Showing 66001 words to 69000 words out of 163788 words
Chapter 23 - KYAUTAR ALLAH COMPLETE by Amina umar faruk.txt
*SONKI*, tace ah! sosai ma kuwa shiyasa ma yace" yatsaneni baya son ganina saboda ganina akusa dashi yanasa ransa yana baci, wanda hakan ne yaba matar shi damar mayar Dani baiwa yar'aiki wannan kam duk cikin so ne KO?..
tace duk abinda zakice kice saidai ki sani ke baki isa ki goge kaddarar kiba balle ki goge tawani KO?.. tace to dama aibabu wani dan "adam din dayake Da matsayin yin hakan. tace to Alhamdulillahi tunda kinsan da hakan kuma Hmm *Habeeb* zaya sake ki kamar yadda kike bukata, kinga saiki jeki auri wanda kikeso wanda kike ganin yafi maki "Hmm *Habeeb* din.
har zata bata amsa sai Hmm *Hafeez* yadaka masu tsawa, kasan cewar duk abinda suke ba wanda ya tanka masu sai yanzu, cikin fada yaxe wai meye haka kukeyi ne?..Dai-dai lokacin da yake shiga harabar gidan, Hmm *Harees* yace ah! ka kyale su mana badai yau mun gansu arana ba, tsaki yayi tareda cewa shirman mu yara kawai.
Dai-dai lokacin da yai parking tareda kashe motar Cikin bacin rai *Feeya* tafito tanufi part din su, yayinda itama *Deeya* tafito ranta bace tanufi part dinsu.
Hajiya kam tunda suke abinsu batace masu komai ba har suka isa gida, batace kala ba asalima dasuka fito daga motar binsu tayida kallo, Karo na farko kenan dataga fada su murmushi tayi tareda fitowa tanufi part dinta tana cewa ai wannan fadan naku babu inda za yaje tunda nasan daya baya iyayi saida daya, *Harees* dake biye da'ita jaye da akwatan shi da *Hafeez* yace Hajiyar Mu maganar ki haka take.
Zaune suke suna fira Baffa da lnna sai ganin *Deeya* sukai tashiga da sallama, cike da farin cikin Baffa ya amsa tareda cewa a ah" barka da zuwa *KYAUTAR ALLAH* Mu, wani irin farin ciki ne ya mamaye zuciyar *Deeya* saka makon gani iyayenta don haka tuni ta manta da bacin ran da tashiga dashi.
Dasauri ta'isa gurin su fuskarta dauke da fara'a tace yauwa Baffa na tafadi tana zama tsakanin su, tareda kama hannun lnna sannan tadora kanta akafadar Baffa sai kuma tasauke ajiyar zuciya, sannan tace lnna ta da Baffa na nayi kewar ku sosai murmushi sukayi a lokaci guda,
Baffa yace Allah sarki *KYAUTAR* Mu, muma munyi kewarki sosai dafatan kun dawo lafiya ya ibada?..tace Alhamdulillahi Baffa na munsa me kula lafiya?.. yace lafiya lau, lnna tace ita "Hajiyar ta ku tana can part dinta ko?.. tace "eh,
tace to bari naje na gaida ita" tafadi tana tashi,
Da sauri *Deeya* tadago tareda sake rike hannun lnna sosai tace kai! lnna ta ki tsaya mana nasake ganin ki, hararan ta lnna tayi tace to kin dawo ko zaki fara yiwa mutane shirme ba?.. Murmushi Baffa yayi tareda cewa nima bari na tashi muje tare, dasauri tace ayya Baffan akai ma?..yace "eh ai yanzu zamu dawo tace to bari naje nayi wanka kafin ku dawo yace to sannan suka fita ita kuma tashiga dakin su.
