Showing 78001 words to 81000 words out of 163788 words

Chapter 27 - KYAUTAR ALLAH COMPLETE by Amina umar faruk.txt

11 Jul 2024

34801

ya siyo maku yafadi tareda sa hannu aljihun rigarsa yaciro kudin da baisan ko nawa bane ya mika masu, ganin yawan kudin ne yasa Lili zaro ido tareda bude baki Cike da tsoro tace ah! Dady juka wannan kuchin dayawa fa,




Dasauri ya kalla tareda cewa Oh! Sorry Lili ban gani bane hannun shi yana rawa yakirga dubu biyar yabasu, yace to gashi kuje ya siya maku kunji?.. sukace to tareda karba sannan suka fita da gudu suna murna,




Ajiyar zuciya yayi tareda cewa thank God than yah ilahee kanuna mun yadda zanyi da wayan nan bayi naka dasuka zalunce ni, wayar sa ya daga yakira wani layin jinayi yace saminu inason kasa mo mun igiya me kauri sosai, sai kuma yayi shuru can sai yace "eh zamu fita to shikenan sannan ya kashe wayar.




Zama yayi tareda tura hannu wan shi duka biyu acikin lallausan suman kamshi yana ya mutsawa, yayinda yakejin wani irin bakin cikin aran shi me tsanani dago kai yayi tareda furzar da iska taba kin shi, sannan yajin gina bayan shida kushin tareda dora kafarsa daya kan daya yana girgiza wa. tsawon wani lokaci yana zaune ahankali ya kalli agigon dake daure a hannun shi karfe 3:30pm yanuna masa, dai-dai lokacin da yajiyo dariya tareda taku alamar za'a sauko kasa hakan ne yasa ya tsurama benen ido,




mamaki ne ya kamashi ganin *Jana* sanye dawata rigar bacci iya kwauri, shikuma kwarton nata sanye da bakaken kaya tunda ga sama har kasa harda nikaf, idan kaganshi sai karantse da Allah mace ce ahankali yafurta no wonder hakan yayi kyau l like u style, firasu ke suna dariya amma ganin *Habeeb* yasa sunyi shuru yayinda suka sha jinin jikinsu, musamman ma *Jana* domin gabanta yafadi dagani shi saidai da yake ita din yar duniya Ce saita basar gudun karya ganota, _nikam nace aikin makaro_ .




fuska dauke da fara'a ta karasa gurin shi tareda cewa lah! *BB* na ashe kadawo ban saniba?.. wani irin kallo yake mata Me cike da tsantsar tsanar ta da kyama aran shi yace taya za'ayi kisan nadawo tunda kina can kinyi nisa agurin aikata cin amana, azzaluma macuciya fasika nibankin ciki na ma bansan tsawon lokacin daku ka dauka kuna cin amana ta ba, Kai! yah ilahee kasa batasa mun cuta ba Allah ya'isa *Jana* tsakani na dake.




Ganin irin kallon daya kema tane yasata saurin cewa sannu da dawowa yace uhum! tareda kallon Ado, tace wannan kawatace sunanta malama zabba'u yace Oh! sannun fa mlm zabba'u yakike?..shuru ba amsa sai yace "ah! kurma ce mlm zabba'un?..




dasauri tace "a ah bata dai magana da mazane yace Oh! Allah sarki aikota kyauta makanta, yafadi yana tashi yace nizafita idan badamuwa tazo mu rage mata hanya wace unguwa take??, Dasauri tace Lah! ba damuwa akobi take, yace OK" tazo muje tanan zamubi dama sannan yanufi hanyar fita,




Dasauri *Jana* ta isa gurin ado tana cewa to mlm zabba'u kuje sai a sauke ki sai anjima nagode tana fadi tareda leken *Habeeb,* wanda tuni yafita aran shi yana fadin zakuci uban ku dagake har kwarton naki, tace kai dakaga kunyi tafita kadan sai kayi muryar mata kace su sauke ka zaka karasa, yace to amma kuma gaban shi yana faduwa sannan yafita.




