Showing 66001 words to 69000 words out of 92932 words

Chapter 23 - GISHIRIN ZAMAN DUNIYA Book Complete by Badi'at Ibrahim mrs Bukhari.txt

Azare zaku zauna, in ba haka ba, Badiyya ba zata barka ka yi adalci ba, da shanyayyen jiki zaka tashi gaban ubangiji, ni kuma bazan so hakan ba, zai fi mun sauk'i ka dawo gida."
"Toh Inna sai yanda kika ce ai, sai in koma d'in ai Innah" Badiyya ce ta kawo ma Inna tuwon shinkafa da miyar taushe, taji tantakwashi da man shanu, da ruwan sha da na wanke hannu.
Safwan ne ya zuba abincin suna ci tare da Innah ya na bata labarin Sadiya da d'an yaronta." Badiyya kuma tana uwar d'akinta ta yi rub da ciki, sai kuka ta ke yi mara sauti."
Bayan sun kammala cin abincin, sun tab'a hira,sai Innah tace.
"Bari in shiga daga ciki in d'an huce gajiya, in Badiyya ta gama mulkinta. Kace ta kai mun ruwa ban d'aki."
Da "Toh" Kawai ya bi Innah.
Da sallama ya shiga cikin d'akin, sautin shesshek'ar kukan Badiyya ya doki dodon kunnenshi. Da sassarfa ya isa gareta, tare da jawota ta fad'a kirjinshi. Tsintar kanta ta yi da sake rushe mishi da sabon kuka. Cikin nuna kulawa ya shiga rarrashinta.
"Haba Badiyya ta. Ki yi hak'uri da mahaifiyata, ita ta haifeni, kuma in kina sona, so na gaskiya. Dole ki yi mata biyayya. Ni ne mijinki, rashin haihuwarki ba ya damuna sam, shekaru goma sha biyu mu ka yi tare, ki ka yi rayuwa da ni ke kad'ai. Ta b'angarena baki tab'a fuskantar wani k'alubale ba. Inna fa ta yi hak'uri maganar gaskiya, kinsan iyayenmu da maganar jikoki. Yin Aure na, shine zai kawo kwanciyar hankalinmu baki d'aya. Kuma ina son Sadiya, da Haidar. Ki share hawayenki, ki kaima Inna ruwan wanka band'aki."
Hawayenta ta share tace.
"Amman Safwan bai kamata ace Inna...."
"Dakata Badiyya! Bazan lamunci ki fad'i ko wacce irin kalma bace akan mahaifiyata, dole ki bi abunda tace, in dai ni ki ke Aure. Son da na ke miki bazai hana in sa sab'a miki akan mahaifiyata ba. Kin ko san irin fad'i tashin da ta yi dan ganin na tsaya da k'afafuna?" Ficewa Badiyya ta yi ranta na tafasa, ta ma rasa da me za ta ji, ga zancen Sadiya kullum da Safwan ya ke cika ta da shi, da irin k'aunar Haidar da ya ke yi. Ga cusgunawar da danginshi, da mahaifiyarshi su ke yi mata, da me za ta ji, sai a dake ka a hana ka kuka?"
Ruwan zafin dake wuta akan (Itace), ta juye ma Innah, sai da ta kai ban d'aki tukunna, ta je ta sanar ma Innah ta kai ruwan" Amma ko kallon banzan da Inna ta saba yi mata ba ta yi mata ba, dan ko bud'e idanunta ba ta yi ba, balle ta san ta ji ko ba ta ji ba. Haka ta k'araci tsugunno, ala tilas ta mik'e ta fita. Da harara Inna ta bi bayanta."
Safwan ya na kwance a kan katifa, ya yi zurfi cikin tunanin Sadiya, tare da fargabar wanne irin sakamako Inna za ta dawo da shi in ta je gidan su Sadiya? Tsoron shi Allah, tsoronshi kar ace Sadiya na da wanda za ta aura."
Badiyya ta zauna a bakin katifar ta su, idanu ta xuba ma Safwan. Ta na jin tsantsar kishin shi na nuk'urk'ushe mata zuchiya."
Yanzu nan da wani d'an lokaci Safwan zai zama mallakin su, su biyu?" Duk wannan batu a cikin zuchiyarta ta ke yi"