Bayan tayi wanka tafito lokacin su lnna sun dawo shiryawa tayi cikin Riga da wando na fakista pink color, tayi rolling da gyale kayan saita feshe jikinta da dadd'an turaruka masu asalin kamshi tayi kyau sosai sannan tafito falo,
Zama tayi tsaki yar su suka fara fira wanda sun dauki tsawon a lokaci sannan, ta tashi tanufi part din Hajiya tana shigata tambaye Hajiya ina sweet *Feeya* dinta, murmushi tayi tareda cewa ta tafi part dinsu akwati guda *Deeya* tadauka cikin akwan da suka zo dashi, tafita tanufi part dinsu *Feeya.*
Koda tashiga kwance ta'iske *Feeya* kan cinyar *Harees* akwatin ta'ajiye gaban ta tareda cewa ga tsare ba nan, cikin hade fuska tace malama dauki abinki banaso itama fuska a hada tace aiba naki bane na unborn child,
Dasauri ta tashi tana fadin kai! kai!! kai;!!! yanzu kina nufin duk wannan kayan ba nawa ciki?.. tace "eh, tace tab aiko baki isaba tace to maidani saudiya mana, tace ai Zaki koma ne yanzu kuma tsaki *Deeya* tayi tareda cewa Malama ki tashi muje sama akwai maganar dana keso muyi,
tace bazan tashi ba dariyar da *Harees* yake kunshe wace tafito saida yayi sosai domin salon fadan nasu dariya ya bashi, sosai Sannan yatashi yana cewa nikam kunga tafiya ta
zama *Deeya* tayi tace kawo kun nan ki kinji,
Kunnan ta mika mata rad'a tayi mata dariya naga sunyi tareda tafawa *Feeya* tace au haka ne??. tace "eh tace to shikenan daga nan kuma sai suka fara kamar basu ba.
*_Abuja_*
********
*Jana* kam da wahala ya' isheta dole tanemi sulhu da *Habeeb* wanda shima yaso sulhun saboda yana a matukar bukace, saidai benuna mata ba har saida tanema dakanta sannan ya hakura amma saidai yaimata gargadin karta sake sama *"Leemarsa* beraye tunda dai bata so,
Sannan yace mata koda sun koma Bauchi karta sake sata aiki tunda ba yar aiki bace kamar yadda take takama ita matar sace, to itama *"Leemah* matarsa ce so ta kula tace to sannan yace tashirya gobe zasu tafi bauchi harda yara tunda anyi masu hutu school cike da farin ciki tace to, aranta tanajin dadi zata iske adonta.
Aranan kuma itada *Habeeb* suka dinke koda yaneme ta bata tsaya bata lokaci ba tabashi hadin kai, ba tareda ta bukaci kudi ba kamar yadda tasa ba.
*****
Washegari Jumma'a ana'idar da sallah *Habeeb* yakwashi iyalinsa suka taho Bauchi, kasan cewar amota sukayi tafiyar shiyasa duk yajiya yaji saboda yadad'e beyi tafiya a mota ba.
bayan yai wanka saita shirya cikin kana nan ka riga T-shirt fari da wando navy blue yafeshe jikinsa da turaruka masu, kamshi yinwa yake ki sosai saida zuciyar shi cike takeda son ganin *Leemarsa* don haka koda yafito part din Hajiya yanufa a tunanin sa *Deeyar* tana can, zaune ya'iske ita gaida tayayi tareda yima barka da dawowa, shuru yayi yanason ya tambayi *Leemah* amma kuma yana jin nauyi, ahankali yace Hajiya *"Leemah* fa?.. ba tace tana part dinsu yace to tareda tashi yace zan shiga part din Dan'uwa tace to tareda tashi tanufi sama sannan shima yafita.