*Habeeb* yana fita escorts din shi suka tasoda sauri sai kuma suka tsaya cak, sai Saminu ne ya'isa gurin shi kasan cewar duk cikin escorts din shine babba, kuma *Habeeb* ya yadda dashi don haka a duk lokacin daya sukaga *Habeeb* yafito shine kefara isagare shi tukun sannan suma su iso ko yanzu shine yafara isa sanna su,




Cikin girmama Saminun yace Sir za'afita din kenan?.. dasauri yace "eh, sai yabude masa bayan motar yashiga ya zauna dama tuni direba yashiga ya zauna, sai *Habeeb* yace Saminu" acikin wacce mota akasa igiyar?..yace Sir cikin hillos din can yace OK" to inason "wancan mutun yashiga ciki, "Joy da "Samuel su shiga su sa shi tsakiya karsu bari yayi ko da kwakkwaran motsi,




Cikin
mamaki saminu yace Sir macece aiba namiji ba, wani irin murmushin takaici *Habeeb* yayi tareda cewa Saminu ba mace bace "namiji ne, cike da tsoro yace _what "him dressing like a woman_ amma dai bashi da hankali ko?..




yace "eh shiya sa zanko ya masa hankali so ku kaima shi _fadaman mada farm house,_ kusaya tube kubarshi daga shi sai boxes idan yanada shi idan
kuma baya dashi to sai ku bar shi da dogon wandon sa, sannan ku daure mun shi sosai ta yadda ko motsi bazai iyaba, akwai inda zani yanzu so idan nagama abunda naje yi zan iske ku kaji ko?.. yace ok Sir angama.




Dasauri ya'isa gurin ado dake tsaye kasan cewar da yafito yaga suna magana sai yakoma gefe ya tsaya cike da zullumin, Saminu yace madam shiga mota ba mutsu ado yashiga saida kuma gaban shi nata faduwa, sannan Joy da Samuel suka shiga sukayi kamar yadda *Habeeb* yace",




Sai Saminu yashiga yaja suka fita motar *Habeeb* tana gaba ta escorts dinsa nabiye sai tasu Saminu, suna fita motar su Saminu tanufi unguwar fadaman mada su kuma su *Habeeb* suka mike, basu tsaya ko'ina ba sai asibiti direct office din *Harees* yashiga.




Zaune ya'iske shi yana aiki akan computer, ahankali yadago kai ya kalli *Habeeb* yasa kar masa murmushi tareda cewa mutanan abj kenan saukar yaushe?. ba tareda yace komai baya zauna, sannan ya tsurama *Harees* ido cikin wata iri murya yace nazone kaimun gwajin *HIV* zumbur *Harees* yamike tareda cewa _what?._ *HIV* fa kace Dan'uwa meye hadin kada *HIV* kodai kafara neman matane acan abujan?..




Zumbur *Habeeb* yamike rai bace yace zakai mun gwajin ko bazakai ba naje wani asibitin?.. cikin sanyi muryar yace zanyi, yace OK" fara yace to zauna mana.




Cikin kankani lokaci yad'ibi jinin sa yafara gwada wa, kasan cewar yanada komai na aikin acikin office, don haka ba tareda bata lokaci ba yagama komai yafitar da result duk *Habeeb* yana zaune yana kallon shi,




zama yayi jiki ba kwari tareda tsurama *Habeeb* din ido, shidin ma kallon *Harees* din yake saidai kuma zuciya sa tana wani irin matsanancin bugawa, cikin sanyi muryar *Harees* yace...










