Showing 126001 words to 129000 words out of 163788 words
Chapter 43 - KYAUTAR ALLAH COMPLETE by Amina umar faruk.txt
jikina shikenan kuma duk sai ku tsotse mun ruwan jiki na dake da baby ki ko?...
hmm to nidai inajin yinwa don haka sai a bani abinci naci dasauri ta bude ido tareda dukan sa kadan akirji, cike da zola yace auchhhh! ni *Habeebullahi* zakuma afasamun kirji ne?.., dariya tayi sai kuma taturo baki cike da shagwaba tace kai! sweet Hmm na to aikai ne ka tsotse mun ruwan jikina,
dariya yayi cike da nishadi yace yes my honey nine na tsotse maki ruwan jiki bakece kika tsotse mun ba, nagode sosai da farin cikin da kike shayar dani Allah yashayar dake ruwan alkausar tace ameen tareda sweet Hmm na murmushi yayi yace ameen, yanzu tashi muje muyi wanka sai kiraka ni part din lnna naci abinci sannan naji meyasa idan kinje part dinsu take koran munke,
tace yauwa sweet Hmm na ka tambaye ta" abinci kuma gashi can na girka maka, kai yadafe tareda cewa Oh! my honey wai meyasa kike son wahalar mun da kanki ne?..ashe ba nace ki daina yin girki ba umuh?..tace to kayi hakuri zan daina amma dai nafison ka ci abinci na,
Murmushi yayi me cikeda farin ciki yace godia nake yar albarka nikaina idan ba abincin ki danasu lnna naci ba sam banajin dadi, sannan yadauke tasuka shiga toilet.
Bayan sunyi wanka sai suka dauro alwala suka fito kasan cewar azahar har tawuce, sai suka shirya cikin jallabiyya shiyasa fari ita tasa baki bayan sun gaba barin turaruka ajikinsu sannan sukayi sallah,
Bayan sun idar sai suka nufi dinnig table tazuba masa abinci yafara ci, sosai *Habeeb* yake cin abinci yana zubama *Deeya* tasani tareda yaba mata iya girki itakam tana ta dariya, saidai ita ko kadan bata iyaci ba domin tunda ta samu ciki wani lokacin idan tayi girki bata iya ci kamar yanzu yinwa takeji amma kuma sam bata jin cin abincin,
Asalima jita ke kamar zatayi amai yayinda takeji jikin ba dadi, kula da hakan ne yasashi saurin gama ci abinci yatashi tareda daga ta yaman nata dajiki sa, saidai wani irin zafi yaji ajikin ta yayi sosai hakan ne yasashi saurin dago kanta dake kafadar sa ya kalleta, saidai me gani yayi idon ta yana wani irin juyawa bakin yana kekokarin ba cewa hakan yasa shi zaro ido cike da tsoro yace...
*_Slm don Allah kuyi hakuri darashin ganin posting dina kwana biyu akan lokaci, hakan yafaru ne saboda bukin sister na da mukeyi, da fatan zaku sata acikin addu'ar ku?.. nagode barkan mu da Jumma'a dafata munyi lafiya Allah yakarbi ibadun mu ameen._*๐๐ฝ
Muje zuwa
A
*_KYAUTAR ALLAH CE_* (Labarin Sadeeya)
Tareda
โ๐พ
๐นMeenat๐น
[11/9, 10:08 PM] My Ameena: ๐๐๐๐
๐๐๐
๐๐
๐
_*KYAUTAR ALLAH CE*_
_(Labarin Sadeeya)_
๐
๐๐
๐๐๐
๐๐๐๐
6โฃ9โฃ
WRITTEN
By
๐ *AMEENA UMAR FARUQ*๐
OR
๐ *MEENAT* ๐
SADAUKARWA
*GA SADEEYA SADEEQ UMMU (Haidar)*
___________________
ยฎ _PEN : WRITERS ASSOCIATION_
___________________
~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~
โ๐ฝ
_*Bismillahirrahamanirraheem*_
_NOT EDITS_
Meya faru my honey *Leemah*?.. dai-dai lokacin da ta tafi luuuuu! zata zube kasa domin tuni numfashin ta yadauke, aikam cikin zafin nama ya tallabo ta tareda fadin yah! elahee!, cikin matukar gigita yakoma ya zauna a gujerar daya tashi tareda zaunar da'ita akan ciyar sa yana girgiza ta, saidai bata motsa ba hakan ne yasashi fadin no my honey *Leemah* open u eyes kinji?..