Har yanufi hanyar fita zuwa part din *Harees* kamar yadda yace sai kuma yajuyo tareda fadin no I want to see my *"Leemah* first, yafadi tareda yin murmushi sannan yanufi part din sun *Deeya* Cak! ya tsaya a bakin kofar saka makon abinda kunnan sa yajiyo masa, wanda yasashi jin mugun faduwar gaba, kunnu wan shine suka cigaba da jiyo masa kalmar da yatsani jinta wato *SAKIN* sakin mana *Leemarsa.*
Muryar *Deeya* CE ke cewa Baffa da lnna ita dai su sa Hmm *Habeeb* yasake ta tunda baya *SONTA,* Dasauri yafada falon ba tareda sallama ba, gabanta ne yafadi saka makon gani *Habeeb* din bazato balle tsanmani shikam tsura mata kyawawan idon sa yayi masu firgita ta, wanda kana kallon su zaka hango zallar kaunar ta acikin su cikin wata iri yar murya yace *Leemah* me ki kace?..
bata bashi amsa ba saidai kawai ta bita gefen sa tafita, dasauri yabita yana kiranta amma bata amsa ba balle yasa ran zata juyo har suka shiga part din Hajiya tana kokarin hawa upstairs din, ya fisgota cikin bacin rai yace *Leemah* wai meye haka me kike nufi dani ne?..
daure fuska tayi cike da faduwar gaba hade da wani irin tsoro tace mlm me nake nufi dakai" kodai me kake nufi dani, aure ne nace banayi tunda ba dole to ka sak....wani lafiyayyan *MARI* *Habeeb* yashara mata wanda yasa takasa karasa wa, dasauri tasa hannun ta dafe kumatun ta yayinda hawaye suka fara anbaliya akan kyakkyawa fuskarta,
ido yarintse tareda tura hannun wan shi cikin lallausan suman kamshi sai kuma yabude aikam tuni sun kad'a sunyi jajir, wanda ganin hakan yasa gabanta yai mummunan faduwa yayinda wani irin tsoro yadarsu acikin zuciyar ta, tuni taga yarikid'e yakoma mata asalin Hmm *Habeeb* din da tasani na can baya wanda tarada masa mlm zalumun,
Cikin bacin rai yanuna ta da yatsa tareda cewa Keeeee! ni ki kefa dama wannan maganar?.. don kinga *ZUCIYATA* ta mutu akan *SONKI* shine zakiringa gayamun maganar da duk ki kaga dama?..
To bari kijida ga yau bazan sake binki ba kuma bazan sake kiba don haka sai kiyi duk abunda zakiyi kinji ko?..sannan yajuya zaya fita zuciyarsa tana wani irin kuna, saida me yana kaiwa bakin kofa sai wani irin dubu yana mamaye maganin sa, wanda hakan ne yasashi yayi baya
luuuuu! sai kuma yafadi kasa jikake ribbbbb!,
Cikin wani irin firgita *Deeya* tanufi gurin shi ta zube akasa tareda kama hannun shi cikin tashin hankali tace wayyo Allah na Hmm *Habeeb* meyasa me ka?.. murmushin karfin hali yayi tareda sake damke hannun sa cikin nata, kasan cewar baya ganin ta saidai muryar ta kawai daya keji cikin wata wahalalliyar murya yace *Leemah ta* mutun zanyi *SONKI* zaiyi ajalina,
Cikin tsanani tashin da bata taba shiga irinsa tunda take, tace no Hmm *Habeeb* karka mutu wlhy ina *SONKA* ka na yadda zan koma kaji?..murmushi yayi har zaya sakeyin magana sai yakasa, saboda numfashi sa daya tsaya cak! wanda yasashi sakin hannun ta, wani irin Kara tasaki tareda fadawa jikin sa sumammiya, Dai-dai lokacin da Hajiya take sauko wa kasan cewar taji hayaniya abinda ta gani ne yasata jin mugun faduwar gaba, cikin tsananin tashin hankali tace...
