" idan tasake zuwa ba tareda izinin shiba abakin auren ta,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login