Showing 90001 words to 93000 words out of 163788 words
Chapter 31 - KYAUTAR ALLAH COMPLETE by Amina umar faruk.txt
school kuma dama tuni yake bin ta suna zuwa tare idan angama lectures su koma gida ko su tafi fadaman madan House su shakata abunsun gwanin sha'awa.
Aban garen *Jana* kuwa ta shiga wani irin ya nayi narashin kasan cewa da d'a namiji, saboda duk wata hanya da zatabi don ta kasan ce da adonta *Habeeb* yabi ya toshe domin tun washegari da aka kawo mata sabuwar waya tasa sim da memorin ta me dauke da finafinan banza,
layi ado tafar kira beje ba sai takira na Shafa shima be jeba saita ajiye wayar anan falon kasa tanufi sama, kafinta dawo sai *Habeeb* ya shigo yana ganin waya yadauka yashiga gallery yafara duba wa abunda ya gani ne yasashi saurin rintse ido, daidai lokacin data dawo su idota zaro ganin wayar ta ahannun shin shikam wani irin mugun Kallo ya watsa mata, tareda cewa ashe mugayen halin dakike aikata wa aboye suna dayawa to daga yau bazaki sake gani wannan wayar ba kuma kika sake kika ga yawa "Abba cewa na kwace wayar ki wlhy sainanu na masa abinda kikeyi aika tawa da wayar.
Sannan kuma nagaya masa abunda kike yi aboye wanda ke atunanin ki bansan kina aika tawa ba ko?..sannan yashige daki abinshi yayinda ta zauna ragwaf cike data shin hankali.
Bayan *Deeya* tagama kwanaki bakwai sai *Jana* takarbi girki, aran nan tasa me aiki tagi girki saidai ko kallonin da abinci yake *Habeeb* be yiba, asalima *Deeya* yace ta dafa masa wani abinci yaci.
koda dare yayi *Jana* taje dakinsa sai yace mata shi baya da lafiya don haka babu wani abunda zaya iya yimata tafanni auratayya shiyasa tashi gawani irin yanayi domin kuwa bazata iya rayuwa ba tareda d'anamiji ba gashi tunda ga ranan dayace mata baya da lafiya duk ranan girkin ta haka yace mata shiyasa tafara tunanin menan mafita domin daita na bukatar taji namiji a tareda ita wannan kenan.
****
Da misalin karfe 9:40pm na ranan Juma'a *Habeeb* da *Leemarsa* na gani sun fito cikin wata dakakkiyar farar shadda wacce tasha aikin wuta, shiyasa riga da wando iya guiwa anyi mata aiki da zare brown yayi kyau sosai, kanshi ba hula ita kuma *Deeya* riga da siket tasa itama da brown din zare akai mata aiki tasa gyale brown takalmi da jaka suma brown kai! gaskiya *Leemah* ta tayi kyau sosai, sai kamshi suke zubawa sun fito tsaf cikin shirin fita kasan cewar yau su *Deeya* zasu fara test shi kuma yaune *Habeeb* yagama shan magungunan shi don haka yake so yaje *Harees* yasake duba lafiyar.
Cikin nutsuwa suke tafiya suna fira gwanin sha'awa hannun su sarke da juna, part din Hajiyarmu suka shiga bayan sun gaida su sannan suka fito suka shiga part dinsu lnna suka gaida su sannan suka fito suka tafi.Bayan sun sauke *Deeya* aschool har *Habeeb* zaya tafi sai tayi saurin rike masa hannun riga da sauri yajuyo ya kalle ta cikeda shagwaba ta rungume shi tare dacewa pls Hmm din na kadawo dasauri kaji kaga yau my sweet *"Feeya* ba zata zo ba, kuma test din bazamu dade ba zamu fito kuma ni banason zama ni kadai kaji?.. murmushi yayi tareda sake rungumeta tsama jikin sa sannan yace karki damu *Leemah* ta dana gama abunda naje yi zan dawo very soon kedai ki rubuta test da kyau kinji?.. tace to kiss yaimata agoshi sannan ya tafi asibiti.
