Showing 54001 words to 57000 words out of 163788 words

Chapter 19 - KYAUTAR ALLAH COMPLETE by Amina umar faruk.txt

11 Jul 2024

32425

kuma dare duk ita ke yin abinci da wanke-wanken kayan ga kuma gyaran yara, kasan cewar tuni an saka su makaranta don haka *Jana* tasa kar mata su tunda bazata iya gyaran suba harda Home work dinsu duk itakeyi masu don haka sai abubuwan su kai mata yawa.


Wayar ta kam tayi nema har tagaji bata gani ba don haka saita hakura shiyasa bata da abokin fita sai kuka da Addu'a Allah yakawo mata mafita, kullun idan bata kitchen to tana daki ita kad'ai kasan cewar dazaran su lili sun dawo school sai *Jana* ta janye su bata sake ganin su sai da safe idan zata shirya su zuwa school, shiyasa damuwa tayi mata yawa duk ta rame tayi fari fat kamar me ciki shikam *Habeeb* tuni tadaina ganin sa.


"Aban garen *Jana* kuwa hankalin ta kwance babu abunda yadame ta, tunda abunda take ganin shine matsalar ta to yanzu tasamu an magance matashi,


Tun wata rana da Na'omi tashiga part din nasu bata iske kowa afalon ba saidai wani irin ihu da taji yana fitowa ta dakin *Habeeb,* don haka dakin Na'omi tashiga ba tareda wani fargar komai ba.


*Jana* tagani kwance kan gado tsirara tana biya wa kanta bukata kamar yadda tasa ba, tsaye Na'omi tayi tana kallon ta, jikin *Jana* ne yabata cewa ana kallon ta don haka dasauri tajuya cike da tsoro, mamaki ne yakamata daganin Na'omi dan haka da sauri taja bargo tarufe jikinta cikin bacin rai tace uban wane yabaki izinin shigo mun dakin mijina?...


tace kiyi hakuri Aunty naga kamar kina Neman taimaka ne, Cikin masifa tace to idan ina Neman taimaka ke kinada abunda zaki taimakeni da shine?.. tace "eh Ina dashi idan har kin bani dama zan gwada maki shi ta karashe fadi tareda nufar gurin *Jana,* hararan ta tayi tareda cewa tayaya?..ba tareda Na'omin tace komai ba tahau gadon tareda yaye bargon, ta bude kafar *Janan* takafa kanta a kasan *Jana* tafara tsotsa take *Jana* tafara sakin ihu tarrrrrr.


*_Wa'eyazubillahi tar! tarr!! tarrrr!!! daku masu aikata MAD'IGO wannan wacce irin masifa ce haka kuke daukarwa kanku wai mace da mace tarrrr! wlhy kutuba kubari tun kafin azabar Allah ya'ike ku._*


Shikenan tundaga wannan ranan *Jana* da Na'omi suka dinke suka zama tamkar tif da taya, kasan cewar ashe itadin dama tan tiriyar yar MAD'IGO Ce, don haka kullum idan *Habeeb* yatafi gurin aiki su lili kuma suka tafi makaranta sai Na'omi tazo su shiga dakin *Habeeb* suyi ta aikata bad'alar su, don haka tuni *Jana* tamanta dakiran Ado shine ma ya kiranta yace mata zayazo abuja domin yayi kewarta sosai, sai tace masa karya zo yabari suna nan dawowa idan akaima yara hutun school.