Muje zuwa




A


*_KYAUTAR ALLAH CE_* (Labarin Sadeeya)




Tareda




โœ๐Ÿพ


๐ŸŒนMeenart๐ŸŒน
[7/4, 12:23 PM] My Ameena: ๐ŸŽ๐ŸŽ๐ŸŽ๐ŸŽ
๐ŸŽ๐ŸŽ๐ŸŽ
๐ŸŽ๐ŸŽ
๐ŸŽ


_*KYAUTAR ALLAH CE*_
_(Labarin Sadeeya)_


๐ŸŽ
๐ŸŽ๐ŸŽ
๐ŸŽ๐ŸŽ๐ŸŽ
๐ŸŽ๐ŸŽ๐ŸŽ๐ŸŽ




4โƒฃ9โƒฃ




WRITTEN
By
๐ŸŽ *AMEENA UMAR FARUQ*๐ŸŽ


OR


๐ŸŽ *MEENAT* ๐ŸŽ




SADAUKARWA


*GA SADEEYA SADEEQ UMMU (Haidar)*


___________________
ยฎ _PEN : WRITERS ASSOCIATION_
___________________
~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~








โœ๐Ÿฝ






_*Bismillahirrahamanirraheem*_






_NOT EDITS_






_"Result_ yanuna baka dauke da *HIV* wani irin mahaukacin ajiyar zuciya *Habeeb* yayi, *Harees* yace Dan'uwa akwai yar matsala fa cikin wata irin rikitacciyar muryar yace mene ne matsalar?.., yace idan ba damuwa zanyi maka wasu yan tambayoyi?..cikin tsinkewar zuciya yace go ahead...




yace Ok" kanajin mararka tanayin ciwo?.. yace "eh kwanan nan nafara jin haka sannan idan zanyi fitsari sai naga wani farin abu kadan yana fitowa wani lokacin ma ko ba zanyi fitsari ba idan na tsugun na sai naga yafito, sannan inajin kaikayi, yace zayakai kamar tsawon wani lokacin da kafara jin haka?..




yace week din Dana koma ne, danaso nakiraka awaya nai maka bayayi sai kuma nafasa nace bari idan nazo sai nayi maka magana. sauke ajiyar zuciya *Harees* yayi tareda cewa maganar gaskiya ciwon sanyi ne, yafara kama ka saidai baiyi nisa sosai ba dazaran kasha maganin zaka rabuda shi, saidai kuma maganar gaskiya Dan'uwa kabani mamaki kwarai kuwa banyi zaton haka daga gareka ba wlhy, haba dan Allah kaida keda mata har biyu meye nazuwa neman mata umh?..




cikin bacin rai *Habeeb* yace aka fada maka Neman mata nake?.. yace aibasai anfada mun ba ga abunan nagani, kuma neman matan ma irin wanda bayada tsari ka keyi wato kanemi wannan kane wacce ko?..to bari kaji infada maka _Sex anyhow_ shike kawo cututtuka iri-irin don haka gara kayi gaggawar bari haba Dan'uwa *ZIN...*




Wani mahaukacin tsawa *Habeeb* yadoka tareda mikewa zumbur, yacakumi kwalar rigar *Harees* ya daga shi tareda girgiza shi cikin tsananin bacin rai yace *Harees* nikake alakan tawa da wannan kazantar?..., NI *Habeeb* kake tunanin Ina aikata *ZINA?..*




azatona kowani kaji yace Ina aikata *ZINA* zakayi musu domin kasan kowane *Habeeb* kasan abun da Zan iya aikata wa kuma kasan abunda bazan iya aikata waba, amma yau dabakin ka kake cewa ni *Habeeb* Ina aikata *ZINA* why! why!! why!! Dan'uwa ya kareshe fadi tareda girgiza shi dakarfi sai kuma yatura shi yafada kan kujeran sannan yafita daga office din ranshi amatukar bace.




Kai *Harees* yadafe jiyayi ranshi badadi ahankali yace _am so sorry_ "Dan'uwa tabbas kamar yadda kace" haka ne, ni nasan kokai wane kuma zan iya bada shedarka ada saidai kuma banda yanzu, domin ban sani ba KO" ka canja hali ta yadda bazan iya shedar ka ayanzu ba, mummunan dana ganka da wannan ciwo Wanda akasarin masu shi *MAZINA TANA NE* kedashi shiyasa nayi mamaki,




ya'akai kasa meshi domin nasan kaidai ba mazinaci bane asalima ZINA ita Ce abunda kafin tsana arayuwar ka to amma ya'akai kahadu da wannan ciwon????..ajiyar zuciya yayi tareda cigaba da'aikin shi.