Koda *Habeeb* ya'isa asibiti ya iske *Harees* da mutane marasa lafiya sosai don haka saida yajira shi ya sallame su tukun, sannan *Harees* yad'ibi jinin *Habeeb* da fitsarin sa yafara gwadawa cikin kan kanin lokaci yagama komai inda yafitar da result, sannan ya zauna tareda kallon *Habeeb* Wanda shidin ma kallon shi yake, cikin sanyi jiki *Harees* din yace...
*_Pls kuyi hakuri da typing errors_*
Muje zuwa
A
*_KYAUTAR ALLAH CE_* (Labarin Sadeeya)
Tareda
โ๐พ
๐นMeenat๐น
[7/4, 12:23 PM] My Ameena: ๐๐๐๐
๐๐๐
๐๐
๐
_*KYAUTAR ALLAH CE*_
_(Labarin Sadeeya)_
๐
๐๐
๐๐๐
๐๐๐๐
5โฃ5โฃ
WRITTEN
By
๐ *AMEENA UMAR FARUQ*๐
OR
๐ *MEENAT* ๐
SADAUKARWA
*GA SADEEYA SADEEQ UMMU (Haidar)*
*_Innalillahi'wa'inna'ilaihirraju'un kullimafsin'za'ikatulmaut!!!!_*
_*Wannan page din sadaukarwa ne ga my best friend๐ฉโโคโ๐ฉ Maryam Muhammad miss Mamman gas*_, _*don girma Allah Ina rokon๐๐ฝ duk Wanda ya karanta page din na yaimata Addu'a domin Allah yaimata rasuwa yau kwana bakwai kenan*_๐ญ _*tabar yara biyar, ya Ubangi Ina rokon ka*_ ๐๐ฝ _*don tsarkin mulkin ka don darajar fiyayyan halitta Allah kajikan maryam, kasata huta karaya abunda*_ _*tabari*_ _*ya Allah kasata aljannar firdausi*_
_*ma dauwamiya tareda kulluhin musulman*_ _*dasuka rigamu gidan gaskiya, ya Allah idan tamu tazo kasa mucika da imani kabamu ikon tashi dashi ameeeen*_๐๐ฝ _*yarabbi, I miss u l really miss u so muchhhh my besty Maryammm.*_ ๐ญ๐ญ๐ญ๐ญ๐ญ๐ญ๐ญ
___________________
ยฎ _PEN : WRITERS ASSOCIATION_
___________________
~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~
โ๐ฝ
_*Bismillahirrahamanirraheem!*_
_NOT EDITS_
_Congrats_ Dan'uwa yafadi yana murmushin shakiyanci tareda mikawa *Habeeb* hannun, shima hannun ya mika masa yana me sauke ajiyar zuciya, tareda cewa _thanks_ Dan'uwa amma fa kabani tsoro wlhy yadda naga jikinka very cool sai nayi zato ko har yanzu akwai sauran ciwon ne a tareda ni.
Dariya *Harees* yasaki me cike da farin ciki naganin *Habeeb* yarabu da wannan mugun ciwo, sannan yace a ah Dan'uwa babu sauran ciwon komai atareda kai kawai nadai yi haka ne don na zolaye ka, murmushi *Habeeb* yayi tareda cewa aiyayi maka kyau nima zan rama Ai, yace am so sorry Dan'uwa aibamu haka KO?..dariya *Habeeb* yayi tareda cewa "eh zakace haka aibayan kagama latsani I hope dai yanzu komai normal KO?..
*Harees* yace Insha'allah babu komai sai aje aci angonci lafiya, yafadi tareda mika masa hannun suka tafa suna dariya *Habeeb* yace Hmm kaida bari aini badan lokacin sallah juma'a yakusa ba da yanzu zan zanje nafara cin angonci na, amma bari mudawo masallaci kagani.
