Showing 153001 words to 156000 words out of 163788 words
Chapter 52 - KYAUTAR ALLAH COMPLETE by Amina umar faruk.txt
acika jagulasu tunda sudin bakwaini ne, kuma duk abinda ake suna ta barci abinsu da'alama yaran bamasu rigima bane.
Suna nan zaune har bayan isha'i basu farka ba, hakan ne
yasa hankalin yan'uwa yafara tashi, musamman Hajiyarmu da *Feeya* saida *Harees* yace karsu damu koda sun kai gobe basu farka ba, babu komai duk cikin samun sauki ne don haka hankalin su ya kwanta.
Shiyasa suka tafi gida sai gobe zasuzo inda aka bar Hajiyarmu da goggo Lanti zasu zauna da'ita tareda kula da twice, shikam *Harees* dama nan zaya kwana dole don haka *Feeya* da *Harees* su basu tafi gida dawuri ba sai 11:00pm sannan.
********
*_Washegari_*
*********
Da misalin 10:30am *Habeeb* yafarka *Harees* ya taimaka mashi yatashi ya zauna idon shi na kan bed din *Deeya* Dasauri yace dan'uwa har yanzu *Leemah* ta bata farka ba?..yace "eh amma fa babu matsala zata iya farkawa koda wani lokaci, ajiyar zuciya yayi Ok",
yace yanzu ina ke yi maka ciwo?..fuska ya yamutsa yace kai na saidai ba sosai ba sannan banajin karfin jikina, yace sorry yanzu tashi muje kai wanka ko kaji karfin jikin sannan kazo karanka sallolin da'ake binka sannan na auna BP naka, yace Ok saida yaje yaga *Deeya* yadade tsaye akanta yana kallonta yanajin kaunar ta nasake 'karuwa acikin ran shi,
ahankali yashafa kanta yaimata addu'a bayan yagama sai yaimata kiss agoshi, sannan yaje yashiga toilet yai wanka tareda dauro alwala yafito sanye da jallabiya brown wacce *Hafeez* yakawo mashi, balaifi yadanji karfin jikinshi bayan ya'idar sallah sannan *Harees* ya auna jininshi balaifi ya sauka ba kamar da ba,
bayan yayi dan rubutu a file sannan ya kalli *Habeeb* yace tashi muje gurinsu Hajiyarmu yace sun zo ne?.yace "eh ainan suka kwana cike da mamaki yace suna ina?..yace suna nan adakin dayake kusa da wannan har su Mamu duk sunzo kaga idan kun gaisai sai kakarya sannan kasha magunguna Dasauri yace to *Leemah* ta fa waza yatsare ta?..
yace Allah wanda dama shike tsare da'ita, goshi yadafa yace to ainasani ina nufin wanda zaya tsaya adakin kafi mudawo koda tafarka, yace Oh! kamar nurse kake nufi ko?..yace "eh karka damu akwai nurse da nayi wa magana,
yace Ok har zasu fita saiga wata nurse tashigo gaida su tayi *Harees* ne ya amsa tareda fadin yauwa, sis Balki kafin nadawo idan ruwan yakare kisa mata wani pls kiyi yanda nace tace to idan kuma kinga da matsala ki kirani ina wannan daki dake kusada wannan, tace ok sir sannan suka fita.
Da sallama suka shiga dukkan suka amsa mamaki ne yakama *Habeeb* gani yan'uwa cike da dakin kasan cewar duk sunzo, aikam ba karamin dadi yaji ba daya gansu tsugunna wa yayi yagaida su goggo Lanti suka amsa tareda tambayar shi yajiki?.yace da sauki,
sannan yamike ya zauna akan kujera, yayinda yan'uwa suke ta gaida shi yana amsa wa *Feeya* tace Hmm *Habeeb* na hada maka coffe?. kai ya gyada mata domin wata irin yinwa yakeji, bayan ta hada tabashi yana cikin sha sai *Harees* yadauki remote din t-v tareda fadin bari muga labarai.
yana kunnawa ana fadin a yau ne aka samu Labarin jiya yan sanda sunyi nasaran kama barayin da suka sace matar *Senate Habeeb,* yanzu haka suna hannun yan'sanda, yayinda ita kuma matar Senate take kwance a gadon asibiti ba lafiya bayan ta haifi tagwaye duk maza, to muna ta ya Senate murna ganin matar shi tareda samun karuwa sannan muna taya shi addu'ar allah yaba matar shi lafiya tareda dukan al'umma da basuda lafiya,
wayan da kuma suke da'ita allah yakara masu lafiya ameen, duka dakin aka amsa da ameen yayinda *Habeeb* yayi tsaki tareda fadin kai allah dai yasa wake wato shi dan siyasa duk abinda zagayi arayuwar shi sai kowa yasani?...Hajiya tace to meye dan kowa yasani?..
