Showing 33001 words to 36000 words out of 92932 words
Chapter 12 - GISHIRIN ZAMAN DUNIYA Book Complete by Badi'at Ibrahim mrs Bukhari.txt
bani kan ki, na yi miki Alkawarin ke ce mace ta farko da zan kwanta da ita. bazan miki tilasba. Aliyu mallakinki ne har yanzu, har abada. sai na isheki sannan zan samma wacce ta dace a samma za'a bata. i promise you that."
juyawa yayi ya fita.
hawayen da suka wanke fuskata, tun soma maganar Aliyu, na share. pillow na kawo ma wani mugun cabkar da da mutum ne, sai ya samu targad'e ko tsagewar k'ashi.
Aliyu kuwa ko da ya fito falon, wayam bai ga khadija ba, bai ji wani 'dar ba sam. dan zuchiyarshi a cike take da farin cikin, yau
Na bashi wata 'yar dama.
maganganun da Aliyu ya fad'amun ne sukai ta mun amsa kuuwa a kunnena. tsintar kaina na yi a mugun sha'awar da marata ta rik'e sai mugun juya mun take yi, tamkar zan mutu. duk wata daskararriyar sha'awa yau Aliyu ya narko mun ita. ya kuma barni a cikin masifa. wannan yanayin da Aliyu ya sanya ni, shine na farko a rayuwata. hakan ya tsaya mun. har ma nake tunanin mai yasa ma ban bashi kaina bane a wannan daren ayi duk wacce za'ayi?"
Aliyu
yana tafe ya na gauraye hanyar shi. wata iriyar muguwar sha'awa ce ke barazanar fasa mishi mararshi. Da kyar ya kai kan shi d'akin khadija.
mara a hannu ya shiga d'akin yana runtse idanunshi, tare da cije leb'anshi. Khadija kuma tana tsaye sai jijjiga take yi. Idanunta cab'e cab'e da hawaye. Amma ganin halin da Aliyu ke ciki ya mantar da'ita komai. da sauri ta yi kanshi, yana shirin fad'uwa. tare su ka zube a k'asa. khadija ta sake birkita shi. rarumar bakinta yayi ya tura harshenshi a ciki. nan ya shiga rassafa khadija, ita kuwa muk'us ta yi a jikinshi, sai ajjiyar zuchiya take saukewa. Sassauci ya d'an samu daga jikin khadija. Mik'ewa yayi, tare da rik'o hannunta zuwa ciki. A bakin gado ya zauna yana yamutsa fuskarshi.
" Aliyu shine kai mun wulakanci a d'akin matarka ka nuna mata banda daraja ina amarya?
Hannu ya yi saurin d'aga mata, murya a lumshe ya ce.
"Me yasa baki soma tambayata ciwon da ke damuna ba yanzu" Ke baki isa ki hanani keb'ewa da matata ba.
Malum malum d'inshi ya zame, tare da cire dukka kayan jikinshi. daga shi sai gajeren wando da singlet. kwanciya yayi tare da juya ma khadija baya.
a zafafe ta haye kan gadon tace
" me kake nufi da nine Aliyu, naga ka juya mun baya, haka daren farkonmu ya dace ya kasance? na yi tunanin yanda nake azarb'ab'in had'a jiki dakai, kai ma haka kake yi. Yanzu in k'awayena su ka tambayeni labari, me kake so in ce musu? ka juya baya kayi baccinka. Bayan jagwalgwani da ka gama yi. baka ji tausayin ko ka motso mun da sha'awata ba?
kuka ta fashe dashi, tare da had'e hannayenta dukka biyu cikin sigar rok'o tace.
"Aliyu raya darennan shine cikakkiyar soyayya, wannan daren, dare ne na tarihi a cikin tarwirar masoya.Aliyu ka kwanta dani dan Allah, karya zame mun abun gori a wajan k'awayena
Aliyu zuba mata idanu kawai yayi, tare da d'umbun zargin khadija a zuchiyarshi.