********
*Habeeb* kam koda suka fita daga asibitin direct unguwar fadaman mada farm suka nufa, wani katafaren gidan gona ne yake dashi acan anayi masa noma tareda kiwon dabbobi musamman ma dawakai irin na polo din nan, kasan cewar yana kiwon su sosai masu polo suna siya agurin shi.




Kamar yadda *Habeeb* yace" haka su Saminu sukai, yadauri kyai sukai ma ado irin daurin huhun goron din na sai rokon suyake sukyaleshi amma ko kallo bai ishe suba, hakan ne yasa yayi yinkuri guduwa amma Ina ba gurin bayan sin daure shi sai suka jefashi wani doki da aka zagaye shida katako saidai badoki aciki.




Motar *Habeeb* tana tsaya wa Saminu yajeda sauri yabude masa kofa, Cikin girmama yace barka da isowa Sir anyi yadda kace gashi can adakin can yace OK" good nan da nan ma'aikan gurin suka fara kawo gaisuwa gurin *Habeeb,* bayan yagama amsa gaisuwar sannan yanufi dakin da Ado yake adaure,




Dasauri Saminu yadauko irin kujeran roba nan ya kaima *Habeeb* ya, zauna tareda dora kafa daya kan daya saminu kam Dasauri yafita dak.




Yayinda *Habeeb* yazuba ma ado kyawawan tsuman mun idanun shi masu matukar kwarji wayan da cikin lokaci kankani suka kad'a sukayi jajir, tsabar bacin rai wani irin kallo yake ma adon me cike da tsantsar tsana da kyama, aikam take tsoro yasake kama ado domin yaukam yasan sai buzun shi,




kallon *Habeeb* din yake cike da wani irin danasani abunda yayi gawani irin mugun kwarjini da yai masa,




Cikin had'e fuska *Habeeb* yace yadai?..KO" asance kane muyi dambe domin naga kanayi mun wani irin kallo ne kamar kana iya dambe daniko?.. Cikin wahalalliyar murya ado yace "a ah yallabai bazan iyaba, yace ah! zaka iya.




Saminu zoka sance shi muyi dambe yafadi yana tattare hannun rigar shi, cikin tsanani wahala yace yallabai wlhy bazan iya dambe da kai ba don Allah kayi hakuri,




tsaki mtww! *Habeeb* yayi tareda cewa banza stupid kai dakiki ne jahili kawai anfada maka nizan iya dambe dakai ne?..tirrrrrr Allah yakiyaye ni *Habeebullahi* na hada jiki dakai ne dasu nan dambe kana kazami mazinaci faciki kawai,




Saminu bani bulala ta dawakai yau zan koya maka hankali akan abunda ku aikata mun, wanda KO" gobe wani yace kashiga har cikin gidan mutun kai *ZINA* da matar shi bazakai ba, koda yake baka da laifi, "itada ta gayyace ka har cikin gidana kuka aikata *ZINA* tafi ka laifi don haka yau zakaga ne kuren ka, Saminu wai Ina bulala.




Dasauri Saminu yakawo masa wata katuwar murtukekiyar bulalar da saida naji tsoro da nagan ta, batareda bata lokaci ba *Habeeb* yashiga zabgama ado bulala aikam tuni yashiga zunduma ihu yana neman me ceton shi, saidai kuma ina babu wanda yakawo masa dauki,




Sosai *Habeeb* yake jibgar ado idan yaga alamar ya suma sai ya watsa masa wani kazantatcen ruwan doki, sai yafarfado duk yafarfasa masa jiki gaba daya kamannin adosun sauya.




Saminu kam gaba daya ya tsorata daganin yanayin ubangidan sa, musamman dayaga yana shirin kisan kai don haka dasauri yadaga waya yakira layin *Harees* yafada masa abunda kefa ruwa, Dasauri *Harees* yace ok ga yana zuwa, sannan yakara *Hafeez* yafada masa shima yace gashi nan zuwa.