yace hum wato shi baya da sirri kenan KO?.. tace to ba gashi yanzu anyi maka addu'a ba, ita kuma dama addu'a wani lokaci sai kayi Allah bai karba amma idan wani yayi maka sai kaga an karba, yace haka ne Hajiyarmu amma nasan bazaki gane ba yanzu kinga maganar nan zuwa anjima zakiga yan jarida sunzo sun cika mutane da tambayoyin iskanci yakareshe dayin tsaki,
Sannan ya mikawa *Feeya* cup din tareda sauran coffee, karba tayi tareda fadin azubo abinci?..cike da hassala yace bana bukata dasauri *Harees* yace "ah! dakata mlm aiba ita takar zomon ba, Hajiya tace ko ratayama ba'a bata ba *Harees* yace kaji gaskiya kam daga mun taimaka maka sai kafarayi mana ihu,
shikam shuru yayi tareda lumshe ido ya jingina kaida bango, aranshi ya najin haushin duk abinda zaya yi ko yasame shi sai anyada shi agari. dakarfi aka banko kofar dakin hakan ne yasa duka dakin suka kalli kofar harda *Habeeb* da tuni yabude ido dasauri, nurse Balki ce jikinta na rawa cikin tashin hankali tace...
*_Slm readers don Allah ku cigaba da hakuri dajin shuru, insha'allahu mun kusa kai karshen Labarin nagode._*
Muje zuwa
A
*_KYAUTAR ALLAH CE_* (Labarin Sadeeya)
Tareda
โ๐พ
๐นMeeenat Lufhat๐น
[11/9, 10:18 PM] My Ameena: ๐๐๐๐
๐๐๐
๐๐
๐
_*KYAUTAR ALLAH CE*_
_(Labarin Sadeeya)_
๐
๐๐
๐๐๐
๐๐๐๐
8โฃ3โฃ
WRITTEN
By
๐ *AMEENA UMAR FARUQ*๐
OR
๐ *MEENAT* ๐
SADAUKARWA
*GA SADEEYA SADEEQ UMMU (Haidar)*
___________________
ยฎ _PEN : WRITERS ASSOCIATION_
___________________
~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~
โ๐ฝ
_*Bismillahirrahamanirraheem*_
_NOT EDITS_
Sir tafarka saidai tana jijjiga sosai nayi kokarin tsayar da'ita amma nakas....aibata karasa ba *Habeeb* yai wani irin mahaukacin mikewa zumbur kamar wanda aka tsirawa allura bazato aikam kafin kace me har yabar dakin,
dasauri *Harees* yabi baya shi nurse Balki ma tabisu yayinda duk yan'uwa suka tashi tsaye, cike da tashin hankali suna me Addu'a samun sauki ga *Deeya*.
Cikin tashin hankali suka shiga dakin dasauri *Habeeb* ya karasa gurin ta yarike hannun ta, yayinda *Harees* yafara bata taimaka cikin gaggawa, sannu ahankali tadaina jijjagan sannan numfashin ta yafara tafiya dai-dai yanda yake hakan ne yasashi cire mata oxygen din,
ahankali take kokarin bude idon ta hakan ne yasa *Habeeb* kara damke hannun ta cikin nashi, muryar shi na rawar yace pls open u eyes *Leemah* ta kinji?..ahankali ta bude idon sai kuma ta lumshe idon yayinda hawaye ke gangarowa tagefen idonta, can sai bakinta yafara motsi,
Dasauri yakai kunnan shi saitin bakin ta tareda fadin sannu sannu *Leemah* ta meki keson uhum?..jiyayi tana salati can kuma saita furta Hmm na, dasauri yace gani nan kusada ke, still idon ta rufe take kiran hmm ta tana kuma jujjuya Kai shikuma sai fadin yake gashi kusada ita saidai ga dukkan alama banajin shi, can kuma saita furta Hmm ta dakarfi tareda zabura zata tashi
dasauri ya rungumeta tareda fadin *Leemah* ta gani nan tareda ke kinji?.. ajiyar zuciya tadauke dakarfi tareda rungume shi sosai jikinta sai kerrrma yake sai kuma tasaki kuka, cikin rawar murya tace Hmm na mutafi gida mutafi gida mutumin can mugune yanata bani wahala kuma yace zaya kasheni, pls Hmm na ka dauke ni mutafi ida inajin tsoron shi, I don't want to see him again kaji?..
ajiyar zuciya ya sauke tareda shafa bayan ta Cikin sigar lallai shi yace it's Ok it's ok my *Leemah* stop cry l'm here with you no body can hut u again kinji?.,ahankali tadago kai ta kalleshi tareda shafa sajen shi still hawaye na gangarowa kan fuskar ta yatsa yasa yana share mata, cikin sanyi murya tace u are my sweet Hmm ko?...
yace yes I'm u sweet Hmm u are my honey *Leemah* right?... yakareshe fadi tareda sakin lallausan murmushi, itama murmushi tayi tace yes.