"Anya ya dace budurwar da bata tab'a sanin namiji ba ta yi haka a daren farkonta? daren da angwaye kan zama tamkar dodanni a idanun Amarensu, daren da cikakkiyar mace take jin tsoronshi. Anya khadija?
Duk cikin zuchiyarshi ya ke tattauna wanga batu. Jawo ta yayi kirjinshi, tare da yi mata matashi da hannunshi. Hannu yasa yana share mata hawayenta
"khadija, ba dole bane sai na kwanta dake a cikin darennan shine kika cika amarya ba. Ke baki ga banda lafiya bane? bazan iyayin komai ba."
cikin kuka ta katseshi da cewa.
"Ni dai ka fitar dani kunyar kawayena.
" bari kiji, babu kyau tattauna wanga irin batu da kawaye, ko 'yar uwarshi bai dace ki sanar da'ita komai akan kwanciyarki da mijinki ba. Ki kiyaye sam babu kyau. zuwa gobe inna warke sai muyi koma meye."
kusan kwana khadija ta yi tana kuka. Aliyu tun yana rarrashi harya fita shirginta. Falo ta koma ta yi kwanciyarta cikin zabarin wayewar gari, dan sanar ma da Goggo Asabe."
mrs Bukhari ce
*GAWURTATTU BIYAR, TAFIYAR TA MUSAMMAMN CE. 👯♀️👎👇👇*
1, *MU GANI A ƘASA...*🔥
_Ummu Affan_
2, *ABIN CIKIN ƘWAI..*🥚
_Ummu Maher_
3, *GUNTUN GORO..*💥
_Mom Islam_
4, *GISHIRIN ZAMAN DUNIYA*🌎
Badi'at Ibrahim
_Mrs Bukhari_
5, *AUREN WATA TARA*👩❤️👨
_Miss Hajo_
Guda biyar 1k
Guda huɗu N700
Guda uku N600
Guda biyu N500
Guda ɗaya N300
*DOMIN TURA KUƊIN KAI TSAYE*👇
0037219728
Fatima Rabiu Sunusi
StanbicIBTC Bank.
Domin tura shaidar biya👇
0810 433 5144
Masu tura katin MTN👇
0814 179 9224
Ƴan Ƙasar Niger zasu tura nasu anan.👇
0817 952 3215
Guda biyar 1000f
Guda huɗu 700f
Guda uku 600f
Guda biyu 500f
Guda ɗaya 300f
*TEAM GAWURTATTU BIYAR TAKUN FARKO TAFIYA TA MUSAMMAN.* 🔥🥚💥🌎👩❤️👨
Instagram links👇
https://www.instagram.com/p/CgPTv1-oML6/?igshid=MDJmNzVkMjY=
Facbook group
https://facebook.com/groups/463653111781414/
Telegram links
https://t.me/+xYZCR9JY-aMzNDFk
*YADDA AKE BUƊE ACCOUNT A AREWABOOKS*
Bayan kaje play store ka ɗakko ya sauka a kan wayarka. Za'a cike Form ɗin kamar haka: -
*Enter your name:* (Cikakken sunanki)
*Enter your mail:* (Email ɗinki)
*Enter an username* (Sunanki)
*Enter your password:* ( misali 12341234)
*Confirm password:* (misali 12341234)
Sai a taɓa *Sign Up* shikenan an buɗe account a ArewaBooks💃🏻😂.
*Continue with Google* - Idan kana da gmail/email akan wayarka kawai Continue with Google za'a taɓa zata buɗe maka account a ArewaBooks kaitsaye.
*Register* - Shine cike form domin buɗe account a ArewaBooks.
Masu iPhone
Zaku iya bibiyar shafinmu
https://arewabooks.com
G Z D
MRS BUKHARI
29~30
*washe gari*
Tun sassafe khadija ta isa b'angaren Goggo, ga jama'ar biki cike da gidan, ita damuwarta shine ta sanar ma Goggo abunda ke faruwa aima tubkar hanci tun wuri. Bayan gida Goggo ta jata, nanne ke da rangwamen jama'a"
Gashi da hayaniya gidan yau aka tashi, tsakanin Hasiya da Amaryarta.