*_Bayan wata uku Bauchi_*
********
Abubuwan da dama sun faru a ciki harda cikin da *Feeya* tasamu na wata biyu dasati biyu, sai faman shan wahala take saboda damuwan rashin jin halin Da *Deeyar* take ciki ba,


Wanda ba'ita kadai damuwar ta dama ba harda Hajiya da lnna, saidai lnna ta boye damuwar ta sabanin hajiya data bayyana damuwar ta afili na rashin ganin hali dubun ta, wanda gaba daya family sun shiga damuwa na rashin ji da ganin *Habeeb* din shida iyalinsa, duk da kusan kullum sai sun ganshi acikin labarai NTA wanda hakan ya tabbatar masu cewa lafiyar sa kalau, tunda yana daya daga cikin sanatocin dake aiki tukuru acikin garin su,


Saidai suna mamaki abunda yasa idan ankira layin shi ba'a samu sannan kuma yaki zuwa gida, hakan ne yasa Abba yace"abishi amma sai Baffa yace akyale shi
Ai dai yi masu addu'a, don haka sai aka kyale su aka cigaba dayi masu addu'a, musamman Baffa dayake yawan yin mafarkin *Deeya* tana kuka Wanda hakan yana nufi akwai matsala,


don haka sai ya tsanan ta addu'arsa agare su to ita kuma Addu'a takobin mummuce, musamman Addu'at iyaye ga ya'yansu" bata taba faduwa kasa banza.




*_Abuja_*
*******
A can Abuja ma komai yana tafiya dai-dai yadda Allah yatsara, *Jana* da Na'omi kam suna ta she ke ayarsu san ransu yayinda *Deeya* take cikin wani hali domin cikin wata uku da satittika dasuka wuce idan ka kalli *Deeya* saita baka tausayi,


musamman ayan kwanaki nan da bata samun isassan bacci, saboda kukan wani abu da takeji kamar na bera a dakin ta Wanda idan yafara kuka tunda magrib sai karfe 2:00pm na dare yake bari alokacin tuni ta galabai ta da tsoro, data gajida shan wahala sai tadaina kwana dakin saita koma kwana falon nan sama,


abunda *Deeya* bata saniba shine kukan datake jina bera amma na robo kasan cewar *Jana* taba Na'omi Labarin, cewa *Deeya* tana jin tsoron bera sosai don hakane Na'omi ta samo mata beran roba shine tasa mata adaki.




*_Yau Monday_*
********
baya *Deeya* ta shirya su lili sun tafi school Sannan takar kumallo tayi wanka, tashirya cikin riga da siket na atamfa bata daura dan kwali kayan ba sai tayafa gyalen abaya sannan taje falo ta kwanta bata dade da kwanciya ba bacci ya dauke ta.


Su *Jana* kam suna can suna aikata tsiyar su sai 12:00pm Sannan suka sarara ma kansu koshi yinwa ce ta kwakwale su kayan su sukasa suka fito falo cin abinci da yar aikin su tadafa masu _yan raini senses kawai๐Ÿ˜,_


Mamaki ne yakama *Jana* gani dinning table wayam bakomai har zatayi magana saiga su lili sun shigo dawowar su kenan da school jifa sukayi dajaka da kwadon abinci,lili tace aunty Jana inajin inwa hannu su taka ma suka nufi sama, suna isa sukaga *Deeya* kwance tana baccin ta zuwa *Jana* tayi zata kai mata duka sai Na'omi ta hanata
tareda cewa kar ki duke ta ina zuwa.


tafita can saiga ta tadawo hannun ta dauke da kwali tamike wa Jana kar batayi tabude saiga uwar bera katuwa, tareda ya'ya'nta dayawa sai tsi-tsi sukeyi, dariyar keta tayi tareda sa hannu tadauko uwar sannan ta watsama *Deeya* ya'yan ajiki, Cikin bacci taji kuka tsi-tsi ahankali tabude ido bakin ta dauke da salati, abunda ta gani neyasa
tafadowa daga kan kushi tareda sakin gigitaccan kara sai kuma ta dunkule guri guda
yayinda jikinta yadauki karma,