Mrs Bukhari ce


*GAWURTATTU BIYAR, TAFIYAR TA MUSAMMAMN CE. 👯‍♀️👎👇👇*








1, *MU GANI A ƘASA...*🔥
_Ummu Affan_


2, *ABIN CIKIN ƘWAI..*🥚
_Ummu Maher_


3, *GUNTUN GORO..*💥
_Mom Islam_


4, *GISHIRIN ZAMAN DUNIYA*🌎
Badi'at Ibrahim
_Mrs Bukhari_


5, *AUREN WATA TARA*👩‍❤️‍👨
_Miss Hajo_




Guda biyar 1k
Guda huɗu N700
Guda uku N600
Guda biyu N500
Guda ɗaya N300


*DOMIN TURA KUƊIN KAI TSAYE*👇


0037219728
Fatima Rabiu Sunusi
StanbicIBTC Bank.


Domin tura shaidar biya👇


0810 433 5144


Masu tura katin MTN👇


0814 179 9224


Ƴan Ƙasar Niger zasu tura nasu anan.👇


0817 952 3215


Guda biyar 1000f
Guda huɗu 700f
Guda uku 600f
Guda biyu 500f
Guda ɗaya 300f


*TEAM GAWURTATTU BIYAR TAKUN FARKO TAFIYA TA MUSAMMAN.* 🔥🥚💥🌎👩‍❤️‍👨




Instagram links👇


https://www.instagram.com/p/CgPTv1-oML6/?igshid=MDJmNzVkMjY=




Facbook group


https://facebook.com/groups/463653111781414/




Telegram links


https://t.me/+xYZCR9JY-aMzNDFk




*YADDA AKE BUƊE ACCOUNT A AREWABOOKS*


Bayan kaje play store ka ɗakko ya sauka a kan wayarka. Za'a cike Form ɗin kamar haka: -


*Enter your name:* (Cikakken sunanki)


*Enter your mail:* (Email ɗinki)


*Enter an username* (Sunanki)


*Enter your password:* ( misali 12341234)


*Confirm password:* (misali 12341234)


Sai a taɓa *Sign Up* shikenan an buɗe account a ArewaBooks💃🏻😂.


*Continue with Google* - Idan kana da gmail/email akan wayarka kawai Continue with Google za'a taɓa zata buɗe maka account a ArewaBooks kaitsaye.


*Register* - Shine cike form domin buɗe account a ArewaBooks.