Sai kuma ta kwabe fuska tareda dafa goshin shi tace Hmm na bakada lafiya KO?...yace *Leemah* ta yaza'ayi nayi lafiya bayan baki tareda ni umuh?..
Ke bakinsa rashinki agareni babban matsalane arayuwata ba?...kuma aikema aibaki da lafiya so nima aidole nayi rashin lafiya tunda abokiyar rayuwata batada lafiya, so yanzu fadamun ina ke yi maki ciwo?...
ahankali tace kai na sannan inajin yinwa sosai tafadi tana yamutsa fuske tareda shafa cikin ta jitayi wayam bakamar yanda yakeba, hakan ne yasata kallon *Habeeb* dasauri wanda shidin ma ita yake kallon fuskar shi daukeda annuri, fuska takwabe tace wayyo Hmm na shikenan yacire ma my sweet *Feeya* baby ta, dama yace" zaya fasa ciki na yaga abinda ke ciki, ta kareshe fadi hawaye nasake zubowa,
dasauri yace "a ah *Leemah* ta ki daina wannan kukan banaso, tace to to Hmm na nadai na amma ai yacire unborn baby ko?..tunda banga shiba yace "a ah shidin aibai isa yacire ajiyar da Allah yayi acikin *Leemah* ta ba, tace to Ina Cikin?..
dariya yayi tareda Shafa cikin ta yace ga cikin nan abinci ki kuma Allah yanufa kin haifi twice lafiya, baki tabude tareda zaro ido cike da mamaki tace Hmm na twice nahaifa kuma a seven month?..
cike da farin ciki yace yes *Leemah* ta suna nan duka maza kuma lafiyar su lau nagode *Leemah* ta Allah yai maki albarka ciki sanyi murya tace Hmm na don't thank to me thanks to almighty Allah, yace yes I thanks to him since kuma zan cigaba da gode masa har karshen rayuwata yakareshe fadi yana kokarin had'e bakin su.
Dasauri *Harees* yai gyaran murya wanda dama tuni suka zama yan kallo shi da nurse Balki, ahankali *Habeeb* yadago kai ya kalli shi tareda fadin Oh! Dr *Harees* ashe har yanzu kana nan kenan?..
harara ya wata mashi yace "a ah ban ma zoba tukun kaji dan rai ni hankali kawai, kawani manta wa da mutane agurin sai zuba soyayya kake kai adole ga Mr Love ko?.dariya yayi yace sorry aikasan soyayyar ta ajinina yake, shiyasa idan ina tareda ita kaina ma manta wa nake dashi,
yace wato balle wani ko?..yace yauwa ashe dai kaga ne, yace tun yaushe nagane baban soyayya to ai sai kayi mata ahankali tunda kagadai bata da lafiya, ke kuma sauran kibiye masa ya cika ki da surutu har kanki yakara yin ciwon, tunda shi na kula idan yana tareda ke bakinshi zuba yake kamar anbude fanfo tsabar surutu.
Dariya sukayi har da *Deeya* cike dajin kunyar *Harees* taboye fuskar ta akafar *Habeeb,* *Harees* yace to yallabai dan gyara na dubata ko?.. murmushi *Habeeb* yayi tareda gyarwa nan ya auna BP ta inda yaga yasauka sosai yai rubutu a file sannan ya tambaye ta yanzu inake mata ciwo?..tace kai amma ba sosai ba yace sorry zaya daina idan kin shi magani, Kai ta gyada tareda kallon *Habeeb* Wanda shidin ma ita yake kallo fuska dauke da annuri yace ya'akai ne honey ta?.. Cike da shagwaba tace hmm na Inajin yinwa kuma inason ganin my sweet *Feeya* da Hajiya ta dakowa dakowa nayi kewar su sosai, yace Oh! sorry yanzu
zaki ci abinci kuma zakiga su sweet *Feeya* suna nan sunzo suma sunyi kewarki sosai, sannan ya kalli *Harees* yace pls kace su shigo su ganta *Sofee* ta hado mata tea me kauri da abinci, Oh! da brush kaji?..