Dariya suka kece dashi har da Junior itakam lili kwab'e fuska tayi alamar zatayi kuka gani abunda akai ma *Deeya*, Cikin tsawa *Jana* tace shine dan iskanci bakiyi girkin rana ba tafadi tareda shuna mata beran dake hannun ta, Cikin tsanani tsoro *Deeya* tamike tareda cewa yanzu zanje nayi don Allah aunty *Jana* kiyi hakuri ba nasan bera,


tace to maza kije
ki dora da gudu tanufi kasa yayinda numfashi take fisga, Karo sukayi da *Habeeb*
kasan cewar yana office sai yaji kamar ana kiransa agida shine yazo koda yaduba dakinsa baiga *Jana* ba sai yanufi sama
shine sukai Karo da *Deeya,*


Wanda haduwar jikinsu yasa *Habeeb* yaji wani irin azababbe _shock_ din dayasa shi yakusan faduwa, don haka dasauri yasa hannun shi daya yarike karfen bena, yayinda ita kuma *Deeya* ta damki hannun shi dayan Cikin tsanani tsoro zatayi magana sai takasa saboda numfashin ta daya tsaya cak! ta sulale kasa sumammiya,


Dubansa yakai gareta ido yazaro tareda cewa _what!_ *Leemah* ta meyasa me ki???? yafadi tareda dukawa dasauri yatallabo ta, dai-dai lokacin da *Jana* suka biyota suna dariya itada Junior shima hannunshi rike da beran,


Abunda *Jana* tagani ne yasata sakin beran cikin tashin hankali tadora hannu akai๐Ÿ™†โ€โ™€ tareda cewa...






*_Barkan muda jumma'a_*




*_Gaskiya yawan comments yawan typing๐Ÿ˜€_*




Muje zuwa




A


*_KYAUTAR ALLAH CE_* _(Labarin Sadeeya)_




Tareda




โœ๐Ÿฝ


๐ŸŒนMeenat๐ŸŒน
[7/2, 11:49 PM] My Ameena: ๐ŸŽ๐ŸŽ๐ŸŽ๐ŸŽ
๐ŸŽ๐ŸŽ๐ŸŽ
๐ŸŽ๐ŸŽ
๐ŸŽ


_*KYAUTAR ALLAH CE*_
_(Labarin Sadeeya)_


๐ŸŽ
๐ŸŽ๐ŸŽ
๐ŸŽ๐ŸŽ๐ŸŽ
๐ŸŽ๐ŸŽ๐ŸŽ๐ŸŽ


3โƒฃ5โƒฃ




WRITTEN
By
๐ŸŽ *AMEENA UMAR FARUQ*๐ŸŽ


OR


๐ŸŽ *MEENAT* ๐ŸŽ




SADAUKARWA


*GA SADEEYA SADEEQ UMMU (Haidar)*


___________________
ยฎ _PEN : WRITERS ASSOCIATION_
___________________
~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~








โœ๐Ÿฝ






_*Bismillahirrahamanirraheem*_








"Wayyo nashiga uku ni Murjanatu shikenannn! ya tabata; dasauri *Habeeb* yadaga kai ya kalli *Jana* dai-dai lokacin beran da tasaki yake tsallen sakkowa benan, dakarfi yace _What?_ bera agidana.


hakan ne yaba Junior tsoro yasaki ya'yan daya kwaso ahannun shi; har guda hudu tuni suka fara gangarawa benan cikin tashin hankali tareda kwamar ganin ya'yan beran yadauke ta; kasan cewar tunda yasan cewa *Deeya* bata son bera shikenan shima ya tsane bera arayuwar, shi, Cikin tashin hankali yace wai ya'akai beraye suka yashigo cikin gidan nan?...


Kan kushi yadorata cike da tashin hankali yake fadin *Leemah* ta; tareda girgirza ta hannun ta yakama yana murzawa tareda kiran sunan ta saidai kuma ko motsi batayi ba, da sauri yamike yanufi fridge yadauko goran ruwa, yab'alle marfin yazuba mata afuska wani abun mamaki ko ince abun tsoro shine ko dan yatsan ta baiyi motsi ba balle yasa ran numfashin ta zaya dawo.