Masu iPhone


Zaku iya bibiyar shafinmu
https://arewabooks.com
MRS BUKHARI
57-58


Sadiya


Ko da na shiga gida kasa sukuni na yi, ina jin babu dad'i sam, a bisa halin da Safwan ya tafi a ciki. Tsaki na ja mai tsayi. Haidar ne ya shigo da gudu Mama na biye da shi da bulala. Jikina ya haye sai faman sukuwa ya ke yi. Na kasa ce musu komai, da idanu kawai na ke binsu.
"Umma kinga Mama zata dake ni ko? Ki yi mata Bulala ke ma." Mama tace.
"In ita uwarka ce, ni kuma uwarta ce, ba za ta iya duka na ba. Amma ni dukkan ku zan iya duka." Haidar ya juyo mun da fuskata yace."
"Umma hakane?" Kai kawai na gyad'a mai, ba tare da na ce komai ba. Mama ce ta ce.
"Maza je ka gaisa da Baba kace ina zuwa yanxu." Aguje Haidar ya fita zuwa zaure dan sanarma Malam Kaka sak'on Mama.
Ita kuma zama ta yi a gefe na."
"Sadiya, na lura tunda ki ka dawo daga wajan kiran da Safwan yai miki, sai walwalarki ta d'auke." Ajjiyar zuchiya na sauke.
Mama ba ma Safwan d'in bane, Ahmad ne. Mu na tsaye da shi, sai ga Safwan d'in ya zo. Amma ganin Ahmad yasa bai 'karaso wajen ba. A cikin fishi ya tafi, sai banji dad'i ba. Ko dan hidimar da ya ke yi da Haidar Mama." Kaina na sauke k'asa ina jiran me Mama za ta ce.
"Sadiya kenan. Ki rabu da shi, zai zo da k'afarshi. Da ya zo ki sanar mishi ina neman shi. Ga shi mun tsaida lokacin Aure da Kaka, sai dai hakan bazai yuwu ba, har sai na kawar da ke a gabana. Ni ma sai in koma gidan mijina. Yanzu dai bari in je in same shi." Fita Mama ta yi a d'akin. Ni kuma ina jin kunyar zance da Mama su ke yawan yi da Malam Kaka, kuma ni ma ana zuwa waje na."
......
washe gari.
Ina tsakar gida na fito da wankin Mama da na Haidar, kasancewar yau ba ni da aiki sam.
Mama ta na kan tabarma, ita da Haidar, suna karatun makaranta.
Sallamar mace mu ka jiyo daga zaure.
"Ameen wa'alaikis salam, shigo baiwar Allah" Mama ce ta yi magana. Dattijuwar matar ta shigo cikin gidan. Da fara'a Mama ta tarbeta, tare da nuna mata wajan zama.
Ni kuma na shiga kitchen na kawo mata ruwan sha, sannan mu ka gaisa."
"Ko ke ce Sadiya Maman Haidar?" Da mamaki na ce mata.
Eh ni ce" Baki ta yashe"
"Tubarkallah Safwan ya iya zab'in mace. Ji yarinya kub'ul_kub'ul da ita, dirarriyar mace ma malam." Murmushi kawai na yi mata, a raina ita tunanin To ita kuma wacece?. Kamar ta ji me na ce, sai tace ma Mama."
"Mahaifiyar Safwan ce, daga Azare. Wannan baturen shine Haidar?" Mama da fara'arta ta k'aru tace."
"Maraba lale da zuwa. Eh Haidar kenan. Haidar ga Kaka, ka yi gaisuwa" Ni kuma kunya duk ta lullub'eni, a tsaneke na shige 'daki, ina jiyo ta, ta na hira da Haidar. A bayan labule na lab'e dan zumud'in son jin me za su tattauna."
"Dama shi Safwan d'in ne ya turo ni, tunda na zo, akan ita Sadiya ne, ya na naiman Auranta, in har babu wanda ya riga shi, mu dai mu na so. In kuma za mu samu, ba ma so ya wuce wata biyu, tunda su ba yara bane k'anana. Ya na da mata Badiyya sunanta. Amma Allah bai azurtasu da samun rabo da'ita ba." Mama tace.
"In ma dai akwai wani, toh ni dai na ba yarona Safwan. Sai dai dangin mahaifinta suna Zamfara cikin k'auyan rak'uma. A can zai je ya biya sadakin na ta, sai kuma Ayi bikin anan. An baku ita dai a ta'kaice."
"Kai amma na yi farin ciki ainun. Allah yasa ayi damu, Babu damuwa, in aka ba mu adirishin can Raquman, sai Baffan shi ya je, a kai sadakin ai. Wani hanzari ba gudu ba. A garin Azare za su zauna in an yi bikin, dan zai tattara duka ya koma Azaren, da fatan babu matsala?" Mama ta yi murmushi, ta ce."
"Babu damuwa, ai aure babu inda baya kai mace, shi Aure haka yake, sai ya cillaka k'asar da ba kai zato ba."
Ina daga bayan labule. murmushin farin ciki na sauke, ashe dai dama Safwan na sona? Allah sarki bawan Allah, yayi wuff ya riga Ahmad turowa, gudun kar garin kallon ruwa kwad'o yai mishi k'afa. Barin wajan na yi na zauna, ina tunanin Azare kuma Aure zai d'ebe ni ya kai. Ahh iko sai Allah." Mama ce ta katsemun tunanin da na yi zurfi a cikin shi."
Mama har ta tafi ne?"
"Ta tafi, na san kinji komai, ni dai na basu dama. Ke ma kuma nasan hakan take a wajanki. Sadiya sai ki bi mijinki sau da k'afa. Danginshi, iyayenshi. Kuma zan yi magana da shi, ko Allah zai sa ya amince miki, ki ci gaba da aikin na ki, bayan kun yi aure. Kuma zan baki shawarar ki bud'e shagon sai da magani a can. Allah yasa albarka.Zan sa ai mun bincike kamar yadda sharia ta tanadar"
Ameen Mama" Kawai na iya cewa. Amma kuma inajin wani karsashi na sabuwar soyayya na fisgata. Kai soyayya me dad'i"