" khadija in ce dai komai lafiya ko? naga fuskarki babu walwala ne,a matsayinki na amarya?.
hawaye ta soma zubarwa bakinta har yana rawa ta fad'ama Goggo komai"
"Baba Aliyu bai bari komai ya shiga tsakaninmu ba. tunda ya shiga d'akin matarshi, ya je ya jima, sai ya dawo mun wai bashi da lafiya. Sai a falo na kwana."
Goggo ta dubi khadija da kyau tace.
" Kila wani asirin ta bashi. Barni da su dukkansu, yanzu ina shi Aliyu yake?
" Tunda ya yi wanka ya fice bai dawo ba."
Goggo tace.
"Sha kuruminki zai dawo ya tadda ni har in da nake, Abunda ya ke gudunnan sai ya faru dole. Ni da nake son ganin jikokina ta jikinki." Nan Goggo tai ta lallab'a khadija, tace ta koma d'akinta kar ai mata kallon mara kunya."
jiki a mace khadija ta zo ta wuce su Hasiya anata rikici, har da cin d'amara ita ala dole sai ta daki amarya. Dauda ne a tsakaninsu amma furr Hasiya ta k'i ta bar fad'an
tab'e baki khadija ta yi, babu wanda ta kalla ta yi wucewarta.
mayafi Goggo ta ja, ficewa ta yi a gidan.
"me dambu ni kawai ki kaini wajan malaminnan, domun in ba tsaye na tashi ba.Sadiya sai ta raba kowa da Aliyu. gara ni in rabata da shi tun wuri, kafin zuri'a ta soma shiga a tsakaninsu." mai dambu ta ji dad'i sosai a ranta, kuma lallai burinta na gani tasa Asabe a uku ya kusan cika. a zahiri kuma tace.
"ni na zuba miki idanune kawai.Asabe, irin yarannan 'yan boko sai fa kin had'a su da aikin malam. ni kaina k'arfin asiri ke zaune da ni a cikin gidannan, haka su ke bugawa su barni. Aliyun wata ran sai kinga ya yi ma Sadiyan dukan mutuwa muna nan da ke. Bari in sako mayafi mu je, ai da zafi zafi ake dukan k'are.
cikin hanzari mai dambu ta kammala ta fito.
"mu je kin ji Aminiyata."
haka mai dambu ta kai Goggo wajan boka"
" Boka wannan Aminiyata ce, diyata na aure a hannun d'anta. Akwai d'ayar matar ta shi ne da mu ke so a shiga tsakaninsu da juna. a haddasa gaba da tashe tashen hankula a tsakaninsu."
murmushi bokan ya yi ya ce.
" Duk yanda ku ke so za ku samu, amma aikin zai zama mai s'auki a wajanmu mai wuya a wajan ku. Dan sai an d'ebo mun gashin hammatar ita yarinyar da kuma gashin gaban mijin, toh da su za mu had'a aikin. Amma ga wannan turaren matsawar zai kwanta da matar shi wacce ya ke son, wato amarya ta tabbatar ta yi amfani da turaren wajan kwararashi a gabanta. Da zaran ya sadu da ita. waccen kuma kashinta ya gama bushewa, kafin wancan kuma ya kammala."
Goggo ta sa hannu ta amshi turaren ta na jin dadi, tace.
"Amma boka ina zan samo gashin hammatar ita yarinyar dama dama ma nashi shi yaron zai samu. Na tanne aiki."
"Duk yanda za ku yi ya rage naku. ta tabbatar ta yi amsani da turaren yau, zuwa gobe ya lalace, yakan d'ebe mu sama da shekaru biyu kafin mu samu nasarar samun wannan turaren.In ta zuba turaren, ta tabbatar da ita ya soma Saduwa. In ba da ita ya soma saduwa ba toh akwai matsala, wacce ba za ku ji daga gare ni ba. zaku zo ne kuna ba ni labarin abinda ku ka gani, kuma na mugun tashin hankaline., dan haka ku kiyaye.
mai dambu tace
"wannan babu matsala boka, Amarya ce yarinyar a d'akinta ya ke, ba wata matsala da za'a samu. Me ye abun hasafi?