Ido *Harees* yazaro tareda cewa kai! Dan'uwa tun yanzu saika ce abun gudu, yace Dan'uwa kenan sai kace baka sannan matsalata ba?..kuma ainayi kokari yaufa _four week's_ kenan rabona da mace, duk dai inadan zage zafi kad'a ta wani gurin *Harees* yace gaskiya ne Dan'uwa kayi kokari koni da bani da matsala iri taka gaskiya bazan iya _four weeks_ ba tareda "mace ba, saidai inda wani babban lalura kamar irin taka din nan.
*Habeeb* yace to kagani yanzu dai bari na tafi *"Leemah* ta nacan tana jirana, yafadi tareda mikewa shima *Harees* din mikewa yayi tareda cewa, to nima ganinan zuwa sai mutafi masallacin gaba daya ko?.. *Habeeb* yace Ok" sai kazo har zaya tafi sai *Harees* yace to yau ko zaka samu zuwa Soron da gudun Fulani?..
Dasauri yace wah! tabdi ai wlhy ba zanje Soro da gudun Fulani yau ba saidai kuyi ta tafiya, amma nikam yau angoncina zan tsaya na ci wlhy. dariya ce ta kwace wa *Harees* sosai harda rike ciki sai dayayi me isarsa tukun sannan ya tsaya, *Habeeb* din na kallon shi.
Sannan yace Kai Dan'uwa har dasu shan wlhy yace "eh domin dai kasan tsawa shekarun dana dauka inason *"Leemah* ta, wanda sannu ahankali yarikide yakoma zallar kaunar ta me yawa Wanda ahalin yanzu babu inda ba kaunar ta acikin jinina, sannan kasani aduk inda so da kauna suke tsakanin mace da namiji to dole ne sai ansa mu sha'awa,agurin ko?..
yace haka ne.yace to wlhy Dan'uwa sha'awar *"Leemah* ta yakai makura a tareda ni, Kai! kamar ma karka tabbatar mun dacewa na warke sainaji wani irin matsanancin feeling dinta" yasake kamani sosai, wanda har inajin wani irin abu yana yawa acikin jikina, kai! Dan'uwa bari dai nata kai tamaka wlhy inaji idan har yauban kasance da *"Leemah* ta ba, to komai yana iya faruwa.
Ajiyar zuciya *Harees* yayi tareda murmushi sannan ya bubbuga kafadar *Habeeb* din, sannan yace karka damu Dan'uwa babu abunda zaya faru sai alkhairi kaidai kawai kabida "ita ahankali kasan yarinya ce" ba zata iya daukar bukatar ka alokacin guda ba, sai sannun a hankali zata iya dakai,
yace kar kaji komai kasan "itadin *RUHI* nace so bazanyi _Hot_ dinta ba, saidai kuma idan har zatayi mun *GARDAMA* to zan ajiye *TAUSAYIN* ta kad'an agefe nasa marwa kaina nutsawa idan yaso daga baya nayi lallashi kagane ai, ya kareshe fadi yana sakin wani shu'umin murmushi tareda daukar wayoyin sa dake kan table yace da *Harees* sai ka zo.
Dasauri yace jirani mutafi tare tunda 1:30pm tayi, Dakarfi *Habeeb* yace _what?_ dai-dai lokacin da ya'isa bakin kofar fita tareda duba kyakkyawan agogon dake daure ahannun shi yace Oh! _shatttt!,_ yanzu har 1:30pm tayi aikam nasan *"Leemah* ta na can tafito tana jirana tunda tace 11:30pm zata gama test,
*Harees* yace to bari nazo muje mu dauko ta idan muka ajiye ta gida sai mutafi masallaci, yafadi tareda kwasar wasu takardu da kuma jakar lapton da wayoyinsa, sannan suka fita suka nufi school din don dauko *Deeyar.*
*******
Koda suka isa school din sun iske *Deeya* tacika b'am da fushi kiris take jira ta fashe kuka saboda, haushin dadewa datayi tanajiran *Habeeb* bezo dawuri ya dauketa ba,don haka tana bango shi zuwa ta jiya baya, murmushi yayi cikin ta kun kasaita ya'isa gurinta ya rungumeta ta baya, tareda fadin Oh! my *Leemah* am sorry kinji?.cikin kukan shagwaba tace ni ba ruwana dakai, tunda kamanta dani agurin nan tun dazu fa nake taji ranka.