Safwan
Kasancewar yau Asabar ce, ya na gida, ya ba matar shi dukka lokacinshi. Ita kuma ta saki jiki da shi tamkar ba su samu d'an sab'ani jiya ba.
"Ka ga har yanzu Inna ba ta dawo ba. Allah ya sa a dace dai"
"Toh ameen Badiyya gimbiya, gabana tun fitar ta ya ke fad'uwa wallahi." Danne kukan da ya ke shirin tsinka ta a idon Safwan ta yi, cikin dakewar zuchiya, tare da nuna jarumta ta ce.
"Ni kuwa zan so ganin wannan Sadiya da ta rud'amun mai gida, kai da kallon mata bai dame ka ba. Ba ka damu da kula su ba ma"
Jawo Badiyya ya yi kusa da shi, dan ya fahimci a cikin maganarta akwai kishi. Kunyarta ma ya ji, yanda ta saki jiki su na hirar Sadiya."
"Za ki ganta ne, macece kamarki, amma ita bak'a ce, ba kamarki fara ba, kin fi Sadiya kyau ne sa ba kusa ba. Amma yanayin ku ne ba d'aya ba. Akwai abubbuwa da yawa tattare da'ita. Badiyya" Fasali ya ja tare da k'ura mata idanunshi, wanda ya riga da ya san sune logonta.
"Ke ta musamman ce a rayuwata. Babu macen da za ta shigo gidana, ta taka mun ke, ki na da mahimmanci a cikin rayuwata. Kuma ina girmamaki as uwar gidan gidana. Dole ko wacce mace da za ta shigo rayuwarmu, ta girmamaki. wallahi a kan ki zan iya sakin Sadiya kinji na rantse miki, kuma kinsan bazan yi miki rantsuwa dan ki ji dad'i ba. Muddin Sadiya tak'i girmamaki, ta kuma k'i yadda da zaman lafiya. Toh sallamarta zan yi."
Wani dad'ine ya lullub'e zuchiyar Badiyya. Jinta ta ke yi tamkar wata sarauniyar matan duniya. Murmushi ta yi, tare da cewar.
"Ni kuma zan baka goyon baya d'ari bisa d'ari, kuma zan ta ya ka mu so Sadiya. Na yi maka alk'awarin sai zamana da Sadiya ya zame ma mata abun ko yi, abun sha'awa. Abunda na ke nema a wajen ka shine. Kar ka rufe ni a duk wani hali da za ka kasance, yanda na ke da matsayin matarka, uwar gidanka, kuma aminiyarka. Ina fargabar ka sauke ni daga kan matsayina ko da guda d'aya ne. Hakan zai cutar da ni gaya" Hawayen kishin mijinta ta soma zubarwa. D'ora kanta a kafad'arshi ta yi.
"Ina kishin ka fa Safwan. Ba na jin akwai macen da za ta yi ma irin kishin da na ke yi ma" Kukan ta sake raushewa da shi.
Shi kuwa tuni ya dibibice ya rud'e da aikin rarrashin matarshi, tare da mata magana masu kyautar da rai. Sallamar Inna ce ta sa, ya yi saurin sakinta. Ita kuma ta yi saurin goge hawayenta. Da harara Inna ta bita, shi kuma ta ce mai.
"Lafiya na ganku a tsaye cirko cirko, kamar wanda aka turo ma da sak'on mutuwa? Ita kuma na ga idanta ta yi kuka." Cikin sosa kai Safwan ya ce.
"Abu ne ya fad'a mata idan, shine ta zo na hure mata."
"Ayya. Toh albishinka? Sadiya dai an baka ita, nan da wata biyu ma za'ayi komai a gama."
Tsabar farin cikin da ya shiga kasa magana ya yi. Badiyya ta na tsaye sai murmushin k'arfin hali ta ke yi. Da zumud'i ya dubi Badiyya ya ce.
"Nu na mun gabas Badiyya" Da hannu ta nu na mishi gabas d'in. Sujjadar godiya ga ubangiji ya yi, sannan ya taso ya na kallon Inna. Ita kuma ji ta ke tamkar ta goye shi, tsabar dad'in da ta ji, ganin d'an na ta a cikin farin ciki irin haka.
Badiyya kuwa, shigewarta ta yi ciki, dan gudun kar zuchiyarta ta fad'o ta fashe.