" Bana karb'ar komai ke ma kin sani, ku je har sai buk'atarku ta biya, toh angama."
fita su ka yi daga gidan boka, su na tafe su na hira.
"wallahi mai dambu na matsu ace dare yayi khadija ta yi amfani da wannan maganin na boka. na tsani in bud'e idanuna in ga Sadiya ta na rayuwa a cikin gidannan a matsayin matar Aliyu. mai Dambu tace.
"kwantar da hankalinki, bafa banza bane, za ki ga mai gari sai fa abunda na ce mishi. Asabe kusan ni ke mulkin k'auyan Raquma. duk wannan nasarorin a wajan wannan bokan na samu, ni na yarda da aikinshi sosai." Goggo nan ta sake samun nutsuwa. ta na shiga gida ta nufi b'arayin khadija, keb'ewa su ka yi.
"Ungo khadija, in dai ina raye bazan bari ki yi kuka da hawayenki akan takaicin namiji ko kishiya ba. nina haifi Aliyu, amma taurin kai gare shi da zafin rai kamar wuta."
Hannu khadija ta sa ta amshi kwalbar turarenan.
"Yauwa, kisan duk yanda za ki yi ki jawo ra'ayinshi kan ki, zan yi mai barazana da tsinuwa in bai sadu da ke ba a cikin wannan daren ba. Turaren duka zaki juye a gabanki. da ya kwanta da ke. fam fam fam, bazai sake kwanciya da Sadiya ba, kinga dole ta buk'aci saki ko?"
tsallen murna khadija ta yi ta rungume Goggo suna dariya.
"khadija ki kula, sannan kar ki sanar ma kowa wannan labarin na fad'a miki kenan. Ba ire iren labarannan ake bayarwa ba.
Aliyu ba shi ya shigo gidan ba, sai wajajen magriba. Son ganin Sadiya ne ma ya shigo da shi cikin gidan.
b'arayin Goggo ya nufa ko zai ganta a can, sai da ya shiga ya ga ba ta nan. Gefe Goggo ta ja shi.
"Aliyu na ji duk d'ibar Albarkar da ka yi ma khadija a daren jiya. umarni na ke baka, yau in baka sauke hakkin khadija da ya rataya a wuyan ka ba. Toh Allah ya isa ban yafe ba."
tana kaiwa nan ta wuce ta barshi da ciwon kai.
wato khadija k'ararshi ta kawo wajan Goggo dan rashin kunya?. lumshe idanu yayi, jiki a mace ya bar wajan.
Sadiya.
"Ina kwance sai tunane tunanen Aliyu na ke yi, Al'amarin da ya faru jiya a tsakaninmu ya fi komai tsaya mun.
Shigowar Aliyu na ji, da siriryar muryar shi. da kallo na bi shi. Sakata na ga ya saka, ni dai ina dankare a kan gado na, kallon mamaki na bishi dashi.
fad'owa jikina Aliyu yayi, bai bani damar furta komai ba, bakina ya rufe da nashi, tare da dannamun harshen shi a cikin bakina. Tsintar kaina kawai na yi da cabka tamkar na samu Alawa.
Na d'auka wasa ne, Ashe Aliyu da gaske ya ke yi, na kasa kwace kaina, dan ko hannu bana iya d'agawa. Komai na jikina ya saki. cikin mintunan da ba su wuce minti talatin ba. Aliyu ya farke tantanin budurcina, na ji asabar da ban tab'a jin irinta a rayuwa ba. Na yi mamakin jin Aliyu sosai, domun ba haka na yi zato ba.
k'ank'ameni tsam ya yi a jikinshi. ni kuma sai ajjiyar zuchiyar wuya na ke ta saukewa. Sai sake gyara mun kwanciya a k'irjinshi ya ke yi. d'ago fuskata ya yi, wani hannuri, da farin ciki ne su kai ma fuskarshi k'awa. k'asa k'asa da murya ya ce.