*_Gaskiya comments dinku yayi Low so kukara ko nima typing dina yai Low yaseeeee_*๐
Muje zuwa
A
*_KYAUTAR ALLAH CE_*
(Labarin Sadeeya)
Tareda
โ๐ฝ
๐นMeenat๐น
[7/4, 12:23 PM] My Ameena: ๐๐๐๐
๐๐๐
๐๐
๐
_*KYAUTAR ALLAH CE*_
_(Labarin Sadeeya)_
๐
๐๐
๐๐๐
๐๐๐๐
4โฃ2โฃ
WRITTEN
By
๐ *AMEENA UMAR FARUQ*๐
OR
๐ *MEENAT* ๐
SADAUKARWA
*GA SADEEYA SADEEQ UMMU (Haidar)*
___________________
ยฎ _PEN : WRITERS ASSOCIATION_
___________________
~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~
โ๐ฝ
_*Bismillahirrahamanirraheem*_
_NOT EDITS_
Innalillahi'wa'inna'ilaihirraju'un! yau me zan gani ni Rabi'atu, Dasauri ta karasa gurin su tareda daga *Deeya* aikam tuni tafada jikinta luuuuuuu.
Cikin tsanani tashin hankali tace la'ilaha'eellallahu'mahammadarra'sulillahi!, (S.A.W) meya yasa meku ne haka?.. hali dubu na me yasa meki?. shuru sai tafara fadin *Sadeeya!* *Sadeeya!!* *Sadeeya!!!* fa innalillahee Oh! ni Rabi'atu yau kuma meke shirin samun mu haka?..,
Sai faman kiran sunan ta take tareda girgiza ta saidai kum ina kod'an yatsan ta bai motsa ba balle tasa ran zata tashi, hakan ne yasake tada mata hankalin tareda wani irin matsanancin tsoron, cike da tashin hankali tace jama'a ku taimaka ni, _kasan cewar "Abba yafita su kuma masu aikin suna gamawa suke tafiya gidajen su don haka ba kowa gidan._
Rungume *Deeyar* tayi Sannan ta kai hannun tana girgirza *Habeeb* tareda fadin Kai! _dama bata kiran sunan shi,_ Kai!! Kai!!! wai lafiya meya sameku ne haka?...wata zuciyace tace mata sun mutune ai bakiga basayin numfashi ba, gaban ta ne yai mummunan faduwa yayinda wani irin tsoro yasake ka mata cike da tashin hankali tace, Oh! Allah me iko me *KYAUTA* dakari kai ke bayar wa alokacin dakaso ka kuma karba alokacin dakaso Alhamdulillahi Allah mungode maka da wannan *KYAUTAR* dakai mana,
haka take tafaman surutu me cike da tashin hankali irin wanda bata taba shiga irin saba tunda take, tabbas kuka rahama ne ga *BAWA* gashi dai tana son yinsa amma kuma takasa wanda tasan tsabar tashin hankali ne yahana shi zuwa.
Tana cikin wannan halin saiga *Harees* yashiga tamkar anjefoshi, abinda idan sa yagane masane yasa shi karasawa dasuri yana cewa subhalallahi! Hajiya meyasa mesu?.. Kai tsaye tace sun mutu ne, cikin wani irin mahaukacin tashin hankali ya zube kasa tareda cewa sun mutu fa kikace to me yasa mesu?.. yafadi yana girgirza *Habeeb* dake kwance magashiya, yana fadin Dan'uwa! Dan' uwa!! Dan'uwa!!! cikin tashin hankali yace pls ka tashi mana,
Cike da rud'ani Hajiya tace ai nafada maka duk "sun mutu dasauri yace "a ah Hajiyar Mu basu mutu ba kila suma sukai, yafadi tareda tashi dasuri yanufi fridge.
Itakam Hajiya sai yanzu ta tuna dacewa akwai wani abu waishi suma, jikin *Harees* yana rawa yabude fridge yadauko goron ruwa tareda balle karfin, ya bulbulama *Habeeb* a fuska sannan yazuba ma *Deeya* aikam nan take tasaki ajiyar zuciya tareda bude ido tana kallon sili,
Da'alama tana tunanin abunda yafaru ne.