Mrs Bukhari ce


*GAWURTATTU BIYAR, TAFIYAR TA MUSAMMAMN CE. 👯‍♀️👎👇👇*








1, *MU GANI A ƘASA...*🔥
_Ummu Affan_


2, *ABIN CIKIN ƘWAI..*🥚
_Ummu Maher_


3, *GUNTUN GORO..*💥
_Mom Islam_


4, *GISHIRIN ZAMAN DUNIYA*🌎
Badi'at Ibrahim
_Mrs Bukhari_


5, *AUREN WATA TARA*👩‍❤️‍👨
_Miss Hajo_




Guda biyar 1k
Guda huɗu N700
Guda uku N600
Guda biyu N500
Guda ɗaya N300


*DOMIN TURA KUƊIN KAI TSAYE*👇


0037219728
Fatima Rabiu Sunusi
StanbicIBTC Bank.


Domin tura shaidar biya👇


0810 433 5144


Masu tura katin MTN👇


0814 179 9224


Ƴan Ƙasar Niger zasu tura nasu anan.👇


0817 952 3215


Guda biyar 1000f
Guda huɗu 700f
Guda uku 600f
Guda biyu 500f
Guda ɗaya 300f


*TEAM GAWURTATTU BIYAR TAKUN FARKO TAFIYA TA MUSAMMAN.* 🔥🥚💥🌎👩‍❤️‍👨




Instagram links👇


https://www.instagram.com/p/CgPTv1-oML6/?igshid=MDJmNzVkMjY=




Facbook group


https://facebook.com/groups/463653111781414/




Telegram links


https://t.me/+xYZCR9JY-aMzNDFk




*YADDA AKE BUƊE ACCOUNT A AREWABOOKS*


Bayan kaje play store ka ɗakko ya sauka a kan wayarka. Za'a cike Form ɗin kamar haka: -


*Enter your name:* (Cikakken sunanki)


*Enter your mail:* (Email ɗinki)


*Enter an username* (Sunanki)


*Enter your password:* ( misali 12341234)


*Confirm password:* (misali 12341234)


Sai a taɓa *Sign Up* shikenan an buɗe account a ArewaBooks💃🏻😂.


*Continue with Google* - Idan kana da gmail/email akan wayarka kawai Continue with Google za'a taɓa zata buɗe maka account a ArewaBooks kaitsaye.


*Register* - Shine cike form domin buɗe account a ArewaBooks.