Cikin irin girmama wannan da yaro keyma boss dinshi yace angama ranka yadade, Mrs senator hamman safiyya angon Halimatus-sadiya
Baban "safina da "Affan namijin duniya na Dr *Hareesu,* au na manta inji ance sai yaje yakaro karatu sannan zaya cika Dr to yanzu za'a taimaka mashi ne yakaro karatun KO?.
yakareshe fadi tareda dan rusunawa,
Cike da farin ciki *Habeeb* yake dariya sosai irin wanda yadade beyi ba, cikin Wani irin nishadi da yakeji yace godiya nake na baka KYAUTAR mota kaji hamman Halimatu-sadiya, angon sofee baban Rabi'atul adawiyya baban twice, likintan *Habeebullah* bakada bukatar zuwa karo karatu domin u are the best Dr in word,
ido *Harees* yazaro tareda fadin really?..dariya *Habeeb* yayi yace yesss!
yace kai amma naji dadi na kuma gode don haka bari nayi sauri na cika aikin Oga yakareshe fadi tareda nufar han yar fita dasauri yana dariya, su ma dariyar suke yayinda nurse Balki tabi bayanshi tana dariyar zuciyar ta cike da sha'awar su.
Cikin lokaci kankani yan'uwa suka cika dakin suna gaida ita tana amsa wa cikeda farin ciki, *Feeya* Da Hajiya kam kamar zasu cinye ta don kauna,
bayan tayi brush tasha tea sannan aka zuba mata lafiyayyan tuwan farar shinkafa, da miyar kuka dataji kayan cikin rago ta man shanu kamshi sai tashi yake tare suka ci da *Habeeb,* suna ta zuba santi aikam sai dariya ake masu kwanan su biyu asibiti *Harees* ya sallame su ganin sunji sauki sosai saima soyayya, suke zubawa abinsu batareda sun damu da mutanen dake gurin ba.
Koda suka koma gida abokan arziki nata zuwa gaida su, lnna da Baffa kam dakyar suka shiga ganin *Deeya* saboda tsabar kawai ci irin nasu, aikam *Deeyar* sai fushi take ta naturo baki saida Baffa yai lallashi tukun tareda fada mata Kala mai masu dadi aikam sai dariya take tana zuba mashi shagwaba yayinda lnna keta hararan ta, tareda fadin wai tagirma amma batasan ta girma ba.
Naran suna twice
sukaci sunan Abba da Baffa sai *Feeya* tace aringa kiran su *Haneef* da *Haleem,* mejego tayi kyau har tagaji itada *Feeya* suna tasa kaya iri daya gwani sha'awa,
shima angon jego yayi kyau sosai suma kaya iri daya suke sawa shida *Harees* kai anyi shagali sosai ranan *Habeeb* yayi *KYAUTA* har bai san adadi ba haka shima *Harees*.
********
Bayan sati daya dayin suna Wanda yayi dai-dai da sati biyu kenan da haihuwar *Deeya,* acikin sati biyu nan idan kaga *Deeya* sai kayi mamaki tayi kyau abin ta haka ma *Haneef* da *Haleem* sunyi shar abinsu gwanin sha'awa kamar ba yan wata bakwai ba, kasan cewar suna samun kulawa sosai a gurin Hajiya sai kuma akayi sa'a nonon *Deeyar* yana da kyau.
Ayaune *Habeeb* ya samu zuwa police station saidai be iske D.p.o ba don haka yasa aka fito mashi dasu ado, wayan da gaba daya sun fita hayyacin su saboda dukan da suke sha kullun,
*Habeeb* ya kallesu daya bayan daya sannan ya tsayar da kallon shi kan ado fuska had'e yace wanene yabaka izinin shiga rayuwata?.
dakyar yace ba kowa, yace good kashi ga rayuwata akaro nafarko nayi maka gargadi amma bakaji ba saboda kaidin jakine, saika sake shigowa rayuwata akaro na biyu ko?.
to inason ka bude kunne ka saurare ni dakyau zayi maka gargadi na karshe wato kar kayi kuskuren sake shiga rayuwata akaro na uku, idan kayi haka to ka shafawa kanka lafiya idan kuma ba kayi ba humm, Ina nufin idan ka sake shiga rayuwata akaro na uku to kasani zanyi maka abinda har ka mutu bazaka manta dani arayuwar kaba,
don haka abinda yafi maka sauki shine kawai kasa aran kabaka taba sanin wani mutun wai shi *Habeeb*
ba, Cikin tsawa yace kaji ko?.. dasauri yace to domin wani irin mugun kwarjini *Habeeb* yaima shi, yace yauwa bad man ka kyauwa maka ka,
sannan yamike dasauri cike da kasaita ya kalli police din dake tsaye, yace kuna iya sakin su domin banida bukatar su, yace to yallabai amma sai D.p.o yadawo yace ok tareda fita dasauri police din yanayin mashi a sauka lafiya.