Sai kuma yayi sauri yadauki sauran ruwan da yasha yarage, yayyafa mata afuska aikam take tasaki ajiyar zuciya wanda kusan a tare suka sauke, ahankali tabude ido ta kalle shi shidin ma ita yake kallon Cike da tausayi tareda tsantsar damuwa yace sannu kinji?.. Kai ta gyada masa alamar yauwa, sannan yace my honey *Leemah* nace kibar nakira "Dan'uwa ya dubamun ke kince "a ah shin kinason wani abin yasamar muke ne?...
Cikin shagwaba tace "a ah sweet Hmm na nidai yinwa nakeji muje part din "lnnan mu naci abinci kaji?...yace to zaki iya tafiya ko na dauke ki?..tace zan iya yace to oya tashi muje sai kici abinci sannan nakira "shi ya dubaki KO?..tace to Hmm na amma don Allah idan "yazo kace karyai mun allura kaji?.. bana son injection ko kadan, ta kareshe fadi kamar zatayi kuka.
Murmushi yayi dai-dai lokacin da yatashi tareda dagata yagyara mata gyalen datayi rolling akanta sannan yadauki wayar yasa aljihun sa, sannan ya rungume ta akafadar yana fadin don't worry, bazayai maki ba tunda bakiso saidai idan yabaki magani zakiyi hakuri kisha kinji?...kai ta gyada tareda yamutsa fuska domin dai shidin ma bason shi take ba.
Ahankali suke tafiya har sun kusa isa bakin kofar fita sai suka tsaya, yace l hope kin karashe shan wayan can magungunan na ki?..gaban ta ne yafadi wanda yasata saurin sun kuyar da kai kasa domin dai tasan bata shaba, hakan ne yasashi yajuyawa ya kalli wata leda dake ajiye saman table "a can gefen, yace ina zuwa gurin ledar yanufa yadauko yadawo gurin ta,
Sannan yabude ledar magani naga yaciuro yana dubawa sai kuma naga yadago kai da sauri ya kalli *Deeya* wacce na hango tsabar tsoro a idon ta, sosai *Habeeb* yake kallon magani tareda watsama *Deeya* wani irin kallo me cike da tuhuma wanda yasake tsora ta.
Ahankali yace my honey *Leemah* tunda na tafi ba kinsha maganin ki ba ne?..., cike da tsoran gani yanayin sa tace um umm! da..ma.. yace *Leemah* ba kinsha maganin ba dai ke nan ko?...to why ummuh?...
kamar zatayi kuka tace um umm! Hmm na dama zan sha idan naci abinci kaji?...
Magani ya mayar cikin ledar tareda rintse ido da alama baiji dadin rashin shan maganin ba, ahankali kuma yabude idon tuni har sunyi ja aikam take taji gaban ta yasake faduwa domin rabon data ganshi haka har ta manta rana, ba tareda yace mata komai ba yakama hannun ta suka fita falon hannun shi daya rike da ledar magani.
Kallon shi tayi inda ta hango bacin rai kakara afuskar shi, kamar zatayi kuka domin idan akwai abinda ta tsana to bai wuce bacin ranshi ba, kamar yanda tasan shima babu abinda ya tsaya arayuwar sa irin bacin ranta tareda jin kukan ta, to amma itakam yazatayi ne?...kwata-kwata batason magani tareda allura.
Ahankali haka, cikin sanyi murya tace pls sweet Hmm na kayi hakuri idan naci abinci zansha kuma daga yau bazan sake kinsha ba kaji ?... bai ce mata komai ba suka shiga falon bakin sa dauke da sallama, Baffa da *Hafeez* su amsa kasan cewar suke cikin falon zaune suna fira, cike da mamaki Baffa yace "a ah *Habeebullah* Kai ne kuma yau?...
Murmushi yayi yace "eh Baffa ni ne tareda zama ya zaunar da *Deeya* kusada shi wacce gaba da hankalin ta yatashi saboda ganin yanda *Habeeb* din ya kyaleta, cikin girmama wa yagaida Baffan ya amsa itama tagaida shi *Hafeez* ma yagaida shi ya amsa, sannan Baffa ya tambayi *Habeeb* lafiya yazo yau?...
yace *Leemarsa* ce batada lafiya shiyasa yazo, Baffa ya kalli *Deeya* wacce sai kallon *Habeeb* take kamar zatayi kuka, yake yace "a ah ikon Allah to amma mu bamu saniba, dai-dai lokacin da lnna tafito.