Cikin tsanani tsoro yasaki goran tareda dukawa yana cewa a ah! *Leemah* ta, pls ki bude idon ki yana girgirzata; dai-dai lokacin da Lili ta sauko tana kuka tanufi gurin *Habeeb* din cikin tashin hankali ya kalle ta yace my lili meyasa meki?...


ba tareda yajira amsar taba ya cigaba da girgiza *Deeya* wacce KO" dan yatsan ta bai motsa ba,
gaba daya hankalin shi yagama tashi.


Cikin tabe baki lili tace Daddy Aunty *Deeya* bajata taci daga bacci ba ne?....Da sauri yace noooo! my Lili zata tashi kinji?...cikin kuka tace to Daddy kagani ko?..Kai ya gyada mata alamar son Karin bayani, tace ai Aunty A'womi takawo fela chine Aunty *Jana* ta jubama Aunty *Deeya* fela ajiki Da sauri yace _Wha_?..


tareda zuba masu wani irin azababben kallo me cikeda bacin rain abunda suka aikata ga *Leemarsa* aikam tuni sukai tsuru-tsuru kamar marasa gaskiya ashe su๐Ÿ˜, yayinda jiki su yadauki rawa musamman jikin Na'omi sai rawa yake kasan cewar tana bayan *Jana* ta boye,


Lili tace "eh Daddy ada Junior kuma ai Aunty *"Deeya* na bata chon fela ko?..kai! ya gyada alamar "eh, Cike da tashin hankali yamaida duban sa ga *Deeya* wacce har yanzu bata mota ba, yace Don Allah *Leemah* ki bude idon ki kinji gani tareda ke bazan bari komai ya same ski ba kinji?.. saida kashhhh! *Leemah* kam ko gezau batayi ba.


hakan ne ya sake firgita *Habeeb,* dan haka cikin tashin hankali da tsanani firgita yadauke ta cak! kamar yar tsana yasab'a akafada da sauri yafita waje yayinda Lili tabi bayan shi tana kuka da sauri yajuya yajawo kofar falon da karfi ya kulle.


_To๐Ÿ˜ณfa *Habeeb* me kuma zakayi???_




Drive shi nagani shi yataso da sauri yana cewa subhalallahi! yallabai bata da lafiya ne?...tareda dazuwa Da sauri ya bude mota, dasauri *Habeeb* yasata ciki tareda shiga ya zauna ya rungumeta; dasuri Drive ya rufe kofa, Lili tasaki kuka tareda cewa Daddy janje Aunty *Deeya* cikin sauri yace da Drive sata gaba mutafe yace "OK tareda bude gaba yasata ya rufe sannan ya zagaya yashiga yatayar yafita da gudu,


kasan cewar tuni megadi yabude masu get yayinda bodyguard din sa suka rufa masa baya, dama tunda suka ga yafito hannun shi dauke da *Deeya* sun san ba lafiya shiyasa suka shiga mota sukai ready basu tsaya ko'ina ba sai wani hadadd'en private hospital Wanda aka tanada domin su da iyalai su.


Cikin sauri Drive yabude ma *Habeeb* mota yafito da'ita, Cikin gaggawa nurse su kazo da gadan daukar maralafiya aka dorata emergency room aka nufada ita.


Likitoci sunkai guda boyar akan tasu nafama dan ganin numfashi ta; yadawo sukai kusan awa uku suna abu daya duk hankalin su yatashi, dakyar dai suka samu numfashi Nata yadawo koshi saida ta makon oxygen, sannan babban likitan yasa akafito da'ita akanufi wani special room da'ita sannan shima babban likitan ne yafito yana sharan gumi.


Shikam *Habeeb* tunda aka shiga da *Deeya* emergency room din yakeda faman safa da marwa, shida Lili wacce da tagaji da safa da marwa sai ta zauna tafara gyan-gyadi, daukan ta yayi ya rungume akafad'a yaci gaba da da safa da marwa Cike da tashin hankali yana Cikin haka ne babban Likita yafito yace Da *Habeeb* yabiyo shi bamusu yabi bayan dasuri suka nufi office din likitan.