Cikin lokaci kankani sai gasu sun iso kusan atare suka fito mota dai-dai lokacin da *Habeeb* yafito daga dakin, yanufi wani hadadden apartment dake nan cikin gidan gonar, sai da yagaji don kanshi da jibgar adon yafar shi, wani kyakkyawa falo yashiga tareda fadawa kan wata lallausan kushin.




Dunkulewa yayi tareda Kama kanshi domin wani irin sa rawa yakemai tamkar zaya tarwatse, gawani irin bakin ciki da yakeji wanda tunda yake baitaba jin irin sa arayuwar shiba,




ahankali yake dukan kirjinsa da hannun shi daya dayan kuma yana murza wuyan shi domin wani irin Abuda yaji yana taso mashi daga kirjin sa yazo kahon zuciyar shi ya tsaya shi bai fito bashi kuma bai koma ba, dakyar ya'iya furta yah ilahee!.




Sai kuma yafashe da wani irin kuka me cike da tsananin bakin ciki da bacin wanda kanajin shi kuma zaka fahimci, meyin shi yadade baiyi kuka arayuwar shi ba sosai *Habeeb* yake kuka tamkar karamin yaro.




Dasauri su *Harees* suka shiga falo ido suka zaro cike da mamaki ganin yadda *Habeeb* yake kuka, *Hafeez* kam saida yakusa faduwa saboda tsabar tsoro don haka dasauri yarike labule domin tunda yake baitava ganin Hmm dinsu yana kuka ba,




*Harees* kam dasuri ya'isa gurin *Habeeb* hannun shi yarike tareda fadin shin Dan'uwa wai me yafaru ne, wanene wanca "guy din me kuma yaimaka dakai ma irin wannan dukan haka eyeee?..




Cikin tsananin kuka *Habeeb* yadamke hannun shi cikin na *Harees* sannan yace Dan'uwa dazu ka fahimceni ta baibai, har kana zaton ciwon da kaganni dashi Neman mata nake ko?..cikin sanyi murya *Harees* yace kayi hakuri, yace nayi saidai kasani samun ciwon akai domin ban taba Neman matan banza ba balle nasa meshi, asalima aikasan abunda na tsana arayuwata ko?..




yace nasani ka tsanini *ZINI* sosai, yace to wannan "guy din mazinaci ne Kama shi nayi yana aikata *ZINA* kasan ai'na?..kai *Harees* ya girgiza alamar "a ah wani guntun murmushi *Habeeb* yayi tareda share hawaye sannan yace agida na adaki na tareda matata *Jana,* dakarfi *Harees* yace _What_?..




yace "eh shiyasa nai "masa wannan hukunci wanda tare yaka mata nai masu da *Jana* ammasaobanyihakanba kasan dalili?yacea ah,yace saboda idan nayi mata irin humunci da nayi mashi mutu wa zatayi, nikuma banason ta mutu ba kasan dalili?..cikin wani irin yanayi *Harees* yace a ah,




yace saboda Abu biyu na farko saboda ya'yanta wanda nasan komin daran dadewa za'afada masu ni nakashe mahaifiyar su, bazasu ji dadi ba nikuma bazanso haka ba dik dacewa kona kasheta ba'a komai tunda dama'ai hukunci wacce tayi *ZINA* da aure shine kisa KO?..,




yace "eh yace to bazan kashe taba saidai kuma daga yau babu sauran aure tsakanin mu, na saketa amma bazan bata takarda yanzu ba har sai tayi idda kamar yadda addini yace, kafin wannan lokacin kuma na tabbatar itama d'and'ani irin bakin Cikin data kun samun don haka , wannan shine hukuncin ta" agare ni saidai kuma banason kowa yasa wannan maganar ya kareshe fadi tareda tashi zaya nufi daki.