Baffa yace to Da sauki ko?..yace "eh lnna tace ah! *Habeebu,* jiya akatafi yau kuma sai gaka Allah dai yasa lafiya?... yace *Leemah* ce bata da lafiya tace to tareda kallon *Deeya* wacce kadan takejira ta fashe da kuka, sannan tace shiyasa kazo?... yace "eh tace to Allah yasa wake yace ameen, amma lnna meya sa idan *Leemah* tazo nan part din saiki koreta?.... murmushi tayi sai kuma ta tabe baki tace au karata aka kai maka?...
yace "a ah lnna ba karanki takawo ba kawai dai tace idan tashigo sai kice ta tafi part din ta, tace saboda bazan iya wannan bakuncin na taba mutun dayazo sai yafara cewa shi abu kasa zayaci, idan kuma anyi yace bazaya ciba shi sai abu kaza yakeson yaci, to idan ita Hajiya ta'iya dauka toni dai ba zan iya daukar wannan aiki.
Baki *Deeya* ta turo cike da shagwaba still kamar zatayi kuka, yayinda shi kuma yayi murmushi yace to lnna ai hakuri za'ayi kinsan me ciki saida lallabawa, kinga yanzu ma munzo ne idan kinada abinci ki taimaka kidan bamu *Leemah* yinwa takeji kin sa idan tayi abinci bata iya ci, tace haka fa! abinci kam akwai shi saida tuwon shinkafa ne miyar kuka idan zayaci to sai nazubo Mata.
ba tareda ya kalli *Deeya* ba yace zakici?.. muryar ta narawa tace "eh yace to lnna zataci nan lnna taje takawo mata, loma uku tayi ta ture tareda cewa ta koshi tana kallon *Habeeb* wanda har yanzu bai kalle ta ba, yace nasan baki ko shiba so kikaraci ganin yanda yai mata yasa tasaki kuka wanda dama kiri takejira ido yarintse domin jin kukan ta yayi kamar saukar guduma atsakiya yarkan sa,
Baffa da lnna da *Hafeez* kam baki da hanci suka saki cike da mamaki suna kallon su, dama shi Baffa tunda suka shigo ya fahimci akwai wani abi tsakanin su.
Ba tareda ya kalle taba yace meya faru kuma *Leemah* ta?... cikin kuka tace Hmm na idan na cigaba da ci amai zanyi kuma inajin yinwa sosai, dasauri yace to barshi haka nan *Leemah* ta kar kiyi amai yafadi tareda jaye flat din daga gaban ta, yace kai *Hafeez* dauki ka kai kitchen kadauko mata ruwa a fridge yace to tareda dauka yanufi kitchen do.
Sannan *Habeeb* yace to *Leemah* ta yanzu me zakici?..tace kwadon rama da kuli ayayyanka tumatur, murmushi yayi tareda kallon lnna wacce take ta kallon *Deeya* me had'e da harara, yace lnnan mu idan akwai ramar don Allah ayi hakuri abamu kinji?...dai-dai lokacin da *Hafeez* yadawo dauke da ruwan ya'ajiye gaban *Deeya.*
Humm shine abinda lnna tace tareda tashi tanufi kitchen, can sai gashi ta dawo hannun ta dauke da kwadon rama aflet yasha yankakken tumatur har da man kuli tazuba dasauri *Deeya* tamika hannun jikinta har yana rawa, yayinda lnna tamike mata tareda hararan ta kar batayi tana tura baki tafara cin abinta hannu baka hannun kwarya, yayinda lnna ta kalli *Habeeb* tace to idan taci sai kutattara kubar mu part dina domin niba yar aikin taba ce yauwa, sannan tanufi daki.
Murmushi yayi yace to lnnan mu mun gode Allah yaja kwana, Baffa ma tashi yayi yana dariya tareda kama hannun *Hafeez* yace tashi muje akwai maganar da nakeso muyi suka fita suka bar su.
*Deeya* kam sai cin ramar take tana kallon *Habeeb* wanda sai faman daddana wayarsa yake kamar bai san da'ita agurin ba, asali kuma ita yake kallo ta kasan ido zuciyar sa cike da tausayin ta ganin yanda take cin ramar tamkar mayunwaciya, aran shi yake fadin Hmm wani aiki sai ciki.