"Ina fatan dai k'anin ki ya gamsar da ke ko? sunne kaina na yi a kirjinshi, dariya na ke yi k'asa k'asa.
"Sadiya na gode da tattalamun kan ki da ki ka yi,gashi yau na kwashi gara. na mayar da ke cikakkiyar uwar gidana. Sadiya ina sonki irin son da ban ma wata mace irin shi ba. Da sauri na d'ago. Kai ya gyad'a mun tabbacin kalmar daya furta.
"Har da khadija?
kwanciya ya gyara mun ya ce.
"khadija son yarinta na yi mata, a lokacin banda zab'in kalar maccen da na ke son rayuwar Aure da ita.
ke kuma kinfi ma irin matar da na ke burin Aure komai. Sadiya kin shigar dani wata sabuwar duniya mai.cike da haske.
marata jin ta na ke fayau. Allah yasa na yi miki ajjiyar Baby. Ina matuk'ar sonki Sadiya.
Ban ce mai uffan ba ni dai. sai kalaman k'auna da godiya ya ke ta jero mun. kiran sallar magriba ce ta katse mana hirarmu.
Ban so Aliyu ya raba jikinshi da nawa ba, Fita ya yi daga d'akin zane na ya d'aure a k'ugunshi. Da ruwan sanyi ya yo wankan shi. kitchen ya wuce ya d'aura mun ruwan wanka.
A inda ya barni ya dawo ya same ni.
"Sadiya na d'aura miki ruwan zafi, akwai taimakon da zan iya miki? dad'in kulawar da ya nuna mun na ji.
A'a zan iya kula da kaina. Ka yi maza za'a shiga sallah."
sumbatar goshi na yayi. tare da rad'a mun wasu kalamai da har abada bazan mance da su ba. A guje ya fice, ni kuma na bishi da kallon birgewa.
Ahankali na mik'e tsaye, zafi ne na ji ya ratsa ni. A hakan na daure, ruwan zafi na juye a boket, na shiga wanka. na gargasa jikina sosai da sosai, sannan nayo wanka, na fito. zafin kad'an kad'an na ke ji, kuma bazai hanani aikin komai ba. Sallah na gabatar, ina zaune a wajan ina ragargaxo mana addu'a kan Allah ya sa wannan aure mutuwa ce kad'ai zata iya rabawa, Allah ya ba mu xuriya ma su albarka, yai mana katangar k'arfe ga dukkan mak'iyan mu, Allah ya kare mu daga dukkannin mugunta ko sharrin bil'adama. Da dai sauransu nai ta jerowa, dan yanzu zuchiya fal take da son Aliyu. Bana fatan dukkan abunda zai kawo sab'ani a gare mu. yau jina na ke tamkar an sabunta ni. A haka har isha ta ruskeni.
misalin k'arfe sha d'ayan dare. Aliyu ya zo ga matarshi khadija. a hanali ya dinga bi da ita, har zuwa matakin k'arshe. Amma sai ya ji tamkar Reza aka sa ake tsattsagashi. ihu Khadija ta ke yi tamkar ranta ake zarewa. jini Aliyu ya soma gani ya na xuba. Ba shiri ya fita. Amma raunin da ya gani a jikinshi ya fi komai d'aga mai hankali, ga jini sai zuba ya ke yi. wani zafi da rad'ad'i na ratsa kwanyarshi. kallon khadija ya yi. jini take zubarwa sosai, tsabar azabar da take ciki har ta soma fisge fisge. Ambaton Allah Aliyu ya shiga yi, dan ya tsorata da wannan al'amari gaya.
cikin dauriya da cijewa ya matsa kusa da khadijan, ya na d'igar da jini ya ce.