Sannan yajuyo yace Dan'uwa pls l want to see my *"Leemah* now kaji?..




kai ya gyada masa, sannan yanufi dakin, yana hada hanya yayinda *Harees* din yabishi da kallo har yashi yashige dakin zuciyar sa cike da tausayi shi na irin cin amanar da *"Jana* tayi masa, ajiyar zuciya yayi tareda maida kallon shi ga *Hafeez* dake tsaye rakube cikin sanyi muryar yace...








*_Barka mu da Jumma'a_*






Muje zuwa




A


*_KYAUTAR ALLAH CE_*
(Labarin Sadeeya)




Tareda




โœ๐Ÿพ




๐ŸŒนMeenart๐ŸŒน
[7/4, 12:23 PM] My Ameena: ๐ŸŽ๐ŸŽ๐ŸŽ๐ŸŽ
๐ŸŽ๐ŸŽ๐ŸŽ
๐ŸŽ๐ŸŽ
๐ŸŽ


_*KYAUTAR ALLAH CE*_
_(Labarin Sadeeya)_


๐ŸŽ
๐ŸŽ๐ŸŽ
๐ŸŽ๐ŸŽ๐ŸŽ
๐ŸŽ๐ŸŽ๐ŸŽ๐ŸŽ




5โƒฃ0โƒฃ




WRITTEN
By
๐ŸŽ *AMEENA UMAR FARUQ*๐ŸŽ


OR


๐ŸŽ *MEENAT* ๐ŸŽ




SADAUKARWA


*GA SADEEYA SADEEQ UMMU (Haidar)*


___________________
ยฎ _PEN : WRITERS ASSOCIATION_
___________________
~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~








โœ๐Ÿฝ






_*Bismillahirrahamanirraheem*_






_NOT EDITS_






"Young brotherrrrr! kaji mummunan aikin da *Jana* ta aikata KO?... Kai! *ZINA* fa abunda Dan'uwa yatsana arayuwar shi shine yau matarsa ta aika acikin gidan sa,




cikin wata, rikitacciyar murya *Hafeez* yace Naji Hmm *Harees,* ni abun ma tsoro yabani ace kina "matar aure amma kikawo wani namiji cikin gidan mijinki har Ku aikata *ZINA* kai! amma dai "Aunty *Jana* takai babbar maciyiya amana,




*Harees* yace hmm Kai! dai bari lamba one makuwa acikin masucin amana abu kamar acikin film, *Hafeez* yace hmm Hmm ai iren iren abubuwan dake faruwa kenan aduniya shine yau yafaru agidan Mu" yace haka nefa Kai! Allah yai mana maganin masifa da bala'i, yace ameen yakuma yimana tsari da *ZINA* da kuma masu aikata ta, yace ameen ya Allah,




gaskiya banyi zaton haka daga *"Jana* ba, lallai tacika babbar maciya amana tunda har ta iya aikata *ZINA* da aure akan ta?..,gaskiya ta zalinci mijinta sosai domin yauna naga bacin ran daban taba gani a fice din shiba tunda nake, gaskiya sai Allah ya'isar "masa don haka bashi ta zalinta ba, kanta ta" zalinta wawuya kawai, zakuma taga saka makon abinda ta aikata insha'allahu,




kuma hukuncin daya yanke akanta shine dai-dai, don haka Kaje ka dauko masa "Queen of beauty yana bukatar ta akusa dashi, domin "itace kadai zata iya lallashin sa amma mukan bazamu 'iya ba kaji KO?... "Ahankali yafurta to tareda juyawa yafita zuciyar shi cike da tausayin Dan'uwan shi tawani gefe kuma tsanar *"Jana* ce fal aran shi, tsaki yayi tareda cewa banzar "mata kawai dama ni kwata-kwata batayi mun sannan yashiga mota yatar yafita aguje daga gidan gonar ran shi amatukar bace.




"A ban garen *Deeya* kam dama tun lokacin da sukai Waya da *Habeeb* yace nata gashi nan zuwa, tace me zata dafa masa?..

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login