Bayan sun zauna sai likitan ya kalli *Habeeb* Wanda shima shi yake kallo, yace yallabai munyi nasara numfashi ta yadawo da taimakon Allah yana tafiya dai-dai amma fa saida akasa mata oxygen, dasauri yace oxygen Dr?..yace "eh yallabai saboda taga wani abunda yai mummunan firgitata wanda shine ya haifar mata da dauke war numfashi sosai,


Wanda kadan yarage tashiga common, saidai Allah yatsare ba tashiga ba amma dai abinciken mu mungano damuwa tayi mata yawa Wanda idan ba'ayi kokari rabata dashi ba to komai na iya faruwa da'ita; dan yanzu haka ma kad'an yarage ciwon zuciya yaka mata; da sauri cike da tsanani mamaki *Habeeb* yace _What?_ Dr ciwon zuciya kuma _for how_?..


Dr tace "eh to yallabai kai zan tambaya domin akarancin shekarun ta bai kamata ace ciwon zuciya yakamata ba, cike da tashin hankali yace Dr I hope dai be kamatan ba KO?.. yace "eh amma dai yana barazanar kamata, ajiyar zuciya *Habeeb* aran shikuma mamaki yake wai ciwon zuciya kesan kama *Leemarsa* to wai agari yaya hakan tafaru?..


Dr yace yallabai ya kamata akula da'ita sosai domin dai tana bukatar kulawa wanda hakan ne zaya kareta da kamuwa da ciwon zuciya,


Cikin sanyi murya *Habeeb* yace nagode sosai Dr kuma insha'allahu za'a kiyaye, yanzu Zan iya ganin "ta?.. yace "eh amma sai zuwa anjima lokacin an cire mata oxygen din, wanda muna saran farfado warta insha'allahu.


yace OK" ba damuwa zan iyazuwa gida nakai Dota na na dawo?.. yace "eh karka damu akwai nurse da suke tsoron marasa lafiya yace OK" tareda tashi yasabaLili akafad'a suka fito tareda likitan yanuna ma *Habeeb* dakin da'akakai *Deeyar* room 5 ne ta window dakin *Habeeb* yaleka tana kwance sanye da abi numfashi, tsura mata ido yayi yana kallon ta wani irin azababben SONTA ke yana bin jininshi gawani irin tausayin ta daya Kama shine, gawani masifaffen rama datayi masa shimamaki mayake tareda tambayar kanshi waida yaushe *Leemarsa* takoma haka dubu cikinta kamar bata cin komai koda yake dama Cikin nata haka yake ashafe kotaci abinci kamar bataci ba saidai wannan lokaci yafi shafewa sosai, ajiyar zuciya yayi tareda cewa Allah yabaki lafiya *Leemah* sannan yakalli wasu bodyguards dinsa guda biyu kirnsu yaida hannu aikam cikin sauri suka karasa gurin shi cema suyayi su tsaya abakin kofar nan zayaje gida yakai lili yadawo dasauri sukace Ok" Sir Sannan ya nufi mota direba yabud'e mashi ya shiga suka ka nufi gida.


****** *****
Su *Jana* Kam bayan fitar *Habeeb* suka sauko falon kasa bayan Na'omi tadauko kwalin ta kwashe beraye sannan suke tafaman safa da marwa, kasa kallo daya zakai masu ka fahimci dukkan sun atsora ce suke, musamman Na'omi da jikinta sai rawa yake dasauri tanufi kofa zata fita sa tajita arufe,


Cikin tashi hankali takalli *Jana* tareda cewa pls Aunty ki bud'e mun kofa nafita kafin Sir *Habeeb* yadawo ya kashe ni nikuma banason namutu pls, harara *Jana* ta watsama ta tareda yin tsaki mtww! tace dayake ni na rufe ai dole kice na bud'e maki, kuma yadda baki son ki mutu nima banason ta, don haka dole ki tsaya duk abunda zayi yai mata tare dake, tunda ke kika kawo berayen.