Juyoda ita yayi gabanshi tareda cewa no *Leemah* ta idan har zan manta dake to tabbas zan manta dakai na, kinga dan'uwa can shi ne ya tsayar dani munata surutu shiyasa ban zo dawuri ba, dai-dai lokacin da tadago kai tana kallon inda *Harees* din yake tsaye jikin mota yana sa kar mu su murmushi, dasauri *Habeeb* yace Lah! *Leemah* ta kalli yanai mana dariya, murmushi tayi cike da kunya ta tura kanta a kirji shin cikin zolaya yai mata rad'a dacewa sorry andubu, cike da shagwaba take dukansa akirji da hand book din dake rike a hannun ta, tana fadin kai ko?.
Banason wannan sunan fa murmushi yayi tareda rungumeta tsama akirjinsa yanajin tsantsar kaunar ta da sha'awar ta suna ratsa sassan jikinsa, ahankali yace to sorry *Leemah* ta na daina mutafi ko?..
kaita gyada sannan suka tafi.
Bayan sun sauke ta kofar gidansu *Harees* domin tace gurin sweet *Feeya* zata, Sannan suka nufi masallaci.
Kamar ko wacce Jumma'a idan sun gama cin abinci dukkan su sai sutafi Soro da gudun fulani ziyara kamar yadda suka saba, suna shirin tafiya kenan sai *Habeeb* ya tsaya daga baya yana sosai k'eya Abba ne ya juya ya kallon shi yace lafiya?..
naga kana jada baya,
Cikin jin nauyi yace Abba ni yau bazan samu zuwa ba, yace saboda me?..yace Abba akwai wani abunda zanyi ne shiyasa, kallon *Harees* Abba yayi yace wai haka ne *Hareesu?..*
shima cikin jin nauyi yace "eh Abba,
Abban yace to shikenan Allah yabada sa'a to ku mutafi, mota biyu suka cika daya tasu Abba daya kuma ta escorts *Habeeb* yana tsaye suka tafi Sannan yanufi cikin gida.
*Deeya* ce zaune a falon kasa ita kad'ai tana kallon wani India film kasan cewar ta dawo tun dazu, kuma dama *Habeeb* yace duk wacce keda girki ita ce zata ringa zama afalon kasa, wacce bata da girki ta tsaya falon sama.
Jin sallamar *Habeeb* din ne yasata tashi dasauri taje ta rungume shi tareda fadin oyoyo Hmm dina sannu da shigowa, dagata yayi yana juyi da'ita tareda fadi yauwa *Leemah* ta yakike?..cikin dariya tace lafiya lau Hmm dina, dai-dai lokacin da ya zauna a kushin tareda zaunar da'ita akan cinyar shi cike da farin ciki yahade bakinsu guri guda yana tsotasa, saida yasha bakinta son ranshi sannan yacire bakinsa daga nata, Ahankali tace *Leemah* ta kinsan meye?..