Saida tacinye tasss sannan ta ture flat din tareda cewa sweet Hmm na nakoshi, ba tareda ya kalle taba yace Alhamdulillahi! ga ruwa kisha yafadi tareda daukar ruwan ya mika mata, dasauri takarba tasha tana kallon shi sannan yaballo mata magani yabata shima ta karba dasauri ta sha, sannan yatashi yadauki flat din yakai kitchen yadawo yace to tashi muje part din mu sai nakira "Da'uwa yadubaki tashi tayi ta fada jikinsa tareda sakin kuka, ido yarintse tareda rungumeta domin dai yatsani kukan ta cikin sanyi murya yace me kuma yafaru?..cikin kuka tace to bakai bane kake fishi dani har bakason kallona don kawai bansha magani ba, dasauri yadago kanta tareda cewa kawai fa kikace *Leemah* ta?.. sokike wani abin yasamar munke?..Kai ta girgiza cike da kukan shgwaba tace to nace maka daga yau zan dinta sha shine kakeyi fishi dani kaki kallo na.
Murmushi yayi yace ai Hmm *Habeeb* bazaya taba iya fishi da *Leemarsa* ba, sannan *Leemah* tasani cewa koda kwayar idon *Habeeb* basu kalle taba to zuciyar sa tana kallon ta aduk inda yake domin itace madubin sa, cike da farin ciki tace really?. yace kwaira kuwa domin ke kadai nake so da kauna
so taya zanyi fishi dake umu?..
baki ta turo tace to ai yanzu ka daina so na baby ka kake so, tafadi tana kokarin bari jikinsa. Dasauri yasake rungume ta yace hey akwai wata baby da nafi so ne bayan ke?...
tace "eh dasauri ya dagokan ta yakure ta ido sannan yace wace?..tace unborn baby mana yace tab! inji wa ?..tace to ba don naki shan magani saboda shine" kake fishi dani ba.
Yace tab! to aini saboda lafiyar kine bawai ta unborn ba, tsaya wane ma unborn baby tukun?.. tace gashi nan, kalle-kalle yafara yi afalon yana fadin ina yake?..cike da shagwaba tadauki hannun sa tadora akan cikinta tace to bagashi nan ba,
Yace wannan ai cikin *Leemah* ta ne tace to baya na ciki ba dariya yayi yace yauwa anzo gurin, yafadi tareda tallabo fuskarta yasa harshe yalashe hawayen sannan ya rungume ta aka fadarsa yace muta fi part din mu kiji wata magana sannan suka fita.
Saida suka shiga part dinsu ya zauna a kushin tareda zaunar da'ita akan cinyar sa, ya rungume ta sannan yace shin *Leemah* ta yazanso badili fiye da zahiri umu?...cike da rashin fahimta take kallon sa, yace ina nufin taya zan so abinda ban ganiba fiye da abin da nake gani umu?..don haka ke nake so da kauna fiye da kaina, so wane ma unborn umuh?..wanda ko ganin sa banyi ba shine kike tunanin Zan so shi" fiye dake?..never aike dinta da ban ce.
murmushi tayi cike da jindadi tareda kai masa duka kadan akirji tace sweet Hmm na nima nafi sonka fiye da unborn, yace yauwa haka nake so kyale unborn din nan can saidai kinsan me zamuyi masa idan yazo?..tace "a ah yace zan samma shi cikin son da nake maki kadan, kema ki samma shi cikin son daki ke mun kadan sai mu hada mu ba shi shikenan mun sallama shi ko?...yakareshe fadi tareda ta be baki.
Dariya tayi me cike da kuruciya tace eyeee! shikenan kuwa sauran sai mu rike abin mu ko?.. shima dariyar yayi me cike da kaunar ta yace yauwa tawan ashe dai kingane, to muyi wakar mu nan suka fara rera wakar zan rayu da ke" da kai, Bayan su gama yace yauwa to bari nakira "dan'uwa yadubaki yafito da waya daga aljihu, yayi dialing lambar *Harees*
Kara daya yadauka yace likita bokan ture yakake?.. banji abinda *Harees* yace ba, saida naga *Habeeb* yazaro ido cike da tsanani mamaki yace....