Zumbur tamike daga jikin Hajiya cike da tsoro tace wayyo Allah na Hajiyar Mu Hmm *Habeeb* ya mutu KO?.. bata tsaya jiran amsar taba, tararrafa gurin *Habeeb* wanda shikam ko dan yatsan sa bai motsa ba balle numfashi sa yadawo jikin, wanda hakan ne yai bala'in sake daga hankalin *Harees* sai fadin yake pls Dan'uwa ka tashi mana, *Deeya* kam wani irin mahaukacin cakuma takai ma *Habeeb* tareda sakin kuka yayinda jikin ta yake wani iri rawa,
Cikin tashin hankali tace dan Allah Hmm *Habeeb* ka tashi wlhy inason ka, kuma na yadda zan koma kaji?.. ta fadi tareda girgiza shi saidai kuma ko" gezau *Habeeb* beyiba, agigice ta koma gurin Hajiya wacce ke zaune tamkar butun-butumi, girgiza ta take tareda fadin Hajiyar mu kice Hmm *Habeeb* yatashi wlhy inason shi zan koma gidan sa kinji?..,
Hajiya kam kuri tayi mata da ido tsabar tashin hankali yasa batasan me zata cewa taba, hakan ne yasa *Deeya* sake ma tsawa gurin *Habeeb* agigice tasake cakumar sa tareda kallon, *Harees* wanda gaba daya shima ya gigice yarasa abinyi, kai da'alama tsabar tashin hankali yasashi yamanta cewa shidin ai likitan saida.
*Deeya* tace Hmm *Harees* u are a Dr pls Do something to him", aikam dasauri ya kama hannun *Habeeb* din yarike jimm aikam take yaji wata jijiya tana halbawa, Dasauri yace yanada rai tareda mikewa yadauke sa yasab'a akafad'a yanufi waje dashi dasauri yayinda *Deeya* ta bishi da gudu.
Direba na ganin su yazo dasauri yabude masu mota dasauri *Harees* yasa *Habeeb* tareda shiga ya rungume shi, ita kuma *Deeya* tashiga gaba direba ya shiga yaja yayinda me gadi yabude masu get yafita da gudu escorts dinsa suka rufa masa baya, kasan cewar suna gani anfito dashi suka tabbatar da "Ogan su babu lafiya don haka dasauri suka su shiga motocin su direct asibitin su suka nufada suna isa aka nufi emergency room dashi.
Likitoci biyar ne akan sa suna kokarin ceto ransa harda *Harees,* awaje kuma *Deeya* ce keta faman safa da marwa tareda sharan hawaye sai addu'ar take Allah yaba Hmm *Habeeb* lafiya.
*******
"Aban garen *Jana* tunda suka iso take aikin kiran layin Shafa da Ado saidai kuma ba wanda yashiga acikin layin duk sai taji ba dadi, wanka tayima yara wanda batayi niyyar haka ba saida *Habeeb* yai mata magana, bayan ta shirya su sannan itama tayi, koda tafito duk sunyi bacci.
Shiryawa tayi sannan tasake daukar wayar ta cigaba da kiran layinsu Shafa cikin sa'a tasamu na Shafa, nan take fada mata sun dawo Shafan tace to tana nan zuwa amma saita dawo daga wani kauye da sukaje gurin wani malami itada wata kawar ta, *Jana* tace to sai tazo sannan takashe wayar taci gabada kiran layin Ado.
Data gaji dakira ne shine ta tashi tadauki key motar ta tafito tashiga zata fita kenan, sai baba megadi yace" Hajiya a gaida yallabai kai! Allah dai yabashi lafiya, cike da mamaki tace wani yallabai?..yace yallabai *"Habeebu* mana da'a katafi kai shi asibitin yanzun rai ahannun Allah, gaban tane yafadi dasauri tace ai ban saniba saboda yanzu daga part Dina tafito, shikuma tun dazu yana part din "Hajiya.
yace ayya yallabai *"Habeebu* Kam bashi da lafiya sosai yana can yallabai *Hareesu*, yatafi Kai sa asibiti tace "OK bari naje asibitin yace to sai kin dawo agai dashi Allah yabashi lafiya tace to zayaji, badan taso ba tajuya kan motar ta zuwa asibiti.