Ni bakin ciki ma daya da sihirin danai mashi ya karye tunda dama mlm dare yace" dazaran yataba ta shikenan daga lokacin sihiri zaya karye gashi yataba ta, harma dauka ta yayi mtww! tasake yin tsaki tareda cewa nidai kin cuceni wlhy.


Dai-dai lokacin da sukaji motsin bud'e kofa dasauriJunior yaboye bayan kushin jikinsa nata rawa dama shi yana matukar tsoron *Habeeb*.




"Akam *Habeeb* ne yashiga kafadar shi dauke da da Lili juyawa yayi yarufe kofar Sannan yanufi dakin shi, ya kwantar da ita kan gado, yafito yana kokarin zare belt din jikinshi rai bace yanufi Na'omi wace tun shigowar shita zube kasa tana murza hannu alamar neman afuwa, saidai bai tsaya sauraren taba yashig labta mata belt,


"Ai kam tuni tasaki ihu tare da fadin _Sorry Sir_, Cikin bacin rai yace" _u don't know who she to me ba_?..Cikin azaba tace _Sorry Sir l know she is u wife_, Cikin tsawa yace Oh! kinsani matata ce shine kike kokari kashe mun ita; bakisan cewa itace rayuwa taba?.. shegiya uban wa yafada maki tana tsoron bera?..


Cikin tsanani azaba tace Aunty domin tuni yafara fasa mata jiki da belt din yace OK" is good tareda cigaba da labtanta.


*Jana* kam jikinta sai rawa yake domin tunda take dashi bata tana ganin baci ranshi irin yauwa ba,don haka dasuri zata gudu ciki zafin nama yafisgo ta yajefa kan kushin tareda watsa mata wani irin mugun kallo me dauke da gargad'e kika kuskura ki kabar gurin nan sai nayi mummunan saba maki, aikam tuni ta nutsu saidai jikinta sai rawa yake cigaba yayida dukan Na'omi.


Saida yayi mata lilis domin tuni yafarfasa mata jiki sannan ya kyaleta dama ga jikin yasha bilichin, cikin tsawa yace _get out of my house_, kuma daga yau nakoreki daga aikin don haka idan nasake ganin ki agidan nan saina sa an daure ki, _stupid woman_ kawai dakyar take Jan jiki zata fita cikin tsawa yace dan ubanki zoki dauki kwalin kazantar ki, dasauri tajuyo tazo ta dauka tafita dakyar da karfi yarufe kofar rai bace yanufi gurin.


*Jana* wacee tuni tafara rokon shi yayi hakuri bai tsaya sauraran taba yashiga zuba mata mari tako'ina hagu da dama, yana fadin dan iskanci kinsan cewa bata son bera shine kika sama ta don kiyi mata illa ko?.. hakuri take bashi amma ina ran yan maza yabaci saida yahada mata jini da majina tukun sannan ya kyale ta; domin tuni bakin ta da hanci sun fashe jini kawai ke fita,


Cikin tsawa yace ina Junior?.. dasauri tanuna mashi inda Junior yake wanda tuni yasaki fitsari saboda tsabar tsoro.


Zuwa *Habeeb* yayi ya kamoshi tareda zaro wayar redio yashiga tsaula ma shi yana fadin dan uban ka harda kai ko?.. sai ihu yake yana fadin sorry Daddy nadai, na saida *Habeeb* yazane shi tas sanna ya kyale shi yanufi daki zuciyar shi tana kuna.




Toilet yashiga yasa karma kashi ruwa yadauki lokaci sannan yayi wanka yafito, yana cikin shiryawa lili ta tashi daga bacci tace Daddy ina Aunty *Deeya* ta tashi aga baccin?..yace a ah

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login