Kai ta gyada murmushi yayi tareda cewa *Leemah* ta yau inajin wani irin matsananci farin ciki, itama murmushi tayi tareda cewa nima haka Hmm dina, dasauri yace da gaske?.. tace yep cike da zumud'i yace to me kika tanadar mun?..yafadi yana tura fuskar shi tsakanin kirjinta yana shakar daddad'an kamshin turaren ta yanaji wani irin shaukin kaunar tana wanda tuni ya kashe masa jiki,
ido ta lumshe tana sakin murmushi tareda
tura hannun ta daya cikin lallausan kashin kanshi tanaya mutsawa, sannan hankalik tace ummmmh! to Hmm dina mekake so?.. ahankali yadago kai ya kalleta da kyakkyawa idanun shi dasuke rikid'e da zallar kaunar ta da kuma tsananin bukatar ta, ahankali yace......
*_Kuyi hakuri da wannan da kuma jina shuru da Ku kayi kwana biyu,hakan yafaru ne saboda rasuwa da'akai mun shiyasa ban samu zama nayi maku typing ba nagode_.*
Muje zuwa
A
*_KYAUTAR ALLAH CE_* (Labarin Sadeeya)
Tareda
โ๐พ
๐นMeenat๐น
[7/4, 12:23 PM] My Ameena: ๐๐๐๐
๐๐๐
๐๐
๐
_*KYAUTAR ALLAH CE*_
_(Labarin Sadeeya)_
๐
๐๐
๐๐๐
๐๐๐๐
5โฃ6โฃ
WRITTEN
By
๐ *AMEENA UMAR FARUQ*๐
OR
๐ *MEENAT* ๐
SADAUKARWA
*GA SADEEYA SADEEQ UMMU (Haidar)*
*_Wannan page din naka ne nabaka KYAUTAR shi kayi yadda kakeso dashi wato SALLU BHAI MISBAHU 4REAL๐, nagode sosai DA kulawar ka agareni Allah yabar kauna da zumunci ameen_.*
___________________
ยฎ _PEN : WRITERS ASSOCIATION_
___________________
~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~
โ๐ฝ
_*Bismillahirrahamanirraheem!*_
NOT EDITS
Komai kika bani inaso *Leemah* ta musamman ma kanki pls kibani kanki *Leemah* ta Ina tsananin bukatar ki kinji?..cike da kuruciya tareda rashin gane inda zancen shi yadosa, tace Kai! Hmm din na to aini din; takace anriga anbaka ni tun ranan da'aka haifeni ko?.. Kyakkawan murmushi yayi tareda tura fuskar shi awuyanta yana shakar kamshi body spray din da tafesa wanda yahad'e da humra da tashafa, shakar kamshi yake sosai yanajin wani irin sonta da sha'awar ta suna sake bibiyar sa,
ahankali yace tabbas haka ne *Leemah* ta rana ita yau hakan yafaru, ranan da banza taba mantawa da'ita arayuwata ba, ranan dana kamu dason kyakkawar yar jaririya Dana dauka acikin shawel, dariya ce takwace mata tareda cewa Kai! Hmm dina to aidai yanzu na girma don haka adaina fid'in andauke ni acikin shawel ehee, cikin dariya yace da gaske *Leemah* ta kin girma?..tace "eh mana yanzu fa l am 17 yeas old yace yesss my *Leemah* amma fa sauran two months kicika 17 din, tace to aidai na kusa ko?..
yace yesss to oya shows me u growing kinji tawan?.. yafadi tareda rungume ta sosai akirjin shi kamar zaya maida ita cikin sha, hakan ne yasa tasaki wata yar Kara wadda tasashi saurin dagoda rinannu idanun shi tareda zubasu akan ta sannan ya sassauta rungumar dayai mata. cikin wata rikitacciyar murya yace meya faru *Leemah* ta?..baki ta turo cike da shagwaba tace to bakai bane kayi _hug Dina very tied_, murmushi yayi yace to am sorry *Leemah* ta tsananin kaunar ki Ce tasa nakeji kamar nabude kirjina nasaki ciki,
hankali tace Hmm din na nimafa ina tsanani kaunar ka irin sosai-sosai din nafa, tafadi tareda tallabe fuskar shi da hannun ta sannan tace Hmm din na meyasa mu idanun ka?.. kuri yai mata da ido a ranshi yana fadin tsananin bukatar ki Ce, afili kuma yace bacci nakeji *Leemah* ta muje muyi wanka mu kwanta tace to muje, cak! yadauke yana cewa Kai! ashe dai da gaske *Leemah* ta, ta girma domin naji yau takara nauyi dariya tayi tace ah! bana fada maka ba, yace haka nefa to ai shiyasa nakeso yau ki muna mun girman nan. tace to zan muna maka dasauri yace really?..tace yep, yace _I like it my doll girl_ dai-dai lokacin da suka shige dakin shin suna kyalkyata dariya a gwanin sha'awa.