Masu iPhone


Zaku iya bibiyar shafinmu
https://arewabooks.com
MRS BUKHARI
59~60




"Inna ki ka ce fa an ba ni Sadiya, kuma kin ga Sadiyar?" Safwan ke tambayar Innah"
"Na ganta tubarkallah masha Allah, amma yaron na ganshi bature yaro mai kyau." Dariya kawai yai ma Inna dan baya son su shiga maganar Haidar, dan gudun kar kwab'arshi ta yi ruwa."
"Yanzu ni gobe zan koma, amma Baffanka zai tafi can Raquma d'in a gama maganar baki d'aya kawai, kai kuma sai ka bud'e b'angaren mahaifinka da ka gada, ka ga dama zaman mutum biyu ne, kuma ya fi ko ina kyau a gidan, 'yan gyare gyaren da ya da ce a yi, za mu gani sai ayin, ni dai zan k'uk'uta in ba da sadakin."
"Inna nagode sosai, sai dai fa Inna, babu kud'i ishasshe a hannuna, ga maganar lefe, ga maganar komawar mu Azare, ga gyare gyaren da zan yi, ga kayan fad'ar kishiya da zan yi ma Badiyya bisa al'adar malam Bahaushe, ga 'yan kunji_kunji da ba'a rasa ba." Inna tace.
"Kai dai ka yi adda'a, sai ka ga komai ya zo da sauk'i, kuma zan had'e kan yayyinka me taro me sisi duk sai mu gaggand'a, ayi a wuce wurin, tunda yarinyar nan Bazawara ce, za ta yi hak'uri da abinda ta samu ne. Kuma ka ke cewa maganar Badiyya, ni da kai babu damu magana sai ka sako mun Badiyya, ahir d'inka Safwan." Kai ya sauke yace.
"Allah ya huci zuchiyarki."
"Ameen, ni zan je in kwanta. Ka fad'a mata tuwon farar dawa da miyar kub'ewa bushasshiya na ke so, kafin in ta shi."
Da "Toh" Ya bita. A wajan ya zauna na kusan minti talatin, sannan ya mik'e ya fice, zuwa wajan abokinshi, Abdullahi."
*BAYAN SATI BIYU*
komai ya kammala, Safwan an kai mishi kud'in Auran shi Raquma. Kuma sun amsa, Kawu da kan shi ya tattak'o ya zo Kano.
Ganin girma da kyan da Haidar ya yi ya matuk'ar bashi mamaki, kuma ya ji kunya ainun.
Sadakina ya ba Mama, tare da sanar mata cewar Safwan ya buk'aci nan da wata biyu ya ke son komai ya kammala, wanda a ranar ya zama saura kwana arba'in da shidda cib, wanda yai dai_dai da ranar juma'a.
Amsar kud'in ta yi, nera dubu goma tare da sanya albarka. Kwanan shi d'aya a gida ya juya.
Sai shirye shirye na ke yi a hankali_a hankali, duk da har yau da biki ya rage saura kwana talatin ban sa Safwan a idanuna ba sam.
Goggo ce ta dawo gida da zama baki d'aya, ta na tai mun gyare gyaren jiki, da magunguna tamkar wata sabon aure. Mama ta yi k'ok'ari sosai dan ta sake mun kayan kitchen d'ina. Sababbin kayan katako na bayar kafinta zai yi mun, ta b'angaren su Amina da Hadiza kuwa har sun fidda da ashibinsu.
ranar wata asabar sakaliya, ina d'aki a zaune na ci kwalliya, ina shirin zuwa gidan Amina k'awata, mun yi da ita yau zan zo, akwai magunguna masu zafi da za ta bani. Yaro ne yai sallama ya shigo.
"wai ana kiran Sadiya a waje."
Ina daga d'aki na ji wani farin ciki ya lullub'emun zuchiyata. Sai da yaronnan ya sake maimaita kanshi na dawo daga duniyar tunanin da na shige. Kasancewar Mama, da Haidar, da Goggo Hansatu basa nan. Da hanzari nace.
Kace ina zuwa yanxu."
Turare na sake fesawa a jikina, na yafa mayafina, na d'auki 'yar jakata na fice. K'ofar gidan na kulle da d'an makulli.
Ahmad na ga ni jingine a motar shi, ya cusa hannayen shi cikin aljihunan rigar jikinshi. Cikin hassala na isa gare shi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login