koda da *Habeeb* ya'isa gida direct part din Hajiya yanufa da sallama yashiga babban falon saidai bai iske kowa ba don haka yanufi falon sama, *Deeya* ce zaune ita kadai ta zuba ta gumi tana sanye da riga da sike na wata koriyar atamfa me ratsi yalo tayi mata kyau fuskar ba kwalliya,
saidai hakan be hana kyanta fitowa ba, saidai kallon daya zakai mata kaga ne tana dauke da damuwa, sai kamshi turare take zubawa sai sallama yake amma bata amsa ba hakan ne yasa dasauri ya'isa gurin ta, ya
zauna tareda girgiza ta aikam tayi firgigit tareda sakin ajiyar zuciya.
ahankali tace Hmm na sunnu da dawowa yace yauwa *Leemah* ta, tunanin me kike ina ta sallama baki amsa ba umuh?..
cikin tsananin damuwa tace?...
Muje zuwa
A
*_KYAUTAR ALLAH CE_* (Labarin Sadeeya)
Tareda
โ๐พ
๐นMeenat Lufhat๐น
[11/9, 10:18 PM] My Ameena: ๐๐๐๐
๐๐๐
๐๐
๐
_*KYAUTAR ALLAH CE*_
_(Labarin Sadeeya)_
๐
๐๐
๐๐๐
๐๐๐๐
8โฃ4โฃ
WRITTEN
By
๐ *AMEENA UMAR FARUQ*๐
OR
๐ *MEENAT* ๐
SADAUKARWA
*GA SADEEYA SADEEQ UMMU (Haidar)*
___________________
ยฎ _PEN : WRITERS ASSOCIATION_
___________________
~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~
โ๐ฝ
_*Bismillahirrahamanirraheem*_
_NOT EDITS_
Hmm na yace na'am my honey *Leemah* ya'akayi ne?..
tace umm.. sai kuma tayi shuru tareda tsura mashi kyawawan idanun ta, masu matukar tsumashi akoda yaushe dasauri yasa hannun ya tallabo kumatun ta, yace ah! *Leemah* ta wai me ke damun kine?..
Koda yake na kula dakefa kwana biyu nan kina yawan tunani, kuma idan na tambaye ki sai kice mun bakomai, kuma kinsan yawan tunani yana haifarwa da mutun matsala, sannan kinsan banason ganin ki cikin damuwa KO?..kai ta gyada alamar "eh yace OK" ke kam na kula kinason gani na cikin damuwa ko?..
dasauri tace "a ah hmm na, yace to fadamun abinda ke damu ki kinji tawan?..
Cikin sanyi murya tace to Hmm ta damafa wani abu nakeson tambayar ka shine fa nake tunani taya zanfara, ido yazaro cike da mamaki yace *Leemah* ta Ina matsayin mijinki shine kike tunani ta yanda zaki tambaye ni wani abin to saboda me?..
tsaya ma tukun yaushe mukafara haka dake umuh?..yakareshe fadi rai adan bace tareda kauda fuska gefe, dasauri ta juyoda fuskar tashi gareta, cike da shagwa ba tace Oh! oh! my sweet Hmm na don't angry with me pls Sorry kaji hubby na?..
yace Ok nayi aikin san *Habeeb* baya fushi da *Leemarsa* to amma fa karki sakeyi mun haka, duk abinda kike so just ask me kinji ko?..tawan yakareshe tareda sakar mata lallausan dariya, itama dariyar tayi tareda fadin ok thanks yace yauwa u wlm my dear so ask me?..
yakareshe fadi tareda rungumeta.
tace Hmm na yace na'am my life Ina sauraran ki fadi..., tace Hmm na dama inason nace maka ya kamata "Aunty *Jana* tadawo da "Junior haka nan tunda hutu yakar...takasa kareshe fadi saboda dagota dayayi dasauri yana kallon ta fuska had'e yace dama saboda wannan ne kike zama kina dogon tunani?...
tace Hmm n...dasauri yace look *Leemah* ta saunawa nafada maki banason kinayi mun maganar *Jana* eye?.. cikin kwantar