Tsaki *Jana* tayi dake labe acan falon sama kasan cewar tun shigar *Habeeb* take kallon duk abinda sukeyi, ire-iren abu-buwan da ke faruwa kenan tsakanin *Haberb* da *Deeya* aduk rana girkin ita *Deeya* din, Wanda hakan ba karamin kona mata rai yakeba still tsakin ta sakeyi tareda zama tana hura hanci kaman kumurci, sannan ta tura hannun wanta duka biyu acikin uban attachment din data kima akanta wanda akalla zayakai kusan wata biyu kenan bata cire ba,
wani irin kazamin sha'awa takeji gawani zafi data keji acikin ZUCIYAR ta gaba daya bakin ciki yagama cika mata ciki, dakarfi ta furta iskanci banza da wofi kawai sai kuma tayi shuru can kuma sai tace to wai me *BB* yake nufi dani ne?..ya daina biya mun bukata ta sannan ya hanani fita ko'ina, tsaki tayi mtss tareda cigaba da cewa to ni wlhy bazan yadda ba dole ne yau nasamar wa kaina mafita, haka kawai vazan zauna ina cutuwa ba eheee sannan ta tashi fukusun-fukusun tashiga daki tareda turo kofa da karfi.
*_To bari muleka Adonjana daya sha suburbud'a๐ agurin BB smart MAZAN fama na Haleematus-Sadeeya._*
Aban garen Ado kam saida yakwashi fiye da sati yana jinyar raunikan dayayi, wanda aciki har da targad'e biyar uku akafa biyu ahannu,
_nikam nace yayi arziki ma da bai karye ba lol,_
Sannun ahankali ado yake jin sauki da taimakon abokansa Wanda sunyi-sunyi sukai shi asibiti yakiya dan haka sai suka kyale shi suka samo wani nurse yana duba shi suna biyan shi, to ba laifi yana jin sauki, saidai kafa daya kam sai ahankali domin ta kumbura shiyasa ma baya fita ko'ina, yayinda ZUCIYAR shi take cike da daukar fansa akan abunda *Habeeb* yaimasa, domin shi mutune me matukar rikoda duk abinda kai masa in hairan insharran, don haka tunda faruwan abun yake tunanin ta yadda zaya dauki fansa, kamar yanzu mashi kad'ai a daki kwance idon sha rufe kamar meyin bacci saidai kuma ba bacci yakeba, asalima hannun shirike yake da kyallen sholi-sho yana zuka.
Ahankali yabude idonshi dasuka kad'a sukai jajir, murmushi yafara yi sannun ahankali, kuma yacigaba da dariya tun yanayi ka'danka'an har yafara dayawa sosai yake kyalkyala dariya tamkar mahaukaci sabon kamu, saida yayi dariyar me isarsa sannan yabari sai kuma yadaure fuska tamkar be taba sani wani Abu wai shi dariya ba, dakarfi yafurta karya ne wlhy cikin maganar shi tama shaya yace Kan uba akan *Jana* za'ai mun haka?..tab! ai billahillazi sai na rama, dan uban mutun ai *"Janar* dama tawa ce domin nine mutun nafarko da yafara sani ta ya' mace, kuma tunda na lashi zumarta wlhy