******
Koda *Jana* ta'isa asibiti direct guri ajiye motoci tanufa bayan tayi parking sannan tafito tanufi cikin asibitin, office din *Harees* tanufa saidai tana isa akace mata yana emergency room sai kawai tanufi can, tun daga nesa ta hango *Deeya* jitayi gabanta yafadi tareda wani irin tsanarta acikin zuciyar ta, tsaki tayi tareda cewa shegiyar yarinyar nan ko uban wa yakawo ta Oho!
*Deeya* ma jitayi gabanta yafadi data hango *Janar* saidai ita kam dasauri tafara Addu'a, *Jana* tana isa gurin taji gaban da ya cigaba da faduwa gawani irin tsoro daya kamata, saka makon wani irin mugun kyau data ga *Deeya* tayi sai sheki take gawani b'ulb'ul da jikinta yayi musamman kirjinta dayayi kamar ansake hura mata su,
kasan cewar tana sanye ne da wata bakar abaya me duwatsu jajaye wacce ta matse tasama hakan ne yaba kirjinta damar sake fitowa sosai, satayi rolling da gyalen, *Jana* kam take taji wani mugun sha'awar *Deeya* yad'arsu azuciyar ta har tana fadi aranta dama zata yadda ta bata jikinta ta murza domin dai ta tabbatar saitayi ni'ima, saidai kuma tasan abunda take so bazata samu ba, domin wani irin mahaukacin kwarjini *Deeyar* tayi mata.
Saida *Jana* ta saita kanta sannan ta daure fuska tareda cewa ke! Ina mijina?.. banza *Deeya* tayi mata cikin tsawa tasake cewa keeeeee! ina maki magana kina kyaleni nace ina mijina?...kallon up and down *Deeya* tayi mata, sannan tace ni dai yaka mata nace" mijina ni kad'ai tunda kinsan saida aka fara daura aure na "dashi da shekaru kusan goma sha sannan aka daura naki dashi,
"Amma kuma bazance mijina ni kadai ba domin banason na zama mace me son zuciya irin ki, Cikin tsanani mamaki *Jana* tace...
*_Slm masoyana kuyi hakuri dajina dakukayi shuru kwana biyu banyi posting ba, yayan babana ne yarasu shiya, Alh Muhammad godabe sarki fulanin kontagora, don haka Ina rokon ku kusashi cikin addu'ar ku Allah yaji kan sa da Rahama yasa aljanna firdausee mako marsa shida wayan da suka rigamu gidan gaskiya, mu kuma idan tamu tazo Allah yasa mucika da imani ameen๐๐ฝ nagode._*
Muje zuwa
A
*_KYAUTAR ALLAH CE_*
(Labarin Sadeeya)
Tareda
โ๐พ
๐นMeenat๐น
[7/4, 12:23 PM] My Ameena: ๐๐๐๐
๐๐๐
๐๐
๐
_*KYAUTAR ALLAH CE*_
_(Labarin Sadeeya)_
๐
๐๐
๐๐๐
๐๐๐๐
4โฃ3โฃ
WRITTEN
By
๐ *AMEENA UMAR FARUQ*๐
OR
๐ *MEENAT* ๐
SADAUKARWA
*GA SADEEYA SADEEQ UMMU (Haidar)*
___________________
ยฎ _PEN : WRITERS ASSOCIATION_
___________________
~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~
โ๐ฝ
_*Bismillahirrahamanirraheem*_
_NOT EDITS_
"Keeeeee! ni sa'ar kice daki ke fadamun wannan maganar, wato nice