Muje zuwa
A
*_KYAUTAR ALLAH CE_* (Labarin Sadeeya)
Tareda
โ๐พ
๐นMeenat๐น
[11/9, 10:09 PM] My Ameena: ๐๐๐๐
๐๐๐
๐๐
๐
_*KYAUTAR ALLAH CE*_
_(Labarin Sadeeya)_
๐
๐๐
๐๐๐
๐๐๐๐
7โฃ0โฃ
WRITTEN
By
๐ *AMEENA UMAR FARUQ*๐
OR
๐ *MEENAT* ๐
SADAUKARWA
*GA SADEEYA SADEEQ UMMU (Haidar)*
___________________
ยฎ _PEN : WRITERS ASSOCIATION_
___________________
~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~
โ๐ฝ
_*Bismillahirrahamanirraheem*_
_NOT EDITS_
_What?..._ sunyi accepting dinmu fa kace Dan'uwa kai! Alhamdulillahi! amma naji dadi sosai kasan Allah banyi tsammani zasu amince damu da ba, tunda ance anata zuwa basu amince wa ah! gaskiya muna da sa'a to ameen yah Allah.
Yanzu kana office ne ko gida?...Ok" pls kashigo nan zaka duba mun my honey *Leemah* batada lafiya, yafadi tareda shafo fuskar *Deeya* yace "eh nazo tun dazu to Ina naga ta zama Abuja *RUHINA* tana Bauchi ba lafiya Ok" sai ka karaso sannan ya kashe wayar yana kallon *Deeya* wacce itama shi take kallon, saidai kallon tambaya take masa,
Cike da farin ciki yace *Leemah* kitaya mu murna kamfani sarrafa audu dake Lagos sun amince zasu bamu shiya aciki, cike da farin ciki tace kai! amma naji dadi na kuma tayaku murna sosai Allah ya sanya alkhairi da dauka ka, yace ameen my honey *Leemah* ga dan'uwa nan zuwa yaduba mun ke don naji kamar jikinki yakara zafi sosai ya kareshe fadi tareda gyara mata kwanciya ajikinsa.
Ahankali tace to sweet Hmm na amma dai bada allura zaya zoba KO?...dariya yayi yace Kai! *Leemah* ta wannan tsoron injection din naki yayi yawa, gashi nan kin ko yawa "yarki Lili tsoron alluran ta har haushi yake bani wlhy "yarinya idan za'ayi mata allura sai kowa yasani, baki ta turo tareda cewa to ai akwai zafi sosai ne murmushi yayi yace like mother like doughter ga tsoron injection ga rashin shan medicine,
Dukan satayi akirji cike da shagwaba tace stop it sweet Hmm na, yace na daina honey *Leemah* ta nasan allura da zafi shan magani kuma babu dadi amman inason kidaure kiringa sha kodan lafiyar ki; *Leemah* ta Ina kaunar ki fiya da yanda nake kaunar kaina shiyasa banaso wani abin yasamar mu ke kinji Zuma ta?... Kai ta gyada masa jiki asanyaye.
Slm *Harees* ne ya katse masu hirar alluran *Habeeb* ne ya amsa yana fadin har ka karaso?..yace "eh dama nakusa karasowa yana sanye da suit fari hannun sa rikeda briefcase da kuma box din magani zama yayi a kushin din dake kallon su,
Ahankali *Habeeb* yadaga *Deeya* wacce kunya yakamata nagani yanda *Harees* ya iske su, shikam babu abinda yadame shi domin ba yau yasaba ganin su haka kamar zasu mai da juna ciki ba, asalima jakarsa yake kokarin bude wa tareda fadin queen of beauty yajikin?...tace dasauki yace sorry dan kwanta na dubaki,
kallon *Habeeb* yayi da duk yabi wani kwakume ta kamar ance za'a kwace masa ita murmushi yayi, cike da zolaya yace yallabai to dan gyara na dubata, ko zakamai da ita ciki ne?...hararan shi yayi tareda cewa aikasan inda da hali da tuni my honey *Leemah* tana cikina boye ta kodan saboda sa'idawa irin ku" dai-dai lokacin da yatashi ya kwantar da *Deeya.*
Dariya *Harees* yayi tareda fito da abin awo yana cewa auni ne ma me sa'ido?... *Habeeb* yace "eh, nan dai *Harees* yaduba ta Bayan yagama dubata ta tashi zaune yayinda *Habeeb* ya zauna kusada ita yaman na ta da jikinsa, shima *Harees* komawa yayi zauna tareda dauko fayal dinta wanda dama yana cikin jakarsa sannan yai rubutu acikin,
Bayan yagama sai yace Queen of beauty jinin ki