"khadija lafiya wannan wanne al'amarine haka, meye wannan khadija, ciwo mu ka ji fa dukkan mu. runtse idanunshi ya yi wasu hawayen wahala su ka zubo mai, tsabar zafin da yake ratsa dukkan rassan jikinshi, ji yake kamar ranshi ake fisga. ga khadija a mawuyacin halin da ya fi nashi, ya rasa wanne taimakon zai mata. jallabiyyarshi ya zura, a daddale ya fita daga d'akin, ya na tafe ya na cije leb'e. b'angaren Anas yayan shi ya nufa. Da kyar ya isa yana yi ya na hutawa. kwankwasa ma Anas k'ofar gida ya dinga yi da k'arfi, dan ciwon na shi sake tsananta ya ke yi. Anas ya tawo da tocilarshi mai batir. yana bud'ewa ya ci karo da Aliyu jina jina, yana jingina a jikin bango. azabar da ya ke ji a k'asanshi da mararshi, tafi gaban kwatance. ba ya jin zai iya motsa k'afarshi ma. A rud'e Anas ya ce.
"meye wannan Aliyu jini fa kake zubarwa?" Aliyu hannunshi na rawa ya d'aga jallabiyar ta shi sama. Salati Anas ya saka tare da raushewa da kukan abunda ya gani a k'asan d'an uwan na shi.
mrs Bukhari
*GAWURTATTU BIYAR, TAFIYAR TA MUSAMMAMN CE. 👯♀️👎👇👇*
1, *MU GANI A ƘASA...*🔥
_Ummu Affan_
2, *ABIN CIKIN ƘWAI..*🥚
_Ummu Maher_
3, *GUNTUN GORO..*💥
_Mom Islam_
4, *GISHIRIN ZAMAN DUNIYA*🌎
Badi'at Ibrahim
_Mrs Bukhari_
5, *AUREN WATA TARA*👩❤️👨
_Miss Hajo_
Guda biyar 1k
Guda huɗu N700
Guda uku N600
Guda biyu N500
Guda ɗaya N300
*DOMIN TURA KUƊIN KAI TSAYE*👇
0037219728
Fatima Rabiu Sunusi
StanbicIBTC Bank.
Domin tura shaidar biya👇
0810 433 5144
Masu tura katin MTN👇
0814 179 9224
Ƴan Ƙasar Niger zasu tura nasu anan.👇
0817 952 3215
Guda biyar 1000f
Guda huɗu 700f
Guda uku 600f
Guda biyu 500f
Guda ɗaya 300f
*TEAM GAWURTATTU BIYAR TAKUN FARKO TAFIYA TA MUSAMMAN.* 🔥🥚💥🌎👩❤️👨
Instagram links👇
https://www.instagram.com/p/CgPTv1-oML6/?igshid=MDJmNzVkMjY=
Facbook group
https://facebook.com/groups/463653111781414/
Telegram links
https://t.me/+xYZCR9JY-aMzNDFk
*YADDA AKE BUƊE ACCOUNT A AREWABOOKS*
Bayan kaje play store ka ɗakko ya sauka a kan wayarka. Za'a cike Form ɗin kamar haka: -
*Enter your name:* (Cikakken sunanki)
*Enter your mail:* (Email ɗinki)
*Enter an username* (Sunanki)
*Enter your password:* ( misali 12341234)
*Confirm password:* (misali 12341234)
Sai a taɓa *Sign Up* shikenan an buɗe account a ArewaBooks💃🏻😂.
*Continue with Google* - Idan kana da gmail/email akan wayarka kawai Continue with Google za'a taɓa zata buɗe maka account a ArewaBooks kaitsaye.
*Register* - Shine cike form domin buɗe account a ArewaBooks.
Masu iPhone
Zaku iya bibiyar shafinmu
https://arewabooks.com
G Z D
MRS BUKHARI
31~32
Cikin nishin wahala, Aliyu ya ce.
"khadija ta na can a kwance ita ma." Rud'ewa